Showing 6001 words to 9000 words out of 17321 words

Chapter 3 - ASHE KISHIYATACE Complete Hausa Novel

23 Aug 2025

174

kallonta daga bisani yasoma fadin

"Kibari naje nadawo daga tafiya tukunna"

ba musu kamar wata mutuniyar kirki ta ansa da toh...rungumota yayi jikinsa yasoma mata wani salo nadaban ganin yana neman wuce gona da iri yasa ta miqe a dari tabar dakin.....



_Thursday_

Shiryawa sadeeq yayi ysaf ya fitoh dauke da dan qaramin jaka dayasa kayansa kala daya aciki ....zaune ya tadda husnah a palo tana kallo...


"Toh ni zan wuce"

miqewa tayi ta nufo inda yake ga mamakinsa sevganin hawaye yayi nabin fuskarta...









πŸ‘’πŸ‘’
[8:48AM, 1/1/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~



_In dedication to_
~swt~
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*




*07*

"Husnah meyafaru ne?"

"bayan zaka tafi kabarni.kuma ni tsoro nakeji wlhi

"ai ba dadewa zanyi ba ki kira anan ta tayaki zama "

gyada kai tayi tare da sharevhawayen fuskarta tavkarbi jakarsa har mota ta rakasa sanda taga ya motarsa ya ficevta soma wani sabon kukan hkvta koma cikin palon kallon ma gaggararta yayi daga bisani ta soma kira hanan awayactana gama kiranta takira deeja...


Shikuwavsadeeq be tsaya ko inna ba kuma yana driving da sauri hkn yasavyavisa vikin garin dawuri...yana isa gun me anguwa ya fara sauka...


Anna ta masa sannu da hanya...daga masu kawo masa fura se masu kawo ruwansha masu kawo tuwo dadai sauransu...


Shikam sadeeq murmushi kawai yakeyi dan hkn na burgesa...


"Abunakar ya hanya?"
acewar mevanguwa


"lafiy ahmadulilah"

sadeeq ya amsa cike da fara....hiravsukayi sosai yaci abinci yaqoshi....kafin ya soma gudanarda abubuwan daya kawosa qauyen kasan cewar washa gari yakeson ya koma gida...


Tafe yake yanata kalle kalle yadda aketa gyara gyare se guda akeyi wani yaro ya gani yaje tambayarsa

"kai yau me akeyi ne?"

"bikin yarinyar meanguwa za'ayigobe shiyasa"

gyada kai yayi tare da tabe baki ya wuce abunsa....


Gidan me anguwa kuwa ba abinda ake se kidan kwarya anna rawa anna guda .....amarya kuwa can daki anna gyarata...tasha jan baki ga dugonan da sukeyi a fuska irin hk
β€’ β€’
β€’ β€’ da β€’
β€’ β€’

dik ta shasu a goshinta anfitoh da ita se guda ake qawaye sunata rawa su alawiyya nagani sun shokare se dancewa sukeyi....



*Husnah*

"Ke kin wani bi kin ishemu da wani xancen mijinki"

"fada mata dai anty deeja tabar mu muyi ta garara se faman surutu tajeyi"

"barni da ita hanan sekace wanivya hanata bin mijin nata"


Miqewa tayi fuuuuu ta shige dakinsa hade da banko qofa tavfada kan gadonsa tana rera kuka.....


sudeeja da hanan kuwa dariya suka dinga mata




*Washe gari*


Yau take juma'ah babbar rana sadeeq ya gama shirinsa misalin karfe daya da zumar anna fitowa daga sallahr juma xe kama hanyar gida...

Fitowa yayi ya nufi wajan me anguwa ya zauna anata hira anan yakejin sunan amaryar *Aisha*(Shatu) se angonta kuma *musa*(danlami)


Sunan zaune suna hira aka soma kiraye kirayen sallah miqewa sukai kowa ya nufi yin alwala...

Suna gamawa aka soma hallara a masallacin lokacin sallah nayi suka gabatar nanfa aka fara zumar daurin aure...

Kamar daga sama aka soma hayaniya taciki iyayen angosuna fadin

"Mu munfasa aure dama sanda nacewa musa ya bari se ya samu aikinyi kuma karatu zashir a binni"


nanfa hayaniya ya kaure me anguwa ya fitoh babu abinda yake se fifita yana ta sallati yana sanarwa ubangiji....


yanan tsaye wakilan ango sula fitoh suka wuce se surutai suke ....


Nikamganin hk na koma gefe nazauna domin hutawa kamar amafarki najiyo anna fadin

"Andaura auren *Abubakar sadeeq* da *Aisha*(shatu)
😳


_10min later_


Zaune sadeeq yake a motarsa shi kadai yafada duniyar tunani


*Flash Back*

me anguwanecleta fifita se huci yake yana kaida kawowa....sadeq ne ya nufo inda yake..

"ne anguwa meya faru ne?"

"Kaidai bari danan....abaini jama'ahsukacwulaqantani bayan angana komaivsuzo suce sunfara auren?"

shiru sadeeq yayi aransa yana fadin

"Yazanyi in cetoh shi dagacshiga kunya?mutum ne me karamci da kautatawa mutane"


sharaf sadeeq ya furta

"Zan aureta ga sadaki "

Dasauri mevanguwa ya juyo yana girgiza amasa kai baza ayi hk ba

"gyada kai yayi akan yanasocze aureta"

Sosaixme garivyayi murna suka koma ciki liman ya wakilce shi me anguwa kuma yarsa aka daura auren



*Back to current scn*


Share gumi sadeeq yayi yasomactinanin

"ynxu inna zashi da ita? inyavkaita gidansa matsala...ya kaita gidan iyayensa matsala dan karshe mama tasashi ya saketa....ynxu inna ze kaita?"

yana cilon wanga tunani yajiyo guda juyawa bayan da zeyi yaga mutane dayawa ga wata datashia llubi dagani itace amaryar sun dosa wajan motarsa da ita...nanfa hankalin sadeeq ya qara tashi





πŸ‘’



[2:26PM, 1/6/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*



_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*



_Congratulations sis *Humaira melody* for d sucessful completion of yuhr swt novel *NAMIJIN KENAN* Allah ya qara basir a_






fatyafreen.blogspot.com

or

http://fatyafreen.blogspot.com/2017/01/ashe-kishiyatace.html






*08*


kasa fitowa yayi.. yayi lamo acikin motar sukuwa sun tsaya jiranshi awaje se faman gudaakewa amarya wasu kuwa cewa suke

"cab aike shatu kin more innice wanne kuka zanyi..kinsamu miji me kudi"


alawiyace tayi dariya tare da fadin

"wallahi kuwa kinsamu hutu kinhuta da wahalar qauye.ai dani za aganin gidan amarya"


Nanfa sukadinga hira kowa daabinda yake fada sunayi suna guda annatafi ga shewa..

Me anguwane da wani dattijo suka nufo indasuke
"ahh yanaga kun tsaya anan se hayaniya kuke? yamma zata masa ahanya fa"

bejira jin mexasuce ba ya nufi inda sadeeq yake qwanqwasa glass din motar yayi dasauri sadeeq ya bude murfin motar yafitoh...

"auh kanaciki shine kabarsu sunata batama lkci?"

daga bisani me anguwa ya jasa gefe ya masa nasiha...kuma yacedashi za'a tafi da qawarta alawiya taga in suke..


sadeeq kuwa najin hk ya kuma gigicewa me anguwa daya lura ya soma tmbyrs

"sadeeq lafiyarka kuwa?"


inda inda yasomayi tare da fadin

"ahhh bkm inna qarayin latti agurin aiki ne"

murmushi me anguwa yayi bece dashi komai ba ya nufi inda amaren suke.

"kai ku taho maza da alawiya za atafi"


: "Nima dani za aje ..acewar dije...

nanfa suka. dunguma su uku suka shiga seat din .baya..


Cikin sanyin jiki ya soma driving sosai shatu ke kuka bama kamar inta tuna cewar bama tasan waye mijin nata ba...




*Husna*

"ku tashi mana se faman bata min lokaci kukeyi"
acewar husna

deja ce tayi murmushi tare da fadin
"dallah muje kin wani ishemu da surutu"

soma tafiya sukayi hanan na bayansu hankalinta nakan wayarta ... fita sukayi tasawa qofar key dmsuna zuwa bakin gate taba ma megadin key kafin suka wuce abinsu...

Basu tsaya ko inna ba se gidan umma zaune suka samu umma ...da sallama suka shiga...

"waiyyoo ummata nayi kewarki"
acewar husna


"oyoyo yar gidan umma..ashe kuna hanya".

ciki duka shige kowaccansu ta yada zangwanta nanfa aka hau hira....



*Sadeeq*

sosai yake gudu amotar yana tinanin yaddaze isa gidansa ya tadda husna tinda nata dasauqi akan na mama...

da ka kallesa kasan yana cikin damuwa...ba bata lokaci suka isa...su alawiyya kuwa se yaba kyan gidan suke tindaga wajan...


Horn yayi me gadi ya bude nan me gadi ya fada masa cewar ai husna batanan tabar key amma...busar da iska yayi tare da dauke axiyar zuciya...

karban key din yayi ya nufi wajan parking ya paka motarsa...

Bude musu yayi suka fitoh se zare ido yake kamar tsohon munafiki...bude musu yayi suka shiga....


Kalle kalle suka farayi gidan yayi kyau dik da palon ba'a gyara yake ba xama sukayi shikuwa tsayawa yayi yana kallon palon daga bisani ya bude dakinsa nanma kaca-kaca...ya bude dakin husna nanma ba agyara ba...ya duba kitchen wanke wanke ne lihidi guda sekace gidan family house...


tsaki yayi su dije sukayi saurin juyowa suka kallesa ganinsuna kallonsa yasa yaqaqalo murmushi ya nufo inda suke

"kuzo muje na kaiku tasha ku koma gida ko?"

"tin ynxu...ai na aza gwana zamuyi"


Xaro ido yayi atsorace yana fadin

"Kwana kuma?"


"kwarai kuwa" shine abinda alawiyya ta fada

ganin dik ya rikice yasa dije tasoma fadin

"jiyadda yawani rikice sekace munce zamu tafi da ita"

dariya sukayi shikuwa se waige waige yakeyi jiyake kamar husna zata shigo....

"kinga tashi mutafi mu bar musu gidansu wataran mazo ganinta"

kamar jira yake yamiqe yayi gaba sukuwa sallama suka mata suna zaulayarta kafin suka bi bayansa...


*****

in high speed yake tuqi dan sauri yake yaje yakaisu tasha yadawo kan husna ta rigasa dawowa......ai kuwa cikin sa'a yana komawa yasami shatu zaune inda yabarta....mumushi yayi ya fuzar da iska ya qarasa inda take ya zauna

"sunanki aisha ko?"

"eh amma anna cemin shatu" nabasa ansa kanta na qasa....


"Ok shatu dan Allah innaso kimin wata alfarma ne"

"tame fa?"

"yauwa...kinga ni innada mata sunanta husna"

dasauro shatu ta dago takallesa cike da mamaki daga bisani ta sauke kanta qasa

"Kiyi hkr nasan bazakiji dadin abinda zan fada ba... matata bata da hkr balle intaji ance naqara aure bazaman lfy....dan Allah so nake kizauna a matsayin me aiki agidanan kafin daga baya sena sama miki gidanki"


Dasauri ta dago tana kallonsa dai dainan sukaji qarar door bell..





πŸ‘’
[10:48AM, 1/7/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*



_In dedication to_
swt😍
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*


fatyafreen.blogspot.com
*or*

http://fatyafreen.blogspot.com/2017/01/ashe-kishiyatace.html




*09*

Atsorace sadeeq ya miqe da sauri ya nufi bakin qofar

"Waye ne?"

"nine oga"!!

jinmuryar megadi yasa yasauke ajiyar zuciya shatu dake tsaye a lkcin ta riga tagama fahimtarsa...

"meya faru?"
"oga daman innaso nadanje masiyo abu na dawo ne karka jini shiru"

"toh bkm seka dawo"

yana gama fadan hk ya juya yana kallon shatu wacce take zaune tayi saurin sa kanta a qasa tana wasa da yatsunta...

"kinyi shuru bakice komai ba...kiyarda danj wlhi zan baki dik wani abunda mata ke buqata agun mijinta zan miki komai da komai..amma dan Allah kiyi hkr ki rufamin asiri kinji?"

gyada kai tayi alamun eh tare da fadin bakomai.. murmushi yayi tare da fadin bari naje na samo miki abinda zakici daganan zan daukota daga gida...


Gyada kai tayi ya miqe yana share zufar fuskarsa ita ko binsa da kallo tayi har ya fice daga dakin..


Yana fita ya shige motarsa haryakai bakin gate ya tina da me gadin bayanan...tsaki yayi ya fita ya bude gate din ya fitar da motar kafin ya rufe gate din ya koma cikin motarsa....



*Husna*

"kunga ni zan tafi saboda yaudinan sadeeq ze dawo"

"toh aikuwa ykmt kotashi kitafi tin dazu kinzauna anan"

"ynxu xantafi mama toh aban abinci na kai masa"

"jeki dau foodflask kibawa inna ta zuba abincin"

tafiya tasomayi zuwa kitchen din dake palon tadaki foodflask din kafin ta fitoh ta kaiwa inna...shinkaface da wake da miya taji kifi da nama ga kuma kayan lambu anyanka a sama...tana karba ko godiya bayi ba ta soma fadin

"dija xo muje ko se anjima zaki tafi gida?"

"a'a ynxu xan tafi nima...


sallama sukawa umma suka fice abinsu...dija ce ta riga sauka kafin aka qarasa da husna har qofar gida....




*sadeeq*

sadeeq kuwa tinda ya fita ya nufi restaurant ya musu takeaway na abinci harda na husna .... gidan mama ya fara zuwa

"ahh sadeequ yaushe agari"

mama ta fada fuskarta dauke da murmushi...ummi ceta fitoh tana masa sannu da zuwa...

"inna wuni mama"

"lafiya lau sadeeq yaushe ka iso ne?
" wallahi banwani jima ba"

"Allah sarki sannu sannu...ko zakaci abinci ne?"

"yaya inna tsarabar qauyen ?"

"kaik kekam da surutu kike jeki sanyo mishi tuwo yaci kafin ya tafi."..

murmushi yayi yama umma godiya...

miqewa ummi tayi ta nufi kitchen ta fitoh dauke da plate.

"tuwon shinkafane biyan gyada...kaci muje kaban tsarabata"

"ai bazan baki ynxu ba sekinzo har gida"

"lallaikam baxani gidanka ba inje ah-**"

kafin ta qarasa maganarta mama ta bige mata baki da gudu ta miqe ta nufi daki tare da qarasa xancenta

"inje amin rashin mutunci nida gidan yayana"

murmushi sadeeq yayi mama kuwa ta fara fada daqyar sadeeq ya rarrasheta ...ya rasa meyasa mama takeson husna hk...


Yana gama ci ya miqe ya na gwada numbern husna amma a kulle...

miqewa yayi yama mama sallama ya nufi gidansu husna...

da sallamarsa ya shiga ya gaida umma cike da fara'a ta ansa...

"yaushe ka dawone?"

"umma ynxu ndw dama nazo daukan husna ne"

"kash aikuwa kunyi sabani tafi qilama ynxu ta isa..."

dasauri ya miqe tsaye dik yabi ya rude

"umma bari na tafi se anjima"

amsawa kawai tayi ta bisa da kallo aranta tana fadin "toh meya sameshi?"

tabe baki umma tayi shikuwa ficewa yayi cikin sauri ya nufi motarsa yasoma driving in high speed

"kardai husna ta isa gida" "toh ynxu kar shatu tayi subutan baki tinda basanin husna tayi ba...kuma kar husna tayi wani abun na rashin hankali"

shafa gemunsa yayi tare da fuzarda isakan bakinsa cike da tashin hankali...



*husna*

kwankwasa gate tayi cikin sa'a me gadin ya dawo ya bude mata qofar...

"sannu da zuwa hajiya...ai kuwa oga ya fita"

"laaa ya dawo ne?"

"eh! ok nagode"


ciki ta shiga ta murda handle din tajiabude ..shiga tayi tare da cire gyalenta qoqarin jefar da gyalen take akan kujera sukai ido hudu da shatu...

sun jima suna kallon junansu ..cike da tashin hankali bama kamar husna tacika tayi famm... ahankali ta ajiye gyalen hankali da kular dake hanunta...

"meya kawo ki nan?"

husna ta fada fuskar bako alamar murmushi...kame kame shatu ta farayi

"ni ni ni matar matar!!!!


Dasauri husna ta finciko shatu...tare da zaro ido

"ke matar wa?






πŸ‘’
[7:11PM, 1/8/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~

_Na_

*Faty Afreen*



_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*


fatyafreen.blogspot.com




*10*

"ke matar wa?"

"ni matar matar da aka kawo me aiki

wani irin ajiyar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login