Showing 33001 words to 36000 words out of 52733 words

Chapter 12 - DOCTOR DEEJAAART

Unknown   

08 Oct 2024

10989

sauran yan uwa Ina Neman su gaba d'aya a 6angare na za'ayi taro yanzun nan,
Cikin farin ciki suka tashi suka shige cikin estate,,
gida gida mai q'ofa suke sallama suke fad'a musu albishir da kuma kiran da kakus ke musu,,,
Kankace kwabo falon kakus ya sake d'aukar taron family estate d'in nan, kowa ka gani fiskarsa farin ciki baya 6oyuwa Sai sannu da barka akewa juna.
Momyn saif kuwa tana riq'e da hannun d'an Nata bakinta Sam yaq'i rufuwa dan murmushin murna.
Su angwaye Mahmoud kuwa suma abin ba'a cewa komi.
Bayan an natsu an sake bud'e taro da add'ua kakus yace
"To Alhamdulillah, kamar jiyane anan mukayi taro na baku haquri a kan lalurar data samu saif,
Kuma muka haq'uran dukkanmu mukaci gaba da yi masa add'uar samun lpia,
Kuma kamar jiyan daine muka sake taraku anan kan bikin yaran nan,
har muna cewa shi saif Sai ALLAH ya basa lpia ayi nasa daga baya,
Kuma gashi jiyan dai ne aka d'aura musu auren gaba d'ayansu,
shikuma saif d'in
sai gashi ALLAH ya Albarka ci auren nasa ta hanyar basa lpia dayayi,, Alhamdulilla lallaikam darajar aure da martabarsa da kuma albarkarsa babu Wanda yasan adadunsu Sai ubangiji Allah makad'aici.
Kakus ya juya ya kira saif da cewa
"saifullahee haq'iqa kasha jinya sosai ta sanadiyyar accident d'inda kayi a ranar nan,
Wanda hakan har yaja maka yin doguwar jinya a Asibiti sakamakon matsalar lose of memory naka da kayi na tsawon lokutta,,,,,,,....
Nan kakus ya kwashe komi tun daga A to Z,
ya fad'awa saif,,
Har ya xuwa d'aurin auren su da akayi jiya juma'a,,
Tun da kakus ya fara magana saif bai d'ago da kansa ba,,
Mstuqar mamakine ke nuq'urqusar sa a xuciyarsa,
tunani yake..
Shine yai ciwo hr haka ashe?
Lallai ikon Allah ya wuce haka,
Kuma wai har a cikin lalurar tasa ya furta yana son deejart da bakinsa?.
To shikam wane irin so ne yake ma yarinyar nan har haka?
da har ya iya furtashi ma iyayen nasu shi a cikin dubban jama'a kuma a halin rashin hankali ma?
ita kuma gigi yasa ta yarda ta amince harta yarda a Kai auren???""
Wani guntun murmushi yasaki a ransa yace
"that's better girl,
Hakan ma yayi ay zamu gauraya dake kuwa,
Kakus ya cigaba da cewa"to dan haka saifullahee ga deejart nan mun damq'a maka ita amana a hannunka, dan a haq'iqanin gskia deejart ta baka gudummuwa a rayuwar ka da kuma lalurar nan taka,
Bata da lokacin kanta Sai naka,
ita ce baka abinci kan lokaci, baka magani kan qa'ida, dama sauran abubuwa saifullahee,,
Kuma du da haka tace ta yarda ta amince zata aure ka duda lalurar da kake tare da ita kuwa,
Kuma iyayen ta suka aminta da auren naku,
ba tare da sun hanaba,
Ko dan ganin lalular da kake ciki ba, kokuma suyi tunanin cewa 'yarsu zata matsu a gidan auren Nata ba,
inda mijin Nata baida cikakkiyar lpiar da zai gamsar da ita yanda ya dace, KO kuma kulawa da ita yanda ya kamata ba.
To alhamdulilla kowane 6angare dai muna godia kuma ubangiji Allah ya q'ara had'a mana kawunan mu gaba d'aya".
Gabaki d'ayan falon aka amsa da
"ameeeen"
Dan haka kowa ya tashi na sallamesa"
Kamar jira deejart take kakus yace a tafi, saboda tagaji da mugun kallon da saif ke jifanta dashi wanda takasa gane ma'anar sa a taq'amaimai,
dan haka zumbur tayi ta Riga kowa miq'ewa tana faman q'ara rufe jikinta da q'aton xanen goggo amarya data rakito sa d'akin ta tun zuwanta,
ta saya jikinta dashi.
Sashinsu ta nufa jiki a sanyaye.
Zama tayi a gefen gadonta ta buga uban tagumi tana tunanin kowace shawara yaya saif zai yanke in bai yadda da zaman ta a tare da shi ba?
Tajima tana nan zaune tana zullumin ganinsa da kalolin wulaq'ancin da zai nuna Mata Kala 2.
takai ta kawo ma har ta daina jin tsoron.
turo baki tayi ta jefar da xanen jikinta a nan q'asa, tayi kwanciyar ta a gado tana fad'in
"ay dai komin masifar sa da kuma rashin mutuncin sa, inda har su kakus suka aura masa ni tofa yayi kad'an yace ma zai saken ma kuwa wlh ehe"
Na zamar masa q'aya wlh yaya saif "
Kwanciyar ta tayi tana tunane tunane a haka har barci ya d'auke ta cike da mafarkin yana buga mata hot play da balloon d'in ta,wasa kuwa mai gigitarwa,
Qarfe 2 ta tashi jikinta du amace murus ko saukowa a gadon ta kasa yi, gashi duk ta kasa sukuni na mafarkin datayi,,
Zaune ta tashi ta dafe kanta tayi a fili tace"wayyo ni deejart Ashe dai da sauran Rina a kaba?
Yaya saif a cikin ciwon sa yayi mun sabo mai tsanani na nau'oin wasa da balloon d'ina, gash yanzu kuma ya dawo hankalin sa ya zanyi da kaina ni deejart?"
Runtse idanuwan ta tayi gaban ta na beating da q'arfi,
Takusan minti 10 sannan ta samu ta
ta samu zuro fararen qafafunta q'asa ta shiga toilet tayo wanka,
Ta fito tayi salla sannan ta cire hijabin ta zauna gaban dressing mirrow kan STOL,
ta zame towel d'in jikinta tana shafa mai,
Wani irin q'aiqayi kan balloon nata takejin suna Mata,
"Na shiga 3 yaya saif yaimun mugun sabo mai shiga jiki.
Abinda ta fad'a knn ta kwantar da kanta bisa cinyar ta,,,
Nan ma tad'an jima sannan ta samu ta ida shafar ta miq'e.
Wata doguwar Riga ta sanya mai roba gaba d'aya tabi jikinta ta kwanta luf,
Ta sauko ta shiga kicin dan samarwa kanta abinda zataci,
Jin yanda cikin ta ke Mata tasan yunwa ce.
Jellop d'in shinkafa tayi Friedrich wacce Tasha cabbage da green beans carrots green pepper salat,
Nan da nan kicin d'in ya d'auki qamshi dama dai dai cikin ta ta dafa dan ba mai shigowa side d'insu tasan kuwa bazata Fara gigin had'a girki da Wannan masifaffen ba. dan tasan baci zai yiba.
Cikin plates ta sanyo ta dawo falo ta zauna ta je tasake d'auko juns ta dawo ta zauna ta d'ora q'afa kan d'aya tana cin abincin.
Bayan ta gama ne ta Kai kayan kicen ta d'auraye su sannan ta dawo ta kwanta anan falon saman 2 seater.
Ta laqafa ear piece a kunnuwanta ta kuna wata waq'a,
Wacce umar m farouq yayi mai taken
🎧shin yanzu idan kika barni Ina kwana?
Dubi yacce na rame so nakine yake ta6a raina,
nagane da cewa yanzun sone asali na,
Ki aminta Dani alqawari muriq'ewa juna,
In har na barki Ina ni Zan sa kaina,?
Kimin uxiri komi nai so ne sanadi na,
duk mai q'aunar ki sahibine ni a wajen,.......🎼lox mai son qarashen waqar yaimun mgn.
Dan Ina mai tabbatar muku duk wacce bai ji q'arshen waq'ar nan ba, to fa deejart na basa sorry,
dan yayi rashin dad'adad'n kalaman yaya saif gareta a hasashenta ammn.
Wanda yasan waqar kuma tana jinjina masa tace,πŸ‘πŸ»πŸ˜œ.

Lumshe idanuwa tayi tana masifar son jin waq'ar,ko yaushe.
Ji takeyi in tana sauraren ta kamar yaya saif ne ke raira Mata ita,,
sbd yanda kalaman waq'ar ke tafiya cikin hucin zazzafan nunawa Wanda ake matuq'ar so akeyin ta.
Ya jima tsaye a kanta yana kallon ta.
aq'alla yayi kusan munti 12, da yake idanuwanta a kumshe suke shiyasa bata san da shigowar tasa ba,
Bai san miyasa idanuwan sa suka gaza sauka daga uwayen breast d'inta da suke cike tam a rigarta kamar zasu hudo rigar su fito,,
Ta6e lips yayi,
yaja dogon tsoki yasa q'afar sa dai dai tata qafar da take a q'asa ya Mirza da q'arfi harda matse le6ensa dan tsabar mugun ta.
Bata san sanda ta saki phone din ba ear piece d'in kuwa har faskewa yayi.
Wata irin tsuwa ta saki tayi zumbur ta miq'e tsaye.
Ganin shine a gaban ta yasa ta zaro idanuwan ta, tare da dafe qirjinta,, tana sauke ajiyar zuciya.
Watsa Mata harara ya yi yace"iskanci ne yasa zaki sa ear piece a ear naki xa'anata miki magana kiyi shiru?"😑
Turo baki tayi cikin guni ciki 2 take cewa "wa yasan ka shigo ne bare,
Mugu kawai,,,
Fincikota yayi ya watsa mata mari a kumatu d'aya,
Yana fad'in wa kike wa guni koni sa'anki ne 'yan iskan yara daku kawai".
da sauri ta janye daga gunsa.
Da gudu tayi saman bene.
saida takai dai dai q'ofar d'akin ta sannan ta juyo tace
"wlh ALLAH ya isarmun mugu kawai,,
Zaro idanuwan sa yayi yace
" ke?"
Murguda masa baki tayi.
Yace "ni kike cewa mugu ko?"
Sake murgad'a bakin tayi tace.
"Eh kai d'in😚"
zare belt d'in jeans d'insa yayi ya biyo ta da gudu saman,,
Da gudu ta ida fad'awa d'akin ta turo q'ofa jikake, 'garammmm !!πŸšͺ

XayynebπŸ’€πŸ’€ce
πŸ’‰
By
XayynebπŸ’€πŸ’€

*Fasaha online writer's f o w*

*Dedicated to my daughter deejart*

πŸ…Ώ3⃣0βƒ£πŸ”΅
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
Bakin q'ofar ya tsaya yana jijjigawa yace da d'aga murya "ki bud'e q'ofar nan deejart kona 6allata,
Har ni zakiwa ALLAH ya isa?
Lallaikam yarinyar nan kin ce wani kema wlh,,!
Nike fad'awa haka
dan bakida kunya?
Zaki fito kisa meni ne, ina nan Ina gadin fitowarki,
zaki min bayanine dalla dalla in kika shigo hannu na".
Yana kaiwa nan ya daki q'ofar d'akin da q'afa ya juya ya fice a wajen yayi q'asa.
Dukan da yaiwa q'ofar nan kuwa da badon q'ofar mai q'arfin gaske bane da kuwa ba abinda zai hanata 6allewa.
Deejart zaune a gefen gado ta d'ora q'afarta d'aya kan d'aya ta kishin gid'a tana taunar cingam jika ke, q'as q'as, tana murmushi hankalin ta kwance. sai sakin dariya takeyi q'asa q'asa.
A fili tace "ai wlh friend komin abinka q'ofar nan bazaka iya cireta ka shigo nan ba,
sai dai in abin Sara zaka d'auko ka cire tofa Wannan kam,
Kuma da kake cewa Zan fito na iske ka to basai na fito d'in ba balle ka samu damar zailinta na ba masifaffe😚,?
Mutum kawai Wanda bai San arxiq'i ba masifaffe kawai da kai😏".
Kwanciyar ta tayi gashi ta baro wayarta a falo bare ta ci gaba da jin sanyayyar waq'ar ta,
Zumburo baki tayi tace" haka kawai mutum yabi ya gigi tani daga samun lpiyar ka".
Kwanciyar ta tayi anan,Saida aka Kira la'asar sannan ta tashi ta shiga toilet tayi alwala ta fito tayi sallar.
Komawa tayi kwance tana tunanin su jawaher, taso d'azun ta tsaya wajensu Amman hakan bata samu ba, sakamakon saif dake wajen yana mata kaifaffen kallon nan nasa Wanda takasa gane ma'anar sa.
Barcinta ta shiga yi.
Bayan isha'e ne tana zaune kan sallaya bata tashi ba har 10 ta ida,
Lokacin ne taji cikinta na mata kukan yunwa,
Jin bazata iya daure wa bane yasata miq'ewa tsaye ko hijab d'in sallar bata cire ba ta bud'e q'ofar d'akin cikin sand'a tana add'uar ALLAH yasa bai falon,
tayi sa'a kuwa data sauko bataga kowa a falon ba, sai dai tayi mamakin yanda aka ragewa falon haske sosai,
Ta6e lips tayi tace
"nasan aikin Wannan mutumin ne.
shigewa tayi kicen ta had'a kabent da milk Tasha ta q'oshi sannan ta d'auraye
Cup d'in ta mayar dashi wajen zaman sa, dan Sam ta tsani Barin kaya bata wanke suba koda kuwa cokali ne.
Hamdala tayi tace
"Yawwa all is fine,
Yanzu Bari inje falo in dubo phone d'ina kafin Wannan masifaffen ya dawo gidan, inda ALLAH ya temakan bayya nan"
Falon ta fito kai tsaye inda take thinking nan ta jefar da wayar tata ta nifa,,
cikin sa'a tana kai hannu setin wajen taji wayar harda faskakken ear piece d'in nata waje d'aya.
"Yawwa thanks God"
ta furta tana murmushi tare da d'auko su,,
Ta juyo knn tafara tafiya takai dai dai one seater taji tayi tuntube da wani abu Wanda yajaza har saida takai ga xubewa q'asa ta fad'i a wajen.
"Washhhh"!!!
Taji ance,,
Darammm,,,!!!
Taji gabanta yai wata irin fad'uwa jin kalar q'amshin perfume d'in mutumin nata, da kuma muryar sa,,.
Wadda ya ambaci wash d'in da ita.
Ga alama kansa ta fad'o yana barci.
Wallllll taga an haske mata fuskarta da light phone d'in sa.
Tuni ta tsure a waje guda sai faman rarraba idanuwa take,,,
"ke ce kenan anan?"
Abinda ya furta knn ya miq'e zaune da sauri ya kunna hasken falon.
Tuni deejart cikin ta ya d'uri ruwa,,
Kunnen ta taji ya damq'a da q'arfi ya murd'e sa cikin qugunta harda cije lips d'in sa.
Wata q'ara ta bud'e baki zata Saki,,
da sauri yakai yatsansa kan lips d'insa yace
"shhhhhh,,
Quiet stupid girl,
Dakin kuskura kin bud'e min sakaran bakin nan naki saina matse miki lips yayi jini sannan Zan saki,,,
Da sauri ta sanya hannayen ta 2
ta rufe bakin nata, dan tasan ba q'ara min aikin sa bane ya aikata mata hakan.
Wuyan rigarta ya cakumo ya zaro Mata fararen idanun sa.
Cikin d'aurarriyar fuska yace "ni ki kaiwa ALLAH ya isa KO?"
Tuni ta marairaice fuska ta Fara matso q'wallan hango uq'ubar da zata rizq'a wajen sa,
tana Sosa kumatu tace"yi haquri yaya saif ban San nace ma ba hakan ALLAH kuwa believe me yaya saif"

Kiyi haquri d wannan plxxx azumi nake yau shiyasa
DA bnyi niyar turawa ynxuba sai gobe inda type din bai DA yawa sai masoyan deejart suka kasani suka tsare shiyasa na hankoda sa😹😹

XayynebπŸ’€πŸ’€ce
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ’ŠπŸ’ŠπŸ’Š
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
*doctor deejart*

πŸ’‰
By
XayynebπŸ’€πŸ’€

*Fasaha online writer's f o w*


πŸ•‹Happy juma'atul Kareem to all Muslims. πŸ•Œ

*πŸ‘‰πŸ»Asma'u maman Aliyu*😘😍😘
*ina godia q'warai da kulawa da kike Dani da yawan add'uoin ki gareni ngd ngd ngd* *q'waran gaske Allah yabar zumunci ya kareki daga dukkan abinq'i kema*,
*Tareda kullihin musulman ALLAH ameeen*πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

*Dedicated to my daughter deejart*

πŸ…Ώ3⃣1βƒ£πŸ”΅
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
Kallon ta yayi a d'an daq'iqu sannan ya ta6e lips yace
"ke yanxu har kin isa kimin wani wayon ki na banza?
Yaushe aka haifeki?
da zaki mun wayon juya real talks ne em? To bari kiji
Dan haka sai kin gane kin min ALLAH ya isa yau,,
Ganin ya d'an saketa ne yasa ta
fake shi tayi zumbur ta miq'e tsaye zata gudu d'aki,
dawani irin mugun sauri ya finciko ha6ar hijab d'inta sai gata tayo baya baya ta zube warwas a q'irjinsa,
Q'irjinta ya had'u da nasa,
hakan yasa gaba d'aya suka xube kwance a q'asa,
ita tana saman qirjinsa shi kuma yana q'asa, ma'ana ya kwanta ita kuma tana saman qirjinsa.
Wani irin tausasan halittu ne saif yaji kwance lumu lumu a q'irjinsa,
Wanda tuni ya gane komiye su d'in kuwa,
Mamaki ya kamasa a ransa yake cewa
"Yaushe yarinyar nan ta q'ara had'a wad'an nan manyan abubuwan lokaci d'aya daga kwanciya 6atar hankalin sa?"
Lumshe idanuwan sa yayi,
zuciyar sa na cewa "da zaka sauke girman kanka da cika bakin da kakeyi saif daka warke ka murji breast d'in yarinyar nan son ranka sosai,
wanda daman sun jima a ranka da son sanin ganin su a fili bawai jin su ba, kuma shi wai ya rasa miyasa zuciyar sa take muradin samun na deejart d'in kad'ai bawai na wata mace daban ba can.
Sake runtse idanuwan sa yayi gam zuciyar sa na sama da q'asa da sauri sosai.
Ita kuwa deejart da harta q'ara tsorata Amman ganin da tai halin daya shiga yasata sakin 6oyayyen murmushi dan tuni ta d'agosa tace a ranta "ay indai kan balloon ne yaya saif wlh a sauq'aqe Zan mallakeka a tafin hannun na, in da na Lura sune ababen buq'atar xuciyarka tuni ba tun yau ba,
da sannu zan sa ka raina kanka kuwa,
Wato na gwada ma aikin yarinya.
Shiyasa cikin shagwaba ta q'ara shigewa jikinsa tana q'ara had'a balloon Nata da nashi q'irjin tana gogawa,
can cikin 'yar siririyar murya ta jan hankali da sace zuciyar maijin sautin muryar
take fad'in
"Sorry yaya saif.... plzzz mana,
i beg you,
Ka share maganar nan kaji ko?"
Sai faman had'a jikinsu take waje 1,
Gaba d'aya yarinyar ta q'ara since masa tunanin sa ya keji,
Gashi kuma ya naso ya tashi ya tureta a jikinsa yai mata hukuncin da yayi niyyar yi matan amman ko q'waqqwaran motsi ya gaza yinsa bare,
tambayar kansa yake yi wai ma miyasa jikinsa zai saurin badashi haka ga Wad'an nan q'ananun yaran da yake fad'a?"
Daurewa yayi ya cije tare da yin
Q'arfin hali ya tureta daga jikinsa ta sulale a q'asa,,
Wani irin kukan kissa ta sakar mishi tare da yin lanbo tana fad'in "ahhhh,
Ka lanqwashemun hannu yaya saif,,
Wushhh da zafi wlh,
Har hawayen q'arya ta Fara matso masa.
Harara ya jefota dashi ya q'ara had'e rai tare da fad'in
" tun wuri kisan inda dare yai miki jeki na haq'ura na q'yaleki,
Amman ki tabbatar wannan ne last wlh,
In kika kuskura kika q'ara ko ?
Mmm.
Ina mai tabbatar miki saina saki kin lashe mun ban bangwayen wajennan dan har kicin sai na kaiki kin laso nacen, sannan kibisa ki wanke su tas kinjima na gaya miki a fili ba'a rufe ba OK? "
Tana jinsa tayi lamo tasan du borin kunya ne yasa sa fad'in wad'an nan magan ganun nasa,,
Jitayi ya kwatsa Mata tsawa ya sake fad'in
"nace kibar mun wajen nan ko baki jini ba ne stupid
girl ?''😑
Xum6ura y'an siraran lips d'in ta tayi ta miq'e tana kukan hannunta na zugi,
a haka har ta shige d'aki ta rufo,,
Kallo ya bita dashi zuciyar sa na tuhumarsa da cewa
"saif why?!!
what is this?!!
Miyasa kakewa yarinyar nan hakane wai plxxx?"
Du gudummuwar da a kace ta baka tun daga farkon ciwon ka sakayyar da zaka yi Mata knn?
Kada ka zama bulutu fa,,
ALLAH zai iya jarabtar ka ta wani 6angaren fa akanta.
Ka ki yaye wlh,,
Tsoki yayi tare da
Dafe kansa,
bai sanda ya Fara fad'in "oh my God,
Kaina gaba d'aya ya kullemin,ban san miyasa nake Mata hakan ba,
"OhπŸ€¦πŸ»β€β™‚my ALLAH solve me my problems ameen,,
Wayarsa ya d'auka ya nufi room d'insa, ji yake gaba d'ayan jikinsa a mace yake mururus,
Deejart kuwa tsalle tayi ta fad'a kan bed tana q'yalqyala dariyarta, tare da jawo filo ta rungumesa a q'irjinta,,
A fili take fad'in.
"yaya saif da sannu Zan warwarema duk wani q'ullin girman kanka gareni wlh,,
Bakasan wace deejart ba ne,,,
Murmushi tayi tare da lumshe idanuwa
Ba jimawa barci ya saceta...
Tun daga ranar deejart ke wasan 6uya da saif,
Batta fitowa sai tasan ya tafi office,
Kuma da zaran taji q'aran dawowar motarsa da gudu zata haye sama ta rufo d'akin ta,
Yayinda hakan ba q'ara min d'aga hankalin saif yake ba, ya matsu da son ganin baby face d'in deejart,
ko su Mahmoud sukan tamvayesa mike damunsa ne haka yayi suku suku da yawa?
yakan 6oye musu da cewa "baijin dad'in jikinsa ne shiyasa kawai. sukuma sukan bisa da ALLAH sawaq'a,
Nan kuwa basu san ciwon so bane ke nuq'urqusar sa ba, na masoyiyar sa da tai masa wuyar gani har tsawon sati 3 alhalin kuma suna gida d'aya.
Yau safiyar juma'a deejart ta tashi da matsanan cin zazza6i,
tana lafe a gado ta q'udindine cikin bedsheet tana kyarma,,, tun daren jia take kwance har yau bayan la'asar.
Jitayi wani irin amai ya tuq'ota da sauri ta toshe bakinta da hannayen ta,
ta samu ta miq'e zaune ta janye bargon jikinta ta miq'e tsaye ta nufi toilet tana ganin wata irin juwa 2.
Da sauri

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login