Showing 90001 words to 93000 words out of 103744 words

Chapter 31 - GALADIMA FAMILY

05 Nov 2024

10439

an goge kayan cooslow Win haWi kawai yake jira,sauke miyar tayi wacce sai tashin ?amshi takeyi sannan ta zuzzuba anasu foodflask Win sauran ta zuSa a Wayan foodflask Win shima,sa?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? nnan ta Wauko soyayyen kifin ta zuba a kowane kulan miya wada tacce,ragowar ta saka cikin fridge.
"Ikon Allah nifa ina mamakin inda kika iya girki ne haka Zuhra musamman me yawa,kinji yanda ?amshi ya game apartment Winn nan?Nihal tayi maganar tana kama haSa,murmushi Zuhra tayi cikin zolaya tace"idan za'a Wauki Course sai azo tunda bikin naku ma ya gabato"Laila tace"yanda kika jin nan" sauran jollop Win shikafan tukunyar tabasu foodflask tace su sake musu,fito musu da komai tayi harda su masarar gwangwanj,bama,waken gwangwani,babu egg dai tace su haWa cooslow Win,ita kuma a gurguje ta haWa musu lafiyayyen cucumber juice nd tamarind juice ta saka cikin fridge, duban su tayi tace"bari naje nayi sallolina gamunan babu magrib bare isha'i,sai na shirya,don ma yanzu aka kira isha'i,tana fita dai-dai lokacin kuma Sauban yakira ta,kan nan da 8:30 zasu shigo,amsa mishi tayi da to tana duban agogo,lokacin 8:06 cikin sauri tafaWa bathroom tayi wanka tayi alwala,a gurguje tazo tafara sallolinta,a lokacin da ta idar 8:20 cikin sauri ta shirya cikin wata haWaWWiyar lutfaya golden yellow,wanda ya mata kyau ainun,powder da kwalli kawai tasa sai Wan kunne,agogo da sauran su,lalle nan ya fito tare da yin kyau sosai,high heel shoe me igiyoyi ta saka brown sannan tafice,shiga kitchen Win tayi da sauri tace su fito da kayan a fara shirya dinning,aiko cikin hanzari suka fara shirya dinning Win,komai suka jera sa a muhallin da,plates,glass cup's,spoons duk dai komai na bu?ata,a dai-dai lokacin taji door bell,nufar ?ofan tayi tana buWewa,babu zato taji ya wani rungomu to,nan ya shiga bata kisses kota ko ina,su Laila ganin hakan yasa cikin sauri suma suka fice suka nufi personal palour Win ta don gabatar da sallolin su.
"Uhum kai yaya Please stop,tayi maganar tana ma?al?ale jiki"cak ya Wauke ta ya shige da ita palour yana dariya,kukan shagwaSa tasa mishi wai ya sauketa,dire ta yayi yace"Eyye kin ganki kuwa Mrs MS?kinyi 100% babu makusa dressing me kyau me kuma mutumci,tunda muka shigo ?amshi ya buWaWe gidan nan"Zuhra ta rufe ido tace"kai yaya,to ina abokan naka? Sauban yace"yanzu zan shigo dasu,wai Taufeeq har dashi ya tsaya wai sai na bashi izini?Wan rainin wayo"hararar wasa Zuhra ta zabga mishi sannan tace"ai gaskiyan shine ni banga lefin shi ba,yaya ya san ka da kishi ne shiyasa"Sauban yace"to kinga lefina?ke bakisan irin kyan da Allah ya miki bane shiyasa,ga diri na jan hankali dole na dinga taka tsantsan dake"yana faWar hakan ya juya,itama Zuhra murmushi tayi ta koma kitchen,Wauko juice Win da ta haWa tayi,glass jug biyu ta fito dashi,suma a lokacin ta taradda su zazzaune sai hayaniyar fira sukeyi,ajiye komai tayi sannan ta koma ta sha?u tray da bottle water shima ta ajiye ta koma ta Wauko cooslow Win da sukayi WanWane,ta ajiye wani tray Win ta Wauko inda su samosa,spring rolls nd cake ke kai ta ajiye, Sauban ne ya ?ariso kamar zai rungume ta yana kallon dinning Win yace"yanzu duk wannan aikin Babyn Baby ce tayi shi?lallai yau da rigima"dukan wasa ta kaima chest Win sa tace"mun kammala bari naje palour su Laila na can"Sauban yace"Okay love yhu"Zuhra ta watsa hannu ba tare da ta jiyo ba tace"me too love".

"Guys bismillah fa ku ?ariso"ya faWa nan kuwa suka tattaso da yake dinning Win me cin mutane goma sha biyu ne,su kuma su goma sha Waya ne akwai ya Taufeeq da ango Kareem,sauran ne dai ba?in su,waWanda in ka kallesu kasan kuWi da sun zauna babu ?arya, Kareem yace"Kai oga ?arfi da yaji kasa Aunty Zuhra irin wannan aikin? murmushi Kareem yayi wani daga cikin su yayi carab yace"Nima idan zanyi ba?i Nihla nake sawa tayi komai,to ga iyalin ka ta iya mezesa kaje waje ci? Please Taufeeq yi ka serving Wina"gabaWaya dariya aka sanya harda Taufeeq kowa ya ?agu ya fara cin abinci,inda kowa ya shiga zaSan abinda zaici,sai dai daga ?arshe ko wannensu sai da yaci komai dake wajen,babu abinda ke tashi sai muryoyin su da suke zuba santi
[7/25, 21:43] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?
[7/26, 10:39] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page: 91/92

____Sun zuSa santi,zuwa can Kareem yace"Allah Sarki Aure Aure me daWi oga kaifa naka yayi kyau saura mu ?an baya don wallahi Aunty Zuhra ta iya girki, shiyasa lokacin da suke Kaduna Taufeeq idan yazo nan yayi ta Wafe-Wafen yunwa ashe ashe"dukan wasa Taufeeq ya kai masa gabaWaya suka saki dariya,wani a cikin su me sunan kabeer Wan Gombe suna ce mishi kb ya dubi Sauban yace"Wallahi da a garin nan muke sai haseena tazo wajen yarinyar nan koyon girki"harara Sauban ya galla masa sannan yace"Matar rawa ce yarinya?Kb yace"Ea mana yarinya ce akan su haseena,a shegen girman kan haseena ma nasan ba zata taSa zuwa ba"haka dai suka cigaba da tattauna wa domin sun ji daWin abincin matu?a.
Basu suka bar gidan ba sai wajen 9:30 lokacin su Laila ma sun tafi,tare da tuwon Galadima, Daddy da Ammi, Ummie sai na Baba Hasheem,suma dai acan hakan ce don santi suka dingayi,sannan su Laila suka sanar dasu Zuhra tayi girkin ta abinta,don su shinkafar su da kajin su suka ce, Aunty Mashahuda kuwa kiran Zuhra tayi ta sanar da ita idan akwai ragowan tuwo ta bama ya Taufeeq ya kawo mata,da yake a wajen ta malmala Waya ya ragu kuma tana so taci don bata jin cin shinkafar,ce mata tayi bari su tafi idan sun rage zata bashi ya kawo mata,cike da farin ciki Mashahuda ta kashe wayar,abinka da me kitchen.
Sauban ne ya shigo Wakin yana aika mata da wani kallo me tafiya da zuciyar mutum,idanuwan sa sun koma so sexy yace"Wifey taso muje kuyi sallama"yayi maganar yana gyara mata lutfayar ta,hannun ta ya kamo ya mi?ar da ita sannan suka tafi ajere.
Nan Zuhra ta shiga gaishe su,cikin kulawa suke amsawa,wani me suna Kamal yace"Gaskiya Madam oga beyi zaSen tumbin dare ba shiyasa yake ta sake zama young Alhaji ashe kulawa yake samu,wannan delicious haka"murmushi Zuhra tayi tana sunnar dakai,nan dai duk suka gaggaisa suna mi?ewa don tafiya tare da mata sallama suna godiya,hannun Kb Win ri?e da tray Win snack's Win don sunce sai sunje otel zasu ci, Zuhra tace"babu komai ai,fita sukayi ya Taufeeq na jinjina mata hannu, Sauban ya bata wani peck a kumatu"ina alfahari dake matata kin fitar dani kunya Allah ya miki albarka,yasa ki haifa min Baby girl me kama dake sak!=?L? Batare da yayi picking ba yace"bari naje suna jira na zamu kaisu otel Win da suka sauka sai mu dawo,cikin sauri Zuhra tace"Please yaya ku sauke ni cikin gida sai na kaima Aunty Mashahuda tuwon"wannan karan tamke face Win yayi gabaWaya Sannan yace"ba zaki kai mata ba a daren nan,idan ta bu?atu tazo ta amsa"yana gama faWar haka yayi wucewar sa,Waga murya tayi tace"safe journey"juyaowo wa yayi cikin jin daWi yace"tnx love"ya fice,kaya kayen kayan Zuhra tayi tana harhaWa plates Win,kuWi ta gani kashi da kashi kusan biyar,zato ido tayi cikin mamaki,wato ihsani sukayi mata kenan,Waukan kuWin tayi ta irga na farko 10,000 na biyu 5000,na uku 10,000,na huWu 15,000,na biyar 7000,cike da mamaki Zuhra ke kallon kuWin lokaci Waya sun haWa mata 45,000k kenan sun biya ta kuWin aikin ta,hakan yasa sai taji bata wani murna da ganin kuWin ba,ajesu tayi anan side Win dinning Win ta cigaba da gyaran wajen.

Basu jima ba suka shigo shida ya Taufeeq,a lokacin ta shirya cikin wasu shegun night gown,sanin ?ila Taufeeq ya shigo yasa ta zunduma long hijjab abin ta, Taufeeq yace"Malama ina tuwon Madam Wina? Zuhra na murmushi ta mi?e ta nufi kitchen,bata jima ba tafito hannun ta Wauke da foodflask tare da wani Wan take away tace"gashi tunda abin bin bashi ne,kada Babyn mu ya fito da taSo yaya"Sauban yace"a samu hujjan yi mana aharri ba? Taufeeq ya amsa foodflask Win yana dariya yace"wallahi kuwa don haka kun fanshi kawunan ku,gud night"Yana ?are faWar hakan ya fice, Sauban na biye dashi ya sama ?afan key,tare da juyowa ya rungume Zuhra a jikin shi,cikin kulawa yace"kinci abinci? Waga masa kai tayi,yana rungume da ita suka haye stairs yana cewa"shine za'ayi wankan ba za'a jirani ba?so wallahi sai kinyi sabon wanka don ke zaki tayani"bubbuga ?afa Zuhra ta fara cikin shagwaSa,don harga Allah idan aka ce dare yayi to always cikin fargaba takeyi,don tutur federal government Win ta a matse yake duk da ruwan ni'iman da yake shiyasa take wahaluwa,duk da ko kaWan bata nuna masa gazawan ta,hakan ke ?ara masa son ta da ?aunar ta,kamar yasan tunanin da takeyi ya matso dai-dai kunnen ta cikin muryan raWa yace" sai kinyi ha?uri da yayan ki, cuz bana gajiya dake keWin ta daban ce Babyn Baby"yayi maganar tare da Waukar ta cak ya shige da ita toilet.

********

Dama akace duk abinda ake sama rana sai idan lokaci beyi ba,domin kuwa yau ne ake shirin Waurin auren su Kareem.
Zuhra tayi kyau har ta gaji,ankon colour sukayi da Sauban kayan da ya siyan musu,wani straight gown aka yima Zuhra me Waukar hankali,don ma veil Win babba ne,daga ita har Sauban Win duk wanda ya kallesu sai ya kuma, ga high heel Win ta da ga henna gaskiya Zuhra tayi kyau wanda me karatu ne kawai zai ?iyasta irin kyan da tayi a zuciyar sa,saura five minutes daurin auren don daurin auren 2:30 ne gabaWaya 'yan gidan su tun Wazu suka fice, Ammi na gidan su Kareem, Ummie dasu Mashahuda dasu Laila suna gidan su Mom,sai da Sauban ya samu natsuwa sannan ya shirya Zuhra a bala'in gajiye take ?arfin hali kawai takeyi duk abinda takeyi,da kanshi ya kamata ya shiga da ita gidan,nan fa maro?a suka shiga ro?o,duk inda suka gifta kuwa kallon su akeyi ?an jaridu ma na Waukan pic,haka zalika wasu daga cikin mutane,don Sauban yayi fice matu?a kuma bikinsu da Zuhra duk da ba'ayi wani events ba amma hotunan da akayi yasa sosai sukayi trending a lokacin.
Mom sosai ta tarbesu cikin kulawa ta kamo Zuhra,palour da aka kai Ummie nan Mom ta nufa da ita,Hajiya Biba ma cikin kulawa ta tarbe Zuhra,ita kuwa cikin girmamawa take gaida su, Zuhra tace"kai Mom kin ganki kuwa? Baba yaga kwalliyar nan?da?uwa Mom ta mata tace"?ar nema da har ina cewa Sauban ya rufe miki baki ashe be rufu ba"dariya Zuhra tayi tana Wan rissinawa wajen Ummie tana gaishe ta, hararar Ummie ta kai mata tace"hamsha?iya ai nayi tunanin bazaki zo ba"don har aiko su Nihal nayi tunda wayar ki kin kashe"Zuhra tace"Ummie fa yaya ne ya tsayar dani"Ummie tace"Okay to kije wajen amaren mana"Zuhra tace"ai bansan inda suke ba"dai-dai lokacin Muneefa ta shigo tasha kyau cikin lace me tsada ganin Zuhra yasa ta ?arisu da sauri,kamo ta tayi taja sai da suka fita tace"Masha Allah maganar ku ya yaWa ko ina ance kunyi anko da yaya kun haWo shine nazo neman ki muje"Zuhra tayi murmushi kawai,a dai-dai lokacin ne kuma maro?a suka shiga shela
"An Waura auren Abdulkarim Usman Shugaba tare da amaryar sa Rahma Ahmad lakadan ba ajalan ba,nan fa mata suka shiga zazzaga ruwan guWa.
Sosai biki yayi armashi, Zuhra ta bawa Rammat gudummawar bikin ta da yaya ya bata ta bayar 50k Cass haka ta bata,tabawa Hajiya Biba 20k sosai sukayi farin ciki don Ummie ma 20k ta bawa Hajiya Biba Mom taji daWin karan da suka mata.
?arfe huWu akazo Waukar amarya a masu Waukar amarya kuwa harda Ammi,anan itama ta bawa Hajiya Biba 30k, Zuhra Sauban da Taufeeq suka Wauke su ita da Mashahuda dasu Laila,aiko aka nufi new g r a maidugri da amarya,gida fa yayi kyau sosai Wan dai-dai sama da ?asa ne,sosai fa wajen yayi kyau Masha Allah,sannan babu lefi su Mom sunyi ?o?ari wajen haWa wajen,duk da saman Kareem da kanshi shi ya sanya komai,shima yayi kyau sai dai ko rabin rabin na Sauban be kamo ba, dai-dai ?urji dai, dai-dai tsaki,haka kowa yafito cike da sanyi aka watse aka bar amarya don babu ?an kwana, Zuhra kuwa daurewa takeyi saboda zazzaSin da yake ta cin ta a tsattsaye.
Cike da gajiya suka isa gida.

Washe gari ya kama Sunday,koda Zuhra ta tashi wajen 9 bata ga Sauban ba tunda komawa bacci tayi abinda,gyara ko ina tayi sannan ta shiga kitchen,tuwon ta ta tu?a malmala huWu sannan shi kuma ta haWa mishi lafiyayyar sandwich da coffee,ta shiga toilet tayi wanka sanda tafito lokacin taji motsin shi ya shigo gidan tunda ga ?arar motar sa nan.
A gurguje ta sakko cikin wata haWaWWiyar turkey gown tayi mata kyau peach colour me hannun vest,sannan har ?asa,sai hulan gown Win da ta saka,cikin da jin daWi yayi hugging Winta tare da shinshina ko ina na jikinta yana lumshe ido,cikin wata kasalalliyar murya yace"shine zakiyi wankan kibarni?jin haka yasa Zuhra cikin zafin nama ta fusge jikinta da gudu ta ?arisa wajen dinning tace"Allah ba zaka sani yin wani wankan ba"cikin muryan dariya tayi maganar, Sauban yace"hmmm yarinya zaki shigo hannuna ne"hayewa stairs yayi be daWe ba ya fito cikin kaftani black anyi mishi Winkin halfjamfa yayi kyau ainun,gyararren ba?in gashin nan nashi sai she?i ya keyi,zama yayi nan Zuhra ta fara serving nashi tana cewa"Gud morning Babyn baby"murmushin jin daWi Sauban yayi yace"morning to my everything,hope kintashi lafiya?Zuhra tace alhamdulillah, duban plate Win ta yayi yace"nima fa zanci tuwon"yayi maganar idanuwan sa ?ur akanta,murmushi Zuhra tayi tasa mishi malmala guda,nan suka fara breakfast Win su cike da soyayya tare da ?aunar juna.

********

A ranar su Ummie suka koma, Zuhra kuwa kasuwa tasa Sauban ya wuce da ita tunda gobe shima zai tafi,sam bata son tafiyar nasa haka kawai taji damuwa inda ta ala?an ta hakan a matsayin sha?uwa.
Koda ta dawo,dambun kaza ta shiga haWa masa da doughnut sai cin-cin,tare sukeyin aikin don sosai ya sake yana taya ta suna komai cikin soyayya juna,basu kammala ba sai wajen 6:00,aiko Sauban bebi takan gajiyar da sukayi ba,ya nemi ha??insa ya sauke,ita kuwa Zuhra sai ?ananun kukan shagwaSa take masa,wanka ya musu sannan suka Wauro alwala,kaitsaye masjid ya wuce,ita kuma ta tayar da sallan ta anan.
Text ya turo mata kan yana wajen su Daddy kada tayi girki,reply ta masa cewa"Okay ka gaishe su"nan ya turo mata alamar sumba=??, murmushi kawai Zuhra tayi sannan ta mi?e,itama gobe suna da class sai dai wajen 11 zasu shiga,shiko Sauban 9 zai wuce,cike da gajiya ta kwanta ba ita tafar ka sai sanda taji anata shafa ta,cikin sauri ta buWe idanuwa,a kyakkyawar fuskar mijinta ya sauke,murmushi tayi ta mi?e tare dukan chest Winsa"Kai Yaya shine kaje ka daWe ko? Sauban yace"Sorry love Ammi tace na tsaya na taho miki da masa"yayi maganar yana kamo ta,cikin farin ciki Zuhra ta taso ta biyo shi,da yake anan palour saman nashi ya Wauki duk wani abin bu?ata,nan yayi serving nasu tare da feeding Win ta don yaga bacci ne sosai a idanuwan ta,koda suka kammala da kanshi yaje ya kwantar da ita yaja mata duvet,shi kuma ya dawo palour don yin aiki a laptop Win sa.
Zuhra tunda ta farka da asuba basu koma ba nan ta tayashi haWa duk wani abin bu?atan sa,inda shima ya nemi ha??insa,(oga Sauban kenan sam ba'a Waga ?afa,kana so Zuhra itama ka koya mata......ba)

Lokacin har 9 Win yayi sosai Zuhra ke kuka don ko kunyar su Daddy bata ji ba,kuka takeyi sosai,shi kanshi Sauban daurewa yakeyi,ganin ta?i shiru ne yasa Baba Hasheem cewa to idan batayi shiru ba bazata rakasa airport ba,dole kuwa ta haWiye kukan ta, Kareem da kanshi shida Rammat suka zo kaisa airport,sai Zuhra da Yasir,haka suka tafi Ammi da BoWejo su Galadima na Waga masa hannu.
Basu baro airport Win ba sai da suka ga tashin sa inda ya nuna mata soyayya a gaban mutane don rungume ta yayi ya bata sumba a goshi tare da mata magana a kunne yana shafa cikinta"Insha Allah nasan nayi ajiya anan,ko don dagewan da na dinga yi kwana biyu"sosai Zuhra ta saki murmushi tana faWa wa jikinsa,cike da ?aunar juna suka rabu.
Har gida su Kareem suka kawo Zuhra suka ajiyesu ita da Yasir, apartment Win Ammi ta wuce,bata wani jima ba tayi shirin school 10:30 ta fita inda driver zai sauke ta.
[7/26, 21:02] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page: 93/94

_____Zuhra ta cigaba da resuming school Win ta duk da bawani daWi takeji ba amma a haka take maida hankalin ta sosai akan karatun ta,duk tsananin kewar mijinta da takeyi ko da yaushe sai dai sam ta?i bada ?ofar da za'a fahimci hakan har shi don suna waya sosai tare da video call don ya aiko mata da tsadaddiyar laptop Win ta Apple.
*AFTER 4 MONTHS*

Abubuwa da dama sun faru na farin ciki,ciki kuwa harda ?arin matsayin da Sauban ya samu aka maida shi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login