Showing 78001 words to 81000 words out of 93060 words

lose Nailarh magana take tana ?o?arin Waukar Nailarh amma ta kasa,gaba Waya a gigice take har ta manta da abunda ya faru da Alex,da sauri luna ta fice dan sanar da NOAH sa?on miss malika,shima Waya daga cikin drivers Win gidan ne.


da sauri William ya ?araso cikin Wakin,hannu biyu yasa ya Wauki Nailarh,a shoulder Win shi ya Waurata,gaba Waya jikinta ya saki kamar mattaciya,ficewa su kayi daga cikin Wakin baki Waya,miss Malika kamar zata tashi sama,Aunty Sophia kuwa sai sharar hawaye take.


NOAH har ya shiga Mota yayi mata key,jiran fitowar su kawai yake,back seat Win motar William ya saka Nailarh Aunty Sophia ta shiga kusa da ita yayin da miss malika ta shiga front seat,reverse yayi suka nufi main gate Win gidan, securitys Win ma shiga motocin su su ka yi harda su luna su biyu,bin bayan motar su miss malika su ka yi.


komawa bakin aikinsu suka yi sauran securits Win da aka bari,cikin gida chefs Win su ka koma wasu na jimami yayinda wasu ke sharar ?wallar tausayin halin da Nailarh take ciki.


*Get well soon Nailarh,to be honest wannan bawan Allah baka kyauta ba=?"?*



*ABUJA NIGERIA*


*UNCLE MUTALLAF'S HOUSE*



saukowa yake daga saman stairs, walking gently yake taka stairs case Win,white suit ne a jikinshi,waya ce kare a kunnenshi.


 gaskiya I'm really happy yaya da wannan maganar,amma nayi mamaki da ban taSa fahimtar hakan ba saurin Waga kai mom fatilah dake zaune a parlor ita da Noor tayi tana kallon uncle mutallaf,kallo Waya za kayi mashi ka hango tsantsar farin cikin da yake ciki.


cikin parlorn ya ?araso,Waya daga cikin sofas ya nufa ya zauna  wallah da gaske nake yaya ban taSa lura da hakan ba,kuma kasan duk rashin kunyar Noor Bata taSa faWa man ba da sauri Noor ta tashi ta nufi dadynta jin abunda yace,saurin kai kunnenta tayi jikin wayar wai ko za taji dawa dadynta ke waya.


ture kanta yayi yana sakin dariya  kaji ja'iri wato shi mai kunya shine sai ya aiko maka abokinsa ?ar dariya yayi yana gyara zaman shi

 to shikenan in sha Allah zuwa goben sai muyi magana,amma gaskiya nayi farin ciki da hakan Allah yasa ayi muna da rai,amma Abbah da yayan sun sani kuwa?
Wan jim yayi yana sauraron na cikin wayar can yace


 ok to shikenan Allah ya kaimu sai na shigo goben in sha Allah sallama yayi da wanda yake wayar
 dady kai da waye ka ke waya? Noor ta faWa cike da shagawaSa
 kawunki ne, maza je part Wina ki Wauko man glass Wina yana Nan kan nightstand


 to dady,amma maganar mi kuke kai dashi?
 idan kin dawo zan faWa maki saurin tashi tayi ta nufi stairs case da sauri, girgiza kai kawai mom Fatilah tayi.


iska uncle mutallaf ya sha?a tukun ya fisar,yayi Wan shiru yana nazarin wani abu
 lafiya dai Dr? mom fatilah ta faWa tana le?en fuskar shi, ajiyar zuciya uncle ya sauke kafin ya kalleta



 ya Ahmad ne ya kirani,kin san cewa Noor da Irfan soyayya su ke? yana yin fuskar mom fatilah ne ya canza,tsuke fuska tayi
 mi ya faru,kiran mi yake maka to?
 ya kirani ne ya sanar dani har ma sun tattauna maganar shi da su ya Ubaid, Abbah da ya Tahir Win ne kawai ya rage basu sanarmawa ba,amma yace zuwa gobe zai sanar da su dan a san yaushe ya kamata a sa bikin na su,amma fa nayi mamakin da ban taSa lura da suna soyayya ba duk abun Noor ma bata taSa sanar dani ba tunda ya fara magana mom fatilah ta shiga binshi da wani kallon rainin wayau,Noor saukowarta kenan taji abun da dadyn nata ke furtawa,da gudu ta nufi Wakinta ba tare da ta ko kawo masa glass Win da yace ta Wauko mashi ba.


 gaskiya naji daWin haka,kinga kafin mu tafi sai a tsaida ranar Auren na su zuwa bayan sallah sai ayi bikin,yara nata ?ara mana da?on zumunci,saura Yazdan fatana shima ya daina wannan shashanci ya zama mutumin ?warai kinga sai mu haWa su shi da Yumnah kallon mom fatilah yayi jin tunda ya fara magana ?alla ba tace ba



 naji kinyi shiru ba kice komai ba,magana nake kana Auren Noor f... saurin katse shi mom fatilah tayi
 dan Allah dakata Dr,wallahi sam ba zai yiwu ba
da mamaki yake kallonta bai taSa tunanin wannan ce kalmar zata fito daga bakinta ba.


 fatila kin san mi ki ke faWa kuwa?
 na san mi nake faWa kuma ina cikin hankalina,wannan haWin sam bazai yiwu ba ni ba hajiya halima bace ko salima da ku ka nunama fin ?arfi akan ?a?an su,ku ka nuna basu da right Win zaSarma ?a?an su abokan zama,ni sam bazan ?arda da wannan ba,babu ?a?ana babu ?a?an Zulaihart period


kallonta kawai uncle mutallaf keyi cike da mamaki,ko a mafarki bai taSa tunanin wannan amsar daga gareta ba,yayi matu?ar mamakin ta duk da ya san ba su jituwa da matar yayan nashi.

 wallahi babu ?a?ana babu ?a?an Zulaihart,haka kawai kuyita kwasar mana ?a?a kuna ba ?a?an Zulaihart sai kace ita kaWai ke da ?a?a, gaskiya ni ban amince ba


 amma nayi mamakin jin haka daga gareki,banyi tunanin za ki yi haka ba,miye laifin Zulaihart ne da zaki ?i son haWa ala?a da ita,ai ko dan ya Tahir da farin cikin ?arki kin amince

tashi tayi daga inda take zaune cikin Waga murya tace
 wallahi bazan amince ba,haWa dangantaka da Zulaihart wallahi bazan yi ba,ai da Noor ke faWa man na Wauka shashancinta ne ai ban san abun da gaske bane da wallahi tuni nayi ma tufkar hanci,haka kawai kuyi ta haWa mu da dangin yahudawa, wallahi tun wuri kace ma ?an uwanka baka amince ba dan Noor bazata Auri Irfan ba ta kai ?arshen maganar tana huci


 kin gama uncle Mutallaf ya faWa yana tsareta da idanu
 ban gane na gama ba,haka kawai sai in?i faWin ra'ayina,kowace yarinya sai ku Wauka kuba ?a?an Zulaihart haka akeyi,idan su hajiya halima sun amince saboda kwaWayin abun duniya ni wallahi bazan amince ba


 Fatilah ina so ki san wani abu Noor da Irfan are my kids, ke baki isa ki sa na fasa abunda nayi niyya ba,Aure tsakanin Noor da Irfan Kamar anyi an gama ne in dai ni ne ubanta ba wani daban ba ya faWa a kausashe


 lallai Dr zaka tafka babban kuskure in dai kace sai ta Auri Irfan
 kwarai kuwa,kije kiyi duk abunda ki ke ganin zaki iya amma Aure tsakanin Noor da Irfan Kamar anyi shi angama,ke baki isa kisa na zuba ma ?an uwana ?asa a ido ba,yanda aka yi na Naeem da Adnan lafiya haka za'ayi na Noor da Irfan sai dai kiyi duk abunda za kiyi


Kwashewa tayi da wata irin dariya haka dai kace ko,za kuwa kaga abunda zan aikata sosai saSani ya shiga tsakaninsu akan wannan maganar.


Noor lokacin data nufi bedroom Win ta,wayarta ta Wauka tayi dialing number Irfan,har Kiran ya katse baiyi picking ba, sake kira tayi sai a na biyun ne yayi picking
 hey beb, what's up? ya faWa daga cikin wayar

 am really happy dear,yau dai ka cika al?awari, i really really love u irin billions Win nan,i wish kana kusa da na baka warm hug of happiness ta faWa tana sakin dariya

daga cikin wayar tana jin yanda ya sauke ajiyar zuciya  I would like that baby,but wait farin cikin mi kike?
 ban gane farin cikin mi nake ba,kana nufin baka sani ba?
 am serious dear ban sani ba Sata fuska tayi tana turo baki

 bana son wannan wasan yaya
 am serious Qanwata ban sani ba
 yaya yanzu maganar Auren namuce baka sani ba ta faWa tana wani murguWa mashi baki kamar irin yana kusa da ita Win nan
 maganar Auren fa,a ina ki ka ji?
 yanzu naji dady na waya da Uncle Ahmad yana sanar dashi ajiyar zuciya taji ya sauke

 Alhmdllh, gaskiya naji daWin jin haka,am really happy dear dariya ta saki
 wai da gaske ba kai ka faWa mashi ba
 da gaske nake,i think Waseef ne ya sanar dashi
 amma naji daWi ya Waseef ya faranta man shima Allah ya faranta mashi
 Ameen,yanzu shikenan beb mun kusa zama husband and wife
 yeah very soon we became husband and wifeee ta faWa tana jan wife Win,dariya su ka yi gaba Wayan su, faWawa tayi saman bed Win ta
 gaskiya dole nayi ma ya Waseef kyauta yayi abunda ka kasa tsawan shekaru


a shagwaSe yace  beb Ni fa kyautar
 taka special ce husband to be
 beb,Ina so mu haWu Please ya faWa yana wani shagwaSe murya kamar ?aramin yaro
 ka zo gida mana
 No beby kunyar uncle nake ji,kina so yace daga faWa mashi har na fara mashi Zarya a gida
 kunya fa yaya,shi fa dady ba ruwanshi
 ni dai bazan iya zuwa ba beb,kawai ki nema mana inda zamu haWu
 please Ni dai ka zo, ko a compound ne sai ka tsaya ba saika shigo ciki ba
 ok let me see idan zan iya zuwa
 zaka iya dear


cike da farin ciki su ka cigaba da waya,daga yanayin yanda su ke wayar zaka tabbatar suna cikin farin ciki,hayaniyar da taji ne yasa tayi saurin ce mashi tana zuwa, rejecting call Win tayi,da sauri ta sauka daga saman bed Win ta nufi ?ofar fita zuwa parlor,anan ta samu dadynta da momynta suna saSani saboda Auren su.


cikin parlorn ta ?arasa,fashewa tayi da kuka  momy mi yasa za kice haka akan ya Irfan,gaskiya ki daina man wannan wasan
 sai na mareki idan ba kiyi man shiru anan ba shashasha turo baki Noor Win tayi hawaye na bin cheek Winta

 kowa na farin ciki sai ke ce zaki tsiro da haka,ni gaskiya ya Irfan nake so kuma shi zan Aura,haka kwai burinda na daWe ina jira zaki wani S... bata ?arasa ba saboda saukar marin da taji,da gudu ta nufi dadynta tana fashewa da kuka.


 shashashar banza wacce bata san inda ke mata ciwo ba,ai da duk a zatona kina da hankali ashe sakaryace ke ban sani ba


 dady dan Allah karka bari ta rabani da ya Irfan ta faWa tana kuka
 yi shiru Noor,karki wani tashi hankalinki ni ne dai dadynki ba wani ba,babu wanda ya isa rabaki da Irfan sai Allah,Irfan shine zaSi na tsaki mom fatilah taja
 zaku sha mamakina daga kai har ita tana faWar haka ta nufi sama,hannu yasa ya shiga goge mata hawayen dake zuba.


 yi ha?uri kukan ya isa haka,where is my glasses? bedroom Winta ta nufa da sauri, glass Win ta Wauko mashi,amsa yayi yana Wan shafa kanta
 karki damu kinji gyaWa mashi kai tayi,ficewa yayi daga parlorn ita kuma ta koma bedroom Winta ranta duk a jagule bata taSa zaton haka daga momynta ba...


*Uhmmm mom fatilah yada haka*
*UNITED STATEd'*


_*Las ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Vegas (Nevada)*_



Suna isa hospital Win nurses na turo stretcher,tun a hanya Mrs malika ta sanar da zuwan su,da sauri Noah ya buWe masu back seat Win,kama Nailarh su ka yi su ka Waura a gadon,a gaggauce su ka nufi cikin hospital Win da ita,bin bayan su su Mrs malika su ka yi.
Hospital Win yanda girma sosai,komai na cikin shi are expensive and extraordinary, parking lot Win su da reception ma kanshi abun kallo,sai ka kai wani kake iya jinya a hospital Win,manyan mutane ne ke Zarya a cikin shi.
suna shiga reception nurses Win dake wurin su ka shiga gaishe da Mrs malika,da yawansu sun santa wa su kuma Nailarh su ka sani,ko kallon inda su ke ba tayi ba,kwata kwata hankalinta baya jikinta,Aunty Sophia nose mask ta amsa ta sa,har bakin emergency ward su ka bi nurses Win amma basu basu damar shiga ba,suna kallo aka shiga da Nailarh.
doctors biyu ne su ka nufo Emegency ward Win,da sauri Mrs Malika ta nufe su,hannu kawai su ka Waga mata suna nufar Emegency Win a hanzarce.
mazauninta ta koma tana dafe kanta dake mata barazanar fashewa,Aunty Sophia tunda ta zauna motsi ma na kirki ta kasa,sai dai time to time take goge hawayen da su ka ?i tsaya mata,itama Mrs malika hawayen ne ke zarya a fuskarta,su luna ma banda hawayen babu abunda su ke.
har 30 minutes su ka wuce babu wanda ya fito a cikin doctors Win sai ma wasu da suka sake shiga,hankalin Mrs malika da Aunty Sophia ba ?aramin tashi yayi ba,after a hour su ka fito gaba Wayan su,da sauri Mrs malika ta nufoso amma har sun bar wurin a hanzarce, ficewa su kayi zuwa compound Win asibitin,suna shiga compound wasu expensive rides guda uku na kunno kai cikin hospital Win.
da sauri su ka nufi ride Win dake tsakiyar su, parking motocin su ka yi,motar dake gaba aka fara buWewa wasu irin securitys Army's ne jibga jibgan dasu su ka fito kowanen su da gun a hannunshi ga wasu a soke a ?ugunsu haka motar dake baya,motar dake tsakiya su suka nufa,Waya daga cikin securitys Win ne ya buWe back seat Win motar,a hankali ya zuro ?afarshi dake sanye cikin leather shoes masu shegen kyau kafin ya fito gaba Wayan shi,sanye yake cikin suit one of the world most expensive suit brand black color,sosai suit Win yabi shape Win jikinshi,he has a gym product body, fuskarshi a sanye take da face mask,sumar kanshi har saman neack Win shi yayi parking Win ta da baby ribbon black color.
da sauri Drs Win su ka nufe shi,cike da girmamawa su ka shiga gaishe da shi,hannu kawai ya Waga masu yana nufar cikin hospital Win,da sauri nureses Win dake reception su ka mi?e,with full respect su ka shiga gaishe da su,babu wanda ya samu damar amsamawa sai dai Waga masu hannu da yayi,hannu ya sa ya shiga zame rigar suit Win dake jikinshi.
Amsar rigar Suit Win Dr Daniel yayi,naWe hannun longsleev shirt Win dake jikinshi yayi,da sauri Mrs Malika ta mi?e lokacin da su ka ?araso,ciki ya nufa tare da drs guda biyu,Dr Daniel ya nufi Mrs Malika.
 Dr Daniel What's her condition now, has she recovered?? girgiza mata kai yayi
 please ma'am garin ya haka ta faru,you know her problem more than anyone,duk wani emergency treatment mun bata but her body fought to accept it,her heart became very weak she's stop beating, I don't know why you are so careless that her heart is weak like that,I don't want to use a defibrillator because of her myocardial, but it is necessary wasu hawaye ne su ka zubo daga idanun Mrs malika jin abunda Dr yace.
 It's not my fault Dr,u know she's presenting a game at her Center,You know how she always wants to see her win in the game,here the problem happened,someone who we don't know where he is from, won her in the competition, shikenan ranta ya Saci har ya kaiga ta zamu Attack ajiyar zuciya ya sauke
 I didn't think that what happened will throw her into such a problem like that, but don't worry our Dr has arrived,she will get better, don't worry Nailarh will recover soon
da sauri Aunty Sophia ta mi?e tana nufar ?ofar Emergency ward Win,daga sama door Win ?ar madaidaiciyar glass window ce,tana iya hangen abunda ke ciki,sauke idanunta tayi akan Nailarh dake kwance saman Electrical bed,blue gown ce a jikinta sai ?ar cap dake saman kanta,hancinta a manne yake da oxygen.
da sauri takai dubanta kan Dr dake tsaye gaban Ventilator machine,Dr daya shigo yanzu ne har ya Waura gown akan kayan jikinshi hannunshi sanye da robber glove,inda Nailarh take ya nufo,oxgyen Win dake hancinta ya zare,defibrillator dake ajiye ya Wauka,a saman ?irjinta ya Waura,Waga defibrillator Win yayi gaba Waya Nailarh ta biyo abun,da sauri Aunty Sophia ta rintse idonta,sake Waura defibrillator yayi a ?irjinta,gaba Waya bayanta ya rabu da bed Win,kasa jurar ganin halinda Nailarh take ciki tayi,da sauri tayi baya wata irin juwa ce ta kwasheta,daga haka bata sake sanin halin da take ciki ba sai farkawa tayi ta ganta a wani ward da drip a hannunta,kallon Nures Win dake zaune saman chair tayi,da sauri nurse Win ta nufota tana mata sannu,turo ?ofar ward Win akayi aka shigo,Dr Daniel ne da Mrs malika su ka shigo,da sauri Miss malika ta nufota.
 sophia how do u feel now da kallo kawai Aunty Sophia ta bita without saying anything to her,wani irin tausayinta ne ya rufe Mrs Malika ta san ita kaWai ta san yanda take ji a zuciyarta,tana matu?ar son Nailarh ko ita da take mahaifiyarta bata mata kalar son da Aunty Sophia take mata.
 sorry Sophia don't worry Nailarh will recover soon kwantar mata da hankali Mrs malika ta shiga,amma um Aunty Sophia batace ba sai bin Mrs malika da take da ido,ita kanta malika daurewa take amma da tuni ta kai ?asa itama.
Ficewa su ka yi daga ward Win, da kallo kawai Aunty sophia ta bisu kafin ta maida dubanta ga nurse Win dake kula da ita  Nailarh,where is she? ta furta a hankali, murmushi nurse Win ta sakar mata  let the drip end and I will take you to her hawaye ne su ka zubo daga idanunta
 please take me now, i need to see her
 I'm sorry, let it end,our Dr is around and ya hana a shiga wajenta yanzu, but we'll go later, I'm sorry kwantar mata da hankali nurse Win ta shiga yi harta samu ta ha?ura.
Mrs Malika ce zaune a office Win Dr Daniel yana sanar da ita umarnin Dr da dalilin da yasa ya hana kowa ya shiga inda Nailarh take
 But Dr.how I will not be able to see her until the next two days
 am sorry it's not my fault, it's our Dr's order
 amma da ai ina

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login