Showing 6001 words to 7533 words out of 7533 words
kallan iya Dake kwance kamar gawa....shiko Abba Ganin iya ahakan seda gabanshi yafad'i arazane yace "innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un...wannan muryar da hajja taji itasakata d'agowa aiko Taga lallai abbanne ba Waniba,, mik'ewa tayi da gudu Tayo Tayo kanshi tareda fad'awa jikinshi tana fad'ar oyoyo Abba katafi kabarni iya Kuma ta Mut...tinbata k'arasaba yarufe bakinta tareda girgiza mata Kai batareda yace komaiba yajanyeta gefe yazaunarda ita kana yajuya Yana duban inda zesamu ruwa seyaga wasu ajiye ajikin rubar Ferro, d'auka yayi tareda Bismillah yashafawa iya a fuska amma komotsi batayiba Abba bedamuba tindashi doctor ne Kuma ya tabbatar da Bata mutuba Hakan yasa yacigabada shafa mata ruwan yanad'an danna k'irjinta kozata Farka in Bata farkaba kuwa Doline suje hospital,, aiko cikin iKon allah Yana cikin yimata hakanne taja dogon numfashi me had'eda ihu lokaci d'aya tana fad'ar nashiga ukku ni delu nazeeru kakira mini auwalu tinbata kasheni ba.
"Subahanallah iya ninefa agabanki tashi kiga auwalu ne...Jin Hakan yasa iya bud'e Idonta data tanke gam tana kallanshi,aikuwadai shid'inne auwalunta,,cikin sauri tamik'e zaune kamarba tsohuwa ba tana fad'ar auwalu d'aukeni daga gidannan kamun karasani kaji auwaluna. "Ad'aukeki iya wai miyasamekine? Muryar hajja tadoki dodon kunnen iya.
Wai irin zaro Ido tayi agid'ime tazabura kamar zata kifa Takoma bayan Abba tana fad'ar kunekuke ganinmu bamu mukeganinku ba Dan girman allah kimun Rai karki kasheni tak'arasa zancen tana k'ank'ame Abba jikinta ko Ina rawa yakeyi.
Cikin mmki Abba kebin iya da hajja datasaki Baki da kallo Yana k'ara maimaita kalaman iya gashi yaga alamar tsoro firgici da tashin hankali duk sun bayyana atareda iya delu, aranshi yake fad'ar kadda Wani abun hajarah tayiwa iya domin yasantada muguwar k'iriniya darashinji inko hakane seya koya mata hankali awannan karon baze zuba mata Ido takashe masa uwaba yasan Wanda zeyi maganin rashin kunyarta.
Itako hajja cikin mmki take kallon iya kamun tace iya nice zan kasheki wai kike nufi kowaye? Tatambaya Idontana cikowada k'wallah domin allah yasani tana mugunson iyarta Amma yau iya tace zata kasheta...kanajintako auwalu nidai kabar gidannan Dani domin wannan ba hajjona bace aljanace akwai inda takaimun hajjo, sekuma tafasheda kuka tana fad'ar allah sarki hajjojona ko inatakaiki tazo zata kashe Miki iyarki oho wayyo hajjona auwalu wannan aljanar tad'auke hajjo Nima Kuma zata d'aukeni nashiga ukku..ya,Isa Hakan iya bawanda ze d'aukeki yanzu zamubar gidan insha allah barana kira akawo mana mota tinda ajirgi nazo nakuwasan bazaki hau jirgiba kozaki hau muje?? "Eh wlh zanhau yo Dade wannan aljanar takasheni aigara nahau jirgin inyaso namutu can asarararin samaniya nasan zanji k'amshim mala'ikun rahama sud'aukeni Amma Ina mafari Ina dalili namu ahannun aljana y'ar ruwa.
Iya na rufe bakinta hajja tazabura zata mik'e aiko a 360 yaya nazeeru ya arce ko waiwaye bek'arayiba..cikin mmki Abba yabishida kallo domin duk wannan abun mmki yake bashi yakasa yadda Sam da abunda sukesan fad'a mishi to idan yace ita delu rikicin tsufane ke d'ibarta to nazeer fa Anya kuwa wannan abun Babu Ayar tambaya aciki?
Itako hajja tana mik'ewar tanufi hanyar fita waje dagudu sabida kukanda yaciyota Sam takasa fahimtar mi iya da yaya nazeeru ke gudu akanta wai har iya na fad'ar zata kasheta..aiko tana fitowa waje y'an tsirarun mutanen Dakenan sune lekedan Ganin k'wam kowa yalashi nakare acewarsu masu gida sun gudu sumizasu tsayayi Koma miye yarutsa dasu..hajja kuwa kota kansu batabiba Takoma kan Wani itace da'aka ajiye ak'ofar masallaci tazauna tana kukanta abunda keda matuk'ar wahala arayuwar hajja kenan wato kuka domin bak'aramin abune kesakata kukaba....shikuwa Abba da kallo yabita kanshi na k'ara k'ullewa waito mike faruwane? Yakasa fahimta gashi nazeer daya dace ace yatsaya domin ya fahimtar dashi ya gudu iya kuwa ba'ako zancenta, yanazaune Yana tinanin mafitane yaji sallamar mlm Musa sundawo shida nazeeru Domin acan gona yasamu mlm Musa yanzu sabida gonar yanufa..amsa musu sallamar Abba yayi Yana bawa mlm Musa hannun suka gaisa cikin mutinta juna. Se acikin Abba ya Kalli nazeeru da kallo d'aya zaka mishi kasan cewa tabbas Yana cikin tashin hankali Shima da tsoro domin duk afirgice yake se kalle kalle yakeyi agidan. Girgiza Kai kawai Abba yayi kana yadubi mlm Musa Yana tambayarshi in akwai abunda yasani domin yasan ta Ina ze b'ullowa matsalar. Aiko Nan mlm Musa yashiga bashi lbrn iya abunda yasani tin sanda yafara juyi ihunsu acikin dare harshinshi dakuma abunda yafaru bayan yashigon da fitarshi. Seda yakai k'arshe kana Abba ya girgiza Kai afili yace idan na fahimta tsoratane kawai sukayi acikin gidan bawai Wani abunne yafaru ba Kuma inaga komiye ya tsoratasu to da fitar hajarah yayi anfani maybe shiyasa duke gudunta. Nisawa mlm Musa yayi kana yace hakane Alhaji Amma fa Ina gayama yadda idanuwan ita hajja suka Koma d'orawa sharr abun zabban mmki... murmushi Abba yayi kana yace duk naji mlm Musa ai wannan bawata matsalar bace domin akwai ciwonda kesaka Idon mutin sukama Hakan wato yellow fever sabida Hakan karka samu damuwa yanzu dai Dan Allah asamo mana motarda zata kaimu airport mutafi sabida lokacina nafiya kokafin munfita cikin gari aikine...shikenan Alhaji bara musamo suka fad'a tareda mik'ewa sukabar gidan.
*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏
_________
Shiko Abba kallan iya kawai yakeyi datayi shiru kamar wata marainiyar tsohuwa tana karatun wasik'ar jaki..su mlm suma Basu jima da fitaba segasu sundawo..cikin mmki Abba yace lpy naga kundawo? "Lpy qalau Alhaji Dama akwai Wani mak'ocinmune dakeda mota shine muka kirashi yakaiku....okay to ai Hakan yayi Kai nazeer jekashirya mutafi kajiko Abba yafad'a alokacinda yamik'e shida iya suka nufi waje...shiko nazeer kallan mlm Musa yayi yace Dan Allah mlm Musa katsayamin nad'auko kayana..to shikenan d'auko mutafi mlm Musa yafad'a Yanabin bayanshi zuwa cikin bedroom d'insu. aisuna shiga ana d'auke wuta aiko suka kurma ihu atare suna rigi,rigen fitowa kamar zasu kifa sabida tsoro Sam Basuyi sunanin d'auke wutarne akayiba..Hakan yasa suka fito batareda nazeeru yad'auko komaiba.
Shiko Abba Yana Saka iya delu amota yanufi inda hajja ke dunk'ule tana rusar kuka,,dafata yayi cikin rarrashi yace "tashi kinji hajarah Babu abunda ze samu iyarki Kuma tasan bazaki kashetaba tsorone kawai taji Amma Hakan bazata k'ara faruwaba kinjiko taso muje Kinga yanzu iya ta yadda mutafi Legos sekici gabada karatunki acan ko hajaran Abba? D'agowa tayi tana kallan Abba Jin yace zasu tafi Legos domin aduniya hajja naso sukoma iya ce tahana itako shiyasa tadena zancen...Dan k'aramun bakinta tatura gaba kamun tabud'e Baki cikin shagwab'a tace Abba zanga yaya Ahmad na? Acan d'in...murmushi Abba yayi aranshi yace tab d'ijam aiko kinada aiki Indai Ahmad ne hajarah Wanda ke wahalardake kekuwa shi kike d'aukin Gani,,afili Kuma seyace sosaima kuwa zaki ganshi hadda su Amina da yaya Al'ameen. "Yeee to muje Abba inazuwa kuwa nagansu. Mik'ewa sukayi Abba narikeda hannunta zasubar wurin sega Ina uwane tak'araso tana fad'ar "Muna fuka bayan kin firgitamun yaro Kuma shine zaki gudu birni to wlh Baki Isaba shine hadda k'aryar wai kinkoma jinjira sabida Muna funci allah Bazata sab'uba wai bundiga aruwa domin duk k'awayenki sungayamin komi Dan kiji in gaya Miki....Baki hajja tatura gaba kana tace to ai shine yazo gabanmu Yana fitsari Kuma yaga aikinmu akayi bayan mutsaya jiranshi yagama yabamu hanya shine fa yak'i gamawa yazo Yana nuna mana abun fitsarinshi kamar majici shiyasa nikuwa nad'auko macijina muka Saka mishi awando gobema yak'ara yimana Hakan. "Ya salam shine abunda Abba yafad'a aranshi yace wannan ce matsalar zaman k'auye wlh..itako inna uwane kunyace duk Takamata Ganin cewa Ashe Dan natanema bashida gaskiya juyawa tayi kamar Muna fuka zatabar wurin,,cikjn sauri Abba ya tsayarda ita tareda d'ebo kud'i a aljihunshi dabesan konawa bane yamik'a mata..aiko tak'arb'a cikin farin caki tana zuba godiya tabar wurin..suko mota suka nufa datuni nazeeru yashiga Yana jiransu suna zuwa Abba yasaka hajja agaba Shima yashiga bayan gudun matsala Amma dudda Hakan seda nazeeru yarazana seda Abba yayi mishi Jan Ido tukunnah ya nutsu,,ahakan suka d'auki hanyar barin garin duka nufi airport.
JIKAR IYA DELU paid book ne Kuma akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alher ✍️