Showing 12001 words to 15000 words out of 15413 words

Chapter 5 - MOH MAHEER

unknown   

23 Nov 2024

2492

yasa mudace)now back to business




duk inda ake abinda bea dace ba zaka ganta a gurin,Hakan ya samo asaline saboda yadda suke nuna mata so ba kwabawba harara.




Rania tunda taga mudassir taji a duniya ba wanda take so sai shi,tun baya kulata harya fara kulata,Dan ya dauka 'yar mutunci ce sai daga baya ya gane halinta,to dayake zani ce ta tadda mujemu sai suka kara dinkewa kamar tip da taya.




Ita a tunanin ta Yana sonta shiyasaa take sake masa jiki yadda duk yaso,saidai batasan tun lokacin daya San halinta ta fice masa a rai ba.

wannan kenan



Bea shiga gidan ba daga bakin gate ya tsaya,
"Idan kin shiga kice tayi sauri Ina jiran ta"
Dan shi bashi da number dinta,daya Yana da ita ba abinda zeasa yazo gidan su,Kuma baya son tambaya Dan kar wani jargin ya shigo.



"Okay Ina jiranka fa idan ka dawo"
"Get lost"ya daka mata tsawa.
Da sauri kuwa ta wuce, knocking din gate tayi me gadi ya bude mata,dayake ya santa bea wani tsaya tambayar ta komai ba ya bata hanya ta wuce.




A hankali take knocking kofar parlorn, waye taji an fada daga ciki shiru tayi Dan tafi karfin tayi knocking a tambaye ta waye,wayarta ta fitar daga cikin jaka ta kira number Rania bugu biyu ta daga.




"Hlo baby" jalila ta fada da wata 'yar iskar murya.
"Hii baby kun karaso"
"Yeah Yana waje yan jiranki"
Kafin ma ta gama fada har ta kashe wayar,bayan mintuna 2 ta bude kofar ta fito.




sanye take da palazo fari tas Kuma white top,tadan saka back Jessy veil ta rufe kanta,Amma ana ganin gashin dokin da tayi piczing saboda tsabar kankan tar mayafin,jakanta da takalmin ta duka bakakene tayi sosai kamar ba 'yar musulmai ba.




"Naga ma har wani sauri kike zaki gurin wajen yaya,ni baki missing dina ba kenan ko"ta fada cike da shagwaba.
"Haba mana nayi missing dinki mana kin san halin sweet baya son jira shiyasa,ta fada tana runguno jalilan jikin ta,ita kuwa har wani lumshe ido take.




Kije Amma kiyi sauri ki dawo kiji dani,gyada mata Kai kawai tayi ta wuce tana sauri har tana hadawa da gudu.




Tana fitowa ta bude motar tashiga ko gama gyara zama batayi ya fizgi motar,ba karamar tsorata tayi ba cuz abin yazo mata unexpected.




Direct gidan gonar sa ya nufa,Yana zuwa yayi horn me gadi ya bude masa gate,a parking lot yayi parking motan ya fita ko kallon gefen da take beyi ba,itama ganin haka sai tabi bayan shi.




Ganin baya parlor yasa ta ajiye jakar ta da wayar ta tafara cire kayanta saida ta zama daga ita sai short nika da singlet sannan ta hau saman,zuwa lokacin kuwa ya kusa fashewa,wato tayi masa laifi amma bazata iya bashi hakuri ba.



Yana a zaune yaji ta bude kofar dogawa yayi da niyyar yayi mata rashin mutunci,Amma Yana ganin kayan jinki gabadaya ya neme shi ya rasa.




Tafiya take me daukar hankali,ta ko'ina Rania ta cika mace, tana da kira me kyau, ahankali take tafiya har ta kara sa shi da sauri ya riko ta suka fara kissing junan su,daga na fito na jawo musu kofar.





Bayan wani lokaci na koma naga har sun kimtsa,
"Rania" ya kira sunan ta ba yabo ba fallasa,
"Na'am" ta fada tana nutuswa Dan taga ya zama serious Kuma fuskar shi ba wasa.
"Ranar friday za'a zo neman gidan ku daga masarauta,Amma ki sani zan aure kine bisa tursasawar mom badan ina sonki ba.





Rania kuwa tunda yace za'a zo neman aure ta fara imagine kanta a matsayin matar sarki, shiyasa duk abinda ya fada daga baya bata fahimci komai ba,wow she's just imagine her self as Queen.




Shima dayaga kamar bata fahimtar abinda yake fada mata sai yay shiru kawai.sai wajen karfe 12 sannan suka fito daga gidan gonar direct gidansu ya nufa da ita.




Har cikin palorn su ya shiga saida ta saka maid suka kawo masa abin sha sannan ta tafi kira masa mummyn ta dan su gaisa ita kuma ta wuce gurin jalila wadda take dakin tana jiranta ta dawo suyi abinda suka saba wato lesbian.






Wata kyakkyawar mata ce take saukowa daga step din kana ganin ta zaka kaman nin ta da fulani maimunatu,kwata kwata bata da sufar mutunci,




"aah my son yau kaine a gidan namu" ta fada tana danne wani kululu dayake taso mata.
"Nine na sameku lafiya"?
"Lfy kalou,Ina mamantaka tana lafiya daiko"ta fadi Hakan da manufofi dayawa,wanda yayi yadda tayi tambayar har hakan ya bawa mudassir mamaki Amma ya danne yace mata "lfy kalou tana gaishe ki"





Saida yayi zaman kusan awa daya suna Dan hira da mummyn sannan ya kira jalila wadda zuwa lokacin har sunyi wanka suna hira,suna cikin hirar wayarta tayi kara tana ganin shine ke kiran da sauri ta dauka "gani nan" bea tsaya Jin karshen maganar tat ba ya kashe wayar.




Ita da sauri ta tattara kayan ta suka fito tare da Rania din,suna saukowa suka tara har ya fita,itama sallama kawai tayi da mummyn tabi bayanshi.




**********************




A kusan tare motocin su suke shigowa cikin masarautar,tana ganin motar taji dama bata dawo ba duk da bata da tabbacin shi dinne,a hankali ta bude bangaren ta fito sanye take cikin dubai abaya baka ta yane kanta da bakin mayafi komai dai baki ne a jikinta,shigar ba karamin kyau ta mata,Dan ta fito da asalin kyawun ta da kuma hasken fatar ta.





itama farida fitowa tayi cikin kalar shigar rumana sai dai ita blue color ne nata abayan,sukayi yiwa drivern adda godiya sannan suka fara takawa zuka part din su.



Suma fitowa sukayi da sauri jalila dasai yanxu ta ga rumana ta cimma su,"ruman" juyo wa tayi dauke da murmushi akan fuskarta wanda hakan yasa dimples dinta lotsawa.




"Jalila yakike"
"Lafiya kalau",Kalli fa kayan da yake jikin ki ki daina fita haka"
"Ohh gidan su Raheena mukaje Kuma a mota muke shiyasa"
"Okay naje gaida mum ban sameta ba washe garin da muka dawo"
"Okay muje yanzu inyaso sai na biku nima na gaida Ammi"
"To"





Canza akalar tafiyar tasu sukayi zuwa part din mum,shima ganin haka sai ya bi bayansu,suna tafiya suna hira gwanin sha'awa,jalila Allah ya dora mata kaunar Ammi da rumana shiyasa ba komai take yi a gaban taba.





Suna shiga suka tadda ta a kishingide kuyangi nayi mata fiffita, har kasa suka durkusa suka gasheta atakaice kawai ta amsa musu suma daga sukayi shiru.





"My son har kun dawo"
"Eh" rumana da sai yanzu suka San tare yake da jilal ta zuya kallo daya tamasa ta dauke kai,kamar hadin baki kuma suka gaidashi a tare ita da farida "barka da rana yarima" kamar bazea am Saba sai kuma yace "lafiya kalau,ke Ina kika shiga tunda muka dawo bana ganin ki"?
"Gidan addan ammi naje"daga tayi shiru shima bea kara cewa komai ba.





Sai anjima mum mun tafi "to kudai da fulani"
"Zataji" suka fada suna mikewa itama jalila mikiwa tayi tabi bayan su, mudassir da Fulani maimunatu kuwa binsu da kallo sukayi kowa na nufin nashi kallon.




Kwata_kwata jalila bataji dadin yadda mom dinsu tayi treating su rumana ba shiyasa suna tafiya tana basu hakuri,dama Kuma su basu dau hakan da komai ba Dan inda sabo a sun Saba.






Da far'a sosai Ammi ta tarbe su,jikin ta rumana da farida suka fada,ku dagani tunda ku bakwa girma ta fada tana ture su,tashi sukayi suna kumbura fuska.




Jawo jalila tayi tana zanta da hira tun tana Dan Jin nauyi har tasake suka cigaba da hira, sallar la'asar ne ya tashe su daga hirar ita ta wuce part din mom su Kuma suka shige daki Dan gabatar da sallah.......




***************



Gasu nan wadan da zasuyi aikin na fada musu komai akan sauron Kuma sun fahimta,dagowa yayi yana kallon su sannan yace kar kubar wata alama daza a gane kisa ne ba accident.





An gama ranka ya dade,zaku iya tafiya har sun mike sai kuma ya dakatar dasu ya kalli na kusa dashi kodai zamu hada da uwar garken ne ya fada da sigar tambaya?



Aah a barta saboda tayi masa addu'a tayi Kuma kukan bakin ciki, shikkenan kuje nan da sati daya nake so naji labari mai dadi ga bayanan inda zaku samoshi nan fatan nasara



Bayan sun wuce ya kara kallon na kusa dashi yace a turawa fulani alama, nasan tana bukata ta a wannan lokacin, sannan a mika min gaisuwa gareta kafin mu hadu ya kara Yana sakin dariya ta tsantsar farin ciki.


FREE PAGE YA KUSA ZUWA KARSHE HANZARTA KI BIYA 200 KACAL .
KARKI BARI A BAKI LABARI.


TSARIN BIYA
IDAN KATI ME KI TURA A WANNAN NUMBERN
09121810091 AIRTEL

GA ACCOUNT KUMA
9036456453
RUFA'I ISHAQ OPAY BANK


A TURA SHEDAR BIYA TA
09121810091




From
'?
Thymerh

09121810091
Whatsapp only.

https://chat.whatsapp.com/EcY9vu9MReuI5KFHeIk57C


MOH MAHEER
The abandoned prince >?4?





mikiya writers association
'?




Dedicated to maryam Muhammad
(Saheebah>?p?)





Typing
'?
Page 15&16




Washe gari tun kafin ya fita ya kira ummi,ya sheda mata abinda ya yanke game da barin yaron shagon dayake son yi amma bai fada mata dalili ba.




Amma baka ganin yayi wuri sosai,aah ummi gwara kawai na fara,saboda na samu kwarewa sosai akan harkar,yanzu inada kudi a hannuna kawai zanje na fara koya,tohm shikkenan Allah ya taimaka daga haka sukayi sallama.




Yau ya kama tafiyar umar tun karfe 7 yake shiri,gabaya jikin shi a sanyaye yake, maheer ma kanshi kawai dauriya yake,Amma har cikin zuciyarsa baya son tafiyar umar din.



Karfe takwas da 'yan mintuna suka fito har baikin titi inda zai samu nepep,ka yafe idan nayi maka wani abu wanda a zamana dakai bansan nayi maka, Allah ya yafe mana gabadaya, a lokacin Kuma ya hau,suna dagawa juna hannu suka rabu.




Direct daga gurin neman sana'ar dazea fara ya nufa,'yan kayan hada takalmi yasiya,Dan sai jya fara koya kafin ya kafa nashi shagon.





Da farko abin ya bashi wahala sosai saidai daga baya komai ya dawo masa me sauki,zuwa yanzu ya iya sosai Dan haka har yafara shirin neman Dan karamin gurin da zai kafa 'yar kanta inda zai dinga hada takalman.





Shirye shiryen komai ya kankama an hada masa kanta da komai da komai,Yana so zuwa ranar laraba sai ya fara aiki.......




**************




Yau ya kama tafiyar mubeena tun safe take ta shiri Dan karfe 12 prof zeazo su tafi,taga ma hada komai nata kamar wadda in ta tafi bazata dawo ba.karfe 12 dai_dai tayi ma prof a kofar gidan su mubeena, kiranta yayi ce mata tafito su wuce,dama a shirye take kawai kayan ta ta dauka ta fito.






Kannen ta ne suka rako ta harda mama a cikin su,mama Ina wuni wani dadi ne ya ziyarci zuciyar ta Jin wannan mai hannu da maikon na gaidata, lafiya kalua,mun gode sosai baka gajiya da dawainiya Allah ya saka da alkhairi, babu komai mama ai an zama daya,banji kun gaida shi mama ta fada tana kallon kunnen mubeenar,har rige_rugen gaida shin suke,Amma kana ganin yadda sukayi kasan basu sababa.





Lafiya kalau ya kuke ya makaranta,lafiya kalau,ajin ku nawa, wannan karan mama ce tayi caraf tace wlh sun gama primary Amma basu dora ba,to ba damuwa insha zanyi kokari in samo musu,aah abin ai yayi yawa daka barshi kota gwamnati ce sa shiga ko,ai bakomai an zama daya.






Wooo zo kaga farin cikiea gurin mama,haka ya debo kudi masu yawa ya bata,da sauri ta amshe,ya kara debo wasu ya bawa su nusaiba suma dai amsa sukayi,Kuma ba godiya,mama ko saboda tsabar godiya kamar zata tsugunna,ga addu'oi da take jera masa kamar wata marokiya,Allah yay kiyaye ka ya kauda idon makiya,gabadaya taka kasa nutsuwa.





Suna gurin a tsaye malam musa ya dawa daga yawon shi,tin daga nesa yake washe baki din gani yake yau kakarsa ta yanke sa'a,hannun ya bawa prof sukayi musaba,baba mun sameku lafiya,lfu kalau,ya kokari,kana ta dawainiya da yarinya Allah ya biya bukatu, ameen baba ngd,ya fada ya debo kudi ya mika masa dama kamar jira yake ya zuro hannu ya amshe,gashi baba ayi mana addu'a,a to to ba laifi Allah ya kiyaye hanya.




Duk wannan abin da sukeyi mubeena tana gefe tana kallo gabadaya sun gama zubar mata da mutunci a gurin prof,mama baba bari mu tafi kar muyi dare a hanya,a yakamata kam ku wuce Allah yayi albarka, motar suka shige tana dagawa iyayen nata hannu suma suna daga mata,saida suka deana hango su sanan suka shige gida.





Nusaiba kujo ku kawo min kudinnan na kirga su ko,mama karfa ki hana mu Dan kayan kwalliya zamu siya,zan baku mana,kudin Maryam ta miko mata,gabadaya kudin ta hada tana kirgawa,wata guda ta saki bayan taga adadin kudin,malam dama ance dare daya Allah kanyi bature yau Allah yayi namu ba turen duba dari da saba'in cas ya bamu.






Daga cikin dakin yake fadin,ai gaskiya hannun sa a sake yake nima dari da 30 ya bani fa,kaga gabadaya dubu dari uku kenan ta fada tana kara sakin sabuwar guda,suma yaran cike da farin ciki suke cewa,mama yau zamu ci abinci da nama amma dai,aah yau ko dawisu kuke so shi zamu ci,bari naje kasuwa nayi muku siyayyar kayan zamanin Dan Kuma ku fara samun rabon ku.......





Tunda suka fara tafiya bata kalleshi ba Danji take gabadaya ta muzanta,lura da hakan da yayi yasa yace mata,baby lafiya kike kuwa, lafiya kalau,ko har kin fara kewan su mama ne? Wallahi kuwa ji nake kamar na fasa,hmmm kawai yace mata,Amma zuciyarsa fadi yake ai baki isa ba keda gida har sai kin shigo hannu,wannan tunanin dayayi ya saka shi sakin wani makirin murmushi.......




*************




Ranki ya dade gashi inji drivern ki,alama tayi mata kan ta ajiye ta wuce,haka nan kawai ta tsinci kanta da tsananin faduwar gaba tun kafin ta bude takardar,shahada tayi kawai ta bude.




Alamar kan mutun a ina tasan wannan alamar? Tabbas ta santa sai dai ta manta,wata takarda ce ta fado daga cikin envelope din,da sauri ta fara karanta wa,wasu tagwayen ajiyar zuciya ta saki Dan ganin wanda take tsananin bukatane a yanzu ya turo mata sakon,wata dariya farin ciki ta saki.





Wani abu ta dan danna saiga wata baiwa nan ta fito daga kitchen,gani ranki ya dade,larai sai kuma tayi shiru,an gama,tana fadin haka ta fice,bayan mintuna biyu ta dawo tare da amintacciyar bawairta,zubewa tayi ta fara kwararo gaisuwa.




Gani ranki ya dade,kicewa ilyasu a bawa Dan aiken masauki da kuma abinci zan ganshi zuwa safiya,umarnin ki shine abin jirana ranki ya dade.





Bedroom dinta ta wuce saida ta hada sallar magrib da isha,sannan tafara tunanin me yakamata ta aikawa wannan me boyayyar fuskar,so take yayi mata aiki Amma ba tare da koshi yasan da cewa aiki yake mata ba,ta dade tana tunanin kafin ta samu mafita,wadda tana jin itace karshen matsalar ta.





Ko mintuna biyu bata kara ba bacci yay awon gaba da ita me cike da kwanciyar hankali da nutsuwa wanda ta dade batayi irin shiba saboda damuwar da take ciki Amma tana ganin yanzu komai zai zo mata da sauki,tunda ta kamo bakin zaren.....




***************




Sakon ya isa komai yana tafiya lafiya,ka tabbatar kayi abinda zai sa ta bukacine zuwa gurin ta,karka bar wata alama da zata nuna cewa a cikin masarautar nake,na fahimta Kuma zan kiyaye,kit suka yanke wayar.





Sani! na'am ranka ya dade,ka tunawa kwarin nan aikin su an kara musu kwana biyu ya kama ranar lahadi kenan,an gama zan fada musu.




Inaso idan gari ya ida wayewa kaje kauye ka fada wa alfa a sabunta aiki akan wannan kwaron,sannau kace masa inaso ta yadda dani bana so duk abinda zea kawo zargi tsakani na da ita,jinjina masa Kai kawai sani yakeyi alama Yana fahimta.





Idan ka tafi sati biyu zakayi ka daow,kaje fada neman izijini kancewa zaka je gida iyalinka bata da lafiy,an gama ranka ya dade,karka wuce lokacin dana iba maka baka dawo ba........


Washegari




Zaune manyan masarauta suke suna tattaunawa akan nadin da za'ayi,gaskiya me martaba wanda ake son dorawa kwata kwata bai dace ba,Abinda kusan dukan su ke fada kenan,"aah shiriya ta Allah ce kukasan ko sanadin shiriyar sa kenan" fadin wambai kenan ('ya'ya maza suke da me martaba).




Hayaniya ce ta kara kaurewa kowa na fadin albarkacin bakinsa game da lamarin, mafi yawa daga cikin su basu aminta musamman ba, mutum biyu ne zuwa uku suka amince ba,




Tundaga bakin kofar fada sani sallama, lokaci daya duk sukayi shiru, barka da wannan lokaci sarki mai adalci,sarki ya amsa maka,dama Ina neman izini ne ma zuwa gida wani kallo da ciroma ya watsa mishi ya tilasta shi yin shiru, dama zanje dubo iyalina bata da laifya da Kuma mahaifiyata shine najo neman izini,ya karasa cike da taraddadi.





Kwana nawa zakayi?,sati biyu ranka ya dade,an baka dama karka wuce hakan,wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke koba komai ya kubuta da masifar mai boyayyar fuska, daga haka zaman ya watse batare sun cimma matsaya ba.






Me martaba Yana jin ko babu wanda ya aminta da wannan nadin dole ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login