Showing 3001 words to 6000 words out of 17321 words

Chapter 2 - ASHE KISHIYATACE Complete Hausa Novel

23 Aug 2025

175

husna kuwasuna barin dakin ta niqe dasaurijakar dake gefenta ta dauka ta ciro turaruka da wata night gown ta nufi toilet cikin sauri..

Sauya kayanta tayi kafin ta tafitoh sadeeq ya shigo ganin bata dakin yasa ya juya ze nufi dakinsa domin watsa ruwa...

daidai ya murda handle din qofar ta fitoh

"ya sadeeq"
shine abinda tafada dasauri ya juyo yana kallonta cike da mamakin ganin shigar dake jikinta bakodan kwali akanta se famanfari takeda ido zancen xuci yasoma yi yana fadin

"Ance amare nada kunya amma banda tasa itakan bata da ko alamar kunya"

girgiza kaiyayi ya juya yana murmushin takaici dasauri ta nufi inda yake har tana tuntube da jikin gado ta riqo hanunsa

"Husna lafiyarki kuwa?"

"toh ya sadeeq yinwa nakeji"

"baga kitchen can bakije kidafa abindakikeso"


zaro ido tayitana kallonsa

"Cabdijan"
"meyafaru kuma?"

"nifa kasanba girki na iya ba kuma innace cewa akai kaza ake kawowa amarya"

zaro ido yayi yanakallonta lallai yaqara yarda husna bata da kunya har ynxu yarinta na damunta...

"husna in bakiiya girki ba waxe dafamin abinci"

"ohhh karka damu bayan mungama cin amarcin mu umma tace zata samomin me aiki"

"toh a kwananki waze dinga girki?"

"Dagacan gidanmu inna zata girka hannan zata kawo"



dariya ta basa be iya cewa komai ba yafizge hanunsa daga riqon da tamasa ya fita abinsa.. tanaganin hk tayi tsakitm tasamu gefen gado tazauna...





πŸ‘’πŸ‘’
[10:20AM, 12/30/2016] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~



*A short story*

_in dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*




*04*

Yana shiga dali toilet ya fada ya watsa ruwa yana fitowa ya shirya cikin kayan barcin sa kwanciya yayi akan gado zancen husnane ya soma dawo masa

*"nifa kasanba girki na iya ba kumainnace cewa akai jaza ake kawowa amarya"*

wanga zance na husna na husna na basa dariya sosai nanfa wani tinani ya fado masa

"Kardai ace dgsk ne husna bataiya girki ba..πŸ€”.lallai kywa da anga shirmeπŸ™Š"

kamar wanda aka mintsila ya miqe ledar dake saman dressing mirror ya dauka yayi hanyar qofa fita yayi be tsaya ko inna ba se qofar dakin husna ahankali ya murdahandle din ya shiga xaune bakingado ya sameta tana faman chatting harya dhiga bama tasani ba kusa da ita yaje ya zauna ya girgiza kai ganin ita kadai se dariya takeyi..


Fizge wayar hanunta yayi dasauri tadago da niyar yin masifa ganinshi yasa ta miqe da sauri

"meya dawo dakai dakina?"

Xaro ido yayi yana kallonta da mamaki

"innace innada ikon shiga ko inna a gidana?"

"eh naji ynxu dai ya sadeeq wlhi yinwa nakeji sosai"

bece komai ba ya mika mata ledar karba tayi tare da masa murmushi ta juya tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa aciki...

dariya yayi ya kwanta abunsa ya dauwayarsa harya kunna data sekuma ya kashe ya soma game din zuma abinsa

Itako uwa gayya zama tayi taci me isarta ta fadi alhamdulillah kafin ta kwanta...

kwanciya tazoyi taga sadeeq a kwance bata raivtayi tasoma mgn

"ya sadeeq ka tashi kafita barci nakeji"

"ni annan zan kwana gwara ma ki kwanta abinki"

miqewa yayi ya nufi toilet tabisa da kallo...har yayi alwala ya fitoh tana tsaye a inda ya barta...

"husna kije kiyi alwala kizo muyi sallah"


ba musu ta nufi hanyar toilet dinbata wani jima ba ta fitoh...

hijab tadauka cikin wani qaramin akwati dake gefe tasa ...darduma suka shinfida ya musu jagora...

Suna idarwa ya musu addu'a , shi ya fara miqewa ya nufi kan gado...cike da masifa ta nufi inda ya kwanta...

"gsky ya sadeeq kazo kaje dakinka"
"toh ni akusa da matata xan kwanta"

juyawa tayi zata bar wurin dasauri sadeeq ya yanyota ta fada jikinsa...

"Nikasaleni wallahi"
"inna zakije inna sakeki?"

turo baki tayi tana fadin palo


qara riqeta gam sadeeq yayi nanfa salo ya canja... *na tsaya kwaso labari πŸ’–Abba ganaπŸ’– ya janyo ni...wai is not my hurimi...kumafa hakaneπŸ€”πŸ˜*



~washe gari~

Tindasafe sadeeq ya tashi ya makara yin sallah ganin husna nata sharar barcinta ya miqe ya nufi dakinsa....yana zuwa cikin sauri yayi wanka yai alwala yana fitowa yayi sallah abinsa...


Miqewa yayi ya nufi dakin husna da zumar tashinta yana shiga daidai nan ta toh daga wanka ....hararsa tayi ta wuce dressing mirror taja kujerarta tazauna...


Murmushi yayi yamatso kusa da ita kusa da kunenta ya tsugunna yana fadin

"Morning husna"

batace komai ba illa dagowar datayi ta kallesa...

rungumota yazoyi dasauri ta kauce
"nikam banaso"


Dariya sosai ya mata itako idanunta dik sun ciko da kwalla

"shknan naji...ynxu ya za ayi da bedsheet din?"

"kai zaka wanke mana kasan ni bawanki nake ba dan banma iya ba"


sadeeq da tinda tafara zancenta ya sake baki yana kallonta ya furta "cabdijan"

bekuma cewa komai ba yaje ya yaye zanin gadon ya nufi toilet yana shiga tayi tsaki

"Sekace ance baiwa aka kawo ma"


tana gama fadan hk ta miqe ta bude wannan akwatin ...riga da skt english wears tasa ta yafa gyalenta wayarta ta dauka ta bude akwatinta ta dauko wani india film na season *king of hearts*

Zama tayi tasoma kallon film din tana chatting...kara door bell taji tada pausa tamiqe ta bude...ummi ce dauke flaks na abinci.....

"Inna kwana anty husna"

ummi ta fada cike da fara'a... tabebaki husna tayi

"lafiya"
"anty dan Allah kama min da guda daya"

Tsaki husna tayi ta juya abinta

"dakika taho dasu waya kama miki? kuma wallahkika zubarmin sekin kwashe kin gyaran palona"

tana kaiwa nanta zauna tasa play tacigaba da kallonta.....ummi kuwa tafiya tasomayi ahankali ahankakai..hartakai wajan dinning din gurin saukewa ta kasa..

"Anty husna dan Allah xolki dan saukemin"


tsaki husnata kumayi
"kikira wacce ta dora miki ta sauke miki"


wangazancena husna ya batawa ummi rai batace komai ba tasoma qoqarin saukewa dadai nansadeeq ya fitoh riqe da zanin gado a hanunsa alamun yagamawankewa dasauri ya nufi gurin ummi yasoma saukmata kulolin

gaishesa tayi cike da fara'a ya amsa soma tayiya tayi ta nufi qofa ya mara mata baya kan su fita husna ta kwashe da dariya tanactafi

"kaiiiisyyr sederth da roshni na burgeni wollah"

tsakiummi tayi suka ficea tare





πŸ‘’
[12:24AM, 1/1/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*


_Special thanks to yuh *abba gana* Allah ya kara basira...king of writters kukejiπŸ˜˜πŸ˜€_




*05*

Suna ficewa husnah itama tayi tsaki

"wallahi badin inna san yayanki ba dakin gane kurenki"


murmushin mugunta tayi ta cigaba da kallonta...tana cikin kallo wayarta tasoma ringing dasauri ta daga sunan kawarta *deeja* daya bayyana a screen din yasa tayi murmushi ta daga kiran cilin sauri


"hello amarsu ko harynxu anna barcin ne?"

"wace ni?kinga ni kallo ma nakeyi"

"shegiya yar banzar gari inna angon naki yake"

"yana tsakar gida nakega...yaushe zaki zo ne?"

"se jibi zanxo insha Allah..toh ya ban labari insha"

dariya suka kwashe dashi dikkansu...

"hm ai abunba a mgn aini angama daga jiyan nan"

"meyafaru yargari?"


Nan husnah ta kwashe dik abinda yafaru a darenjiya ta bawa deeja labari..Nikam abba gana ya hanani jiπŸ™ˆballena kwaso muku..

( *wannan nadaya dagacikin kuskurenda mu mata bama ganewabe kmt ace dan ki nada kawa ba kawai ki kwashe sirrin mijinki ki fadamata ba.bakisan ainna ze tsaya ba..ykmt mu gyara halayenmu nasan masu karatu da dan bayanin da nay kungane inda nadosa... se mu kiyaye harshen mu*)


Dariya deeja tasomayi sosai bude baki husnah tayi zatayi magana kawai seji tayi afizge wayar atsorace tamike ganin sadeeq atsaye yasa ta kuma dibrrbicewa dan azatonta yaji me take fada awayar...

Murmushi shikam yayi ya kashe wayar ya ajiye mata agun dinning ya nufa ya zauna yasoma bude flask zesa abinci..husnah kuwa ajiyar zuciya tayi tare dasa hanunta aqirjinta kasancewar yadda kirjinta kedukan uku2...Sauke ajiyar xuciya tayi ta zauna kan kujera tare da lumshe ido tana maida nunfashi....


"bazakizo kici abinci bane?"

Dasauri tamiqe tare da qaqalo murmushi tasoma tafiya harta isa inda sadeeq yake kujerar dake gefensa taja kujera ta zauna tana murmushi...



πŸ‘’πŸ‘’

_2days later_

"Husnah ynxu hk zaki zauna ba kya gyaran gidan ba shara ba komai?girkin ma sedai ayi akawo miki kici ko wanke kwanuka bakya yi?"

"gsky ni kam yaya kana takurani nafadama agidan mu banayi...inkuma baka yarda ba kaje ka tmby umma mana"😏

"Lallai husnah πŸ‘‰ke ynxu agidanan sedai kici kiyi kallo ko?"

"toh me kakeso nayi yaya kaga ni fa anata wuceni a film dinan senayi backward ma"


"shknan bakomai zan kwashe kayan kallon kaf nayi kauta dasu"

"cabdi wallah fade kakeyi"

tsaki ya sadeeq yayi yasoma danna wayarsa..ringing biyu aka dauka...


"hello ya sadeeq"
"naam ummi dan Allah kina gida ne?"
"eh yaya meya faru?"


"Dan Allah kixo gidana zan dan saki abune"


bejira cewarta ba ya kashe wayar ya nufi hanyar daki..husnah dake zaune ta qara gyara kwanciyarta tana kallonta abinta...

Ummi kuwa can tana ajiye waya ta soma qunqunai mama dake gefe ta kalleta tana fadin

"Kedawa?ya akayi ne"
"Mama ya sadeeq ne wai senaje gidansa kuma matarnan tasa batada mutunci wallahi"

tsaki mama tayi tasoma ma ummi fada danme zatace husnah batada mutunci...ba shiri ummi tazari gyalle ta fita ranan natainyayi dubu bace yace....


Sadeeq nashiga daki yayi wanka ya fitoh ya shirya tsaf cikin kanan kaya dasuka fit dinsa sosai ...

Fitowa yayi har ynxu inda yabar husna agunta ke se qara gyaran kwanciya data keyi tana dariya tsabar dadinda film dinyake nata....


dinningya nufada zumar jan kujeravya zauna qarar door bell yaji ya nufi qofa yana budewa cikin sa'a yaga ummi se turo baki takeyi

Matsa mata yayi tashigo dan yariga yasan matsalarta....

"Kiyi hkr ummi dan Allah gyaran gidanan zakiyi kifara daga dakina plxxx".
.

Zaro ido tayi ta nuna masa husnah da yatsa wacce keta kallonta tana dariyaπŸ‘‰πŸ˜³

daga hannu yayi ya hadesu πŸ™ ..alamu yamatada ido akan ta je tayi kawai..daga kafada tayi tare da tabe baki ta nufi hanyar dakin sadeeq ...


"Toh nixan fita sena dawo"

yafada tarecda warasawa inda husnah take....

"Toh seka dawo asiyo min abarba"


tafada tana murmushi bece komai ba ya fice abunsa ....





*kubiyonidan jin yazata qare tskaninta da ummi*


πŸ‘’πŸ‘’
[12:24AM, 1/1/2017] Baby Afreen: πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’πŸ‘’
~*Ashe kishiyatace*~



*A short story*


_In dedication to_
*πŸ’–Abba ganaπŸ’–*




*06*


Ummi kuwa tana shiga dakin tayi tsaki ganin dakin ba agyare ba...dage labulayen dakin tayi tasoma gyara kayandakin ta fitar da kayansa masu datti ta share dakin tas ta canja bedsheet ta wanke toilet din ta gyara ko inna tsaf...

fitowa tayi pallo nanma ta gyara ta share ta kwashe kwanukan dake kan dining takai kitchen tadawo ta share palon tsaf ...hanyar kitchen ta nufa danyin wanke2

Husnah dake zaune tasoma fadin

"Ummi kishiga dakina ki gyaramin "


Sake baki ummi tayi tana kallonta...

"ynxu anty husna dakin naki ma se an gyara miki"

"mtsw kinga bannemi wani dogon bayani agunki ba kije kiyi abinda nasaki".

"toh gsky ko zanyi sena gamavsbinda nakeyi tukunna"


dasauri husnah ta miqe ta danna pause a film din datake kallo tare da fadin

"ke harkinisa nasaki abu kiqi yi?"

"nifabaqinyi nayi ba cewa nayi sena gama abinda nake tukun


dasauri husnah ta miqe ta nufo inda ummi take cike da gadara itako ummi tsayawatayi ganin ikon Allah

Husnah na qarasowa tadaga hannu da zumar marin ummi dasauri ummi ta riqe hanunta...

"baki kai matsayin da zaki maren ba...kuma dakinki abu daya zesa na gyara dan ya sadeeq yace nagyara gidan shiyasa badan hk ba wallahi bazan gyara ba.."

"ke ni tsararki ce?"


"kanki akeji...banda lokacinki"


ummi na kai wananta sake hanun husnah ta shige kitchen abinta tabar husna agun sake da baki...


tsaki husnah tayi cike da takaici

"wallahi zanyi maganinkitinda taqamarkirashin kunya"


tana kaiwanan ta koma maxauninta ta cigaba da kallo abinta....



Ummikuwa tana shiga tayi wanke wanke ta gyara kitchen din ta fitoh tayi mopping kafin tabi ko inna da turaren wuta gana fesawa.gidan yadau kamshi...kafin ta nufi dakin husnah ma ta gyara mata tasa mata turare....


lkcin sallar la'asar nayi tayi alwallatayi sallah....husnah ma hk dik sakacinta bata sakacin sallah lkcin sallah nayi zata tashi tayi abinda ke burge sadeeq da ita kenan...




πŸ‘’πŸ‘’


Sadeeq kuwa tinda ya fita aaibiti ya nufa yana gama duba patient ya nufi office din hydar...
hira suka somayi sosai cike da nishadi..

"Ykmt ace nazo naga amaryarmu fa"
hydar ya fada yana dariya

"amaryar ku ko shirme.."
cewar sadeeq dake dannar wayarsa


"kamanya shirne?"

"toh ba abindavtakeyi fa se kallo ..bata iya komai ba..girki.gyaran gida kai komaivda komai husnah batayi acewarta bata iya ba agida batayi...


Dariya hydar ya kwashe dashi tare da fadin

"Ango ango kasha kamshi
kaikuwavtana cin amarci xakacwani ce tayi aikin gida ni nine cewa zan ban iya ba"


"Mtsw kaifa banzane acire xancen wasa agefe"

"inkuwa hakanec knada aiki agabanka seka zage damtse kasomavaikin gida kan kafitoh off"?

"cabdi jan wlhi abinda bazanyi ba kenan"
.
"ynxu knacnufin hk zakuyita zama cikin datti da yinwa?"?

"hmm a'a ynxu hk ma nabar ummi tana gyaran gidan aninci kuma ko dagacwajan mama ko mahaifiyar ake kawo wa"

"cabdijan wallah zan zige ummi tadena hk kurin bata bata ba zata gyara"

dariya sadeeq yayi tare da fadin
"kaifa mugune hydar"
"ai gsky ce na fada


Nanfa suka cigaba da hirarsu cike da nishadi..

"hydar kasan kuwa nxt week xankoma dutsinma wannan kauyen danaje kwanaki"

"ok nagane mezakajeyi kuma,?"?

"Abu zanje nayi kwana daya kawai xanyi nadawo


"ok toh Allah yakaimu ya bada sa'a"


ansawa sukayi da amin dikkansu....



πŸ’–πŸ‘’πŸ’–

Xaune Sadeeq yake yana aiki a laptop dinsa husnah ta turo qofar dalin nasa ahankali tare dayin sallama...amsawa yayi batare da ya kalli inda take ba...


karasawa tayi ta haye kan gadon ta zauna kusa dashi...kusan minti biyar ba wanda yacewa wani qala acikinsu ..Sadeeq ne ya yanke shirun tare da fadin

"Ranar thursday insha Allah zanje cikin dutsinma na kwana washe gari nadawo"

gyada kai tayi tare da fadin

"ok Allah yakaimu..dama innaso nama magana ne"

"Ok dama innaso nama mgn"

"inna jinki".
. ya fadavtarecda rufe system dinsa


"dama zan ma umma magana ne se asamomin me aiki"


Shiru yayi yana

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login