Showing 87001 words to 90000 words out of 103744 words

Chapter 30 - GALADIMA FAMILY

05 Nov 2024

10425

shafa barbazajjen gashin kanta yakeyi, Zuhra kuwa idanuwan nan sun kukkunbura sai ajiyar zuciya takeyi,jitake ?asanta na mata zafi,shiko Sauban banda samata albarka babu abinda yakeyi,wani irin farin ciki yakeyi mara misaltuwa har ga Allah yanzu ne yasan yayi aure,tabbas Zuhra nada matsayin da babu meshi a zuciyar sa,duban sa yayi yace"ina tsananin son ki ?ar baiwa,wallahi ke Win ta daban ce Babyn Baby",mi?ewa yayi ya shiga toilet,haWa musu ruwa yayi sannan ya dawo cak ya sunkuce ta ya nufi toilet da ita.

********

Akeela komai ya tsaya mata cak, Daddyn ta ya dena kulata ko gaishesa tayi ya dena amsawa,haka idan taje wajen Guggo Laure habaici kawai take sakin mata,yau ma kamar kullum tsaye take a bakin ?ofan palour Guggo Laure sai mita takeyi,cikin Sacin rai da muryan kuka Akeela ta fara magana"Wai ya kuke so nayi ne da rayuwa ta?nace nayi nadama ina kuma neman yafiya na a wajen Allah to meyasa za'a tasa ni da cin zarafi? Guggo Laure tace"dole aci zarafin ki domin kin daWe kina cin amanar mu tare da Sata mana sunan ahali,ashe ba karya da sharri su A'isha suka miki ba amma kika zo kika faWamin ?arya da gaskiya kika sa naje na ma Wan uwa na tujara har takai shi da samun mutuwar Sarin jiki?wallahi Akeela ke sheWaniya ce"sosai kalaman Guggo Laure ya Sata ma Akeela rai,tana kuka ta fara magana"Kada ki mance Guggo kece kika fara tusa min son ya Sauban a raina tun bansan menene so ba,kece kika samin kwaWayin son sa,wallahi Guggo har yanzu ina son ya Sauban banjin akwai na mijin da zanso bayan shi,don Allah Guggo kije ki ro?a min gafarar sa ya maidani"wani kallo Guggo Laure ta mata na baki da hankali sannan ta mi?e ta shige cikin uwar Wakin ta tana jin ba?in cikin abinda tama yayan nata,tarasa da wani idon zata je duban sa.
Kuka sosai Akeela keyi tana Allah wadai da irin rayuwar ta,ga kunyar duniya bata isa ta fita waje ba,aci zarafin ta iyayen ta da basu ji ba basu gani ba suma a zage su,share hawayen ta tayi tana mi?ewa ta nufi apartment Win su.

A tsakanin Bana sani da Alhaji Mansir kuwa sun yanke hukuncin zuwa su bama GALADIMA da su Daddy ha?uri akan abinda ya faru,don haka suka fito cikin shirin su suka nufi wajen Guggo yi mata sallama,anan suka ci karo da Akeela da ke tafe tana sharSen kuka,wani dogon tsaki Alhaji Mansir yaja sannan yana nuna ta da yatsa cikin Sacin rai yace"Ai inhar duniya ce Akeela baki ga komai ba"girgiza kai kawai Baba sani yayi harga Allah yana jin zafin abinda Akeela ta aikata ga tsananin tausayin ta.
Koda suka shiga wajen Guggo Laure sanar mata sukayi da inda zasu nanfa ta tubure kan itama zataje,duk yanda suka so lallaSata ta?i hakan yasa babu yanda suka iya suka ce to ta shirya suje.

Fitowan su kenan daga apartment Win Zuhran Rammat tana ?ar dariya ta dubi Muneefa tace"wallahi kidai kula da amanar da yaya ya dan?a miki idan ba haka ba kuma babu ruwa na"duban Zuhra Muneefa tayi tace"wa? aidole na kulan ma yaya da wannan amanar tashi domin idan nasake wani abu yafaru hukunta ni zaiyi duk da yau saura kwana uku biki,ni fa banga wani wurin da akayi na zuwa saloon ba.
Rammat tace"Gaskiya kam,suna ?o?arin fita second gate sai gashi anturo,su Guggo Laure ne,aiko cikin girmamawa su Zuhra suka shiga gaishesu,sosai suka amsa cikin kulawa inda Guggo Laure keta nuna kulawa akan Zuhra fiye da kowa,domin ko gausuwar Rammat ma bata amsa ba,sai su Baba Sani ne ke tambayar ta Hajiya Uban da shirye-shiryen bikin?(kunsan dama su Win ?an uwa ne da Hajiya Biba da mahaifin su Baba Sani.)
Wucewa sukayi inda Muneefa tace"To me kuma yakawo Guggo gidan nan?ita da ta nuna bata babu ahalin nan sannan sai wani basar damu takeyi"Rammat tace"mtseeww! Can ta matse mata ganina ne yasa take ta wannan abin ke bakisan sunje family Win su Hajiya sunyi tujara ba ita da Ouncle Mansir?suna cewa Hajiya ce ta kashe ma Akeela Aure tunda dama taso nine na aure Sauban?sai da ashirin Akeela ya tonu sannan da Hajiya ta wanku,anan kuma aka samu masu zuwa jin gulma,idan kika lura Ouncle Mansir ma cikin kunya ta ai yake tunda dama shine mataimakin ta idan tana tujara.
Zuhra tace"Allah dai ya kyauta"Duk da Ameen suka amsa,inda suka isa bakin ?ofan motar, Zuhra ta fara shiga backseat Win sannan Rammat, Muneefa kuma tashiga gaba,dama Mus'ab mijin ta ne zaikaisu saloon Win.

Acan ?ofan palour BoWejo kam sallama suke ta dokawa, BoWejo ta fito tana amsawa tare da bada izinin shigowa,sallama sukayi suka shiga da mamaki take binsu da kallo musamman Guggo Laure tamke face tayi don sometimes BoWejo bata da dama,gaisawa suka fara yi,sannan shiru ya Wan gifta, Guggo Laure tace"yaya BoWejo yaya Muhammadun ko nanan? BoWejo ta sake tsuke face sannan tace"Yana nan dame kuma yau akazo masa?don bazan yarda yau a kuma tayar masa da hankali ba"tayi maganar tana Wauko cup Win goron ta ta Wauraye ta Santara,cikin damuwa Guggo Laure tace"Wallahi ko kusa hasalima nazo na bashi ha?uri ne akan duk abinda yafaru,tabbas nayi kuskure wanda gashinan nazo ina nadama"BoWejo tace"Ikon Allah to madallah bari na mishi magana ya fito nan,mi?ewa BoWejo tayi zuwa can sai gashi sun fito GALADIMA ne a gaba yana tafe yana dogara sandar me shegen kyau da tsada,bayan sa BoWejo ce ta fito.
Samun waje yayi ya zauna cikin kulawa GALADIMA ya dubi Guggo Laure yace"Laure kece a gidan?cike da jin nauyi Guggo Laure tace"ina wunin mu yaya?ya ?arfin jikin naka?cikin fara'a GALADIMA yace"alhamdulillah jiki yayi sau?i sosai,nan su Baba Sani suka shiga gaishe shi cike da girmamawa tare da tsananin jin nauyi,kunya da nadama.
"Hanne!!! BoWejo ta shiga ?wala ma maid Winta kira,babu jimawa ta iso hango ba?in da tayi ya fahimtar da ita abinda zatayi,komawa kitchen tayi ta haWo abin motsa baki a tray sannan ta iso ta ajiye tana gaishe dasu Guggo Laure,a lokacin da yake da la'asar ne sai Galadima ya Wau waya ya kira su Daddy,babu jimawa suka iso shida Baba Hasheem sunyi mamaki ?warai,inda Baba Hasheem ya ?udurta a ransa idan sunzo da niyyar cin wani mutumcin ne to shi zai sauke musu.
SaSanin haka domin kuwa sosai suka nemi yafiya inda Guggo Laure har kuka tayi, Baba Hasheem yace"ai Guggo an aikata abin kunya ne zalla,be kamata yara su haWaki da Galadima ba,yana Waya daga cikin abinda a yanzu haka naji auren zumunci ya fita kaina,amma wannan ba komai bane face rubutaccen ?addara, Allah ya tsare gaba"da Ameen duk aka amsa,sannan Daddy ya dubi Guggo Laure yace"to meze hana ita Akeela ta dawo nan gidan da zama tunda kince acan babu halin ta fita sai hantara da ?yamar?ta dawo nan kaw.....wani tsalle BoWejo tayi ta dire cikin masifa tafara zazzaga ruwan bala'i"wallahi Taleeb zanci mutumcin ka duk abinda ya faru be isheku ishara ba ko?to wallahi ba zata dawo nan Win ba babu ruwan ka,aikin banza kawai aikin wofi"gabaWaya palour shiru akayi kowa na sauraran masifan da takeyi, Guggo Laure tace"ai komai ma mai wucewa ne Taleeb mungode sosai muma a yanzu ba zamu tabbatar da nadamar Akeelan ba sai a dalilin zama a gaban mu tukuna zamu gane"ta?arisa maganar tana sharSen ?walla da gefen mayafin ta, Baba Sani yace"Gaskiya ne wannan yaya gwara ta zauna acan gaban namu zafi, mi?ewa BoWejo tayi tare da mere da baki kamar ba tsohuwa ba tace"Da dai yafi ku gaida gida"tana gama faWar hakan bata jira amsar su ba tanufi corridor Win da zai sadata da jerin Wakunan ta sai ?ananan surutai takeyi tanaji kamar ta faffallama Daddy mari.
Anan aka fahimci juna tsakanin Guggo Laure da Galadima sannan sukayi musu sallama suka mi?e,suma su Daddy mi?ewan sukayi don taka musu.

Wajejen magrib Suby da Zuleey ne aka tsinci gawar su a wani hotel room inda suke tsirarar su an musu yankan rago, wannan abin ba ?aramin girgiza Akeela yayi ba don kamar zatayi hauka da ta samu wannan mummunan labarin,kuka take kamar ranta zai bita,cikin tashin hankali Alhaji Mansir ke magana"Kin gani?sune manya?n ?awayen ki baki da ?awaye sama dasu to wallahi Akeela Allah na Son ki da rahama domin kuwa ya miki da kyau abisa su,ki dage da istigfari da ro?on Allah yafiya,ki kalla ita wancan yarinyar suwaiba uban ta ?in Waukar gawan ta ma yayi sai da ?an uwa suka suturta,wannan kuwa"yayi maganar yana nuna Zuleey"Iyayen ta kuka suke kan ammata sharri ne, saboda bata taSa Sarin wata ?ofa da zakayi mata kallon mutumiyar banza ba,kullum cikin suturta jikinta takeyi,ina me baki shawara da kiyi tuba irin tuban taubatun nasuha,idan ba haka ba ?arshen ki sai yafi nasu muni"cikin muryan kuka Hajiya maimuna tace"haba haba mana Alhaji kadena jifan yarinyar nan da mugayen kalamai haka,kune kukayi silar komai nata Akeela tun tana da 16 yrs ta nuna maka aure takeso amma kai da Guggo kuka nace sai tayi boko"ta?arisa maganar cikin kuka.
Zira takalmi Alhaji Mansir yayi yana fita yace"kyadai daiji dashi,nidai gaskiya nake faWama ta ( _Nikuwa nace gaskiyar ka ta banza Alhaji Mansir?sai da Akeela ta lalace kake faWa mata gaskiyar?kana ina sanda take kwana a waje?kana ina sanda ?asashen banza ke zuwa wajen ta?baka taSa bincike ?awayen ta ba,kuskuren da iyaye da dama keyi kenan a wannan zamanin, Allah yasa mudace alfarman Annabi da Alkur'ani._)
[7/25, 09:30] 5??5??5? ? 5??5? ?5? ?5??(5??5? ?=؜?>?
?: =?h? >س? *_GALADIMA FAMILY_* =?h? >س?

Page: 89/90

____Sosai Sauban ke nuna ma Akeela soyayya da kulawa wanda be jin kunyar uban kowa,su Laila ma an sakko da bikin su nan da six months don har ga Allah yayi nesa a ce sai sun gama School tunda dududu 2000l yanzu suke,dama Zuhra ce dai bata shiga da wuri ba,yau ta kama Tuesday kuma yau ne ake event na Kanuri day,amarya tasha kyau ko ta ko ina.
Zuhra sosai take kuka a dalilin hanata zuwa wajen event Win da ya Sauban yayi,har yau takasa sabawa dashi tun wajen 1 yake abu Waya har yanzu da ake neman 4 azaba ya ishe ta duk da ma juriyar da Allah ya saka mata amma tayi kuka har ta gaji,gabaWaya a wahale take ko hannun ta bata iya Wagawa,sai yanzu ya sarara mata,Waukan ta yayi ya shiga da ita toilet ya musu wanka,inda ita kuwa sai ?ananun koke? take masa da complain Win ciwon jiki,shiyasa suna fitowa daga toilet sallah yaja su sannan yafara aikin yi mata massage,a haka wani wahalallen bacci kuwa ya Wauke ta,cike da wani irin ?aunar ta yake kallon ta yana ji kamar ya haWiye ta,peck ya bata a kunci sannan ya shirya cikin wata kaftani Winkin half jamfa me laushi tare da tsada,kwantancen gashinta a gyara suSul sai she?i yakeyi batare da yasa hula ba yaWau car key Winsa yabar gidan,kai tsaye wani lafiyayyen eatry ya nufa,shiga yayi ya haWo musu take away na Burger sannan yadawo, ko a lokacin bata tashi ba hakan yasa kaitsaye ya faWa kitchen inada ya feraye Irish nan ya haWa musu chips nd egg,komai jera shi ya shiga yi akan dinning,batare da ya sake hawa upstairs Win ba,toilet Win palour ta ya shiga ya daura alwala ya tafi masallaci.
Bashi ya shigo ba sai wuraren 8:30 don har isshan shi yayi,hayewa saman yayi nan yaje ya fara tashin Zuhra cikin kulawa,shafa mata kai ya shiga yi yana hura mata iska a kunne,cikin wani irin shagwaSa ta tashi,cikin muryan shagwaSa tace"Kai yaya nifa baccin be isheni ba sam"tayi maganar tana turo mouth gaba,rungumo ta Sauban yayi cikin kulawa yace"to ai dole ki tashi I know yanzu haka kinajin yunwa ga sallolin ki,Please wake up"yayi maganar yana kamo hannunta tare da mi?ar da ita,kukan shagwaSa ta saka masa,be sake ta ba,har toilet Win ya kaita tayi alwala sannan ya shimfiWa mata praymat ta tayar da sallah, hakan yasa ya fita yaje ya haWo komai a tray ya kawo saman anan palour ya ajiye.
Waya yakeyi da ?an office Win su sai iskanci suke masa kan ya?i dawowa,fitowa tayi tana Wan nesa dashi don har ga Allah wannan jarabar nasa tsoro yake bata,mi?ewa yayi ya kamo ta ya zaunar tare da hanging call Win,cikin shagwaSa ta dubesa"Shine bazaka jira na tashi nayi komai ba?ni nafi son kana cin abinci na sam bana son kana cin na eatry"kumatun ta Sauban yaja yana maimaita maganar nata,throw pillow ta Wauka ta jefa masa tana sakin kukan shagwaSa, kamota yayi ya ya shiga lallashin ta,hakan ya sata lafewa a jikinsa,shida kan shi yayi feeding Win ta sai da taci ta ?oshi sannan ya ?yale ta.
Haka rayuwar su ta kasance gunin ban sha'awa da burgewa Sauban bashi da wata matsala sai na kishi,yana da zazzafan kishi sosai.

********

Ranar juma'a su Laila suka diro harda su ya Taufeeq,mommy ce kawai bata biyo su ba,sai ta haWa su dasu Ateeq da maimoon a dalilin kukan da maimoon ta dinga yi kan sai tazo wajen Zuhra,gabaWaya Zuhra ta tare acan da yake Sauban ranar yana busy saboda suna shirye-shiryen tarban abokan su waWanda sukayi school,wasu ba'a state Win suke ba,wasu kuma suna can daga waje zasu shigo, Zuhra na zaune wayar ta tafara ruri, Nihal ce ta mi?a mata,ganin sunan Sauban ne yasa ta Wanji sanyi a ranta don tunda ya fita be nemeta ba,duk da taso kiran shi amma sai hayaniyar ?an uwan ta ya hana ta zuwa, picking tayi,daga can Sangaren Sauban yake ce mata don Allah gashi nan zai turo da sa?o idan babu damuwa yana so ta haWa ma ba?in su dinner da zasu iso yau Winnan.
ZUHRa cikin sanyin murya tace"Tom babu komai tana jiran shi"sanar mata yayi da taje gida zai aiko da komai,mi?a tayi tana faWin"Tom bari naje"kashewa yayi,ada yaso suyi Oder ne ta hotel sai yaga rashin dacewan hakan,shiyasa ya yanke wannan hukuncin,sun kama musu hotel rooms wanda sai da suka kama Wakunan goma sha biyu,duk Sauban ya biya komai.
Duban Nihal da Laila Zuhra tayi tace"kuzo muje ku taya ni aiki yaya zai aiko sa?o zamuyi ma ba?in su girki,cikin murna kuwa suka tashi suka tafi,maimoon kuwa tana biye dasu,don Ateeq na can wajen su Daddy.

Su Laila sai sake santin apartment Win suke yi,wai kamar ya sake kyau, Zuhra ta basu amsa da Ea an ?ara wasu kayayyakin.
Nihal ta ri?e waist tare da duban Zuhra tace"Matar nan nifa naga sai wani glowing kike ?arawa me yaya ke baki ne haka?hararar wasa Zuhra ta galla mata tace"munafuka bari idan ya dawo ki tambaye sa"kama baki Nihal tayi tace"Wa? Rufamin asiri in mutu maza su kaini salin alin"Laila dariya tayi tace"kenan da wani tambaya kike Nihal,aiko abinda yaya ke bata da ya wuce rufaida yoghurt"da yake Zuhra ta fahimce lailai aiko ta maka mata duka tana kaucewa, Zuhra tace"ai kam zakiyi masa bayani bari ya dawo"kafin lailai ta bata answer door bell yafara ?ara,Nihal ce taje ta buWe,aiko wani Wan matashin ne ya sauke bako biyu na kaya,nan Nihal ta Wau Waya, Laila ma tazo taWau Wayan.
Kai tsaye kitchen suka dire komai da komai, Zuhra ce ta bisu kitchen Win,leda ta farko kayan miya ne sai kayan salad,sai egusi da owgun,sai Wayar leda kaji ne da?wa? guda huWu sai saidin kifi,shiru Zuhra tayi tana tsura ma kayan,aiko nan abinda zatayi ya faWo mata,Waya ke gashin a gyare ne, Wauraye wa kawai tayi sannan ta dubi Nihal tace ta gyara kayan miyan,ta fara ni?a tomatoes daban sai kayan yajin daban,Laila kuma ta wanke kifin ta tsane a basket sannan ta barbaWe kayan spices.
Kowa kama aikin sa yayi, Zuhra koda ta Wauraye kajin,kwaso kayan spices Win da Ammi duk ta kawo mata tayi tasa komai yanda ya kamata,ginger,cloves,gerlic tasa kaWan,sai Wiyar miya,ta Wau ko ganyen parsley ta Wan Wora a sama tasa Curry bata sa tyme ba, seasoning ta kwaso, Maggi star 4, Maggi know 4,rayco 4 sai onga chicken flavour tasa biyu ta rufe, store Win da ke cikin kitchen Win ta ta shiga,ta Wauko semovita guda biyu ta fito.
?auraye peas Win tayi da carrot ta fara gyarawa bayan ta Wora ruwa a wata tukunya,bayan ta Wora ruwan,komai dai tayi shi cikin natsuwa wanda su Laila suke mamakin inda Zuhra ta koya girki,komai daki? takeyin sa,perboiled Win shinkafar ta tayi ga ?ar souce na kayan yaji da tasa ma Nihal komai,gefe guda kuma Laila na soya kajin,acan kuma kuma ga peas nan nata nuna a ruwan da tayi sanwa Wan dai-dai,tuwon ta fara tu?awa dama tayi talge tun Wazu, duban Nihal tayi tace ta zuba mata shinkafar koda ta zuba lokacin ta gama tu?in hakan yasa tazo ta fara motsa shinkafar,gabaWaya wani ?amshi me shegen daWi ya game apartment Win,bayan ta motsa shinkafar ne ta Wan rufe ya Wan turara,abinka da nonestick pot.
Laila na gama suyan kajin dama tun Wazu an sauke source Win da Wan ruwa kaWan a jikinta,kifin aka Wora Nihal itama ta cigaba da kula da shi gabaWaya hankalin ta nakan Zuhra don ganin komai Allah yasa ni cike take da mamakin komai, haWa kajin nan Zuhra tayi aWan bawo me balance sannan ta Wauko source Win nan tafara haWa komai,cikin natsuwa take komai, Laila ganin kamar ta gaji ne yasa ta amsa ta cigaba da motsawa,cikin natsuwa tace"naga ma kamar ya haWu,ki buWe wancan drower ki Wauko set Win wasu foodflask mugani,mi?ewa Laila tayi inda Zuhra kuma ta rage wutan tuwon don yanzu zata kwashe,kashe wutan shinkafar tayi,da yake kulolin babu lefi suna da Wan girma duk da kuwa kyan su ana biyun ta juye shinkafa,na farkon kuma ta juye pepper chicken Win,kwashe sauran tayi ta maida carbenet Win,sannan ta fito da wasu set Win.
Suma 4set ne sai ta cire biyu da babban dana ukun, babban suka fara ?ulla tuwo suna sakawa sai da suka ?ulla malmala goma ?an dai-dai,sauran tabada wani foodflask Win tace a zuba shima malmala goman yaci,babu abinda ya rage akan gas sai miyan tuwon da kuma cooslow, already

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login