Showing 15001 words to 18000 words out of 19770 words
balle shanta ba sai yanzu sai nema su gwada fin karfi a kanta
Shigowa ya karasa yi yace
"Daman ko baki zo ba Ni ina da niyar inje in dauko Ni......wai ashe ko makaranta yanzu bakya zuwa jidda me kike so ki zama....so kike al'ummar gari su zage alhalin muna da karfin da za kiyi daga primary har izuwa University kin biyewa yan siyasa...,
Juya idonta tayi suka kalli sama ta zube a ƙasa da sauri suka yo kanta cikin wata iriyar murya tace
"Karka taɓata wallahi kana karasowa sai mun shanye maka allon ka faɗa.....,
Cikin sauri inna da kahu isa suka kalli juna kahu isa yace
"Inna daman tana da aljanu....?,
gumi ta share tace
"Isa ina zan sani....,
Kallo ya bita da shi yace
"Inna kawai mu barta ta tafi kina da ji abin da suke cewa....,
zuciyar jidda fari kalla tayi dan haka ta ƙara dagewa tace
"Zaku barni na tafi ko sai na shanye wa wannan tsohuwar rabin ƙwaƙwalwa ......,
a'a tashi Allah ya tsare hanya abin bekai haka ba...
tashi tayi ta dinga jera ati shawa sai kuma ta dawo daidai tace
"Kahu isa ina huni....,
Kallon mamaki yake mata yace
"Lafiya ya mutan gidan naku...,
Tashi tayi tace
"Suna lafiya inna kahu sai nadawo....,
Allah ya dawo dake lafiya
Futa tayi kofar gida ta dinga sheka dariya tayi maganin su
Cikin gida kuwa inna zama tayi ta zuba ta gumi tace
"Isa zauna...,
Zama yayi tace
"Isah bansan ya zanyi da alƙawarin marigayya ba ina son in cika shi kai ne wanda zaka temaka min gurin cika shi....komai ya dagule min kana ganin zai yarda da auran jidda mun Gama magana da mahaifinta yace Allah yasan ya alkairi daman ko ban zo da wannan magana ba aurar da ita zaiyi ya huta kar ta dauko mai abin kunya naso ace tafi haka girma amma Allah be nufa ba duk ɗan da fara fitina kawar da shi..... shi ne masalaha....,
*HAUWA KULU WOMEN LEADER*
daga alkalamin
*oum yasmeen*
Book 1
Domin malakar book 2 500 zaku iya biya ta wannan hanyar
8141785374 Amina alhasan Muhammad opay
Yan niger zaku iya turo da katin Airtel na 300 fcfa
Ku toro shaida ta wannan number
09061890481
Wasan yazu ya fara kar ki bari ayi bake
*Yan amanar DESTINY LOVE sauran one page fa*
🔞
A jiyar zuciya ya sauke yace
"Hakane bara komai ya daidai ta sai muyi mai magana tun da yanzu hankalin sa ba akwance yake ba...,
To Allah ya kawo mana mafita amma jidda sai addu'a wallahi
Amin yace
*****
Bayan ta gama kwasar dariyar'ta ta fara tafiya ba kowa titi ma haka da kafa ta ƙarasa gida saboda ba motar hawa a kofar gida ta ci karo da malamin su na islamiyya ɗauke fuska tayi.....
Tayi kamar bata gansa ba zata huce yace
"Hauwa bukar Rabi'u.....huce ni zaki ba ko gaisuwa...?,
juyowa tayi ta ɗan zamo da glasses ɗin'ta tace
"Au sannun ka...saidai ban sheda ka ba...,
Sakar baki yayi yana kallon'ta
Bawan Allah nayi gaba tun da baka da abin cewa ka tsaya kana kallona
Gauron numfashi ya saki yace
"ba shakka hauwa'u ashe abin da ake faɗi gaskiya ne....nine yanzu baki gane ba malamin Kur'ani .....,
Wani kallo tayi mai na up and down tace
"Malam nifa dogun zance ne bana so me ya kawo ka kofar gidan mu kar dai muna....ko tsaka uwar munafukan duniya ce ta faɗa maka wani abu....,
gyara tsayuwa yayi yace
"Me ya haɗaki da Baraka....har kika ɗebo yan iska suka ra zana baba...,
Mayafin'ta ta ciro taci ɗamara dashi ta ware idonta tar tace
"Isuhu...,
Hangame baki yayi yace
"Isuhu gatsal ba malam.....,
Au karya nayi ba sunan ka haka ba ina cewa har mutane aka tara aka raɗa maka suna ISUHU ka fita a idona kana da sauran mutunci a dona in kuma kaki wallahi zan saka rigar rashin arziki in ci baka mutunci in banda iskanci har ni zaka zo kana tambaya Me ya faru lallai mutun garin nan sun manta wacce jidda...kai kasan wallahi inda dane da tuni wani zancan ake bawan ba sa'ar ku ɗaya yanzu bata ku nake ba siyasa ta ɗauke min hankali wane a garin nan besan ILIYA saurayina bane amma haka kuka rufe idonku ku dangantakar dake tsakanina da baraka baku duba kuka amshi kuɗinsa insha Allahu sai Allah ya bani wanda ya fishi...shima ILIYAN jira nake mu gama wannan dambarwar zaɓen wallahi ya shiga uku a garin nan
Kee kina haka wazai aure ki yar iska irin ki wacce ta raba mutuncin ta ga mazan waje....
ba abin da jidda ta tsana sama da zina dan haka be ƙarasa ba ta zari katakon da aka jingine kofar gidan su ta loda mai a ka wani uban ihu ya saki
kama kugu tayi tace
"Wallahi kaɗan ka gani baka ga komai ka ka ƙara shiga sabgata wallahi sana sauke maka gana most go ɗin rashin mutunci har Ni zaka kira karuwa kaje gida ka binciki wace kanwarka.....,
Daga hannu yayi zai zabga mata mari karab aka riƙe hannu cikin jindadi tace
"Ya mage barshi ka barshi Wallahi ya sake ya taɓa wannan kyakkyawar fuskar sai na datsai hannunsa..,
Cika shi yayi yace
"Kanwata mu shiga wannan ba asan yinki bane.....,
gyaɗa kai tayi ta shiga ciki ya bita
Wani kululun baƙin ciki ne ya tukare huyan isuhu ba yarda ya iya haka ya tafi
********
Babban floor ne an kawata shi da kayan more rayuwa komai na floor up white ne da c green ga wasu hadaddun luxury sofa kallo ɗaya zakai mai kasan ya ɗan afa ya kara haske sumar da ta fito a fuskar ta kara bayyana ramarsa ka cewar bata sami kulawa ba kamar yarda take samu gefen sa jafar ne ɗaya kujerar Shuram ne zaune da biro da takarda suna ta aikin kirge
Knocking kofar akai be ɗago ba nuna wa yayi kamar besan a nayi ba shuram ne ya ajiye biro ɗin hannunsa yace
"Ansh ana fa knocking.....ina ga madam ce...,
tashi yayi ba tare da tace komai ba ya buɗe kofar kamar yadda ya zata haka ne ya faru yar aikin su ce cikin sauri ta zube a ƙasa tace
"Barka da wannan lokaci....,
Cije lips ɗinsa na kasa yayi wai yaushe nadeeya zatayi hankali yafa da mata ba sau daya ba sau biyu ba baya son Yan aiki suna shigowa part ɗinsa aikin da ya kamata ace ita zata yi sai ta turo yar aiki baya son hulakanta Dan Adam dan haka ya amsa mata ciki ciki
hajiya ce ta ce inzo in tambaye ku me zan dafa muku....
Ya Allah kalmar da ya faɗi kenan da kyar ya iya cewa
"Bakomai....,
Tashi tayi ta bar gun cikin sauri....sai da ya tabbatar tayi nisa tukun ya nufi part ɗin nadeeya kamar yarda yayi zato haka ce ta faru zaune take riga daban zani daban tana ta charting sai kawayenta suna ganinsa suka kowa ya saita kansa gaishe dashi sukai be amsa ba suka far gun ajiye wayar tayi tace
"Haba honey ka saki ranka mana....wayan nan kawayena ne amma baka kaunata dashi why honey ha yarda suka gaishe ka ka share su....da baka yi wallahi yau cewa zanyi saboda wannan halin da muke ciki ne amma sabon kane gaskiya bazan dauki kana ci wa kawayena mutunci ba....nida nake fatan in muka sami gwamnati duk commissioner zan musu....,
be ce mata komai ba ya juya zai koma da sauri ta rungume shi ta baya cikin deep voice ɗinsa yace
"nadeeya sake ni kinsan yau ba mu kadai bane..ko,
Lumshe idanuwan'ta tayi Allah ya ɗora mata jarabar son mijinta kan mararsa takai hannun'ta tace
"Dear yau kuma nadeeya fushi kake dani ko.....,
Cije lips ɗin'sa yayi a birkice ya juyota sakamakon matsamai jijiyarsa da tayi zuba mata shashyayyun idanuwansa yayi masu kama da mejin bacci yace
"Kar ki taso da abin da baza ki iya ba yana kai wa nan ya juya ya barta baki buɗe a yan kwanakin nan ta rasa gano kan mijinta tasan halinsa sarai ba wannan siyasar bace ta mai da shi haka akwai wani abu juyawa tayi ta shiga bedroom ɗinta nan su tani suka shiga tana shiga ta ja dogon tsaki ta zauna tace
"Wai daman har yanzu kuna nan da wannan mugun halin naku.....ina cewa tun a boarding kuka dena.....,
tashi zeenatu tayi ta zauna tace
"Me za'a fasa mutuwa ko hisabi.....?,
kau da kai nadeeya tayi tace
"To wallahi ba'a gidana ba haka kurum ku jamin wani tashin hankali.. Wallahi dear in ya gani kashi na ya bushe.....,
dariya suka sheƙe dashi
TANI tace
"Zeenatu bata son kan network ɗin da muke hawa bane... shi yasa kike faɗar haka...,
Cikin kunfar baki tace
"Wallahi bana fata na sani....,
Matsowa kusa da ita Tani zeenatu tayi tace
"Wallahi baza ki hana mu jin dadi ba.....,
blanket ɗin da Tani ta rufe jikin'ta zeenatu ta yaye tace
"Haka kurum yau kana nawa muna yi miki alkunya kin ajiye mu sai bamu abinci kike...,
Zigidir take haihuwar mahaifiyarta dan cabkar breast ɗinta zeenatu tayi tana ja inda ita tana matsa mata ɗayan wani irin numfashi suke fitarwa me kurnani
Tashi nadeeya tayi da sauri Hadiza ta tashi tace bara mu basu guri tun da abin nasu ya zarce hankali magani ne ya waɗo a jikin hadiza lokacin da ta tashi durkuwa sa nadeeya tayi ta ɗauka tace
"Wannan maganin mene....,
planing
zaro ido nadeeya tayi tace
"Hadiza kema bin maz...kike!,
me yafi raina auran in kayi in bakai dace ba hawala mutum yake sha wannan hanyar tafi kawo min kuɗi ke nifa bafa da kananan mutane nake ba kinsan dai me goro tsohun governor garin nan ni yarinyar sace
Zaro ido tayi tace
"Ke dan Allah shugaba da wannan harkar....,
Tab kaɗan kenan
Dan Allah yanayi....
Wani murmushi tayi wanda Allah ne kaɗai yasan manufarsa tace
"In kika sha guda biyar zaki shekara goma ba haihuwa maganin yana da karfi sosai....,
Da sauri tace
"Bara insha kuwa...,
buɗe baki TANI za tayi karab zeenatu ta haɗe bakin su kokarin tureta take kar tasha amma ina har ta ɓaro ta afa a bakinta ganin aikin gama ya riga ya gama zeenatu ta saki baƙin tani ta komar da kanta ƙasan ta
Bayan ta gama sha ta fita itama hadiza fita tayi
Karfe 2:49 na dare
Shugaban jam'iyyar su anshe salim sani tsakuwa shi ne yaje ofishin hukumar zabe sosai gurin ya cika manyan ƙasar ne a guri duk wanda ka gani wane da wane ne yan kuci ku bamu suna waje ana jiran sakamakon zabe gumi ne ya zubowa baturan zaɓe sakamakon maganar da wani ya zo ya raɗa mai kawo mai wani sakamako akai inda ya ɗaga shi yace
"Sakamakon yegzen ya ɓata....,
wani irin ihu suka sa na ashe na waje sun ji fetur wani fusatatcan matashi ya siyo ya ɗaga murya yace
"Wallahi karya ne ba mu yarda ba akwai mutanan da suka dauki sakamakon a takarda lokacin da ana kirga kuri'a wallahi kana baɗa mana ba dai-dai ba sai na kuna ka.....,
ganin rashin gaskiyar da yake so yayi bazai yuhuba in yace zai yi zai yine a ransa yace
"Bisa duk sakamaƙon da muka fitar da irin kuri'un da ko wanne ɗan takara yaci halastatcan ɗan jam'iyyar haske party wato ASHARAF IMAM GEZA ya sami damar lashe zaben shugaban Kasar GEZA da halattacciyar kuri'a biliyan goma da dari biyar inda abokin karawar sa ya me girma governor jahar nan sa'eed mai goro ya sami miliyan goma sha biyu
duk wanda yake ganin ba aimai a dalci ba kofa a buɗe take yakai kara gaba nan da kwana goma kafin rantsar wa amma mutukar yayi wa dan takara taya murna ba batun kai kara
Yana faɗi sojoji suka rufe shi suka shigar da shi mota domin raka shi airport
fitowar jidda kenan daga bayi yau shigarta bayi yafi sau goma tun dawowar'ta domin ba ƙaramin alkawari gwamna yayi mata ba hansai ce ta wara radio daidai gurin da aka faɗa ansh shi ya lashe zaɓe bata san lokacin da tayi ball da Radio ba
Hansai tashi tayi tana hura hanci jidda kowa jinta ne ya dauke na wasu dakika sai maganar cin zaɓen ansh ce ke yawao a kunnanta da sauri baba lantana ta fito ta saki buɗe tace
"Yau Allah ya bamu adalin shugaba wanda yasan kishin mu....,
Malam kuwa daman baya su mai goro cikin farin ciki ya fito yace
Hamisu...gaka zaɓin da Ubangiji yayi mana wannan mutumin ya dade yana kasa mana aya a hannu Allah mun gode maka ...,
Hayaniyar mutane suka ji dan haka suka tsaya da hirar da suke
Allah ya kawo karshan su jidda woman leader matasa ne suna buga ganga har wasu suna kokarin hawowa gidan ta bayan katangar gidan su tabi ta fita balla kofar sukai suka shigo da sharɓata sharɓatan huka kuka gwaggo ta rushe da shi ganin ana neman hallaka mata jika......✍️
*Me kuke jira ku harzar ta payment ɗin ko domin shiga group labari fa ya dau zafi wai kuwa Mai GORO zai hakura ne mu haɗo a littafi na biyu*
*HAUWA KULU WOMEN LEADER*
*OUM YASMEEN*
End of book 1
*Zuwa dare zan buɗe paid group kame bukata yayi min magana domin fara posting da shi*
Za ku iya biya ta wannan hanyar
8141785374
Opay
Amina alhasan Muhammad 500
Yan nijar zaku iya turo da katin Airtel na300 fcfa
Ku dauke shi ku toro ta wannan number
09061890481
"Yi mana shuro ko inyi sala sala da naman ki.....,
Editing shaf shaf
Tsit gwaggo tayi ta koma bayan kahu musa ta ɓoya
Kahu hamisu ne yace
"Dan Allah ku hakuri kamata yayi yarda muka sami wannan nasarar murna za mu yi fa finaba....,
Jikinsu ne yayi sanyi ɗayan yace
"Mun tafi amma kuja mata kunne ba ita ba zagin kowa dan wallahi taci sa'ar ka da sai mun farke mata ciki....,
Suna fadar haka suka juya suka fita
Fitowa gwaggo tayi tace
"Yau nake ganin wata masifa..,
Gwaggo abin da tun huri kuka kasa fahimta kike ganin ke da ita
Shiru gwaggo tayi domin yau ta gaskata komawa daki tayi
Malam yace
"Ai wallahi zan kira inna ayi abin da za ayi tun kafin ta dauko mana abin da yafi karfin mu dazu limamin masallacin gabas ya kawo min kararta sun ci mai mutunci ita da rabebe...har fasa mai kai sukai....,
Dariya kahu musa yasa yace
"Jidda baya ko rabebe shima wayasa shi shiga sabgar su ashe shi yasa ya kawo rawani har baki kai jidda shegiyar kaya ce ta iya bakin aiki ni da ta cinye mun uwar garke na .....,
kahu hamisu yace
"Allah ya shiryata ai ranar juma'a za a daura auran....,
Tattaunawa sukai yarda abin zai kasance
*****
Bayan saukar jidda daga kan ka tanga gudu tasa tafiya take har ta iso gidan inna taci sa'a kuwa kofa a buɗe take shiga tayi dai-dai fitowar aunty bilki daga toilet cikin mamaki tace
"Jidda lafiya....,
hannunta ta miƙo mata kamata tayi suka shiga daki da sauri inna ta tashi daga zaman da tayi tace
"Me ya faru ko murnar ce tasa kika kasa hakuri kika tawo...?,
Cikin tashin hankali tace
"Inna inda bane suka zo har gida nemana...nan ta kwashe komai ta faɗa musu salati inna ta saki tace
"Allah ya rufa asiri zaki bar musu garin....,
Da yake jidda ba a hankalita take ba ba ta fahimce me take nufi ba
Bayan ta huta ta yi wanka ta kwanta
******
Ansh yana jin shi yaci yayi sujjada ya godewa Allah yana dagowa abba ya kirashi bayan sun gaisa yayi mai maganar auransa ba yarda ya iya haka ya amince amma wallahi Allah ne kaɗai yasan tsanar da yayi mata
Bayan ya kasai wayar shuram yace
"Abokina kaga yarda kakoma wani abun abba ya fada maka....,
"Kanwar mahaifiya ce ta bar wasiya lokacin da zata mutu in Allah ya raya abin da ta haifa a haɗa Ni aure da ita...,
Wace yarinyar ya sunan ta
"Wallahi na tsane ta ashe ma jinana ce amma bakomai na sami damar gasa mata aya a hannu..,
Haba ANSH tun da muke dakai ban taɓa jin kace ka tsani wani ba me tayi maka da har ka tsane ta
Jidda wacce take ci mutuncin a gidajen rediyo da talabijin wacce take min kazafi kala kala
Cikin mamaki shuram yace
"Lallai kuwa ka sami damar worata amma ya zakai da nadeeya in ta dani.....,
Ajiyar zuciya ya sauke yace
"Nima abin da nake tunani...,
Allah ya kawo maka mafita
Amin
Cikin gidan nadeeya kuwa
Iya murna tayi yau yan makarantar su sai bugomata waya ake da abokanan arziki
Alkawari kuwa sai yiwa mutane take ba adadi
🤔 🤔 Muje zuwa
******
Wallahi Allah bazan yarda ba ni za a ciwa mutunci dole in daukaka kara wallahi
Mustapha Umar jiran lokaci yace
"Ai his excellency kwantar da hankalin ka za mu tafi kotu dole muyi murda murda ka haye kujerar shugaban kasa...,
Yusuf jirga yace
"Ai wannan a zaune take muke da nasara....,
********
Bayan kwana shidda
Rana bata karya ayau juma'a. Aka rantsar da ASHARAF IMAM GEZA bayan an gama ramtsuwar ne yan rakiya suka raka shi fadar shugaban kasa nadeeya ji take ba ya ita sai zagaye ko ina shashin da aka bata take yau ita ce
*FIRST LADY*
Mahaifiyar ta ummi sai daɗa hure mata kunne take tare da zugata
*****
Bayan an sakko da ga masallaci aka daura auran*HAUWA'U BUKAR RABI'U DA MUHAMMAD MUHAMMAD GEZA* akan sadaki dubu dari da sittin abba ne ya bayar ko wanne a cikin su cikin farin ciki suke sun cikawa Amina burinta
Kowa komawa gida yayi inda a daran yau a kai amarya gidan ta
******
Auty bilkisu ina wannan limon yake
Miko mata shi tayi ai kuwa zama tayi ta fara sha tace
"Allah aunty ina kaunar wannan limon kankanar da kike min yana da dad'i...,
dariya aunty tayi yaro yaro in banda a haka ko a jikin ta ai taji canji gama sha tayi tace
"Auty yau zan koma gida satina ɗaya fa a gidan nan.....,
A'a ki bari zuwa dare zan raka ki nima ina so mu gaisa da gwaggo
To wallahi aunty saboda ke na yarda amma yau so nake in je gurin iliya in ci mai mutunci wai aunty ni iliya zai yaudara Duk irin son da yake faɗa mini na karya ne
zama auty ta gyara tace
"Allah zai baki wanda ya fi shi bana son kara jin wata magana akan'sa...,
To aunty kahu isane ya shigo yace
"Jidda