Showing 90001 words to 93000 words out of 113618 words

Chapter 31 - JIKAR MAGUZAWA

23 Nov 2024

31644

yanzu Jawad ka hadani da Yar Albarka wlh,Jawad ya tabe baki yace Kai ka sani Kuma kana danne Mana Yar uwa me zai hana ka gode min,Dariya sukayi Farooq yace sai kace Kai na kirki ne Wanda bai sanka ba Jawad ka cuce shi Kai sai kace baka komai
Sai magriba bayan munyi Sallah yace nazo zamu je gidan Asif haka mukaje shima Yana gida da dansa daya Yana wasa,Munsha hirar duniya da Zahiyya matar Asif daga Nan muka je shopping shi ya zabar Mana abubuwa ya Mana take away na kayan makulashe sannan Muka dawo gida,tun a hanya naga take taken Jawad yau ma ba kyaleni zaiyi ba

Ina yin Shirin bacci Bayan munci kayan makulashe mu Ina jikinsa a makale sai kiss yake min iri iri,Ni a tsorace nake shi yasa na kasa sakewa ganin zanyi kuka yace iya romancing zaiyi ni na San ba haka bane Ina kallo ya shiga sarrafani yanda yaga dama Yana ta tsotsar boobs Dina kamar jariri Yana yi a hankali yake sarrafani Kawai ji nayi yana kokarin Shiga ta,ihu zanyi ya toshe min bakina da nasa yaci gaba da abinda yake so sai ji nayi ya shige ni nayi Shure shure ba Zan iya komai ba ko kukan ma kasa Yi nayi ya dinga kamo Channel yanda yaga dama Nima yau ba Alkawarin da ban Sha ba kalaman kauna Kuwa sai da na daina saurara gaba Daya ya susuce min sai kace ya zauce,Kadada Kuwa Farooq ya barta sai ta warke.
Ni Kuwa Jawad bai taba kyaleni na kwana Daya baiyi ba kullum ne sai yayi tun Ina Jin zafi har na daina ji ma sabo da masifar kwarzabarsa,Amma Ina Shan love da tarairaya sai kace kwai haka yake ji da ni,sai abinda nake so, Kadada dai anyi sau Uku da kyar.

Abba biki Yana ta matsowa da Safna duk wani Abu daya kamata anyi shi Amarya tasha gyara ta ko Ina har ana gobe daurin aure itace ranar Dinner,Abba da abokansa sun dau wanka sun halacci wajen,Jawad yace mu shirya da Kadada muje shi bazai iya ganin abin kunya ba Abbansa a wajen party,munsha wanka sosai Hafeez ne ya kaimu Dinner tayi kyau anci ansha,Abba yayi liki sosai washe gari aka daura aure Kan sadaki dubu dari.

Da yamma Ni da kadada da mu aka dakko Amarya gidan yayi kyau komai an canja shi,Yaran Umma suna wajen masu aiki suna ta kuka sai lokacin suka San Abbansu ya saki Mamansu ya auri wata,da har Zan tafi da yaran gidana idan Amarya ta Dan kwana biyu sai a dawo Mata da su sai Naga Yaran Umma Basu da kunya sannan Ina gudu Kar ta min sharri sai na barsu,Kadada harda guda ayiririri tace Anaconda Abba yau zata fantsama a sabon waje zata shiga tsukakken kugu,Dariya nayi nace Allah ya shirye ki ke da Tahantsi baza ku Yi hankali ba,Binta sugar tace ashe abin da dadi Fara na Fara Jin dadi,yanzu idan Farooq yace da zafi? sai dai nace uhum uhum ga kunya Kar ya gano,na sheke da dariya,Nace ke dai Kika sani,Muka koma yiwa Amarya Sallama Binta sugar tace to Amarya zamu tafi a dinga kular ma Abban namu da Anconda,kawayen Amarya suna ta dariyar Anaconda,Kadada ko a jikinta tace sannan Dan Allah land Of promise Kar kiji Alkawari kice sai an cika ba iya cikawa suke ba sai kadan,wata me aure tace Kuma dole sai anyi alkwarin ba,Nima nace yawwa Yar gari ga Yara nan a kula da tarbiyyarsu yaro sai hakuri Kar ace iya aikin Reciever za ayi mu mun wuce suna ta shewa dai Muka fito,Hafeez tun daga compound yake jiyo shewar Mata sai yaga mun fito,Kadada tace Kai yaro muje,Dariya Hafeez yayi yace na gode Binta Sugar nine yaron ma,Binta sugar tace maza Farooq yaji kace min Binta sugar wlh sai ka Gane kurenka shi kadai yake fadar sunan Nan yanzu,Hafeez yayi dariya yace Binta sugar din? Kasan Allah ka kiyayi kanka ato yayanka ne ai Kai da shi Kar dai yaji ka kace min Sugar, Fatima Kawai shine na kowa,yanzu Binta Sugar ya kwace sunan nan yace nasa ne shi kadai,Hafeez yace Muna ganin ishara mukam Allah gamu muma ba komai Fatima yaje ya rike sunan Mangoronsa,Kadada tace ya fiye maka ka jira idan na haifo mace ka samu ka aura,Hafeez yace wlh nafi karfin yarki Allah ya kiyaye min da jiran Yarki ni Ina da budurwata ma,nace Kai Hafeez har budurwa ce da Kai? Yace to Aunty zauna Kar nayi budurwa? kishiya Zan Miki Ina gama school gwara ma ki shirya, nace Allah ya kaimu gidana ya maida mu har Kadada ta can Farooq zaizo ya dauke ta.

Jawad na hango ta samansa Yana dago min hannu,Murmushi nayi masa,Kadada tace ni bani da zuwa gidanku ba fitsara kuyi ta wani Iskanci a gaban mutane,hankalina Yana Kan Jawad dake min zancen kurame Ina Shiga ya tareni a hanya a gaban Kadada ya rungumeni,tace Yaya Jawad ana barin halak ko dan kunya a dinga sakayawa,Dariya yayi yace banda wannan halak din Kuma ma ai ke ma kina da aure duk the same muke, Dan Allah tayata kiji da su Meenat,Kadada tace ai ko nima mijina na so na zuwa zai ya dauke ni,Jawad yace wanka zata Yi kafin yazo please Yar Binta,Kadada tace to karta dade,yaja Ni Muka wuce part dinsa ya zaunar dani gefen bed yayi yace yawwa to zauna nayi ta kallonki,Dariya ya bani ma sosai sai kace ya samu tv,Bamu dade ba Farooq yazo ko sallama sai gani nayi ba Kadada ba Labarinta sai Ahmad ne yace Farooq ne yazo ya tafi da ita,na koma Ina Kiran Jawad Baby ta tafi fa ta bar sakon nata ka ganshi kafin na dakko Wai har Farooq yazo sun wuce,mene sakon? Gumbar Mata ce da wani hadin zuma Maman Mujaheed ce ta Aiko Mana daga Sokoto,Jawad yace Ina naki to Yana jaka yace ahh wannan ba ayi Wasa da shi ba maza saka a bakar Leda a aiki Ahmad ko Hafeez su Kai mata,Yace ke sa a abinda baza su gane ba,na tattara tarkacen iri iri yace Wai Ina naki ne? Nace Yana Nan to Kar a kwashe Mana,Dariya nayi na zuba Mata iri iri na kaiwa Ahmad Suka tafi Kai Mata shi da Hafeez dama so suke su tafi yawo sun samu dama Kuma Wai zance Ahmad zai raka Hafeez wajen budurwarsa.

Abba ne ya shiga gidansa sai da ya fara duba yaransa yaga suna ta bacci sannan ya wuce bangaren Amarya Safna,daki ya dauki kamshi Abba ya lumshe Ido wani farin ciki ya cika Masa zuciya ya huta zaman gwaurantaka,gefen bed din ya zauna tare da bude lullubin Safna Abba yace wow tangaran sunan wani kwano Masha Allah amaryata,Safna ta dago da kanta a hankali tare da sakin murmushi,Abba yace tashi kiyi Alwala muyi Sallah,Safna tace Ina da Alwala,Abba ya wuce gaba tare da jansu Sallah yayi addua sosai sannan ya jawo ledarsa me dauke da gasasun nama da Madara etc,Haka ya dinga bata a baki shima Yana ci har tace ta koshi,Bayan sun gama wanka ta Shiga tayi brush ta fito ta shirya cikin wata arniyar rigar baccinta ko Ina kamshi take zubawa Malam,Abba ma yayi wanka da brush ya shirya cikin wasu kayan baccinsa marasa nauyi,Yana ta kallon Safna yawunsa Kamar zai zubo Allah Allah yake ya fara harka,tana gyara gashinta Abba cewa yake ah...ah..to taho Mana Haka...ya Isa...ya Isa Amaryata wannan kyan Ina Zan kaishi maza yaki zo nan ya jawota a hankali saman bed sai kace tsohon maye haka Abba ya rude anga Yar shila,ga kirjin nan a cike ai kamar ya samu kayan wanki haka yake cuda Safna cike da shauki Yana gurnani Yana Nishi,Safna ma tana tayashi har ya samu hanyarsa,Safna ta danyi Harkar maza kadan amma sabo da gyara ta tsuke da kyar ma ya samu hanyar,Abba yaji ruwa kamar teku ya haukace gaba daya ya manta da wata Umma,yace yanzu nasan nayi aure ashe da wahala nake ta sha,Safna tace Uwargidanka fa,Wa yake ta wannan ai su sun tsufa Harkar da Suka sani me ta iya wannan gaki Ina da ke.

Umma yau tana can cikin dare tayi tsuhu a daki ta kasa bacci sabo da tasan mijinta yanzu Yana can da Amarya Yana shoshalewa,kasa jurewa tayi ana bacci ta tsandara uban ihu,Yan gidan Suka farka kowa ya leka sai yaga Umma ce a zaune tungur da fitila a gabanta gashinta Kamar shekar kurciya,Babarta tace Dan ubanki me aka Miki? Umma tace Alhaji Nasir Yana can da Amaryarsa wayyo Ehoooo.....ta sake Kurma ihu tana bazan iya rayuwa ba bazan iya ba,ba Wanda ya saurareta kowa ya koma yayi kwanciyarsa aka barta tana kuka.

Tahantsi soyayya tayi karfi tsakaninta da Aliyu,Ummiya ce ta sameta tace Khadija karki zurfafa son nan ki jira a gama bincike, Tahantsi tace Ina ai yanzu da bincike da rashinsa duk daya basu da amfani a wajena nayi nisa Ummiya Kawai kuyi Addua ko kunyi binciken ku idan ma bana kirki bane ku barshi a ranku kuyi min Addua Allah sa Aliyu ya Zama na gari,Aliyu mazan fama garnakaki me takalmin karfe ai kuyi bincikenku Kawai amma ni Kam nayi nisa bazan iya tsayawa ba, ko ba na kirki bane na Masa addua,Ummiya baki bude tace Tahantsi ke da Kadada baza kuyi hankali ba,Bayan Wanda muke da shi Ummiya wanne hankali Zan sake sai dai idan masallaci kike so na koma na tare Kuma amma me hankali ma irina,Ummiya tace bani da lokacinku Yan iskan Yara ana nuna muku Hanya bakwa gani,Ummiya naso kin Gama takaba muyi auren Nan tare a gani wace zata Riga wani kwace mijinta,Dariya ta bawa Ummiya sabo da abokan wasanta ne ita da kadada shi yasa Suka mugun Raina Ummiya


Masu Sharhi wlh Ina godiya sosai





AsmaBaffa
10/6/22, 22:13 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
91-95


NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP.



Official

By
AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA


page naki ne

BESTYNBEELAT











Bayan watanni Uku Safna tana zaune lafiya tare da yaran Umma bata taba gallaza musu ko nuna musu banbanci ba,Haka rayuwa take ba lallai abinda kake Wai shi za a maka ba,halin kowa da banbanci Safna Bata da bakar zuciya sosai take rike yaran Umma kamar itace ta Haife su,Ita Kuwa Umma bayan ta gama Iddarta mijjn aure take Nema Amma ta rasa kaf kauyen an rasa me sonta bare tayi auren kisan wutan, ta rasa inda zata sa kanta kullum Umma sai tayi kwalliya ta zaga gari ko zata samu me sonta amma ko da Wasa babu Wanda yace Yana so,Haka Kawai Umma ta nacewa Megari wai duk duniya shi take so bayan tasam karya take auren kisan wuta zata Yi,Megari yaga wayayya ya dinga murna yace ya yarda Yana sonta,ba bata lokaci aka saka ranar daurin aure ko sati bai Kai ba, sati na zagayowa aka daura auren Umma da me gari, megari Yana ta murna banza ta fadi,ko Ina bakinsa har kunne,ana cewa Allah Sanya Alkhairi zai washe baki Yana murna.

Yan watanni muna zaman mu lafiya da Jawad soyayya muke Kamar zamu lashe kanmu katsam munyi bacci mun tashi da asuba Jawad ya kalleni yace wace ce ke? Kawai ya hankado ni kasa daga saman bed dinsa na tashi a tsorace, kallona yayi Fuska ba Rahma yace ke wace? Dariya nayi nace ban gane ba? Mari ya kwada min I said who are you? Zaki zo min daki na sanki ne? Baki na bude hannuna a saman kumatuna nace nice baka gane ba Jawad Najla matarka? Jawad yace wacce mata Ni Ina da aure ne? Zanyi magana yayo kaina zai dakeni na fito da gudu Ina kwalawa su Hafeez Kira,duk suka fito da asubar nace kunji abinda Jawad ke cewa Wai bai sanni ba,Sun dauka Wasa ne suka Fara dariya ya fito ransa a bace duk ya gane kowa yasan kowa amma Wai banda ni,nice bai sani ba na zauna na dinga rusa kuka ya fito yace Kar na sake ya dawo daga Office ya ganni a gidansa , Farooq na kirawo da Asif suka Zo na fada musu halin da ake ciki,abin ya daure musu Kai ga su Hafeez ranar zasu tafi turai karatu, Farooq ne yaje ya fadawa Abba,Abba yace wannan wacce irin magana ce haka Jawad din ne yace bai San matarsa ba? Suka ce ae Farooq yace har Office dinsa munje wlh shi yace Bai santa ba,Abba yace to ba lafiya ba,akwai abinda ke faruwa dole akai Jawad gwajin kwakwalwa

Ranar Ina dakina nayi tagumi Ina ta kuka na Kira Ummiya na sanar Mata hankalinta ya tashi, Tahantsi tace abinda za ayi Kawai Fara ta taho gida shine za a gani idan Bai nemeta ba Kinga sai a San abin yi,Kadada dai ranar da ita Muka yini tana bani hakuri,Nace Kadada Wai Jawad bai sanni ba harda marina na bar Masa gida ni dai Kawai nace Yana sani wulakanci ne dama ba so na yake ba ya samu abinda yake dole ya wulakantani,Kadada tace ba haka bane Fara idan Kika duba baya hayyacinsa kwata kwata Wanda ya sani ma baki gani bai sauraronsu ba karki tafi ki Kara kwana biyu mu gani, nace bari kawai na tafi gida zaman Nawa baida amfani,Kadada harda kuka tace Dan Allah karki ji haushinsa ba a San dalili ba abi komai a Sannu nace ba damuwa na fashe da sabon kuka Ina hada kayana na gama tsab amma ban tafi ba,sai can dare Farooq yazo ya dauki matarsa a dakina Muka kwana ni da su Meenat, washe gari da safe ya sake tashi da sabon salo yace Sam shi talaka ne ba Mai kudi ba taya zai ganshi a irin wannan gida Haka, Muka sake Fitowa mukayi cirko cirko Muna jinsa yace Kawai sai na ganni a nan gidan Ina talaka a maida ni gidanmu, lokacin Hafeez da Ahmad sun tafi kasar waje karatu tun jiya basu San me ake ciki ba yau,Jawad Yana ta masifa duk uban Wanda ya kawo ni nan ya maida ni inda nake ni Nan ba gidanmu bane,Kuka nakeyi ba ji ba gani yanzu ko ya kalleni baya min masifa irin jiya Kawai yanzu shi sai ya bar gida Nan ba gidansa bane

Wajensa naje nace Zo muje na kaika gidan naku ya galla min harara na ja baya da sauri Kar ya duke ni, Asif ya kaini airport kuka kamar me ba Wanda bai tausaya min ba yaran kannensa sai kuka sukeyi yana kallo Zan fita amma ko kallon inda nake Jawad baiyi ba har Asif ya kaini airport na Shiga jirgi zuwa Kano
Ina zuwa gida Ina ihun kuka na Shiga gidan tare da fadawa jikin Ummiya itama kukan ta tayani Tahantsi ma kukan take yi.

Ummiya hakuri take bani tana lallashina tana min Nasiha nace Ni bazan iya rayuwa babu shi ba gwara a barmu ko Ina zamu tafi muje tare yanzu wa yasan inda zai tafi tunda yace gidan ma ba nasa bane,Ummiya tace bai kamata ki dawo gida ba Sam,yaran to wa zai kula da su Allah ya Dora Miki nauyi Najla dole ki hakura ki koma gobe,Hakuri da yarda da kaddara shine ya kamace mu,Dan Allah ki daina kuka, Tahantsi tace Ni wlh Ummiya ban yarda ba mu tafi kauye gidan Maguzawa kin sansu da tsafi wlh wannan bakar tsohuwar me baki Kamar tana zukar tagargade ban yarda da ita ba,Gwamma fa a koma baya ayi duba suna Jin haushin Jawad mun Musulunta ta silarsa sannan ya daurawa Kadada aure,Tashuka me Bakin Shan kunun kanwa wlh baza tayi Shuru Haka Kawai ba Kun San zancen nan suna tsafi kowa ya sani.

Ina ji na zabura na mike Ina kuka nace Kuma hakane Tahantsi mu tafi kauyen Nan,Ummiya tace baku da hankali ku Bari abi abin a hankali yanzu idan kunce da fada zakuyi ai sai su nakasa ku kadan suke jira dama karku tafi idan kunje kuce me to baku da hujja,Zama nayi na zuba tagumi,Ummiya Tace tagumi fa ba naki bane Najla ki tashi kici abinci kiyi wanka muzo mu dukufa Addua mu fadawa Allah.

Cikin dare Jawad ya kasa zaune ya kasa tsaye shi fa ba gidansa bane barin gida zaiyi,bai fadawa kowa ba yaji ana ta Kiran sunansa Jawad Jawad Kawai inda yake Jin Kiran yake bi har ya fita daga gidan,masu gadi zasu Masa magana ta musu warning suna kallo ya tafi a kafa cikin dare, sai ga Jawad har Tasha a kafa Yana ta garari a cikin tasha har gari ya waye yaji mota tana Kano Kano ya taba Jin sunan Kawai ya Shiga sanye da kayan baccinsa kowa ya ganshi yaga Kalar Hutu da Jin Dadi.

Ni Kuwa ban iya bacci ba Ina ta fadawa Allah cikin dare har su ummiya da safe na rasa me yake min dadi, ga Ummiya tace lallai sai na koma gidan mijina ni Kuma Ina so naje Kauye ko Zan Dan samo hujja, Tahantsi tace Kinga mu tafi kauye amma muce da Ummiya Kawai Lagos zamuje,Ai Kuwa da Yamma nace Ummiya Zan koma Lagos,Tace ko kefa ku tafi data Tahantsi ta tayaki Zama Ni na Kira Iyan asabe makwafciyata mu zauna tare,muka ce to muka shirya 5pm Muka tafi sai motar Kauye,Mamaki muna sauka a kwanar Yar Kaya kauyen sai ga Jawad ya sauka a wata kwararrababiyar Bus,mamaki da tsoro ya kamani,har wajenmu ya karaso ya gallawa Tahantsi harara yace wannan na santa, kallona yayi yace Kai Ina zaku? Nace garinmu,yace Nima can zanje ya hau machine Wai Jawad Yana kallo na hau bayan gardi amma ko kulani baiyi ba duk kishinsa,Kofar gidan Maguzawa ya sauka muma Muka sauka ya Riga mu shiga sannan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login