Showing 12001 words to 15000 words out of 17605 words

Chapter 5 - DOLE KISO NI Complete

23 Aug 2025

833

ai dazu mum dinshi da safe tazo kuma sunga fitansu tare harda simra ma…
Maman shakur
[18/09 3:23 PM] aishat muh’d:
76DOLE KISONI
Hankalinshi yadan kwanta dayaji tare suka fita da mum dan harya fara tunani kota gudune but amma maisa mum tafita da ita batare da mum tafada mishi ba??kirjinshine yabuga yasan yabarta tana kuka kuma sunce da safe mum tazo badai tafadan ma mum komiba???bango ya nusa yay sauri yakoma daki dan yadau key din car dinshi ya fito yaja mota sai gidansu…
Yana zuwa yaga ba dad da mum yakara rudewa yatambayi bayi sukace ai dazu da safe da mai martaba mum simra da matarshi suka tafi Nigeria zama yayi dirshan akasa yay shiru yama rasa abunyi shi bata fadan dasu mum zasu mishi yakeba matsalanshi Aiman ne ya zaiyi bazai taba rayuwa batare da itaba hawaye ne ya sauko daga idanshi ahankali yamike yakoma cikin dakinshi na gidan ya zauna why Aiman??mesa zaki fadanma mum bancin namiki alkawari zan maidake gida dakaina??why ??chan ya share hawayenshi yace dole nabisu Nigeria nima..
Maman shakur
[18/09 3:57 PM] aishat muh’d:
77DOLE KISONI
Karfe 10 nasafe suka isa Nigeria kaduna Airport dama mai martaba yariga yay waya akawo mai hadaddun mota guda biyu sababbi fil suka shiga daya fadawanshi dayan su haka tadinga nuna musu hanya har suka kawo gidan Aiman murna take rabonta da gidansu harsun manta…suka fiffito daga mota Aiman tai musu jagora suka shiga har ciki da sallamanta ta shiga dakin mai martaba da mum suka tsaya a waje saboda tai musu iso …dad da mum ne suka mike tsaye lokacin dasukaga Aiman ta shigo dakin tagudu takarasa ta rungume mum tana kukan murna mum tace Aiman ya kk??ta share hawayen fuskanta ta kalli dad tace dad tare da baki nake suna waje dad yace jeki shigo dasu. takoje tashigo dasu mai martaba har dakin,,, mum din Aiman ne naga taruga da gudu ta rungume mum din Amir tana kawalli oyoyo shikuma dad yakarasa ya rungume dad din Amir yana cewa my inlaw my inlaw is been long Aiman dai duk sun sata a duhu…
Maman shakur
[18/09 4:10 PM] aishat muh’d:
78DOLE KISONI
Aiman ne tai magana dad kasansune??sunefa iyayen Amir wanda yasaceni…Dad ya kalleta mai martaba zaiyi magana dad yace my inlaw yanzu ba lokacin magana bane zauna muci abinci ahuta kowa yay wanka tukun sai a zauna afara magana..mai martaba yace hakane mum din Amir tace mufara wanka sai aci abinci dayake gidansu Aiman babba ne side dinsu daban dad yarakasu ita da mai martaba while simra tace ita adakin matar brother zatai wanka sai alokacin kirjin Aiman yace dummm sai alokacin ta tuna da Amir Allah sarki yanzu koyana wani hali oho sai kuma tai tsaki toni mema ruwana da halin dayake ciki taja hanun simra suka tafi dakinta dayin wanka….
Abangaren Amir kuwa yanda yaga rana haka yaga dare yakasa bacci yakasa cin abinci tunanin abin kaunarshi yake tun jiya da daddare yaso tafiya Nigeria amma babu available flight sai dai ancemai yau da safe shinefa yaketa hada kaya karfe 11 na safe flight dinshi yadaga sai naija shima yana addu’a Allah yasa iyayen Aiman su yafe mishi Allah sa karsu raba auren…
Maman shakur
[18/09 4:25 PM] aishat muh’d:
79DOLE KISONI
Ba’a zauna maganaba sai karfe 8 nadare bayan kowa yaci abinci yay sallan isha sanan aka zauna mai martaba ne yabude taro da addu’a yace hakika dana yay kuskure abunda yay bai kyautaba kome Aiman tamishi bai dace ya sacetaba ina rokon alfarma kuyafe mashi sanan araba auren inhar Aiman bataso….Dad yace abinda Amir yamata shine daidai tayi hankali yanzu bazata kara ma mutane rashin kunya da cin mutunciba.. bazamu raba aurenba dan koba komi dan uwantane sunada dangan taka najini..alokacin Aiman ta dago ta kalli dad..dad yace yes Aiman Amir dan uwankine yayanki jininkine yau zan baki asalin labarina….yace mu biyu iyayenmu suka haifa a duniya nida maman Amir asiya mun kasance mum shaku sosai munason junanmu haka aka samu a makaranta har nagama secondary natafi paris karatu lokacin maman Amir na ss2…
Maman shakur
[18/09 5:26 PM] aishat muh’d:
80DOLE KISONI
Har tagama karatunta dad dinmu yatura ta India inda takaranci biochemistry kullum muna manne a waya hartake cemin tamin mata babbar kawarta amma ita medicine take karanta sunanta Aishat so Aliya maman Amir zata rigata gamawa hakafa har suka samu hutu dayake dukansu biyun yan Nigeria ne suka dawo nima lokacin nasamu hutu daga makaranta nadawo Aliya taji dadin dawowana bayan kwana biyu tacemin na shirya takaini gidan matan datamin nashirya mukaje kallo daya nama mamanki naji tamin atake muka shirya tacemin ita saita gama karatu nace ba matsala nima sai nagama haka muka dinga soyayya har hutuna yakare nakoma sukuma sai daga baya suka koma to tundaga lokacin ban kara dawowaba harsaida Aliya maman Amir ta gama karatubta tazo da batun dan India zata aura dafarko iyayenmu sunki yarda saida nasa baki suka yarda akace yaturo cikin yardan Allah mukasha biki muka kaita India lokacin babban Amir bai zama sarkiba nikomu bayan biki nakoma makaranta abina muna waya da ita akai akai har Allah ya azurtata da ciki ta haihu yaro kakkyawa mai kaman da babanshi mai suna Amir Khan…
Maman shakur
[18/09 5:38 PM] aishat muh’d:
81DOLE KISONI
Lokacin karatu yasani agaba bansamu naje sunaba muna waya da ita sosai hartakan sa Amir yamin gwarancinshi naita dariya dukda bantaba ganin Amir ba amma naji ina bala’in son yaron….saida na kammala PHD dina sanan mukayi aure da maman ki Aiman lokacin maman Amir tazo amma bada Amir ba dan boarding school yayi saisa kikaga har Amir yazo gidanan ban ganeshiba amma ina yawan ji ajikina yaron nada jinina saisa na shaku dashi naji ina sonshi..mamar ki da maman Amir kawayeni na kud da kud sanan nida maman Amir uwarmu daya ubanmu daya kafin iyayenmu su rasu sunce mukula da juna Aiman nasan halinki na taurin kai karki kuskura kice zaki rabu da Amir karki sake kice zaki batamana zumunci iya abunda zan iya cemike kenan dan haka yanzu kinji komi duk randa zasu koma India zaki shirya kibisu kikoma wajen mijinki kinajina ko ahankali tace eh yace oya tashi kutafi keda simra kuyi bacci dare yayi ,,ta mike duk jikinta yay sanyi suka tafi daki suka kwanta tai shiru tafada duniyar tunani tunda taji ance Amir dan uwantane taji duk tsanan datake mai ya bace daga zuciyanta yanzu wani hali yake ciki tasan duk inda yake yanzu hankalinshi ba’a kwance ba tanata tunanin Amir har bacci yay gaba da ita…
Maman shakur
[19/09 11:55 AM] Aishat muh’d: [19/09 6:22 AM] aishat muh’d:
82DOLE KISONI
Washe gari da safe ita da simra sun fito sunci uban gayu tana sanye cikin wata atamfa hadaddiya pink da ratsin baki tai kyau sanan simra ma tasa pink doguyawan riga tariko hanun simra suka fito har falo inda suka tarar da iyayensu duka biyun ta tsugunna har kasa tagaida dukansu duk suka Amsa mai martaba yace ina zaku haka??ta sunkuyar dakai tace dad gidan besty Amina zamu.. yako ciro kudi dayawa yabasu susai musu tsaraba a kunyace ta karba suka fito motar mum dinta ta dauka sai gidan besty….
Amir bai iso kaduna ba sai karfe 10 din safe har kofan gidansu Aiman amma yakasa shiga saboda kunya kawai sai ya zauna a wajen gate yay shiru har kusa karfe 12 mai gadi yace yallabai da abunda kake bukata yace a’a bakomi..
Shidai mai gadi bai yardada shiba sai kawai yajuya yatafi falon alhaji lokacin dagashi sai mai martaba yazube ya kwashi gaisuwa yace alhj wani mutum yazo tun 10 har yanzu ya zauna a waje shi yaki tafiya kuma yaki shigowa alhj ya mike yace bari nadubo ko waye yamike yatafi yana fita wazai gani??Amir ne zaune sai uban zufa yake saboda ranan dake gasashi…
Maman shakur
[19/09 6:35 AM] aishat muh’d:
83DOLE KISONI
Da sauri dad yakarasa.. shi Amir bai lura da dad bama…dad yace Amir lafiyanka dazaka dinga azabtar da kanka ka zauna cikin rana nata dukanka ..yajuyo yaga dad ne sai duk kunya takamashi dad yajawo hanunshi suka shiga ciki yajuyo yace dad basai kakaini ciki ba please dad yakai duka guiwowinshi biyu kasa kayafemin abunda nama dan girman Allah dad forgive me da sauri dad yadagoshi yace Amir nadade da yafema yashare mai hawaye yace zomuje ciki kai wanka dad yaja akwatinshi suka shiga ciki ,yakaishi babban falo dad yace gaisa da baban ka bari nakira su hajiya…Amir yadago kai ya kalli baban nashi daya daure fuska kaman bai taba murmushi ba yace dad ina kwana…dad yay banza dashi Amir yakarasa yarike kafan dad yana kuka dad kuyakuri nasan ban kyauta ba wani mari yaji akuncin shi daidai lokacin su dad da mum sun shigo dagudu dad din Aiman yakarasa yace haba inlaw karka kara dukanmin da niyama laifi kuma nayafe mishi dad din Amir yadinga ma Amir fada ya zazzageshi Amir hawaye kaman mace tunda yake iyayenshi basu taba mishi fadaba sai yau da kyar dad din Aiman yasa suka yafe mishi..daganan Amir yakoma kan mum din Aiman yace mum plz kiyafemin tace nayafema tuntuni yanzu muje kayi wanka sai kazo kaci abinci murna kawai yake sai murmushi yake ya kalli mum yace bazaku rabani da Aiman bako??
Maman shakur
[19/09 6:54 AM] aishat muh’d:
84DOLE KISONI
Mum din Aiman tai murmushi tace babu mai rabaka da matar ka yanzu ma itada simra sun fitane saisa baka gansuba tace kaje kai wanka akwai abunda zamu fadama..yay murmushi yajuya ya kalli mum dinshi ta ballamai harara mara kunya kawai yay murmushi mum din Aiman tace nifa bazaki takurama yaronaba kaji zomuje mum takaishi har dakinshi tafito ta barshi wani tsalle yayi yafada kan gado yanama Allah godiya daya kawo mishi komi da sauki..daganan ya mike ya shiga bayi yay wanka yaci gayu kaman ba Amir din dayay wuri wuri dazuba…yakoma falo yabi mum dining tazuba mishi abinci yazauna ya nada kaman jaki rabonshi da abinci tun jiya mum din Aiman harda share hawaye tasan baici abinciba tun jiya hala wanan so haka daya gamaci yakoma wurin su dad ananne aka fadamishi dangantakar su yay mamaki yaji kuma yakara son Aiman ashe yar uwarshi ce yaji duk yakosa tadawoo daganan dai suka dinga hira yace zaije yay bacci yamike yatafi daki danyin bacci …..
Maman shakur
[19/09 7:04 AM] aishat muh’d:
85DOLE KISONI
Aiman na shiga gidansu Amina taganta a tsakar gida tana yanke kunba ta gudu Aiman tafada kanta tana besty i missed u Amina ta kalli Aiman tace Aiman kece kodai mafarki nake?? Aiman ta minsili fuskanta tace kinji ba mafarki bane aiko Amina ta rungumeta sosai suna ihu Aiman ce ta dago tace ina su mama??Amina tace suntafi biki daga ni sai kannina twins tace muje daki takamo hanun simra wacece wanan yar India dakika samo mana tace simra sunanta simra ta gaida Amina da yaren turenahi ta amsa daganan Amina takira kanenta tace ga kawa namuku suna ganinta sukaji suna sonta sunga yar India ga gashi itama simra haka dayake akwai surutu anhadu an dace suka wuce garden wasa…
Amina takawoma Aiman drinks tadansha kadan Amina tace besty gaskiya India ya karbeki Amir ya iya raino jibi yanda kikai fresh kin kara haske boobs dinki sun ciko jibi hips dinki nawawoo kodai abun ya shiga ne??
Maman shakur
[19/09 7:19 AM] aishat muh’d:
86DOLE KISONI
Aiman ta balla mata harara wani irin abu kekuma??:roll::roll:Amina tace ciki mana Aiman ta kai mata duka banaso besty wani irin ciki..Amina tace ban labari ya bayan rabuwanmu??nan Aiman ta fadamata komi yanda aka saceta rayuwanta a India komidai…Amina ta kalleta tace besty duk saboda ni hakan tafaru dake Aiman tace karki kara blaming kanki laifina ne na rashin jin magana da rashin kunya gashi sai Allah yahadani da daidai ni nama godema Allah bai cutar da niba..Amina tace hakane amma kin fara sonshi kuwa??tambayan tazo mata abazata ta ballama Amina harara tace besty yace dole nasoshi nikuma bazan taba sonshiba…Amina tace besty les talk lyk adult dont u feel anything 4 Amir???Aiman tai shiru chan tace besty bazan miki karyaba i dont luv him amma ina yawan tunaninshi kullum yana zuciyata ko kulle ido nayi shinake gani i try my best inga nadena tunaninshi amma hakan ya faskara …Amina tai murmushi tace sonshi kike kenan ta mike tsaye tace no way inhar nasoshi yaci nasara aikaina kenan kinga besty mubar maganan tashi kimin dan wake shinakeson ci i really miss dan wake…
Maman shakur
[19/09 7:36 AM] aishat muh’d:
87DOLE KISONI
Amina ta mike bari naje na daura miki nima akwai abunda zan fada miki..
Bayan ta daura ta dawo tace besty next week ne bikina??Aiman tace da gaske waye angon??badai shamsu wanda nasanki dashiba??Amina tai dariya tace wlh shine daganan suka dinga tsara bikin har dan wake yayi Amina ta zuboma Aiman yaji yaji gashi shar shar Aiman tahau ci saida taci da yawa taji wani Amai yataso mata da gudu ta tafi bayi tadinga kwara Amai Amina namata sannu harta gama suka dawo daki Amina tace besty baki da lpy ne tace wlh Lpy na kalau dan waken danakeso bansan mesa nai amanshi ba Amina tace besty kodai cikine Aiman ta daure fuska:evil::evil: sau daya fa kacal mukayi wlh ba ciki bane maleria ne nasani nikidena min maganan ciki kinasa hankalina na tashi Amina tai shiru tunda taga sahibar batason maganan Aiman batabar gidansu Amina ba sai bayan mangariba simra kaman ta kwana achan taga kawaye…suna shiga mum ta rufe Aiman da fada baki da hankaline kinada aure zaki fita har bayan mangariba mum din Amir ne tace gidan kawarta taje dole susha firan bayan rabuwa mana mum tace wuce kije kiyi wanka munyi bako kizo kikai mishi abinci
Maman shakur
[20/09 12:25 PM] Aishat muh’d: [20/09 9:27 AM] aishat muh’d:
88DOLE KISONI
Taje daki tai wanka tasa wata yar doguwar rigan bacci iya guiwa ta mulka turare tasa hijab tafito tazo tasami mum tare da mum din Amir suna fira tace mum ina abincin bakon??mum tace kije kitchen ki dauko takoma kitchen ta dauko abinci mum tariga tai arranging nasu a tray tadauka tai hanyar dakin baki dasu tadinga sallama amma shiru kawai ta shiga ta ajiye abincin tafito tadawo falo tace mum nakai abincin amma banga bakonba mum din Amir tace jeki zauna kihuta abunki.. mum dinta tace gaskiya yakamata su gaisa da bakon tashi kije hala yana bandaki ne ta tashi tana zumburo baki dan ita bacci takeji sosai…mum din Amir tace wai mesa kike takurama yata mum din Aiman tai dariya tace mijinta yazo ai yakamata su gaisa suka juna daganan suka cigaba da hiransu…
Aiman tana shiga dakin da sallamanta kawai ganin Amir tayi dagashi saidan towel yafito daga wanka gabanta ne yafadi tajuya dagudu zatabar dakin ya kamota….
Maman shakur
[20/09 9:40 AM] aishat muh’d:
89DOLE KISONI
Ya matse ta ajikinshi gam duk iya kokarinta nata kwace kanta takasa ahankali yace gwara ki natsu ta ballamai harara ni cikani ka biyoni gidanmune kasaceni kome??yay murmushi yace yes kuma ki shirya gobe zamu tafi India ta murguda baki wlh bazaniba saina tsaya anyi bikin besty dani yace nikike murgudama baki??tace to aini badakai nakeba yay kwafa yace gwara dai tace to cikani mana yadagata chak tana wusil wusil bai direta ko inaba sai kan gado ya cire mata hijabin jikinta tai maza tasa hannu tana kare kirjinta dan batasa bra ba kuma rigan is transparent tace wai mehaka banaso Allah zanma ihu yakara matsota nan da nan jikinta yafara rawa yasa hanunshi ya janye nata datake kare kirjinta ya kura mata ido chan yace Baby kin chanza kin kara cika mesa?? Ta murguda baki oho aiko yakai mata kiss yay kissing dinta sosai tare da shafa albarkatun kirjinta da kyar yabarta itako sai kuka take yarumgumeta sorry baby bazan karaba nai kewankine sosai i really need u am suffering a lot ..tai banza dashi ta mike daga kan gado tafara tafiya yabita da ido yana hadiye yawu hartakai bakin kofa yace hijabinki ta juyo tana kumbure kumbure…
Maman shakur
[20/09 10:18 AM] aishat muh’d:
90DOLE KISONI
Tana zuwa bakin gadon dan tadau hijabinta yarike mata hannu oya tsaya nasa kaya sai naci abincin kitafi da plates din yariko hanunta har kofan dakin yakulle kofan daki sanan yakamota yadawo da ita ciki agabanta yaciro kayan dazai sa ko kunya baijiba yacire towel din agabanta aiko da gudu tarufe idonta ta tura kanta cikin cinyoyinta murmushi yayi yace zaki sanine yarinya saida yagama sa kayan sanan yadawo kusa da ita yarike mata hannu oya tashi muje muci abinci tamike suka tafi falo tazuba mishi yafara ci sanan ya kalleta yace ke bazaki ciba?? tace no banaso yace kinci abincine tace nasha watermelon yace watermelon ne abinci oya faraci taki yaceto zanko miki abun yanzu da sauri tafaraci tanacikin ci yaga tamike dagudu yarikota ina zaki kafin tace wani abun tafara kwaro mai amai ajiki duk ya tsorata ya riketa ta dingayi harsaida tagama sanan yakaita bayi ya wanke mata baki ahankali tace zan kwanta jiri nakeji da sauri ya kwantar da ita sai maida numfashi take.
Maman shakur
[20/09 10:36 AM] aishat muh’d:
91DOLE KISONI
Ya chanza kayan jikinshi dan duk yabaci da Amai yakoma kusa da ita ya dagota yasa kanta akan cinyarshi baby na bakida lpy ne??da kyar ta iya cewa ni lafiyata kalau kawai yau ne naga sai amai nake yace sorry ko ..cikin ranshi dadi yaji Allah yasa Aiman cikine da ita …saida jirin yisaketa sanan ta mike nika budemin daki zan tafi ya dauko hijab dinta yasamata yace muje tabishi abaya yabude dakin aiko da gudu tafita yabita abaya koda sukakai falo suka tarar iyayen nasu nata fira Aiman ta gaida kowa tawuce zata kwanta dad dinta yace dawo munada magana daku tadawo ta zauna shima Amir ya zauna dad yace mai martaba zasu koma India gobe kuma zaki bisu Aiman nanda nan tafara hawaye tace? Dad wlh ran Saturday bikin besty na
Maman shakur
[20/09 12:25 PM] Aishat muh’d: [20/09 10:57 AM] aishat muh’d:
92DOLE KISONI
Dad ya daka mata tsawa yimin shiru bazaki tsaya bikinba gobe zaki koma tare da mijinki mai martaba ne yay magana yace inlaw baza ayi hakaba tunda bikin kawarta ne muzamu tafi gobe Inyaso Amir sai ya tsaya bayan bikin saita dawo tare Da Amir Dad yace Amir ka yarda dan matar kace banamu ba yace eh dad nayarda bayan bikin mataho
Yace to shikenan tashi kitafi ta mike ta tafi Amir ma yamike zai bita mum dinshi tace sannu mara kunya ya sosa keya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login