Showing 99001 words to 102000 words out of 122913 words
komai ba zai Mike yace musu ai Essha ka ke Kira .. duk su rude suna fargaba Kar su rasaka.. ciki ikon Allah kuwa plan namu ya tafi daidai yanda muka tsara, mun jera kwanaki Uku Muna saka ciki Wana Hali, Daddy yakasa hakuri, ciki tashi hankali yaje gidasu Essha ya sanar ma Daddyta Hali da kake ciki, Daddy Essha shima yazo yagan Hali da kashiga ya tausaya ma sosai, Daddy Essha Yana fita Suleiman ya turamai da hotuna ku, Kai da Essha Wanda *Kamila* ta snapping a hospital nasan bakan san da hotuna ba, muyi hakane saboda ya tuzura yabada support din aure. Gaji plan din da muka hada kenan, gashi muci nasara haka, amafa Dakar muka shawo kan this *little Buddy* har ya amince zai rigasa ma magani a ciki hot milk" ya fada Yana tickling Sadik.
Dukasu suka fashe da dariya..
Hafiz ya riko kumatu Sadik yace" You are a good boy, keep it up"
Sadik ya murmusa yace" I will uncle ,thanks for helping my Papa"
Dukasu suka amsa da" You are the most welcome Little Buddy"
Aliyu yace" ama Maiyasa tun farko baku fadamin ba, kubarni kawai ina ta shawuya?
"Ohh *Buddy* kasan Hali Ammi tsarai basai a fadama ba, ita tace Kar mu sanar dakai, har samu tayi mu Mata promise akan baza mu fada ma ba" cewar Haydar
" Butt mallam you have to pretend oo,Kamar bakasan komai ba Kar Ammi tasamu a gaba" Suleiman ya fada Yana rike da kunne Aliyu..
Aliyu Yana dariya yace" toh Mallam sakarmin kunne I will do as you said.. ohhh m so excited, ama guys wait Essha ta amin...
"Wait wait Buddy, aureku Ranar Saturday sai ka rike duk wani tamboyoyi ka, ka addanasu in tazo ka sai ka shiryo Mata , mukam bamu da wanan amsa" Fawaz ya fada Yana mikewa.
Saura ma suka mike. Haydar yay Mika Yana salati yace" Toh Buddy zamu wuce,Boy Good night, mubarka lafiya"
Sadik ya amsa da" Good night uncle"
Hafiz ya shafa kanshi yace" Better keep this video game and go to sleep sleep Kar ka biye ma Buddy yau bacci ba nashi bane"
" Okay uncle" ya fada Yana murmushi..
Aliyu ya Mike Yana murmushi yace" muje na Muku rakiya ba'son shairri"
Fawaz yace" shairri ko gaskiya?
Haydar yace" Ni dai nayi Nan πββοΈ sai da safeku"
Duk suka fice suna tsokana junasu Aliyu na biye dasu rike da Hannu Sadik har zuwa Baki motocisu. Sanda suka ga tafiyarsu sanan suka juyo.. suna komawa ciki Sadik ya dago Kai ya kalli Daddyshi" *Daddy*? Ya Kira sunashi ..
" Na'am Boy ya'akayi?
Sadik ya kada kafada yace" nothing just wanna ask you are you happy now?
Aliyu murmushi kawai yayi Yana binshi da kallon dun tambaya ma dariya ya bashi. " Yeap, Sadik of course am happy , am the most happiest man on Earth right now, Alhamdullilah" yafada Yana kallo sama Yana sake murmushi..
" Me too Daddy" Sadik ya fada cike da annashuwa
Fridge direct Aliyu ya nufa, ya bude ya fito da liptop juice, ya dauko glass cup, ya siyaye ciki cup din, ya zauna akan Dinning chair Yana sipping Yana zuba murmushi .. Nan hankalishi ya dawo kan Sadik da sai kokari son ya kunna Video game nashi yake..ya baje a sofa hankalishi kwance...
"Boy don't on that thing, is already late" ya fada Yana kallo wrist watch dake manne a wutsiyar hannushi..
Sadik ya Mike zaune yadan tura baki a shagwabe yace" Uhm uhm uhm Daddy banaji bacci" ya fada ciki gurbataciya hausarshi..
Aliyu yay murmushi yace" bakaji bacci ko?
Sadik ya kada Mai Kai alamah " Eh"
Aliyu ya murmusa yace" okay zo muyi hira, I want to ask you a few question about your mum"
Sadik ya sauko da Dan gudushi ya nufi dinnnig area din ya zauna akan chair dake kallo na Daddyshi...
Aliyu sipping din Lipton nashi yake a hankali idonshi a lumshe Yana murmushi..
Sadik yace" Daddy am ready, ask me " ya fada da Dan karfi..
Aliyu ya dropping cup dake hannushi a hankali akan Table Yana kalloshi , wani sanyi annushuwa yakeji a ranshi ciki gyara murya yace" Boy, favourites din mummy ka zan tambaya, kana jina?
" Eh Daddy am all ears"
"What is her favorite food?
Sadik ya amsa da "Spag Spag Daddy"
Aliyu yay dariya Yana shafa sakeshi yace" you mean Spaghetti?
"Yes daddy"
"Okay ooo, wakar da tafi so ?
Sadik yariga shafa gemu Yana rage inji Ido iri yanasan tuna wani abun sai unm yake ta cewa yakasan tunowa..
Daddy shi ya dafashi zaiyi magana
Sadik yay sauri katseshi da "na tuna papa na tuna, *it's my Angel* suna wakar My Angel his her favorite music"
Aliyu Yata maimaita suna Waka ciki ranshi.. "My Angel? Who is the artist? Aliyu ya jefa Mai tambaya....
" Daddy i don't know, but is Indian song" ya fada ciki sanyi..
Kaman an zakkodoshi ya sauka Yana kada hannu yace" Daddy Waka na ciki *iPad* dina bara na dubo ma" ya nufi stairs da Gudu har ya Soma haurawa stairs sai ya dagata, ya juyo Yana Bata fuska..
"Yadai? Aliyu ya tambaya gani yanayi fuskashi ..
" Papa iPad Dina Yana guri Rukky na tuna"
Aliyu yace" owoh Kar kadamu Boy"
Sadik saukowa yake a hankali Yana kallo gefe daya a dole yanason tuna suna artist din ama Ina ya kasa.. yazo ya zauna jiki a sanyaye kanshi a kasa bakishi har rawa yake yace" Sorry Daddy na kasa tunawa"
Aliyu ya Mike ya nufoshi ya rugumeshi Yana tapping nashi a hankali yace" is okay don't be sad about it Kar ka damu, Mai ma Suna wakar ?
"My Angel" Sadik ya amsa a hankali.
My Angel Aliyu ya nanata suna sanan yace" Boy dare yayi, muje mu kwanta"
"Okay papa"
Aliyu ya dagashi sama ya sabashi a kafada.. Sadik kwanta lum Yana lumshe idon, shi kan haryanzu bai give up ba, so yake ya tuna suna artist din, yanaji sahun tafiyar Daddy shi na haurawa stairs har suka isa Baki kofa daki.. Sadik ya bude idon a hankali idonshi ya sauka akan karami designing na rubutu dake gefe collar wuya riga Daddyshi, ya dago ya Kara daga collar da kyau yaga Mai aka rubuta.. *Panda* (πΌ) da drawing din ya gani.. ya dago Kai ciki sauri Yana murmushi .. "Daddy na tuna, na tuna sunnashi Pa.........ndit shweta, no *Shweta Pandit* oops.. Daddy search the music My Angel by *Shweta* *pandit* zai fito "
Aliyu ya saukeshi akan gado ya cire Mai takalmi da Kaya dake jikishi yasa Mai night wears farare.. shima canza Kaya jikishi yayi zuwa na bacci .. Sadik sai zuba surutu yake Mai, shikuma Yana biyemai.. ya shiga toilet yayi alwala ya fito ya tarda Sadik tsaye sama Sofa .. Kamar ranshi a bace ciki sauri ya isa gareshi" yadai Boy Mai yasamaika ?
Sadik ya shagwabe fuska yace" Daddy ba kai bane, I told you to search the music with the artist name, still ka shareni". Ya karasa magana Kamar zaiyi kuka..
Aliyu ya tallafa fuskarshi yace" Wayyo Grannies da grandpa su Bata min kai,, is okay naji zan duba.. shi kenan ko?
Sadik yay murmushi yace" Yes Papa thank you"
Aliyu bai amsaba ya murmusa yasa middle finger dinshi ciki dimple din Sadik Yana dariya.. Sadik dake shima a tsaye yake kan sofa ya Kara Mike kafafuwashi yatsashi yasa ciki lotsese kumatu Daddyshi .... Yadda Daddy nashi yamai shima ya Rama sai duk suka fashe da dariya..
Aliyu yace" Spoil little brat kawai"
Sadik yaja Mai hanci yace" like Father like son dai..
Aliyu Ya soma tickling nashi .. Sadik dariya yake har Yana faduwa..
Aliyu yadagashi Yana yaisa tashi kaje kayo alwala ka dawo..
Sadik ya sauko ya zare socks ya nufi toilet.. Aliyu ya nufi side drawer ya bude ya dauko wayarahi ya zauna a Baki gado .. YouTube ya Shiga guri search ya click ya typing suna wakar *My Angel by* *Shweta pandit* ba'a fi 10seconds ba result din Waka ya fito Video har audio.. Audio ya click ya dauko iPod daga side drawer ya makala a kunne Yana saurara Waka ya lumshe ido... Cool and calm music just like my *Essha* ya fada ..
"Papa Papa" yaji Sadik na kirashi ya Mike ya zare iPod din Yana kallo shi..
Sadik yace" Pa have you checked it?
Aliyu ya gyada kai, daya iPod din ya sa Mai .... Sadik naji wakar yace" Yes Daddy wakar ne, hussh Ya saki ajiya zuciya yace" inner peace"
Aliyu yay murmushi yace" oya zo ka kwanta gobe akwai school Kar makara"
Sadik ya cire iPod din ya aje yay karatu bacci ya kwanta.. Aliyu shima addua yay ya tofa Mai yaja Mai bargo yamishi peck a cheeks both side yace" sleep well Boy"
Sadik ya lumshe ido yace" you too Dad"
Aliyu ya Mike Yana sallati ya zubo wayoyishi a side drawer ya nufi toilet yasake daura alwala yafito ya sa jallabiya fara fat.. ya daura hula tana kaji hadisi ya shimfida daddurma sanan ya fara Sallah ciki natsuwa.. Sallah yake through out har asuba ya ratsa....
*Morning 6:45Am*
[2/10, 19:50] +234 806 757 5111: π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
Β Β Β Β *DOCTOR ESSHA*
π©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈπ©ββοΈ
*Written by J Hajara*
π *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* πποΈβοΈ
Β Β Β Β Β *M. W. A*
Β Β '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________
*Bismillahi Rahman* *Rahim π*
ππ₯Ίππ₯Ίππ₯Ίππ₯Ί
Dedicated this page to all Doctor Essha's fans domin kun cacanta.
9β£4β£&9οΈβ£5οΈβ£
Morning 6:45Am
Aliyu sanye suke da Eye mask(π₯½ na bacci) Aliyu na sanye da Mai Zane Cat eyes,Sadik Kuma na sanye da na Spiderman.
Ammi ce, ta shigo da sallamarta tana binsu da kallo Cike da so da annashuwa ganisu, ta taho a hankali tagefe Sadik ta shafa lallausa gashi kansa tana murmushi, na wani Siraru kwalla suka soma siyaya ciki sauri tashare ciki ranta Tace
" Allah sarki Allah Mai iko ba yadda ba ya ikonsa, har na cire Rai gani Kwai Aliyu Sai gashiiii........"
Tik tik tik tirrrrrrrrrrrrrtsk, makake agogo dake mane a bango daki Mai kyalin da kyawu ne yasa Kara, haka ya katse ma ta zance zuci da ta ke, nan ta juya taga har 7:06Am Sam ta ma manta abu da ya kawo ta daki. Shagalta tayi da kallo kyakyawa jika nata, zuwa tayi dama ta tashishi yayi shiri Makarata, da Alama dai yau zai makara.
A hankali tasoma Mai cakulkuli. Sadik na ciki bacci yasomaji anamai cakulkuli, dariya yasoma yana" Daddy Daddy" Yana dariya harda mirginawa duk zatonshi Daddyshi ne.
Ammi tace" maza tashi ba Daddyka bane, kasan karfe nawa kuwa? Daddy ka ya biyema kuna ta shara bacci oya oya wakeup wakeup" ta fada tana jamishi yatsu kafa.
Addu'a tashi a bacci ya karanto sanan ya Mike Yana dariya ya zare Eyes Mask Yana kallonta" Goood morning Granny.."
Ammi ta kauda fuskata gefe Bata amsaba. Yagane Mai take nufi, nan yarike kunne yace" oh Sorry Grandma, Ina kwana? .."
Ta rike kunnuwashi" Inkasakemin wani turanci Sai na balla waena kunnuwa marasa jin magana. Maza tashi muje ka shirya Kar ka makara."
Sadik ya shafa kunnuwashi da ta murza Yana dariya yace" Grandma baza Kara ba, ai I'm still learning Sai nazo nafiki iyawa," yaturabaki ciki harshe turaci yacigaba
" Kuma ni yau Daddyna ne zai shiryani yakai ni school ba Nanny da Driver ba."
"Bazaiyuba, you are already late, yaushe Daddy ka yatashi,yashirya kanshi bale yace zai shiryaka har yakaika zuwa school? Common tashi muje kafi Raina ya baci."Ammi ta fada tana hararashi ciki wasa.
Sadik ya sauka daga kan gado Yana kumbure kumbure Yana mita cewa "Shi dai Daddyshi ne zaikaishi School"
Ammi itama tamike ta dafashi ta tasashi hanya fita ciki mita tace "Aiko bakaisaba ga ka kai Mai Daddy ko, wuce mu tafi nima Ina da Daddy na fa.."
Dariya yayi yace" Daddy na yafi naki kyauuuuu" yaja kyauuuuu da karfi haryana kyakyatawa.
Aliyu tashi yayi zaune Yana kallonsu Yana murmusawa.
"Oho dai naji, kadai taya ni mishi Addua Allah yajikashi da rahma" Ammi ta fada tana shafa kanshi
Sadik a sanyayaye yadago Yana kallanta "Sorry Ammii inshallah bazanmata ba zanriga mishi Addua da dukan musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya"
Ammi ta Kara shafon gashi kansa tace" Yauwa Yaron Daddyshi ka kyauta, muje anshirya ka, kar ka makara. "
Suna isa Baki kofa ta juyo kallonta ga Aliyu tace" kasamaini kafi kafita Office, akwai maganar da zamuyi."
Ya soma su sa keya Yana bit bit da ido kamar Mara gaskiya yace" Okay Ammi Sai na fito."
Sadik ya waving mishi Hannu Alama Bye bye Yana murmushi,shima Murmusawa yayi ya Mayar masa da "Take Good care of yourself Boy"
"Inshallah I will Papa"
Suna fita, Ya fada kan gadonshi Yana ajiye zuciya, shafar gemu yakeyi Yana zuba lalausar Murmushi. Shi kadai yasan Farinciki dayake ciki, jiyake kamar ya jawo Asabar Dina tazama Gobe,Ya ga Essha Shi agefeshi ko zai Kara samu kwanciya Hankali.
Zama yayi yasoma lalubar wayarsa daga side drawer ya kunnota, Number Essha ya Danna, Number ya tsura ma ido yanaji Kamar yakira ama Yana tsoro, can ya yake maybe ma tana Bacci bazai barta ta huta kar ya tadata. " Mai Ammi zatagayami?.. Oho." Yatambaya kanshi sanan yakara bama kansa Amsa.
8:00am
Dai dai yagama shiryawa, ya fice zuwa side din Mami. Sai washa hakora kawai yake Kamar Wanda aka mishi Kyauta Aljanah(βΊοΈ) su Siyama nata tsokanarshi bai damu ba, Sai ma biyemusu da yarigayi( Unsual).
Mami kam Sai bishi take da kallo Mamaki a zuciya tace" yo ko dai an fada ma Aliyu maganar Aure nan ne? Kai da wallaki(Wai goro a Miya), in ko hakane lallai su kyauta, dun ban kaunar naga Son Dina ciki damuwa." Duk zace zuci da take hankalinta na kanshi taga har ya zage yaci Breakfast sosai, Gashi yasake da kanenshi sosai yaushe rabo?
Ya dago kai" Umm Mami Wana kallo fa?
"Ah ah bakomai, naga Boy din na ne yakara min kyau da Safe nan Kamar wani sabon Ango."
Aliyu ya waro idanuwa nan nasa Cike da zolaya yace "Mami Nagode, ama sabo Ango Kuma? Ya fada Yana rike dariya da ya kumtsa kar Mami taganonshi Asirisu ya tonu, ya tabbata Sai Su Suleiman su yankashi. "Mami Wai Sabon Ango nii?" Ya fada Yana susa gaba goshi da Dan karami yatsa
Buga cikita yake dun yaji Mai zatace, Zata fadamishi ne ko itama boyemishi zatayi?
Mami taganoshi tayi Murmushi irin tasu ta Manya a zuciya tace" Two can also play the game"
Ta kalleshi tana Kara fadada Murmushi ta tace" nasani ko Boy Dina yakusa Angocewa?."
Aliyu kai kawai ya girgiza yasan halin Mami tsarai she can play Along. Mikewa yayi yace" Mamina Allah yasa haka, bara na shiga gun Ammi tana jiran, Mamina daganan zan wuce office kimin Addua"
"Allah yataimaka ya kareminkai, A dawo lafiya"
"Ameennn Mamina" Yana Amasawa ya fice ya nufi side din Ammi.
Da sallamarshi ya shigo ya tarar da Ammi a makeke Parlour ta da yagaji da haduwa, idona Da Medicated Eyeglass hankali ta gabadaya na kan makaken Plasma Tv da ya kusa cinye Rabin Bango,Aljazeera News take kallon, tana sipping Lipton. Amsa sallama Tayi,nan ta ije (β) Cup din sama table dake gefenta a hankali,ta dauki remote ta rage Kara Tv, sanan ta Mayar da hankalinta kanshi.
"Ammi Good morning?.."
"Naji Dan Turawa Ina kwana" nan ciki mita tacigaba "yoh ka tsaye min akai Wai kai kana gaisuwa, gaskiya turawana suna Bata muna yara" Ammi ta fada tana Jan karami tsaki.
Aliyu yay girgiza kai Yana Dariya"kaiii Ammi gaisuwa ne fa, Banda Sadik Ashe harda mu ma gyara yashafa"
Yafada Yana kallon Agogo Rolex da ke daure gwani sha'awa a sisiyar hannushi..
"Ammi I'm getting late 8:50, ko dai na tafi ne in nadawo Sai muyyii......."
Bai karasaba Ammi ta katseshi" Sai dai kuwa office din ya jira badai niba, ko karfe biyu zamu kai kuwa."
Ya soma whinning Kamar yaro Yana" Kai Ammi zan fa....."
"Assalamualaikum"
Mami tashigo da sallamarta dayasa Aliyu dakantar da zance da yake
Ammi ce kadai ta iya Amsawa
Aliyu kam Yana tsaye duk ya rude Sai binsu yake da kallon tuhuma nan ya Kara gyara tsayuwa yana sauke naunauye ajiya zuciya
"Ammi,Mami Mai nayi ne naga Alamu Kamar so ake a hada Meeting akaina" ya fada Yana Kara bisu da kallo ba lau ba.
Nan yasoma Murmushi dole
" Okay okay Na fahimta maganar Aure tunda ku ki gayamun, Allah yasa Ina da masu so na da suka fadamun"
"Whatt!!!" Ammi da Mami suka furta harsuna Hada baki(Lokaci guda).
Aliyu bai ma San yafada ba rudewa gani su sanshi a tsakiya ne yasashi sukubarta Baki.
"Ah lallai, tou kasanar da masu sonka din kar su yarda muyi ido hudu dasu, da ko zasu sha mamaki abunda zan musu." Ammi ta fada tana hararashi sama da kasa tana Kara kunsa dariya gani yada duk ya rude.
"Ammi, Mami wlh ba laifi su bane.."Ya fada a shagwabe
"Kwantar da hankali ka Boy, ko su basu fada ba, nima Ina da niyya gayyama, dun banason gani Boy Dina aciki damuwa ko kunci bana ji dadi" Mami ta fada tana tapping nashi a hankali a baya..
Aliyu naunauye ajiya zuciya ya sauke ya rugume Mami Side hug yace
" Shiyasa na ke Kara sonki Mamina"
Ammii ta jefesu da harara wasa Tace" Abeg abeg muji, duk da haka ba abunda zai hanani punishing din su Haydar da kafarsu za suzo krrr"
"Mami da Allah ki rokemin Ammi ta yafemusu It's not their faults" ya fada a shagwabe.
"kar kadamu Boy, nasan Ammi baza tamusu komai ba" Mami ta fada, nan ta gyara zamata a gefe Ammi, suka sa Aliyu a tsakiya,dake tsaye Yana ta bisu da kallon.
"Wai baza ka nemi guri ka zauna bane? Kanata wani bimu da kallo Kamar mu maka sata" Ammi ta fada.
Yada Ammi Tayi serious haka yasa yacire takalmasa ciki sauri ya haye lallausa carpet din ya zauna Yana kallonsu. Hankalisa a