Showing 87001 words to 90000 words out of 122913 words

Chapter 30 - Dr Esha

J hajara   

08 Oct 2024

4807

itama tashiga layi a kullum sai ta kirasu har Kira ya tsinke baza a daukaba. Yana matukar damuta. and again Aliyu tun Ranar da ya sauke ta a gida Bata sake sashi a idota ba.. kullum sai Mata text message.. ta rasa dalili dayasa tay kewashi haka she really miss his beautiful and kind face. Tanason ganishi ko zataji sanyi yanzu ta daina yaudara kanta ta Amince ma zuciya ta da ganga jikita tanason Aliyu.. ta rasa maiyasa yaki zuwa wajenta ..

Wana bakomai bane illa shawara Pooja itace ta zu zuga Aliyu aka yashare Essha na kwana biyu suga iya gudu ruwata, Aliyu daurewa kawai yakeyi shikanshi yanason ganita he really Miss her.. Su Haydar ne ke ta kwanta Mai da hankali aka ya jure ya dage da addu'a ya riga hadata da Allah inshallah zata sonshi (kunji πŸ˜‚ abokaina arziki) Aliyu tsoroshi daya Kar Monday ya zagayo a sake tambaya ta Tace bazata koma ba.. sai addu'a yake ba dare ba Rana Allah yasa ta Amince asake daura musu aure, duk ya ra rame ya Hana kanshi sukuni, Aliyu baisan addu'a shi ya Dade da karbuwa ba dun Dr Essha ta Dade da fada sonshi.

Sadik Yana samu kulawa sosai guri family gabadaya gata sosai suke nuna Mai da So da kauna.. Ammi da Mami ne suke koya Mai Hausa dun har ya somaji..

Monday, 2:56am

Essha zaune take a office nata, ta kifa Kai a table ta rasa Mai ke Mata dadi, wata nurse ta shigo rike da files, Essha naji shigowar ama ba Mike ba.. Nurse din ta fara buga table din a hankali. Essha ta Mike. Nurse din ta gaidata.. ta amsa..

Nurse din ta aje files din kan table din tace" Doc files din new patients ne aturosu nane ganiki, ran Friday zu zo Basu samaiki ba shiyasa suka sake dawuwa yau he's the files ma"

Essha ta gaida Kai kawai batace komai ba.. ta dauki Shade(πŸ‘“) ta manna a Ido ta Soma duba files din, sanda tagama dubawa ta dago tace" kince musu su shigo"

Nurse din ta gaida Kai tace" okay Ma" ta fita can sai gata ta dawo da tace" Doctor gasuna su iso"

Essha tace" let them in"

Nurse din ta Basu hanya suka shigo, Mata biyu ne sai namiji daya shima yadan manyata dun fur furane gabadaya kanshi.. da Sallama suka shigo Essha ta amsa ta nuna musu kujera su zauna.

Tunda suka shigo tsoho na kebin Essha da kallo ita kam ma batasan yanayi ba dun laptop nata ta jawo ta Soma rubuce rubuce sanan ta dago Kai ta kallesu tace" wacece Hasiya Saeed aciki ku biyu?

Yar dattijuwa tana nuna yariya dake gefeta tace" gata, itace ba lafiya, wlh likatan Sam Bata iya bacci Mara ke Mata ciwo, yau ma Dakar taiya mikewa"

Essha ta Mike rike da Stethoscope ta rataya a wuya tace" Allah sarki let me check her, tana da aure ne?

Matar ta amsa da" a'a likitan Bata da aure"

"Shekaru ta nawa? Essha ta sake tambaya


Matar tace"Sha bakwai"

Essha ta gyada Kai, ta umarci yariya ta tashi ta kwanta a gado duba marasa lafiya..

Matar ta taimaka Mata ta kwantar da ita.. Essha tasa handglove ta dago ta kalli tsoho ta tsorata Dan iri kallo da yake binta dashi ta daure tace"Baba ka Dan bamu wajen zan dubata"

Matar da suke tare ta dafashi tace" haba mallam dakai fa take Magana"

Tsoho yayi sauri ya gyara zama babba rigashi yace"toh toh naji bazan fita" har zai fita yasake dawuwa da fara'a a fuskashi ya kalli Essha yace" yariya inku gama inada magana dake"

Essha ta dago Kai ta kalleshi tace" ni Kuma?

Yace" eh kefa nasan baki ganeni ba ama dai ku gama tukun" Yana fada haka ya sa Kai ya fice..

Matar tace" yihkr likita tsufa ne duk kesashi haka da Allah kiyi hakuri"

Essha girgiza Kai Tana murmushi tace" aa badamuwa"

Nan tasoma duba Mara lafiya Tana Mata tamboyoyi, yariya na Bata amsa.. Essha ta mikar da ita tasoma rubuce rubuce Tana gamawa ta Danna wani kararawa sai ga wata nurse ta shigo , Essha ta mika ma Nurse din paper dake hannuta tace" ki kaita amata Tests dake ciki guri, inku gama ga Wana paper scanning ne zasu Kai ta su kawo min results din ina jirasu"

Ta juya gun Matar dattijuwa tace" Mama tare zakuje zaa Mata tests da scanning, Nurse dinna zata kaiku in agama sai ku kawomin results din ki fahimta?

Mama ta Mike Tace" nagane likita sai mun dawo"

Su ka fice tare da nurse din.. suna fita Essha ta jigina da chair ta lumshe ido tana tuna magana tsoho na sai tambaya kanta take"when did we meet? At where? Kai bansashiba Killa Mai Kama Dani ne ama ni bantaba ganishi ba" Sai taryo fuskarshi take ko zata tuna inda tasashi ama takasa..

can taji anturo kofa anshigo da sallama ta amsa tasa Mai murya Haka yasa ta saki murmushi ta dago Kai ta bude baki da hanji tana kalloshi.. Sadik ne sanye da School uniform Navy blue and white kana yasha gyara sai walkiya yake, kafashi yasha sneakers baki na school, bayashi rataya yake da school bag shima baki Yana murmushi ya karaso gabata yasa hannu ya rufe Mata baki yace" Mummy kure baki" yanayi yanda yayi hausa sai yabata dariya tasoma kyakatawa da turanci yace" Mummy ai nayi kokari ko"

Essha na dariya ta gayda Mai Kai ta rugumeshi tace" tun yaushe ka Soma zuwa makarata?

Yace" last week mum, Mummy ki daina min English granny ta Hana am learning my language"

Essha ta ware Ido she was surprised Sadik ne yay hausa Haka ta furta"Wow boy shake me, kayi kokari wa ke koyama?

Yace" granny ne"

Tace" ama granny tayi kokari"

Tayi shiru tana kalloshi yayi murmushi ya ja Mata hanci yace" mum baki tambayi Dad ba"

Tace"Sadik zo zauna tukun yanzu dai waye kawo ka Nan"

Ya kada kafada Yana murmushi Yace" I will Never tell, you should guess"

Tayi murmushi tace" nasani ai Daddy Kane"

Yayi dariya yace" yes, you guess it right"

Tace" maiyasa bai shigo ba?

Sadik yace" Masalaci yaje, inya idar da Sallah zai shigo"

Ta hada fuska ta kalleshi tace" maiyasa baka binshi zuwa masalaci ba?

Yayi dariya yace" Mummy calm down, ai muyi Sallah a School"

Ya sauke school bag nashi yafito da leda restaurant ya bude ciki yafito da chocolate da hamburger, da soyamilk. Yace" mum Bismillah"

Ta shafa Mai Kai tace" ci lafiya"

Ya Bata fuska ya bude hamburger yakai mata baki yace" Mum eat, if not Nima banza ci ba"

Essha tayi murmushi tayi gasa daya ta soma feeding nashi har ya cinye ta bude fridge ta mikamishi bottle water Nan sukaji sallamar..

Suka amsa.. dattijuwa nane suka sake dawuwa ta kalli Sadik tace" yi gaisuwa"

Sadik ya sauka ya tsuguna har kasa shi a Dole zaiyi gaisuwa da hausa yace"Inna anniku"

Gaisuwar Sadik duk yabasu dariya, Nurse ta dagashi tace" Fine Boy ina Iniku ake cewa ba Inna anniku ba ka gane"

Sadik ya boye fuska Yana murmushi shima yace" aunt thanks for correcting me"

Nurse tace" you are welcome fine boy"

Nurse din ta Mika ma Essha results din ta fice Tana daga ma Sadik Hannu..

Essha ta bude results din tasoma dubawa ta dago dun tayi magana charaf Idon ta ya sauka kan tsoho Nan sai bin Sadik yake da kallo Yana murmushi, Essha tayi shiru dai batace uffan ba, ta kalli Mama tace" Mama results Yana nuna cewa yarki PID ke damuta"

Charaf Sadik yace" Mum what's The meaning of PID?

Essha ta harareshi tace" banason na karaji muryaka ana am I cleared?

Ya gyada Kai yaciga da cin Chocolate nashi..

Ta kalli patients nata tacigaba tace" Mama PID Yana nufi Toilet infection shine yamata kamun har yake sosai har yake rike Mata Mara, zan Bata maguguna Tasha nan nada sati biyu tasake dawuwa mu dubata.. inshallah ma zata warke sai dai Kuma ku riga kiyayewa dun..

"Assalamualaikum? Sallama daya katse Essha harta kasa cigaba da bayanita dun ji Mai murya ba karami Kwantar Mata da hankali yayi ba har tana sauke wani naunaya ajiya zuciya ta bin kofa da kallo.. takasa amsa Sallama ma.. Su Sadik ne suka amsa..

Aliyu ya shigo da Murmushi a fuskarshi as usual ya turo kofar ya jigina akai Yana kallota he feel happy daya ganta har Yana wani lumshe Ido..

Kabara sukaji aka yake da ya firgitar dasu gabadaya su.. tsoho nan dai shiyasa Wana kabbara yace"Allahu Akbar"

Matarshi ta Mike ta rikeshi tace" mallam mallam lafiya ka kuwa?

Su Essha duk suka binshi da kallo.. tsoho ya saki murmushi yace" Qulu na Dade Ina addu'a Allah yanuna min Wana Ranar Naga bayi Allah na, yau gashi Allah ya amshi addu'a na nagansu, a kullum kwana duniya bani da wata addu'a sai dai na fata nagaku, da farko danayi Ido biyu da Wana likita na dauka ba'inta bace ko dai kamace, sai na tuna jiya ba yau, sanda ya shigo na sake aminta da cewa lallai sune nake neman, Alhamdullilah Alhamdullilah, har da dansu gaskiya yau Ina ciki fariciki da bataba ji irisaba"

Essha duk su ka tsaya suna saurarashi da mamaki a fuskokisu..

Mama tace"Wai mallam Mai kake nufi ne da waena kalamai naka?

Yayi dariya yace" Qulu nasan bazaki ki ganeba ama waena da kike gani sune sukayi silla arziki na , Wana likita dake zaune ne, kudita ne na riga jujuyashi Ina kasuwaci....

Aliyu yace" Baba dakata ai'na kasamu? Ku su waye?

Baba tsoho yayi murmushi iri tasu na manya Yace" tabbas nasan dole ku mantani, ama zaka iya tuna MALLAM DANGANA daga TATARA waliyi aureka lokaci da Yan kungiya Nan suka tsare mun, za kaiya tunawa?

Aliyu ya Mike baki bude Yana bin tsoho da kallo from head to toe....








Ur Comment is my strength β™₯️β™₯️😞😞😞


#More comment#πŸ₯΄πŸ₯΄
# More Typing#πŸ₯°πŸ₯°

Loff you guys Lodi lodiπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

#Share and comment#

πŸ™πŸ™πŸ™πŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈ


πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
*DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ


*WRITING BY*
*J Hajara*


🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* πŸ“š πŸ–ŠοΈ

*M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.πŸ€™πŸ»
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________


8️⃣5️⃣&8️⃣6️⃣


Aliyu yace" dama.. dama Baba kana raye?

Mallam ya murmusa yace"ina raye dana, sanadiyar ku ne Allah ya azurtani har nakawo mataki danake a yanzu, a kullum bani da wani addu'a dana ke rokon Allah face ya nuna min Ranar da zangaku na mayar muku da hakki, a gaskiya naji Dadi ganiku Alhamdullilah Alhamdullila Alhamdullilah"

Aliyu yace" Baba wani hakki Kuma? Baba nasha wuya guri neman ka, har kauyeku naje aka sanar min ka tatara ka bar gari Mai.....

Mallam yayi murmushi ya katseshi yace" Zauna yaro.. zauna tukum nabaku labari dalili na na Bari gari a Rana"

Aliyu ya kalli Essha itama shi take kallo idon ta cike da kwalla, Aliyu yayi murmushi ya Mata Alama ta share hawaye karta bari su zubo.. Essha ta share ciki sauri ta Mike ta bashi Chair dake gefeta ya zauna, Essha kallo juna suke ita da Aliyu ba ko kyafatawa.. Aliyu Mamaki canzawa ta yakeyi, Deep down murna yakeyi dun ga duk alamu Babyshi sonshi take, ko Bata fada ba kwaya idonta su shaida mishi haka..

Mallam na kallosu Murmushi yayi ya girgiza Kai sanan ya kakare murya.. Essha ta sukunyar da Kai Alama kunya ya kamata..

Aliyu ya susa Kai Yana murmushi yace" yhkr Baba am..am cigaba" ya fada Yana stammering..

Mallam ya gada Kai yana murmushi yace"a lokaci da suka kebe ku a wanan bukka, baya su wuce jin iri ihu dake fita daga ciki bukka ne ya firgita jikana gata" ya nuna Wana Mara lafiya.. Aliyu ya susa Kai ya sanda Kai kasa in zai'iya tunawa Essha ce ke sharara Wana ihu sakamako πŸ˜‰(😁😁basai na fadaba yanuwa😁) ya dago ya kalleta Yana dariya kasa kasa ta baka Mai harara tana murguda baki...ya shagwabe fuska Ya hada hannu Alama tamishi afuwa.. yanda yayi bakaramin dariya yaso ya Bata ba.. ta dake ta kauda fuskar.. zaiyi magana kenan yaji Mallam nacewa"naso na dauke mu gudu a lokaci ama sai tsoro ya kamani, kila Basu wuce ba suna Baki titi, ina kallo yanda Wana Hajiya ke sharba kuka abun tausayi, narasa yanda zanyi, can wani tunani yazomin aka nashiga kurmi daji ko Allah zai sa na samo ruwa da za zuba Mata ta farka, ciki sannda na taka na dauko Wana gora na lacasera da suka baka dole kasha, na dauka na fasa daji na tsoro fal Raina, sanda nayi tafiya Mai nisa ciki ikon Allah nacikaro da wata korama ciki sauri na ciko gorana na dawo guri Nan dai da suka tsaremu,ina zuwa sai baga kowa ba, su Hajiya na duk su watse,bakaji motsi komai gabana ya tsanata faduwa na Rashi ganisu, Ciki sauri na nufi inda na bar jikata kafi na karasa na samo ji Motsi daga ciki Wana bukka, ciki sauri na labe a baya bishiyar darbejiya dake wajan, Ina labe ba'abunda jikina keyi sai Bari Ina addu'a Allah yasa Basu taba min jikaba, dun driver da passengers da suka taremu duk su kashesu a gaba idona, daga inda nake labe na leka sai naga daya daga ciki Yan kungiyar ne ya fito daga Kai rataye a kafadashi, riga jiki daka kake sanye dashi gefe daya duk jini ya batashi gani haka ba karami firgita nayiba, ina kallo yasaka ciki Motar ka na ya ja motar yabar daji.. Dagani haka nafi awa daya a labe agun Ina sallati tsoro ma yahani motsawa..can dai Naga ba sarki sai Allah nafito na karasa wuri Hasiya(jikashi) da mamaki na tarda inda na barta na zuba Mata ruwa dake hannu na, ciki sa'a kuwa ta farka a lokaci.. ciki sauri na azata abaya na dun lokaci batafi Yar shekara goma ba, ina mikewa idona ya sauka aka Wana kudi da su ka sani na Ciro daga baya boat Dinka, pounds ne har badir biyu, kudi Sadaki matarka, har zan wuce nabar kudi wani zuciya yaraya min kawai na dauka daga baya na nemanku na baku hakkiku, dun basan ko nawa bane, ina fita Baki hanya Dakar nasamu motar da zai kaini kauyena, wurare karfe 6 ne na yamma mu Ka isa. Muna zuwa baya mun nasu na ba Mai daki na labari abunda ya faru damu yau.. ganta zaune Qulu, labari ya firgitata, jin nafada musu suna gari na yasa ta bani shawara da mubar gari dun zasuiya bin bayana. Haka ciki dare muka hada inamu inamu mukabar Wana gari zuwa Lugbe, wani gari ne dake Nan Abuja.. muna rayuwa mu ciki kwanciya Hankali.. baya shekara daya da faruwa haka watarana na bude Ghana must go dina Ina neman wani tsoho littafina na adini na cikaro da Wana kudi dai.. na nuna ma Mai dakina taban shawara da na Kai 🏦 banki a canxo zuwa na Nigeria na riga sana'a dashi Ina ju juyawa har Allah yasa nagaku sai na mayar muku da hakkiku, haka kuwa akayi Muna zuwa banki, nasamu wani daga cikisu Mai kirki dun bamai tayani dun Banda Dan, Dana koya daya kenan Allah yamishi rasuwa shi da maidakishi a Sanadi gobara.. suka barni da marainiya gata" Mallam na fadi haka haweye na zuba daga idonshi ya sanya baki Babban rigashi ya share.. Aliyu Dan shima hawaye yake yataso yadafashi Yana tabbing nashi a hankali alama rarashi.. Mallam sai shesheka yakeyi yanayi ajiya zuciya.. Essha ta share nata kwalla ta Mike ta bude fridge ta dauko bottle water Mai Dan sanyi ta siyaya mishi a cup ta Mika ma Aliyu yabashi.. dafarko yaso ya deny.. Sadik ya sauko a hankali dun shima duk jikishi a mace yake.. bagane labari yakeyiba ama ganisu suna kuka shi ya kashe mishi jiki.. ya karbi kofi ruwa daga hannu Daddy shi ya share ma Mallam hawaye yace" Stop crying Papa All is well kajiko" yadan ya prounancing kajiko din ne yaba Mallam dariya ya dara, duk hakorashi su baci da goro.Ya share hawaye..

Sadik ya mutsa fuskar yace"ohhsh Your _teeth looks dirty, you don't brush ur teeth...Grandpa dina hakorishi ba dirty"

Mallam ya murmusa ya share kwalla ya karbi ruwa cup din ya Sha ya mikamishi cup yace" nagode Dan yaro"

Sadik ya kada Kai Yana murmushi yace"Don't mentioned,Papa it's my pleasure"

Aliyu yace"Baba Allah yajiqasu da rahma"

Duk suka amsa da ameen... Nan kowa yay tsit na waesu mintina, Aliyu ne ya katse shiru da cewa" Wato kenan su suka dawo dani gida?

Baba ya amsa da" aa mutum daya ne, wanan Dan saurayi dake ta kareka daga hukuci Shugaba.. shi ne dai ya dauko ka, inaga babu shakka Wanna ya Dade da sanika...

"Toh wayeshi? Baba ya kaminishi suke? Aliyu ya katseshi da tambaya..

Mallam yace" gaskiya basaniba, dun a lokaci a tsorance nake hankali na baya jikina,ama tabbas ya bude fuska, ama tare ya kwashe ku ko?

Aliyu yana kallo Essha yace" aa, ni bansan yadda akayi ba, Essha ko...

Essha tana hawaye ta katseshi da"please don't ask me,anything I don't want to talk about it.. yariga da ya wuce please" ta koma ta zauna ta kife Kai a table ta fashe da kuka Mai cin rai..

Aliyu a rikece yakara sa gabata,duk jikishi yay sanyi zai ta bata yayi sauri komar da hannu yatuna da alkawari dake tsakanisu.. ya tsuguna gefeta ya marairace murya Kamar zai Mata kuka saiti kunneta yace"Please Essha kibar kukana, it hurts me alot, kefa kikace komai ya wuce.. but why r you still crying? nasa ba a Kyauta Miki ba, but ki tuna duk abunda ya samu bawa haka Allah ya kadara mishi Mai kyau ko Mara kyau.. please you should be strong and grateful huh baby please kibar kukana please"

Essha ta tsaida kuka na take itama kanta batasan dalili kukaba.. ta Soma shesheka ta dago Kai Tana kalloshi zatayi magana ya daura yatsa aka labbeshi yace" shushhs yaisa Kar kice komai I know how you feel right now"

Hasiya dake kwance ta Mike tana dariya ta kalli Aliyu tace"Uncle Kuna burgeni,in Yan kungiyar suka ganku zasuyi Alfahari da ku"

Ai dukasu suka bushe da dariya, Qulu dake gefeta tace"kiji jahila ana nema Kai dasu kina kiramanasu, Allah

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login