Showing 75001 words to 78000 words out of 113618 words

Chapter 26 - JIKAR MAGUZAWA

23 Nov 2024

31641

sambatu nace ka kawo ai shike nan ko? Na fada tare da mike Zan saka Kaya na wani uban kwantarwa naji ya min Kamar a mafarki,ya tattale min kafafu ko Ina ya danneni ihu zanyi na tuna da Yara,nace wlh Zan iya ihu na Fara kokawa da hannayena sai da na gaji hannayenma Bai Bari na samu damar motsa su ba ya kininiye komai..

Nace Ya Allah Ni dai na shiga uku,sorry yace tare da maida bakinsa kasana ya fara min wani irin wasanni na haukace Nima sabo dadi Ashe yaudarata yayi kawai kutsawa yayi ya shigeni,na saki Kara na rirrike shi Ina tirje tirje amma ba ruwansa iya wuya sai da ya Danna ciki ya jawo ya maida yafi sau Nawa Yana Jin wani shegen dadi duk ya susuce min Kamar ba Jawad ba dana sani, na fisge jikina sabo da azaba baya iya magana gaba daya,ya sake jawoni ya danne ni sosai ya koma ciki nayi Kuka nayi nayi amma Bai kyaleni ba sai da ya samu nutsuwa, na dinga kuka na dauko pillow na dinga kwada Masa na watso pillows din kasa,Sai da ya dawo hankalinsa yace Allah sarki my White Angel haka nayi aiki Sannu Allah yaba Lada Zaki Saba, tun Ina kuka Yana Dan lallashina Naga lallashin ma Sai tabe min Boobs yake na daina kukan.

Da kaina nace nayi shuru ganin ya maida Kai zaici gaba da tsotsar min Nipple nace na daina,yace haba Babyna ki barni Ni Ina so,Wallahi Allah na daina kukan na fada maka,sai da yayi dariya yasan wuya ce,Haka wanka ma kin yarda nayi amma ya daukeni yaje ya dinga min azaba da ruwan zafi sannan nayi na tsarki na fito,yayi nasa shima ya fito harda wani dariya na harareshi yace Jikar Gwamma tawa,na dauke Kai can gefe a kasa ya dire gwiwoyinsa tare da kifa Kansa a cinyata Ya zagaye kuguna da hannayensa Yana cewar Jikar Naroro yau naje gonata nima nayi aiki sosai Saura gobe, saman bed ya turani na kwanta ta baya dama a zaune nake gefen bed kafafuna suna kasa,kafa daya ya dago na kwalla Kara sabo da zafi,sorry gani zanyi Yaya wajen,ga haske ga zafi bani da karfi ya sake budewa ya gani harda saita,yace na rike a kaina idan naje wajen aiki na dinga tunowa ga su Yar tsaka can an Fara kumbura Allah sarki,Kafata na fisge na fashe da kuka,yace to shike Nan na daina white Angel.

Bangaren Kadada Kuwa tana tsaye da kyar Farooq ya jawota tare da zaunar da ita a cinyarsa Kadada taji abu a mike,ta Fara zare ido,tace Ina yini,Farooq yace sau Nawa zamu gaisa,saki jikinki ba abinda Zan Miki kinji,Kadada da wayo ta zame ta koma saman bed gefensa ta zauna tace sai nayi zamana Haka ko?Farooq yayi dariya Wai wayo ta Masa,a hankali ya Kama hannayenta Yana kallon lallenta yace kinyi kyau my Binta Sugar,Murmushi tayi Kawai a hankali ya hade fuskarta da tasa ya lalubi bakin Kadada Yana tsotsa,Kadada a ranta tace Vanfire,ya daura hannunsa a kirjinta Kadada ta tsorata tace Sababbi ne ka bisu a hankali,Farooq yayi dariya yace ai nasan sababbin ne,ya fara tattabe boobs din Kadada,jikinta ya dauki rawa ta Fara cewa Tahantsi ga Yar uwarki Nan kin barni sai da nace ki min zaman daki Kika ki duk abinda ya sameni kece,Farooq ya dage Riga Kadada tace Ni dai karka kalla ta mike zata gudu, Farooq ya rike yarinya Gam Binta sugar ta fara Wayyo Tashuka yarki, Farooq yace Wai daga Dan taba abu duk kin rude? Haba Binta sugar,Ni ba sugar bace yanzu,Farooq yace to muje ayi wanka muyi Sallah sai na koya miki karatu muci abinci sai bacci ko? Kadada tace yanzu kayi magana,Farooq ya Kama Kadada ya shiga cire Mata Kaya Wai wanka zai Mata,Kadada ta makale jiki ni zanyi da kaina akwai inda Zan wanke na sakace na diddirje sirrina sai kace Kai zaka min wlh bazan yarda,Farooq sai kyaleta yayi ta fada toilet ita Daya.






Sharhi fans aci gaba






AsmaBaffa
10/6/22, 22:04 - Buhainat: 🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
71-75


NA KUDI NE MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP


Official

By
AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA


Page naku ne

Maman Afrah
Binta Idris
Hafsa Abdullahi
@jinddah
Auntyn Khairat
Maryam Bello
Maryam T Baliya









Umma ko da yaranta Suka da dawo daga school karya ta musu tace zata tafi kauye ganin gida amma zata Dade bata dawo ba sai dai a dinga Kai Mata su hutu,Yan aiki ma cewa tayi zata je Kauye ganin gida a kular Mata da Yara kafin ta dawo,Shiri tayi Yan aiki Basu San dalili ba anga dai ta jibgi Uban kaya ta Jibga a mota Driver ya tafi kaita,ko da ta Isa garisu da dare Babar Umma tana ganinta lokacin duk suna tsakar gida suna cin tuwon dare,salati Inna Babar Umma ta saki ta karasa da Innalillahi wa inna ilayhirraju'un,Allahumma ajirni min azabi jahannama la haula wala kuwwata Muhammada Dan Abdullahi Barira wannan kayan bana lfy bane kinyi tsiya dayar igiyar ta karasa ko? Umma ta fashe da kuka,Kannen Umma Yan Mata suka ce sai da Muka fada Miki gashi kin jawo Mana Dan kudin makarantar da kike biya mana ta Kare yanzu,hakkin Marayu ne Dana matar Jawad kin takurawa bayin Allah ke ba kishiyarta ba ke ba komai ba kin sa an maida ta gida tana zaman Aurenta ai gashi kema an sakeki,Umma tayi mukus,Dattijon tsoho Babanta Yana zaune Yana cin tuwonsa me zafi ko kulata baiyi tunda sai da aka dauki lokaci yace Wanda baiji Bari ba ai yaji hoho,Kuma Kika Zo Nan Zaki Mana fitsara wallahi ubanki Zaki ci sai in Miki dukan tsiya bar ganinki shirgegiya sai In Miki raga raga Yar me bakin hali,Inna tace bankadaddiya me mugun Hali,Zaki bar nan ko sai na karya ki cewar Baban Umma,kayanta ta shigar cikin daki tayi Shuru a ciki a nan dai aka Kai Mata tuwon dawar miyar kubewa danya ta hau zilillikar abinta.
Washe gari kafin kace me zance ya cika kauyen Hajiya Barira an Mata saki uku

Ni Kuwa a daren tare Muka Yi bacci da Jawad Ina kirjinsa Nasha latse latse ranar,da Asuba Kadada take ta uban kirana naki dagawa har Jawad yace ki daga ko ba lafiya ba,na daga Ina dagawa tace ki taho gidan Ummiya Daddy ya rasu fa,ji nayi Kamar an buga min guduma nace me? Daddy akace dalla ta karasa da kuka jiya cikin dare ya fara ciwon ciki kafin mu tafi kaishi asibiti ya rasu,Allah da gaske nake Miki Kadada tana ta kuka ta kashe waya,Jawad yaji komai a kunnensa yace Subhannallahi Innalillahi wa inna ilayhirraju'un Allah yaji kansa,Kuka na saki na mike ya rikeni yace ki bari muyi Sallah sai mu tafi, Ummiya dai babu bakin magana tana ta kuka Kadada ce ta dinga Kiran Yan Uwa a waya,har Dangin Daddy ta Kira da Wayar Ummiya ta fada musu,Da asubar sai gashi makwafta da abokan arziki har sun cika gida,Tahantsi a lokacin ta taho ba tsoro Babane yasa driver ya kawota kafin shima yazo,Nima Muna idar da Sallah gari yayi shaaaa Muka shirya Jawad ya tada mota muka tafi gidan Ummiya,mutane an cika damkam Yan Uwansa sunzo har an hada shi,na Masa Addua Ina hawaye aka tafi dashi makwancinsa,Daddy mutumin kirki baida zafi,Bai taba haihuwa ba,Ummiya ce ma Sai anyi zaton cike ne da ita sai aga ba ciki ashe, anji mutuwar yayi jama'a,Iyayen Ummiya ne kawai Suka Zo Banda Yan gidan Gwamma tace babu me zuwa tunda su Kadada Suka shiga musulunci da sa hanun Ummiya

Da Jawad akai Janazar Daddy,ya shigo ciki zai yiwa Ummiya Ta'aziyya tana can ciki nace Ummiya Jawad yazo da shi aka Kai Daddy,tana hawaye tace sai dai ya shigo bazan iya tashi daga gadon Nan ba,Iyayen Ummiya suna ta lallabata suna kwantar Mata da hankali,kowa yazo da nasiharsa,Baba ma yazo yayi tasa Iyayenta Suka ce tana Gama takaba zamu Zo mu tafi da itama,Baba a ransa yace ko kunje da ita Zan dawo ne Ina nan.

Tashi nayi na shigo da Jawad har cikin uwar daki,Ummiya sanye da Hijab a kwance tana ta kuka sai kace Yar yarinya ,Jawad ya tsuguna a Gaban gadon Ummiya tare da gaisa ta,yace Allah ya Kara hakuri,Ummiya ta danyi kokarin saita kanta tace har ka iya zuwa daga can? Jawad yace ae ai a jirgi ne,angode idan anyi sadakar bakwai kazo ka tafi da ita,Kadada tana gefe sabon musulunci,inda kasan ta shekara bata Yi bacci ba,kowa yazo sai yaji jiya Bata Yi bacci ba, Mata Yan unguwa Suka ce saukinta ma da 'ya a Gaban Maman Najla sai suyi zamansu tare,Kadada tana wajen tace ai nice Nima ba mazauniya bace Amaryace ni fa da aurena jiya aka daura,Suka ce Allahu Akbar to Allah ya bada zaman lfy shi Kuma Allah ya Masa Rahma,Kadada tace Ameen Lagos za a kaini,Maman Ummiya ta gallawa Kadada harara tayi Shuru.

Jawad dai Yana ji ance idan anyi sadakar bakwai mu tafi sai godiya sannan yace zai wuce ya ajiye kudade na fito tare dashi a tsakar gida yace Zan wuce Lagos sai nazo ranar uku,nace to,yace anjima su Hafeez zasu Zo dasu Farooq,nace to Allah ya tsare,nace ka kawo min Kaya kala biyu ka tafi da wancan ka ebo min wasu a can Lagos sai ka taho min dasu na gidan Baba Kuma na bawa Tahantsi su duka ukun Kar kaga babu su,Alright yamin Allah ya Kara hakuri ya koma kofar gida aka ci gaba da Zaman makoki da shi Ashe bai tafi ba har azahar sannan yaje Hotel yaci abinci yayi wanka da Sallah yayi Shirin komawa Lagos tunda yanzu yaji gar Zan koma baida damuwa.

Haka ya Aiko min da kayan da nace ya tattara sauran ya tafi dasu,Yana zuwa su Hafeez Basu taho ba yace su bari kawai sai gobe da sassafe,Yana Shiga ciki Su Meenat Suka taho da gudu Yaya ya daina zaman gida,ya zaci tashi suke amma sai tambaya suke Yaya Ina Aunty...Yaya Auntyn bata dawo ba,yace Aunty an Mata mutuwa Babanta ya rasu Asmau da Nawwara zasu bi su Hafeez gobe suje ta'aziya,Suka ce Allah yaji kansa,Nawwara anyi laushi anji duka Kuma har yanzu Jawad baya sakar musu Fuska ita da Asmau da Waleed abin Yana damunsu Banda Waleed Daya Shiga harkarsa uzurinsa yake yace ba ruwansa da sabgar kowa Kar Wanda ya shiga tasa shima.

Washe gari Hafeez,Asmau,Nawwara, Ahmad,Sadeeq wani Dan matashi shi baida girma sosai,sai Asif da Farooq sunzo gaisuwa mazan ma da su aka yini a kofar gida,matan suna wajena,Kakar Jawad Aisha a waya ta kirani na hadata da Ummiya ta Mata Ta'aziyya,Sai Yamma Suka tafi,ranar sadakar Uku Abba yazo,nayi mamaki Don ban zaci ganinsa ba lokacin Ummiya ta watsake ta dauki Dangana,Ranar Jawad ya dawo shima tare da Abba Suka koma,Abba anan ya bawa Jawad labarin rabuwarsu da Umma,baice zai dawo da ita ko bazai dawo da ita ba,Jawad shi Dadi ma yaji yace Allah yasa Kar ta taba dawowa

Jawad da ya koma gida ya fadawa su Hafeez an saki Umma Meenat tana tare da littafinta a kasa zaune ta mike tare da kwalla Wakar apiyido rarararara So got so gut Wai so Good zata ce sabo da yarinya ce Watarana tana gwarancinta Dariya Suka dinga Yi,kowa yaji sai yace Allah Kara har Yan aiki kowa yace in Allah ya yarda baza ta koma ba.

Mu Kuwa da Kadada duk rashin da akayi Ummiya tana tuna Mana tsumin Nan sai mun Sha dole Ni da kadada sabo da iyayen Farooq sunce a sa musu ranar daukan amarya,sabo da Rashi aka ce sati biyu tunda ba wani Abu za ayi ba,Suka ce sunyi lefe su barshi can ko a kawo Ummiya tace su barshi a gidanta sabo da Kar ayi ta wahala da nisa

Yau ta Kama ranar bakwai,Jawad yazo Amma yace na bari sai ranar da za a kawo Kadada mu taho da Yan daukan amarya tunda ba dadewa za ayi ba,Ummiya taji dadi da yayi wannan karar,Kaya ya kawo min masu tsada Wanda zansa na ranar da Zan dawo set Guda takalmi da jaka da mayafi,sai na Amarya Kadada nata daban itama aka bata,an Riga anyi bakwai kowa ya watse daga ni sai Tahantsi,Ummiya, Kadada sai Maman Ummiya da tace ita anan zata zauna sai bayan wata daya zata koma sabo da ta ragewa yarta kewa.

Kadada da Ni gyaran jiki muke zuwa,Kadada ana son gyaran jiki ana Jin kunyar Ummiya Wai anyi mutuwa kullum in zamu tafi sai tace badan dole ba gyaran jikin banza ana cikin radadin mutuwa ya zanyi muje, aka bamu mayuka na musamman Maman Mujaheed me kayan Mata ta bamu Wanda zamu dinga shafawa da Wanda zamu dinga wanka ga gyara da tsumi ana Mana,Fatarmu sai kamashi da sheki,Kadada taga tayi kyau ta wani canja ta Kara haske ta zuba kyau mu kanmu Watarana sai muyi ta kallon Kadada tayi kyau gashi Ina ta koya Mata kwalliya da sauransu dama sun iya,Karatunsu kadan na addini ma ana musu a gida Kafin komai ya lafa a sasu a school

Abba Kuwa da Yamma Yana zaune tare da Yan yaransa sai Suka ji Sallamar Hajara kawar Umma tare da yarta Safna me son Jawad,amsawa sukayi Hajiya Hajara ta zauna bayan sun gaisa tace ashe haka abu ya faru Bamu sani ba sai shekaranjiya Barira ta bugo min waya Wai tana Kauye ma,wannan Abu baiyi dadi ba gashi igiyoyi duka sun Kare Abba yace ya za ayi kaddara ce,Hajiya Hajara tace to ai kawar tamu ce Bata da kirki baka Yi Dace ba Alhaji Nasir,yanzu Kuma haka kake zaune? Yace ae,tace Subhannallah abu bai Dadi ba ai baka Yi ta Zama haka ba babban mutum dakai mutumin kirki,gashi Kai baka son haihuwa,Abba yace hmm ai ni yanzu na daina katsalandan a lamarin ubangiji na baya ma Allah ya yafe min,Yaran nan ma yaran Dan Uwana nake Jin haushin kasa rikesu da nayi Kuma duk Barira ce ta jawo min,Hajiya Hajara tace yo ai ga nata ta fita itama tana sonsu ta barsu,yanzu ni dai in zaka bi shawara ga 'yata Safna budurwa ce amma kaga da hankalinta 34yrs take nace Bari nazo idan ka amince wlh na baka itama ta yarda Kuma tana sonka zata aureka tsakani da Allah,Abba ya saci kallon Safna ya ganta hadaddiyar gaske Yan Mata Kuma,ya tuno Umma a ransa yace ke guzumar banza kauce, yace idan ta Amince na yarda Inshaallah Zan turo manya,Hajiya Hajara tayi ta murna yarta ta more,Safna a ranta tace gwara ma ka auri Babba yafi hankali akan yaran nan marasa mutunci,Bayan sun tafi Abba ya Kira Jawad ya fada Masa gashi gashi,Jawad yace Alhmdllh Dara taci gida a ransa a fili Kuma yace ai Abba tayi akai kudi Kawai zanje na bawa Malam Garba na kauye su Kai komai da ake na budurwa Zan Yi komai har lefe,ai kuwa ba afi kwana biyu ba aka Kai kudin auren Safna,Abba ya fara zuwa zance abinsa Yana rawar kafa,Safna har girki ake shirya Masa ana tsarin biki Wai zatayi Dinner Kuma dole zai je,yace ba Matsala zaije Yana ta rawar kafa tun Umma Bata Yi sati biyu ba a Kauye ba,ita tana can ta saki Baki miji na jiranta

Daddy yayi sati Daya da rasuwa Baba ya kawo kayan abinci ya jibgewa Ummiya ba abinda babu haka Jawad ya kawo tun ranar bakwai,Farooq ma haka Banda sauran abokan Daddy Suma,bayan sati biyu ana gobe daukan Amarya Ummiya ta Hana Tahantsi baza a Kai Amarya da ita ba anyi mutuwa ta Bari sai Nan gaba taje ganin gida.
Munyi kyau mun Sha gyara sosai da sosai an kashe Mana kudi matuka washe gari Dangin Farooq Mata biyar Suka iso cikin shiga ta Alfarma harda goma ta arziki Suka hado wa Ummiya,Ba ruwansu Yan mutunci da su harda kanwar Farooq Na'ima,lokacin ma bama gidan muna gidan Baba a can Muka Yi wanka Bayan munci abinci Muka shirya cikin sababbin kayan da Jawad ya kawo,Nawa wani lace ne hadadde White and Golden,takalmi da jakata da mayafi duk Golden,Ita Kuma Amarya material ne na ubansu Riga da skert hadaddu tayi kyau,gashin mu yasha gyara mun Sha lalle, Tahantsi tana ta hada Mana kayanmu Muka gama Muka fito,Matan Baba sun hakura sun daina Mana kallon banza harda Yi Mana Nasiha su biyun,Baba ma yayi Mana Nasiha yace mu koma mu zauna zasu Zo Nan su dauke mu,dama Already ma Ummiya sun Mana fadan su,sai 5pm Suka Zo gidan Baba sai guda sukeyi zasu tafi da kadada tunda Nima a cikin Yan kai Amarya nake, Tahantsi ta lallabo ta radawa Kadada a kunne sai a dauki Dangana a Saba a cikin zuciya, Kadada ta mintsineta an Fadi Dangana fita mukayi Amarya ansha lullubi aka sata a mota Muka Shiga sai Airport ta hantsi dai gidan Ummiya ta koma.

Kadada ganin gari Daya muke ko kuka,har Muka shiga jirgi,Kadada tana kusa Dani,ta leko tace mu Kam sai gidan Dangana,Dariya nayi nace Yau da kanki,Muna Isa Lagos Kadada harda cewa munzo garin Albarka garin da ba Umar Farooqu ba gari ba,Muka sakko ta fito Kawai Naga Jawad a airport Yana jirana ko kunya Yana ganina yazo ya rungumeni ana ta kallonmu,hannunsa naja yace Ina Amaryar nace gata can a tsakiyar su,Motar Jawad aka sata tare da Na'ima sauran Suka shiga Daya motar Gaban mota na shiga Jawad ke driving Muka wuce gidan Iyayen Farooq kusa da unguwar su Abba, nace Amarya ga gidan surukanki ba nisa da gidan Abba,Kadada ta leko ta mayafi tace muga gidan,Muna ta dariya nace ba a Zo ba tukun,tace to Alhmdllh tunda ance Umma bata gidan kafin a kawo Amarya ba sai na shiga gidan na wanko kazantar Umma ba,Ke Amarya fa Bata magana,sai lokacin ta tuna tace au ta kalli Na'ima kanwar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login