Showing 39001 words to 42000 words out of 52733 words

Chapter 14 - DOCTOR DEEJAAART

Unknown   

08 Oct 2024

10991

baya KO d naman?
Zumbura baki tayi
Tace "ni hannuna rawa 2 yake yaya saif,
so bazan iya ci da kaina ba,
plsss taimaka kaban kaji yaya saif na? "
Har ga ALLAH bai kawo komi a ransa ba.
Ya matso ya d'auko d'aya dayake yan yanke yasa a masa.
Nufo bakinta yayi ta Fara amsa tana taunawa kamar mai cin mad'aci,
da sauri ta furxo ta q'asa tana yamutsa fuskarta.
Tsayawa yayi yana duban fuskarta yace
"Anything else deejart?""!
what happen,?"
Cikin muryar marassa jin dad'i tace''em em yaya saif, I am thinking bazan iya cin Wannan ba,
SBD d'aci yaimun a baki kamar zanyi amai nakeji na ynxu hakan nan"!
da sauri ta dafe baki alamar yunq'urin aman kuwa kawai takeyi.
Da sauri ya dafa kafad'ar,
ta ya riq'ota da hannayen sa,
a hankali ya d'ora hannunsa a bayanta yana d'an murzawa har izuwa shafaffen cikin Nata.
Lumshe idanuwa tayi tahau sauke ajiyar zuciya.
"yanxu to miki keso kicin,
Cikin murya q'asa q'asa dan har saida ta riq'o kansa ta sanya lips d'inta a setin kunnen sa ta Fara magana a hankali,
"Yaya saif yanxu banjin cin komi a bakina sai gurasa mai quli da man gyad'a,
wacce ake yanke yanke a ciki,
plxxx yaya saif ita kawai Zan iya ci temakarni ka samomin inci,,
Dafe kansa yayi a ransa yake fad'in
" lallai yarinyar nan kin sameni a arha yau,
uhmm!!!!!
wlh kinci arxiq'in kawai lpiar da baki da.
daba haka ba wlh uhmm.!!
Zaki kasa ne,
Shi matsalar sa ma dole tasa shi kashe wayarsa, dan harya gaji da kiran su mas'ud da akram.
Yana tunanin inhar ya q'etare ya bar ta yanda batta da lpiar nan kamar bai wanzar da adalci ba a gareta, koma ba haka ba shi mutum ne mai tausayi,
Bai son ganin mutum a wahale.
Gashi yanzu dole inda ake saida gurasarπŸͺnisan sa ya zarta na inda ya samo Mata shawarmar ma sosai.
Jin kukanta ya farkar dashi daga tunanin sa.
"OK
You Stop crying kinji?!"
Bari naje na dawo"
Fita yayi da d'an hanzarinsa kuwa,,
Kwanciyar ta tayi ta hau yin shillo da q'afafunta tana dariya,
cikin farin ciki da annushuwa.
Jawo wayar tata tasakeyi,
wann karon da su basma suka dinga fira har sadda Air time d'inta yai low sannan ta haq'ura.
Murmushi take famanyi tana lumshe idanuwa,
Har kusan 11 sai gashi ya sake shigowa ya zauna a gadon Wannan Karon duka ya d'aura jikinsa a gadon ya tadata zaune,,
Ya ce" to gashi kici"
Fara bata a baki yayi ta d'an Fara ci sau d'aya sau 2,3,
Ana 4n ne ta janye fuskarta tana turo baki,,,
Dame fuskarta tayi ta na shirin yin kuka,
Had'e rai yayi dan iskancin Nata ya soma isarsa,,
Cikin kallo mai Kama da harara ya dubeta yace
"Mike nan kuma kk nifi da hakan?"!!!
"Yi haquri yaya saif wlh ba abinda na ke son ci yanxu kuma kamar abincin momy na,
Zaka taimaka ka kar6omin dan Allah in samu in ci?"
Wani duqulen takaici ya taso masa, har yakejin baccin yakai zuciyar sa nesa daba abinda zai Hana ya kumburawa yarinyar nan kumatu da zafafun marirrika,
Wani dogon tsoki yaja Wanda hakan ya haddassa Mata fad'uwar gaba,
tuni ta b'oye kanta a cinyoyinta,
Cikin masifa ya Fara Mata magana da cewar,
"Dan kin d'auke ni d'an iska wanda baida abinyi har zaki dinga sani wahala haka?"
Gabaki d'aya kin kashe mun uxirina na yau sbd ciwon ki?"!
Koni tsaran kine ko yaronki bare bare ki dinga yimin yanda kikaga dama eye,?"
Tausayin ki ne kawai yasa nk miki haka,
Ga abubuwan da kika kissafo nan kaf babu Wanda ban samo miki ba,
dan haka in bazaki ci ba ki yadar, babu inda zanje in sake samo miki wani abu ki jini da kyau na gayamai hakan,
In kuma ki kaq'i sai dai ki kwana da yunwa na gaya miki,
Stupid girl kawai,,
Wani tsuwar kuka ta fasa Masa tana tutturo q'afafunta tana turjesu tare da har had'e su tana matso hawaye kmr gaske,ta na fad'in
"Wayyo ni cikina yunwa nake ji ay ko,,,
wayyyyyyyooo ALLAH momy na ki kawo min abinci kar yunwa ta min illa,,,,
Wayyo kakuss yaya saif bai riq'e amana ta ba kamar ynda kace yayi mun,
Ficewa yayi a d'akin yanaji kamar ya rufeta da marirrika,
Dan yatsani hayaniya bare taratsi.
Sam ya kasa sukuni a d'akin sa ,
har lokacin bai daina jin kukanta a kunnuwansa ba, yana ji kamar yanzu ne takeyi,
Dole ya miq'e ya nufi shashen iyayen nasu kuwa,
yana ta faman sakin tsoki sai d'acin rai yake,
Shashin momyn tata yaiwa tsinke,
A xuciyarsa yake cewa" yanxu da kunya naje nace Wannan 'yar yarinyar ce ta aikoni karbar abinci gskia"
Muryar Mahmoud yaji a bayansa yana fad'in saif y,,,,

XayynebπŸ’€πŸ’€ce
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ’ŠπŸ’ŠπŸ’Š
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
*doctor deejart*

πŸ’‰
By
XayynebπŸ’€πŸ’€

*Fasaha online writer's f o w*
Jinjina gareki
πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ» *Aminiya ta gari wato mom Sadeeq*
ALLAH barmu tare.


*Dedicated to my daughter deejart*

πŸ…Ώ3⃣4βƒ£πŸ”΅
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
Muryar Mahmoud yaji a bayan sa yana fad'in "brother Ina xuwa hakan,?"
Amman kafinann gaskia baka kyauta wa mas'ud ba
da yarinyar nan ba,,
Bakaga yanda ta shiga damuwa ba Wlh akan rashin zuwanka,
Phone naka a switch off kuma,
Ankira ba adadi,
Wlh ni Xena ma
har mamaki taban sbd yanda ta damu da rashin xuwanka, KO angon Nata dake gefenta bata damu dashi ba,
Dawowarmu knn mudasu akram sunbi ta q'ofar baya ne nikuma na shigo tanan na je wajen kakus na kai masa maganinsa,
Tab'e lips saif yai tareda daga kafad'unsaπŸ€·πŸ»β€β™‚yace.
"Ita taso ta damu kanta mahmoud,
Miye gamina da ita ma da zata wani sa damuwa a xuci,
Kan rashin xuwana,,?
KO in ban zoba za'a fasa bikin ne?"
Dukan kafad'ar sa Mahmoud yayi tare da dariya yace
"A'a gskiar ka my man"
Ammn miya hanaka xuwa bayan Kari gaya Daka amsa masa kuma za kaje?
Yamutsa fuska yayi yace" patient gareni ne shiyasa ban jeba"
Mahmoud yace"patient kuma?
Waye knn?
Saida yayi d'an jimm sannan yace
"Wannan yarinyar man,
Hararar sa mahmoud yai yace
" dalla mlm ka fito fili Kai mana bayani waye ba lpia kuma, Danni ban fahimci da Wanda kake ba, mace ko namiji oho".
Gaba saif yayi yana fad'in " basai kaji ba ko waye ba, dan haka ka q'ara gaba mlm.
Yana kaiwa nan ya shige shashin su momyn.
Da kallo Mahmoud ya bisa, murmushi yayi ya girgiza Kai yace a fili
"saif d'an zafin Kai,nasan dr kake nufi,,
Allah sadai ba kaima doctor hakan dan nasan hali.
Barin wajen yayi ya nufi 6angaren shi..
Koda saif ya shiga falon bai iske kowa ba, yai tsaye gefen kujera tareda kallon agogon hannun sa 11 saura minti 11,
Tsoki kawai yake a ransa shiyanxu gashi momyn bata falon ya zaiyi?
Wataqil ma tai barci KO tana shashen dady,,,
Wani tunani ne yayi kawai ya nufi kicen Kai tsaye.
Yana shiga ya hau bubbud'e colars da median puts silver nasu na girki.
Murmushi yayi ganin sakwara da miyar kifi had'e da tasokokin nm a ciki,
Plats ya d'auko ya zuba sakwara guda 3 Sai miyar.
Barin kicen d'in yayi ya fito ya koma shashin nasu..
Tana kwance rub da ciki Sai faman shilla q'afafunta take tana wasa dasu tana buga games a phone d'inta tana sakin murmushi,,
Jin motsin za'a shigo ne yasa tayi saurin komawa ta kwanta tare da rufe idanuwa
like of sleep.
Zuciyar ta tana tunanin waye to?
Dan batai tsammanin zai dawo ba a yanda ya fitan nan a harzuqe.
Ita kanta ta ji tausayin wahalar dashi da tai tayi.
Jin an shigo tare da maida q'ofar aka rufe qamshin ferpume nasa ne ya tabbatar Mata dashi ne ya dawo.
Jitayi haular tsoro tunani take q'ilanma dawowa yayi ya caskwad'a ta saboda abin da tai.
Tun shigowar sa da'kin idanunsa suka kafe a fuskarta yana kallon zallar kyau da ALLAH ya qawata yarinyar dashi, bai San miyasa xuciyar sa ya kafe a kan son yarinyar ba tun kn ta mallaki knta tuni ba tun yau ba, fiye da kowace budurwa,
Shidai yasan tun tashin ta bayada wacce yake kulawa a gidan Sai ita.
Itama kuma hakan,
Sun masifar shaqu,
Amman tun lokacin da wani cos ya kaisa Qasar waje long as eight years, daya dawo komi ya canza a tsakanin su ganin yanda 'yan matan suka Taso da rawar Kai, musamman ma su basmar,
dan ita deejart dama can hkn tk ba hayaniya Sai taso.
Amman du da haka bai kulaba gaba, d'aya yai musu ku d'in goro yahau murtuqe masu waishi nan bai son raini.
yai nasaran sa masu shakkunsa a zuciyar su kuwa
fiye da sauran samarin gidan.
Danko hira suke so suyi dasu Mahmoud tofa muddin yana wajen bazasu tun Karo ba ma.
KO kuma in suna cikin yin firar dasu yana xuwa kowace zata sulale tabar arear wajen nan kuwa a take kuwa.
Wannan tsoron nasu dashi ya q'ara samo a saline tun daga dukan da ya taba yiwa jawaher da miemie da belts d'insa har ya tar gad'a su a yatsun hannu 4,
a sanadiyyar sun ma hajar rubdugu suka jimata ciwo akan d'anyen mangwaro.
Tun daga lokacin kuwa tsoransa ya nunku a ransu.
Gashi yanxu koda suka girman bai fasa ladabtasun ba in har suka masa laifi.
Zuciyar sa bata q'ara amincewa tana son deejart ba saida yaji abinda Mahmoud ya fad'a a kwanaki,
Anan yaji zaima iya mutuwa a kan deejart in ta auri wanin sa,
Gashi hkn shiyayi sanadiyyar hatsarin sa akan ta sbd tention d'in da yake ciki a tym d'in.
Koda kakus ya fad'a masa auren su ba q'aramin 6oyayyen farin ciki ya kwana dashi ya farka dashi ba.
Amman kuma matsalar dayake tunani kowane lokaci muddin ya sakarwa yarinyar fuska q'ilan ma ta rainasa,
mafarin knn ya ke d'addarewa Sai inya kad'ai ta kuma ya shiga damuwa. musamman rashin lafiyar kwana 3 yayi a 6oye,
a tym d'in data ke 6oye masa kanta.
Ajiyar zuciya ya sauke.
Zamewa yayi ya zauna a kujejar dake gaban gadon.
Dubanta yake yi.
ji yake kamar ya had'iye kayansa,
dan tsantsar son 6oye.
A hankali idanunsa suka sauko a 'yan siraran lips d'inta jajir dasu,
dagani zasuyi d'an Karen taushi kuwa wajen komi ma....
Q'ugun ta kuwa daya duba kasa sauke idanunsa yai a gun,,
shi har mamaki yake wai yarinyar nan ce ta Tara wad'annan qualities d'in abubuwan a jikinta haka?
Ya mutsa fuska yayi tare da gyad'a kafad'ar sa,
dai dai kanta ya q'araso yaja ya tsaya tare da dire plats d'in
by side of her,
Du tana kallon sa ta cikin 6oyayyun lumsassun idanuwan ta.
Murmushi tayi a 6oye tareda yin
Wani juyi gaba d'aya ta juyo jikinta setin da yake tsayen.
'Yar ficikar rigar barcin ta ta yaye, santala Santalan cinyoyinta suka fito waje dan har pant d'inta ba'a barsa a baya ba,
ya bada gudummwar leq'owa shima,,
Miq'a ta Fara yi tana turo balloons nata a zuwan cikin magagin barci ne takeyi.
Gaba d'aya saif ji yayi numfashin sa ya tsaya waje d'aya,
Musamman ma da yaga yanda balloons d'inta suke mimmiqe cike dasu dam dam a cikin breast cp na rigar barcin Nata,
du yadda ta motsa jikinta suma Sai sun q'ara 6ulluwa waje, dan kusan rabin su a waje suke, gashi zahiri kana ganinsu kamar suyi mgn a cikin wannan rigar barcin Nata mai sigar matacin koko,
Har pink d'in nipple Nata gasunn a free suna pacing d'insa,
suna faman yimasa kallon sani had'e da yafitosa....
Ji yayi gaba d'aya jikinsa ya d'auki tsumi da tsuma,
Hannunsa ya d'ago yana rawa rawa ya d'ora su a breast d'inta,
Wani masifaffen taushi yaji tamfar ya tsunduma yatsunsa a cikin audiga yake ji.
Da sauri ya janye hannunsa a kai tare da jin wani irin xirrrrr....a jikinsa kamar Jan shock.
Runtse idanunsa yayi gam yana faman tsotsar lebensa.
yana jin wani irin feelings na tsargasa ta ko'ina a jikinsa,
So yake ya tada ta yace ta tashi ga abincin taci karta kwana da yunwa, Amman ya rasa taya zai tada tan?
D'an janyewa yayi kad'an daga gareta ganin tana motsi alamar tashi zata yi.
Bud'e idanuwan tayi,
Farrrr ta wara fararen idanuwan ta a kansa,
acting tayi kamar dama a gasket daga barcin ta farka..
Kukan shagwaba ta sanya masa tana fad'in"yaya saif ka dawo babu komi a hannun ka gashi yunwa tasa nayi barci harna farka"
Dauke idanunsa yayi daga kallon balloon Nata yanda suke rawa a cikin rigarta du inta girgiza jikinta wajen kukanta.
Shi baima Lura da rigar jikin Nata ba tun d'azun Sai ynxu.
Plats d'in ya miq'o Mata.
Qamshin abincin dataji ne ya tabbatar Mata da A yes na momynta ne,
Karba tayi da sauri ta Fara ci.
ahaka ahaka har ta samu ta cinye sakwara d'aya.
Ruwa ya miq'o Mata ta a cup ta karba Tasha, ya sake 6allo Mata ma 😑?"
Waro idanuwa tayi waje da sauri.
Ta kallesa tace
"A'a fa yaya saif a gasket fa,
yai mun sauq'i ne ciwon shiyasa".
Tabe baki yayi ya aje maganin ya miq'e tsaye, hannayen sa sanye cikin aljihun jeans d'insa biyu.
Duban watch d'in hannunsa yayi 12 saura 15 ta nuna.
Kallon ta yai a yamutse yace
"Na tafi ni Zanje na kwanta yanzu,
ba wani abin ne dei KO?"
Jitayi kamar ta d'ora hannu a bisa Kai ta yi kuka,
Sam batta son ya tafi takeji.
Wata dabara ta fad'o Mata,
Duq'ewa tayi ta dafe Mara tareda fad'in
"Washhh yaya saif,!!
Zafi argghhhh,,!!!!
da sauri ya ra6a gefen gadon ya zauna yana Mata sannu,,
daq'yar take iya amsawa.
Kwanciya tayi ta riq'o hannayen sa ta rungumesu gam gam acikin qirjinta,
idanuwan ta a runtse,
tuni tayi dabarar Fara matso q'wallan kuka.
"yaya saif pleas ka taimaka ka d'an dinga shafa mun marana dan ciwo yake mun,,
Ganin yanda take yin q'walla baisan sanda ya janyota jikinsa ba yana matsa bayanta tareda shafawa ba.
Ita kuwa tayi lamo tana murmushi a bayan sa.
Juyo da ita yayi, aikuwa tai saurin sauya fuska tana cigaba da danne mararta tana matse lips d'inta tare da Danna su a cikin bakinta tana tsotsa tana fad'in "uhmm uhmnn yaya saif zakamun plsss kaji?.......
Na tabbata zai bar yi mun ciwo......
in kaimun hakan kaji?
"washh!!!.
Matsowa yayi da d'an saurin sa ya
Kwantar da ita ya janye rigar xuwa Rabin cikinta.
Cinyoyinta suka fito gaba d'aya.
Lumshe idanuwa take famanyi.
Hannu-wansa ya d'aura a bisa marar tata a hankali.
Dagashi har ita sadda wani abu ya tsirga musu at the same tym d'in faruwan hakan.
Sharewa yayi ya Fara Murxa Mata marar ta har izuwa bayan q'ugunta kwankwasonta a hankali cikin nutsuwa.
Har had'e qafafunta take tana fiddo nishi kad'an kad'an sbd murnar abinda take jin yana mata,
idanuwanta ta sake runtsewa gammm.
Yakai minti 20 yana robing d'in wajen.
Yana q'oqarin janye hannunsa yaji tayi saurin riq'o hannayen sa d'in ta miq'e zaune tare da matso sa tasa hannayen ta a q'irjinsa ta turasa a baya ya kwanta a tsakiyar gadon yai plat.
Da sauri ta d'ora masa balloons d'inta a chest nasa, ta kwantar dasu bisa sosai tana d'an mommo tsasu a q'irjinsa tare sakar masa d'an wahalallen kukan ta najan hankali da 'yar tsuntsuwar zazzaqar muryar ta.
Sai fadin
"wai"!!!
"wai"!!! Takeyi.
Runtse idanunsa yayi yana jin wani irin doooamm....a kansa najin manyan tausasan abubuwan dake kwance lumossss dasu a saman qirjinsa.
Sam yakasa daka Mata tsawa bare ya tureta daga jikinsa kamar yanda zuciyar sa ke umartarsa.
Dukkansu sunyi lamo ko motsi basuyi kowa na mararin dawwamarsu hakan a zuciyar su.
Wannan Karon wani irin zaffaffen ciwo na gaske ya tasowa deejart a marar ta.
Wata irin Gigitaciyar
Q'ara ta Saki tare da q'anqame saif tana kuka.
Hankalin sa yai masifar d'agawa,
Ya rasa ya zaiyi Sai cewa yake" tashi kisha magani deejart,
Gashi ciwon ya dawo ,
du lefinki ne da baki sha tun d'azuba ay!"
Gabaki d'aya ya kasa sukuni,,
gashi ta kamasa ta q'anqame a jikinta.
Sai nishi take tana dafe mararta q'walla na sauko Mata a kumatu.
Wani irin d'umi taji yana fitowa ta q'asan ta,
jikinta yayi laqawas kuma lokaci d'aya.
da hanzari ta sakesa tana q'oqarin tashi zaune zuciyar ta cike da zullumi da add'uar ALLAH sa ba abinda take tunani bane yazo.
ilai kuwa tana dubawa saiga jini duya Fara 6ata farar T-shirt d'in saif.
Wani irin sautin duka gabanta ya bada cike da tsoron abinda zai
Mata.
duba da yanayin mugun kallon da yake jifarta dashi,
Yanayin kallon na sigar tambaya ne a fuskar maiyin tambayar wato na 'miye wannan haka kika samun a jiki na ya 6atani?????"""!!!!!


XayynebπŸ’€πŸ’€ce
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ’ŠπŸ’ŠπŸ’Š
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
*doctor deejart*

πŸ’‰
By
XayynebπŸ’€πŸ’€

*Fasaha online writer's f o w*

*Maman sadeq*
(hauwas)
Kina maqale a zuciyata fa a koda yaushe❀❀❀


*Dedicated to my daughter deejart*

πŸ…Ώ3⃣5βƒ£πŸ”΅
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
D'auke ta yayi cancakat daga jikinsa ya nufi toilet da ita ya ajiyeta..
Cikin yamu-tsattsiyar fuska ya nuna Mata rigarsa dai dai setin cikinsa inda jinin ya Fara b'atawa yace fuska shanye da toka
"miye Wannan kuma? "
Cikin dakewa ta watso masa idanuwa tace
" menses d'ina ne, tym d'insa ne yayi shiyasa yazo,
ta q'arashe maganar tare da turo baki.
Cikin tsawa yace
"OK,
Shine dan iskanci kirasa inda zaki zube Wannan q'azantar Sai a cikin jikina?"
Ko kad'an bata tsorata ba saima matsowa datayi gabansa tasa hannayen ta tana shafa lips d'insa tare da d'an zagaye masa su da yatsunta,,,
D'an matsa lips d'in nasa tayi tace
"Oh sorry my yaya saif,
Bari na wankema kaji my husband?"
Bata tsaya sauraran amsar Saba ta dure hannayen ta a botiran gaban rigar tasa ta Fara 6allesu.
Tsaye yai ya tsura Mata idanuwa kawai yana kallonta ya kasa hanata kuma abinda take yi Masan.
Wani irin son tane ke mugun fixgarsa har yana jin kamar ya janyo ta jikinsa ya tsotse mata jajayan lips d'in nan Nata.
Harta ida cire masa rigar bai sanma ta ida ba,
shi dai kawai hankalin sa ya d'auko wajen kallon face d'inta mai d'auke da sihirtaccen Murmushi.
Lumshe idanuwa yayi sannan ya bud'e su suka sauka cikin Nata,. Murmushi ta sakar mashi tare da d'an manne masa ido d'aya tace,
Give me five minutes zan wanke maka kaji KO?,
Bata tsaya jin mai zai ce ba ta juya zata nufi wajen wankewar.
Jitayi ya riq'o hannayen ta ya maido da ita a gabansa.
ya kafeta da fararen idanunsa masu kashe Mata jiki.
Sunkuyar da Kai tayi a zuciyar ta take fad'in "na shiga uku yau ni kuma,
Mi yaya saif ke nufi da Wannan kallon haka kuma gareni?.
Ba zato hannayen sa taji sun sauka a fuskarta yana zanawa da yatsunsa, har ya iso wuyanta da cinyar hannunta.
nanma ya hau matsa Mata su cikin salon d'aukar hankali,
Gaba d'aya runtse idanuwan ta tayi tana jin dad'in faruwar hakan,,
Sai nishi takeyi dukkansu kuma suna a tsayen,,..
Shi kansa baisan miyasa yake Mata hakan ba, kawai dai yabi umarnin zuciyar sa ne, yake Mata hakan,,
Jitayi ya turata a baya ya had'e ta da bango,,,
Da sauri ta bud'e idanuwan ta suka sauka a faffad'en q'irjinsa mai cike da yalwar kwantaccen gashi.
Sauke ajiyar zuciya tayi tare da duban fiskarsa,
shima d'in ita yake kallo fuskarsa ba'a sake ba kuma ba a d'aure ba,,,
Bazata iya daurewa kallon idanuwan yaya saif ba gskia. dan zata iya zubewa a wajen takeji.
Gaba d'aya jikinta ya mutu murusss,
Abinda ta iya yi kawai shine lumshe idanuwa da tayi gabanta na fat!

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login