Showing 93001 words to 96000 words out of 103744 words

Chapter 32 - GALADIMA FAMILY

05 Nov 2024

10418

Malaysia sosai yaji daWin hakan don yafison ?asar da Canada,?an uwa kowa ya taya shi murna da farin ciki, Zuhra kuma suna exam na shiga 200l inda bikin su Laila yayi saura 2 months,shirye-shirye duk sukeyi ta kowa ce Sangarori haka aketa shiri.

Akeela duniya ta ladabtar da ita duk da kuwa matsanancin Son da take ma Sauban nanan daram dam don babu abinda ya ragu sai ma ?aruwa,kullum ka ganta a Waki cikin zubda hawaye takeyi tare da tsanan kanta da kanta,ta bayan fage kuma mommy(hajiya daharatu) nata ?o?arin ta dawo da ita ruwa tsundum.

********

Su Zuhra sai da sukayi 2 weaks suna exam sannan suka kammala a lokacin tafara shirye-shiryen zuwa kaduna don haka ta kira Sauban take sanar dashi sai dai duk ?o?arin ta na yabari taje ya?i hakan yasa takai ?arar shi wajen Daddy,nan kuwa Daddy ya rufe shi da faWa sosai inda yace tare ma zasu je da Ammi,sai a sannan yaji sanyi har ransa ya gamsu,aiko ranar Monday da safe su Ammi suka bi jirgin ?asa sai Kaduna.
Sosai su Ummie sukayi murnan ganin su,sunji daWi matu?a nan aka shiga nan nan dasu.

Zaune take a bedroom Win Ummie suna video call da Sauban,cemata yayi"Ni a tunanina kafin nabar Nigeria nayi miki ajiya?ashe babu abinda ya shiga?gaskiya ball Win nan bata shiga yanda akeso ba"dariya Zuhra tafara tana rufe face Win ta saboda kunya,hakan kuwa ba ?aramin daWi yake ma Sauban ba tace"Kai yaya wallahi kai kam baka da kunya,ni ina ni ina Waukar pregnant?ai i AM still young"hararar wasa ya cillo mata ta cikin wayar yace"a'ah kin manta ne,You re baby ne"dariya sosai ta shigayi zuwa can ta Wan kwaSe face tace"to yaushe zaka dawo nikam?wallahi am tired,I am always miss yhu hub"tayi maganar tana mummurza idanuwa,?asa Sauban yayi da muryan sa ya fara lallashin ta"Oh baby I really miss you too, don't panic ina dawowa soon but sai bikin yaran can"cikin sauri Zuhra tace"Nan da 1month 2 weaks? Sauban yace"Yess beb ai idan na dawo bazan baro ?asar ba sai da ke tare da ajiyan bby na"dariya Zuhra tasa tace"but yaya anya ba punishing Wina kayi ba?
Sauban yace"meya ne wani abin punishing?me kika mun?aiki ne dai kawai da yamun yawa nd gefe guda ga damuwar rashin ki,ai shiyasa idan na dawo ko?hmmmm"yayi maganar yana ?ane mata one eye's,murmushi Zuhra tayi don ta gane abinda yake nufi.
Haka suka cigaba da soyewar su cikin kulawa da ?aunar juna.
Zuhra wannan zuwan ta Wan zazzaga gari sosai taji daWi,ga shiga kasuwa da suka dinga yi da su Nihal kwashe? inji Ummie,kwasan tarkace.
Duk wani gyara da ake ma su Laila tare da Zuhra ake musu,haka dilka da halwa,ta zauna har tafi amaren kyau da Waukar ido,sunyi kyau ainun,shiryawa sukayi da Ammi suka shigo Zaria gidan su Ammi,duk da mahaifan ta sun rasu but ?an uwan ta maza da mata nanan,sosai suka samu cikakkiyar kulawa ta musamman,sai nan nan ake da Zuhra,kwanan su biyu gidan su Ammi,suka wuce gidan Amma suka mata yini a can ne driver Abba zai zo Waukar su,gabaWaya sati Waya suka yi a Kaduna suka nufi Maiduguri cike da kewar juna,inda amaren kuma zasu iso ana saura 2 weaks biki.

"**""*****"""""******
Ta kowane Sangare haka aka cigaba da shirye-shiryen biki,Zuhra sai da Sauban ya turo mata da 500,000 kuWin siyayyan ta Winki,takalma,jakunkuna,mayafin,da sar?o?i Aunty Safeena taje tayi mata siyayyan komai.
Bikin su Laila kam zai kama za'ayi bikin saura 2 months azumi ne.
A yau biki ya kasance saura sati biyu, Zuhra ce zaune a palour Ammi da sauran jama'a anata murnan lefen Laila da aka kawo gefe guda su Guggo Laure ne da surikanta,ma?ota da abokan arzi?i duk sun shigo,dama yana sashen BoWejo ne shine daga baya aka kawo nan, Hajiya maimuna sai satar kallon Zuhra takeyi cike da sha'awa don yarinyar natsuwar ta ta mata.
Sallama Kareem yayi ya shigo hannun sa jaye da trolley bag,sai wani a kafaWan sa,bayan sa security ne shima jaye da trolley bag Win,gabaWaya kallo ya koma kansu ana amsa musu sallama,ana haka ne ya shigo mouth Winsa Wauke da sallama ya sake cika yayi wani Wanye-Wanye,aiko nan aka fara mishi sannu da zuwa,amsawa yakeyi yana zama inda ma?ota suka fara rarraguwa,nan yafara gaida waWanda ke zazzaune a palour, Zuhra kanta na ?asa ji takeyi kamar dream wai yaya ya dawo,?ura mata ido yayi cikin wani irin shau?i da ?aunar ta,ba tare da kunya kowa ba ya taso ya nufo inda take,kneel down yayi a gaban ta yana kamo haSarta,ido huWu sukayi"tallafo face Win ta yayi yace"bakiyi murnan ganina bane Babyn Baby?ko fushi akeyi dani?yayi maganar yana ?ura mata ido don wani masifan kyau yaga tayi masa,atake anan ?atr guntuwar feeling Winsa ta motsa,jiyake kamar ya.......
Su Guggo Laure kuwa su aka bari da ganin abin kunya don sunji nauyi sosai,Hajiya maimuna kuwa tausayin Akeela ne ya faWo mata tabbas tasan ?ar ta bata da gurSi a zuciyar Sauban,hasalima ba sa'an aurenta bane,lallai ta fice kanta ta cuce su.
Ammi tace"Sannu ko?duban Ammi yayi da sauri yana shafa kwantancen sunan sa tare da mi?ewa yace"Opps Ammi sorry,ina rasa natsuwa ta idan naga Zuhra"duk zaro ido sukayi suna duban sa, Mom tace"Ja'iri to ai da kaje kayi wanka kaci abinci ka huta sai kaji daWin tasa ta kamar tv"murmushi Sauban yayi yana fita kawai don dama su Kareem tun da suka shigo da kayan suka fice, Mom ta cigaba da cewa"wani irin soyayya Sauban ke ma Zuhra jiyake kamar ya maida ta ciki"murmushi Ammi tayi tace"ummm"Guggo Laure tace"Allah Sarki dama haka akeso Allah ya zaunar dasu lafiya"da Ameen duk aka amsa inda suka mi?e kan zasu wuce, Ammi dakatar dasu tayi ta shiga kitchen ta haWo musu take away na snacks wanda a kama masu kawo kaya,driver Daddy ya maida su gida.
Nan suka cigaba da hirar su da Mom sai wajen magrib itama ta wuce apartment Win ta,duban Zuhra Ummie tayi tace"Kitashi kije kiyi wanka kiyi sallah,kizo ki haWa ma mijin ki dinner, kafin anjima yazo ku wuce"turo mouth Zuhra tayi cikin ?ar shagwaSa tace"A'ah Ammi nan zan sake kwana gobe na koma"Ammi tace"wane ke yarinya?ai ?afarki ?afar mijinki ba'a sashin nan ba,ni nasan da dawowan shi shiyasa na ro?i Muneefa tare hanne sukaje suka gyara miki sashin,shiru Zuhra tayi sum-sum ta nufi corridor in.
Ammi tace"shiryayyu yaran zamani".

*****
Sosai Zuhra ta bawa mijinta cikakkiyar kulawa,daga ?arshe suka tattara suka nufi gidan su ko duba Galadima ma basuyi ba,akwai ranar Zuhra ta gane jure ta,ta tantance Allah Waya ne,don Sa?aramin wahala Sauban ya bata ba,duk matse abinnan da yake ranar dai ya fanshe an kayanshi,yana kuka tana kuka,shi kukan da..Zuhra kuma na wahala,sosai Sauban yake ta zuba uban sumbatu ya?i yin shiru,a daren dai kwana yayi yana abu Waya don be fiye wani hutawa ba sai kuma.....
Hakan yasa koda asuba Zuhra tayi bala'in laushi tayi tiSis da zazzaSi gau ta kwana,da kanshi ya mata wanka ya gasa ta sosai,shida kanshi ya haWa musu breakfast sai dai duk yanda yaso Zuhra taci kasawa tayi,ruwan zafi ma tana sha ta amayar dashi gabaWaya.
Gaba Waya Sauban ranar cikin jinya ya yini,su Laila suna dirowa gidan duka iso wajen Zuhra,sai dai ?ir?iri Sauban ya hanasu ganin ta yace bata da lafiya tana bacci.
Koda sukaje duk ana sashin Ammi har da su Ummie,Mom,Mommy, Mashahuda, Safeena.
Mom tace"ai dole Zuhra taji a jikinta ta shiga hannun babban yaya,yanda Sauban ya dawo da ?ishin ruwan ta ai babu sau?i sai na Allah"sum? su Laila suka bar wajen, Mommy tace"Ni kaina tausayi take bani kamar tayi ?an?anta"Ummie da Ammi dai shiru sukayi suna sauraran su.
Aunty Safeena ta samu Mashahuda a kitchen tace"Ai yaya daga ganin shi za'ayi jarababben mutum ne"Mashahuda ta sanya dariya tace"Ai duk haka suke sai dai yaya fa kamar iyaka ne"dariya suka sanya gabaWaya, Safeena tace"Zanje na duba lafiyar ta Gaskiya yanzu in haWa mishi da pretending"Mashahuda tace"Nima zani,muje gabaWaya"aiko haka suka Wunguma suka fito,mayafan su suka Wauka da dubara suka fice don sun san Ammi yanzu sai ta hana su.

GabaWaya idanuwan ta sun kumbura da ?yar take iya tafiya saboda ciwon da jikinta ke mata,shi kanshi Sauban yasan yau ya bata wahala hakan yasa hankalin sa sosai tashi,kama ta yayi suka sauko ?asa,nan ya shiga tambayar ta mezata ci?girgiza mishi kai tayi wahaye na sirnano mata tace"banjin cin komai mouth Wina babu apertite nidai ka kaini wajen Ammi"tayi maganar tana sakin kuka, Sauban yace"wajen Ammi kuma baby?why? Zuhra tace"Yaya pussy na baka tausayina zafi nakeji,Please ka kaini"sosai ta bashi tausayi ana cikin haka ne sai yaji door bell,share mata tears Win ta yayi sannan ya mi?e ya buWe ?ofan,tamke face yayi yace"Lafiya? Aunty Safeena ta kama baki"kaji Yaya da wani zance,lafiya lou mana,su Ammi suka ce muzo mu duba jikin Zuhra don su Laila sunce bata da lafiya"tayi maganar tana raSa sa ta shigo, Mashahuda sum? ta biyo bayan ta don tasan halin shi, Aunty Safeena tace"Wai kinji jikinki zafi garau?duban Sauban tayi wanda yayi fata-fata da face tace"yaya zazzaSi ne ke damun ta wai?jiyake kamar ya galla mata mari don takaici saboda sarai yasan gulma ya kawota,yasan Safeena ciki da bai,yace"check her! Yayi maganar yana harWe hannaye,wargazazzan gashin ta Safeena ta gyara mata tace"me zaki ci? Zuhra tace"babu komai ni ban son cin komai"to ko wanka zakiyi? Zuhra tace"nayi wanka,sai kuma tayi rau-rau da ido"Nidai ku kaini wajen Ammi na kwana acan"tayi maganar tana sakin kuka wanda hakan yasa sosai ran Sauban ya Saci,lallai ma yarinyar nan ni dodo ta maidani kenan?cikin Sacin rai ya haye stairs,babu jimawa ya fito hannun sa Wauke da hijjab Win ta,mi?a ma Mashahuda yayi cikin Sacin rai yace"gashinan sa mata ku wuce"amsar hijjab Win Mashahuda tayi Safeena ta sa mata hijab Win suka kamata suka mi?ar da ita,sosai ran shi ya Saci,juyowa Zuhra tayi tana ?o?arin mishi magana ya dakatar da ita"don't talk, please go"yayi maganar yana nuna mata hanya, Safeena tace"yaya kayi fushi ne?wani harara ya galla mata sannan ya haye sama, Zuhra kuwa bata damu ba tayi ficewar ta, suma binta sukayi,su Ammi na zaune suka gansu sun shigo ri?e da ita,cikin sauri Ammi da Mom, Mommy suka nufosa, Ammi tayi saurin kamo ta"yaya dai?jikin ne?Safeena tace"jikinta da zazzaSi sosai sannan tasa rigima ita nan zata dawo hakan yasa yaya ya zuciya yace tadawo"shiru duk sukayi"Mom tace"ke kuma Safeena sai kika taho da ita?basai ki barta ba tunda kinga beso? Ummie kyaSe mouth tayi tace"saboda taga tana gindin gida ne shiyasa"Ammi tace"kaji bilkisou da wani zance yarinya najin ciwo kice wani kaza?umm tayi maganar tare da kama hannun Zuhra ta zaunar don gani tayi kamar jiri na neman kada ta.

Ummie mi?ewa tayi tace"Sai da safen ku, Allah ya huta gajiya"tafice,duk da kallo suka bita don dama Ummie macece me kawaici ta fice, Mom ma sallama tayi musu, Mashahuda Taufeeq ya kirata dai-dai lokacin anzo Waukar Safeena suka fice tare, Ammi ta dube Zuhra tace"meyasa kika zaSi dawowa nan? ZUHRa tace"Ammi yaya ne,?asa na zafi yake mun"tayi maganar kamar wacce take a firgice,wani nauyi Ammi taci hakan yasa tayi shiru, Mommy ce ta shiga da ita toilet da kanta ta sake mata wanka sannan ta gasa mata jikin ta,aiko atake anan wani daddaWan bacci yayi awon gaba da ita.
[7/28, 09:38] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page: 95/96

_____Washegari ma koma wa baccin ta tayi kuma Ammi tasa kada a tashe ta,su Laila duk suna sashin suna breakfast Sauban ya shigo,zama yayi face Win nan babu alamun wasa ko mis?ala zarratan ya shiga gaida Ammi cikin girmamawa da kamewa,amsa wa Ammi tayi tana babbasar dashi don ta fahimci dalilin shi nayin hakan.
Nan su Mashahuda suka shiga gaishe shi,amsa musu yakeyi a dadda?ile,sannan ya mi?e ya haye stairs wajen Daddy,da kallo Ammi ta bishi sai da ya Sacewa ganin su sannan Mashahuda tace"A yanda yau yaya yake Win nan duk wanda yayi ?o?arin takalar sa to ya bani"Ammi tace"Ai sai yayi tayi"tayi maganar yana mi?ewa ta nufi kitchen,be wani daWe a saman ba ya sakko cikin zafin naman sa,duk da kuwa idanuwan shi suna mararin ganin ta but haka ya daure ya fice ya nufi wajen Ummie,acan ya samu Taufeeq.
Nan ya gaida Ummie cikin kulawa,sannan ya shiga haWa abubuwan breakfast don dama a danning ya tadda su,sam beda walwala haka yake breakfast Win.
Taufeeq yayi nazarin sa tsaf sannan yace"kai Malam lafiya kazo kana ta mana mazurai"Sauban batare da ya dubeshi ba yace"What do you mean? Sauban yace"lallai ma guy Win nan,I mean everything" Sauba ya Waga kafaWa"norms Taufeeq yace"Okay then...sai kuma yayi shiru yana duban Ummie wacce take ta murmushi sannan tace"Sauban Zuhra tayi maka lefi ne ko? Cikin sauri yace"Ah Ummie no babu abinda tayi mun,just I am not feeling well"Ummie ta dubeshi cikin kulawa tace"Sure? Sauban cikin sauri yace"yeh yeh Ummie please normal ne".

Nan sukayi zaman su zuwa can suka fice don duba Galadima daga can su wuce wajen tailor.
ZUHRa kuwa ba ita ta farka ba sai around 11 sannan ta shiga tayi wanka,ragowar kayan ta da bata Wauka ba ta za?ulo wani lace white me kwalliyar golden yayi mata kyau sosai,ta shirya sai zuba ?amshi takeyi, tana fitowa su Laila suka fara mata iskanci"Kaga matan big bro da girman kujerar ki,a kwana a hantse sai uwargida kuma amarya a gidan ya Sauban" dariya duk aka sanya banda Zuhra da ta gaggalla musu harara sannan tace"Aunty Mashahuda kina jin su fa? Mashahuda tace"Yess na...ai basu yi ?arya ba,gashi babu rabon ku haWu Wazu ya shigo"Zuhra shiru tayi saboda tasan yayi fushi ne tunda ko neman ta beyi ba,wani ?wallar takaici taji ya nemi silalo mata,batare da tayi magana ba ta nufi dinning ta haWa abin kari,suko suna can palour suna zuba sharrin su,bata daWe ba ta mi?e ta shiga kitchen wajen Ammi.
Cikin jin daWin ganin ta Ammi tace"Zuhra har kin tashi?nina ce su rabu dake ki samu bacci sosai ki huta"murmushi Zuhra tayi tace"Ammi ki koma palour Please ki zauna mu yau zamuyi girkin"dafa kafaWun ta Ammi tayi tace"kada ki damu inaso ne ki warware sosai,jikin naki yayi dama?wani nauyi Zuhra taji saboda ta tuna meyafaru jiya da daddare.
Ammi ganewan da tayi kamar tana jin nauyin ta yasa tace"kije ki gaisa dasu Ummien ki kidawo, Zuhra tace"Okay Ammi sannu da gajiya ina dawowa".
Murmushi Ammi tayi tare da girgiza kai,tana fitowa daga apartment Win su kuma suna parking lot, Taufeeq ya shiga Sauban ne yake ?o?arin shiga tafito,sosai ya ganta da yake shade ne a face Win sa sai yayi saurin shigewa motar ba tare da yabi takan ta,sosai Zuhra ke mamakin yayan nata,to meye abin fushi da zaiyi fushi haka?tana tsaye har suka fice a second gate aka rufe,cikin sanyin jiki ta nufi Sangaren Ummie,itama Ummie koda taje nan ta shiga balbale ta da faWa.
"Saboda baki da hankali ki fito batare da son ran mijinki ba kuma sarai kinsan fushi yakeyi dake kika Webo jiki kika zo nan wai nan zaki kwana?saboda ana sangarta ki da yawa?to ni bazan lamunta ba"Ummie tayi maganar tana huci.
ZUHRa kuwa sai shesshe?ar kuka takeyi, Mommy ce ta shigo ta cidda su a wannan yanayin samun waje tayi ta zauna,nan Ummie ta cigaba"Ko don kinga kin samu miji mai son ki shine kike gara sa?kiyiwa kanki faWa kafin duniya ta miki"ta?arisa maganar tare da zama tana Waukar ruwan dake kan glass center table tasha.
Mommy ta dafa Zuhra tace"Zuhra ki koyi juriya kidena nuna ma mijinki gazawar ki fa"kuka Zuhra ta fashe da shi tana duban Mommy cikin muryan kuka tace"Mommy ina jurewa bana nuna ma yaya gazawa ta, Mommy da zafi kuma yaya ya dinga maimaita abu Waya kenan sam baya gajiy.....bata ?arisa ba Ummie ta daka mata tsawa"come on keep your mouth shut"kowa ce mace da kika ganta da haka ta fara kema kuma zaki saba ne domin gado sukayi idan na jaraba ne"Mommy tace"please Aunty bilkisou Zuhra yarinya ce sai anbita a sannu a nuna mata komai step by step".
U????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? mmie wani kallo tabi Mommy dashi tace"yarinya?lallai Hauwa look at her chest,nd look at her boom boom"tayi maganar tana nuni da jikin Zuhran sannan tace"Mu sanda akayi mana aure ko ?irgan dangi ba mu fara ba, Zuhra da waje ta samu,kinsan Allah idan baki tattara yanaki yanaki kin koma gidan ki before dare yayi ba?sai naci ?aniyar ki am telling you"

Tayi maganar tana watsa ma Zuhra idanuwan ta,kuka Zuhra tasa ta kasa magana,nan Ummie ta dasa"Hauwa ina takeso yaje ya zubar da abinda ke jikinsa?cikin sanyin mommy tace"Babu!
Ummie tace"Oh nema take yaje ya fara neman mata oh what? Cikin sauri Zuhra ta dubi Ummie,Ummie tace"Yes idan kuma ba haka ba,nida kaina zan shige mishi gaba kan yayi aure,wallahi komai ni zan tsaya mishi.....wani irin kuka Zuhra ta kece dashi tare da mi?ewa da gudu tayi na apartment Win Ammi.

Zaune suke suna ta zuba chapter su tazo ta wuce da gudu tana kuka,duban juna suka fara,kafin Ammi tayi wani abu Zuhra ta fito ri?e da hijjab Winta tana sanya wa tana kuka,kamo ta Ammi tayi.
"Ke Zuhra lafiyar ki ?alau kuwa?keda wanene ina zaki?
ZUHRa face Win nan yayi jajawur tace"Babu kowa Ammi,gida zan koma"ta?arisa maganar muryan ta na rawa,da yake ta samu Ammin ta sake ta da gudu ta fice, Ammi sai ?wala mata kira take amma bata juyo ba.
Security na ganin ta ya buWe mata gate Win ta shige,koda ta shiga babu key a hannun ta,hakan yasa ta shige wajen da yake ajiye ba?i tayi zaman ta,sai aikin sauke ajiyar zuciya takeyi akai-akai,don har ga Allah ta gama zuciya,taWau al?awarin koda Sauban kasheta zeyi zata jure.
********
Ammi kuwa ranta bala'in Saci yayi don duk a tunanin ta Sauban ne ya mata wani abu, hakan yasa ta Wauki wayar ta tashiga kiransa, cikin sauri yayi picking daga can Sangaren,sudai su Mashahuda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login