Showing 9001 words to 12000 words out of 17321 words

Chapter 4 - ASHE KISHIYATACE Complete Hausa Novel

23 Aug 2025

179

zuciya husna tayi tare da fadawa kan kujera ta zauna...

daga bisani ta miqe tare da fadin
"waye ya kawoki?"

cikin sanyin jiki shatu ta soma magana
"me megidan ne ya kawoni yaje ya**


kan ta karasa maganarta sukaji an banko qofa dasauri suka kalle kofar a tare

sadeeq ne ya shigo kamar wanda aka koro sa yana zare ido...


"ya sadeeq meya faru a cewar husna tare da qarasowa ta riqesa"

sauke numfashinsa yayi tariqe suka zauna shatu dai ta bisu da ido ne kawai...


kallonta ta husna tayi daga bisani ta daka mata tsawa tare da fadin

"dallah jeki dauka min ruwa na basa kin wani tsiremu da ido"

magana husna tayi tana nuna kitchen ...sumi2 shatu ta nufi hanyar kitchen sadeeq ya bita da kallo ganin hk yasa ta juyovda fuskar sadeeq zuwa kallonta...

"ya sadeeq wacece wannan?"

"ba ba ke kika ce kina son me aiki ba...shine na na kawota "


"ok daga inna kake ne hk?"

daidai nan shatu tashigo dauke da cup ta karba tare da bama sadeeq ruwan...ganin shatu a tsaye yasa husna ta daka mata tsawa

"kiwuce kije kiyi wanke wanken mana koni xan miki?"

Dasauri sadeeq ya dago suka hada ido da shatu dasauri ya saukar da kansa kasa tsabar kunya...

Dasauri shatu ta nufi kitchen tana sharar haway e
"Ita da gidan mijinta ta koma yar aiki"


Sadeeq kuwa kallon husna yayi ya riqo fuskarta

"Husna meyasa zakina mata ihu xakisa taji tsoranki "

Turo baki husna tayi tana fadin
"to kawai se ta tsaya tana kallonka?"


dariya yayi yaja karamin bakinta ..dik abinda suke shatu na bakin qofa tana kallonsu.share guntun hawayen dake isonta tayi ta shige kitchen din....


Kallon kitchen din tayi ko inna akwai datti nanfa ta goge ta soma wanke kwanu kan ta da gama ta gyara ko inna tsaf ...

Tana fitowa husna kadai ta iske palon

"Harkin gana ne?"

"eh nagama"

"tohshiga dakina gashi can ki gyara minshi"

cikin sanyin jiki ta shiga dakin ta soma gyara...


Husna kuma miqewa tayi ta nufi dakin sadeeq jin yana wanka yasa yasa ta fitoh ..ba awani jima ba shatu ta fitoh...

"shiga dakin mijina ki gyaramin kuma kiyi sauri ki gama kafin ya fitoh daga wanka..."

toh kawai shatu tace ta nufi dakin sadeeq ahankali ta tura qofar dakin tashiga da sallamarta..

ganin ba kowa yasa ta soma kauda kayan dake kan gadon wasu ajiyewa kawai take inda taga yaa mata dan batasan mazauninsu ba...

tafara yaye zanin gadon kenan sadeeq ya fitoh daure da towel tana dagowa suka hada ido...

sosa kai tasomayi tare da juya bayanta tana fadin

"Dama tace ne na gyara ma dakin"

tana fadan hk tasoma tafiya zuwa qofa da sauri ya damqo hanunta

"ki tsaya kiji"

"a a gsky kabari karta sa**"


bata karasa zancenta ba sukaji anturo qofar dakin






πŸ‘’πŸ‘’
[10:22AM, 1/10/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*




*11*

Jin anturo qofa yasa yayi saurin saketa itama tana kokarin kwace hanunta saketan dayayi yasa ta fadi akasa gaban husna...

"wayyoh sannu garin ya hk"
acewar husna

dasauri shatu ta miqe sadeeq kuwa juyawa yayi ya waske kamar be ga abinda ya faru ba...cikin sauri shatu ta bar dakin..


Gurinsa husna ta nufa tare da karban towel din tana goge masa jikinsa...

"Nayi kewarka sosai kwana biyu"

"bayan baki damu dani ba tinda na tafi ba ki kira ba"

turo bakovtayi saboda batada na cewa dan hk ta soma kokarin juyawa da sauri sadeeq ya jawota ya rungumeta jikinsa yana shaqar kamshin turarenta ...in low voice ya soma fadin

"Nima nayi kewarki sosai"

Murmushi sukawa junansu ya sunku ceta zuwa kan gado....saqoni ya fara aika mata dasu kan kace me itama tafara maida martani...


Sundauki lokuta ahaka ganin yana qoqarin wuce gona da iri yasa husna ta soma kokarin kuka tana turesa

"meya faru husna?"

"Nafadama banaso😭..banaso ko"

"haba husna bakisan kina cutar dani ba kuma zaki hadu da fushin ubangiji kika cigaba da hk"

"nidai nace banaso"


tafada tare da juya masa baya ...murmushi yayi tare da fadin

"toh fadamin meyasa bakyaso?ba kyaso mu haifi yaranmu ne?"

a harzuqe ta soma magana

"Cabdijan banaso"


Zaro ido yayi cike da mamaki yana kallonta...

"bakyaso fa kikace?"

gyada masa kai tayi alamun eh...

"toh fadamin meyasa"

"saboda bazan iya wahala da yara ba..kuma ni bazan bata lokacina akansu ba...banason kukansu..kaiii ni banshirya haihuwan ba"

sadeeq da tunda ta fara magana ya sake baki yana kallonta cike da mamaki....

ita kuwa tana kaiwanan ta zari rigarta a bakin qofa ta tsaya tasa kafin fice shiko binta kawai yake da ido.....




*washe gari*

Tinda sassage shatu ta tashi ta gyara palo tayi moping din ko inna har kitchen ta share tsakar gidan...

ko inna yayi tsaf turaren wuta da husna ta nuna mata sawa tasa ko inna ya dau kamshi....

kitchen ta shiga dan taga me ta iya dafawa...indomie ta hango murmushi tayi ta dauko ta soma dafawa ta dafa kwai hk taje ta jera musu a palo ta koma daki tayi kwanciyarta...


Sadeeq na fitowa ya ga ko inna tsaf se kamshine yake tashi murmushi yayi yasan aikin shatu ne...amma a cewarsa ba abinda ze yi da yar kauye karma ta raina sa...hanyar dakin husna ya nufa ganin tana barci yasa ya juyo abinsa....

Foodflask na abinci ya gani yana zuwa yaga indomie ce murmushi yayi zauna rabon dayashi abinci agida da safe tin lkcin da ake aiko musu da brk...


yaci indomie din sosai kafin ya tashi har yayi hanyar dakin shatu se ya juya ya fice abinsa...


Akwana a tashi ba wuya yau watan shatu daya acikin gidan amma haduwarta da sadeeq befi a qirga ba dan ya fita daga harkarta ...gashi suna zaman lafiya da husna basa wani fada ta koyamata abubuwa irinsu kwalliya dan ita husna ta lura da sadeeq bawani damuwa yayi da shatu ba shiyasa harta samu karfin gwiwar koya mata kwalliya...



_Tuesday_

"shatu! shatu!!"

"na am anty gani"

"Zokije kiyi cefane yanma na qarayi"

amsawa tayi da toh husna tabata kudi taje ta siyo abubuwan da za ayi abinci dashi...

daukar hijab dinta tayi ta fice...tafe take taji horn din mota abayanta tsayawa tayi dan ganin waye wannan....





πŸ‘’πŸ‘’

πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*





*12*

Tana juyawa taga wata budurwa ta fitoh daga motar fuskarta dauke da murmushi

"sannu baiwar Allah..sunana Aisha anma zakiyi iya cemin *esha* gidanmu ne wancan me blue gate din...

murmushi shatu tayi

"Laaa ai sunan mu daya... sunana Aisha nima anma anna cemin *shatu* kuma gidanmu ne agaban kusa da gidanku"

"laaa kinga sunanmu daya ga kuma gidanmu a kusa..."

murmushi dikkabsu sukayi esha ta qara da

"inna zakije ne hay mota muje na kaiki"

Nn ta fadawa esha inda zataje suka hau mota suna hira abinsu...


*Washe gari*


"Anty nagama aikina dan Allah innaso inje gidansu kawata indawo"

murmushi husna tayi

"ohhh su shatu yaushe aka fara kawaye bansani ba? hm ban hanaki fita ba adawo lfy amma karki dade sbd abincin dare"

. Amsawa tayi da toh tashiga daki tasa wasu english wears dinta da husna ta siyamata riga da skrt ta yafa gylenta ta fitoh

"Anty na tafi"
"toh adawo lfy"


Fita shatu tayi.n tana fita daidai nan sadeeq ya danno kan motar sa hango wata yayi ta fitoh daga gidan kwata kwata hankalinsa be kai masa cewar shatu bace saboda irin shigar da tayi baya tinanin shatu zatayi hkn


Itako shatu bamatasan yana zuwa ba shigewarta tayi gidansu esha...shikuma horn yayi me gadi ya bude masa....


Da sallamarsa ya shiga fuskarsa dauke da fara'a ...amsawa husna tayi ta taho ta tarbesa....

zama yayi ta kawo masa ruwa tare da dauko kulolin abincin tadire masa....


"yauwa kamar kinsan yinwa nakeji.."

murmushi tayi ta soma zuba masa abincin

"husna wacece wanan ta fita a gidanan ynxu?"

dariya husna tafaryi tana fadin

"lallai yaya sadeeq...shatu ce fa me aikin da ka"**

bata karasa xancenta ba ya katseta da fadin

"shatu ce ta koma hk?"

gyada kai tayi tana fadin

"aikuwa ai ynxu ta zama yanmata"


shiru yayi ya luluqa duniyar tunani ita ko kallonta tacigabadayi


_"yanxu shatu ce ta koma haka? ya za ayi ta fita bata fadamin ba?kuma jibi irin shigar da ta fita dashi...lallai yau zanyi maganin yarinyarnan"_



Shatu kuwa tana shiga gidan palo ta nufa mumy ta ga zaune da kanwar esha da sukecewa princess(fatymah)....


da sallama ta shiga suka ansa mata cikev da fara'a tsugunawa tayi tana fadin

"Inna wuni mumy"

"lafiya lau shatu ya antyn taki?"

"lfy lau take..."

rufe bakinta keda wuya esha ta fitoh daga kitchen dauke da kwano ....

"laaaa shatu ashe dai zakizo nazata wasa kike ai"

murmushi kawai shatu tayi tana...princess ce ta soma fadin

"Anty kawarki na da kyau.."

dariya sukayi dikkansu esha taja shatu suka nufi dakinta....


Suna shiga kan gado suka hayesuka fara hira

"yauwa shatu ranar namiki tmby baki bani ansa ba"

"wace tambaya fa?"
"matar gidan yayarkice ko me?"

shiru shatu tayi

"ke abar maganar nan dan Allah"

"Dan Allah ki fadamin ko baki yarda dani bane?"

"A'a kawata ba hk bane"

"toh fadamin meye ?"

shiru shatu tayi daga bisani shatu ta kwashe komai ta fada mata...

wani irin dundu esha ta kaima shatu...ihu shatu tayi tana fadin


"ke da zafi fa"

"mtsw!! ke ynxu banda hauka ki zauna kinawa kishiyarki bauta...ita bata komai seke?"

"toh yakikeso nayi?tinda bayasona"

"dallah can ai dole ya soki ..kuma ke baki biyo ta hanyar da ze soki bane"

"kamanya?"

"kamasa xakiyi a tafin hanunki ...tinda kin fita iya komai ...ki kama mijinki se yadda kikayi dashi"


"Allah kawata?"

"kwarai kuwa tsaya kallon ruwa kwado ya miki ido"

dariya suka kwashe dashi harda tafawa...esha ta je gurin kunen shatu ta soma mata magana da banji me suke fada ba....






πŸ‘’πŸ‘’


[12:06PM, 1/11/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*




*13*

Misalin karfe 5pm shatu ta bar gidansu esha tana shiga taga motar sadeeq tasan yana nan...tabe baki tayi ta shige ciki abinta ganin ba kowa a palo yasa ta shige kitchen tasoma dora abincin dare....



Can kuwa husna na zaune tana kallo a laptop kasancewar an dauke wuta sadeeq kuwa danna wayarsa yake anma hankalinsa baya gurin zancen xuci yake tayi

"ynxu kodai na tambayi husna ko ta dawo ne?..ko naje nadubata?amma banso ta rainani dan rabona da ita anjima"

tsaki yayi husna ta juyo ta kallesa

"ya sadeeq me ya faru ne?"

shiru bece mata komai ba ta maimaita har so biyu shiru dan hk ta tabasa a furgice ya juyo

"Aisha"!!!

dasauri tamiqe jinsunan da ya ambata...

"wacece aisha?"

inda inda ya somayi

"su su sunan da dar zamusawa babynmu inkin haihu"

zaro ido tayi tana kallonsa ya hadiye miyau yana gyada kai alamun eh...

"hmm ai nazata sunan watane can wlhi da nikadai nasan me zanmata wuqa zancaka wa yar banza"


Zaro ido yayi a tsorace yana kallonta

"ynxu kina nufin inna kara aure seki kasheta"

"toh kaje ka kara auren mana ka gani..."

tafada tare da daukar laptop dinsa tayi hanyar kofa ya bita da kallo harta murda handle din sekuma ta juyo tana fadin

"kuma zancen wata baby nina fadama banason haihuwa ba ynxu ba"


tana kaiwa nan ta fice daga dakin fuzar da iska yayi tare da jan tsaki....




Shatu kuwa batagana girki ba se to 8 fitowa tayi taajiye musu nasu ta dau nata ta shige daki....kasa cin abincin tayi tana tunanin zancen esha...


"gsky dole na bi shawarar esha watoh ni be daukeni a matarsa ba saboda ya rainamin hankalin sena kashe kwanaki bangansa ba..."


hk taira tunani kala-kala daga bisani ta miqe tayi sallahr isha karatu ta tsaya tayi da addu'a se kusan 9 saura kafin ta soma shirin kwanciya..
toilet ta nufa tayi wanka ...


*sadeeq*

tsaki sadeeq yayi ya sauko daga kan gadonsa tare da rufe laptop dinsa fitowa yayi daga dakin...

dakin husna ya nufa tana barci ganin hk yasa ya fitoh..har ya kai kofar dakinsa ya tsaya dakin shatu ya kalla ya nufa dakin ahankali ya murda handle din dakin cikin sa'a kofar a bude take...

yaba shiga yaji karar ruwa atoilet alamun tana wanka dan haka ya samu guri ya zauna kan gadonta...kamshin turaren dakinta keta dukan hancinsa....


ita ko shatu tana fitowa daga toilet bata ma lura dashi ba daure taje da towel da kadan ya wuce gwiwarta...
kallonta ya tsaya yi harta karasa gaban dressing mirror cream dinta ta bude ta soma shafawa a hanunta...shiko gogon naka ya sake bakivse kallonta yake aransa yana fadin

"kanar ba shatun dana dauko daga kauye ba"

fuskarta ta soma kallo da madubi aikuwa sukai idohudu da sadeeq..a razane ta juyo ta na qoqarin yin ihu ya miqe da gudu har yana kokarin faduwa ya rufe mata baki tare da riqe gashin kanta...kiciniyar kwace kanta ta somayiya hadeta da bago ransa a bace..


"uban waya baki ikon fita dazu...har kina fita da guntun gyale ..koni baki daukeni a bakin komai bane?





πŸ‘’πŸ‘’
[2:19PM, 1/11/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*



_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*





*14*


Shiru shatu tayi...cixon hanunsa tayi da ya toshe mata baki dasauri ya cire hanunsa riqe matahanu yayi gam

"ka sakeni bakasan akwai zafi ba"

"baki bani amsar maganata ba"

shiru tayi kamar bazatace komai ba seta tuna da zancen esha dan hk ta runtse idonta ta bude tare da fadin

"toh meyasa hkn ze dameka?bayan baka daukeni a matsayin matarka ba...kwananka nawa rabonka da ka ganni?da ka daukoni daga gida hk kace wa babana zaka ajiyeni inma matarka bauta?kuma da ka kawoni me kace min?cewa kayi kayi alkawarin zakamin kome nakeso ko so 1 ka taba zuwa ka tmbyni me nakeso ko akwai abinda nake bukata?"


tana kaiwanan ta fashe da kuka tana fadin

"inkasan bazaka iya adalci a tsakaninmu ba kafadamata ni ma matarka ce ba toh ka sauwaqemin...kuma da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login