Showing 18001 words to 19770 words out of 19770 words

Chapter 7 - HAUWA KULU WOMEN LEADER Book 1

16 Oct 2024

1062

ba mu guri za muyi magana...,


Tashi tayi bata kawo komai a ranta ba ta shiga bedroom inna ce ta foto ƙasa ƙasa tace



"Kunsan Allah sai dai a shakawa jidda powder amma yarinyar nan taji wata magana akwai tashin hankali gwara in taje can ya fada mata komai ba gurin gudu.....,


Hakane ai gata nan ma na samo karba aunty bilkisu tayi ta shiga bedroom din jidda har tayi bacci shaka mata hudar tayi da sauri ta buɗe idonta sai kuma ta rufe


Daman ta gama shirinta karfe shidda mota ta zo daukan ta akai aka sa a cikin motar sai airport cikin sirri akai komai har zuwa birnin GEZA



Suna sauka mota tazo ta dauke su sosai auty ta ware ido tana kallon ko ina gine ginan birnin geza ma daban yake kasan cewa ka zo unguwar kososhin gwamnatina ta kofar sirri aka shigar da su ainihin gidan shugaban kasar a geza zone 1



Waya tayi mai ga sunan fitowa yayi sanye da p-cap da farar t-shirt da jeans baki da baƙin glass daukanta yayi ya kai wani daki ya rufe.......



Dawowa yayi umarni ya bawa driver da ya kawo aunty da ya akaita ma sauki inda shi kuma ya koma ciki.....,



Alhamdllh a yau na kawo karshen book 1


Mu haɗu a book 2



*Inda ainihin wasan zai fara*



*🔞 Kar ku bari a baku labari*


*JIKAR MAMMAN*

Oum yasmeen



Episode 2

*`🔞free book`*




The writer of


*Binta yar jagaliya paid book 300*

*Mu zuba mu gani paid book 200*

*Destiny love paid book400*

*Kin cuce ni paid book 400*

*Hauwa kulu women leader 500*

*AFIF free book*

*YAƊIN MAGE free book*

*RASHIN SANI free book*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k



Ƙasa magana yayi haɗe baƙinsa yayi yahun baƙin yayi wani irin kauri wannan shi ake kira da baƙon yanayi tan ƙaɗa'ta yayi dafa bango tayi Allah ya temaka ta dafa bango cikin baƙin ciki tace


"Allah ya isa dan iska.....,

haushin kansa ne ya kama shi be zai yi da wannan yarinyar yar kauye ƙazama tafin hannunsu ya duba yawa me shirin gano cutar da ya shafa


ganin be biyo ta ba ta rage gudun da take ƙara ta ɗauka tana wasa da shi tun daga nesa ta hango an fara tsaron yan makaranta har an rufe gate ma

kama kugu tayi ta kare musu kallo sannan ta ƙarasawa tayi jijjiga gate ɗin ta fara da sauri idi me gadi ya taso yace



"To uwar yan makara ki koma gida shedimasta (headmaster) yace kar wanda aka bari ya shigo tun da kinga wa'yan can ma an raba musu aiki yanzu goma saura.....,



kallo ta ƙare mai sai da ya gama zancan sa tas ba ta tanka ba fakar idonsa tayi ta fito da wajin da ta ajiye domin cin taso tsai ta busa mai Allah ya rufa mai a siri be shiga idon sa ba sai hancinsa da ya shiga.

kama hancin sa yayi ya zabga uwar a tishawa da ihu yasa yana cewa shikkenan hancina ya cire da sauri su malam Umaru suka yokan sa DIJE kowa tuni ta samu ta shiga cikin makaranta ganin hankalin kowa ya koma kan idi me gadi


Saboda ba'a san me ya faru da shiba wa yanda aka tsare ma sukai nasu gu headmaster ne ya fito da rigarsa ta zarce ga ƙaton ciki yawa me ciki ɗan wata tara da wata zabgegiyar bulala yana tafiya tana jan ƙasa cikin mamaki yace



"Malam umar me ya faru.....,


Cikin jimami malam Umaru yace




"Wallahi ihunsa kaɗai mu kaji ba musan me ke faruwa ba....,


Malam musa ne ya karo gun cikin tausayawa yace




"Idi sannu.....ka waɗa komar jikar mamman...,



Cikin rashin fahimta headmaster yace



"Jikar Mamman kuma wace haka....?,


ɓare gyaɗar sa yayi ya watsa a baki ya tauna yace


"Khadijah sule Mamman....Dije yasin ita ce ɗan yanzu nan naga ta huce a guje....,



Da sauri idi yace


"Wallahi ita ce....,

Headmaster yace



"Wallahi kuwa yau zata ci ubanta sai an mata ruwan zafi a jikin'ta......kai idi yi hakuri daga yau bazata ƙara wannan sheganta kar ba ku biyo ni bin bayansa sukai kowa aji aji suka ɗin shiga saboda anje ajin su ba a ganta ba malam musa yace



"Muje primary four akwai kawarta rabi shehu duk inda taje ma zata fito mana da ita....,

Na'am sukai da shawarar sa suka shiga cikin ajin kowa shiry yayi ganin shugaban makaranta rabi shehu tana rubutu malam musa yace



"Ke rabi faɗa mana gaskiya ina DIJE take....,



ɗa sauri ta ɗago tace



"Wallahi Allah yau ba mu haɗuba ɗan Allah shatu DIJE ta shigo ajin nan....?,


Fiƙi fiƙi da ido shatu tayi domin Allah yayi mata tsoron duka cikin inda inda shatu tace



"Wallahi bata shigo ba ...,


haɗa rai malam musa yayi yace


"Ku fito naga alamar baku da gaskiya.....,


Jikin su na rawa suka fito headmaster yace



"Malam Musa Ni zan koma office har tafiyar nan dana yi har na gaji in Ka ganta ka faɗa min zata taci ubanta ne wallahi malam Umaru ka koma kan duty....,



To suka ce mai zaga makarantar suka yi a tsakiyar wata bishiya suka tsaya malam musa yace



"Wallahi duk wacce bata faɗa inda DIJE take ba na sami labarin kun san inda ta ɓoya sai naci kwal.....uban ku....,


zarzare ido suka shiga yi kamar nace shatu ɗago sukai ido huɗu da DIJE tana shan mangwaro tayi dai-dai a bishiya taci ɗamara da hijabin'ta suna haɗa ido da shatu ta gallamata harara da sauri tayi ƙasa da kanta ta sani sarai in dai ta faɗa ta ga DIJE kashin'ta ya bushe


alkur'an na lahira sai ya fita jin dadi tsawa malam Musa ya ɗaka musu yace



"Ku shige mu tafi.....,

binsa sukai har office ɗin su guri ya basu suka zauna yasa su ɗaga hannu suka rufe idanunsu ci gaba yayi da yin marking



Malam ɗan ladi ne ya shigo kallonsa yayi yace



"har yanzu basu faɗi inda ta ɓoya ba....?,


ɗagowa yayi yace



"Eh wallahi ba su faɗi ba...,



Ƙwafa malam ɗan ladi yayi yace



"Ai kuwa yau in aka tashi su za su gyara makarantar nan...sai nayi muku gwala gwala gwala a makarantar nan....,


hawaye ne ya zobo daga idon shatu domin ita tafi rabi tsoro


ƙarfe ɗaya da rabi aka tashi kowa tanan DIJE tayi amfani ta shiga cikin ɗalibai ta gudu ba wanda ya ganta


Cikin Makaranta kuwa ba kowa sai idi me gadi sai malam musa malam ɗan ladi sai su shatu malam musa yace



"har yanzu kunyi shiru baku faɗa min inda DIJE take ba dan kunfi kowa sanin inda take....,



Kuka Shatu tasa tace



"Wallahi Allah ban sani ba ni yau ban ga DIJE ba....,


Malam Ɗan kadi yace


"Ke shatu zo.....,


tashi tayi duk gaɓoɓin'ta sai ciwo suke mata ɗurkusawa tayi kusa da shi ta zauna cikin tsawa yace



"ɗaga hannunki sama ki rufe idonki cewa nayi ki zauna....,


Cikin sauri ta ɗaga hannunta ta rufe idon'ta cikin tsawa ya dubi rabi yace


"Ba zaki rufe idon ki ba......,


rufe idonta tayi hijabin shatu malam ɗan ladi ya ɗaga da sauri ta buɗe idonta tsawa ya kara ɗaka mata a firgice ta mai da idon'ta ta rufe yace



"Wallahi kuka sake kuka buɗe idon ku sai na kwaye muku fatar jikin ku da bulala...runtsai idanuwansu sukai ɗaga hijabin shatu yayi ya ɗaga rigar'ta sama tuni kirgaɗan gin da tafara suka bayyana lashe baƙin'sa yayi yawa wani maye hannu yasa yana shafawa zafine ya ziyarci shatu amma ba damar magana haka ma rabi gwara ita tafi ma shatu kuka shatu tasa


Lokacin da ya fara yi mata wata irin tsotsa kai kace yaron goyene



******



Uwani kinga yarinyar nan har yanzu bata dawo ba


cikin halin ko in kula uwani tace


"Duk lokacin da ta ga dama ta dawo...,


cikin takaici amarya tace


"haba uwa kamata yayi ki tura sammani ya gano me ake a makarantar har yanzu bata dawo ba sufa ya'ya kiwo Allah ya bamu kuma zai tambaye mu wanne kiwo mukai musu be ƙamata ki ɗinga watsai da tarbiyar SHATU ba saboda ita mace ce ......,


buɗa a ta saki tace


"Allahu akubar wa'azin nan be shiga ba jiki masallaci saboda gidan malam habu ba wajan wa'azi bane....,

fitowa yayi daga ɗaki daga shi sai wandon shadda duk ya koɗe cikin takaici yace


"To kaji nazo ina hutawa ba baku kyale ni ba.....,

Uwani tace


"Malam ba dole kaji murya'ta ba wannan gidan Malaman nan ce take min wa'azi wai in bincika shatu lafiya bata dawo ba ai duk inda shatu taje zata dawo ni babban takaicina yau nasan DAMA ke da ciniki shinkafa da wake na za suyi kwantai....,


a fusace ya dubi amarya yace


"Eh lallai kuwa aji muryar ki uwani anya amarya kikana so kiga annabi ina ruwanki da shiga sabgar da ba'a sakoni ba....,


rai uwani ne yayi fari tace


"Faɗa mata dai malam....,


juyawa amarya tayi ta shiga ɗaki washe baki yayi yace


"Uwani nace ba kin gama shinkafa da waken ki zuba min bashi in na fita na samo zan baki.....,


zani ta gyara ta soke shi tace



"Gaskiya malam na gaji dubu biyu fa nake bin ka....,


haba matar so in Allah yawar ware min zan baki bani


fari tayi da idon'ta tace


"to mijin uwani.....,


Allah ya barni da ke uwani'ni tawa....,


Amin malam


*********Gidan Mamman*


ganin ba sarki sai Allah ya shiga cikin gidan baƙinsa dauke da sallama da sauri IYA ta fito tace


"Muryar wa nake ji kamar imurana....,


haɗa rai Imran yayi yace


"tsohuwa kina fa batan suna....,

ungo tayi mai da ƙuwa tace



"Tun kafin a haife kana nasan wannan sunan ni ban iya ƙaƙale ba da uwar ka inyamura ta sa maka....,


sumar kansa ya shafa fari ne tas irin farin ibo me haɗe da yellow ga idanuwansa dara dara haka sumar kansa kwance lublub ga sajansa ya sha gyara kallo ɗaya za kai mai kasan hutu da jin dadi sun zauna mai babban malami a *University of Illinoi of Medicine Osteopathic Medicine*

nutsuwar da tarin shekaru sukai mahaifar mai ita wanda a shekarun baya da na yanzu ya sami ci gaba duk wanda yayi mai sanin baya bazai gane shi ba a yanzu har ta ast ɗinsa ya koma na american ast zama da turawa ya sa ya riƙede ya koma ba'amurƙe amma hakan be taɓa addinin sa ba sai ma abin da yayi gaba har haɗa hausarsa yayi wacce ya ɗaɗe be magana da ita ba dan ko mamy in ta kira shi da ibo suke magana yace..........✍️



*Na kusan dena posting a kowanne group sai channel ɗina kuyi following ɗin channel ɗina ɗan samin ci gaban wannan littafi*












5
6
7
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login