Showing 1 words to 3000 words out of 17321 words

Chapter 1 - ASHE KISHIYATACE Complete Hausa Novel

23 Aug 2025

172

[4:42PM, 12/26/2016] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~


بسم الله الر حمن الر حيم


*A short story*



_in dedication to_
💖 *Abba gana*💖



*01*


"Sadeeq karka yarda raina ya baci akan batunan"..
"kiyi hkr mama"

mama na kaiwa nan tayi tsaki ta shige daki abunta..busar da isaka sadeeq yayi ya miqe yana shafa gashin kansa harya fice...

*Sadiq Ajmad shine asalin sunansa..sadiq likitane kwararre ..mahaifinsa bashida wani kudi sosai sedai ace masha Allah...Asalinsu 'yan garin katsina ne kuma sunazama acikinta..sadeeq saurayine kyakyawa..*

Tin tasowar sadeeq mama take adduar taga danta ya samu mace kyakyawa ya aura acewarta ya da nta yake kyakyawa hk ma matarsa zata zama kuma yar gidan masudashi ba talaka ba...


👒👒

Zaunevsadeeq yake a office dinsa sanye da labcourt yanata juyi akan kujerarsa da ka gansa kasan ya zurfafa a tunanin da yakeyi..ahankali abokinsa hydar ya turo kofar da sallama amma shiru ba a ansa ba...shigowa yayi yana kallonvabokinnasa ya girgiza kai ahankali ya nufi inda yake ya masa tafi a fuskaa afurgice sadeeq ya miqe..

"mstwvhaba hydar meye hk"
"yi hkr naga kayi nisane meke faruwa"
"kaidai bari kawai yaushe ka shigo?"


murmushoi hydar yayi
"banjima ba ynxu na shigo...me yasameka ne?"

"wlhi kaima kasan xancen baze wuce mama ba..ita dole dole sena aure 'yar kawarta"

"🙊Kardai kace min akan xancen Husna ne?"
"mtsw kaidai kabari kawai"

"toh inbanda kai inna laifin husna?"

"mtsw nifa kasanbasanta nake ba bata min babe kai"

"Dallahni kaisheni da tsakikamar wanitsaka"

tsaki sadeeq ya kumayi hydar ma hakan yayi...

"Allah ya shiryeka....kawai ka yarda kaaure husna wlhi ni kan naga yarinyar nada hankali"

"Hm ai sekuma kayi kanka akehji"


janyo takardun gabansa yayi ya cigaba da dubasu..



3days later👒


"sadeeq kaje kun gana da husnar kuwa?"
"a'a mana dama innason innaje nadawo sena je ndw"

shiru mama tayi kamar bazatace komai ba
"shknan bkmnaji Allah ya dawo dakai lafiya"

"ameen insha Allah gobe zanwuce ndw jibi"

"toh Allahya bada sa'a..."


amsawa yayi da ameen ya miqe ya fice ya nufi dakinsa**




*washe gari*

~Dutsin-ma~
*Kauyen bahuna*


Tafe sadeeq yake cikin motarsa da kauyen daqyar motarsa ke wuce wani gun sbd hanyar ba kyau saukinsama lkcin rani ne da da damina ne baze iya wucewa ba ..

yana shiga ya soma tmbyr gidan me anguwa akamuna masa...yana zuwa ya tarar da mutane a kofar gidan zaume..sallama ya musu tare da miqamusu hannu suka gaisa...

"sedai ban shaidaka ba"
cewar me anguwa

murmushisadeeq yayi tare da fadin
"nine likitan daaka turo sunana sadeeq"

"oh masha Allah naganeka sannuda zuwa"

kara gaisawa sukayi da su daidai nan wasu "yan mata guda uku sukazo wucewa suna hira

'Kai ku kalli wani saurayi can kyakyawa"
acewar alawiyya

dasauri shatu da dije suka jiya suna kallon gutin

"kaiii amma gsky yana da kyau"

turo baki shatu tayi tare da fadin.kanku akeji

alawiyyace ta soma fadin
"dan xakiyi aure shine inkinga abu yamiki baza kice yayiba?"

"toh akan mezance yayi?"aure nafa saura satibiyu"

hira sukacigaba dayi har suka wuce sadeeq kuwa me anguwa yasa aka rakasa masaukinsa..


*Night*

tsaye shatu take da saurayinta iro suna hira
"shatu ykmt in akwai abinda kike buqata kifadamin dawuri kinsanlkci na ta tafiya"

"toh shknan innaje gida zanduba insha Allah gobe zanfadama in akwai"


nanfasukai hirarsu kafin daga bisani sukayi sallama tashige gida..

dikabinda suke sadeeq na tsaye yana kallonsu yana murmushi shikadai..shikamarayuwarsa rayuwar kauye ns birgesa sosai shiyasa baya gajiya da zuwa gurate irin wa'anan saboda suna sashi nishadi....

bama kamar yadda saurayi dabudurwa ke hira abin nabasa shawa'a...yana cikin wannan tinanin husna ta fado masa arai tsali yayi ya koma inda yasauka ransa dik ba dadi....




👒👒

Da safe safeeq ya tashi yayi wanka ya shirya abinsa fitowa yayi ya dan zagaye gari yana tafe yana murmushinsa me qayatarwa .. harda pics ya dinga dauka dik abinda yaga ya birgesa...

Misalin karfe 12pm sadeeq ya musu sallama akan nanda sati biyu ze dawo zrje yabadavreport din abun da yaxo yi..

godiya sukamasa mutane suka dinga kallonsa kyauta ya musu sosai kafin ya tafi sunata masa godiya..



*katsina*

yana isa gida ya tadda mamazaune a palo tana waya saurarawa yayi yaji me take fada...

"eh gaggo suwaiba auren nmranarjuma:ah mezuwa insha Allah"

bejime goggo suwaiba taceba mama ta amsa da
"shknanzeji Allah ya kawoku lfy"


katse wayartayi tana murmushi daidai nan sadeeq ya shigo da sallamarsa
cike da fara:a mana ta ansa

"ahhh sadeequ yaushe kadawo"

"ynxu nashigo mama inna ummi?"

"ummi taje rabon katin biki wa'andaza agayyata"

"mama bikin wa za ayi ne?"

"kajika da shirme naka ne mana ykmt ka huta kaje ku gana daita kaji abindatake buqata"

kamar amafarki yaji zancen kansa na sarawa ya miqe zefita zeji dakinsa mama ta kuma fadin


"sadeequ bakaji me nace bane?"

"naji mamazanje insha Allah"

"kokaifa jeka Allah yama albarka"


amsawa yayi da ameen yafice yanufi dakinsa kansa kwai yakeji yana sarawa..




👒
[9:43PM, 12/26/2016] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~


*A short story*


_In dedication to_
💖 *Abba gana💖*



*02*

Washe gari da safe sadeeq yashirya ya ma mama sallama ya nufi gurin aiki...direct office dinsa yawuce yana shiga hydar yabi bayansa...

"yan tafiya shine andawo bako dan kira?"

murmushi sadeeq yayi tare da fadin

"Kabari kawai jiya nadawo a gajiye ne shiyasa"
"ok, tohya kaga kauyen?"

"Zancen kauye kabari zan baka lbr...kajiwani batu inna dawowa wai aurena da husna saura sati daya"


Xaro ido hydar yayi cike da mamaki...

"kaiii haba wasa kake ko?"

"wlhiinna dawowa naji mama na waya dasu goggo suwaiba ni banmasan yazanyi ba"

"cab di..hkr zakayi kayi biyayya kawai kaje ku sasanta kanku"

"mtsw wlhi basanxuwa nake ba dandai mama ne kawai zanje

mumushi hydar yayi tare da janyo file din dake gaban sadeeq...

lumshe idanu safeeq yayi ya jingina jikin kujera yana murmushi
tabosa hydar yayi

'ya akayi ne?
cewar sadeeq wanda har ynxu idanunsa na lumshe

"murmushin me kakeyi ne?"

"kawai kauyenan nake tinawa wlhi dadin xama"


"hhh lallai sekakoma can ka tare"


dariya sukayi dikkansu cike da nishadi suka cigaba da hira...




_7:25pm_

Tsaye hydar yake jikin motar sadeeq daidai nan sadeeq dinma ya bude motar ya fitoh...

yana fitowa husna ma ta fitoh cikin shigar atamfa ta yafa gyalenta...

cike da fara'a ta karaso inda suke tayi sallama suka amsa hade da gaiduwa...

"ya sadeeq sannunku da zuwa"

"yauwa" ya amsa ataqaice

murmushi hydar yayi
"bari nadan baku wuri inkungamanadawo"


murmushi husna tayi tare dafadin toh ...shilo sadeeq bako alamar murmushi afuskarsa...juyawa hydar yayi ya basu wuri...

shiru ne ya ziyarcesu nadanlkci sadeeq ne ya katse shirun da fafin

"dame damevkike buqata?"

"eh toh inna buqatar kudi sbdvevents din da za ayi"

"event din har nawa xakiyi?"

"ko guda hudu hk dun isa"

murmushin mugunta sadeeq yayi😏 "dama can kin shirya wa bikin ko?

zaro ido tayi cike da mamaki
"haba ya sadeeq wani irin xance ne wanan inxaka bani kudi ka bani "

:"nawa kike buqata?"

"dubu dar*****?

"cabdi karma ki qarasa danbazan kashe kudi na a auren da banaso ba"
"toh wlhi ni se ka bani "

zaro ido yayi yana kallonta aransa yana fadin

" Lallai yarinyarnan bata da kunya shi zata dinga fadawa hk tinkan ayi auren ma"

afili kuwa tsaki yayi tare da fadin


"bazan bayarba wa anda suka samiki rai su baki ni kinga tafiyata ba"

jiyawa yayi ya shige mota da niyar inya soma tafiya yakira hydar yaji inda yake..itako husna tsaki tayi tashige tana yan maganganunta...

bintavyayi da kallo daga bisani yavgirgiza kai yana fadin

"Yau naga takaina mama ta hadani da wannan yarinya *jangwan*😝"

Shigewa yayi motar yadau wayarsa xe kira hydar jin anna buga dayan glass din gefen seat din murmushi yayi yasa hannu ya bude masa yashiga..

"ya harkun gamane?"
"mtsw kyaleta kudi takeso kuma ni bazankashe kudi na a auren da banaso ba"

murmushi hydar yayi tarevda fadin

"Wai kai meyasabaxaka hkra ba kawai ka bata tayi abinda ya kmt"

"toh kai inka matsu ka bata mana zaka wani takurani"

shiru sukayi dikkansu har yakai hydar gida ya saukesa shima ya nufi gida...

Dasalama ya shiga palo ummi da mama ya tarar zaune ...

"Inna wuni mama"
"lafiya lau sadeeq harka dawo?"?
"tih masha Allah"

"ya sadeeq sannu da zuwa"

"yauwa ummi ya gidan"

"lafiya lau yaya"
"hk akeso barivna shiga ciki"

"sadeeq kaje kungana da asama'u kuwa"

"eh mama daga can ma nake"

washare baki mama tayi tare da fadin masha Allah kaje babanku na nemanka...


amsawa yayi da toh ya nufi dakinsa aransa yana fadin

"narasa me mana tagani agun husna hm Allah dai ya sa hkn shine mafi alheri"

ansawa yayi da ameen ya cire kayansa..watsa ruwa yaje yayi ya sauya kaya kafin ya nufi dakin baba...

dasallamarsa yashiga baba yaamsa masa..zaune yasamu baba yana jin radio..

"ahh abubakari harka dawo"?
"eh bababandade dashigowa ba"

"toh madallah dama sonake naji inji dai kagama gidan naka ko?"

"eh baba nagama painti ne ya rage shima gobe insha Allah zansa ayi*

"toh maddallah Allah yama albarka"

amsawa yayi da ameen sunsha hira sosai sewajan karfe 8:45pm kafin sadeeq yabar dakin baba ya nufi nasa...




👒 *Husna*


Can kuwa husna nashiga gida umma dake zaune tana kallo hanan na gefenta... raibace ta samu guri ta zauna

"husna ya akayi ne?"

"umma wai kawai se ace hk xa ayi bikinan ba ko event"

"inji ubanwa?"

"ya sadeeq mana wai baze bani kudi ba"

"be isaba dan ubansa uwar tasa zankira bannidasu"

"wlhi anty husna wannan yaya sadeeq din ya fiye girmankai"
acewar hanan

tsaki husna tayi tare da fadinbanni dashi zan rage masa shi... tana kaiwanan suka jiyo sallamar yaya haneef...

dasallamarsayashigo suka gaishesa ya ansa shima ya gaida umma xama yayi alamun ya gaji...yana fuzar da iska


"husna dan Allah dan dafamin gwaten doya shinake marmarinci"
acewar ya haneef

turo baki husna tayi tana maida hankalinta ga tv

"ke husna bakiji me nace bane"

miqewa tayi tana buga qafa tanufi hanyar daki tana qunwunai...

"gsky ni ban iya girki ba...baga inna me girki can ba kaje tana"


fusace hannef ya miqe ze bita umma ta tsayar dashi tare da fadin

"xonankarka takuramin 'ya kaje ga inna canakitchen kace tadafa ma"

"haba umma ya zaayi ace yaranan su zauna basu iya komai ba sedai a musu ahaka husnanzatayi aure?

"Inna ruwanka innace bakai zata aura ba?toh wuce kaban wuri yarana yanhutu ne"

afusace haneef ya fice ya bar palon umma tading masif tana fadin
"yarana yanhutu kuma husnar dakake fada dame aikinta zata tafi yauwa"


ahk tayita masifa hartayi shiru dankanta...






👒
[2:17PM, 12/28/2016] Baby Afreen: 👒👒👒👒👒👒
~*Ashe kishiyatace*~


_In dedication to_
*💖Abba gana💖*




*03*




Zaune mama take wayarta tasoma ruri dasauri ta daga ganin sunan umman husna daya bayyana akan screen din

"Assa**

"Maman ummi kinajina ko?

"Eh innaji amma kya tsaya mugaisa ko?"

"bana buqatar hkn dama inna infada miki ne ki jawa sadeeq kunne yazo ya bama husna kudin dazatayi abubuwan daya kamata ahk za ayi bikin?"

hkr mama tashiga bawa umma kafin tasaukosuka gaisa cike da fara a daga bisani sukai sallama.


Zaune mama take tsakar gida tana jiran fitiwar sadeeq...ummi ce ta fitoh dashirinta na mkrnt

"umma na tafi "
"toh sekindawo Allah ya miki albarka "


amsawa tayi da ameen ta fice abinta...ba afi minti biyar ba sadeeq ya fitoh shima cikin shirinsa...

tsugunnawa yayi kusa da mama

"Inna kwana mama"
"daban kwana ba zaka ganni?"
"mama laifin me nayi kuma?"
"me ya hanaka ba husna abinda take buqata kaje ka bata tinkan raina ya baci"

"mama ba kudi a hannu na ne ga aiki gida annayi ga kuma lefen da ake hadawa abubuwan sun minyawa"

nunfashi mama taja tare da fadin
"Sadeequ"

"ya amsa mata da ameen"

"kayi hkr kaji kaje ko nawane ka lallabaka bata kaji?"

gyada kaiyayialamun eh yamiqe yanafadin nizan tafi albarka mama ta samasa kafin ya tafi...




👒

Misalin karfe 8 sadeeq ya gama shirinsa ze tafi gida ransa bace ya shiga mota beko tsaya ko inna ba se qofar gidansu husna yanaxuwa kuwa yayi sa a hanan ta fitoh ya turata ta kira masa husna ba musu ta koma tanata wani karairaya murmushin takaici yayi yarinya qarama da ita...


ya kusan minti goma tsaye agurin bata fitoh ba ransa dikinda yake battace ne...juyawa yayiya bude marfinmotarsa yajiyo muryarta tana anbatan sunansa...juyawa yayi ya shaqo wuyatan ta ya hada da jikin motarsa

"ke nikika rainawa wayau zaki shanyani a waje?"

daqyar ta somamgn samasama

"toh bakasangidan akwai mutane bane?kasakeni akwai zafi"

"bazan sakeki ba tin ynxu kinakai qarata gun mahaifiyata ko kinaso ki hadani da ita ko?"

"nifa ba***


bata qarasaba yasa dayan hanunsa ya bige bakinta daga bisani yasaketa motarsa yabude ya cito bandir din yandari biyar ya bata karba tayitana murmushi...

wani irin sansane takeji yana shiganta arayuwarta tana mutuwar san sadeeq

kallonsa tayi tana murmush

"kekuma meye hk?"

murmushi ta kumayi
"kawai inna sanka sosai bazan iyajure kamin kishiya ba"

tana kaiwa nan ta shige gida da gudu shiko binta yayida kallon mamaki

"lallai yarinyarnan ta rainani"

dagabisani kumaseya soma dariya shi kadai ahaka yashige motarsa yana driving yana tinazancen husna




👒👒

Abu kamar wasa akwana atashi ba wuya snyi prgms amma ba ko daya wanda sadeeq yaje ranar juma'ah bayan anyi sallar juma'ah aka dauraauren *Abubakar sadeeq* da amaryarsa *Asma'u husna* skan sadakinera dubu dari...masha Allah bikin yayi jama'ah sabd sadeeq ya kasance meson mutane dan hk bikinsa ma sai masha Allah....


Bayan anyi sallahr magrib akazo daukan amarya nasiha aka mata sosai hydar shine kangaba sbd shine abolin ango...


gidan iyayen sadeeq aka fara kaita can suka tarar da sadeeq aka hada hardashi aka musu nasiha sosai amma abun manakitindaaka taho da amarya ba allamun kuka ko hawaye sema in anna hira a mota tayi dariya..

goggi suwaibace ta kasa hkr tasoma fadin

"Wai ita wannan amarya bata kuka ne se dariya"


gabadaya sukasa dariya harda ita husnar kawarta ce hafsa dake gefe tasoma fadin

"goggo karki damuqawar tamu jaruma ce ai"

tabe baki goggotayi ta tsayatana kallon ikon Allah amarya ta yaye gyale anna hira...


kusan rabin hour ya daukesu kafin suka isa gidan...lullube mata fuska sukayi aka fita da ita dik da gidan na cike da mutane hkn be hana husna ganin gidan nata ba gidan yayi kyau sedai masha Allah murmushi kawai husna keyi har aka shiga da ita....

bayan ankaita da mintina aka rako ango fuskarnan tasa babu alamun fara'a atattare da ita...hk yazauna kawayen amarya da abokansa suka gama surutu suka fita bin bayansu yayi dan yimusu rakiya...nanfa suka dinga zaulayarsa har sukasa sa dariya sosai...


Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login