Showing 96001 words to 99000 words out of 103744 words

Chapter 33 - GALADIMA FAMILY

05 Nov 2024

10420

sunyi sage?.
Cikin Sacin rai Ammi tace"where have you been?daga can Sauban ya bata answer.
Sanar mishi tayi da yayi maza-maza yazo tana jiran sa now.
Sauban kuwa cikin sauri ya jiyo don yaji muryan Ammi so angry.
Babu jimawa ya ?arisu gidan, Ammi face Win ta babu walwala tace"?arar Zuhra kakai wajen bilkisou ko?saboda ita akan ka na lura bata son gaskiya kasa ta rufe Waya da faWa Allah kaWai yasan abinda ta mata.....nan fa Ammi ta rufe ido ta dinga zazzaga ma Sauban ruwan masifa, shidai shiru yayi kamar ruwa ya cisa kanshi a ?asa sai da ta gama sannan ya Wago yace"Don Allah Ammi kiyaha?uri".
Ammi tace"Ni babu abinda kamin kada dai ka manta Zuhra ba kamar Akeela bace shekarun su ba Waya ba,so ka bita a hankali,don kagan ta da jiki kada yasa ka mata kallon babba"tana ?are faWar hakan ta haye sama.
?an sosai kai Sauban yayi tare da fita,gidan shi ya nufa,hango ta yayi a zaune a cikin Wan rumfan,zuwa yayi ya buWe ?ofan yana ?o?arin mata magana security Win gidan yazo wajen shi cikin sauri,magana ya fara masa koda ya juyo babu ita alamu sun nuna ta shige ciki,shima cikin ya shiga yana ?o?arin lallashin ta,koda ya shiga palour ta ta rufe bedroom Win da key, knocking yafara Mma Zuhra ta?i buWewa sai ma kukan ta da yake ji nan ya shiga lallashin ta amma fir ta?i zuwa ta buWe ?ofan,kai daga ?arshe ma bathroom ta shige yana jin san da ta bugo ?ofan,kama kai Sauban yayi tare da juyawa ya koma kan sofa ya zauna,wasa? har 4 Zuhra ta?i buWe ?ofan,hatta su Laila sun shigo ta?i buWewa haka suka tafi,shima Sauban Win da ya gaji fitowa ya fice.
Jin fitan shi yasa ta fito cikin kwalliyar ta duk da batayi make up ba idanuwan nan a kumbure,kitchen ta shiga,ta buWe friedge ta Wauko naman dake ciki,nan tashiga tsince zallar tsoka,bayan ta gama ta wanke tasss sannan tasa a abin ni?a nama ta ni?a shi,gyaran kayan miya tayi sannan ta zauna tafara haWa kayan girkin ta lokacin ma an kira magrib,komawa tayi tai sallah bayan ta idar ne ta koma kitchen ta Wora dakakken naman ta, gabaWaya ?amshi ya buWe gidan koda ya shigo wani lumshe ido yayi yana jin natsuwa har cikin zuciyar ta,tare da tausayin ta da soyayyar ta,kai tsaye kitchen Win ya shige,bata ji shigowan sa ba sai dai ji tayi anyi hugging Winta ta baya,Wan fusge jikinta tayi tana nufar wajen gas Win ta buWe tukunyar ta shiga motsa naman ta,nan ta zuba duk wani kayan Wan Wano,na ?amshi da duk abin bu?ata ta sake motsawa,sannan ta Wauko ruwan kwakwan ta ta Wan zuba ta rufe.
Sake matsowa yayi ya fisgota suna facing juna,da sauri ta sunkuyar da face, Sauban yace"Idan kin isa ki Wago mana ?ar rainin wayo kinje kin haWa ni da Ammi kinji daWi?yayi maganar yana tsare ta da ido, Zuhra kuwa wasu hawaye ne suka taru mata batare da ta Wago ba tafara magana"kada Allah ya nuna min ranar da zan haWa ka da mahaifiyar ka yaya,amma ka yaha?uri"tayi maganar voice nata na cracking,wani mugun tausayin ta yaci da wani irin son ta kamo haSar ta yayi yace"Sorry Babyn Baby kiyaha?uri nasan bazaki iya dama ji dani ba,hakan yasa na yanke wani hukunci"Zuhra bata saurare shi ba ta matsa taje ta cigaba da aikin ta,zama yayi a dinning Win dake kitchen Win me kujeru huWu yana kallon ta,ganin yanda take komai cike da kulawa,jin da yayi an fara kiran isha'i yasa ya mi?e ya fita don zuwa sallah.
Zuhra kuwa a take anan ta haWa lafiyayyar jollop Win cuscus wacce taji dakakken nama tare da Irish potatoe,tasa nasu a wani foodflask Win sannan tasa ma Galadima don shi mutum ne me son cuscus,gashi yaji kayan lambu,plantain Win da ta soya ta sa mishi a gefe, coslow kuma tasa mishi a wani Wan glass bowl.
Nan ta fara shirya komai a dinning table ta kawo duk wani abin bu?ata,sannan ta shige bedroom Win ta,wanka tashiga bayan ta fito ta tayar da sallah,nan ta shirya cikin wasu English wears,mini skirt tasa wacce ta tsaya mata iya kacin cinyoyin ta,sai wata bodyhug ta Wora skirt Win a saman rigar tunda skirt Win dama me umbrella ne,banda wani sassanyan ?amshi babu abinda takeyi, dai-dai tana fitowa dai-dai lokacin shima ya shigo,sosai tayi mishi kyau jiyayi kamar ya kamota ya dinga shilla ta sama,Wan gyaran voice yayi yace"Nida Taufeeq ne"hakan yasa Zuhra komawa ta cire skirt Win ta Wauki long trouser ta sanya tare da Waura P-cap a kanta,a dinning ta tarad dasu,cikin fara'a ta ?ariso.
"Yawwa yaya kamar kuwa kasan ina tunanin me kaiwa Galadima sa?o sai gaka"harara Taufeeq ya aika mata dashi sannan yace"idan har zaki iya aikena to wannan ma zaki iya aiken shi"yayi maganar tare da nuna Sauban.
Shiru Zuhra tayi tana Wan murmushi, Sauban kuwa kallon ta yayi yana Wan tsadadden murmushin sa yace"and so what?ai dama ni Wan aiken ta ne,Please Baby ki aikeni duk inda kikeso kinji?murmushi Zuhra tayi, Taufeeq yaje"da dai yafi,nikam kiyi ki serving nawa kina ta yin namijin ki, ?amshi ya cika min hanci"yayi maganar tare da Wauko foodflask Win ya shiga serving Win kanshi.
Lafiyayyar jollop da taji dakakken nama ne da Irish,da carrot,grean beans,soyayyan plantain sai coslow da kowa ya Wan kaWan don dama kaWan Win tayi gudun lalacewan ciki.
GabaWayan su suka fara cin abincin Sauban kuwa natsuwan shi kacokan ya maida ga Zuhra,ko yaya ta motsa sai ya bita da kallo,duk tana hankalce dashi.
[7/29, 00:20] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page:- 97/98

*~SECOND TO THE LAST PAGE~*

___Kwatsam Kuma sai labari ya canza inda mutuwar su Alhaji iliyasu da hajiya Aliya ya kasance shine,a sanda Hajiya talatu ?anwar Alhaji Mansir taje gidan kai tsaye sashin Hajiya Aliya ta nufa batare da ko gate man yaga shigowar ta ba,aiko tana shiga ta ?ofan kitchen Win ta ta shiga nan ta hangota ta buWe wani wammer tana SarSaWa garin wani abu,dakata wa tayi ta?i shiga sai da tabari ta gama sannan tayi wufff ta shige kitchen Win bayan Hajiya Aliya ta fice,aiko taWau maganin ta SarSaWe a cikin tukunyar dake kan gas Win ta motsa ta ajiye ragowar sannan tayi wufff ta fice, don ita domin duk a tunanin ta maganin mallaka ne hakan yasa tayi haka.

Hajiya Aliya kuwa boka hatsabibi ne sukayi magana tace ya bata maganin da zata sama Alhaji yaci ya mutu tunda tana da ciki anyi scanning anga twince ne kuma duka maza so ita bata bu?atar cigaba da zama dashi kuma tana so taci gado,aiko nan boka hatsabibi ya bata inda ya sanar mata wannan maganin koba wanda yayi asirin bane yaci to shima fa zai mutu,sannan sai bayan awa goma sha biyu zaiyi aiki,aiko Hajiya Aliya tayi farin ciki ta amsa a ranar ta juyo don kada ya gane.
Shine washegari wajen ?arfe 2 na rana ta zauna tayi musu girki ta SarSaWe masa a abinci bata sana angansa ba,koda ta kai mishi saman shi yayi yayi suci amma ta?i tace ita nata tayi mishi haWi na daban ne na masu ciki ta cika yaji don dama tasan beson yaji,nan kuwa yaci abincin shi cikin natsuwa,itama taje ta zuba nata taci tana yi tana wani irin murmushin nasara.
Aiko ranar har anguwa zunje can babban family house Win su Alhaji iliyasu,daga can sukaje shopping ya haWu ma babes Win shi kaya sosai suka dawo,a ranar Adda zainab har kuka sai da tayi,aiko cikin dare wajen ?arfe biyu na dare cikin Alhaji iliyasu ya fara murWawa,nan itama Hajiya Aliya nata cikin yafara nan fa suka dinga neman Wauki,ai ko 5mnt basu haWa ba rai yayi halinsa ba tare da kowa yasani ba.
Washegari da safe ita kuma Adda zainab nason fita ganin har wajen 9 bata ji motsin shi ba yasa ta nufi apartment Win nashi,nan ta cidda gawan su cikin bedroom Win sa,wannan abin ne ya firgita ta yasa ta fice da gudu tana faWin Alhaji ya mutu,duk iya ?o?arin gate man na ya kamota ya kasa,hakan yasa yayi gaggawan kirar Ammar yazo suka nufi apartment Win Alhaji suka ci karo da mummunan abu,sannan gate man ya sanar masa Adda zainab ga yanayin da tafice,nan ya kira yayan Alhaji da ?annen sa.
Shine Hajiya talatu na zuwa ta sake hargitse waje cewa Adda zainab ce ta kashe su don kullum i?irarin ta kenan,kuma gashi ai ta gudu ya tabbata ita tayi kisan kenan?wannan dalilin yasa aka Wora alaman question mark akan Adda zainab kenan har zuwa inda aka ganta da mutuwar ta.
To wannan CCTV camera footage shine ya bayyana komai tun dawowar su Hajiya Aliya garin har zuwa abinda ya faru,nan kuwa akayi ram da Hajiya talatu tare da kaita kotu koda akaje batayi ja ba sai dai tace ita arashin sani tayi duk a tunanin ta maganin mallaka ne,aiko kaitsaye aka yanke mata hukuncin shekaru hamsin a prison tare da horo me tsanani.
Hajiya talatu tayi kuka tayi nadama mara adadi.
Wannan kenan.
******
Sauban sam ya kasa gane kan Zuhra don da yayi mata magana sai ta masa banza idan ma ya matsa mata kuka take sa masa,sai dai muddin yazo amsar ha??insa tana bashi,hakan ba ?aramin tayar mishi da hankali yayi ba,haka dai suka cigaba da tafiya da?yar da siWin goshi ya shawo kanta komai ya dai-dai ta suka cigaba da shan soyayyan su ba sassauci.
Biki ya kama saura 5 day's hakan yasa shirye-shirye gidan suke babu kama hannun yaro,amare ana ta shiri inda ?awayen su wasu duk sun shigo su shida,don haka a sashin BoWejo suka sauka tsohon Wakin Zuhra don nanne babu cikan jama'a,inda Ammi da Mommy ?an uwa na jiki duk sun iso saboda events Win da za'ayi.
Yau ma kamar kullum zaune suke akan kujera 2 sitter kanta na cinyar shi sai wasa da gashin ta yakeyi zuwa can yace"Baby kamar jikin ki da fever fa ko?Zuhra tace"Something like that hub,cuz tun jiya nakejin hakan ga tashin zuciya sai dai ina haWa hakan da ulcer dake tashi mun kwana biyu"
Sauban yace"Okey but ba kina Shan maganin ba? Zuhra tace"Yesss.
"To kodai zamuje hospital ne?Sauban yayi tambayar,zumbur Zuhra ta mi?a tana kwaSe face,cikin shagwaSa tace"Ni..Ni..dai gaskiya A'ah nifa ba sosai nake jinsa ba yaya,ni kasan abinda nake son ci yanzu?girgiza mata kai yayi tare da shafo face Win ta, Zuhra tace"Gullisuwa me daWi Please"
Sauban yace"Eweee this girl na kwaWayayya,kinga mouth Win nan naki?so ni ina zan samu gullisuwa?
Zuhra tace"Nidai shi zanci katashi muje munema Please"tayi maganar tana bubbuga ?afa, mi?ewa yayi yace"Okay to tashi muje,muje na shiryaki,"yayi maganar yana kamo hannunta.

Fita sukayi don nemo gullisuwa sosai Zuhra tabawa Sauban wahala don kuka sosai tasa masa da sukaje trade biyu basu samu ba,?arshen shi wani getto area suka nufa anan suka,don Sauban da kanshi ya fita suyo mata ya hanata fitowa saboda masu zaman majalisar da ya gani a layin group group hakan yasa yaji wani masifar kishinta ga idanuwa da duk yadawo kan motar nasa,yana zuwa 1k ya mi?a ma yarinyar ya tambaye ta na nawa ne?nan take ce masa na 650 ne,cewa yayi ta juye masa,ledar ta ba?a me kyau ta zube masa gullisuwar sannan ta shiga laluben canji,ce mata yayi ta barshi,sosai ta shiga godiya.
Shikuwa tuni yaja motar,mamakin ta yakeyi yan da take shan gullisuwar hannu baka hannu ?warya tare da lumshe idanuwa tana jingina kanta a sit Win.
"Sai kuma mene bayan wannan?ta tsinkayo voice nasa.
Zuhra ta dubeshi tare da murmushi tace"Allah yaya sai agwaluma,but nasan ba za'a samu ba cuz ba lokacin shi bane yanzu".
Sauban yace"lallai ma yarinyar nan yau da kwaWayi ma kika tashi kenan?,bata tankasa ba ta cigaba da shan agwalumar ta har suka isa gida,koda suka koma farfesun kayan ciki kawai yace mata yanaso ya Wan yi yaji saboda muran da yakeji.
Amsa masa tayi sannan ya fice shima saida suka tattake waje ya cema ta Daddy ke neman sa sannan ta barshi ya tafi.
A lokacin kusan ana gabda magrib ne hakan yasa ta shiga kitchen Win tafara Wora masa bata bar kitchen Win ba sai da aka kira magrib,ga wani mahaukacin bacci da ya sakota gaba sai dai bata son yi sai ta gama masa pepper soup Win,shiga bedroom tayi ta wuce toilet ta watsa ruwa sannan ta Wauro alwala,sallah ta tayar tana idar wa ta shige kitchen nanfa ta zauna anan cuz bata so ta koma bacci ya kwashe ta,Wan rage gas Win tayi, dai-dai ana kiran isha'i ta sauke don tasan shi yafi son ta tayi laushi,plaintain guda Waya da ta yanka ta soya masa,sannan ta shirya su, plaintain Win tasa a plates ta rufe, pepper soup Win kuma ta sa a wani bowl ta rufe abinka da kayan tangaras ri?e zafi,a tray ta haWa masa tare da spoon da pork sannan ta Wauko ta fito,komawa tayi ta haWo masa fresh milk nd Fairless a wani tray Win,glass cup nd bottle water ta fito dasu ta ajiye,palour ta koma ta cigaba da shan gullisuwar ta babu jimawa bacci yayi awon gaba da ita.
Babu jimawa kuwa ya shigo yagan ta tana barci,aiko peck ya bata a kumatu ya wuce dinning ya fara dinner Win shi,yana gamawa yakai komai kitchen sannan cak ya Wauke ta,ya Wau mata gullisuwar ta ya haye da ita upstairs, bedroom din shi ya wuce da ita sannan yayi mata addu'a yaja mata duvet tare da ?ara mata A.C don ita mejin zafi ne,toilet ya faWa yayi wanka be wani jima ba ya fito yayi duk abinda ya kasance al'adar sa,aiko ya haye gadon a bu?ace yake,hakan yasa shikaWai ya fara kaWan sa da rawar sa sai dai wani gigice wa yayi saboda wani daWi da yaji ta sake,a bacci takejin komai sai dai sam takasa tashi,don sam Sauban be san ko isha'i batayi ba.

Bayan ya kammala komai yaje yayi wanka tare da dawowa ya rungume ta sai bacci.
Zuhra ko wajejen uku da rabi a yanayin jikinta kawai tasan yaya yayi aiki murmushi kawai tayi da ?yar ta mi?e ta shiga toilet,wanka tayi sannan ta Wauro alwala tazo ta tayar da isha'in ta,a daddafe ta koma ta sake kwanciyar ta.
*********
Bayan kwana huWu yau ta kasance ana gobe biki,events an yishi babu magana,yau kuma dinner za'ayi duk yanda Zuhra taso zuwa Sauban ya hanata saboda zazzaSin da takeyi,itama bata wani damu can ba,fita yayi saboda zasu kama ma mijin da zai aure Nihal hotel don yanzu haka suna hanya, shida Taufeeq da Kareem suka fice.
A can Ummie da Mom su suke abincin tarba,babu abinda kakeji na tashi sai hayaniya a Galadima house, Zuhra tana zaune ta jiyo motoci anzo Waukar mutane don tafiya dinner,hakan yasa Zuhra taji wani iri kamar ta ?wala ihu.
Haka dai suka tafi sauban kam be wani jima ba ya shigo lokacin Zuhra tayi baccin ta abinta shi kam yana mamakin wannan baccin na kwana biyu da takeyi yauma har Waki ya kaita,haka ya cigaba da rainon ta like baby.
Washe gari kuwa da wani azababben zazzaSi ta tashi da mugun ciwon kai duk da kuwa ta?i yarda ya gane,sa mata abin wuya yakeyi ta jikin mirror yana kallon ta.
"Baby kinyi balai'n kyau kinganki?har naji wani kishi"Wan shagwaSa face Zuhra tayi tace"kai yaya nidai ka barni na shiga cikin ?an uwa na Please".
"But Baby kamar baki da lafiya right?
Cikin sauri Zuhra tace"Nop yaya mene kagani kuma?Ni lafiya ta ?alau"
Murmushi Sauban yayi yace"Okay to muje,anko sukayi duk da ita lace tasa doguwar riga blue Black ta sanya veil white takalmi high heel white da ?ar hand bag Win ta white tayi kyau ainun.
Shima shadda Wanya yasa sai mai?o take blue Black,hulan kansa light blue haka halfcover Win ?afarsa,hannun ta ya kamo suka fito,anan masallacin Alhaji Mai Deribe aka Waura auren sosai mutane suka halarta tare da sheda auren.
Muhammad Shuraim & Lailah Taleeb Muhammad,Aliyu Abdulhakeem& Barakah Haroun Muhammad (Nihal).
Aiko gida ya cika tan?am da ?an uwa da abokan arzi?i, Zuhra tana sashin Mom don acan su Aunty Mashahuda suke,itadai tunda ta ?yallare ido taga wannnan jollop Win shinkafar da yaji curry hankalin ta ya tashi,wani mugun amai taji ya taho mata,duk iya ?o?arin ta na ganin ta danne ina,da masifar gudu ta shige toilet.
GabaWaya su Aunty Safeena suka bita suna lafiya?sai dai Zuhra amai takeyi sosai don jikinta har wani irin rawa yakeyi,cikin sauri Aunty Safeena ta kamota da?yar ta gama aman nan,haka tatafi luuuuuuuu.
Yaraf! Ta zube a jikin Safeena,salatin suka sanya suna tattaSa ta sai dai babu numfashi babu alamun sam babu numfashi a jikinta.
GabaWaya sun gigice, Mom ma ta taho,ruwa aka Wauko a fridge aka shafa mata sai dai ko ajiyan numfashi batayi ba, Mom ta dubi Aunty Safeena cikin ruWewa"Me yafaru da ita ne haka Safeena?
Aunty Safeena taba ma Mom labarin komai.
Mom tace"To ai zama be ganmu ba,maza? kikira Sauban"nan Safeena ta lalubo Number sa tahau kira,har 2 times beyi picking ba,tana shirin sake kira ya kira ta.
"Hello yaya kana inane?daga can Sauban ya amsa mata, gamu nan a apartment Win Mom don Allah idan babu damuwa kazo"cikin sauri ya Sauban yace"What is happening Safeena? where's her Zuhra?
In Ina Aunty Safeena tafara,ko kafin tayi magana ya yanke don a lokacin fitowan shi kenan daga apartment Win Ammi yaje gaida ?an uwan ta,cikin zafin nama ya shigo palour ko bi takan mutanen palour beyi ba,ya danna ma Safeena kira,hakan ya tabbatar mata da ya shigo palour.
Mom tace"bari ni naje.
Aiko babu jimawa sai gashi sun taho da ita,tambaya ya shiga yi meya same ta?hankalin shi tashe ya Wauke ta

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login