Showing 27001 words to 30000 words out of 30884 words
Chapter 10 - Canjin Rayuwa Book 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi
A waya Abbas ya kira Usman, yana bashi labarin abinda ya faru a jiya. Usman yace, kai sakarai me nace maka? Ai na fada maka kawai ka more quruciyar Yarinyar kace a'a, to ynxun don ja nuna ma Jennifer kurenta kawai, ka share ta kaci amarcinka. Abbas yace, banason Yarinyar tayi tunanin cewa, ina sonta ne. Usman yace, ai ba wai zaka sakar mata fuska bane sosai. Ka gane? Abbas yace, shikenan zan kwatanta. Tun daga ranar Na'ima tadan samu sauqin mijinta. Zai sata ta dafa masa abinci, kuma zai kirata shimfidarsa. Amma ba wata soyayya, ko kulawa, ko hira ko sakin fuska. Abin da ta lura amfaninta kenan tayi masa girki, sannan yayi buqatarsa. Wani dare ya kirata a waya taje samansa. Ta sameshi a falo tace gani. Yace ki shiga mana. Kin tsayamin akai, sai kace wani sa'anki. Ranta ya sosu, tace, wai kai kana bani mamaki. Kana nema a gurina amma kayi ta dauremin fuska, kana fadamin abinda kk so. Yace kar ki kawomin raini. Ki wuce muje. Tace, ni varci nakeji, ta juya. Nan take ya kamota, saida ya mammareta, sannan yayi abinda yake so anan falon, ya kuma koreta zuwa dakinta. Zahiri baya sonta, amma abubuwan da take sha, da wanda take qamsasa jikinta suke fizgarsa gareta. Irin Rayuwar da Na'ima ke ciki kenan. Gashi danginsa sun tsane ta, musamman uwarsa wadda tace, Na'ima ta bada ita a gaban Qawayen ta. 9�3⃣Zainabu kuwa tana can gidansu, saiga Alhaji ya diro da la'asar sakaliya. Yayi sallama dz innar su Zainabu. Yau kam fuska daure ta fita, da nufin bala'i tare da ita. Sai dai shima tana kallon sa tasan cewa da hakan yazo, kuma in ba sa'a bama shi ya dama ta ya shanye. Kafin tayi magana ya riga ta. Nazo daukar Zainabu ne. Ta lailayo ashar ta maka, sannan tace, Zainabu ba zata koma ba, sai ya sauke dubu ashirin da hudu na asibiti. Yace, tunda dai banyi muku qorafin cikina da kuka zubar ba, to ku bani matata kawai mu tafi. Inna tace, au tanan ka biyo? To ai inason ka sani, tuni muka samu labarin baka son haihuwa, bare kayi wata barazanar banza. Ba zata koma ko ina ba, sai ka canke kudin mutane. Yace, haka kk ce? To kuwa ku shirya cin wani bashin don zaku amsa sammaci, kotu zamu shiga. Ya ciro wayarsa, iroro dake gefe yace, Alhaji ai sai ka kira lauyannan naka tukun, domin duk wanda baisan mutunci ba, gara ayi masa abinda yafi sani. Wato rashin mutuncin ba. Inna tace, ku kira alqali, ba lauya ba. Kai kuma dan kanzagi makwadaici kabi a sannu. Kaje ka nemi sana'a ba maula ba. Iroro yace, ai indai wannan ne sunanmu daya dake, wato 'yan maula. Kwadayinki kuwa ya ninka nawa. Tunda kk miqa 'yarki ga wanda bashi ta za6a ba. Alhaji yace, ko ba haka bama Iroro, ai baka kaita roqo ba, kullum dan aike yana hanya. Tace, kodai me zaku fada, ku fada......
Canjin rayuwa
9�4⃣Lokacin ne layin ya shiga wanda yake nema. Alhaji yace, yauwa Barista audu kaji ko? Daga can suka ji murya tace, eh ina jinka Alhaji lawal. Iroro yace, Yauwa Alhaji ai gara kasashi a speaker taji. Alhaji game da zancen da mukayi ne na matata. Ynxun haka ina gidan uwarta ta hanani matata, don haka zanzo mu shigar da qara. Daga can sukaji muryar barista yace, qarar kisan kai zamu shigar, tunda basu da mutunci. Ina ga ko dan gidan da suka mallaka, sai sun daida ba tare da kuma sun kare kansu ba. Don haka kar ka damu. Alhaji yace, shikenan nagode. Ya kalli inna yayi murmushin mugunta, sai mun hadu a kotu. Iroro ya sheqe da dariya. Dana sani tanata bibiyarki. Har sun juya tace, Alhaji ya tsaya. Sannan ya waiwayo. Lafiya? Tace, bari in turo ta ku tafi. Kudin mutane dana aro kuma idan nayi maka Allah ya isa fa? Tare suka sheqe da dariya, Iroro da Alhaji. Iroro yace, shegiya wuya! Alhaji yace, inna ai dama Allah ishasshe ne. Cikin jin haushi, inna tace, ni ba innarka bace don na tabbata ni kaina ka girmeni. Ta juya cikin takaici, suna tayi mata dariya. Zainabu tana kuka, tana komai, ta fito tabi Alhaji, tabar innarta cikin takaici. Wani qarin abin haushi a lokacin suna isa gida, saida yayi buqatarsa ya fita, ya barta tana kuka. Kishiyoyin suka shigo sunayi mata sannu tare da bata haqurin rashin zuwansu. Ko kawo mata abinci sunce Alhaji ne ya hana. Haka Zainabu taci gaba da Rayuwar gidan Alhaji mai cike da matsi da takura, gami da wahala, duk ta qara kodewa, ta fige ta lalace. Kuma ya hana innarta zuwa, kamar yadda itama yace ta daina zuwa gidansu. Innar Zainabu tasha kuka tare da takaici da kuma da na sanin hada Zainabu da Alhaji lawal.
9�5⃣Alhaji bashir ya dauki wayarsa ya soma neman layin Abba. A ringing na biyu Abba ya dauka, ya kara a kunne yana fadin dad ina kwana? Bayan sun gaisa Alhajin yace, inason kazo yau ka tafi dani katsina. Abba yace, amma lfy dai ko dad? Alhaji yace, lfy lau, inason ganin mahaifiyarku ne, gashi har ynxun bana jin dadin jikina. Abba yace, shikenan daddy, sai nazo. Qarfe biyu Abba ya sauka garin Abuja. Tuni daddy ya turo direba yana jiransa. Suka nufi maitama. Momy Nafisa batasan da batun ba, saidai taga Abba. Ya gaisheta tare da tambayar jikin daddyn, tace da sauqi. Lokacin data shiga don sanarda Alhajin zuwan Abba, sai yace ta hada masa wasu kayansa na ciki da kuma wasu takardunsa. Tace, ina zaka Alhaji? Yace katsina, nine nace wa Abba yazo ya tafi dani. Tace, ba zaka bari kadan qara samun sauqi ba? Yace, karki damu, can ma zanci gaba da ganin likita. Shida daidai suka sauka a filin jirgin sama. Sun samu direba na jiransu, domin kafin su taso daga Abuja, Alhaji yasa Abba ya kira direban hajiya sauda, batasan da zuwan Alhajin ba tana zaune a falo tana ba Zainab magani, don yau kwananta uku babu lfy, kullum suna hanyar asibiti. Sai kurum taji Sallamar su. Bata zaci Alhaji bane, don muryar Abba irin ta Alhajin ce. Saida taji yaran suna Oyoyo daddy. Da sauri dago tace, sannu da zuwa Alhaji. Ta miqe cikin sauri bayan ta kwantar da Zainab, tace, Alhaji baka sanar dani cewa kana tafe ba. Yace karki damu tu tunda mun iso lfy. Sun gaisa da Abba sannan ya nufi gidansa.
Canjin rayuwa
9�6⃣Hajiya kuwa ta dauki jakarsa kuma ya bita zuwa daki. Sannan ta dawo kusa dashi. Ya kamata kayi wanka ko? Ya kalleta, zan yi wankannan kuwa? Barci nakeji kuma inajin sanyi, sai inga kamar in nayi wankannan zazza6i zai iya rufeni. Ta cire masa riga, sai singileti. Ya kwanta akan gado, ta zauna bakin gadon. Kasha magungunan ka kuwa? Yace, nasha, sai dai akwai na ynxun qarfe shida, amma sai zan kwanta sannan zan sha. Tace, a'a nidai kasha ynxun, yana da kyau kabi dokar likita. Ynxun tashi zakayi in taimaka maka kayi wanka, kasha magani kayi sallah don kaga magriba ta kusa. Ya tsura mata ido, "sauda nayi miki laifi ko? Ta kama hannunsa, ni baka min laifi ba, to muje kayi? Yace, to sauda muje. Kafin yayi sallah har ta shiga kicin da kanta tayi masa tuwon alkama miyar alayyaho. Yana zaune kan sallayarsa yana istigfari. Can qasan zuciyarsa kuwa tunanin mimi takeyi. Zuwa ynxun ya gama tabbatar ma kansa cewa, son da yake wa mimi ya zarta tunaninsa, kuma ba zai ta6a son wani cikin 'ya'yansa kamarta ba. Amma dole ya jure sbd ya samu ya ida nufinsa don ta samu canjin rayuwa. Wasu hawaye suka soma zubo masa. Sam baiji Sallamar Hajiya sauda ba, har saida ta dafa shi, sannan ta tsugunna tare da aje abincin dake hannunta dayan. Duk da saurin da yayi ya share hawayen sa, saida tace "na shiga ukuna! Alhaji kukan me kkyi? Cikin sarqaqqiyar murya yace, ba kuka nake ba. Sauda ta zauna dirshan akan sallayar, cikin tashin hankali tace, haba Alhaji. Shekarunmu nawa ban ta6a ganin hawayen ka ba sai yau. Dole akwai wani babban al'amari.9�7⃣Ta kama hannunsa. "Na roqeka karka 6oyemin komai. Idanunta suka cika da hawaye yadan matsa hannunta, "sauda karki tada hankalinki ba wani abu bane. Sannan inason don Allah ki yafe min nasan cewa, na sa6a miki da yawa. "qara firgita tayi, gani takeyi tamkar Alhajin mutuwa zaiyi ya barta. Sai ta soma kuka. Jikinsa ya janyo ta. Haba sauda, mene ne na kuka kuma? Tace Alhaji don Allah karka tafi ka barni. In kuma wata matsala ce tasa zubar hawayen, don Allah ka fadamin. Yace, sauda bazan 6oye miki ba, ina kuka ne sbd mimi. Saida na rabu da mimi nasan cewa, inayi mata mugun son da bansan adadinsa ba. Tunanin ta ne ya hana sugar na sauka, na sani. Ya dago fuskarta mai dauke da mamaki. Ta kalleshi cikin ido, "sbd mimi kk cikin wannan tashin hankali? Yace, eh sauda. Tace to me zai hana ka tashi muje gurinta ynxun a asibiti? Yace, lokaci baiyi ba. Sauda ynxun zan sanar dake dalilina na aura wa mimi talaka. In kince ban kyauta ba, to zanje gurinta ynxun, in kuma raba auren ta, sannan in fita da ita wajen qasarnan don nema mata lfy. Hajiya sauda tace, kafin nan bari in baka abinci da kuma magani. Tunda munyi sallar isha'i, sai inje in sallami yara na inzo in saurareka har zuwa asubahi. Yayi guntun murmushi. Ta janyo tiren, ta zuba tuwon a cikin plate, tasa a gabansa. "in baka a baki?" yadan karkatar da kai, "bana tuna shekaru na matsawar ina gabanki. Ki bani zanci da hannayenki masu albarka.9�8⃣Ta soma bashi tuwon, bayan yayi bissimillah. Bai iya tuna lokacin da yaci abinci kamar na yau ba sam. Tana bashi tana masa hira har yayi qat. Ta bashi magani, sannan ta jashi da wata hirar, tunda ta gano maganar Mimi ce damuwarsa. Batun 'yan uwanta ta dauko masa na auren 'ya'yan sa'ade 'yar uwarta, da irin gudummuwar da ta basu. Yace, nima zan bada tawa. Kullum inason in nazo inje in gaida ya Dikko sai abubuwa susha min kai. "sauda tace, har na gaji dayi mata qaryar cewa, kana gaida ta. Kwanaki tazo tayi sati hudu. Har yaya jabiru yazo suka tafi baka zo ba. Yace, wannan karan zan huta a gurinki sauda, zanje in ganta jabiru dai ya hanamu ita, da ynxun tana nan. Sauda tace, ai bazai yarda ba shiyasa na haqura.
Ya qura mata ido na 'yan kakwanni. Ta shafi kumatunsa, "wai wannan kallon fa? Yace, karki tsorata sauda. Nasan tsoranki, kar in mutu in barki ko? Ta matsa hannunsa dake cikin nata. "wlh tsoron kenan Alhaji. Ko tuna hakan nayi ina zubar da Hawaye bare ace ta kasance. Ya sauke ajiyar zuciya. "sauda ni kaina banason in mutu ba tare da na cika burina ba. Burina in saku cikin farin ciki bayan mutuwa. Tace, wace irin mutuwa zakayi inyi farin ciki in ba ni na riga ka ba? Burina in rigaka. Yace, a'a sauda, ni ya dace in tafi in barki, domin 'ya'yanki su samu tarbiyyar ki. Ko mimi inayi mata takaicin rashin samun tarbiyyarki. Ma'anar in na mutu kuyi farin ciki shine, in daidaita tsakani na da Allah da kuma tsakani na da iyalina da sauran mutane.

9�9⃣Hajiya sauda, cikin mamaki tace, kana da wani hali ne na daban? Domin in da za'a tambayeni halinka, zan bada shedar cewa, kai mutum ne na gari. Yace, "sauda kowane dan Adam ajizi ne, in dai ba ma'asumi bane. Harkoki na sunsa bana samun yin sallah akan lokacin ta. Harkokina sunsa 'ya'ya na basu samu soyayyata ba. Harkokina sunsa 'yan uwa maqota ban basu nasu haqqinba. Shawararki da nayi ta guje mawa ynxun na gano itace mafita. Zan aje tunani na na kullum, wato maida Naira ta zama Dala, ko ko taro ya zama sisi. Ta kamashi, tashi ka koma kan gado, bari in kwashe kwanukannan, in kuma tabbatar da yarana suna cikin makwancinsu. Ya miqe tare da komawa kan gadon. To karki jima maman yara. "Bayan fitowar ta ne ta tsaya bakin qofar, sannan ta daga hannunta sama, "Alhmdlh, ya Allah ka qara sa mijina akan hanya madaidaiciya.
Kamar kullum daga dakin su Abdullahi ta soma har zuwa dakin su Zainab dasu Hasina. Nan ta dan 6ata lokaci don sai da taba Zainabu magani sannan ta fito. Zata shiga dakin su usaina saiga su sun fito. Tace, ina zakuje? Suka ce munason mu sake yiwa daddy sannu da zuwa, sannan muga jikinsa ne. Tace, to kuje yana ciki, ina zuwa nima. Dakinta ta shige don ta dan sake kintsawa cikin kayan varci. Su Hasana suka shiga dakin daddyn su bayan sunyi sallama, ya kuma basu izini. A hannun kujera suka zauna suka gaida gaida shi tare da sake tambayar jikin sa. Ya tashi zaune daga kishingidar da yayi. "kuzo nan yarana! Suka kalli juna cikin mamaki,