Showing 111001 words to 114000 words out of 122913 words

Chapter 38 - Dr Esha

J hajara   

08 Oct 2024

4804

fita"

Essha shagwabe fuska tayi ta matso kusa da Aliyu ta soma duka kirjisa a hankali Kamar zatayi kuka, haka datayi ya ba ma kowa Mamaki Aliyu kam Suma tsaye yayi ya kasa ko da motsi Sai binta kawai yake da ido dun ta Gama narka dashi.. Muryata tarage ta Kara shagwabe fuskarta tayi ta turo lallausa pink lips dinta Kamar karama Yariya tace

"Kanaji Dr na Kira na Cry cry Baby ko?"

Fawaz da Besty Fashewa sukayi da Dariya.

Kanta ta kifa a kirjishi tana share haweye karya

"kana gani ko harda Dariya"

Aliyu nan Nan yagama shiga Shock ya dawo, Jiyake kamar mafarki yake, Gashi kansa ya sosa a hankali Yana Murmushi ya tallafo ta gabadaya ciki jikinsa ciki zuciyarshi yace

" Wlh Essha zata zautar dani"

"Kana gani fa Basu daina ba" tafada a hankali Kamar Mai Jin bacci

Aliyu ya hade Rai tam ciki sigar Wasa yace" Besty ke da mijinki ku zo ku bar min gida, tun da Babyna zakusa a gaba Kuna Mata dariya..oya oya kuzo ku fice"

Besty sallati tasoma tace" daga taimako shine harda sharri, Addua fa za'a muku "

Fawaz ya Dora Hannu a kugu yace" Yau naga ikon Allah kuce ko ra da hali zaku Mana, Dan Albarka da Addu'ar tamu iri na Manya shine bakuso Shine harda sharri"

"Habibti kyallesu Zo muje dakansu za su nemai mu" Besty ta Fada tana rike da Hannu Mijinta

"Eh muji Addu'ar mugode bama so Zo ku fice" Aliyu yafada Yana Dariya ..

"Wai tsaya Abban Sadik baka ma bada kudi buda Kai ba fa??" Besty ta Fada

Fawaz ya dafa goshi yace

"Fisabililah ku tausaya ma Ango na Mana, Ina wani Buda Kai Kuma baya ga Amarya a like da jikin mijata"

Aliyu fuskar Essha ya shafo dun idanuwa ta a lumshe suke, gajiya ne rubuce karara a fuskarta, Murmushi yayi yasa Hannu a Aljihu ya Ciro bandir din kudi ya daka ma Besty a Hannu

"Lalala na fahimci Nan guri ba'a sona Halin Yan uba ake nuna min,duk shawara Dana kawo Sai an gwasilaini ba Damuwa" Fawaz yafada Yana gyara zama hula shi..

Aliyu yace "Ai gaskiya ta Fada ko?"

Besty ta jefa kudinta a jaka Tace" Kalleshi dai, Muna Godiya Allah ya Kara danko kauna"

Sanda suka Gama zolayar juna su, sanan Fawaz ya shararo Addu'oi da musu fatan Alkhari, sanan suka rakasu har bakin Motarsu . Essha wucewarsu taso tayi kuka, haka dai ta daurai dun Besty ta Mata Alkawari baya sari daya kullum zata Riga ganita..

Aliyu rike hannuta yayi suka koma ciki dun duk yaga jikinta yagama mutuwa, suna komawa ciki ya zaunar da ita a hankali Sai kallon juna suke ido ciki ido, sufi minti na a haka Essha ta daurai ta sauke idonta a hankali kasa tasoma Wasa da zobe dake yantsa hannuta..

"Ki gaji ko??"

Essha da Kai ta Amsa mishi Alamar "eh"
Saukowa yayi ahankali ya durkusa gefenta Kafata ya rike Wanda yasa Essha ta dago Kai a zabure dun ta tsoro ta..

Karami dariya yayi yace" Bafa cinyeki Zanyi ba, in kina ma tunani wani Abu ne Kar kidamu I will wait any time you are ready" ya Fada yana kashe Mata ido daya..

Essha Murmushi tayi ta sukunyar da kanta dun maganar shi ba karami kunya ya ba ta ba. Tana kallonshi yasa Hannu ya cire ma ta takalmi Dake kafarta yasoma ma ta tausa a hankali . Taji Dadi tausanan sosai dun jitake Kamar zatayi bacci

" Su gajiyar min da Babyna" ya Fada a shagwabe Yana kallonta

Essha Murmushi kawai tayi tana kallonshi, Nan yaciga da ma ta tausa Yana sumbarta kafar a hankali Essha har tasoma lumshe ido taji ya Kira sunata

"Eeessha"

"Uhm" ta Amsa tana bude ido, Kiran suna ta dayi kawai yasa tasake Jin wani harbi kifiyar sonshi ta cake ta, The name was so perfect daga bakinshi..

"I want to show you something ama in ki gaji sosai ne, zaiya bari zuwa gobe" ya Fada Yana Susa Gashi kansa..

Murmushi tasake mishi Tace" Wane kakeso nayi? Na kwanta nayi bacci ko Kuma na biyo ka ka nuna min ?"

"Nafiso ki Gashi cikin dare Nan but I don't want to be selfish muje kawai kiyi wanka Sai ki kwanta"

Essha make kafada tayi Ta turo Baki tace" ni na fasa bacci muje ka nuna min"

Aliyu yanda ta tura Mai Baki haka a cloud 9 ta kusa jefashi,Jiyake Kamar ya rarumo lips dinta yata tsosa, a ranshi yace" inta sake haka ya tabbata zai karya Alkawari dun he can't wait any longer" haka dai ya share tunani ya jijiga Kai Yana Murmushi yace" ki tabata?"

Kai tasake daga mishi Alamar "eh"

"Badun Essha bane wa ya isa ya amsa min magana da Kai " ya Fada haka a ranshi..

"Okay let's go" tana mikewa ya dauke cak irin riko bridal style yamata, Hijabi kanta a hankali ya ya cire Mata ya aje, Essha ba ta da tacewa shigidewa tayi a kirjishi ta lumshe ido,tana shekar dadanan turareshi ..wani side na gida ya nufa daba, dayafi wancan girma, da kafa ya turo kofar a hankali ya bude, kallonta yayi na Dan lokaci yaga Dan tafiya na har tasoma bacci, hura Mata isaka yasoma yi a hankali..

"Wakeup Jaaan,bude idanuwaki"

Essha a hankali tasoma bude su, gurin dilim dim da duhu cikin saurin takara maidasu ta rufe takara rikeshi gam..

"Da Duhu banso Duhu please ka Kuna haske" tafada murya ta tana rawa.

Abu ya Danna Sai ga haske kota Ina kamar ranar

"Sorry Jaan bude toh yanzu"

Daya tasoma budewa sanda taga haske Sana ta bude duka. Guri tasoma bi da kallo bakita a bude Wow guri ya mata kyau, a hankali ya sauke ta, daf da kunneta ya whispering Mata "thank you for giving me another chance again"

Essha Murmushi kawai tayi tana bin wanja da kallo tana zuwa dai dai zakiyar parlour taji zubar flowers a jikita, zabura tayi tana dariya..Taji bacci dake idonta duk ya washe, Suma tayi a tsaye da taga Parrots biyu rike da Zane hotota su nufo ta Sai rerewa sukeyi su na cewa

" Barka da Zuwa Dr.Essha, Barka da Zuwa Dr .Essha"

A Hannu ta suka aje, juya wa tayi tana kallon Aliyu Hannu yasa a Aljihu Yana Mata Murmushi Yana furta "I love youuu"

Haweye ta share tana kallon katon frame din fuskar ta dake hannuta, Zane ya zannu dun a ciki drawing din ma haweye takeyi, da Hannu ta nuna Zane Tace" Wana fa?" Matsowa yayi daf da ita yasa Hannu Yana tracing zane, ya dago Kai Yana kallonta ita ma shi take kallo Murmushi yayi ya sosa kai(Yadai zama alada Aliyu sosa Gashi ba)

"Baya rabuwa mune a Wana daji, nayi nema nayi cigiya har nagaji, babu Wanda ma ya yarda dacewa You are existing, Ummi cewa ma tayi da Aljana nayi gamo, har rukiya sanda akami, nakasa bacci na kasa cin Abinci, Saboda ni ka dai nasan halin da na barki,mukoma na dasu Daddy ama wayam muka gani kamar ba abunda yafata faruwa a wajan haka ya Kara tabbatar masu Daddy da Aljanar nayi gamo a hanya.. daji na shi yazama gurin wuni na, dun kullum naje na duba Ina addua Allah yasa nagaki ko Zan samu sukuni, Da Daddy yagane cewa wurin nakeso zuwa Daji gabadaya aka cire Babba titi aka mayar da wanjan, narasa inda za sa Kai na ji tsayi Shiyasa nakira Mai Zane na mishi Description dinki kiga Zane kenan, Wana haweye Kuma kisan tun lokaci da na fara ganiki kuka kike nace yasa harda haweye dun na dau Alkawari in Sha Allah Zan zama Mai share shi, toh da hotona nake samu sauki, Baya Aure na da Suhaima kuma bansa Abun da yafaru Kuma ba but deep down dai nasan something is missing inside me" nannauya ajiya ya sauke Yana kallo Zane" nasan a lokaci ki tsane ni, bakison gani na, Kuma na tabata kisan koni waye ne, Mai yasa bakizo gareni ba Jaaaan? Kifi kowa sani I'm one of your patient you are the only Doctor in this world that can save me.." Hada goshisu yayi Yana haweye sanan yacigaba" ako dayaushe bani da wata burin face na bude ido na ganki, jinake a yanzu Ina rasa ki, kamar an datse min Numfashi na ne, Essha kece Farinciki na, you are weakness, kece muradin raina, Essha Dariya ki Dariya na, kuka ki kuwa shine kunci na, a duk lokaci da na ganki kina zubda da haweye jinake Kamar ana soya min wadi soka daga gaggan jikina, this is a dream come true Alhamdullilah, kullum Sai na yi mafarki wanan ranar Gashi ta tabata, Jaaan I love you I love you with all my heart,dama can Rashi bin Maganar Daddy ne ya jefa ni cikin halin Rashi nasa Dana bi Umarni su Dana....."

"SHHHHSSSSSSHHH" ta tareshi, yatsanta ta dora Mai a sama lips din shi" Shhhhsssssshhh kasan ace Bawa bai tsalake kaddarasa, Komai rubutatace ne, shiyasa akeso a kullum muriga Addu'a Allah yabamu iko cin jarabawa mu"


Ameen ya Amsa ya shagwabe murya yace" Mai yasa kika boye min? Baya nasa kisan da cewa Da ni Yan tada'anda suka daura Miki Aure please ki fadamin?

Essha haweye ne wani na bin wani a fuskarta rugumeshi tayi, ta kife kanta kan kirjishi tana shesheka kuka tallafo ta yayi Yana tapping bayanta a hankali...

"I was scaredddd" tafada murya ta na rawar

"Jaan Mai yasa??"

"Tun baya faruwa haka, kullum Sai na searching suna ka a Social media, Nakaranta tahiri ka, family din da ka fito, nasan ko Kai waye ne, anciki biography Kama sawa akayi Mata Basu a agenda ka, gwiwa na tayi sanyi, nasoma ji haushi kaina, dun zuciyana Bata min Adalci ba da Fada soyaya da mutumi da baisan ma ina rayeba" daga kanta tayi daga kirji tana kallonshi idonshi cike yake daf da kwalla tausayi nadama da zalla So ta ne ke kunshe aciki, a hankali ya furta" Da Allah ki yafe min"

Ba ta saurereshiba tacigaba" bayan na Haifi Sadik, Kara tsorata nayi dun komai naku iri daya ne, shiyasa na ki zuwadashi Nigeria, dun ko su Mummy ma Basu sanshi ba, cus Ina tsoro rasashi ma dun nasa kafi karfi na nesa ba kusa ba..shiyasa nakeji haushi ka bawai basonka bane aa saboda Ina tsoro rasakane shiyasa, Ina mamaki kaina yadda na soma sonka shiyasa kullum nakeji haushi kaina dun nasa kamin nesa, bayan Aureka da Suhaima na cire Rai samuka"

Aliyu kara rugumota yayi ajikishi

"Kaga Aliyu sonka ta Dade da tsira a zuciyata..I love youuu Aliyu.....Na jima da sonka,so ni dai ka cinka min Alkawari da ka dauka, and you better keep me happy for the rest of my life" ta gargadeshi a hankali, Murmushi yayi yace

"Your wish is my Command gimbiyata"

"Dama Umarni ne ba shawara ba, and please don't break my heart" tafada tana dariya a hankali ta kissing nashi a lips, ya dauki seconi kafi ya respond da Alama dai yashiga shock ta shama ceshi.. sufi mintina suna a haka, Essha a hankali ta zare lips dinta

"O...okay that's enough for me" tafada tana mishi gwalo, Sai ajiya zuciya suke ta saukewa, Aliyu Murmushi yayi Yana Susa Kai yace" Zan kamakine"

Hannu tasa ta toshe kunne wata Tana dariya Tace"Thank God banaji da Dare, har yau ba manta abunda ya faru a Bukka nan ba"

Dariya ya fashe dashi ya rugumota ta baya" I'm sorry kin San lokaci fa ba a hayaci na nake ba please forgive me"

"Uhm uhm" ta Furta tana Murmushi

"Please forgive and forget,Kuma Jaaan kefa kikace nasha.."

Essha ta juyo Tana kallon tasa Hannu a kumatu kamar tana tunani tace" Lalala ai Kai ne ka musu tauri Kai ni ba ruwana Kar ka lakka mi sharri"

Aliyu ya dafa goshisa yayi,ya rage murya yace" yanzu ba ki yafe min ba kenan??"

"Ohhh yessss" ta Fada harda hada fuska ta nemi guri ta zauna

Aliyu πŸ’ bouquets din flowers ya dauko sukudum ya zauna Yana facing dinta ya shagwabe fuska yace ya zare flower daya ya wurga Mata cabkewa tayi ta karkaya abunma dariya yabashi yace

"Please na kifa sani ba laifina bane" ya Fada Yana Kara jefa Mata flower, Essha murguda mishi Baki tayi ta juya mishi keya . Murmushi yayi ya dinga jefata da flowers ita Kuma tana karyasu har yarage daya yace

" Ohh My Drama Queen toh fadamin Mai kikeso namiki in har Zaki yafemin toh Zan miki shi.."

Essha cikin saurin ta juyo da fara'a sosai a fuskarta " dagaske zakayi??"

Aliyu gani fara'a sosai a fuskarta yasa ya sauke ajiya zuciya a shirya yake komai zai iya dun kawai Farinciki ta.. gyada Kai yayi Alamar "eh" Yana Murmushi

Essha kanta ta sukunyar a hankali har Murya ta na rawa dun a tsorace take Kar yazo yaki amincewa" za..zak...aa...zakaaa Amince na cigaba da Zuwa Aiki??" Tafada tana kallon kwayar idonshi..
Na gurin ya dauki shiru na Dan wasu mintina dun inka kasa kunne da kyau kana iya jiyo bugun zuciya Essha.. Aliyu kam dama yasa Wana ranar zatazo a shirya yake ya ma ta shiru yaga yadda zata react, Yaga duk ta rikice Kai ya jijiga a hankali da Murmushi a fuskarshi ya kashe shiru da cewa

"Why not? Komai Zan iya ma Baby na inhar zai sa ta Farinciki"

Essha cike da murna ta dire a jikinshi ta rugumeshi tana sauke ajiya zuciya Tace" Thank you Thank you thank youuuuuu" ta mishi peck Mai tsayi a kumatu

"Essha bakison yadda nake jinki a raina ba ne, inhar zuwa Aiki ki shi zai saki Farinciki toh na Amince dari bisa dari domin Farinciki shine Farinciki na Kuma kwanciya hankali na"

Essha ta dago tana Shafa sajenji tana Murmushi tana haweye

Kanshi ya shigede a Hannu ta ya shagwabe fuska yace" Kar kimin kuka, Kuma ba a kumatu nakeso kiss dinba ana" ya nuna lips dinshi..

Essha Murmushi ta rike lips dinta na kasa da hakori, hanneyata ta dora a kafadashi both sides, fuskokisu na daf Dana juna har suna juyo sauka Numfashi junasu a fuska , Aliyu yagama narkewa dun Essha tafiyar tsusa take Mai a hankali tundaga kasa keya har izuwa Gashi kansa..dun har wani lumshe ido yakeyi Yana budesu a hankali.. Hannu tasa a sama lips dinshi tafara Tracing dinsu..Dan yatsata ta tura Mai a Baki yasoma tsosa, daf kuneshi ta matso ta hura Mai iska aciki "I love youuu" ta Furta a hankali, Aliyu kam yagama susucewa dun har yashi ga cloud 9 (sarari samaniya)da dadewa. Dan yatsata ta cire daga bakinshi tana Murmushi kallon shi take gabadaya idanuwa shi har kala suka canza gyara zama tayi a Cinyar shi tanaji Effect datayi akasa, matso da fuskarshi yayi Dade zai sumbaceta, Essha kiss tamishi sanan ta cinza lips dinshi da dan karfi tana dariya

"Ahhhhhh" yasa kara

Essha ta sauka daga cinyarshi tana ta dariya har da rike ciki tana mishi gwalo Tace" Nima na Rama"

Dariya yayi shima ya mike Yana Shafa waje da ta cinza yace" babu kyau fa ama zaka maki ne Zaki shigo Hannu"

Essha tayi rau rau da ido cike da shagwaba tace" Allah kana tabani Kara ka zakai gurin Ammi da Mami"

Aliyu dariya yayi yace
"Oh da sauki tun da zasu yi tafiya, kigani zanci bulus kenan" yafada Yana kashe Mata ido daya

Essha ta buga kafa a kasa tace" kasa fa babu kyau mugunta ko? " Ta Fada tana matsowa kusa dashi

"Says by someone data Gama min mugunta yanzu"

Kara matsowa tayi daf dashi tayi Tace" Allah baza Kara ba ka yi hakuri" ta Fada a hankali

Aliyu dariya ya ma tabashi yace" Matsoraciya"

"Ni ba Matsoraciya bace mugunta dai ne ba bu kyau" ta dago Kai Tace" wait gobe su Ammi zasu tafiya Ina zasuje?"

Aliyu zunguri ta yayi a hankali Yana Murmushi yace" Anki a Fada ?

Tura Baki tayi Tace" Da Allah fa, Allah nafasa Kai kara, Kuma ai yanzu kazama Babyna" tafa da tana kwantar da kanshi sama kirjita..

Aliyu Murmushi yayi ya kwanta luf Yana sheka Kamshi jikinta Dake shiri rudarshi "Ahh Essha na nema kureni" yafada a ranshi"Anya Zan iya jira ?" Yasake tambaya kansa

Jiyayi da Susa Mai Gashi kai a hankali Hakan daya farfardo dashi daga duniya tunani da yake

"Ina ta magana ka shareni?"

Mikewa yayi yace" Sorry Jaann baza sakeba, Gobe Birthday din Daddy duka Family za'a je tayashi celebrating a Maldives, so they are kind of going for vacation kenan"

"Allah sarki Happy birthday to him in Advance, kaima zaka binsu ko? " Ta Fada tana kallon kasa da alamu batason tambaya ba

Rugumeta yayi ya Mata peck a sama Kai yace" No Jaaan, inna Nan tare da Kai kece Vacation Dina" duka Wasa ta Kai mishi a kirji

Aliyu har da ya mutsa fuska irin yaji zafi nan

wristwatch din Hannushi ya kala yaga shadaya dare hardawasu mintina yace" it's late nasan ki gaji muje kiyi wanka and you must be hungry kici Abinci, nasa kayana ma su Miki nauyi a jiki muje ki ragesu " yafada Yana nuna Les da take Sanye dashi. Kai kawai ta daga takama hanya zata fita ya rikota.

" Babe Nan fa zamuyi " ya nuna Mata hanyar stair case

Da ido ta tambayeshi maiyasa?

Murmushi yayi yace" Cause duka gida naki ne da yayyan mu" Dauka ta yayi cak suka haura yace" Yan kungiya na Da Zan gansu yau dana musu kyauta" Dariya duk suka fashe dashi sanan ta kife kanta a kirji.....







Yan kungiya na dai ko Nima Zan shiga cikisu ne Amin kyauta πŸ˜©πŸ€­πŸ˜… πŸ˜… Thanks for reading Sai mu hadu a next page Kuma last page din Doctor Essha In Sha Allah πŸ€—πŸ€— Love you guys Lodi Lodi 😍😍😍

πŸ™ Please comment and share 😩😩😩😩Thank youuuuuuuuu
[2/10, 19:50] +234 806 757 5111: πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
Β  Β  Β  Β  *DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* πŸ“šπŸ–ŠοΈβœοΈ

Β  Β  Β  Β  Β  *M. W. A*

Β Β  '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim πŸ™*

*ALHAMDULLILAH*
πŸ˜ŒπŸ˜πŸ˜ŒπŸ€—πŸ˜€πŸ˜ŒπŸ˜πŸ˜Œ

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login