Showing 9001 words to 12000 words out of 17605 words

Chapter 4 - DOLE KISO NI Complete

23 Aug 2025

843

kuka take sosai ita koma me zai faru yafaru amma bazata koma gidan mugun nan ba.. Take Prince yakira body guard dinshi cikin minti dabasu wuce 2 ba suka iso dama suna kusa yasa atafi da samarin akullesu shikuma yaron yadauko kudi dayawa yabashi yakoma kan Aiman da tana ganin yadoso wurin ta ta mike tana kokarin ihu baki ataushe hannu yasa yaciro tsumman bai cemata komiba yajata sukakai har wurin mota tana ganin sun fito waje ta daddage tafixge hanunta zata kara guduwa a zuciye taku daya yayi ya damkota tafara ihu wayyo jama’a kutai makeni wlh satoni yayi harda birgima akasa duk ta tara mishi mutane…
Maman shakur
[16/09 10:36 PM] aishat muh’d:
58DOLE KISONI
Mutane sai kallonsu suke da dai yaga zataja sunanshi yabaci abanza kawai ya dauketa chak yajefata cikin mota da gudu yazagayo ya shiga bangaren driver yaja mota da gudun bala’i Aiman ihu take dan Allah karka kara saceni ka barni nakoma wurin iyayena….yana isa gida ya paka yafito taki fitowa kawai ya dauketa chak sai ciki…yana zuwa ya tarar da kuku dinsu a falo tana kallo ya dauko kudi yabata yace ta tafi gida yabata hutun sati biyu da murnanta takara gaba …yakai Aiman daki ya jefata kan gado,da sauri ta mike tsaye tana ihu why are u soo heartless Amir???dont u know hw i feel??i missed my parents alot??kodan kai bakasan darajan iyayenkaba saisa zaka satoni anan ka kulleni?gaka fasiki mayen mata kuma kace kai mijinane??i hate u Amir bazan taba sonkaba wani wawan mari taji a kumatunta tass saida taga star ta dago kai ta kalleshi taga yanda idonshi yay ja gabaki daya kamanninshi ya chanza saboda bacin rai..yana kokarin ciro belt….
Maman shakur
[17/09 8:44 AM] Aishat muh’d: [17/09 7:45 AM] aishat muh’d:
59DOLE KISONI
Yana kokarin ciro belt ranshi abace yace nikike cema mazinaci??bansan darajan iyayenaba??ta murguda baki tace Anfada din aiko ya zula mata daya mai kyau a jikinta ta dinga ihu zai zula na biyu ta mike ta runguneshi tana kuka dan Allah karka daken kayakuri bazan karaba yay kokarin turata saboda yanda yakeji amma ta cukui kuyeshi takara manne mishi ajiki tana kukan yayakuri baisan sanda belt din yafadi daga hanunshiba saboda wani irin shock dayaji nanda nan yafara shafata da sauri ta dago mai haka dan Allah ni kadena kota kanta baiyiba ya jefata kan gado da karfinshi yacire wando da rigan dake jikinshi yarage dagashi sai boxer da gudu ta rufe ido Amir mehaka dan Allah karkamin nifa ba ya iska bace fadowa yayi kan gado ya janyota jikinshi tana musu musu yakai bakinshi nata yana tsotsa itakuma tureshi take tana duka amma koji bayayi yakai hanunshi kan kirjinta yana shafawa nan da nan taji wani karfi yazomata takai mishi wani wawan nushi aciki ta tureshi tamike tai hanyar kofa…
Maman shakur
[17/09 7:55 AM] aishat muh’d:
60DOLE KISONI
Duk da nushin ya shigeshi da kyau bai hana dayaga tayi hanyar kofaba ya mike da karfi ya damkota yamaida kofan ya rufe yakara jefata kan gado tafara ihu Amir ka kyaleni niba yar iska bace banason nayi tarayya da mazinaci irinka wani wawan mari taji afuskanta har saida bakinta yafashe da jini Amir yana huci yace karki kara cemin mazinaci hakkina nake bukata ke matata ce tace to bazan badaba yace ur choice na karba ta karfi yafara shafata tana tureshi yakai hanunshi kan boobs dinta yadinga wasu dasu tana kokarin hanashi amma takasa saida yabari tayi dukan tayi cizon tagaji dayaga ta galabaita sosai kawai jikake keeeeett ya yaga rigan jikinta komawa yayi kaman mahaukaci lokacin dayaga surarta nanda nan hankalinshi yabar jikinshi Aiman bata komi sai kuka wani ihu tayi lokacin dataji yana karanta addu’ar saduwa da iyali daganan ya daddage iya karfinshi ya shigeta ta kwalla wani ihu take nan ta sume…
Maman shakur
[17/09 8:08 AM] aishat muh’d:
61DOLE KISONI
Amir bai kyale Aiman ba sai wuraren 3 nadare shima ya wahala sosai but d gurl is sugary oo ya mike ya kalleta yaga ta sume hawaye ya zubo daga idonshi yariko hanunta ahankali ya manna ma hanun kiss forgive me Aiman, it wasn’t intentional,Aiman wlh i luv u soo much yana hawaye sosai daga nan yadaga hannu sama yace Ya Allah ina rokonka kayafemin laifukan danama abaya ya Allah kasa Aiman tasoni koda kadan ne oo lord forgive me nasan nimai laifine ya Allah yau inason nadauma alkawari in sha Allah nabar zina daga yau ya Allah ina rokonka ka nisantar dani daga zina kuka yake sosai kaman yaro
yace ya Allah nasan ni mai laifine amma karka hukuntani tahanyarsa Aiman kar tasoni ya Allah katausayamin…daga baya ya mike ya shiga bayi yay wanka yahadama Aiman ruwan zafi yasa dettol a ciki yakoma dakin yadauketa chak kaman jaririya bai direta ko ina ba sai cikin ruwan zafi wani razanannen ihu tasa mum ya kashe ni tana kuka sosai Amir ma hawaye yake yana kiyafemin Aiman wlh nai alkawari bazan kara forcing dinkiba….
Maman shakur
[17/09 8:21 AM] aishat muh’d:
62DOLE KISONI
Hakanan yagama gasata yamata wankan tsarki ya dauketa yakaita dakinshi ya dawo yadau mata kayan sawa yaje yasamata ya shafa mata mai yakai mata hijabi yace tai salla sanan yabaro dakin yakoma dakinta ya gyara ko ina ya chanza zanin gadon..daya koma daki ya tarar ta idar da sallan ta cusa kanta cikin cinyoyinta tana sheshekan kuka..juyawa yayi yakoma kitchen ya hada tea mai kauri yakoma dakin ya ajiye ya dauko magunguna yakarasa wurinta ahankali ya dagota idonta yay jajir ta kura mishi ido kawai batare da tacemai kalaba ahankali yajawota jikinshi yana shafa bayanta yace Aiman kiyakuri keyafemin nasan nai miki ba daidaiba narabaki da iyayenki da karatunki da friends dinki i know am a bad person i deserve all ur hatred but please kiyahakuri matata kiyafemin kinji baby….
Maman shakur
[17/09 8:33 AM] aishat muh’d:
63DOLE KISONI
batace mishi kalaba dan yanzu tsanan datake mishi ×2 ne yadagota yace Aiman will u 4give me ta kauda kanta yaluraa batason mishi ma magana yace ga tea kisha ya dauko yafara bata ta kauda kai ahankali yace badan niba dan Allah kisha tabude baki ahankali yana bata harta shanye ya dauko magani yabata tsha lokacin asuba tayi yace tayi salla kawai shikuma ya shiga bayi dauro alwala saida yajirata ta idar kwata kwata batason su hada ido ahankali yace zaki kwanta ne tadan daga kanta yacire mata hijab ya dauketa ya kwantar da ita kan gado ya lullubeta da bargo shikuma yatada salla…
Koda ya idar yaji tana sheshekan kuka jallabiya ya cire yahau gadon ya dagota ya hadata da kirjinshi kuka take sosai yace Aiman talk fadi maganan dake ranki karki barta aciki zata cutar dake Aiman hit me if u need to kome zakimin kimin inhar zaisa kifita daga cikin kuncin nan…zuciyata bazata juri ganinki hakaba Aiman ina miki wani irin son da zan iya miki duk abunda kikeso a duniyan nan….ya kalleta yace Aiman fadamin kome kikeso zan iya miki…..
Maman shakur
[17/09 8:43 AM] aishat muh’d:
64DOLE KISONI
Taki cewa komi tacigaba da kuka wani irin bakin ciki takeji yanzu shikenan yarabata da budurcinta…ahankali ya kamo hanunta ya daura a fuskanshi yace Aiman mareni inhar hakan zaisa kiji dadi maren daken cijen Aiman kome zakimin kimin Amma dan Allah kibar kukan nan dan yana tadamin hankali…saikuma ya sassauta murya yace Aiman nace kifadamin duk abunda kikeso zan miki dan na tabbatar miki da irin son danake miki ta share hawayen idonta tace Amir abu 3 nakeson kamin inhar kamin haka zan tabbatar kana sona kuma hakan zaisa nakiman taka nasan kuma kai maisonane nafarko kai maidani gidan iyayena,na biyu karka kara min irin abunda kamin last nyt na uku shine inka maidani wurin iyayena ka sake ni cos ka ce DOLE NASOKA nikuma inason nunama ba’a taba soyayya dole dan na tsaneka sosai Amir na tsaneka….
Maman shakur
[18/09 9:43 AM] Aishat muh’d: [18/09 7:19 AM] aishat muh’d:
65DOLE KISONI
Amir yay shiru kallonta kawai yake yama kasa cemata komi Aiman tace Amir wanan ne abunda nakeso….ya dago idanunshi dasukai ja yace Aiman naji na yarda zan miki abunda kikeso.. Aiman tai murmushi,Amma nima inada sharudai dazan gindaya miki inhar kinyisu nima zan miki abunda kikeso, nanda nan murmushi fuskanta ya bace tace menene sharudan??yace nayarda zan mayar dake gidanku amma sai bayan wata daya lokacin kin warke sosai sanan kuma nadau alkawarin bazan kara miki abun jiya ba..zancen saki shi zaki bari sai nakaiki gidanku sai nai miki agaban iyayenki…amma tsawon wata daya dazakiyi zaki kasance mai biyayya kidena min rashin kunya mudena fada sanan duk dare zan dinga zuwa dakin ki ina karanta miki story kin yarda????
Maman shakur
[18/09 7:31 AM] aishat muh’d:
66DOLE KISONI
Aiman tace duk wanan mai sauki ne na yarda kuma nagode sosai ta koma ta kwanta ta lullube da bargo abunta tana mai tsananin farin ciki zai maida ita gida..shiko Amir shiru yayi??Anya zai iya barinta komawa gida kuwa??maisama nadau alkawarin nan nasan bazan taba iya rayuwa babu Aiman a tare daniba “oo Allah gani gareka kataimaki bawan nan naka”..ya kwanta yanason jawota jikinshi amma yana tsoro sai juyi juyi yake..itako Aiman tadade da baccin ta harda mafarkin su dad da besty.migrinowa tayi zabagen dadin mafarkin aiko Amir na ganin ta mirgido ya matsa kusa da ita yahada jikinsu yaja musu bargo yay shiru yana tunanin jiya da daddare.hakika Aiman baiwace daga Allah yarinya ga tarin ni’ima gashi batasan kowaba nine na farko kuma na karshe In Sha Allah.. Allah nagode ma daka azurtani da mata ta kwarai batare daka duba hallaiyataba yanata tunae tunane har bacci yay awon gaba dashi…
Maman shakur
[18/09 7:41 AM] aishat muh’d:
67DOLE KISONI
Sai wuraren 10 Aiman ta tashi tabude ido ahankali tare da karanto addu’an tashi daga bacci itadai taji taushi taushi wanda yafi na filo tana juyowa taganta akan kirjin Amir afirgece tasauka takoma kan gado mai mutumin nan yake nufi dazai wani daurani kan kirjinshi taja tsaki ta sauko kan gado ta mike tsaye wani irin zafi taji akasanta ihu tasaki wayyo mumy na ta zauna da sauri Amir dama tun lokacin data tashi yatashi kawai yay kaman yana bacci ne yataso yace menene sai kuma tafara kukan shafwaba bakai bane ba??Arude yace ni me??menayi miki kuma yanzu???takara fashewa da kuka tace bakai bane ba yace menene fadamin tace to ai ai ne nakasa mikewa ne yay murmushi amma aboye dan karta gani yace to muje namiki wanka ta sauri ta kalleshi ta murguda baki yace wlh inkika kara namaki kiss baruwana tace Allah kyauta namiji yamin wanka…
Maman shakur
[18/09 7:54 AM] aishat muh’d:
68DOLE KISONI
Yace is dat so??so tell me waya miki wanka jiya??ya kura mata ido.. ita sai yanzu ma ta tuna shiyayi mata wanka jiya da sauri tarufe idonta tana kuka nidai ka kaini bayi kawai nai wankana dakai na tom ..da sauri yace as u wish ur majesty ya dauketa chak sai bayi yakara kallonta ta ballamai harara da abunda kike bukata ne yallabiya??ta turo baki eh sai afita abani wuri yay murmushi yafita azuciyanshi yace Aiman rigima Abu nema yasamu kenan yawuce ya gyara dakin ya zauna jiranta tafito saida ta gasa kanta sosai sanan tayi wanka ta daura towel tafito tana tafiya ahankali harda dingishi Amir naganinta tabashi tausayi yamike yakarasa wurin ya rike mata hannu muje ki zauna ta fixge hannuta ni dakina zani kuma mutum karya biyoni ehe ya kalleta yace kin manta acikin sharadina babu rashin kunya tai wuri wuri tace namanta ne yakuri tajuya tana tafiya ahankali tabude kofa tatafi dakinta..shikuma ya shiga bayi dan yin wankanshi…
Maman shakur
[18/09 8:05 AM] aishat muh’d:
69DOLE KISONI
Tana kaiwa dakinta ta dauko simple wata yar dogowan riga pink tasa ta shafa mai ta kwanta tana hawaye yanzu shikenan ya gama da ita ya dauke mata mutumcinta da kullum burinta saita auri wanda takeso zata bashi kukan datakeyine ya sauko da zazzabi a jikinta mai tsanani..
Yafito sanye cikin riga fari tass da wandonshi iya guiwa beach three quarter kanshi kawai ke tashi murmushi yakeyi shikadai yau nishadi yakeji da farin ciki tare da natsuwa dukta sanadiyar Aiman .. bude ya kofa yakarbi takeaway da ya aika body guard dinshi yayomai ya wuce kitchen yasa komi a tray yahada mata tea mai kauri ya dauka yawuce dakinta…yana bude dakin yaganta tana kuka ajiye tray din yayi yakarasa yana lpy Aiman mena miki kuma kike kuka zafin dayaji ajikinta ne yasa da dago ya kalleta ya daure fuska yace wlh Aiman duk randa naga kin kara kuka harkika jama kanki zazzabi bazan maidakeba d sauri tashare hawayen wlh nadena bazan karaba plz kamaidani gidanmu kaji yace zokici abinci..ta taso taci iya cinta yabata magunguna tasha tai nak tanason ta kwanta yahanata yace tabari abincin ya kwanta…
Maman shakur
[18/09 8:55 AM] aishat muh’d:
70DOLE KISONI
Ranan through out haka yadinga kula da ita amma jikintama bata bari yataba dazaran yatabata zata kwace…da daddare bayan isha ya shigo ya kwanta kusa da ita ta mike da sauri ya janyota bance zan miki komiba labari zan karanta miki mai suna THE CHARMER wanda celeste bradley ta rubuta littafine daya kunshi soyayya kala kala haka tai shiru tana jin dadin labarin har bacci ya kwasheta ya rufe littafin ya gyara mata kwanciya ya kwanta yajawota jikinshi ya lullubesu
**da asussuba yatashi saboda bayason tasan tare suka kwana yaje dakinshi yay alwala yasa jallabiya yadawo dakinta yatasheta yace jekiyi salla nizanje masallaci bazan dawo dawuriba saboda zanyi karatu tajuya yafita..tana ganin ya fita tai tsaki ina ruwana to da karatun ka Allah sadai tuban gaskene ta mike ta shiga bayi tai wanka takara gasa kantaa tafito tai salla…
Maman shakur
[18/09 9:07 AM] aishat muh’d:
71DOLE KISONI
Haka suka cigaba da rayuwa Amir na kulla da ita sosai sai dai bata bari yatabata shikuma yanzu bayason yakoma neman mata gashi yana fama da sha’awa sosai yasa yafara azumi duk sanda zaisha ruwa sai yay addu’a Allah yasa Aiman tasoshi tare sa kara addu’a Allah ya nisantar dashi daga zina…yau takama saura 2 days wata daya ya cika Aiman murna kawai take hartafara hada kayan ta ya shigo dakin yaganta tana hada kaya yay murmushi kawai baice mata komiba yana kallonta yanda take hada kayan jikinta ke motsawa yasa duk yaji sha’awa ta motsa mishi… Aiman bama taji dadin ganinshiba ko kallo bai ishetaba yatashi yakarasa kusa da wardrobe din ya daure fuska ke baki iya gaisuwa bane?? kwata kwata ta manta kawai ta murguda baki toni mai ruwana da mut…um aiko bata karasa magananba taji yahada bakinshi da nata yana tsotsa sosai chan yafara shafata d next tin taji hanunshi cikin riganta yana kokarin cire mata bra duk iya kokarin ta na kwace kanta takasa karan wayanshi ne yasa yasaketa tare da jann tsaki….
Maman shakur
[18/09 9:16 AM] aishat muh’d:
72DOLE KISONI
yadau wayan daga clinic dinsu aka kirashi emergency za’ayima wani baby shekaran yaron 1 tiyata dan ya hadiye chain (igiyan sarka ) ya mike yay hanyar fita Aiman tace doc ai goben zamu tafiko??ya juyo ya kalleta yace inhar kika bari nakarayi Aiman sai mu tafi gobe ba karya alkawari nayiba but inason na bye bye ne kinji matas..nan da nan tafara kuka tana bubbuga kafa akasa wlh bahaka mukayi dakaiba bazan yardaba yay dariya ya manna mata kiss a kumatu yace i luv it wen u are doing shagwaba yajuya yafita abinshi ita kuma ta cigaba da kuka..dakinshi ya wuce ya shirya yatafi asibiti nan da nan suka shiga tiyatan….
Shiru shiru Aiman bataji yadawoba tafara kuka sosai shikenan yanzu bazai maidani gidaba saisa yaki dawowa ya kwana saboda bayason namishi maganan tadinga kuka sosai har bacci ya dauketa…
Maman shakur
[18/09 9:34 AM] aishat muh’d:
73DOLE KISONI
Koda gari yawaye ta duba bai dawoba ta zauna ta dasa wani sabon kukan
Abangaren gidansu Amir yautunda simra tatashi take uban kuka wai ita wlh sai an kawota wajen matar brother kuka take sosai mai martaba yacema mum yace to kishirya ki kaita mana simra tadinga ihu mum tace to jekiyi wanka saina kaiki tatfi da gudu taje ta shirya suka fito mai martaba yarakasu har mota yace agaida Aiman din..
Suna shiga mum tadinga sallama taji shiru taja hanun simra suka shiga har sama karan kukan dasukaji ne yasa suka karasa ciki da gudu mum takarasa taga Aiman ce ke narka uban kuka kaman mahaukaciya tayi baza baza da gashinta a fuska mum takarasa tana subhanallah Aiman meya faru me aka miki meya sameki haka??Aiman ta dago idonta jajur tagaida mum ta share hawaye tace bakomi.. mum ta kalli simra datai zuru zuru tace jekiyi wasa zamuyi magana da antin ki tawuce tafita….
Maman shakur
[18/09 9:43 AM] aishat muh’d:
74DOLE KISONI
Mum ta kalli Aiman tace inason ki daukeni amatsayin uwa nasan Amir danane amma bazan taba goyon bayanshi ya zaluncekiba kome yamiki kifadamin zan hukuntashi Aiman tayi shiru sai chan tafara magana tafadan ma mum komi 4rm A to Z amma sai ta tsinci kanta da kasa fadanma mum abunda yahadu wata daya daya wuce …mum da duk zufa yaketo mata yanzu Amir dama sato Aiman yayi noo bazai yiwuba dole mai martaba yadau mataki tacema Aiman ina zuwa tafita tadau waya takira mai martaba tafada mishi komi shima yay matukar girgiza dajin zancen yacema mum kisata amota kutaho nikuma yanzu zan kira pilot dina Nigeria zamu yau dinan bazan taba goyon bayan daya awurin rashi adalci ba…Allah kadai yasan wani hali iyayenta ke ciki kuma karki kira Amir dan zai iya zuwa yahanamu yanzudai kutaho kawai mum tace to..takoma dakin tacema Aiman tashi mutafi gidanmu tamike mum tamika mata hijab tasa suka fito…..
Maman shakur
[18/09 5:40 PM] Aishat muh’d: [18/09 3:12 PM] aishat muh’d:
75DOLE KISONI
Suna isa suka tarar da mai martaba harya shirya.. mum tace jekiyi wanka adakina ta wuce ta shiga tai wanka mum takawo mata kaya masu kyau tasa duk suka gama kimtsawa suka samu mai martaba amota suka shiga sai Airport suna zuwa suka shiga jirgi harda simra suka daga sai naija…. ……
Amir bai fito daga tiyatan ba sai wuraren 5 din yamma yunwa kaman ya kassarashi a gurguje ya shirya yataho gida duk yakosa yaga Aiman dinshi yana zuwa yaje dakinshi yay wanka sanan yasa simple kaya jeans blue da light blue t shirt sai kamshi yake yataho dakin Aiman yana matas am back yana bude kofa yaga bata aciki ya karasa ciki da sauri yabude bayi bata da sauri ya sakko kasa ya dudduba ko ina amma batanan yawuce waje ya tambayi securities sukace mishi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login