Showing 84001 words to 87000 words out of 103744 words

Chapter 29 - GALADIMA FAMILY

05 Nov 2024

10416

yasake samun natsuwa da ita sai dai tausayin ta ya ratsa ko ina nasa ga gargaWin da Dr jamila tayi masa,toilet ya shiga yayi wanka ya shirya kaitsaye kitchen ya shiga ya haWasu Chip sai ruwan zafi,ko breakfast Win beyi ba yafita lokaci 1:02,motar shi ya Wauka direct airport ya isa,sai wajen 1:30 jirgin su ya sauka, Ummie ce tazo bikin Kareem da Rammat sai Yasmeen,cikin kulawa Sauban ya isa ga Ummie murmushi kwance kan face Winsa,cikin Wan kamewa ya gaishe ta yana amsar hand bag Win hannun ta, Yasmeen ta gaisheshi,mota suka ?aruwar,aiko yaja sai GALADIMA house.

******

Sai wajen biyu ta farka,jikinta da kanta da zazzaSin juyayi duk sun sauka,?asan tane dai ke mata zafi,da ?yar ta iya mi?ewa tana jin wani irin raWaWi ta nufi toilet tayi alwala,a zaune tayi sallan,a dai-dai lokacin Sauban ya shigo hannunsa ri?e da tray,table Win dake gaban bed Win ya ajiye tray Win,a sanda ta idar a lokacin yayo hugging Winta ta baya,kamar me raWa yace"Yanzu kika tashi?Waga masa kai Zuhra tayi jikinta na rawa"To taso muje kiyi breakfast"yayi maganar yana kamo hannunta a gaban table Win ya zaunar da ita,ruwan tea Win yafara bata sannan ya bata chips Win,loma uku tayi tace ya ishe ta, Sauban sai da yaga zatayi amai ya ?yaleta,kamo hannunta yayi cikin kulawa ya kira sunanta,jin ya kirata with serious talk yasa ta amsa tana sake sunkuyar da kai saboda wani mahaukacin nauyin sa takeji.
"I love yhu my Fateema with all my heart,Ina tsananin ?aunarki kinbani abinda har abada banida abin biyanki dashi,Nagode Allah ya miki albarka Babyn Baby d'?Allah ya?ara min son ki da ?aruwar ki ya bamu Baby nan kusa"cikin sauri Zuhra ta rufe face cikin shagwaSa tace"kai yaya nifa yarinya ce"Sauban dariya ya shiga yi sosai wanda yasa Zuhra sakin mouth tana duban sa"gira ya Waga mata sannan yace"ai da ba zaki iya Waukar ciki ba banjin za'a bari ki tare"Shiru Zuhra tayi takasa Wago face,muryan shi tajiyo"Allah yabani ikon kula dake Mrs MS, Allah ya Worani bisa kanki kifara so na kamar yanda nima nake son ki"shiru Zuhra tayi ta?i magana,lakace mata hanci yayi yana mi?ewa yace"tashi muje kiyi wanka"cikin sauri ta girgiza mishi kai alamun a'ah,dama wasa Sauban ke mata,yayi yayi ta mi?e ta?i,daga ?arshe sai kuka ta sami shi,komawa lallashi Sauban yayi.

Toilet ya nufa don???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? wanka,hakan yasa sharp sharp kafin yafito ta gyara gadon ta lailaye shi,sannan ta sulale tabar saman gabaWaya, personal palour Win ta ta nufa,aiko tasake faWawa toilet,wanka tayi ta shirya cikin long truser sai ?ar top,gyara gashin ta tayi ta faka shi a gadon bayan ta.
[7/22, 11:09] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page:- 85/86

____GabaWaya batajin daWin komai nata,gashi jinta take sakayau kamar batada karfi,zama tayi a bakin bed Win tanayin tagumi,komai jitake ya tsaya mata cak,buWe bedroom Win akayi aka shigo,cikin ta kunshi na uzza ya ?ariso shima sanyi yake da ?ananun kayan shirt ne me gajerar hannun sai three quarter wando yayi kyau ainun sai zuba ?amshi yakeyi,da sauri Zuhra tayi nudding kanta,murmushi Sauban yayi yana kneeldown a gaban ta tare da tallafo haSarta,jiyake kamar yasake don Allah ya gani be wani ?oshi ba(=?1? _Zuhra kinada aiki ashe sai kin koyi ha?uri da juriya da yayan naki._) ?walla ne ya taru mata cikin sanyin murya ya fara magana"Inason ki so me tsanani Fateema keWin kin zamo min wata aba a rayuwa ta me muhimman ci,banjin zan iya nesa dake na kwana Waya yanda kika faran ta min Allah ya faran ta miki kenan,ina son ki,ina son ki,ina son ki!!! Wani irin kuka Zuhra ta fashe dashi don har ga Allah bata taSa tsumayen wannan kalmar nan kusa ba,matsawa yayi yakai tongue Win shi ya dinga lashe mata tears Win dake fita,ita kuwa sai zuba shesshe?ar kuka takeyi.
"To menene abin kukan eyye?girgiza kai tayi,rungumo ta yayi"sorry Babyn Baby nine ko?cikin shagwaSa ta Waga masa kai,lallashin ta ya fara yana shafa kanta dake kan ?irjinsa"kinsan menene?girgiza masa kai tayi,zaki iya zuwa cikin gida?Waga masa kai Zuhra tayi,Wago ta yayi yace"Okay to muje"tana rungume a jikinsa ya Wauko mata wata egyptain gown da viel dinsa ya saka mata sannan ya mata rolling, hannun ta ya kama suka fice, yana ri?e da hannunta yanaji kamar za'a ?wace masa ita,kallo Waya zaka masa kasan yana cikin wani irin niahaWi,koda suka shiga wajen boWejo suka fara isa,sai da Sauban ya nemi magana sannan suka fito,basu shiga wajen GALADIMA ba don da ba?i a palour dasu Daddy,nufar apartment Win Ummie sukayi,Wagowa Zuhra tayi ta kallesa gabanta na mahaukacin faWi don ita duk a tunanin ta wani abin zai kuma cewa suyi a apartment Win.
BuWe ?ofan palour yayi mouth Winsa Wauke da sallama,cikin kulawa Ummie ta Wago answer sallamar nasa,sandarewa Zuhra tayi a tsaye tare da tsananin mamaki,da wani irin zafin nama ta nufi wajen Ummie,azabar da taji ne a ?asan ta yasata dakata wa tana sakin ?ara tare da cije lips,cikin sauri Sauban ya?ariso kamar me raWa yace"kibi a hankali ga,ko so kike Ummie ta gane?kallon sa tayi da sauri tana girgiza kai,ita kuwa mamaki ya cika ta fal,muryan ta suka biyo"Lafiya dai ko?cikin sauri Sauban yace"yesd Ummie normal ne"Ummie ta Waga kai alamun gamsuwa,daurewa Zuhra keyi tana ?o?arin dai-dai ta tafiyar ta tana jin wani raWaWi,a take anan Ummie ta gama fahimtar duk abinda ke faruwa,zama Zuhra tayi cikin muryan shagwaSa tace"shine zaki zo Ummie baki kirani ba?sai akayi surprise Wina? Ummie cikin dariya tace"Ea mana ni biki kazo ai,kuma Sunday zan koma"Zuhra tace"kai Ummie wallahi yayi kusa ki zaman ki anan please"dariya Ummie tayi tace"kada ki damu su Laila zasu iso ranar Friday da yamma,but kina zuwa school Win ma ke?shiru Zuhra tayi,duban Sauban Ummie tayi tace"bata zuwa school Win ko?sosa ?eya Sauban yayi yace"Ummie ranar Monday zata koma insha Allah,amma ina tunanin ?ila....sai kuma yayi shiru, Ummie tace"?ila mene? Sauban yace"zamuyi magana anjima Ummie bari naje na dawo, haka kawai yaje yana jin nauyin Ummien sosai,duban Zuhra yayi cikin kulawa yace"mene zaki ci?Zuhra ta narkar da murya don har ga Allah batajin cin komai sai tuwon semo miyar kuka,kuma tasan da wuya idan anyi don sam mouth Win ta babu apertite"Babu komai"Sauban ya ?an?antar da idanuwa babu alamun wasa yace"mekika ce da zaki ce babu komai? Ummie yau da ko breakfast Win kirki batayi ba amma kinji wai babu komai"Ummie tace"au Allah wasa take da cikinta da yunwa ko?to ai shikenan karabu da ita son cikinta"girgiza kai Sauban yayi yace"a'ah Ummie dole sai taci abinci fa"duban Zuhra yayi"ehem ina jinki.

Duban Ummie Zuhra tayi kamar zatayi kuka tace"tuwon semo da miyar kuka nakejin ci sam mouth Wina babu apertite"Sauban yace"Okay I will be back soon,zan nemo miki,love yhu ki kula da kanki"cikin kulawa yayi maganar yana duban Ummie yace"Ummie bari na samo mata tuwon ko wajen Ammi ne"yana faWar hakan yafita be jira jin mezata ce ba,don shi kanshi sai daga baya ya fahimci irin katoSarar da yayi, Ummie kuwa kallon Zuhra kawai tayi.
Da gangar tace mata taje stairs ta Wauko mata hand bag Win ta,mi?ewa tayi tana ?o?arin dai-dai ta tafiyar ta ta nufi stairs Win a fakaice Ummie ta ?are mata kallo tsaf,sai da takawo mata jakan sannan tace mata"Me yasa mu ?afar ki ne naga kamar da ?yar kike tafiya?Cikin sauri Zuhra tace"A'ah Ummie bigewa nayi da nazo saukowa daga stairs Wazu,amma na samu sau?i ma saboda yaya ya duba min"sosai Ummie ke mamakin ?aryan da Zuhra ta lafto take shirga mata amma sai ta wata ce da faWin"Ayya to Allah ya?ara sau?i kin shiga sashin Ammin kune?girgiza mata kai tayi,tace"to tashi kije ki gaishe ta ai can ya kamata ace kun fara shiga ma"da to Zuhra ta amsa tana mi?ewa cikin sanyi tafita tanajin wani irin fever a dalilin fama ciwon da tayi.

Sashin Ammi ta shiga nan ta taradda Aunty Safeena tazo,aiko cikin murna ta?arisa shiga palour, dai-dai lokacin Ammi ta fito daga cikin kitchen, ?o?arin dai-dai tafiyar tata tasake yi,?amahin dadawa duk ya Wumi palour, Aunty Safeena ce tayi carab tace"a'ah me kuma ya samu ?afar naki? Zuhra ta ?a?alo murmushi tace"gurWewa Wazu nayi a stairs"Aunty Safeena tace"eyya Allah ya?ara sau?i, Ammi bta ?ariso tana kama Zuhra ta zaunar da ita tace"Son yanzu ya fita yaje siyo nama ninan nama na ya?are yace tuwo zakici miyar kuka"du?ar dakai Zuhra tayi cikin jin nauyin Ummie,cikin tsokana Aunty Safeena tace"Eyye ya Sauban har Wan tuwo ya samu?a lallai dole yaje samu nama"Ummie tace"uhum tana mi?ewa, Zuhra ma mi?ewar tayi tana jin wani nauyi, Aunty Safeena tace"ba kunya za jiki ba magana zakiyi"ita dai Zuhra ba tayi magana ba cigaba da tafiyar ta tayi sai dai azaba takeji don har kan ta sarawa yake mata.

Ammi ce ta jiyo tana ?ura ma tafiyar Zuhra kallo,wani tunani ne ya faWo mata,cikin sauri ta kauda wannan tunanin,Zuhra kuwa shiga bedroom Win palour tayi kaitsaye toilet ta nufa fitsari ya matse ta,shaf ta mance ta Wibi ruwan sanyi tayi tsarki dashi,aiko ta kwala wani azababben ihu tare da mahaukacin zaSura, Ammi ne da Aunty Safeena suka shigo cikin sauri, Zuhra kuwa kuka takeyi jikinta na rawa don tabbas ta fama ciwon nata, Ammi tace"meyasa meki Zuhra?shiru tayi tana kuka ga uban ciwon kai da takeji, Ammi tace"ki faWamin gaskiya me yasame ?asanki?nan ma Zuhra shiru tayi ta?i ma Ammi magana,sai uban zufa da take yi tana gunjin kuka, duban Aunty Safeena tayi tace"ka mata falmata kuyi gefe ina zuwa"cikin toilet Win Ammi ta shiga ta haWa ruwa me Wan zafi sannan ta fito ta fice bata jima ba tasake shigowa,don ko zama Zuhra ta kasayi, Ammi ce ta fito ta kamo hannun Zuhra tayi toilet Win da ita,face Win Ammi babu alamun wasa tace ma Zuhra"cire kayan ki"ai ko babu musu Zuhra ta cire tanayi tana kare cikakkun ?irjinta,kamota Ammi tayi ta shigar da ita ruwan tayi,tana zaunar da ita.

Aiko wani zabura Zuhra tayi tana sakin kuka tare da girgiza ma Ammi kai, Ammin sake tsuke face tayi tace"koma ki zauna"Zuhra cikin kuka tace"Don Allah Ammi ki ?yaleni da zafiiii, ta?arisa maganar tana kuka"falmata! Ammi takira Aunty Safeena,shigowa tayi sai dai taji bala'in nauyin ganin Zuhra a haka,Ammi tace"muka mata mu zaunar da ita cikin ruwan nan"anan Aunty Safeena ta fahimci abinda ke faruwa,aiko kama ta sukayi suka zaunar,inda Zuhra ke sakin wani wahalallen kuka na azaba,sosai ta basu tausayi, Ammi ranta ya Saci wato Son ya jima yarinyar nan ciwo kenan?tayi tambayar a zuciyar ta,sake canza ruwan Ammi tayi wannan karan ban da ajiyar zuciya babu abinda Zuhra ke sauke wa don tabbas ta gasu don har wani bacci ne ke fusgan ta a cikin ruwan.

Fito da ita Ammi tayi ta kamo ta ta kwantar da ita,sannan tace ma Aunty Safeena suje su bari ta huta,fitan su kuwa babu jimawa wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita tana sauke numfashin wahala.
Sauban ko koda ya dawo bega wani face wajen Ammi ba don tsuke face Win ta tayi,Wan shafa kai yayi yace"Sorry Ammi traffic ne yau a garin"Ammi tace"umm to bani"mi?a mata yayi yana fita don Wauko ma Zuhra magungunan ta da ta mance dasu a gida,koda ya dawo sashin Ummie ya isa, anan Ummie ke ce masa ai tana wajen Ammi,mamaki ne sosai ya kamashi don shi be ganta a wajen Ammi ba,fita yayi ya nufi apartment Win,zama yayi akan sofa,a lokacin Ammi ta fito kitchen, Aunty Safeena kuma na ciki, zama Ammi tayi gefensa, Sauban ne ya dubeta"Ammi Babyn Baby nanan ne?cikin rashin fahimta Ammi ta dubesa,cikin sauri yace"Opps i mean Zuhra"harara Ammin ta galla masa sannan tace"me zakayi mata? Sauban ya sosa kai yace"Dama maganin ta zan bata saboda ta manta bata sha ba? Ammi batare da ta dubesa ba tace"Oh dama bata da lafiya ne? Sauban yace"na manta ince miki Wazu taWan gurWe da stairs shine mukaje hospital aka rubuta magani but normal ne"Ammi ta dubesa cikin mamaki saboda yanda yake kafco ?arya one time,tsarguwa yayi da kallon da Ammin nasa ke masa.
"Ba cewa kayi fever ne ke damun ta ba?
Sauban ya sosa kai sannan yace"Dama wannan ne ya saka mata fever"Ammi tace"Ok to tana bacci idan ta tashi ka bata"cikin sanyin jiki Sauban yace"Okay Ammi,mi?ewa yayi yana ajiye ledan maganin akan stool Win side Win sofa.
Da kallo Ammi ta bishi.

Zuhra bata tashi ba sai wajejen magrib,sosai taji daWin jikinta matu?a gaya koda ta mi?e sai taji wajen be takura mata kamar Wazu ba,mi?ewa tayi tashiga toilet ta Wauro alwala,nan ta shiga gabatar da sallolin ta a tsaye ba a zaune ba.
Ammi ce ta shigo,ganin tana sallah yasa ta juya tana cewa"dama zuwa nayi na tashe ki cuz anata kiran magrib.

Koda Zuhra ta idar ta gama addu'o'in ta kasa tashi tayi tafita saboda nauyin Ammi da takeji,ana haka Ammi ta dawo"Au kin idar shine kuma kike zaune?mi?ewa Zuhra tayi Ammi tafita itama tabi bayan ta.
Daddy, Aunty Safeena, Sauban da yaran Aunty Safeena mace da namijin duk suna dinning,cikin sauri Zuhra ta ?arisa wajen Daddy,shima ganin ta yasa gabaWaya ya dawo da kulawar sa gareta"Daddy barka da gida?sannu da zuwa,murmushi kwance face Win Daddy yace"Barka mamana kina nan lafiya? Zuhra tace"ina lafiya Daddy"Daddy yace"Masha Allah,son na kula dake kuwa?ko yana cin zalinki?yayi maganar cike da zolaya yana duban Sauban,shiru Zuhra tayi a kaikace tana duban shi wanda gabaWaya hankalin sa na kanta,duban Daddy yayi yace"Daddy ina kula da ita itama ta sani sai dai bazata faWa gaskiya ba.
Murmushi Daddy yayi yace"haka nakeso Allah ya ?ara muku zaman lafiya da fahimtar juna,amsawa sukayi gabaWaya banda Zuhra da kanta ke ?asa, food flask Ammi ta turo mata dana tuwo dana miya tace"Ga tuwon kinan sannan nasa miki na Wumame"cikin farin ciki Zuhra taja kulan tana nuna tsantsar jin daWin ta a fili tace"Nagode Ammi na"hannu takai da niyyar Wauko plate a lokacin Sauban har ya Wauko mata,aiko nan ya shiga serving Win ta a gaban su Ammi waWanda mamaki ya cika su tare da tsananin jin daWi da farin ciki.
Zuba ma ta tuwon yayi malmala biyu da?yar ta iya cinye Waya tana squeezing face alamun ta ?oshi,kallon ta yayi yace"Yhu mean kin ?oshi?Waga masa kai tayi ba tare da ta yadda ta haWa ido dashi ba, muryan shi tajiyo"Ai yarinya babu wannan maganar kici abinci kiyi ?at kisha maganin ki"Zuhra kamar zatayi kuka tace"Allah yaya na?oshi ne ba wani abu ba"Sauban yace"Ai baki isa ba yarinya"Waukar spoon Win yayi ya shiga bata abincin,sai da yaga tafara yun?urin amai sannan ya sarara mata.
Bata magungunan yayi tasha a lokacin Daddy ya tashi sai Ammi, Aunty Safeena ce wayarta tayi ?ara,koda ta duba number Shuraim tagani dama shine zaizo Waukar su tunda ya Asheer baya gari,Waukar wayar tayi"Hello ka shigo ciki mana"tana gama haWar hakan ta yanke wayar,sallama Shuraim yayi ya shigo dai-dai lokacin kuma Sauban ya kamo hannun Zuhra zuwa palour,cikin girmamawa Shuraim ya fara gaida Ammi,duban Sauban yayi wanda ya fara ciccin magani tare da tsuke face yace"Yaya barka da dare ina yini? Sauban batare da ya Wan saki face ba yace"Barka! ya mutanen gidan? Shuraim yace"Alhamdulillah kowa yana nan lafiya"kallon Zuhra yayi yana Wan murmushi yace"Aunty Zuhra barka da dare"Zuhra da Wan murmushin ta tace"ina yini?kasa amsawa yayi,ita kanta cikin jin nauyi ta gaidasa,wani ?ululin ba?in ciki ne ya tokare ma?oshin Sauban sallar kishi ya bayyana a face Win da saboda yanda ya sake turni?e ta.

Xahratty CE>?p?
Lallai Alqalami yafi takobi.=????
[7/24, 15:10] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page: 87/88

______Ammi duk tana hankalce da sauyin sa,girgiza kai kawai tayi tare da murmushi,anan su Aunty Safeena suka tafi,shima Sauban duban Ammi yayi yace"Ammi zamu tafi sai da safe"Ammi tace"tom shikenan mukwana lafiya,duban Zuhra tayi tace"ki kula da kanki,ki kuma dinga shiga ruwan zafi kina sitbath inba haka ba babu ruwana"daga Zuhra har Sauban wani mahaukacin kunya sukaji, Zuhra takasa maga Waga mata kai kurum tayi,juyawa Ammi tayi ta haye stairs.
Kamo hannunta sukayi suka fice basu samu damar le?a Ummie ba saboda daren da yayi wucewa sukayi gida,suna shiga ya sanar da ita coffee kawai yake da bu?ata sannan ya haye stairs,binshi da kallo tayi saboda gani tayi kamar yana fushi,tambayar kanta ta shiga yi"To me akayi masa?Wage kafaWar ta tayi tanufi kitchen,haWa komai tayi a tea pot Win ta kunna electric ta fito ta nufi personal palour Winta,a gurguje ta shiga toilet ssi da ta fara gasa federal government Win ta sannan tayi wankan ta cikin natsuwa ta fito,ko shafa cream batayi ba taWau kulakcha da humra ta murza,sannan ta gyara gashinta ta daure da band jelar ya sauko gadon bayan ta,ta feshe gashin da hear freshener ta buWe closet Winta,wani top ta Wauko wacce ta tsaya mata iya ?irjinta,da kaWan ta rufe dukiyar fulaninta,colour Winta white a gaban anyi rubutu da yellow an rubuta I can't live without you,sannan ta buWe closet Win boomshort shi kuma yellow,iya ?asa tudun boom boom Win suka tsaya,flat shoe white ta sanya cikin sauri ta fita kitchen ta faWa,aiko ta shirya masa coffee Winsa tsab cikin tray ta Wauka ta haye stairs din,cikin natsuwa ta buWe bedroom Win ta shiga tare da ?ar siririyar sallamar ta.
Kallo Waya ya Wago ya mata ya kauda kai,juyayi wani abu na fusgar sa babu shiri ya rufe laptop Win da ke kan cinyar sa yana furzar da numfashi,a gaban sa ta ajiye tray Win sannan ta mi?e cikin sanyin ta tace"Yaya sai da safe,shikenan abinda kake bu?ata? ?ura ma dukiyar fulaninta ido yayi dai-dai tudun saman,hannu ya mi?o mata"Zonan! Ya furta da wata iriyar sha?a??iyar murya,a hankali tafara takowa ?irjinta na mugun bugawa,zaunar da ita akan cinyar sa yayi,suna facing juna hannun sa yakai kan pink lips Win ta yana shafawa yace"idan kin tafi wazai haWa min coffee Win humm?bakisan raba kwanciya da miji haramun ne ba?Ni ban amince kije wani waje ki kwanta ba bayan nan"yayi maganar yana kai mouth dinsa kan lips Winta,nan ya shiga aika mata da wasu hot kisses masu gigita kwanya,ba shiri Zuhra ta shiga biye masa,nan fa aka cigaba da romance har yakai ga an koma kan bed ya kwantar da ita>?&? @&?


After 1hr komai yadawo normal,gabaWaya ya rungumeta kamar zai maida ta cikin cikinsa sai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login