Showing 78001 words to 81000 words out of 113618 words

Chapter 27 - JIKAR MAGUZAWA

23 Nov 2024

31640

Ango da take Dariya tace mantawa nayi karki fada kinji,Na'ima tace to tana dariya .

Sai da akazo gidan surukai sannan akayi parking har cikin gidan hadadden gida na masu Hali,Binta Sugar aka nutsu aka shigar da ita har ciki wani tangamemen Palo na alfarma,Maman Farooq ce zaune ita da danginta Suka karbemu da Fara'a aka zaunar da Kadada a kasa Suka Mata Nasiha dai dai gwargwado,aka Kira suruki Ibrahim Dangana shima ya shigo ya zauna can gefe yayi Yar Nasiha sannan yasa Albarka yace aje a kaita dakinta,muka sake Fitowa aka wuce gidan Binta Sugar, Sheshekar Kukan Kadada Muka ji Jawad yayi dariya a ransa yace ga mutumin ya tsumu randandan yake yanzu,gashi yasan Mata,a fili yace Sorry Binta Sugar Allah ya kawo ciki da goyo,Ina dariya nace Hajiya Binta Sugar ga Zaki ga ja to ai shike nan in Banda abinki gani gaki,Kadada da masifa tace bana son wulakanci Fara tam kici gaba kice min wani ga Zaki yanzu da a gaban Farooq Kika fada fa shike Nan kin ja min salalan da ba garri,Jawad yanaji sai dai yayi Murmushi Yana driving,Na'ima tace to fa Amarya da masifa Yi hakuri tsokanarki takeyi Yaya Farooq ma me hakuri,Kadada tace ae kyace Haka Mana tunda Dan uwanki ne baki sanshi bane a gida yake zare muku Ido,Jawad yau yaga Amaryar Maguzawa a duniya yayi dariya Kamar me,Na'ima ma Sai Dariya take tunda dai taji ance sabon tuba ce shi yasa bata ji komai ba.

Najla tace ke Na'ima iceko kin taho da kudi bazan Baku Amarya ba sai Kun bada kudin budar Kai,Ato ko Jawad ya tafi Dani gidansa cewar Kadada,Jawad yace wa? ai yau ko hatsari Kika Yi sai kin kwana dakinki ballanta akan kudin budar Kai kada Allah yasa ku Bude Kan angon yazo ya bude abinsa,muna zuwa Estate din su Kadada gaskiya ya hadu matuka musamman gidan ya tsaru Masha Allah,ba abinda babu da motocin Farooq Uku a ciki,yasha flowers,Kadada bata kalli gida ba,Wai kuka take Yi,nace Wai Wai haduwa wannan gida Haka Subhannallah sai ga Amarya tace ki dinga fada min Mene da mene anzo ashe, Na'ima tana dariya tace gashi mun wuce parking space Kadada tace kaini ku rabu dani Tashukata na tuna taci gaba da kukanta har da Yi min habaici wata Kuwa Bata Yi ba anyi asara an matsu da miji mu Kuwa gashi ana ganin mune bamu da kunya ashe mune da kunya tunda na tuna Uwata nayi Kuka,sauran Dangin Farooq daga baya Suka Zo ganin Amarya da gida,gidan Kadada part biyu da nasa da nata sai dakin me gadi a jikin gate,sama da kasa gida yayi kyau,ya zuba furniture masu tsada an kashe kudi,duk Basu dade ba har Na'ima Suka tafi,tayiwa Amarya sallama Fatima Zan tafi Allah bada zaman lafiya Kadada tace Ameen ki dawo gobe kinji tace to sai gobe,na gode sannan Na'ima ta tafi abinta ya rage daga ni sai kadada.

Agogo na duba 8pm yanzu tunanin kaina nake Kuma Jawad yace yau bazai hakura ba,Kadada tace Fara lafiya Ina iya shegen ne? Nace bari Kadada yau kibiya ce zata shiga jikina,Kadada tace Mene kibiya ta soyayya? Nace Area ce zata kamo Channel reciever Kuma tana nan Kinga shike Nan, Kadada ta Gane tace to Mene ke ba kin Saba ba,Amma Fara da bakin hali kike maimakon Ni ki tausaya min sai kanki tsohon Hannu,Maganar su Farooq mukaji Kadada tace wayyo abun yazo Fara ta koma bayan murfin kofa ta buya,Jawad ya leko yace fito mu tafi Ina Fatiman? Na nuna Masa murfin kofa yayi Dariya, Farooq ma dariya yake yace Jawad a cika da Addua,Jawad yace Nima tawa zanje na cika da ita a gida ka Yi da kanka bazan iya ba,Farooq yace haba dan Allah Mene Haka,Jawad yace na manta haddata ta goge ke fito mu tafi idan baza ka Yi da kanka ba ka barshi,tashi nayi nima kirjina na dukan Tara Tara ya jawo hannuna na kwace nace wayyo Allah na fada bayan murfin kofa Nima kusa da Kadada,Kadada ta hankado Ni Dan Allah Ni Zaki sa a kamani ki tafi,Jawad ne ya harareni na fito ba shiri nayi waje,Farooq ya bimu da kallo kawai ya Shiga dakin Amarya kofar Kawai ya tura tare da rufewa yasa key,sai ga Kadada a tsaye wayam ba kofa Wai tayi mutuwar tsaye baza ta motsa ba, Farooq yayi magana yayi magana shuru,Hannu yasa ya turata kadan sannan ta sake dukunkunewa a cikin mayafinta.

Mota muka Shiga yaja Naga sai gudu yake Addua nake Allah yasa motar ta lalace Amma Ina,har sai da ya tsaya a wani wuri ya siya nama kala kala su kayan Sha da sauran na kwalama,har kannensa an siya musu ya dawo yaci gaba da driving Bai tsayaba sai a gida,Yara Kawai Naga dukkansu sun fito da gudu Ashe ya fada musu ya tafi dakko Ni Oyoyo Aunty suna ta rungumeni,Ina dariyar karfin hali,Asmau ta kawo min Abeed ya ganni har ya manta ni da kyar ya yarda Dani,Humaira ma Haka Yara da saurin mantuwa,Hafeez ma duk sunzo mun gaisa,Jawad ya ba su Hafeez nasu kayan cin Suka Yi godiya,ya bawa su Asmau su da sauran Yara lokacin 10pm yace kuje kuci kuyi bacci gobe school a tafi da wuri Suka ce to nace sai da safe Suka ce to Suka tafi da gudu.

A gaba ya tasa ni Muka karasa part dinsa ya wani Sha gyara ko waye ya gyara oho,nace waye ya gyara? yace nine sabo murnar dawowarki, ya Kika gani sun Miki ya furta tare da sa Hannu biyu Kawai ya cafki albarkatun kirjina,hannunsa na bige yaki cirewa yace wannan Bra tuntumemiya haka da ban sansu ba ai sai nace an cuceni Yana ta wani latsesu,na kwace jikina tare da furta Ni yunwa nake ji,Ledar tamu ya Mika min na karba nace Kai baka Jin yunwar?kazo muci na bude Mana komai sai kaffa kaffa yake dani motsi idan nayi sai ya kalleni Ni kallon nasa ma harda na masifa a haka Muka gama cin abincin Nan wanka ya hanani sakat sai yayi min da kyar ya hakura nayi abina tare da brush na fito,shima Haka duk dadewarsa wajen wanka yau Naga da wuri ya fito lokacin na dakko rigar bacci Zan saka ya kwace rigar Bayan ya gama goge jikinsa ya fesa body spray,Kawai light Naga ya kashe Allah yasa nayi Sallar Isha,Hannuna naji ya riko a hankali ya tsaya a gabana,hannayensa yasa tare da lallafar fuskata ya fara kissing lips Dina a hankali Yana shafa wuyana sabo da Kar yace nayi dunkum na Dan Fara maida Masa martani yaji Dadi abin ya Kara gigicewa tare da janye towel din nawa,ya samu albartun kirna ya fara sarrafasu yanda yaga dama Yana tsotsa tare da zaunar dani a gefen bed Yana min maganganu na kauna,Wani Kuma sunyi nauyin fada sai ma'aurata,aiki ya bani ya dinga nuna min abinda Zan masa,Ya na iya haka na dage Ina sarrafa shi Nima yanda yake koya min,jikinsa sai rawa,ya sake haukace min Ni a tunanina zansa ya kawo ba sai yayi komai ba,na Kuwa dage na Fara Masa sucking Wai ya kawo,Yana ta koya min a nutse,ban zaci Zan iya bama,ai Jin Yana gurnani da Nishi Yana sambatu nace ka kawo ai shike nan ko? Na fada tare da mike Zan saka Kaya na wani uban kwantarwa naji ya min Kamar a mafarki,ya tattale min kafafu ko Ina ya danneni ihu zanyi na tuna da Yara,nace wlh Zan iya ihu na Fara kokawa da hannayena sai da na gaji hannayenma Bai Bari na samu damar motsa su ba ya kininiye komai..

Nace Ya Allah Ni dai na shiga uku,sorry yace tare da maida bakinsa kasana ya fara min wani irin wasanni na haukace Nima sabo dadi Ashe yaudarata yayi kawai kutsawa yayi ya shigeni,na saki Kara na rirrike shi Ina tirje tirje amma ba ruwansa iya wuya sai da ya Danna ciki ya jawo ya maida yafi sau Nawa Yana Jin wani shegen dadi duk ya susuce min Kamar ba Jawad ba dana sani, na fisge jikina sabo da azaba baya iya magana gaba daya,ya sake jawoni ya danne ni sosai ya koma ciki nayi Kuka nayi nayi amma Bai kyaleni ba sai da ya samu nutsuwa, na dinga kuka na dauko pillow na dinga kwada Masa na watso pillows din kasa,Sai da ya dawo hankalinsa yace Allah sarki my White Angel haka nayi aiki Sannu Allah yaba Lada Zaki Saba, tun Ina kuka Yana Dan lallashina Naga lallashin ma Sai tabe min Boobs yake na daina kukan.

Da kaina nace nayi shuru ganin ya maida Kai zaici gaba da tsotsar min Nipple nace na daina,yace haba Babyna ki barni Ni Ina so,Wallahi Allah na daina kukan na fada maka,sai da yayi dariya yasan wuya ce,Haka wanka ma kin yarda nayi amma ya daukeni yaje ya dinga min azaba da ruwan zafi sannan nayi na tsarki na fito,yayi nasa shima ya fito harda wani dariya na harareshi yace Jikar Gwamma tawa,na dauke Kai can gefe a kasa ya dire gwiwoyinsa tare da kifa Kansa a cinyata Ya zagaye kuguna da hannayensa Yana cewar Jikar Naroro yau naje gonata nima nayi aiki sosai Saura gobe, saman bed ya turani na kwanta ta baya dama a zaune nake gefen bed kafafuna suna kasa,kafa daya ya dago na kwalla Kara sabo da zafi,sorry gani zanyi Yaya wajen,ga haske ga zafi bani da karfi ya sake budewa ya gani harda saita,yace na rike a kaina idan naje wajen aiki na dinga tunowa ga su Yar tsaka can an Fara kumbura Allah sarki,Kafata na fisge na fashe da kuka,yace to shike Nan na daina white Angel.

Bangaren Kadada Kuwa tana tsaye da kyar Farooq ya jawota tare da zaunar da ita a cinyarsa Kadada taji abu a mike,ta Fara zare ido,tace Ina yini,Farooq yace sau Nawa zamu gaisa,saki jikinki ba abinda Zan Miki kinji,Kadada da wayo ta zame ta koma saman bed gefensa ta zauna tace sai nayi zamana Haka ko?Farooq yayi dariya Wai wayo ta Masa,a hankali ya Kama hannayenta Yana kallon lallenta yace kinyi kyau my Binta Sugar,Murmushi tayi Kawai a hankali ya hade fuskarta da tasa ya lalubi bakin Kadada Yana tsotsa,Kadada a ranta tace Vanfire,ya daura hannunsa a kirjinta Kadada ta tsorata tace Sababbi ne ka bisu a hankali,Farooq yayi dariya yace ai nasan sababbin ne,ya fara tattabe boobs din Kadada,jikinta ya dauki rawa ta Fara cewa Tahantsi ga Yar uwarki Nan kin barni sai da nace ki min zaman daki Kika ki duk abinda ya sameni kece,Farooq ya dage Riga Kadada tace Ni dai karka kalla ta mike zata gudu, Farooq ya rike yarinya Gam Binta sugar ta fara Wayyo Tashuka yarki, Farooq yace Wai daga Dan taba abu duk kin rude? Haba Binta sugar,Ni ba sugar bace yanzu,Farooq yace to muje ayi wanka muyi Sallah sai na koya miki karatu muci abinci sai bacci ko? Kadada tace yanzu kayi magana,Farooq ya Kama Kadada ya shiga cire Mata Kaya Wai wanka zai Mata,Kadada ta makale jiki ni zanyi da kaina akwai inda Zan wanke na sakace na diddirje sirrina sai kace Kai zaka min wlh bazan yarda,Farooq sai kyaleta yayi ta fada toilet ita Daya.






Sharhi fans aci gaba






AsmaBaffa
10/6/22, 22:04 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
76-80


NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP



SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA


Official

By
AsmaBaffa



Page naki Ne

UMMIN SADDEEQ









Koda Binta sugar ta fito Yana tsaye a saman sallaya Kawai cewa yayi shirya muyi Sallah,kayanta ta maida tare da sa hijab tabi bayansa sukayi Sallah raka'a biyu ya dafa kanta ya musu Addua sosai sai da ya gama sannan yace kiyi Shirin bacci,Kadada ta Shige toilet Wai a ciki zata shirya sai da ta fito taga baya nan ma ya ajiye Mata ledar tarkacan ya bar Mata Dan note,Kadada tace Ina ya yi Kuma? Takarda ta gani ta bude taga ya rubuta idan kinci abinci ki kwanta ki bacci sai da safe,Takardar ta jefar tace to ai dai nasan da Daren nan ba fita zaiyi ba kyaleshi ya karata Nima na huta,Kadada tayi Shirin baccinta taci nama ta koshi tace irin wannan Dadi Haka Indai zai dinga kawowa ai yaci gaba da zamansa a bangarensa Allah ya tashe mu lafiya nonuwa na sun huta,wannan jaraba haka Haba daga kawoni a zaunar dani akan Abu haka Ina Zan iya Kar dai itace soyayyar? Shuru tayi sai kuma Wayarta ta dauka ta Kira Tahantsi bugu Daya ta daga tace karku dameni tunda ku Baku da hankali akan za a kaiku gidan mijj mutuwa da radadinta akan Ummiya tace kuyi Baku ga halin da ake ciki ba ku Kama shirye shirye gaba Daya baku da tunani ban taba sanin dabbobi ne ba ke da Fara sai yanzu,akan ance kuyi baza ma ku boye ba Yan Burar.....mahaukatan banza mahaukatan wofi,Kadada tace ke me yasa da Kika ga mun zake baki hanamu ba Kika zuba Mana Ido bakar Yar Iska sai da Muka tafi ki rako mu da zagi,ya zanyi da ku tunda Kun haukace cewar Tahantsi,to ai kece mukace ki Mana zaman daki Kika ki ke son girma,dama tambayarki n
zanyi Wai Mene soyayya ne,Tahantsi tayi dariya ba shiri tace baki da hankali ai kin fini sani ke da kike da aure,to Ni dai gaskiya Tahantsi idan aka sake zanyi kuka gaskiya gida ba kowa Ni kadai Kamar mayya Saura kadan Naga Aljani dazu,Ina Farooq din? Ni nasan inda ya tafi ne,da tsohon daren nan to sai kici gaba da hakuri da Kuma me Sunan surukinki ko ki Kira Fara ta kashe wayarta

Lokacin Jawad harda kunna Mana Kallo system Wai Kar na dinga Jin zafi,Kadada ta rangado Kira na daga idona jajir nace Wai Mene haka Dan Allah da dare ki ta Kiran mutane kina hana mijjna bacci kin isheni,Kadada tace Aljanu ne a gidana,Ina Farooq Ni nasan inda yake,yace ko club ya tafi,Jawad Yana ji yasan Farooq baya ji tsoro yake ko Bai daina ba karya yake amma ya bar Yar mutane gida ba kowa ko megadi bai ajiye ba tukun,Jawad ya Kira Farooq bai daga ba Yana ta baccinsa ma a dakinsa,sai da ya Kira yafi sau biyar sannan ya daga,Jawad ya dinga masifa ya za ayi ka kyale yarinya ita daya a gida Ina ka tafi? nace maka ku daura min aure yanzu Ina laifi ma Dana karba Dan Allah karka dameni ka kyaleni,Ina dakina bacci nake ji in ta gaji tayi bacci idan baza ta iya ba ta kawo kanta ta kwanta,nace au abinda zaiyi kenan kyaleshi Indai Kadada ce Wallahi ya samu dai dai shi, Dan wulakanci...Jawad yace keee......karki sake bana so yanzu abokina ne fa ki bari yasan me yake, okay nace muna ta kallo wani Roman film aka fara sex Kiri Kiri Ni dai nayi sauri na rufe idona nayi baccin karya sabo da na rufawa kaina asiri.

Kashe system din yayi Yana dariya yace matsoraciya nace uhm naji Idona a rufe, jikinsa ya jawoni tare da makalkaleni ya hanani bacci da tabe tabe sai na fara bacci ya dinga tashina white angel nace na'am yau bazan iya bacci ba sai na Kara,tunda Bai tuno da kudin raino ba sai yanzu,kudin rainonki fa yaushe za a Baki? Nace bana so ni nayi dan Allah,yaushe Zan maka Abu ka biya ai kafi karfin wannan,ya dawo yace to me Zan Baki? Ni bana son komai nace,Ina zamu tafi honeymoon? Nace muyi a daki,yace to ai Ni Kari nake so please, Dan Allah kayi hakuri kasan azabar da nasha,kiyi Hakuri nace Allah bazan iya bacci ba,kayi mafarkinka Dan kaga Kawai Ni ban iya saurin kuka ba shi yasa kake ganin Kamar lafiya nake Ni kadai nasan wahalar dana Sha amma Indai baza ka tausaya min ba Ni bani da ikon hanaka,Ai ko Jawad yace Ina tausayinki Mana kiyi hakuri kiji ya cire Yar rigar baccin da ya saka min dazu,kuka na Fara tun kafin ya fara na rufe bakina da tafin hannuna ya fara murzani Yana shafa Ni,hannuna ya cire Dana rufe bakin Kukana ya maida bakinsa wajen ya fara tsotsa Ashe da gaske yake yi,harda Yi min wayo Wai gwara nayi tun yau kafin raunin wajen yayi tsami gobe in nayi yau shike Nan sai wani watan ko? Ko kulashi ma nayi,kirjina Kam yau har zafi boobs dina suke baya bari su huta,ganin Kamar bazan yarda ba yaga na makale jiki sai yace Ashe dazu ba wajen na shiga ba,a wajen cinya nayi,nace wacce cinya Ina Jin azaba a cikin waje kace a cinya kayi,ai ba san wajen ba sai yanzu na ga hanyar ah ni gaskiya 'ya'ya nake so wlh da wuri gaskiya yanzu zanyi ashe can ba Yi nayi ba shine Kika ki fada min,Ni mamaki ya bani Kawai dama so yake ya min mugunta ya sake zai ce ba a wajen yayi ba sabo da ganin bana kuka,Ganin zai cuceni na dinga rokonsa da magiya har sai dai ya tausaya min yace ya hakura sai gobe,Tea me zafi ya hado min shi Kuma yasha fresh milk Muka kwanta bacci da kyar yayi bacci.

Kadada ranar ita kadai ta kwanta tayi baccinta har gari ya waye sannan tayi brush da Alwala tayi Sallah ta kwanta bacci sai da Rana ta fito sannan ta tashi ta fito ko Ina gidan ba kowa Shuru,dawowa tayi ta Fara gyara gidan bata San part dinsa ba ta gyara iya nata ta Shiga kitchen kenan taji ana knocking hijab ta saka sannan ta Bude sai taga Na'ima da abinci a basket,Dadi taji taga wani tace shigo,Na'ima ta shigo ta zauna a palon Suka gaisa tace Mama ce Tace a kawo dama gashi Zan tafi ni,Kadada tace to na gode sosai baki koma gidanki ba dama? Ae sai ko yau,gaskiya ki koma gashi ai ana ta aikenki na'ima tayi dariya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login