Showing 87001 words to 90000 words out of 113618 words
tace Zan dawo wlh yarki sai ta bar min gida sai nasa an saketa sannan na lakada Mata shegen duka a Haka Yan gidan Suka iske Umma tana ta kuka tana sambatu ba Wanda ya kulata tana ta kuka ta kalli mamanta tace na rantse da Allah Inna idan Baku kwato min yanci na ba wajen Alhaji Nasir ba sai na gudu na bar garin nan, suka Bude Baki suna kallonta,Babanta yace wanne yanci ya rage Miki a wajen mijin da Baki da igiyarsa shashasha,Umma ta sake Kurma ihu tana na Shiga Uku na jawa kaina budurwa zai aure Yar gidan kawata wayyo gwara ma na mutu na huta...
Kuna Sanya da sharhi fans Zan daina typing bana Jin Dadi.
AsmaBaffa
10/6/22, 22:13 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
86-90
NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA
Page naku ne
@Jiddah
Auntyn Khairat
Umma ba Wanda ya kulata har ta gaji da kukanta ta tashi ta zubo tuwonta ta ci ta koshi sannan taje tayi Sallah tana idarwa ta kwanta a wajen tana tunanin 'ya'yanta Kar a azabtar mata dasu,kirji ta dafe tuna yanda ta dinga zaluntar su Meenat tace nasan ma dole ayiwa yarana tunda yanzu Mata da yawa basa rike Dan wani bare Safna da ta sansu sarai tana kwance sai hawaye Allah kasa Kar ta azabtar min da yara,Allah ka Kare min yarana,taliyar data dinga dafawa su Nawwara ta tuna taliya da Mai da yaji da sassafe kullum yaranta su karya da shayi da bread ga kwai da dankali da farfesu, mikewa tayi tare da Zama dirshan tace to ko Najla Zan roka ta kwashe min yarana ta rike a wajenta kafin na koma,Kai wannan basu da mutunci ta hanyar da mutunci ya bi ma jinin maguzawan nan basu bi ta hanyar ba,Kar na jawo Nasha ashariya a banza,Umma rasa mafita tayi ta hakura tare da zubawa sarautar Allah Ido Kawai.
Yau haka na yini Jawad ba inda yaje Kawai jinyata yakeyi motsi idan nayi sai yace mene,yau Ina ganin gata ban taba sanin ya damu dani haka ba sai yau,Wanka da komai shine ke min abinci ma a baki yake bani Sai na koshi,Yanzu ma bayan nayi Sallar Isha sai gashi har ya dawo daga masallaci hannunsa dauke da Leda katuwa da kayan ciye ciye iri iri,Ido Muka hada Ina zaune a saman sallaya ya sakar min Murmushi kaina na sadda kasa sabo da wata kunyarsa nake ji idan na tuna abinda Suka faru tsakaninmu,yayi kyau sosai amma kunyar fada Masa nake sai nayi shuru sai dai nayi ta kallonsa, zai fita yace Ina zuwa bari naje wajen yaran nan Naga me suke Yi,to nace ya fita Yana zuwa ya iske su suna ta Wasa har su Asmau,Yace kunyi Sallah Kuwa? Suka ce ae munci abinci munyi karatu ma da Assignment Muna gama wasanmu sai muyi Shirin bacci,yace yayi kyau Aunty tace a gaida ku bata da lafiya,Meenat tayi tafi tare da hantsilawa saman gado tace Kaine ka hanata zuwa ka kwace ta ai gobe zata dawo ne wajenmu baza mu bari ta dawo ba tunda sai ka hanata tazo gashi yau ba itace ta Mana wanka ba,Jawad yayi dariya yace Meenat sarkin surutu to zata Zo gobe idan ta warke,kaji Yaya yau ba mun ganta ba kalau take cewar Ayanah,yace to wasan ya Isa haka aje Nanny ta muku wanka ku kwanta gobe akwai school monday,Asmau ku shirya wasu ku kwanta suka ce to,Yace good night ya juya ya tafi kowa sai yace Yaya Good night tun Yana amsawa har ya gaji dan su Meenat sun fada yafi sau goma,Bangaren su Hafeez ya shiga ya iske sai Waleed Kawai Yana Shan tea,Yace Sannu Yaya,Ina sauran? Sun fita Wai kallon ball cenema,Okay yace good night ya wuce samansa...
Yana dawowa na kalleshi kana nan kayan da yasa farare sun Masa kyau sun amsheshi sosai kamar Kar ya cire,Ido Daya ya kashe min yace lafiya yau dai nace me? Zuwa yayi ya rada min a kunnena Naga kina ta kallona,nace hmm kyau kayi wlh sosai,shine tun dazu baki fada min ba,nidai Kar ka cire kayan yau,Dariya yayi yace to kin San dan bazan iya bacci da su ba Ina laifi kice a siyo wasu irinsu ayi ta sa miki,nace to a Karo wasu sunyi kyau,abinda Kika ce haka za ayi,yanzu ranki ya dade sarauniya me tukunyar Zuma me za ayi? Dariya ya bani yanda yake min Ladabi mutumin da yake min rashin mutunci kala kala a baya,Ina dariya nace wanka ka sake gasa ni sannan ka shiryani,Yace ki daina cewa a gasaki sai kace wata kaza,Dariya mukayi a tare nace to ai na Zama kazar ma,kayan jikinsa ya cire daga shi sai boxers Anaconda abin ba acewa komai,nace dan Allah ka dinga sakayewa tsoro nake ji,Mika yayi yace ai so nake ki Saba da ita,yazo ya daukeni tare da mikar dani tsaye yace idan Zaki iya wankan nan please kiyi wlh idan na Miki bazan iya hakuri ba sai na Kara kamo channel,Ina Jin haka nace Zan iya,na fada toilet jiki na tsuma sabo da tsoro.
Da kaina nayi komai sannan na fito ya Shiga wanka har ya fito lokacin na saka kayan bacci Yar karamar Riga dark green and Orange da dan wandonta dan karami sun min kyau sosai, yace Kinga haka yafi sauki sauki amma Ina ganin kirjin nan naki bazan iya hakura ba shi yasa bana so Kuma na Miki Illa,nace na gode da hakan,yayi Murmushi Yana fesa body spray a jikinsa ya dawo gabana Yana ta faman kallona,bayana na juya Masa Ina dariya nace Dan Allah ka daina karka jawo min masifa,wani gajeren wandon ya saka,nace kasa rigar yace kin manta ni nifa dama ba ko yaushe nake kwanciya da Riga ba ban Saba ba sosai kin sani kuma,yana bin kirjina da kallo ya furta baki ci abincin ba,Nace Naga nama amma Ni yau milk din Zan Sha idan can dare naji yunwa sai naci Naman,Yace wow yau me zuwa Interview da takardun primary sabo da nama ta gaji da shi sauran kayan fa da ice cream fa? Nace au da ice cream Zan Sha to,Murmushi yayi tare da cewa to zauna Hukuma,nice hukumar ma gaba daya? Yace Yes Najla hukuma,Dariya nayi sai yau naji yace Najla duk zaman da muke ko da ya fara so na White Angel yake cewa,Ganin Ina dariya yace lafiya? nace dan sake fadar sunana Dan Allah baka taba fada min ba,Yace oh wai Najla Hukuma da nace? dama ban taba fada ba? Ko dai kin manta ba,kin San sunan naki nauyi yake min Kara nake Miki ke Kuwa Jawad babu wani dan canji Jawad Watarana Kai Jawad,Dariya nake sosai sai shine ya dakko ice cream din ya bude min ya ebo ya fara Sha sannan ya Dora wani a harshensa yace gashi na Mika bakina ya bani baki da baki sannan yaci gaba da bani Ina Sha shima Yana sha,Muka Sha fruits sannan ya Kai sauran fridge ya bar sauran kayan cin Wai ko Zan nema, tsakiyar gadon ya hau inda nake zaune,
Wayata ya karba yaga Ina karanta novel,yace ai sai kice a karanta miki, nace to Ina ji a karanta min,ya duba yaga na hausa yace ba na turanci? nace wannan nake so, Alright ya fara karanta min a hankali duk da bai kware ba Ina Jin dadi,matashi nayi da cinyarsa Yana karanta min Ina ji, aka Zo wajen love anyi aure
Dariya yake yace shi yasa kuke yin luf idan Kuna karantawa ashe da abinda kuke karantawa,Ido na Fara rufewa zanyi bacci yace bacci? Kai na daga masa ya kashe wayar tare da gyara min kwanciyata sannan ya kashe light yace tashi kiyi addua,. Zama nayi mukayi Addua sannan Muka kwanta ya maida Ni jikinsa Kamar zai maida Ni cikinsa Haka ya makalkaleni Ina jinsa Yana tattabe min Boobs Kawai ya na iya har bacci ya kwashe mu a haka.
Kadada Kuwa yini tayi ranar tana baccin wahala har dare ma tana yin wanka tayi bacci abinta Farooq Yana so suyi Hira amma tayi bacci sai kwanciya yayi shima tare da makalkale abarsa suka Sha baccinsu,Kadada har farkawa take dan Kawai Kar ya huta tace a kaini fitsari sai ya kaita tace ta kasa a koma ya sake kinkimota ya dawo da ita Wai bazai zauna lafiya ba shima,sai da yaci gaba da baccinsa ta tashi tace tea zata sha,Farooq ya gama ganowa wahalar da shi kawai takeyi shi yasa yace yawwa dama sha'awata ta tashi maza Kisha tea din nan zanje karaye dama Ina taso na tashe ki sai gashi,Kadada sai ta koma baccin karya ta Fara Jan munshari ya jijjigata tace mafarki nakeyi dama me zanyi da wani tea yanzu ana zaune kalau Yi baccinka kaji harda shafawa Farooq gashi ya samu yayi bacci lafiya harda makara anji jikin Amarya me laushi.
Washe gari bayan nayi wanka na shirya part Dina na tafi na iske yaran duk sunyi Shirin school zasu tafi sun Gama karyawa,gaishe Ni suka Yi Har Nawwara da bata kulani sai yau ta gaishe Ni shima da kyar,har mota na rakasu sannan na dawo da Yan aiki muka gyara ko Ina neat har part din jawad na kwalkwaleshi Yana bacci,bayan na gama komai wanka na sake tare da canja wani lace cikin kayan lefena Daya canja min masu tsadar gaske,kitchen na Shiga Ina Masa abinci sai kamshi ke tashi,Bayan yayi wanka ya fito sanye cikin wani 3qtr da Riga me gajeren hannu kitchen Dina ya duba ya ganni Ina girki ya Dade a bakin kofar Yana kallona sai Kuma ya karaso ciki tare da rungumeni ta baya Yana shakar kamshina tare da tambaya ni kike dafawa? Juyowa nayi a hankali muna kallon juna cike da so da kauna nace ae,wow ni Kam nayi sa'a yace Yana kallona kamar zai cinyeni,kumatuna ya shafa yace tun dazu sai tunaninki nake yi, nace mijina,da sauri yace sake fada naji, Ina dariya nace mijina ya wani lumshe Ido Ina jinki,yaushe zaka saka ni a school din? Fuska ya bata yace wacce school ai kin gama kiyi hakuri ni Ina da kishi da yawa zuciyata baza ta jure fitarki kullum ba,Dan Allah sai na sa Hijab da Nikaf,ko da shi Ni zuciyata bata sukuni kiyi hakuri, amma dai kasan tun farko aure ba haka muka Yi ba ai nayi Hakuri ma,Kuma Ummiya tana so na auri Wanda zai barni nayi karatu Ni ba sai nayi aiki ba dan Allah ko ba degree ba ka barni nayi please na karasa da kuka ,rungumeni yayi tare da furta kiyi hakuri white Angel ni bana so kina fita ko yaushe,jikinsa na fada Ina ta kuka a kirjinsa har ga Allah na gama sa rai
Bayana yake shafawa a hankali tare da lallashina nace Ni bazanyi hakuri ba bani da shi,Baki da hakuri? Ya tambaya nace ae ban San shi ba Kawai ni ka kaini makaranta a kaina aka fara aure, Murmushi ya saki ya fita ya barni Ina fushi Kawai ace mutum bazai school ba sabo da aure Ni na dauka ma baida mentality na hausawa mutumin da Bai shafi arewa ba Kawai in Banda Babansa amma Wai baza aje school ba a Haka na gama girkin Ina shiryawa a dining ya shigo Zama yayi nayi serving nasa harda fara dandanawa na zuba Masa Ido naji me zai ce Fuska ya bata harda yin muryar kuka Wai wannan girki dadinsa zai sani kuka,Dariya na dinga yi fuskata ya leko tare da furta Baby if you leave me I will kill my self, Humaira na dakko tasha wanka an gyarata tana kamshi, rawa na Mata tana dariya,yace karki sa ta min tumbudi Ina cin abinci, Yarinyar Wai da basa Shan Nono me zasuyi tumbudi,nine Zan dinga Yi kenan,Nayi Dariya nace Kai wanne nono kake Sha? Haka Kika ce to shike Nan Bari anjima Zaki ga wanne nake Sha dama kin warke ai yau in na Sha kwana zanyi Ina tumbudi,na kalleshi Kawai sannan nace baka ce a maida Humaira ba? ai ita kanwar Miji ce shi kuwa Abeed Kanin Miji ne baya ji da shine da yanzu ya fara kwanciya a jikinki, Murmushi nayi yace da Yamma zamuje gidan Farooq,na dinga murna nace Allah ya kaimu har na Fara dariyar Kadada, nace ko ya Yar uwata take yanzu oho anyi ko ba ayi ba oho
Jawad Yana Murmushi yace baki San Farooq ba ne,ai Ni kafin a samu me hakurina sai an duba,Kai din? sosai ma munyi rayuwa tare one room amma ban taba miki komai ba,girman Kai ne lokacin baka so na shi yasa ba wani hakuri da kake da shi, to shike Nan tunda haka kika ce na daina daga Miki kafa,na matsu naje naga Kadada ya aka Kare,Kadadan da ta fiki juriya tana can tana uzurinta, Tahantsi ta kirani da safe nan tace Kira tayi mu gaisa,nace Tahantsin? Yace ae Yana dariya,nace Allah da dalili Taya za ayi ta kiraka ni bata Neme ni ba,to kishi kike kenan saurayi tayi Wai Dan nan garin yace ya Sanni Wai na Mata bincike akansa ya halinsa Ina ganin wani Abu ko ya na fada Mata,hmm Kuma mu shike Nan duk sai mu Kare a Lagos har mu uku,Dan Allah kyaleta ta nemo wani can, Yara da gasa sai biyo Ni sukeyi,Sai ki hana ikon Allah,idan Allah yayi a Nan zasu zauna fa ya zakiyi,wasu fa da Zaki ga duk a iya garinsu suke aure ba wacce take samu a wani waje,wasu dama silar mutum Daya sai ki ga sunyi yawa a wani garin, Ni saurayin nata ma na sanshi Sanda Ina Daya unguwar muna haduwa a masallaci Ya Shiga Uku data Tahantsi,Jawad yace Tahantsin da ta fiku iya love, baki na kumbura nace ai dama ni komai kace ban iya ba,Murmushi yayi dama watarana yana sani yake tsokanata.
Bayan Yara sun dawo yau dani aka shirya su suka tafi Islamiyya sannan nayi wanka na cakare cikin wata English gown me kyau doguwa har kasa me dogon Hannu amma hannun sharara yake,wasu Kana Nan Kaya yasa masu kyau da tsada yayi kyau sai naji kishi Kar a kalle shi,Ya kalli shigata yace yawwa sai a dakko katon hijab da Nikaf mu tafi,banyi musu ba haka na shirya sai takalmi me tsini da jaka Dana saka muka fito gwanin sha'awa da mu.
Wata farar mota ya bude min na Shiga sannan ya rufe ya zaga ya Shiga muka tafi,kallona yayi Yana driving da sigar rada yace I love you,Murmushi nayi Nima nace me too da radar, bamu dade ba muka Isa gidan,me gadin nasa yau yazo bakin aiki shi ya bude Mana gate muka shiga, Farooq Yana ciki kwance a cinyar Amarya suna ta surutu ma basu San mun Zo ba Muna ta sallama sai daga baya Kadada ta Amsa harda cewa ku shigo baki,nace ke dalla nice bakuwar, Ina shigowa Farooq zai tashi tace kayi kwanciyarka su Fara ne fa,Farooq yace Kar taji kunya,Kai rabu da wannan Ina taga wata kunya,ke Fara ku shigo hala ke da mijin ne? nace ae muka Shiga Kadada taji kunyar Jawad tace tashi kai baka San kadan ba Farooq ya tashi yana dariya,Jawad yace baka da tausayi,Kadada tace ai abokinka zuciyarsa shi a gadon bayansa take shi yasa,Muka Yi Dariya Ina ta kallon Kadada an wani ci kwalliya cikin Atamfa tayi kyau,nace su Kadada amarya tace ya ranki duk gulmarki Kyayi ki gama shi yasa Tahantsi take birgeni tasan ta duniya ke Kam to dama Ina Kika wani girma,Su Jawad basu san ma me muke ba suna ta hirarsu can nace taso mu Shiga daga ciki,Mun haura sama zanyi part din me gida sabo da ba gane gidan nayi ba abinka da bakuwa,Kadada ta jawoni tace ke kiyayi kanki Nan wajen baje koli ne su Anaconda a nan suke harka,ga promise Land Wai Fara ana Miki Alkawarin nan haka ne ko Kuwa?wanne Alkawari Kuma? Idan ana kamo channel sai ayi ta alkawarurruka Abu ya dameni an kasa cika min ko Daya harda cewa wacce kasar zamu je ke Ni Kuwa nace Paris,Ina ta dariya nace tab in ya samu time wannan zai iya kaiki amma ki daina rike batun wani Alkawari Dadi ne yasa suke fada,Ashe dadi ne, ah gaskiya na Karo wulakanci ashe Haka nake da dadi,Shegiya ni Binta sugar sa me gida Alkawarin da bai shirya ba,duk karya yake sai nayi ta Jin dadi ke dole in sake dagewa yayi ta min Alkawarin Nan ko Allah zai sa ya dinga cika wani,Ina ta dariya nace Tahantsinmu ta koma yarinya yanzu bata San komai ba duk kurin an girmemu,Kadada tace uhm Muna ta ganin Anaconda tana can bata santa ba, to ke Fara dama haka abin yake wallahi zafi Kai naga bala'i
Aka sake sai nayi hijira,Ina ta dariya nace sai hakuri,dama ce Miki akayi bana hakurin da banyi ba Kya ganni haka halina dake da mijinki Iyayi,Wai Ina kawayenki Nan su Farisa? Nace suna Nan muna gaisawa Allah bai kawo musu Miji ba karatu suke Yi,uhm Nima yau Farooq yace bazan Dade ba zai sani a school sai nayi ilimi me zurfi na addini dana Boko,nace Masha Allah ya kyauta,Ni Kuwa ya hanani,zai saka ki ne ki Kwantar da hankalinki sarkin gajen hakuri cewar Kadada,nace ai yace fa bazan Yi ba,ba da gaske yake ba wani ya bari ma bare Jawad dinki yanda yake sonki yaushe zai hanaki karatu, yanzu me zaku ci a gidan namu Kun San ban Fara girki ba jiya Zan Fara sai yayi min aika aika
Kadada harda kawo min farfesu daga gidan su Farooq aka kawo mata,taje ta kaiwa Jawad ma harda ruwa da lemuka,Farooq yace Bari na maka godiyarka tun