Showing 36001 words to 37667 words out of 37667 words
yasan
suna tare da Nusaiba saiya kirata itace ta matsa Mata ta dauka suka gaisa yayi
shiru kamar yana nazarin wani Abu kafin yace “gobe zanzo na daukeki mu dawo zaman
ya Isa haka"
Da farko cewa tayi aa ya qyaleta zata taho saida taga ya kafe ta qyaleshi kwanaki
biyu tsakani yazo kwanansa biyu suka juya basu isa gida ba sai dare suna isa ta
shige dakinta ta kwanta domin hutawa bata jima ba ta farajin Kira ta daga yace “My
Hud ya zakiyi danine aure nakeso" haushi yabata sosai tace “ai sai kayi" murmushi
yayi yace “kinbani dama?" Cemasa tayi eh ta kashe wayarta yayi murmushi ya miqe ya
nufi dakin Abba.
A zaune ya tarar dashi yanashan iska ya zauna dubansa Abba yayi yace “yadai Fatah"
qasa yayi da kansa yace “Abba akan mgnr nan ne nace ta fita daga iddah kwana uku da
suka wucce don Allah ku daura mana aure" Jinjina kai Abba yayi yace “naji jeka
zanyi mgn da ita" gdy yayi ya miqe ya tafi duk da jikinsa a sanyaye yake amma yaji
dadin kalamin Abba,
Kwanaki sukayita tafiya Abba baice dashi komai ba kawai yana nazarin takunsu duk
yanda shattima yakeso Hud ta sake jiki dashi taqi hasali ma idan yana parlourn bata
fitowa saidai idan zata fitane shikuma yasa Mata dokar ta baci a gidan ko qofar
gida tayi nufin zuwa sai masu gadi suce Shattima ya hanasu barinta ta fita wannan
abu ya qara Mata jin haushinsa ko gaisawa suka daina,
Zuwan Alh Ibrahim ne ya tsokano rigimar ranar da yazo din bashi kadai bane shida
wani ne wai ashe Hashim din auren Hud yakeso bayan sunyi mgn sun tafi Shattima ya
dawo yasamu labari wai, a ranar babu hankalin wanda bai tashi ba ya rinqa kuka
kamar qaramin yaro yana cewa so ake a kasheshi saboda baasonsa.
Duk yanda sukaso shawo kansa sun kasa qarshe ma ya fice daga gdan sai dare ya dawo
a daren Alh Ibrahim ya Kira Abba yace sun janye yabarwa Shattima ita dama saboda
basuga ya nuna yanaso bane shiyasa shi yaron ya shigo, a satin ta samu ta tattare
komatsanta ta tafi Maiduguri batare da tasan me ake shiryawa ba hakan yabawa Ammi
da aunty Ubaidah damar shirinsu a tsanaki.
Satinta biyu acan suka daura auren ranar kamar bakin Shattima zai yage baisan sanda
yake hawaye ba yana gdewa Allah daya cika masa wannan burin tare da istigifari akan
abubuwan da suka faru baya, hanawa yayi kowa ya fada Mata hatta Amba yace shine
zaiyi Mata surprise hakan kuwa akayi washe gari ya shirya ya nufi Maiduguri batasan
da zuwan nasa ba kawai sai fitowa tayi daga wanka taga mutum a zaune ya zubanta ido
gabanta ya fadi tayi baya da sauri zata juya yayi azamar riqeta ya mannata da
qirjinsa ya sauke numfashi yace “matata ta kaina" kallonsa tayi da sauri ya daganta
gira tare da dora bakinsa kan dan qaramin bakinta yana sauke Mata kiss ta lumshe
idonta tanajin wani yanayi na zagaye jikinta a hankali ya zame towel din jikinta
tayi saurin riqewa ya girgiza mata kai yace “jiya aka daura aurena dake Hud
inasonki ko nayi niyyar fushi dake bana iyawa"
Daga haka ya dora kansa a cinyarta yana sunsunar qasanta yana lumshe ido yanajin
tsananin farin cikin kasancewarsu haka yasa bakinsa ya lashi gabanta yace “komai
naki me kyaune Hud" ture kansa tayi zata tashi yayi saurin Kama nononta yasa a
bakinsa ya fara tsotsa ta riqeshi da sauri tana shassheqar kuka tace “don Allah ka
bari Uncle Amba zata iya shigowa fah..." Rufe Mata baki yayi yaci gaba da tsotsenta
nono saida yasha me isarsa sannan ya qyaleta ya miqe yana layi ya koma gefe ya
kwanta hakan ya bata damar miqewa tayi wuf ta fice da sauri ta nufi dakin Amba ta
tarar da ita tana ninke kaya tace Amba wai da gaske ne aurena da Uncle Fatah?".....
_Marnege_
# *UMMUH HAIRAN*
[9/30, 7:16 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *FTROGU27* Dagowa amba tayi ta dubeta tayi
qasa dakai tace “haka nakeji yanzu Abba yake fadamin ki shirya ku tafi da mijinki"
jikinta ne yayi sanyi ta juya ta shiga kitchen ta rasa meye takeji a ranta farin
ciki ko akasin haka, a hankali wasu hawaye suka zubo mata tayi saurin gogewa ta
fara hada complex dinta bayan ta gama ta fita parlourn ta zauna tanasha daidai lkcn
ya fito yana me kallonta ya zauna a kusa da ita yace “na gama hada Miki kayanki ki
tashi mu tafi"
Kallonsa tayi da sauri zatayi mgn ya dora hannunsa akan lips dinta yace “sarkin
qorafi to qorafi bai qarbu ba" idanunta ne yayi qwalqwal tace “amma Uncle ka bari
sai gobe mana yanzu fah biyar ta wucce" murmushi yayi ya miqe ya fara qwalawa amba
kira ta fito taname amsawa yace “ki fada Mata ta tashi mu tafi yamma na qarayi"
dubanta amba tayi tace “ki tashi ku tafi Hud don Allah aje ayi biyayya ayi hqr"
Ganin sun dage yasata miqewa sukayiwa amba sallama suka nufi motarsa ya tuqasu suka
fice har zuwa yanzu hawaye takeyi shidai Bai kulata ba taga yayi parking cikin wani
babban hotel ya fita bai jima ba ya dawo ta dubeshi yayi Mata inkiya data fito,
babu musu kamar raqumi da akala ta fito yana riqe da hannunta suka shiga dakin daya
Kama musu ya mayar da qofar ya rufe tare da janyota ya hadata da jikinsa yayi
hamdala yana yawo da hannunsa a sassan jikinta.
Gabadaya ya gama sauke mata kasala yajata ya zaunar da ita a bakin gadon ya fice,
yadan jima sannan ya dawo hannunsa dauke da ledoji zama yayi ya rinqa janta da
zance sukaci abincin ya lallabata sukaje sukayi wanka a tare sukayi sallar magrib
da Isha sannan suka kwanta ranar Hud taga rawar Kai Kuma taji a jikinta tasan
tabbas maza suna suka tara Uncle Fatah dabanne ta fannin nan.
Sai ya kasance itada take noqewa tana neman zautashi haka sukayi kwanan soyayya
kafin sukayi bacci kan lkcn sallar asuba sukayi suka sake kwanciya basu suka
tashiba sai 11:00am aikuwa duk jikin Hud ciwo ya rinqayi zuciyarta tayi haske ta
godewa Allah daya bata miji daidai ita shiri suka fara qarfe daya suka dauki hanyar
Kano suna tafe yana kallon yanda duk tayi laushi yana murmushi yana cewa “me kayan
dadi" itadai kunya kalamansa suke bata hakan ya sanyata kwantar da kujera tayi
kwanciyarta bacci ya dauketa saida taji yana lalubarta ta bude idonta ashe wai sun
iso Kano ta tashi zaune tare da samke ajiyar zuciya ta kalleshi itakam batasan gdan
daya kawota ba ta bude baki zatayi mgn yace Mata “ki adana tambayar ki idan mun
huta sai kiyita" batada ikon qara cewa komai ta fita kamar yanda shima ya fita suka
shiga ciki am tsara gidan yanda ya kamata suna gama shiga parlourn ya sunkuceta ya
cillata sama ya cafe dole ya sanyata dariya shima yayi dariya yace “matata kinfi ta
kowa meye na cin maganin Uncle dinki ne fah"
Kunyace ta sanyata rufe ido yace “ok bari mu shiga ciki zakiyi bayani" hakan kuwa
akayi suna shiga ciki ya ware qwanji ya cinyeta tsaf ya tayi kukanta a banza daya
gama ya dauketa sukayi wanka suka huta taso suje gdansu Ammi amma yaqi dole ta
qyaleshi, cikin kwanakin amarcin nan nasu ta tsotsu gindinta ya gurzu kuka kam
tanashansa Amma a hakan takejin gara tayi kukan dadi da tayi na wuya tunda shi
akwai kayan aiki zungura daya idan yayi Mata sai taji ta gamsu haksnne ya sanya
zamansu ya zama me dadi.
Cikin watanni ukun tana samun kulawar ban mamaki daga gareshi a lkcn ne Kuma ta
fara laulayin cikin daya liqanta me wahalar gaske tana fama da laulayinta tana fama
da jarabarsa babu daga qafa haka taketa dai lallabawa takeyin duk abinda ya dace
cikinta nada watanni biyar Nusaiba ta kawo Mata lbr mafi dadi zatayi aure aikuwa
tayi murna suka fara shirye shiryensu.........
*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.thn.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > tophausanovels@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Top Hausa Novels
Twitter: Top Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels
Telegram Group: https://t.me/tophausa
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
_Ina qara baku hqr FANS nayi budy da yawa abubuwa sunyimin yawa fiye da tunaninku
Amma insha Allahu zanyi qoqarin qarasa wannan lbrin nan da jibi kafin na tafi
offline_
# *UMMUH HAIRAN*
[10/2, 5:44 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: Sati biyuda gama bikin Nusaiba ta samu
labarin Mama binta surukarta ta baya tayi hatsari harma ta rasa qafa yammatan ta
Kuwa Nana ce kawai ta samu damar yin aure sauran bariki kawai sukeyi sosai lamarin
baiyi Mata dadi ba tayi musu fatan alkhairi shima Saddam ya qara aure harma matar
ta sake fita wai bazata iya zama da kafiri ba.
Itadai Hudah fatan alkhairi takeyiwa kowa tare da fatan dacewa duniya da lahira,
hakanan taketa rainon cikinta har ya Isa haihuwa ta sutalo yarta mace kyakkyawa me
kama da ita murna gurin Shsttima baa cewa komai akayi suna aka watse sukaci gaba da
rayuwa cikin farin ciki da kulawa da juna.
A daidai lkcn ne Kuma Alhaji Ibrahim ya samawa yartasa aiki a campanynsa ta fara
aikinta cikin kwanciyar hankali tana kula da yaranta uku inda shikuma ya sake bude
Mata wata makarantar kudi ya zuba Mata malamai aka fara daukar dalubai ana tsaka
da wannan lamarin ne ta sake samun ciki wannan karon tafi shan wahala fiye da ko
yaushe Saida takai ta kawo komai yi Mata akeyi saboda wahalar da takesha Koda ta
tashi haihuwa bata iya haihuwa dakanta ba sai aiki akayi mata aka ciro Mata yaranta
biyu maza wannan karon ubansu sukayo dangi kowa murna anata shan shagali danginta
na Adamawa sunzo ansha sunan twins dasu ga Kuma danginsu na maiduguri hakanan komai
yaketa wuccewa yau ga Hudah ds yaranta biyar duka na Uncle Fatah dinta caccaku kuwa
yanzu akayinsa domin ta goge ta zama irinsa soyayya akesha ta gasken gaske abinsai
Wanda ya gani,
Hudah ce ta uxxurawa Alh Ibrahim akan sai yayi aure dole badon yanaso ba domin
farin cikin tilon yartasa ya samo wata bazawara a dangi ya aura sukaci gaba da
gungura rayuwarsu har zuwa lkcn komawa ga Ubangiji.
Tammat bi hamdullah
Duk da naso naja labarin nan amma abubuwa sunyimin yawa idan nace zanja shirme zan
rubuta muku kuyi hqr sis Allah ya hadamu November cikin sabon littafi me suna
*IZAYAR SO*
Taku a kullum
# *UMMUH HAIRAN*