Showing 15001 words to 16055 words out of 16055 words

Chapter 6 - DAGA TAIMAKO

SADNAF   

23 Oct 2024

1244

lamarin,Dan sai ta d'au fansar wulak'ancin daya yi mata,Sallati Suka yi gabad'aya Abdulmajeed kuwa ya saki tusa,kuka yasa yana ya taimaka ya bata hakuri ya daina ya tuba bazai sake ba,Mallam Isah da Muhibba ma rokon Mallam Saminu mai Rukiyya suka ringayi suna ya taimaka musu,ya bata hakuri,Mallam Saminu bai ce komai ba ya tashi ya shige d'akin sai da ya samu minti arbain kafin ya fito,ce musu yayi ya samu ta hakura dak'yar amma tace bata hakura gaba d'aya ba,zata rama nan gaba yanda masu hali irin nashi zasu daina,amma tace insha Allahu bazata k'ara bibiyarsu ba,Abdulmajeed hankalinsa ba k'aramin tashi yayi ba daya ji abinda Mallam Saminu yace,magana yake so yayi,Mallam Saminu ya dakatar dashi yace ya yi iya yinsa Dan haka yaje su dage da addua wanan kuma ya zame masa darasi,adduoi ya basu da shawarwari na hanyar da zasu bi su nisan ci kansu da aljanu,Godiya Mallam Isah ya mishi ya bashi sadaka suka fito.


A takaice washegari Abdulmajeed yaje gidansu Muhibba ya d'auketa bayan dogon nasihan da iyayen Muhibba suka musu,Dan Muhibba ta gaya musu komai suka nufi gidansu,suna isa Muhibba ta duro daga kan machine ta nufi gidan Surayya Dan tayi missing d'inta sosai,Surayya dake band'aki tana wanka ta bar k'ofar band'akin a bud'e dan tunda daga lokacin da su Muhibba suka tafi gidansu take cikin matsancin tsoro ko an kwankwasa k'ofa bata bud'ewa sai kayi magana tasan wanda ke kwankwasa k'ofa da yake Muhibba ta kagu taga Surayya buga gidan ta ringa yi da k'arfi, tuni Surayya ta wurgar da soson hanunta ta diba aguje,tayi d'aki ta ma manta tsirara take ta fara wa innahu Sulaimanu,sai da taji muryar Muhibba tana ta bud'e mata sanan ta d'aura zani taje ta bud'e k'ofar,rungume juna suka yi,suna murnar ganin juna atsaitsaye Surayya ta ringa bata labarin abubuwan da suka faru da bata nan,da irin gudawan da Abdulmajeed yazo yayi a gidansu, Muhibba in banda dariya babu abinda ta ringa yi tana rik'e ciki,anan itama ta bata labarin abinda yasa Aljanar take bibiyarsu,Surayya tsoro ne ya kamata tana Allah ya karesu daga sharrinsu.



A Daren Abdulmajeed a ango yake sak, Dan ya dirje Muhibba kamar kayan wanki to an kwana biyu ba ahadu ba, tun daga lokacin Abdulmajeed baya wasa da sallah da tashin dare,Muhibba kuwa kullum kanta a d'aure tana jin karatun Qurani.




Bayan shekara biyu Muhibba na asibiti tana nakuda,Abdulmajeed hankalinsa yabi ya tashi,sai kai da kawowa yake Dan tun cikin Muhibba na karami Allah ya jarrabce shi da San cikin,bayan awa d'aya da rabi da aka shigar da Muhibba nurse ta lek'o tace Abdulmajeed yazo yaga jaririya matarsa ta sauka lafiya,da saurinsa ya nufi d'akin,har yana Neman yayi tuntub'e Surayya na biye dashi abaya,Gani yayi Muhibba ta kau da kanta, bata kallon inda jaririyar ke kwance,bai kawo komai aransa ba,ya nufi inda aka kwantar da jaririyar,abinda yagani ne yasa yaja da baya,jaririyar bak'a ce irin k'irin d'inan,gata katon kai ne da ita, muni iya muni wanan jaririyar ta had'a,cikin tashin hankali,ya d'ago zai yi magana,Muhibba tayi sauri ta ce yayi shiru,anan ta tuna mishi abinda Aljanar tace na zata rama,shiru yayi bai ce komai ba.



A takaice duk Wanda yaga jaririyar da Muhibba ta Haifa sai ya girgiza,ahaka aka lallaba akayi suna Muhibba ta cigaba da kula da jaririyarta Dan ita bata k'i jaririyar ba,Abdulmajeed kuwa shima haka ya ringa ririta jaririyar Dan yasan abinda ya shuka shi ya girba.



Ahaka Muhibba ta k'ara haihuwar yara hud'u amma kyawawa Zainab ce dai ta banbanta acikinsu wato ta farin, Dan muni kamar ayanka a b'oye,Abdulmajeed kuwa tunda ga lokacin ya daina wulak'anta mutane,duk wanan zafin kan babu.




Anan na kawo karshen daga taimako kuskuren Dana yi aciki Allah ya yafemin.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

4
5
6
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login