Showing 1 words to 3000 words out of 93060 words

??ࡱ?>?? 6 ????????????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????3 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F7 WordDocument????1(0Table?????????Data
???????????????????? P?D?KSKS?1("{???????rrgggg7K?l?Dg??????????$7??*rgg??gggg??K?K?K??gK ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List "{r!?7JOb&???ķ???? 6fh??X???:??\1?J~?????V%?5PD?P?5?C?5?R?5?_?5?S?5?R?5?P?5?a?5?Y?5?f? 5?]?5?R?5?[?'5?`?.....
'=ثܠ???

<؀?


_*=?%?=?%?SHIRYAYYIYAR ?ADDARA =?%?=?%?=ث?*_


??????????????????????

???????????????? _*Season one*_
? ? ?????????????? _*FREE*_d'?=?%?


5?D?5?b?5?R?5?R?5?[? 5?>?5?N?5?V?5?[?5?R?5?_?5?a?.....
'=ث?

5?G?!5?R? 5?d?5?_?5?V?5?a?5?R?5?_? 5?\?5?S? 5?7?5?\?5?P?5?a?5?\?5?_? 5?F?!5?N?5?g?5?V?5?Z? 5?N?5?[?5?Q? 5?[?5?\?5?d? 5?`?!5?V?5?_?5?f?5?N?5?f?5?f?5?N?5?_? 5?X?5?N?5?Q?5?Q?5?N?5?_?5?N?


?????????????_*Episode 1_2*_


_*Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ma Waukakin sarki mai kowa mai komi da ya bani ikwan rubuta wannan littafi.*_

_*Ya ubangiji al'arshe kabani ikwan rubuta abin da zai amfani muslinci da muslmai, ka bani ikwan rubuta abun da zai amfaneni duniya da lahira =?O?*_

L'L'L'L'L'L'L'

_*Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na littafin nan ba ta kowace hanya ba tare da an nemi izni a wurina ba.*_
_*idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi min ha??ina!*_

_*Wannan labari ?agegen ne ,sannan ban rubuta shi ba da niyyar muzanta wani ko cin zarafin wani ba, duk wanda ya ga wani abu yayi shige da halayyar shi to arashi ne ba da nufi ba*_.


*A big big hug to Khadija Sabi'u yahaya A.k.a Nainarh kd Nkds*

*special thanks to Ameenatu Muhammad Yakasai A.k.a oum Yasmeen the writer of Binta ?ar jagaliya*


??????? _*Dedicated to my family*_


*@Kainaat1733*
*Wattpad*




? _(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJEP_? ? ?

1:30 am



*Sydney,Australia*



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*d'=ؘ?=ؘ?



______________________________




Can cikin bacci taji ana nocking window Wakin da su ke,a hankali ta buWe idanuwanta da su kayi mata nauyi.


sake nocking Win window a kayi, gabanta ne ya Wan faWi dan duk a tunanin ta a mafarki ne taji nocking Win ba gaske ba.?


jin an dage da nocking Win ne yasa tayi saurin kallon gefanta, baccin shi yake shara abun shi hankali kwance, magidanci ne da? a ?alla zai kai kimanin shekaru 60? a duniya,ba?i ne kyakyawan gaske matar dake gefan shi itama zata kai kima nin shekaru 46 zuwa da 8 a duniya.


fara ce kyakyawa ajin farko, kai tsaye idan ka kalleta ba zaka ce zata kai kimanin wannan shekarun ba.


Wan bubbuga pillow da yake kwance ta shiga yi tana kiran sunan shi cikin muryar raWa
 ranka ya daWe! ranka ya daWe!! a ?alla sai da ta kira sunan shi kusan sau uku ba tare da ya? farka ba still ba'a fasa nocking Win da ake yi ba.


?ara sautin kiran sunan shi tayi cikin harshen? hausa take faWin dan Allah ka tashi, inajin fa babu lafiya yau a Wakin nan ko gezau baiyi ba gashi wanda yake nocking yanzu ?o?arin buWe window yake ta ?arfin tsiya ya shigo.


cikin muryar kuka ta fara haWa shi da Allah akan ya tashi
 dan Allah yallaSai? ka tashi , babu lafiya
can cikin baccin shi yaji shashekar kukan ta, firgigit ya faraka, jin dai da gaske kukan take ne yasa shi tashi da sauri yana faWin lafiya mi yasa ki ku ka??


window ta nuna mashi cikin yin ?asa da murya tace wani ke ?o?arin shigowa ta window duban shi ya kai ga sliding door dake Wakin,wacce mutum idan yaje gabanta ko ya buWe zai iya hangen cikin garin sydney da harabar hotel Win.



zuro ?afar shi yayi daga kan bed Win ya sauko wurin window ya nufa, Wan saurarawa yayi,bugun windowa yaji anyi da ?arfin gaske can yaji sautin kukan mace cikin harshen turanci tana faWin please open the door, help please!


Wan ja da baya yayi yana mamakin wacece kuma mi ya kawo ta window Wakin su duk yawan Wakunan dake cikin hotel Win tarasa in da zata zo sai na su, banda zare ido babu abunda matar dake zaune kan bed take.

?ara ?arfin kukan tayi da dukan window tana cigaba da faWin please help me,open the door please


shahada kawai yayi ya nufi window, hannu yasa ya yaye? curtain Win dake jikin window,matashiyar baturiya ce ya gani tsaye da uban ciki haihuwa yanzu ko anjima,da ?ar madaidaiciyar jaka rataye a kafaWar ta,? a ?alla zata kai kima nin shekaru 25 a duniya.


fuskar ta sharkaf da hawaye idanunta sunyi jawur hakama hancinta da kumatunta, kyakyawa ce ajin farko tana da manyan idanuwa da tsayayyen hanci har baka sai Wan ?aramin baki mai Wauke da red lips tana da tsayi dai dai misali.


ba?ar duguwar riga ce a jikinta,? har ?asa rigar ta kai mata, ta rufe kanta da mayafin rigar.

ganin yayi shiru ya zuba mata idano ne yasa ta sake fashewa da wani kukan tana sake ro?on shi da ya taimake ta.


tasowa matar dake zaune kan bed tayi ta nufo bakin window, kallon baturiyar dake tsaye tayi daga sama har ?asa.


 yallaSai mu taimake ta ta faWa tana kallon mijin nata dake tsaye.
hannu yasa ya buWe door, kamar jira take ya buWe da mugun sauri ta shigo cikin Wakin kamar zata faWin,sakin jakar dake rataye a kafaWar ta tayi,? da sauri matar ta taro ta tana faWin ki kula cikin harshen turanci.


kamata tayi har zuwa cikin Wakin, jakar data yarda mutumin ya Wauka yana bin bayan su,sofa da ke Wakin su ka nufa, zaunar da ita tayi, a gefanta ya ajiye mata jakar,? nufar? wani Wan table dake Wauke da robar ruwa da cup matar tayi, Waukowa tayi ta dawo wurin sofar.


tsiyaya mata ruwan tayi a cup? ta mi?a mata, hannunta har rawa yake wurin amsar cup Win, kallon mijinta dake tsaye matar tayi wani irin tausayin baturiya ne ya kamasu daga gani ba ?aramar wahala tasha ba.

da sauri ta dafe ?aton cikinta tana Wan rintse ido da fatin  Auch, oh my god

?o?arin mi?ewa take saboda wani ciwan mara daya taso mata lokaci guda, da sauri matar ta ajiye cup Win hannunta sannu ta shiga yi mata tana sa hannu ta taro ta.


?ara baturiya ta fasa tana faWin matar ta kaita toilet,matar kamar zata fashe da ku ka ta kalli mijinta tana faWin haihuwa ce za tayi Wan zaro ido yayi

 ya za muyi kenan?
 nima ban sani ba, da ace a gida muke ina da komai da zamu bu?ata
 haka ne, yanzu babu wani taimako da za ki iya yi mata?
 akwai sai dai su kasan basa son haihuwa a gida sai a hospital

 yanzu tana a wannan halin ina ruwanta da inda zata haihu, tunda dai Allah yasa ke dr ce kawai kiyi mata abun da ya dace


 shikenan matar ta faWa,barin wurin mijin matar yayi ya koma can nesa da su sosai.

tai makon gaggawa matar ta shiga bata, banda kuka da kiran sunan mahaifiyar ta babu abun da baturiyar nan ke yi.


sannu matar ke mata tana bata ha?uri, ba ?aramar azaba baturiyar ke sha ba matar na iya bakin ?o?arin ta ganin ta taimake ta.


mijinta ma dake can nesa da su adu'a yake tayi Allah ya sau?eta lafiya.


wahala sosai take sha gashi har yanzu haihuwar sai a hankali, barin wurinta matar tayi ta nufi mijinta fuskarta duk tayi jagajaga da hawaye

 yallaSai ina tunanin dole fa sai mun kaita hospital
 saboda mi?
 nayi iya yanda zanyi amma haihuwar sai tazo sai ta koma


 dr yanzu ya zamuyi?, kinga nan ba ?asarmu bace fita da ita daga cikin hotel Win nan haWari ne, gashi daga gani yana yin data shigo wani ne ya biyota, kuma na san wanda ke binta duk in da yake yana nan cikin hotel Win
 to yanzu ya za'ayi kenan?
 shine nima ban sani ba
 ko zaka nemi alfarma wurin dr mark sai yazo da nurses su dubata


 anya dr kina ganin barin wani ya san halin da ake ciki ba zai jaza matsala ba kinga nan ba ?asar mu bace kada daga timako mu jefa rayuwar mu cikin haWari
 to yallaSai ya ka ke so muyi?

ko rufe baki matar ba tayiba kukan jariri ya cika Wakin da mugun sauri ta juya ta koma can cikin Wakin, a dur?ushe ta samu baturiyar nan ri?e da jaririya a hannu ga? wata sabuwar na?uda da ta taso mata.



da sauri matar ta nufeta tana amsar jaririyar dake hannunta, towel ta Wauka ta lulluSe jikin jaririyar ta kwantar da ita saman sofa a hankali,gaban baturiyar ta dawo tana mata sannu haWi da bata taimakon daya dace,ko minti Waya ba'ayi ba ta sake santolo wata jaririyar fara ?ar da ita kyakyawar gaske kamar wacce ta fara haihuwa sai dai wannan bata numfashi kwata kwata babu alamun rai a tattare da ita.


da sauri matar ta karSi yarinyar? ta shiga jujjuyata,kusa da ?ar uwarta daketa tsala kuka ta matsa ta kwantar da ita,Waukar mai ran tayi ta shiga goge mata jikinta bayan ta gama ta gogema Wayar jikin itama,baturiyar tana daga in da take dur?ushe ta kafe kyawawan yaran nata da kallo fahimtar Waya bata numfashi ne yasa ta tashi a hankali ta nufi jariran,shafa fuskar yaran ta shigayi can kuma ta fashe da kuka tana tambayar matar bata da rai ne.



jinjina mata kai matar tayi hawaye na bin kumatunta dan ba ?aramin tausayi baturiyar ta bata ba,kuka sosai baturiyar ta fashe dashi matar na lallashinta har ta samu tayi shiru.



Waya bayan Waya matar ta shiga da yaran toilet ta wanke su a cikin jakar da mahaifiyar tasu data shigo da ita kayan jarirai ne harda su teddys,wasu riga da wando na sa?a farare ta sama yarinyar,gawar kuwa lulluSeta tayi da farin towel ta kwantar saman sofa kusa da ?ar uwarta,taimaka ma mahaifiyar tasu tayi zuwa toilet danta gyara jikinta,ruwa ta haWa mata da duk wani abu da zata bu?ata tukun ta fice daga toilet Win ta bata wuri,cikin Wakin ta dawo ta gyara wurin kamar wani abu bai faru ba sannan ta nufi? wurin jariran,Waukar jaririyar daketa faman kuka tayi ta nufi mijinta? ta mi?a mashi, hannun biyu yasa ya amshi jaririyar
 masha Allah, Allah ya rayata ya faWa



 Ameen,?a?a biyu ne sai dai Wayar ba ta zo da rai ba
 Allahu Akbar, Allah ya raya mata wannan Win
 Ameen
 mahaifiyar ta su fa?
 Alhmdllh ta haihu,tana toilet ma yanzu haka ta bashi amsa

 masha Allah, amma ya ki ke ganin za muyi da ita duba da yanda ta shigo gashi kuma time Win tafiyar mu na ?urewa?

 yanzu dai mu bari ta fito na sake duba lafiyarta sannan sai mu tambayeta daga ina take

 shikenan ba damuwa amsar jaririyar tayi daga hannunshi




Zama su kayi kan sofar dake kusa da su
 yallaSai yarinyar kyakyawa ce ina ma ace ni na haifeta

murmushi yayi yana kallon fuskar matar ta shi da kuwa? munyi farin cikin da bamu taSa irin sa a ruyuwar mu ba

 da sai mun tara shagali irin wanda ba'a taSayi ba a duniya ko da a finafinai da littafi matar ta faWa tana sakin murmushi da shafa kumatun jaririyar, shima mijin shafa kumatun yarinyar yayi da fara'a a fuskar shi.


 yallaSai dan ma ba kaga Wayar ba,kyakyawa ce itama ta ?arshe da ka ganta kaga ?ar uwarta sai dai tafi kama da mahaifiyar su kamar an tsaga kara
 zan so kuwa na ganta

sun jima a nan zaune suna jiran fitowar mahaifiyar jaririyan daga toilet amma su kaji shiru har lokacin bata fito ba
 yallaSai anya lafiya?, naji shirun nata yayi yawa

 haka ne gashi time na ?ure ma na,? ko za kije ki dubata? tashi matar tayi ta mi?a masa jaririyar da tayi shiru tayi lamo a hannunta.



tun kafin ta ?arasa bakin ?ofar? toilet Win gabanta yayi wani mugun faWi, fara fahimtar a kwai abun da ke shirin faruwa ko ma ya faru tayi, ba ta sake tabbatar da hakan ba sai da taga babu gawar jaririyar data bari,da ?arfi ta ?wala ma mijinta kira

 yallaSai!yallaSai!! ta kira sunan shi har sau biyu, a hanzarce ya iso in da take , sofa ta nuna mashi da sauri ya kai dubansa zuwaga sofa amma sai yaga ba komai
 mi ya faru ne?
 babu gawar jaririyar ta faWa cikin rawar murya tana zare ido
 to ina mahaifiyar tasu?
 tana toilet
 to kila ita ta Wauketa




 anya kuwa? ta faWa tana zaro ido
 fara dubata ki gani tukun a hankali tayi nocking ?ofar toilet Win shiru taji, sake nocking tayi nan ma shiru taji babu almun mutum,deciding tayi ta tura ?ofar toilet Win ta shiga? kawai, tura ?ofar tayi ta shiga wayam taga toilet Win ba kowa kamar ma ba'ayi amfani da shi ba, gabanta ne yayi wani mummunan faWuwa da sauri ta fice tana ambaton Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.



 lafiya? mijin ya tambaya da alum ruWu
 ba kowa,bata ciki ta bashi amsa bakinta na rawa
 ya salam, to ina ta tafi?
 nima ban sani ba dube dube su ka shiga yi cikin Wakin wai ko ta shiga wani wuri har bakin window data shigo mijin matar ya nufa yana le?a wajen ko ta nan ta fita amma bai ga alamun ta nan ta fita ba, hankali su ne yayi ?ololuwar tashi.




 yallaSai anya matar nan ba aljana bace?
 wane irin aljana ana zaman lafiya
 idan ba aljana ba, taya za ace ta fita bamu sani ba kuma da yarinya a hannunta


 koma dai minene zama nan bai kama mu ba,mu haWa kayan mu kawai mu tafi Airport dama lokacin tafiyar ya gabato dan hankalina bai kwanta da wannan lamarin ba

mijin ya faWa yana kwantar da jaririyar dake hannun shi saman sofa sai a sannan ya lura da ?ar guntuwar takarda da wani Wan madaidaicin teddy bear a jikinshi an rubuta mommy a kan sofa.



da sauri ya Wauki takardar ya duba rubutu ne a jikin takardar cikin harshen turanci, fara karantawa yayi da sauri matar ta nufo shi ganin pepar a hannunshi kusan a tare su ka gama karanta abun da ke cikin takardar, da sauri su ka kalli juna

 anya yallaSai wannan lamarin akwai tsoratar wa, taya uwa za tayi kyauta da ?arta daga haihuwarta ba tare da ta ko san wanda ta ba

 gaskiya abun akwai ban tsoro sai dai yanzu abun da za'ayi kawai mu tafi Airport Win idan ya so ma kirata tunda ga number waya nan ta rubuta

 to shikenan matar ta faWa tana cigaba da haWa masu kayan su cikin Wan madaidaicin trolly, tana gama haWa kayan ta Wauki teddy ta saka cikin bag Winta sannan ta Wauko mayafi mai Wan girma cikin kayanta ta lulluSe jaririyar a kafaWa ta saSa jaririyar mijinta kuma yaja trollyn su ka fice daga Wakin....




*Abuja_Nigeria*



_*COURT*_





Mutanene ta ko ina a harabar court Win ?an jaridu ne? ?an gidan radio da television , ?an social media gasu nan birjik a harabar kowa burinshi ace shine na farko wurin Waukar rahoton yanda shari'ar zata kaya.


mutane dake kai kawo a harabar da wanda suke zaune sai faWin albarkacin bakin su suke wasu na i?irarin idan har hukuncin koto baiyi masu yanda suke so ba to babu abun da zai hanasu Waukar doka a hannun su sai dai duk abun da zai biyo baya ya biyo.


mutanen dake bakin gate? security sun hanasu shigowa kansu abun kallon ne wasu galan galan na fetur ne a hannun su yayin da wasu tayoyi ne a hannun su duk yan Waukar doka ne a hannu idan court batayi masu adalci ba.


Wasu dan?ara da?aran motacine na gidan television suka dunfaro court Win tun kafin su ?araso?? police Win dake wurin suka shiga? kora? mutane gefe dan su? basu hanya.


A ?alla motocin? gidan tv zasu? kai guda biyar huWu ba?a?e ne ?irar reng rover yayin da suka sako tv broadcasting van car white color a tsakiyar su da gudun gaske suka nufo court Win,ganin irin gudun da suke ne yasa mutane darewa suka basu hanya, tuni security's sun buWe masu gate suna ?arasowa ciki suka shige?, sai da suka gama dai daita parking tukun suka shiga fitowa kowanen su sanye yake da?journalist? jacket black color a gaban rigar anyi rubutu da farin paint?inda aka rubuta? press da mayan haruffa.


ba Sata lokacin suka shiga fito da kayan aikin su cameras ne yan uban su dan duk yan jaridar dake wurin babu masu nagartatun kayan aiki masu tsada kamar na su.


cikin ?an?anin lokaci suka gama dai daita kayan aikin su bayan sun gama daidaitawa ne aka buWe back seat na motar dake gaban tv broadcasting van car, wata matashiyar budurwa ce tafito sanye take da pant suit white color tayi roling da black Win veil,high hills ne a ?afarta black color,fara ce kyakyawar gaske wurin cameras Win ta nufo cikin takun ?asaita.

Kallo fa ya koma sama gaba Waya hankalin mutane ya dawo kan su sai ?us ?us ke tashi a wurin.


wannan matashiyar budurwar ce ta fara gabatar da shirin nasu? cikin harshen hausa amma saboda za?in muryar ta kamar bada hausa take magana ba

 masu kallon mu barkan mu da sake saduwa acikin shirin mu mai farin jini GANI YA KORI JI, a inda muke kawo maku shari'ar hajiya Asma'u wacce ake zargin dasa hannunta a kisan?? mijinta wato? CP ( commissioner of police ) na wannan jaha ,masu kallon mu idan baku manta ba? a wancan lokacin koto ta Waga sharia'ar zuwa goma ga wanta febrairun shekarar da muke ciki bisa ga wasu dalilai, a? yaune adadin kwanakin da koto ta yanke dan zartar da hukunci suka cika , ku biyo mu dan jin yanda shari'ar zata kaya


tana gama faWa ma'aikatan suka kashe kemarorin,? wani daga cikin ma'aikanta ne yace  good job BALQIS babu wanda zaice ba LAATIFA? ba ce Wan ya mutse fuska tayi tana faWin  thanks tana komawa back seat Win motar data fito, jinjina kai kawai yayi,yana sakin murmushi tana shiga cikin motar wayarta dake ringing ta Wauka picking call Win tayi haWi da kara wayar a kunnenta, muryar mai kiranta ne ya daki dodon kunnan ta

 hello bal?is ya aikin yake tafiya?

ya mutse fuska tayi tana faWin  wallahi bawani abun duk wahala ne, kuma ni banga amfanin bin wannan shari'ar ba


 haba balqis miye abun wahalar aciki, na kalli live kuma naga kinyi ?o?ari, ke da yake ba yar jarida bace shiyyasa zaki ce haka

taSe baki tayi tana faWin  ni dai wallahi kin haWani da Aiki Aunty laatifa

 kai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login