Showing 15001 words to 17605 words out of 17605 words

Chapter 6 - DOLE KISO NI Complete

23 Aug 2025

842

mum din Aiman tace kaji bi matar ka kai mata saida safe da gudu kuwa ya shiga ciki saida yabasu dariya. Ita Aiman tadade da kaiwa daki ta tarar simra hartai bacci tacire rigan jikinta saboda Amai yabatashi tana kokarin sawani rigan kawai taga Amir yafado dakin da sauri tasa rigan me haka wai tace mishi??yay murmushi yace nazoma matata saida safene ta murguda baki tai tsaki tajuya abunta yakaraso ya juyar da ita wai mesa kika rainani?kafin tace wAni abu yakai hanunshi kan boobs dinta ta tureshi stop it banaso ya kamota da karfi saida ya jagwalgwalata yaji yadan samu saukin sha’awan dayakeji sanan ya manna mata kiss gud nyt luv swt dreams yajuya yafita itakuma sai hawaye take ahaka ta lallaba ta kwanta tana tunanin abun da ya auko yanzunan…
Maman shakur
[20/09 11:34 AM] aishat muh’d:
93DOLE KISONI
Mesa naji kaman karya dena kissing dina??mesa naji kaman mu kwana ahaka yana manne dani ??duk tambayoyin nan Aiman kema kanta wani bangaren zuciyanta yace kinfara sonshine gaskiyar Amina ne atake tace nooo noway bazan taba sonshiba yanzu shikenan yaci nasara akaina mutumin dayace dole nasoshi shikenan sai na soshi haka ta dunga tunanin Amir har bacci ya dauketa…shima bangaren Amir da kyar yay bacci dan mace kawai yake bukata jiyake kaman zai fashe wata daya dayan kwanaki baiyi tarayya da maceba ai yay kokarin Amir din dada baya iya kwana batare da maceba addu’a yake Allah yakareshi daga zina yasa matarshi tasoshi ta amince dashi shima yafara samun kulawan aure kaman na kowani mijin aure..
Da safe Aiman ta tashi da zazzabi sosai sai Amai take kwarawa simra ce tafito dagudu lokacin kowa na falo tazo tana kuka tace mum Aunty is sick she is inside crying kafin kowa yamike Amir yarigasu haryakai dakin yatarar da Aiman tafito daga bayi idanunta na juyawa jiri take gani tana neman faduwa yay maza yatarota jikinshi sai alokacin su mum suka shigo Amir yana doc yakasa komi duk ya rude mum ce takoma dakinta tadauko abun aune aunensu ta dubata mum din Amir tace kaai fita kabamu wuri baisoba haka yafita lokacin jiri yadan saketa mum tabata pregnancy test tace jekiyi fitsari kan abunan kika womin saida mum din Amir ta taimaka mata tamike taje tayi takawoma mum bayan kaman minti 5 result yafito mum da mum din Amir suka fito falo mai martaba ne yafara magana meke damunta??mum murmushi tayi tace tanada ciki ne Amir da sauri yabar dakin duk kunya tarufe shi iyayen kam sai murna suke kaman an musu bushara da aljanna…
Maman shakur
[20/09 11:49 AM] aishat muh’d:
94DOLE KISONI
Amir yakoma dakinshi murna kawai yake yay sujjada yagodema Allah yanzu zai zama baba dadi yaji ha ranshi yaji yanason ganin Aiman din…kowa murna yake a gidan itadai Aiman ba’a fada mata komiba dad yace mijinta ne zai fada mata basuba mai martaba basubar naija ba sai karfe 12 suka tafi …ranan Amir yakasa shigowa falo saboda kunya saida dad yaje yasa meshi my son yanzu kuma kunyana ake ne?? Yay murmushi ya sosa keya dad yace kaje kaduba matar taka mana ya mike duk kunya tacika shi…koda ya shiga dakin ya tarar tai bacci dan batamasan su mai martaba sun tafi ba da tai kukan rabuwa da simra..ahankali ya zauna gefe gado ya zuba mata ido tawani yi kyau takara jaaa da haske cikin yasa ta ciko sosai ya share zufan dake goshinta yakamo hanunta daya yarike ya zauna akasa kanshi akan gado saitin fuskanta tare da hanunshi cikin nata ya kura mata ido baisan sanda barci ya daukeshiba.. Mum ne tashigo kawo mata abinci kawai taga Amir na sharara bacci abunshi tai murmushi tace Allah kara muku soyayyan juna tajuya tafita ta maida kofa ahankali ta rufe…
Aiman tafara tashi taga Amir na bacci ya zauna akasa kanshi a katafi ta kuramai ido bata taba tsayawa ta kalleshi da kyau ba saiyau sajenshi lub lub lebanshi pink batasan sanda takai hanunta kan lips dinshiba ta shafa ahankali kawai gani tayi yabude ido yana mata murmushi da sauri ta janye hanunta ahankali yace ki shafani ko ta ina am ur husband am urs matas ….ta mike tatafi bayi ta wanke baki tafito tahau kuka yace menene tace yunwa yakawo mata abinci….
Maman shakur
[20/09 12:09 PM] aishat muh’d:
95DOLE KISONI
Da yamma taji sauki sosai tace zata gidan besty mum tace jeki tambayi mijinki tatafi dakinshi tana kukkunai tasameshi afalo tace zani gidan besty yanda yaga tayi yasan mum ce takadota ya kalleta yace bazakiba baki da lafiya nan da nan tahau kuka wlh lifiyata kalau zanfaje mu shirya bikin ne yataso yazo kusa da ita ya shafa cikinta yace banaso ki wahalar min d ajiyata dake nan da sauri ta kalkeshi wani ajiya??yace au bakisan akwai small baby anan dana ajiyeba duk kunya takamata ta shige jikinshi ta chusa kanta a kirjinshi tace nidai baruwana da wani baby ka kaini gidan besty yace kinason zuwa gidan besty tace eh yace sai kinmin butterfly kiss ta kalleshi niban iyaba yace to bari na koya miki yahada bakinshi da nata yanata tsotsa dakyar ya barta har idonshi sunyi kanana tajuya tafita da gudu nidai inajiranka …saida ya chanza kaya yasa suit blue yay kyau tai tsaki aranta mutum bayida kayan arewa sia wayanan ya shiga mota itama tashiga yajasu tana nuna miashi hanya har gidansu dasuka kai yace ki turomin besty naki hakako akayi Amina tafito ta gaidashi cikin mutumshi ya amsa yace Amina dafatan zaki yafemin abunda namiki tace wlh yawuce sukayi fira kadan harta bashi katin gayyata ya dauko kudi dayawa yabata ta karba tai godiya yace kicemata karfe 8 zanzo mutafi tace to ta shige shikuma yatafi gidan abokinshi doc Muhammad…
Maman shakur
[20/09 12:24 PM] aishat muh’d:
96DOLE KISONI
Tun safe yau tadameshi saida yakaita da wuri saboda yaune daurin aure kuma karfe 4 za’ayi party a zaria motel ..an daura aure lafiya… duk maganin da mum din Amina na gyara taba Amina sai taba Aiman dama kuma achan gida mum nabata wasu.. an mata dilka takara kyau tasha lalle tai kyau kaman amaryan
Karfe 4 aka tafi fati shidama Amir bai cika son wajen hayaniyaba baimajeba yana gida…
Inkunga yanda Aiman taci gayu tasha ashobi pink doguwan riga ya matseta tasa wani ubansu hill dama gwana ce wurin iya tafiya dasu aka daura mata tie gashi an mata makeup ko besty saida tace mata kinada aure gaskiya kisa hijab Aiman dan kinyi kyau dayawa ga maza awurin tace besty nidai ki kyaleni ba ruwanki hakako suka tafi..
Amir na gida kaman an mintsileshi ya shirya yasa kaya suit baki da glass dinshi gashin India nan sai kyalli yake yaja mota sai zaria motel yana shiga yaga Aiman dinshi kaya sun matseta tana rawa abokan ango namata liki wani irin bakin ciki yaji yakarasa wajen yagaisa da amarya da ango duk Aiman bata lura dashiba rawa yay dadi tana taka rawan god will yana gamawa yajuyo kanta hanunta yarike gam yafito da ita wajen yasata amota yaja dawani irin uban gudu ta tsorata ainun ganin yanda ranshi yake abace ga gudun dayakeyi kaman zai tashi sama gaban wani hadadden gida taga yafaka ya fito yaja hanunta yasa key ya bude gidan ya shiga da ita….
Maman shakur
[20/09 10:23 PM] Aishat muh’d: [20/09 9:13 PM] aishat muh’d:
97DOLE KISONI
ya shiga da ita ya mayar da kofan yarufe da makulli yawuce ciki yabarta a wurin batare da yace mata kalaba shiru shiru bai fitoba yabarta afalo tun tana tsaye har ta zuana ita tsoro takeji dataje tamishi magana gashi yanzu lokaci nata kurewa ta jinginar da kanta jikin kujera abunku da mai ciki tuni bacci yay awon gaba da ita dama yau batai barcin ranaba saboda biki…
Cikin barci taji ana shafata da sauri ta bude ido taga Amir ne tace mehaka??ya daure fuska yace kalli kayan dasuke jikinki sun kamaki shine zakije kina rawa gaban katti ko bakisan kinada aure bane??tai shiru dan tasan da laifinta kuma inya fadama dad ta shiga uku dan yahanata fita batare da hijab ba ya daka mata tsawa bakiji nane jikinta yafara rawa kayakuri bazan karaba,jitayi ya dauketa chak yakaita bedroom ya ajiyeta akan gado yana kokarin cire singlet din jikinshi da sauri ta mike me haka??yay murmushi hakkina zan karba ai nai kokarin nan da nan tafaraa kuka wlh nidai karkamin komi Allah nafada ma baima bi takantaba yazage zip din doguwan rigan yacire mata ya tsugunna yacire mata hill din ya cire gwargwraon yarage daga ita sai undies sai kare kirjinta take tana kaban kayana ya jefata kan gadon ya hayo ya manna mata kiss yana wani irin shafata nan da nan yarude dan ji yayi fatanta laushi kaman na baturiya jikinta rawa yafara sosai ta tuna azaban datasha ranan farko tafara Amir dan Allah kayakuri wlh dazafi mutuwa zanyi tana kuka yanda yaga tarude yasa yace karki damu wanan karan bazaiyi zafiba daganan bai karabi ta kantaba yafara shan kirjinta yana wasu irin wasanni da ita saida yagama wasa da ita sanan ya shiga gidanshi….
Maman shakur
[20/09 9:30 PM] aishat muh’d:
98DOLE KISONI
Wani irin zafi taji tadinga ihu tana kuka tana tureshi amma baibi takantaba sai da ya wahalar da ita da gangan daya lura ta rainashi ta wahalu kam idanunta sun kumbura saboda kuka saida yajishi ya gamsu sanan ya sauka yaje yahada ruwan zafi dan yaga ko kwakkwaran motsi batayi sai uban ajiyan zuciya yadawo yadauketa yakaita bayi yamata wankan sai kuka take yadireta akan gado shikuma yakoma bayin yin wankanshi ai kafin yadawo ta maida kayanta,,yana fitowa yaganta kan gado jikinta bari yake yakarasa lpy baby??tace yunwa nakeji,Allah yasa yanada abinci wanda yasiyo dazu baiciba yaje kitchen ya dauko mata nan da nan tafaraci yay murmushi yawancin masu ciki haka jikinsu ke rawa insunajin yunwa saida taci taci sanan tadago fuska taga yanata kallonta yana murmushi tace ruwa da gudu tafita dauko mata harsai da yabata dariya yakawo mata tasha sanan ta dawo dai dai…yace tashi muyi mangariba ta mike da kyar yajasu jam’i sukai mangariba taki kallonshi ya matso kusa da ita yace sorry baby kinji??tai shiru ya mirgino da ita tafada kan kirjinshi tai lamo dan yanzu dadin kamshin turarenshi takeji yace i soo much luv u Aiman plz karki kara irin abunda kikayi yau inada kishi dayawa banason muna fada and inaso nafada miki jibi monday zamu koma India tafara kukan shagwaba nidai banason mu koma yakara matseta yace Baby ana nemana a clinic dinmune kibari inmukaje sai mukara dawowa inna samu lokaci kinji tace too ..tace Amir tashi mutafi gida yace daga yanzu am not Amir ki chanza min suna ya mike yafara chanza kaya ta kulle idonta yay murmushi kawai…
Maman shakur
[20/09 9:49 PM] aishat muh’d:
99DOLE KISONI
yagama sa kayan tashi mutafi ta mike da kyar take tafiya duk tabashi tausayi yace sorry matas ta murguda baki aiko yazo zai mata kiss ta tsugunna yakuri yay dariya yace inkaka ban haushi anan zamu kwana kuma sai na karayi ta kwalalo ido yakuri to dan Allah muje gida ni yaja hanunta suka shiga mota suka tafi,suna ciki mota ahankali tace doc Amir wanan gidanfa??yace nawane siya nayi ranan dana kaiki gidan besty nawuce wajen abokina yakaini na siya…nasiya ne saboda duk randa nake bukatan hakkina nakaiki chan ta tabe baki bata kara cewa komiba …
Tare suka shiga falo suka gaida mum da dad tawuce dakinta dan Amir yasa ta gaji dayawa tahau baccin wahala …
Da safe tashirya Amir yakaita tama besty sallama sunsha kukan rabuwa koda tashiga mota kuka take sosai Amir yace dan Allah kidena kukan nan zaisa miki ciwon kai and it will affect d baby in ur belly batace mishi komiba tacigaba da kukan yace wlh ko kiyi shiru ko nakaiki gidan damukaje jiya nanda nan tai shiru…koda suka kai gida mum ce tahada mata kayanta takiyin komi sai kuka wai ita tafison nigeria saida mum ta mata fada sanan tai shiru takoma daki tai baccin dole….
Washe gari da sassafe suka dau jirgi sai India Aiman tai kuka kaman ta mutu Amir nata aikin lallashi takiji…..karfe 8 nadare suka isa India direct gidansu suka wuce, ,,tana shiga ko wanka batayiba tafara neman abinci saida taci takoshi Amir nata dariya amma aciki dan bayason tafara kukan ..datagamaci ta shiga dakinta tai wanka salla tazo tasa key ta kulle kofan bata cire key dinba saboda batason ya shigo dakin tai baccin ta…
Maman shakur
[20/09 10:02 PM] aishat muh’d:
100DOLE KISONI
Yagama komi abunda yakeyi yazo dakinta yaga akule yayi ta bude taki haka yakoma daki da kyar yay barci….da safe da wurwuri yatafi clinic baya dawowa sai dare inya dawo ta kulle daki…
Ayaune ya shirya zai kawar da duk wani kiyayya da rashin jituwan dake tsakaninshi da Aiman karfe 12 na rana yadawo lokacin Aiman na falo tana kallo tai mamaki da ta ganshi ta tashi zata gudu yakamota yaja hanunta suka shiga dakinta yace ki shirya zamu fita takoci gayu cikin wasu kaya jaa tai kyau sosai shima yafito cikin tashi shigar riga jaa da wando baki yay kyau suka shiga mota taga sunyi parking a gaban sabashan garden yace Mata i have a surprise 4 u yadauko wani hanki ya kulle mata ido yaja hanunta saida yakaita wani wuri ya bude mata ido wasu flowers tagani red anyi decorating dinsu ansa 4give me Aiman sunyi kyau.. Amir ne yazo gabanta yay kneeling yace Aiman i know I’ve made a lot of mistake nasace ki nace DOLE KISONI Aiman abu dayane nakasa ganewa shine ba’a taba so DOLE plz Aiamn kiyafemin kiyaha kuri kisoni muzauna lpy muhaifi baby dinmu mununa mishi gata da soyayya hawaye ya sauko daga idonshi yace Aiman inasonki bazan iya rayuwa bakeba plz put d past behind us less forget everything and face our future Aiman kiyafemin plz
Ahankali itama Aiman tai kneeling hawaye a fuskanta tace
Maman shakur
[20/09 10:22 PM] aishat muh’d:
101DOLE KISONI
Tace Amir baka tabamin laifiba hasalima niya kamata naroke ka gafara rashin mutuncin danama agaban students, tace Amir yau zanfadama sirrin zuciyata Amir i luv u soo much i luv u with all of my heart duk abunda kaga nakema saboda banason kagane ina sonkane cos is lyk u have win d war tunda kace DOLE NASOKA and finally nasoka din… Amir ina rokan gafaranka kayafemin abunda namaka abaya ahankali yace shii baby bakimin komiba ya share mata hawaye yarumgumeta tsam tsam itama haka tana mai farin cikin da godiya ga Allah daya bata miji mai sonta matsan daya mata yay yawa tace my luv u are hurting me yasaketa yana murmushi yace Aiman nagode dakika soni tace mishi shiii un expected yaji ta manna mai kiss abaki ai kaman jira yake yakama baki suka tsotsi juna da kyau itane tace tashi mutafi gida suka tashi yakama hanunta suka tafi yakaita shopping sunyi sosai sanan suka wuce gida ranan anyi soyayya nadinga jan besty na humairat karta shiga dakin tace maman shakur sainaga kwakwafa tatafi amma tana xuwa taji sunsa key
Aiman tana iyakan kokarinta na jure Amir dan mabukacine sosai akwai lafiyan son gurasa sai uban sunbatu….suna rayuwan kula da juna suna tattalin junansu Aiman na girmama mijinta tareda mishi biyayya tana kautatama iyayenshi da kanwarshi simra kowa nasonta…
Bayan wata tara Allah ya sauketa Lpy ta haifi yan biyu abunta maza kaywawa masu kama da Amir ….ranan suna ankace kudi anyi shagali anyi bushasha yara sukaci suna hassan da husaini …itama Amina Allah ya sauketa lafiya ta haifi mace tabata sunan kawarta Aiman…Aiman takoma makaranta abunta…wata rana da daddare Aiman tagama yankema Amir kumba ya kalleta yace hakika nai kuskure danace DOLE KISONI ta kalleshi tace but u finally succeed saboda yanzu INA SONKA sama dakomi ya manna mata kiss yace Allah miki albarka matata tace Amin mijina…
TAMMAT BIHAMDILLAH
Anan na kawo karshen littafina mai suna DOLE KISONI sai kun jini a littafi nagama mai suna RAYUWAR HUMAIRAT
((Slm fans maman shakur luv u all )).
Share this:
Twitter Facebook Google

4
5
6
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login