Showing 3001 words to 6000 words out of 17605 words
ita nakeson ku kamo.. Nai waya ance har yanzu tana zuwa school.. suka karba suka fito shikuma ya shirya yatafi airport dan anan zasu hadu….private jet dinshi na airport
Sun shiga makarantan da wuri sunyi parking motansu a parking space sunata jiran zuwanta amma batazoba sai wuraren 12 ta shigo dayake yau batada lecture da wuri…tana sanye cikin riga da sket na hollond sky blue tai kyau tadauko sky blue hijab tasa iya cinya da hill dinta tai bala’in kyau ta wani karayin bul bul alamun kwanciyan hankali
Maman shakur
[12/09 5:26 PM] aishat muh’d:
20DOLE KISONI
Hankalinta kwance tana tafiya das das kanajin kwas kwas din takalminta kasancewan wurin ba jama’a shiru tana cikin tafiya saitaji kaman motsin mutum abayanta ta tsaya chak sai tajuya taga bakowa tacigaba da tafiyan abunta ….bazato ba tsammani taji ankamata zata bude baki tai ihu kawai suka samata wani tsumma wanda yarufe hancinta da bakinta tundaga nan bata kara sanin inda kanta yakeba….wani irin bacci ne ya kwasheta suka sata a mota sai airport …….suna isa airport suka kira Amir yafito daga jirgin sukace tana cikin mota ya shiga ya kalleta yay wani murmushi gani yay takara wani irin kyau ya manna mata kiss a baki ya dauketa chak kaman baby yahau jirgi da ita body guard din suka bi bayanshi duk suka shiga aka kulle jirgin yatashi sai India….
Maman shakur
[12/09 10:08 PM] Aishat muh’d: [12/09 5:50 PM] aishat muh’d:
21DOLE KISONI
Da suka shiga jirgi dayake har gado akwai aciki ya kwantar da ita yacire mata hijabin ya kura mata ido dama haka take very young amma see her body very sexy yakai hanunshi zai tabata ya mike da sauri yace no no nooo she is not lyk d rest bazan mata hakaba ita sonta nake i will marry her ….da sauri ya daura mata belt kawai yafito daga dakin…….
Bangaren su dad kuwa har dare babu Aiman sun damu sosai dan ranan dad bai fitaba kwata kwata saboda yana wani peper work….duk hankalinsu yatashe yarsu bata dawoba mum takira Amina a waya tace Aiman na gidanku ne Amina???Amina tace mum wlh yau ko a school bamu haduba yanzuma haka tafiya nake zanzo dubata nazaci ko bamata da lpy ne…..mum ta rude tace wlh tun around 12 tabar gida tatafi school Amina ma takara rudewa tace bari na karaso mum tacigaba da sauri
Maman shakur
[12/09 8:54 PM] aishat muh’d:
22DOLE KISONI
Tana shigowa gidan da sallamanta ta tarar da dad a tsaye mum azaune tana hawaye….
Dad yana ganin Amina yace yata kince tun safe baku haduba tace wlh dad bamu haduba nama zaci ko bata da lpy ne dan around 1 nama kirata but her number was switched off…mum takara rudewa tana kuka alhaji ka sanar da police wlh saceta hala akayi suna cikin haka sukaji gate man yay sallama dad yace shigo ya karaso ciki ya mikama dad wani envelope yace Alhaji wani yanzunan yace nabaka alhaji yakarba….gate man yatafi harya ajiye envelope din mum tace ka karanta mana alhaji ya bude ya ciro wata farar takar da yafara karantawa kaman haka..
“””Assalamu alaykum babana
Ka gafarcen dad nasan nama laifi babba wanda da wuya ka gafartamin amma abu daya zan iya tabbatarma shine bazan taba cutarma da yaba zan kaita garinmu ranan jumma’a mai zuwa in sha Allah za’a dauramana aure….dad na rubutama wanan sakonne dan hankalinka ya kwanta saboda karka damu kanka wajen nemanta saboda karku shiga tashin hankali dad i really luv u daughter bazan iya rayuwa batare da ita a gefenaba ka gafarcen….
Amir khan
Maman shakur
[12/09 9:51 PM] aishat muh’d:
23DOLE KISONI
Dad gumi yadingayi yace menene hujar Amir na daukemin ya???maisa bazai iya jira ayi aurenba??nasan cewa nariga nabashi ita amma maisa zai dauketa???jin an ambato Amir yasa hankalin Amina ya tashi tai maza takarasa wurin dad ta karbi letter din tana karantawa tahau kuka sosai mum tazo tariketa tana maiya faru??mesa kike kuka tace dad nasan maisa Amir ya saceta mum ta zaunar da amina tace dena kuka kawai fada mana komi nan Amina ta kwashe komi bata boyema su komiba tafada …mum da dad jikinsu yay sanyi..dad ne ya sauke ajiyar heart yace hakiqa nasan abunda Aiman tayi bai daceba yaudara baida kyau da wulakanci dan ba kowa ke iya yafewaba…sacetan dayayi shine laifinshi bai daceba inda ace yafadamin abunda tamai wlh tunda nace nariga nabashi aurenta…mum tace alhaji nasan Amir bazai cutar da Aiman ba dan naga irin son dayakemata a idonshi
Maman shakur
[12/09 10:00 PM] aishat muh’d:
24DOLE KISONI
Dan naga irin son dayakemata a idonshi tunda yace aurentama zaiyi alhamdulillah nasan komin daran dadewa zai dawo da ita…mu kyale maganar kawai Allah yakaresu gabaki daya ya albarkaci aurensu…dad ya shiru Amina tai zuru zuru…dad yace hj mesa kikace mu kyalesu??kina nufin karmumaje India mu nemi gidan nasu??mum ta daga kai tace eh alhaji…Tace is time Aiman tasan me rayuwa take nufi ,lokaci yayi da Aiman zatai hankali nasan yata nada tsiwa ga zafi da rashin hakuri nasha mata fada ta rage dan batasan halin da zai jefata gobeba amma batajiba…yanzu abun harya kai zata iya yaudaran mutum da soyayya??takosan irin son danaga yaron nan yana mata kuwa???mubarsu alhj duk wanda yatambayi yarmu muce mun aurar da ita after all mun riga mun bashi ita daman…ita kuma Aiman tayi hankali tai nadaman yaudaran data mishi Allah ya basu zaman lpy amma nasan dole zasu nememu zai dawo da ita nasani Amir yarone nagari……
Maman shakur
[12/09 10:07 PM] aishat muh’d:
25DOLE KISONI
Dad ya sauke ajiyar zuciya yay godiya ga Allah yace hajiya daman wlh kenake ji amma wlh ni harga Allah ina son Amir sosai kawai jin yaron nake har zuciyata kaman jinina na gudana a jikinshi….maganarki gaskiya nasan bazai taba cutar da itaba Allah yabasu zaman lpy mum tace Amin…Amina kuka kawai take tazo ta tsugunna tace mum wlh duk laifinane saboda ni tai aikata hakan amma wlh mum nai iyakan kokarina dan nahanata nama cemata ni nayafe amma taki yarda mum ta dafa kanta tace Amina basai kinmin bayani ba Aiman yatace nafi kowa sanin halinta na naci intace zatai abu sai tayi so u are not to blame 4 anything kinji ta share mat hawaye dad yace tashi nasa driver yakai ki gida dare yayi….ta mike jiki ba kwari ta tafi……
Masu karatu baku tamvayan lbr yan india ba su Aiman tsiwa???
Maman shakur
[13/09 7:00 AM] Aishat muh’d: [13/09 6:02 AM] aishat muh’d:
26DOLE KISONI
Aiman har sukakai India bacci take….koda sukakai ko kadan baimayi kuskuren kaita gidan sarautaba ya dauketa yasa a mota yatafi da ita gidanshi na bopal wani unguwane namasu kudi babu hayaniya ko kadan ya horn wani security man yabude gate din yashigo body guard dinshima suka shigo danasu motar…..yafito yadauketa chak securities din gida duk suka zube suna kwasan gaisuwa baima Amsaba abunda yace musu shine duk randa yarinyar nan zatazo tace zata fita karku barta jikinsu na bari sukace yes sir…yakarasa da ita ciki ,wani hadadden daki yakaita ya shimfideta kan gado ahankali yacire mata hijabin sai murmushi yake yace sai dai kibude ido ki ganki a India yay mata kiss a goshi yafito yatafi dakinshi….
Maman shakur
[13/09 6:11 AM] aishat muh’d:
27DOLE KISONI
Yatafi dakinshi yay wanka boxer kadai yasa ….ya zauna yay shiru da alamun tunani yake sai chan yadauko waya adayan bangaren naji wata ta dauka tana sweet i missed u alot yaushe kadawo??yace mata yau tace u want my company??yace badly da murnan ta tace ganinan zuwa..murna take dan tasan Amir ya iya harkan ita bata tabajij namijin dake gamsar da ita kaman Amir ba gashi baya gajiya mabukaci ne sosai saisama yafi sonta cikin ya matanshi dan akwai juriyar…
Shiko bangarenshi duk Aiman daya gani ba hijab ne ta tadamai sha’awa already dama satin shi daya baiyiba saboda bakin cikin da Aiman tasashi…
Maman shakur
[13/09 6:21 AM] aishat muh’d:
28DOLE KISONI
Yana zaune yana yan tunane tunanen shi saiko gata ta shigo dakin da gudu takarasa kanshi tana mishi kiss tako ina nan da nan hankalinshi yabar jikinshi yakara jawota jikinshi sosai ya karbi ya wurgar ya cire mata kaya daganan suka fara Aiki ni maman shakur nace Allah shiryesu nabar musu dakin nace bara na koma dakin kawata sarkin tsiwa Aiman
Haryazu bacci take..ba Aiman ta tashiba sai washe garin ranan lahadi wuraren 10 na safe ta farka
Tana bude ido ahankali taga ba adakinta takeba inda tasaba kwana ba ta mike ahankali ta zauna tana kalle kallen ko ina ahankali tafara tuna abunda yafaru jiya taji ankamota zatai ihu aka samata summa a baki wani irin zabura ta dirko kasa tayi hanyar kofa tanasa hannu ga mamakinta taga kofan ya bude…
Maman shakur
[13/09 6:38 AM] aishat muh’d:
29DOLE KISONI
Tana budewa taga asaman bene take gidan duplex ne to wanan wani gidane???waya kawoni nan??na shiga uku ni Aiman shikenan yan yankan kai sun kamani tafara kuka tafara tafiya sadaf sadaf harta sauka kasa tanata waige waige dai chan taga wata kofa takarasa wajen ahankali ta bude kofan sai taganta a tsakar gida ko ina flowes masu kyau tafito ta cigaba da tafiya securities din data gani wanda sukafi 20 gasu dakaya kaman na sojoji yasa taji kirjinta ya buga …gasu daga ganinsu yan India ne…kirjintane yace tass badai Amir bane ya sacenibako:oops::oops::oops:na shiga uku tana hawaye takarasa bakin gate din ko kallon securities din batayiba taje zata bude gate din daya daga cikinsu yace Ma’am oga baibada izinin futankiba ki koma plz….wani irin kuka tasaki tana ihu wai wlh saita fita wani security ne yakira Amir din ta landline din gida yace oga yarinyar daka kawo gata wai fita zatayi yace karku barta am coming…
Maman shakur
[13/09 6:47 AM] aishat muh’d:
30DOLE KISONI
Lokacin da aka kira teema nakan kirjinshi ai jefar da ita kasa yayi ya mike yadau jallabiya yasa teema kuma tace sweet lpy??kotakanta baiyiba yawuce yafita ya doshi gate Aiman nachan tana kuka tana hango Amir yafito fitsarine kawai batayiba ta nunashi da yatsa dama kaika saceni:oops: Amir ya kara daure fuska kaman bai taba murmushi ba yana zuwa wurin yaja hanunta tana kokakarin fusgewa amma ta kasa bai direta ko inaba sai kan gadonta ta mike da sauri tatashi tana kuka tana ni kamaidani gidanmu dat is just wot i want banda lokacin fada dakai just take me back to my house tana magana tana kuka ganin tana kuka yasa yakasa daurewa ya juya zai fita batare da yace mata ci kanki ba….haryakai bakin kofa yaji ta rikeshi tana ihu tana nace kamaidani gidanmu niba yar iska bace dazaka kawoni hotel ba…ya daure fuska yakura mata ido
Maman shakur
[13/09 6:59 AM] aishat muh’d:
31DOLE KISONI
Ya daure fuska yace wayeto dan iskan??itama ta daure fuska harda murguda baki:roll:tace kai…yay wani bazawarin murmushi to 4 ur information ba a hotel kikeba kina India kuma keda komawa gida har abada anan zamuyita zama harki haifamin yara kuma nikake cema dan iska ko karki damu zakiga iskancin nawa amma all in due time…ya juya zai fita takara riko mishi hannu ta daure fuska tace wlh kamaidani gidanmu bazan taba zama dakai harna haifama yaraba Allah kyauta nahada jini da mai neman mata wlh banasonka i hate uu
Zagin data mishi yay mai zafi yakalleta yace DOLE KISONI u must luv me Aiman bakida any order options tace wlh bazan taba sonkaba…yajuya zai fita takara komoshi tadinga kai mishi duka ta ko ina tana kuka tana kamaidani gidanmu niba yar iska bace yarike hannu nata yace karki kara.. karki manta nace u will pay 4 abunda kikamin kuma yanzu kika fara dis is just d beginning yajuya yafita….
Maman shakur
[13/09 5:38 PM] Aishat muh’d: [13/09 3:16 PM] aishat muh’d:
32DOLE KISONI
Ta durkushe a wurin tana kuka sosai maisa zai saceta yakawota inda batasan komiba???ita wlh yanzuma tsoronshi takeji….jikinta ne taji yana mata kaikayi alamun kwanan ta 2 batai wanka ba harta mike zata shiga bayi tayi wanka taji an kwankwasa kofa da tsawa tace waye???wata kuku ce tashigo dauke dawani irin abinci dabata taba ganiba ta laddu ne da yam pudding ballamata harara tace fitar da abincinan daga dakinan…tace amma oga yace nakawo miki , azuciye Aiman ta mike tadau gabaki dayan tiren abincin ta jefi kuku din dashi Allah yasa bai sametaba dan da gudu tafita daga dakin bango yasamu jikake ragagas kwanukan duk sun fashe….tace i hate him and his food i only want to die…if i see u again in my room i will kill u da ihu take maganan tana kuka..chan kuma ta mike ta shiga bayi ta kunna shower din ta zauna dabas akasab bayin ko kaya bata cireba tana kuka sosai
Maman shakur
[13/09 3:34 PM] aishat muh’d:
33DOLE KISONI
Kukun ce da gudu takarasa dakin oga ta kwankwasa yace yes come on in tashiga jikinta na rawa teema dake gefe tana makeup tace watup wid u??arude tace oga tabarar da abinci tana kuka da ihu and tana yaren daban ganeba (hausa )yay tsaki ya mike a zuciyarshi yace dole nai abunda yarinyar nan zata fara tsorona…ya kalli kukun yace tafi ta wuce tatafi….teema ta kalleshi fuskarta a daure wace karuwa ka kawo bancin kana tare ….da..ni ….maganar makalewa tayi saboda wani irin kallon dayamata ya daure fuska yace karki kara cemata karuwa cos she is my wife …wuce kibarmin gida b4 i throw u out myself,da sauri ta suri jakanta tabar gidan shikuma yawuce dakin Aiman..
Yana shiga yaga plates duk a fashe ga abinci yabata bango chan yaji karan ruwa abayi…direct ya wuce ya shiga bayin
Maman shakur
[13/09 4:41 PM] aishat muh’d:
34DOLE KISONI
Ahankali ya bude kofan bayin da sauri yakarasa ciki saboda yanda yaganta zaune dabas akasa….yakarasa yakashe shower din yace bakida hankali ne zaki kunnama kanki ruwan sanyi ko kallonshi batayiba tacigaba da kukanta ….ya mikar da ita yafara kiciniyar cire mata kayan ta rike jikinta gam ta tsugunna tace ka kyaleni ,,ya daure fuska yace baki isaba dole saina cire miki kayan nan nai miki wanka da kyau :)takara kankame jikinta tace Allah ya kyauta kaga jikina….yace baza dai kidena tsiwan bako???yauko zanyi maganinki, ya mikar da ita,tafara ja dabaya yana binta har takai jikin bango…yace yanzu babu sauran gudu yasa hanu zai zuge zip din rigan tafara ture mishi hanun tana kuka..shikuma yana murmushi yace yau sainaga abunda kike boyewa..tana kuka tace kayakuri to kafita nai wankan yace bazan hakuraba nizan miki wankan….
Maman shakur
[13/09 5:04 PM] aishat muh’d:
35DOLE KISONI
Ta kankame jikinta tana kuka sosai tace dan Allah doc India kayakuri na tuba wlh bazan karama wani irin abunda namaba…ya kalleta yace kinma san yanaji kuwa???kinkosan ya so yake Aiman???kin yaudaran da so???kin riga kinsa ina mutuwar sonki ashe keba sona kikeba??Don haka kidaina maganan komawa gida dan bazaki taba komawaba,ran Friday ne daurin aurenmu….banason na cutar dake koyi miki fyade saisa gwara na aureki, ki dawo matana ta sunna kafin na kusanceki mu haifi yara dayawa….yace Aiman i really luv u ,i cant leave without u kinsan mesa???saboda u are part of me,u are my soul mate,Aiman i soo much luv u dat is y i cant let u go ….ya kalleta da idanunshi dasukai ja saida ta tsorata yace i never forgive betrayal kin yaudaran ta worse way ta hanya mafi muni saisa zan Aureki kuma DOLE KISONI!!! Yajuya yakai bakin kofa yace nabaki 2min kiyi wankan kifito kona shigo namiki….
Maman shakur
[15/09 9:15 AM] Aishat muh’d: [13/09 5:16 PM] aishat muh’d:
36DOLE KISONI
yawuce yafita ya kullo mata kofan…Aiman tacire kaya tana kuka sosai bata taba tunanin zai iya dauketaba ita bama tataba kawo zai mata komiba saboda sonda yake mata…tana kuka haka tai wanka tagama tadaura towel iya cinya amma takasa fitowa saboda kunya gashi kayanta sun jike kuma hijabinta nakan gado ta tsaya abakin kofa tai shiru tana hawaye……yaga dadewan tai yawa kawai yamike ya shiga bayin yaganta tsaye da da towel iya cinya wani irin miyau mai daci ya hadiye yarinya shekara 19 amma sai uban diri ,,yanda ta ganshi yasa ta tsorata ta daura hannayenta kan kirjinta ,,shikuma ya wayance yakaraso yajawota suka fito..
Ya zaunar da ita kan gado yace ina zuwa wani shirt dinshi ya dauko mata tasa dan kwata kwata yamanta bai siyo mata kayaba ya shigo dakin yaga hartasa hijabinta yay murmushi a zuciyanshi yace kin kusa daina boye boyenan ne yakaraso yamika mata yace sa wanan yanzunan zanje na siyo miki kaya…
Maman shakur
[13/09 5:28 PM] aishat muh’d:
37DOLE KISONI
Ya bata rigan yace tashi kisa taki tashi kawai ya cire hijabin ya wurgar yafara kokarin kwance towel da sauri tamike tana yakuri to zansa ya kyaleta ya tsaya yana kallonta ,ta zumburo baki tana to kajuya nasa, yay murmushi ya juya shidai komi nata burgeshi yake..
Da sauri tasa rigan taki tace mishi yajuyo..shida kanshi yajuyo yace wato kin gama sawa bazakice na juyobako?? ta murgudamai baki bazato ba tsamani taji bakinshi cikin nata duk iya kokarin ta turashi takasa saida ya tsotsi bakin tass idonshi sun kada sanan ya saketa yace duk randa kika murgudamin baki sainai miki kiss….kuka kawai take tace niba yar iska bace kadena wlh banaso zan hadaka da momy na saida yay dariya yace soo innocent a ina zakiga mommy din???yay dariya yace by d way zan siyo miki abincin Nigeria kidinga dafawa dan naga baki iyacin namu bako??yay mata kiss akumatu ta tureshi yace zansa akawo miki fruits kisha kafin nadawo kinji luv??ta ballamai harara yay dariya yace u are driving me crazy dis gurl
Maman shakur
[15/09 7:45 AM] aishat muh’d:
38DOLE KISONI
Yasa kuku takai mata fruit din su apple banana pineapple strawberry da orange duk ayankasu kanana kuma sunyi sanyi aka kaimata ta karba ta zauna tacisu sosai dan yunwa takeji….
Shikuma ya tafi babban mall dan siyo mata kayan sawa…yasiyo english wears dogayen riguna sanan yakoma bargaren undies yasai mata pant masu kyau dayawa dayazo wurin bra ne shibai san size dintaba ya tsaya yana tunani..chan sai yadau waya yakira kuku din yace takai mata wayan,koda kukun takai wayan Aiman kin karba tayi, Amir yace ma kuku tasa wayan a hands-free tafita,takosa tafita…yace baby kinajina nasani dama inason nasan size din bra dinkine tai shiru taki magana yace koki fada ko indawo gida induba dakaina ta shiru ita wlh bata taba ganin mara kunya irin doc India ba yace shikenan gani nan zuwa ya kashe wayan…
Maman shakur
[15/09 7:57 AM] aishat muh’d:
39DOLE KISONI
Ya kashe wayan yadau size 40 yace nasan kinada girman breast but i dont think zasu wuce 40..yakoma wurin kayan makeups yasai mata dayawa su turare different types