Showing 6001 words to 9000 words out of 17605 words

Chapter 3 - DOLE KISO NI Complete

23 Aug 2025

838

sanan yasai mata pad sinki daya da hair removal cream product din veet da all clear dan baisan wanne take amfanii dashi..in takai ta mukudai yasaimata abubuwa dayawa yabiya kudi body guard suka kwashi kayan suka kaimishi mota suka shiga suka tafi…
Koda yakai gida ya tarar ta kulle kofa murmushi yayi yace nida gidana yakoma daki ya dauko wani key kawai ganin mutum tayi ya shigo da sauri ta mike tana kakkare kirjinta..ahankali yatako har gabanta ya cire gashin daya rufemata fuska yaga tamai kyau sosai..yace baby nadawo bakimin oyoyo ta daure fuska yace yauwa size nawa kike sawaa tai shiru kaman dagaske yakai hanunshi kan riganta da sauri ta tsugunna tana ihu wayyo mamana…yay dariya yace fear fear…yawuce yafita
Maman shakur
[15/09 8:07 AM] aishat muh’d:
40DOLE KISONI
Haka suka cigaba dazama kullum saitai kuka shikuma yama fita daga harkan ta saboda tadan sake…kullum abincinta fruits dan tana so sosai wani zubin ta yanka kankana kanana tasa zuma aciki tasa a fridge sai yay sanyi ta dauko tasha..itadai fruits din India namata dadi barinma Apple dinsu….yauta kama Thursday gabanta sai faduwa yake kuka kawai take sosai ita yanzu shikenan gobe zata zama matanshi gashi tundaga ranan daya kawo mata kaya bata Kara sahi a idoba…wani tunani tayi da gudu tasauka daga kan gado dama tariga tai wanka tasa wani dogon jeans red skinny ne saitasa black top mai ratsin red tai kyau sosai takama kanta a red band da dankunne red.tadau hijab dinta tasa …tana fitowa kitchen tanufa tasamu kuku tace mata inane dakin oga ta nuna mata ita kuma tatafi dakin straight Ahankali tabude dakin mezata gani??:oops::oops::oops::oops:
Maman shakur
[15/09 8:15 AM] aishat muh’d:
41DOLE KISONI
Karuwanshi teema tagani kwance tana shan baccin ta batasan maisaba amma jitayi kirjinta namata wani irin zafi ta waiga taga shi baya dakin ahankali ta shigo tana kalle kalle chan ta hango wandon daya cire ta dauka ta zare belt din dake jiki…iya karfinta ta daddage ta zula mata belt di bashiri teema tatashi tana ihu Aiman ta daure fuska da turenci take magana dan ubanki mekikeyi anan??teema ba bakin magana dan bulalan ya shigeta Aiman ta cigaba da dukanta teema ihu kawai take ..Amir na bayi wanka yakeyi saisa baiji ihun ba yana kashe shower yaji ihu towel kawai ya daura yafito a rude yana fitowa yaga Aiman ke kilar teema kaman an aikota ta gudu yakarasa yarike Aiman yace Aiman metayi miki ina ko kallonshi batayiba kokarin kwace kanta take takoma kan teema garin kwace kanta dinne hijabinta yafita….
Maman shakur
[15/09 8:25 AM] aishat muh’d:
42DOLE KISONI
Iya karfinta ta daddage ta fixge kanta daga jikinshi takara komawa kan teema tana dukanta da belt tana cewa get out of dis house ita tsabagen bala’i batamasan hijab dinta yafitaba Amir ne yakamata ya karbi belt din ya rungumeta tsam tsam a jikinshi yace calm down baby na. tana ihu tace kiwuce kibar gidanan kona kasheki teema jiki duk yay rudu rudu da gudu tasa kayanta tai hanyar waje harda tuntube…
Aiman tace mallan saika sakeni ai rungumar ta isa haka yasaketa yaja hanunta ya zaunar da ita kan gado yana ta murmushi shi wlh dadi yakeji dan alamune na tana kishinshi..yadan daure fuska yace ba ruwanki da wanda nakawo gida duk randa kika kara dukan wata saina bata miki rai…ta balla mai harara ta mike zata bar dakin yabita da kallo har takai bakin kofa yace tsaya ta tsaya chak tana hararanshi yace mekikazoyi dakina alokacinne ma tatuna abunda yakawota sai kuma tafashe da kuka tafara uncle doc India plz karka auren gobe dan Allah kamaidani gida tadinga kuka shi kawai kallonta yake yanda takeda hip ga boobs ga gashi danba hijab a jikinta….
Maman shakur
[15/09 9:41 PM] Aishat muh’d: [15/09 8:35 AM] aishat muh’d:
43DOLE KISONI
Ta cigaba da kuka sosai tana uncle doc India plz kamin rai nasan nama laifi but plz dont punish me by marrying me wlh bana sonka i dont have any feelings 4 u plz kayakuri forgive mee shiko gogan murmushi yayi yace yau nadawo uncle kenan yay dariya sosai yace Aiman i luv u alot kuma DOLE KISONI so kidena rukona kan aurenan dan gobe after jumma’at za’a daura kinji luv??da gudu tabar dakin tana kuka sosai…shiko kwanciya yayi yana murna tare da fatan Allah kaisu gobe lpy….
Haryau iyayenshi basusan yadawo India ba shidama yanason ran Saturday ne zaije tare da Aiman yace musu yay aure..
Bangaren su dad addu’a da fatan alheri sukema yar tasu dan sunsan gobe ne za’a daura auren…
*******rana bata karya saidai uwar diya taji kunya ayaune liman yatambayi Amir shin iyayenta sun baka ita yace eh ..liman yace shikenan akako daura auren akan sadaki dubu 100 Amir murna kawai yake shida babban abokinshi ustman
Maman shakur
[15/09 8:49 AM] aishat muh’d:
44DOLE KISONI
Bayan an daura aure yakira mum dinshi yace mum gobe zanzo and i have a surprise 4 u keda dad tai dariya tace saikazo simra nata kewanka yay dariya yace kice i miss her too yace luv u mum tace luv u too son ya kashe wayan…
Bashi yakoma gidaba sai karfe 9 nadare dakin Aiman ya wuce yasameta zaune sai hawaye take ya ajiye kazan daya shigo da ita yakarasa wajenta yace baby luv stop crying today is a happy day 4 me and u ta kalleshi ta ballamai harara da jajayen idonta yay murmushi ya dauko kazan yasa a plate ya yazo yakai bakinta zai bata aiko ta gansara mai cizo saida yay kara yace baby zaki kashe mijinkine???tace u mijina over my dead body i hate u Amir bazan taba zama dakai ba bazan taba hada jinina dakai ba bana sonka bana sonka i ha..te….u… magananne ta sarke saboda bakinshi dataji cikin nata yadinga mata kiss yana shafata tako ina hannushi dataji kan nonon tane yasa ta tureshi iya karfinta ta gudu ta shiga bayi tana Allah ya isa tabamin nonon dakayi shiko jikinshi ba karfi dan duk sha’awanshi yatashi yamike yaje yana lallabata tabude kofan taki budewa yagaji yabar dakin…saida ta tabbatar baya dakin sanan tabude tafito tana maida numfashi….
Maman shakur
[15/09 9:01 AM] aishat muh’d:
45DOLE KISONI
Ranan bacci barawone ya dauketa saboda kuka da safe ta tashi tai wanka tasa doguwan rigan daya sai mata baki ko makeup batayiba ta zauna tana tunanin gida da besty dinta Amina.. kamshin dataji na turarenshine yasa ta daga ido ta kalleshi yanda taga yadaure fuska kaman baitaba murmushi bane yasa ta natsu duk rashin kunyan data shirya yimai ta hadiye…yakaraso ya kalleta yace ki shirya yau zankaiki kiga parents dina yace kalleni kallo daya tamishi ta saukar da kanta yace wlh inhar kika fada musu satoki nayi wlh zan bata miki rai saina kwanta dake nai miki ciki ki haifanmin yara kuma bazan taba maidake gidaba amma inhar bakiyi komiba kika nuna musu kaman we luv each other i guarantee u bazan taba miki komiba kuma wataran zan maidake gidanku…da sauri tace da gaske doc India??yace nataba miki karya ne yamike yace ki shirya ina jiranki ya wuce yafita….
Maman shakur
[15/09 9:12 AM] aishat muh’d:
46DOLE KISONI
Ta shirya cikin wani ubansun doguwan riga baki da ja tai kyau sosai ta nannade gyalen a kanta ta dauko hill ja tasa tadau jakanta vintage ja tarike fuskan nan tasha makeup ta sauko daga matattakalar bene sai uban kamshi take, sakin baki yayi yana kallonta kuma yana hamdala dakara godiya ga Allah daya bashi Aiman a matsayin mata ya mike tsaye yana sanye cikin suit baki shima yay kyau fuskan nan nashi nacikin glass fari gashin shi lub lub yay matukar kyau
Tare suka jera kana ganinsu kaga perfect couple yabude mata gidab gaba tashiga yakoma yashiga gidan driver yajasu sai gidan sarauta…..Tai mamaki yanda taga anata gaidasu taga sun shiga wani tamkeken gida unguwa guda aljannar duniya yasamu waje yay parking yafito yakamo hanunta ta kwace tare da murgudamai baki :roll:aiko yamata kiss ta tureshi me haka?yace bana hanaki murgudamin bakiba yariko hanunta yace kindaisan agreement dinmu yaja hanunta suka shiga ciki…
Maman shakur
[16/09 10:04 AM] Aishat muh’d: [16/09 6:22 AM] aishat muh’d:
47DOLE KISONI
Suna shiga bayi sukazo suna zuba musu flowers akasa wasu na kwasan gaisuwa Aiman sakin baki tayi dama dan sarauta ne..amma shine mugu haka.. tadawo daga tunanin datakene lokacin dataga wata yar dattijuwar dazata kai kiman 55 kakkyawa da ita fara taci gayu sosai tasa wasu kaya masu kyalli sai murmushi take tana karasowa ta rungume Amir shima ya rungumeta sosai ta dago ta kalli Aiman takura mata ido saboda taga yarinyaar na yanayi da yayanta na Nigeria tace Amir wacece yarinyar nan ??ya sosa keya yace mum she is my wife dama shine surprise din dazan baku….sai alokacin Aiman ta tuna bama ta gaishetaba ta tsugunna har kasa tace ina kwana mama matar tai murmushi ta kamota ta rungume tace ya kk zodai inkaiku wajen emir tukun kafin mu tsaya fira….
Maman shakur
[16/09 7:45 AM] aishat muh’d:
48DOLE KISONI
Suna shiga dakin taga daki mai kyau an mishi ado irin ta sarauta tahango wani dattijo kakkyawa dan India Amir yay bala’in kama dashi kaman yay kaki…Amir ne taga yaje ya rungume baban yana shagwaba yace daddy i missed u alot..baban yashafa kanshi yace i missed u more son..Aiman har kasa ta tsugunna tagaida mai martaba ya amsa mata da fara’a..Amir yace dad kun dameni nayi aure shine nai aure a Nigeria nakawo muku ita dad yay murmushi yace am proud of u son..u are just lyk me wato dan na auri mamanka yar Nigeria shine kaima yar Nigeria ko Amir yay murmushi yace lyk father lyk son..(iyaye mu gyara mudinga bincikan yaranmu kan abunda suka kawo mana..a ina kasamu??waya baka??baso bane wai kutaso ku baku dukan yaara ko kuma baku musu fada)
Maman shakur
[16/09 8:21 AM] aishat muh’d:
49DOLE KISONI
Amir ne yace mum ina lil sis simra??mum tai murmushi tace wlh tana madrasa anma 12 zata dawo yay murmushi yakoma kusa da dad dinshi..ita kuma mum taja hanun Aiman suka tafi dakinta dan taga duk bata sakeba..suka shiga mum tace yata zauna abunki ta zauna ita duk kunyar mum take ..mum tace saki jikinki ya sunanki?tace Aiman imran tace Allah sarki hakadai mum tadinga janta da hira…sai wuraren daya simra ta dawo..ai tana ganin Amir ta gudu taje ta rungumeshi brother nai kewanka ya dagata sama tanata dariya..yace kawo kunenki nafada miki wani abu tamika mishi yace mata nakawo matata tana dakin mum jeki gaisheta kiyita mata fira ta sauri tace brother are serious yace yes da gudu tayi dakin mum dinsu
Maman shakur
[16/09 9:01 AM] aishat muh’d:
50DOLE KISONI
Tana shiga da gudu tafada jikin Aiman ,Aiman harsaida ta tsorata mum ta daka mata tsawa baki iya gaisuwaba daga zuwa zaki haye jikinta tana dariya tace mum i was just so happy tace matar brother ina wuni Aiman tai mata murmushi ta kamo hanunta tace ya kk??simra tace matar brother wlh kinada kyau i luv u ta rungumeta Aiman nata dariya mum tace ya isa rungumar kije ki chanza kayan makarantar ta wuce tana zumburo baki…mum ta kalli Aiman tace wanan ce kanwar Amir she is 5 now tana primary 3 ne yanzu a madrasa izunta 15 tana hadda Aiman nata murmushi suna cikin haka saiga simran ta shigo taja hanunta tace matar brother zomuje kiga dakina da toys dina takaita dakinta tanata nuna mata abubuwanta itadai Aiman taji tana sonta sosai kodan ita batada kanwa ne halan ammadai tana sonta…
Maman shakur
[16/09 9:20 AM] aishat muh’d:
51DOLE KISONI
Sai bayan isha Amir yace ta shirya sukoma gida simra najin haka tadinga kuka wai wlh bazai tafinmata da itaba yabarta anan taje tasamu dady tana kuka dad yace to kibisu amma ranan friday zai dawo dake saboda school kin yarda da sauri tace eh aiko taje taja hanun Aiman wai suje dakinta tajada kaya suka tafi Aiman ta tayata hada kayan itama murna take akalla zata samu mai debe mata keya …muce ta aika maid akirata tabar simra tatafi wajen dakin mum..tana zuwa mum ta miko mata wani abu a kofi kaman madara tace yata shanye wanan takarba tasha dan ita batasan meba…mum ta dauko wasu abubuwa chocolate ne tabata tace gashi kullum kidinga shan daya tai murmushi tace nagode mum daganan tasa ajaka mum tarakosu har mota dad ma haka suka shiga suka tafi…sai kallonta yake amota amma taki bari su hada ido wani murna yake yanda bata tona mishi asiriba suna shiga gida yana parking suka fito taja hanun simra sai dakinta shikuma ya tsaya dauko musu jakan simra….
Yakawo musu jakan yama Aiman alamu da ido tazo ta murguda mai baki ta tashi ta shiga bayi shikuma ya wuce dakinshi da haushiiii
Maman shakur
[16/09 9:30 AM] aishat muh’d:
52DOLE KISONI
Washe gari bayan sunyi sallan asuba tace ma simra jeki gaida yayanki tako tafi shiru shiru taji simra bata dawoba har karfe 7 shine ta sauka tana kaiwa bakin kofan taji muryan Amir yana koyama simra karatun Al Qur’an suratul rumm …muryarshi dadi kaman na sudaies mamakine ya cika mata ciki dama mutumin nan nada ilimin addini yake iskanshi da neman mata haka motsin dataji za’a bude kofan ne yasa tai maza tajuya ta wayance kaman tana neman abu simra takarso tace matar brother mekikeyi anan??tace bakomi tajata suka shiga kitchen ta dafa musu egg pizza da hot tea kamshi duk ya cika gidan suna cikin ci a dining Amir yafito yataho ya zauna kusa da ita yace baby ina nawa ta daure fuska kawai gani tayi yasa hannu yafara cin nata simra tace brother karka cinye mata mana ya daure fuska taja bakinta tai shiru saida yaci yay nak sanan ya mike ya manna mata kiss abaki yace baby natafi clinic take care jitayi kaman ta kasheshi tai banza dashi shikuma yawuce yatafi…
Maman shakur
[16/09 9:39 AM] aishat muh’d:
53DOLE KISONI
Haka suka cigaba da rayuwa simra nadebe ma Aiman kewan iyayenta sosai tana bala’in son yarinyar dan tanada shiga rai ga surutu daban dariya yayinda Amir najin dadin yanda tarage damuwa.. yanzu kullum da safe sai ya cinye mata abincin yana jin dadin girkinta sosai saida yanzu ko kallo bai ishetaba dan kullum kara tsanarshi takeyi..
******yaune takama friday randa simra zata tafi tun safe Aiman take kuka amma a boye dan batason simra tagane tai wani zuru zuru yanda Amir yaga tayi yasa tabashi tausayi yaki kaita harsai karfe 3 da dady yakira yace yadawo da simra shine yaje yace tafito Aiman kuka take sosai itama simra kuka da kyar ya babbare simra daga jikin Aiman yasata amota itakuma Aiman takoma daki tana kuka daga baya tamike tai wanka tasa wani three quarter iya guiwa yakamata sosai dawata yar shimi mai v neck shima yakamata tazauna tai shiru har karfe biyar..tana zaune kawai taji tana sha’awan zuwa tsakar gida tako fito tana fitowa kawai ta hango gate abude kuma ba securities din dukansu basa wurin ai batai tunanin kayan dake jikintaba da gudu tayi gate tafita daga gidan gudu take iya karfinta
Maman shakur
[16/09 9:48 AM] aishat muh’d:
54DOLE KISONI
Amir natare da dad dinshi suna fira yana tambayarshi ya Aiman??yace tana lpy dad hakadai sunata firan da da uba kawai jiyayi kirjinshi ya buga dummm saikuma yaji zuciyarshi na Aiman Aiman kawai mikewa yayi zumbur yay ma baban nashi sallama dad yana ka tsaya kayi mangariva mana yace dad zandan leka clinic ne yace to bye yama mum sallama da simra yatafi gudu kawai yake yana zuwa dakin Aiman ya shiga straight yaga bata ciki yaduba bayi bata ciki yakoma kitchen yatambayai kuku tace dazu around 5 taga tafito tsakar gida daganan bata kara ganintaba ..duk ya rude yatafi wajen securities yace musu Aiman ta fita sukace a’a sai daya daga cikinsu yace kodai dazu damukaje taya neighbours dinmu kashe snake ne tafita Amir yace wot??kun fita dukanku yace shikenan yarinyar mutane ta gudu yace kuje kunemota inba hakaba nakoreku duka da sauri yakoma mota yaja aguje yafita kaman mahaukaci…
Maman shakur
[16/09 10:03 AM] aishat muh’d:
55DOLE KISONI
Aiman bata daina guduba saida taga tabar unguwan kwata kwata addu’a take Allah ya taimaketa tasamu wanda zai bata kudin jirgi takoma Nigeria tanata tafiya da sauri sauri….
Amir yay nema harya gaji anguwan dasuke jere dasu yake shiga daya bayan daya yana dubawa amma bai gantaba Addu’a yake Allah yasa yaganta bayason tafada wani halin kuma dan yasan akwai yan iska sosai a India harda hawayenshi duk ya rude …
Aiman tana cikin saurinta dan 7 ma yayi ta hango wasu samari su 3 akofar wani gida ahankali takarasa wajensu ta tsugunna har kasa tana dan Allah kutaimakamin da kudin jirgi nakoma garinmu harda kuka suko ido kawai suka zuba mata sunga yarinya kakkyawa ga gashi ga diri suka kalli juna sukai magana da India sanan suka juyo suka kalleta daya daga cikinsu yace indai kudin jirgi kikeso zamu baki amma saidai ki shigo dakinmu ki amsa ba anan ba da sauri ta kallesu tace nidai bazan shiga dakin mazaba ku barshi nama fasa ta mike zata tafi kawai taji sun kamota tana ihu kusakeni dan Allah karku rabani da mutuncina kusakeni…
Maman shakur
Share this:
Twitter Facebook

🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Dole KISONI 56 to d END
Posted on October 23, 2015
[16/09 10:36 PM] Aishat muh’d: [16/09 10:19 PM] aishat muh’d:
56DOLE KISONI
Kota kanta basuyiba tana tutturjewa amma haka suka dagata chak suka shiga da ita daidai lokacin wani yaro yazo zai gitta yaga abunda yafaru yarasa yanda zaiyi duk anguwan nan yaranan sun damesu yan iskan gaskene gashi shi baida karfin da zai kwatota ya juya yahau sauri dan yaje gida yakira yayanshi
yana cikin gudu yaga wani mota mai kyau Amir yafito yadafa kan motan yay shiru yana tunani da gudu yaron ya karasa yana haki yace dan Allah bako zoka tayani mu taimaki wata bakuwar yarinya wasu zasuyi mata fyade sai alokacin ma Amir ya kalleshi yace bakuwa are u sure ba budurwarsu bace??yace wlh bakuwace kuma tai kama da yar Nigeria da sauri Amir ya shiga mota yabude mishi shiga muje saurayin ya shiga da gudu Amir yaja mota kaman zai tashi sama..suna kaiwa duka daya Amir yama kofan yafadi samari suka jujjuyo suna kallonshi itakuma Aiman sun kwantar da ita sun taushe mata baki da tsumma
Maman shakur
[16/09 10:26 PM] aishat muh’d:
57DOLE KISONI
Suna juyowa sukaga Amir dandan sarkin India wani harda fitsari tsabagen tsoro suka zube akasa suna bashi hakuri wlh Prince ba fyade zamu mataba dama zamu bata kudin jirgine data tambaya kayi mana rai dan Allah harda kukansu itako Aiman

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login