Showing 15001 words to 17321 words out of 17321 words

Chapter 6 - ASHE KISHIYATACE Complete Hausa Novel

23 Aug 2025

178

zuba daga fuskarta...hanunsa yakai cikita yana shafawa....

"gashi ke kin rufamin asiri . gashi zaki samamin farinciki"

kwanciya yayi saman kafarta...ita kanta jikinta yayi sanyi kansa ta soma shafawa

"shatu inna sanki nagode da irin taimakon da kikamin kin rufamin asiri nagode"

"kabari ya iisa hk...ni ynxu damuwata shine ya za ayi na haihu abinda na haifa shima acigaba da boyesa?"

"insha Allah komai ze dawo daidai kafin lokacin"?




*1week later*u

Cikin sauri ummi ta ke juye alalen data sauke cikin kula....

"ummi inna zaki kai wannan alalen"
acewar mama

murmushi ummi tayi tare da fadin

"gidan yaya zankai...anty ce ta kirani wani shi take marmari"

washare baki mama tayi aranta tana fadin
"masha Allahhusna nada ciki shine basu fadamin ba...barinazo na fara siyan kayan jinjiraye"


dakin ta shige fuskarta falda fara.ummi kuwa tana gamawa tashirya ta dau hanyar zuwa gidan sadeeq







πŸ‘’πŸ‘’


[3:16PM, 1/15/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*




_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*



_godiya me tarin yawa gareku masoyana..kuma masoyan abba gana...inna samun saqoninku ako yaushe...nagode sosai...inna miqa saqpn gaisuwata zuwa ga_
*Mr.sa'eed isah*(daga group din asykhaleel)
*sa'eed dan hajiya*(daga group din faty afreen novels2 )
*Afrah* (daga group din hausa novel lovers)

Nagode sosai da sosai Allah ya bar zumunci😍




*18*

Ummi na isa ta tarar da shatu abakin gate se leqe takeyi...

"yauwa yar halak kamar kinsaninna tsoron shiga gidanan"
acewar ummi

dariya shatu tayi
"lallai ma se infadawa yanki kinkina tsoran gidansa"
"cabdi rufamin asiri"

dariya sukayi suka dantaba hira kafin daga bisani sukai sallama shatu ta koma ciki...


_2mnths later_

"ya sadeeq niko innaso nama wata magana"
acewar husna

sadeeq da hankalinsa kekan system dinsa ya amsa mata da

"innajinki meya faru?"

"dama innaso na tmbyk cewar kasan yarinyarnan ciki ne da ita ko?"

wayincewa yayi kanar besan watake nufi ba
"wacece wannan?"

"shatu mana"

"wacece shatu?"

murmushi husna tayi tarecdajin sanyi a zuciyarta tinda mijinta yama manta da shatu balle tayi zargin wani abun

"yar aikindaka kawo mana"

"ohhh kinsan dama dana daukota daga kauye aurenta ya mutu ne"

"ohh Allah sarki..toh seka maidata gida.."

"meyasa?"

"kafasan banason yara akan me xata haifamin dan da bansan ubansa ba acikingida?"

"toh meye aciki husna ai taimako zakiyi...kanata yayi ma kifara siyan kayan jinjiraye...sunan babana na za asamishi"

"cabdi wannanku tadama amma wallahi baza ahaifamin dan shege ba agidana ba..kuma***"


bata karasa zancentaba ya dauketa da mari...cikin radadi ta riqe kuncinta dan ta manta rabon da a mareta...

"ynxu sadeeq akanwancean abun zaka mateni?"

"inkika kara maimaita abinda lila fada senamiki fiye da hk....ke ba qin haifamin yaran kikayi ba? kuma ita inta haihu anan zansamu yaron dazena deben kewa tinda kekinka kasa"

kuka ta fashe dadhi ta fice daga dakin da gudu...shiluwa fuzar da iska yayi ya kishingida akan gado idonsa na kallon sama...



*washe gari*
_morning_


Zaune husna take a palo ta dora kafarta daya saman daya ga sawun marin da sadeeq ya mata afuskarta dakaganta kasan ranta bace yake...

Shatu ce ta fitoh daga daki gurin husna ta nufo...

"anty inna kwana"

"daban kwana agidanan ba zaki gani?"

shiru shatu tayi tana tinanin toh metama husna yau...

mikewa tayi jiki a sanyaye ta nufi hanyar kitchen...tsaki husna tayi aranta tana fadin

"dole ma nadau mataki...kuma haihuwa zanyita kodan wanan yar banzar basu isa su gajemin gida ba"

tana kaiwanan ta miqe ta nufi dakin ...dija ta kira bugu biyu ta dauka...

"Hello hussy yane"

"ke kizo gidana i need yuhr help"

toh dija ta fada ta kashe wayar...zarya ta farayi a dakin tana tinanin ta inda zata bullo....


ita ko shatu tana shiga kitchen ta gyara ko inna ta yi wankewanke kafin ta fitoh ta gyara palo



_1 hr later_

karar door bell sukaji dasauri shatu fitoh domin bude kofa harara husna ta watsa mata...jiki sanyaye shatu ta juya ta koma daki...husna na budewa taga dija...murmushi tayi tare da fadin

"shigo yar uwa"

zama sukayi akan kujera dija ta kalli husna tana fadin

"meyafarune?

"hmm akwai damuwa... shatu ce matsalata"


"metayi?"

Nan husna ta kwashe komai abinda ya faru ta fadama dija...


"cabdijan wallahi barin gidan zatayi "

"kinga ni ynxu damuwata shine nasamu ciki...kuma kinsan ahekaran jiya nasha tablets dinan"

😳 "cabdijan tashi zakiyi muje musamu doctor kawai"

dasauri shusna ta miqe ta nufi hanyar dakinta tana fadin

"jirani bari na dauko gyalena"

Tana shiga ta dauko gyalensuka fice...




*Asibiti*

"gsky zan fadamuku tinda dai kika sha wa anan tablet din bazan iya cemiki komai ba"

acewar likitan

dija ce ta amsa da..
"haba doctor...kataimaka mana dan Allah"

"gsky zan fadamuku i cant do any tin abt dis dole se kunyi hkr"

hawaye husna ta faryi batace komai ba ta miqe tsaye....







πŸ‘’πŸ‘’
[3:17PM, 1/15/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


*A short story*



_In dedication to!_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*





*19*

Tafiya ta somayi ta fita daga office din dasauri dija ta bita tana kiranta.bata tsaya ko inna ba se wajan asibitin

"husna kitsayakimin mgn mana innata mgn kin shareni.."

cak husna ta tsaya batare da tace komwi ba ahankali tajuyo tana kallondija cikin fuskar tausayi tasoma magana....

"Dija kizo muje wani asibitin dan Allah..."

rikota dija tayi tare dafadin
"bkm husna karki sama kanki damuwa..kuma wannan yarinyar yar aikinki cezaki iya korarta dik sadda kikaso batare da ya sani ba"

gyadaksi husna tayi tare da share guntun hawayen dake gangarowa..


Atakaicedai husna taje asibiti kusan hudu dik da na farkon biyar zance daya suke fadamata..wani ma cewa yayi baya tinanin zata qara haihu sbd tasha kwayoyin sun mata yawa sun affect mahaifarta...

kuka sosai husna takeyi da qyar dija ta rarrasheta suka koma gida....

suna shiga gidan husna ta fadakan kujera ta qara fashewa da wani kukan da gudu shatu ta fitoh arkice tana tmbyr husna me yasameta...

wani irin ashar dija tama shatu ba shiri shatu ta juya hartana qoqarin faduwa...ita ko dijaa fili cewa tayi

"shegiya dama kin fadi akasadan ya mutu"

ahankali shatu ta juyo ta kalli dija takalli husna kafin ta shige daki abunta..

"dija ynxuya zanyi?nariga na cuci rayuwata na cuci kaina"

ta qarashe maganarta tare da fashewa da kuka...

"kibar wannan kukan insha Allah komai ze daidaita"

"Taya zakice hk bayan munje asibitoci kusanbiyar amma dikka result daya...dik ke kika jamin wallahi"

"yazakice nina jamiki? bafa kiga ni nasha maganin ba..kekika ce na baki toh na baki kuma zakice nina jamiki"

*(Kunga yadda husna take..kawarta ta bata magani gashi mahaifarta ta samu matsala..gashi ita ta mata wayau bata sha ba....hmm Allah ya shiryamu)*

"toh meyasa zakiban maganin bayan kinsan illarsa.?"
"kefa kikace bakyason haihuwa ko kukan yaro bakyason ji..shiyasa na baki wanda ze miki aiki sosai"

ehu husna tayi tasa hannu akai tana fadin...
"wayyoh Allah na shiga uku"




shikuwa sadeeq a ynxu kome shatu ta bukata yana kawo mata batare da husna ta sani ba.in yasan husna ta iyacin wani abun se ya siyo guda biyu...husna daya shatu daya...amma dik abinda ake husna bata sani...

Kayan wasan jinjiraye kuwa sadeeq harya fara siya yana kawo ma shatu...esha ma hk da ummi dasunga abunyara daya birgesu se su siya su kawo ma shatu..

shatu da husna kuwa mgnr kirki bata hadasu...husna ynxu batada damuwar data wuce tasamu ciki itama... kusan dik bayan yan kwanaki husna setaje asibiti amma disame result suke bata...

danhk kullun taje ta dawo setasha kukanta me isarta....
watarana da dadare suna zaune da sadeeq yasoma fadin

"husna meke faruwane?meyasameki naga kwana biyi kin canja"

shiru tayi tana tinanin abindazata ce ...canwata dabara ta fado mata..marairaice fuska tayi tasoma fadin

"ni aynxu ba abinda ke damuna se yarinyarnan..."

juyawa tayita kama hanun sadeeq

"Ya sadeeq dan Allah ka naudata kauyensu nina hkra da me aikin zanyi komai da kaina"

dariyar mugunta sadeeq yayi tare da fadin
"haba my husna kefa kikace ko agidanku bakya aiki se ynxu xakice kinhkra da me aiki?"

"ehwlhi yaya na hkra"

"tohbaki isa ba tinfarko bakice hk ba...dan hk zamanta damaramagidanan"


kuka husna ta fara karshe ya fitoh ya baro dakin ya dawo palo dan bayasonjin kukanta...



Abu kamar wuya yau cikin shatu watansa biyar (5) amma husna har ynxu shiru..akulkun tsanar shatu ce ke qaruwa a zuciyarta...

wata ranar saturday husna na zaune a dakinta gaban dressing mirror tana kwalliya ji tayi anturo qofa...

sadeeq ne fuskarsa dauke da murmushi ya qarasa lusa da ita itama murmushin tayi

"zan danfita naje office ndw"

"ok shknan adawo lfy.."

Amsawa yayi da amin ta miqe har jikin motarsa ta rakasa..

baafi minti biyar da fitar sadeeq ba dija ta shigo...hira suka zauna sunayi ....shatu kuwa fitowa tayi daga dakinta ta nufi kitchen ...

"husna ynxu barin yarinyarnan xakiyi da cikin tinda kin kasa korarta?jifa yanda cikin ya girma"

"dija nikaina narasa yadda zanyi wallahi"

wajan kunenta dija taje ta rada mata wata mgnr da nikaina ban ji ba...da husna tayi suka tafa...

"shatuu!! zonan"

amsawa shatu tayi ta fitoh...tana zuwa dija ta miqecta dauketa da mari...husna ta soma naushinta aciki nansuka fara dukanta ta ko inna suna fadin...

yau sesun kashe dandake cikin ...

suna cikin hk sadeeqcya turo qofa...

"HUSNA!!!" shine abinda sadeeq ya fada a gigice husna ta juya tana kallonsa suka faraja da baya...

gurin shatu ya qaraso a rikice gani yayi harta fara bleeding...juyawa yayi ya kama dukan husna ta ko inna daidai nan ummi ta shigo...

"wayyoh yaya karta mutu"

se alkcin ya juyo ya sunkuceta sukafita..dija da husna kuwa ya musu dukan tsiya....har hancin husnana jini...

"husna kiga abinda mijinki ya mana wallahi ban yafe ba"

"dallah rufamin baki bake kika ja mana ba"

"mtsw husna ga shawa muje gidansu sadeeq ahk mufada mata abinda ke faruwa"

dasauri husna ta miqe tana dariyar mugunta...gyalensu suka zara sukafice daga gida...







πŸ‘’πŸ‘’
[3:17PM, 1/15/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


*A short story*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*





*20*

Shikuwa sadeeq betsaya ko inna da ita ba se asibiti dik yabi ya rikice daga shi har ummi...



Husna kam adaidaita suka samu suka biyasa har qofar gida yakaisu....

suna shiga cikin zauren gidan husnavta fashe da kuka dija na riqe da ita ahk suka qarasa cilon gidan...mama na tankadan garin tuwa tajiyo kukansu...tana miqewa taga husna ta shigo dija na riqe da gyalenta ga hancin husna dik jini...a rikice mama ta qarasa gurinsu cikinrawar murya ta soma fadin meya faru?

badai wanda yacewa wani komai riqe husna mama tayi suka shiga palo...

"Asama'u meya sameki ko in ceku?"

"mama yaya sadeeq ne ya mana hk"

tafada cikin muryar kuka

dasauri mama ta miqe tana fadin

"sadeeq din ya dakeku hk?inji dai be kashemin jikana ba?"

dasauri dija da husna suka kalle junansu cike da mamakin abinda mama ta fada...





*SADEEQ*

4
5
6
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login