Showing 30001 words to 33000 words out of 37667 words
yace “subhanallahi garin Yaya kika fadi goshinki ya
fashe haka?"
Kukanta ne ya qara qarfi lkcn data ciro tissue ya sanya ya soma goge Mata jinin
yanata zuba Mata sannu tana binsa da kallo hawayenta yaqi tsayawa zuciyarta tafasa
takeyi sosai da wulaqancin da Uncle din nata yayi mata kawai saboda takasa jurewa
taje ganin lfyrsa shine har zai fitar mata da jini ashe har yanzu bai daina
kallonta a matsayin yarinyar da zaike yiwa wulaqanci son ransa ba, kuka ta sake
rushewa dashi Musaddam ya kamata ya dagata ya rungumeta yana shafa bayanta yace
“don Allah kiyi hqr ki daina kukannan Hudah kodai nine bakyaso?"
Dagowa tayi ta kallesa yace “nasan a baya kina nunamin qauna bansan meye ya canzaki
ba Hud lkc daya kika daina kula dani kika daina samun lkc na nasha wahala akanki
inama kansha tunda har yanzu nakasa sake samun zuciyarki ni nasani ni masoyi ne na
gsky a gurinki babu abinda bansani ba game dake Hud babu abinda Abba be sanar dani
ba amma naji nagani nace inaso a haka meyasa bazaki bani zuciyarki ba Hud saura
kwana biyu fah kacal ki zama tawa idan bamu fahimci juna yanzu ba yaushe zamu
fahimta, nan da lkc kadan fah yaya zamu fara haifa Hud kizamo mace ta gari don
Allah me burin ganin mijinta cikin farin ciki"
Sake narkewa tayi a jikinsa tanajin yanda zuciyarsa take harbawa da sauri da sauri
ya janyeta yana furzar da iska yace “zaki jiqamin aiki Hud Kuma da sauran lkc" qasa
tayi da idonta yace “nakusa shekara rabon da naga murmushin matata muje yayi miki
dressing gurin nan mu dawo" noqe kafada tayi ya matso yayi kissing lips dinta yace
“yau zan kwanta cikin nutsuwa nasamu lkcn ki ki shirya gobe zanzo da yamma zamuje
walimar da abokaina suka shiryamin" mota ya shiga ya tayar ya leqo yace Mata “C U"
juyowa tayi yayi kissing iska yace Mata “I love you" batasan sanda tayi masa
murmushi ba shima yayi Mata tare da daga Mata hannu yaja motar ya fice,
Ashe duk abinda sukeyi akan idon Shattima sukeyi yana tafiya ya qwala Mata Kira ta
juyo da sauri taganshi tsaye jikin wata bishiya tayi kamar taje zuciyarta ta rinqa
dawo mata da irin wulaqancin da yayi Mata yanzu kawai saitayi shigewarta ciki
tanaji ya biyota yanata kiranta tayi wuf ta fada dakinta ta kulle da key ta tsaya
jikin qofar yazo ya rinqa dukan qofar yana cewa “dama haka kike ashe dama abinda
kukeyi dashi kenan a gabana Hudah agabana tsabar cin fuska wani qato zai rungumeki"
*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.thn.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > tophausanovels@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Top Hausa Novels
Twitter: Top Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels
Telegram Group: https://t.me/tophausa
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
Hawayenta ne yaci gaba da kwarara ta qarasa jikin mudubi tana duba fuskarta tanaci
gaba da mulmula gurin da taji ciwon tana hawaye shikuma yanaci gaba da buga qofar
yana kiranta yana cewa “ki bude nace Hud" Nusaiba ce ta dubeta tace “meye Kuma ya
faru?" Zama tayi tana bata lbrn komai taja fasali tace “shine har zaiji haushi
lallai ba shi dinnan yaga ma kina nuna kin damu dashine ki tattarashi ki aje ki
tunkari sabuwar rayuwarki Allah ya sani banayi miki sha'awar zaman aure da Shattima
Hud ko rayuwarsa da Aunty Fatima ta isheki shaida shi mutum ne meson kansa da
fifita muradansa ki manta dashi ki rungumi Musaddam shine masoyin gaskiya wanda
badon komai naki yakesonki ba"
Sun jima suna tattaunawa tana ganin wayarta tanata ring kiran Shattima yana shigowa
yana yankewa ta share taqi dagawa saida na Musaddam ya shigo bawai don tana
sha'awar hirar dashi ba saidon ta turawa Shattima haushi ta daga ya tambayeta jiki
tace da sauqi suka dan taba Hira yana fada Mata irin tanadin da yayiwa rayuwarsu, a
hakan kiran Shattima yaketa shigowa ta rinqa jan Musaddam da hira suka cinye lkcn
sannan sukayi sallama yana aje wayar ta kashe tata gaba daya abinda ya qara gigita
nutsuwar Shattima yasan taga kiransa amma ta kashe wayarta,
Kwanciya yayi da haushin abin a ransa washegari kuwa tun asuba sukayi sammakon
ficewa daga gdan baisamu ganinta ba yanata baza ido har yamma Kuma kiran wayarta
yakeyi Nusy ta hanata dagawa,
Da yamma tayita kiran wayar Musaddam bata shiga babu yanda suka iya haka suka koma
gida itane da Nusaiba kawai a farfajiyar gidan suka tarar dashi yanata kaiwa do
komowa ta yana ganinsu ya nufosu ta kuwa take ta shige gdan a guje Ammi taganta
kamar an jefota tace “yaya yaya akayi?" Shigewa tayi bayanta ya shigo yana qoqarin
cafkar Abba ya riqeshi yace “waikai bakada hankali ne Shattima yanzu da Hudan kake
tsere ubanme tayi maka?"
Idanunsa ne ya kada yayi jajir yace “saboda yarinyar nan ta rainani tun jiya nake
kiranta taqi dagawa tanata waya da wani banza can daban dama ta gama wayarta saita
kashe yanda bazanma sameta ba still yau nakirata tafi sau ashirin taqi dagawa ni
saanta ne?" Tabe baki tayi tace “to ai naga ba dolene nayi maka abinda kakeso ba
tunda ba aurena kakeyi Kuma ma Ina ruwanka da matar wani...."
Mari ya dauketa dashi da yasanya Abba shima ya daukesa da mari yace “amma Abba
kanajin mgnr da take fadamin ni zata fadawa aure yaushema zatayi auren Allah yasa
tattabara ce ita qarewar aure wlh saina qarya yarinyar nan idan ta kuskura tazo
hanuna...." Turata Abba yayi dakinta yace “kaidai kaji kunya wlh shashasha dakai
nawa Hudah take da har zaka biye mata kuna wannan shirmen a haka kuma da saboda ka
mayar dani sakarai kakeso nabaka aurenta"
Shigewa daki Abba yayi Ammi ta tabe baki tace “Allah ya kyauta ta shige dakinta
suka barsa tsaye yana cizon yatsa kafin yaga babu wani sauqi ya juya ya tafi gdansa
bayason zuwa gdan da suka rayu da Fatima tuna masa da abubuwa yakeyi shiyasa ya
nufi rijiyar zaki ya bude gdan ya shiga ya kwanta ciwon qirji ya addabeshi
washegari kiran duniya Abba yayi masa yaqi dagawa saboda yasan mgnr auren Hudah ce
shikums yayi alqawarin bazaije gurin daurin auren ba gara ya zauna ya mutu a gida
shi kadai sai qarfe biyu Yayansa Faruqu ya kirasa ya daga daqyar yake fada masa
yazo Abba na nemansa bai dauki mgnr serious ba yace “bazan iya tuqi ba qirjina yana
ciwo sosai"
Kashe wayarsa yayi ya dauka ya Kira Ammi ta daga tace “waikai gdan ubanwa ka shiga
ne tun dazu abbanku yake nemanka" numfashi ya sauke yace “ni bansan meye amfanina a
cikin bikinku ba ko dani ko bani bazaku fasa dauranta aure da yaron nan ba saboda
haka kuyi duk abinda ya dace ammi ni inajin dama nine na mutu na huta" zaro ido
Ammi tayi tace “har abin yakai haka to Allah ya kyauta" nanma kashewa yayi ya tashi
daqyar ya shiga bathroom yayi wanka ya sake kwanciya cikinsa yana masa ciwo sosai
yana kwancen yaji anata horn a qofar gdan ya tashi daqyar ya leqa tare da duban
agogo biyar saura yan mintina ya miqe ya zura doguwar rigarsa ya sauko yana dafe da
qirjinsa daidai lkcn da megadi ya bude qofar motoci ne guda uku suka shigo suka
Parker suka fara fitowa ya tsaya yana binsu da kallo shi duk baquwar fuska yake
gani baiga wani idon sani a cikinsu ba, ga mamakinsa sai yaga sun nufo qofar
parlourn ya kauce mamusu kamar robbot suka shiga sai lkcn aunty Ubaida ta shigo
tagansa tsaye yanabin mutanen da kallo tace “me kakeyi anan?" Shafa kansa yayi yace
“meye hakan kuma?" Murmushi tayi tace “amaryarka muka kawo maka" gabansa ne ya fadi
kardai mgnr da mahaifin Fatima yayi na cewa zai aura masa qanwarta ne ya tabbata
take kawai sai taga yayi baya luuuuu ya fadi tuni sukayo kansa cikin tashin hankali
hatta da Amaryar dake zaune saman kujera saida ta miqe.......
# *UMMUH HAIRAN*
[9/24, 7:10 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *_Pls paid before read, account Fauziyya
Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for
this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*
*FTROGU22* Isa sukayi kansa da sauri Aunty Ubaidah ta dauko ruwa ta shafa masa yaja
ajiyar zuciya tare da bude idanunsa ya saukesu akan Wadda take matsayin matar tasa
da gaske ne ba gizo ba Samiha ce qanwar Fatima yaja wani gwauron numfashi ya sauke
ya miqe ya nufi qofar dakinsa har yasa qafarsa zai shiga ya juyo yace “bana buqata
ku juya da ita na sawwaqe Mata saki uku" dukkan Wanda ke dakin saida ya dafe
qirjinsa saboda tashin hankalin da suka shiga ya mayar da dakinsa ya datse,
Jiki a salube amarya nata gursheqen kuka suka dauki hanyar gdansu Ammi shima fitowa
yayi cikin shirinsa motarsa ma ta riga tasu tashi ya nufi gidan ya tarar dasu sunyi
dako dako yana shiga ya fara masifa ya shige ciki a parlourn Abba ya tarar da Hudah
Abba yanata yimata nasiha tanata kuka yana shigowa Ammi ta Kama hannunta suka fice
ta dago ta dubeshi shima din ita yake kallo yaji wani abu ya caki zuciyarsa ya zame
ya zauna tare da dafe qirjinsa yana ambaton sunan Allah taso ta turje Ammi tajata
da qarfi ta fita da ita tana kuka tana kiran sunansa yanajin yanda take kiransu
sunansa bashi ba hatta Abba Saida abin ya girgiza shi ya girgiza kai kawai yace
masa “ya akayi?"
Kallonsa yayi yace “kajifa yanda take kuka Abba shikenan kun rabamu shikenan
qarqashin wani zataje ta zauna?" Miqewa Abba yayi yace “hqr zatayi da haka kowa ya
saba" daga haka bai Kuma cewa komai ba ya shige ciki shikuma ya miqe ya kwanta a
saman kujerar tun daganan bai sake sanin wani abu daya faru ba,
Hanya suka dauka Aunty Ubaidah tanata yimata nasiha har suka isa unguwar sharad'a
gidane me kyau matsakaici shiba babba ba shiba qarami ba suka firfito suka shiga
ciki tana kwance a kafadar Ubaidah tanata kukanta yammata ne guda uku a parlourn
sai wata mata da suke daukar yanayin kama da Mussadam itama farace kamarshi sukayi
sallama Amma Basu samu arziqin an amsa musu ba duk wani abu na al'ada su Aunty
Ubaidah sunyi mawa yan karbar amaryar sukuwa sunyi fumfurus kamar basusan daga inda
suke ba saima tabe baki da daya cikin yammatan tayi tace “aikin banza kwashe²n
masifa yaje ya kwaso mana irin Akuyanci Yo bandama toshewar qwaqwalwa me Saddam
zaiyi da yarinyar da qanin uwarta ya gama debe albarkatun jikinta"
Ba Hudah ba hatta yan kawo amaryar da basusan abinda ya faru ba saida sukaji dukan
maganar Hajiya Huwaila tace “haba kekuwa baiwar Allah meye yayi zafi haka?" Nan
danan kamar masu jiran a tankasu sukayo kansu suna masifa suna zage zage sunata
fadar maganganu Aunty Ubaidah ce ta janye Hudah da kukanta ya qaru jikinta yake
rawa ta nufi dakinta da ita ta dauki wayarta ta kira Mussadam tace maza maza yazo
anaci musu mutunci a gidansa,
Allah yasa yana kusa da unguwar ya qaraso da sauri ya shiga gidan ya tarar yan uwan
nasa sai zage zage sukeyi suna ta cewa ya auro karuwa dama wata uwa zai samu a yar
jami'a shikam yama rasa yanda zaiyi Saida yakira mahaifinsu ya samu ya Kira babbar
yayar tasu yace subar gdan kafin yaci mutuncinsu wannan ne yasa suka samu sa'ida
ya koma ya rinqa binsu yana basu hqr Nusaiba da taga tashin hankali tace,
“Tabdi dama musaddam haka danginka suke ka nace ka auro yar mutane? Kaini bantaba
ganin balaƴaƴƴun dangi irin nakaba" shidai hqr yaci gaba da basu yadai samu Suma
suka tafi ya rage daga Hudah saishi a gidan a kunyace ya shiga dakin ya zauna a
gefen gadon yayi shiru ya rasa ma meye ya kamata yace mata itanma batace komai ba
sai kukanta da taci gaba dayi tanajin haushin Mussadam haushi biyu ya rabata da
Uncle dinta ya kawota cikin masiffafun danginsa, a sanyaye ya juya yana dubanta
yasa hannunsa ya dage mayafin kanta yace “kiyi hqr don Allah bansan rashin mutunci
ne zai kawosu ba da bazan barsu suzo ba Hudah...." Daga Masa hannu tayi tace “meye
zaka fadamin Musaddam ka gama kwanceni kaci mutuncina a gurin danginka Musaddam
wannan wanne irin tozarci ne ka fadawa danginka Uncle dina shine ya lalata...."
Da sauri ya katseta ta hanyar rufe Mata bakinta da nashi ya turata ta fada kan
pillow yabita ya danne da faffadan qirjinsa ta rintse idonta hawaye naci gaba da
kwarara, saida ya tsotsi bakinta iya tsotsa sannan ya dagata yace “babu haka
tsakanina dake Hud wlh bani na fada musu ba ni banmasan hakaba kawai Abba yacemin
anyi rapping dinki bayannan bansan komai ba" miqewa yayi ya nufi bathroom yace
“taso muyi sallah mu kwanta dare yayi" batayi masa musu ba ta miqe har yanzu hawaye
takeyi sukayo alwala yajasu sukayi raka'a hudu yayi musu addu'o'i ya miqe ya dauko
kayan ciye²n daya shigo dasu ya baje musu a gabansu da dabara ya samu ta danci
abincin yajata sukayi brush ya taimaka mata ta rage kayanta yana qoqarin balle mata
bra din ta riqe hannunsa.
Gabansa ya fadi ya kada mata kai ta sake kwantar da kanta a qirjinsa ya cire Mata
yakai hannu ya kashe hasken dakin ya kunna haske me duhu suka kwanta ya rinqa shiga
jikinta tana janyewa har yayi nasarar kaiwa ga gaci ranar tayi kukan nadamar
abubuwa da yawa duk da yanda musaddam ya rinqa yimata sambatu yana sanya Mata
albarka ita hakan baiyi mata ba taso ace shine mutum na farko daya karbi budurcinta
a gurinta.
Sosai taji a jikinta Musaddam ma babu sauqi gashi da iya tattalin mace da hikima ya
rinqa gurzarta duk da baya wani dadewa sosai amma ta karbi gashi a daren Saida yayi
sau uku daga qarshe tasa masa kuka dole ya qyaleta suka kwanta bacci me dadi shidai
yayi itakuma kacokan zuciyarta na gurin Uncle dinta tana tunanin halin da yake
ciki, da asuba ta tashi ta samu tayi wanka tanajin yanda bayanta yake ciwo tashin
Musaddam yayi miqa tare da salati tayi sallah tana nan zaune tanata azkar dinta
tana mamakinsa tashi biyu tayi masa amma bai tashiba,
Bayan ta gama ta tashi ta sake matsawa ta tasheshi kawai sai ya janyota jikinsa
yace “idan na tashi zanyi baby yunwarki nakeji yanzu" yana fadin haka ya fara
sarrafata ta janye tace “don Allah ka tashi kayi sallah ni nagaji Allah" miqewa
yayi ya shiga bathroom din yayi wanka yayo brush ya dauro alwala yayi sallah ko
azkar bai tsaya yayi ba ya hauro gadon ya fara yan wasanninsa da ita ta lura shi
wasanma bai wani iyaba iyakar nono ya iyasha shima din ba wani qwarewa yayi ba babu
wani Abu da taji ya daga qafarta ya fara shigarta yana zungurinta amma Uncle dinta
ne a ranta dashine sai yaji tayi lumtsum da ruwa yasa bakinsa yasha iya sha sannan
ya shigeta shikam wannan nadakaman ko hannunsa baikaiwa yaji ta tsumun saidai ya
saita dick dinsa.
Lkcn data farajin suger abin yana ratsata lkcn shikuma yayi release ya bingire yana
mayar da numfashi ta bisa da kallon takaici kawai ta kada Kai ta juya masa baya ya
saqalo weast dinta yana hura mata iska yana murza nononta yace “gsky kinada dadi
Hudah sai narinqa jin dadinki yana yawo a jikina" ko kallonsa batayi ba ta miqe ta
shige bathroom tayo wanka ta dawo tanason ta kwanta yace Mata “yunwa nakeji amarya"
Kallonsa tayi da sauri kawai sai taji hawaye sun zubo Mata ya miqe ya matso kusa
da ita yace “meye Kuma abin kukan daga mgn?" Qasa tayi dakanta tace “nagaji Saddam
bazan iya shiga kitchen ba bayana ciwo yakeyi shafa bayanta yayi yace “hqr zakiyi
ki shiga ki sama mana ko tea ne ni nan da kika ganni ko ruwan zafi ban iya dafawa
ba"
Janyewa tayi ta nufi qofar dakin tana hawaye zuciyarta tanayi ma tuntuntunin baya
lkcn da suke sha'aninsu da Uncle shattima har mantawa tayi da yanda ake girki da
safe kafin ta tashi ya hada musu komai da rana ya siyo ya kawo Mata da dare su fita
yawonsu sai sun qoshi su dawo, da wadannan tunane tunanen da Kuma kewar abinda
zuciya keso ta dafa tea din ta dora indomie ta soya qwai ta jere musu a dinning, ta
koma tana gyara parlourn bataji fitowarsa ba sai ji tayi yana cewa “aa kune da
safennan sannunku ku iso" dagowa tayi gabanta na faduwa suka kalleta sukayi dariya
daya cikinsu tace “yaya me ka samu a jikin wannan iskantacciyar yarinyar don
Allah?" Kallon me maganar yayi da sauri ya kalli Hudah da ta zuba musu ido jikinta
na rawa yace “Banson hauka Abidah ki tsaya iyakar matsayinki babu ruwanku da abinda
ya shafi sirrin dake tsakanina da matata"
Ta danji dadin amsar daya Basu ya nemi guri ya zauna suka tabe baki Suma suka zauna
a dinning din sukaja flat ya dago ya dubesu sukayi dariya tare da cewa ai dama mun
fada maka indai kayi aure mun daina girki abincin safenmu anan na rana anan na dare
anan" sunkuyar dakai yayi yaci gaba da cin abincinsa itama Hudah tana gamawa ta
shige daki saboda ta fahimci rashin mutunci suka qunso tana tankawa zasuci
mutuncinta, kwanciyarta tayi bata fito ba har suka gama suka tafi shima ya shigo ya
kwanta tanajinsa yana goga mata yar qaramar dick dinsa tayi banza dashi saboda
tayar Mata da kwadayi kawai yayi bai zunguro Mata inda ya kamata ba.......
# *UMMUH HAIRAN*
[9/24, 8:28 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *_Pls paid before read, account Fauziyya
Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for
this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*
*FTROGU23* Sosai yaso ta biye masa itakuma taqi ko kallonsa saima sake juya baya da
tayi hakan yasa shima ya qyaleta sukayi baccin a haka babu wata tarairaya bata
tashi ba sai wajen daya da rabi ta shiga ta watsa ruwa ta dauro alwala tayi sallar
azahar ta fito parlourn tsayawa tayi turus batasan sanda wasu zafafan hawaye suka
zubo Mata ba ta rinqa bin parlourn da kallo flat din glass din da sukaci abinci
dasu duk an farfasa su a qasa duka ukun sannan anyi Mata watse da shayi da taliyar
yan yara duka akan center carpet dinta ta tsugunnawa tayi ta fara gyara gurin tana
hawaye ta goge ta gyara ko Ina tsaf sannan ta nufi kitchen ta dora abinci yunwa
na qwaqularta kasancewar ko breakfast batayi ba.
Jallop din cous-cous ta hada lemo ta zauna tanaci suka shigo dukkansu su ukun babu
ko sallama ta dago ta dubesu ta kawar dakai taci gaba dacin abincinta hankalinta
kwance daya cikinsu tace “yar hutu ashe kintashi har kinyi girkin dama yunwa
nakeji" zama sukayi a dinning din suka faracin abincinsu Abidah tace “babu laifi
akwai zaqin hannu" itadai batace musu suci kansu ba tana gamawa ta dauke nata
kwanukan takai kitchen ta dawo ta kwanta, tana danna wayarta sai lkcn ya fito yana
hamma ya dubesu suma shi suke kallo ya zauna a kusa