Showing 3001 words to 6000 words out of 7533 words

Chapter 2 - JIKAR IYA DELU 1

28 Dec 2024

8275

Dede girmanna hajja kwance akan gadon hajja tana mata dariya tareda d'ago mata hannu...!




JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal πŸ‘Œ idan complete kikeso 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp πŸ™






Autar alher ✍️

πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ *JIKAR IYA DELU*πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ

(Jinjirace🀱)


Romantic love 😘 story πŸ’ƒπŸ’ƒ


BY AUTAR ALHERI ✍️



JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
______________AkabtaπŸ’ƒπŸ’ƒ

Page 5 & 6

"Ai batasan lokacinda fitilar hannunta tasub'uceba Wani irin tsoro tashin hankali rud'ani firgici duk sune sukayiwa iya delu dirar mikiya ihu takesanyi Amma takasa tafima daga d'akin tagaza domin duk kafafuwanta sunlauye sunkasa d'aukarta...mik'ewa wannan jinjirar tayi zaune tareda d'ago hannunta tabud'e Baki cikin gwarancin Yara tace "Iyar hajja d'aukeni.

"Hum uhnm habawa ai Wani mugun k'ugida cikin iya dale yayi Batasan lokacinda tamik'e tsayeba ta kwasa aguje sedai takaiwa bakin k'ofar fita d'akinta tatuntsure tafad'i Hakan yasa takurma ihunda Bata shiryawa fitowarshi ba, cikin tashin hankali da tsanin tsoro take fad'ar wayyyoo allahna nazeeru kaceceni hannun aljana y'ar ruwa wayyo aljana ad'auki nashiga ukku ni delu takaryani.....nazeeru kuwa yanacan Yana famada anty larai Dake famar ihun azabar da pussy d'inta kemata yajiyo ihun iya delu, aiko yamik'e arazane yafito daga d'akin Yana fad'ar lpy iya? Miyasameki? Yak'arasa tambayar adede lokacinda yak'araso inda lya delu ke kwance tana kururuwar Neman d'auki.

"Aljana nazeeru d'aukeni daganan zata kasheni wayyyoo aljana takaryani nazeeru. "Aljana Kuma iya aljana a'ina? Yatambaya cikin mmki...itadai iya batace komaiba sefamar kururuwar ta datakeyi. Mik'ewa yayi ze tadata yaga duk Ashe cikin zawo take sabida tsoro da rud'ani abuga tsoho. "Innalillahi shine abunda yafito daga bakin nazeeru kamun ya tattarata yad'auketa yakaita bayi tareda kaimata ruwa yace tagyara jikinta...aiko iya tace fir batasan zancenba domin baze fita yabarta aljannah takashetaba. Ganindai dagaske ta tsoratane yasa yatsaya anan cikin bayin harta gama gyara jikinta Amma duk ilahirin jikinta rawa yakeyi seda tagama kana yafito cikin sauri yad'aukar mata wata duguwar rigarsu ta tsofaffi dayagani akan igiyar shanya awaje yakai mata...ba musu takarb'a tasaka sake d'aukota yayi yazo zeshiga d'akinta aiko atabau tabore baza'ashiga da'ita cikiba sedai yad'auko mata tabarma yazauna anan se anyi sallar asuba. Bamusu kuwa yakoma k'ofar anty larai yad'auko fitila. Anty larai Daketa famar rusar kukanta tace miyasamu Iyar? Tatambaya cikin muryar kuka. "Wlh shirmen tsufane kawai KoKuma itada jikartane shegiyar yarinya wlh kilama itace ta tsoratata aiko in hakane se k'aryata yau agidannan yafad'a Yana barin d'akin ahasale domin se yanzu yatunada shi'umancin hajja.

Yana zuwa yafad'a d'akin iya delu tareda taska fitilar hannunshi se afurkar wannan jinjirar mekamada hajja sak gata D'are D'are atsakiyar gadon hajja se raba Ido takeyi nonuwan jikinta ma sunfita girma. Ido nazeeru yazaro tareda had'iye wasu miyagun yawun tsoro kafin yayi Wani motsin yaji tace "yaya nazeeru kadaw...aikamun tak'arasa fad'ar kadawo yakurma Wani uban ihu tareda kwasowa aguje yafito d'akin cikin mugun gudu. Iya dataji ihunshi tayunk'ura agigice zata mik'e Bata k'arasa mik'ewa ba shiko yafito Hakan yasa yayi tuntub'e da ita ya wullata can gefe Shima yad'i cikin k'wallar k'asarin Dake tsakar gidan. Ihu suka Kuma saki atare iya nafad'ar wayyo ni allah k'uguna nazeeru aljana y'ar ruwa zata kashemuuu taja abun dak'arfi tana rik'e kwatolonta...shiko ihu kawai yasaki tareda Koma tashi yakwasa aguje inda sukayi Karo shida anty larai data mantada Wani ciwo Dake jikinta sabida jiyo ihun gwarzon mijinta gakuma kalaman iya delu acikin wannan Daren. Ihun Suma suka Saka atare suna k'ank'ame juna kamun sukoma wancakalida junansu suka kwasa aguje suna k'ok'arin shigewa sashensu iya delu tak'araso wurin itama agigice harsun banko k'ofar tabanka itama tashiga cikin k'arfinda batasanma tanadashiba dudda zamanta tsohuwa, tana shiga suka mayarda k'ofar suka rufe gamm. Kowannensu yayi shiru sunmake wuri d'aya kamar wasu b'atayi masu jiran ace kyat su auni nakare.


*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in πŸ‘‰08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*πŸ™

_________


Tofa awannan darendai yadda su iya delu sukaga Rana Hakan sukaga dare bawandakeko motsin kirki acikinsu har kayi sallar asuba gari yafara wayewa bawanda yafito daga mab'uyarshi abun ba k'aramun mmki yabawa Musa makocinsuba domin yasan ko cinwo nazeeru keyi seyazo masallaci sallar asuba sedai idan baze iya tashiba Amma yau gashi har gari yawaye ko k'ofar gidan bebud'e ba gashi yayitajin iface ifacensu acikin dare Amma beyi tinanin Wani abunbane. Shiyasa yanzu daya dawo daga masallaci yanufo gidan kaitsaye k'wank'wasa k'ofar gidan yafarayi Yana doka sallama...ai abugun farko dayayi duk seda suka k'ank'ame juna suduka ukku wuri d'aya suna rawar d'ari, Jin muryar mlm Musa Yana sallama ne yasa nazeeru sakesu Yana Neman fita daga gidan...aiko iya delu tarik'eshi tamau tana fad'ar wlh Babu inda zakatafi kabarmu nazeeru Doline kafarmu kafarka domin bamu shirya zuwa lahira da guntun mariba yawwa. "Iya sallama fa akeyi ak'ofar gida kinaji Kuma kibari naga kowaye Sena dawo. "Bawani Ganin kowaye dazakayi idan hakane muje kafata kafarka Kuma wlh kadawo kakiremini auwalu yazo yad'aukeni bazan zauna agidannanba wannan aljanar takasheni.. dafe Kai nazeeru yayi domin soyayi yayimusu wayo idan yaje karb'a sallamar yahudu domin wlh bazeyu dayarintarshi aljana ta kasheshiba ko haihuwar fari beyiba. Wata sallamar ce aka k'ara dokawa Hakan yasashi bud'e k'ofar yafito dukkansu suna cukuykuye dashi.

Soron gidan yanufa yabud'e k'ofar...mlm Musa kuwa da Ido yabisu Ganin yadda iya delu da anty larai suke k'wak'ulme da nazeeru kowani dogon numfashi sun hanashiyi. Nisawa yayi kamun yabud'e Baki cikin mmki yace "subahanallah nazeeru lpy kuwa mike faruwane naganku Hakan? "Ba lpy ba mlm Musa wlh aljana ce acikin gidannan tinjiya take Neman kashemu allah ne bebata sa'asaba damun mutu mussai aljana y'ar ruwa tayi ajalinmu,, cewar iya delu cikin kuka dudda ba'ita aka tambaya ba.

"Innalillahi kuwa wacce irin aljana Kuma nazeeru? "Aljana dai dakasani mlm Musa wlh nikaina atsorace nake narasa abunda zanyi, cewar nazeerun. "iKon allah aljana nazeeru kodai Wanine kesan Baku tsoro Amma ace aljana anan unguwar wannan kuwa wacce irin aljanace? Cikin takaici iya delu tace "wai wannan wanne irin iskancin banzane Musa? So d'ari nawa kakeso agayama aljana ce? Aljana nawa kasanine? Aduniya Dakake wannan shirmen banzan. Tofa πŸ€” mlm Musa yafad'a Yana kallan iya delu kamun yadubi nazeeru yace nazeeru mayardasu cikin gida kaga anfara kallanmu yanzu kazo muje akarb'o musu rubutu gun baba haruna akawo musu wata Kila kamo sukayi..."wlh allah ba inda zetafi yabarmu akanme zakace Wani yamardamu cikin gida wlh to bazamu yadda ba ba gamoba ko game'gamene kafarmu k'afarshi, sekuma tafashe dakuma tafasheda kuka tana fad'ar Aidan banina haifeka bane kakeso shirmana gadazzare da uwarkace hassatu bazaka tab'a tafiya kabartaba allah sarki hasatu nidai wlh Maza kakira auwalu yazo yad'aukeni daga gidannan inba hakaba kuwa sedai duk ta had'amu takashe.

"Wani irin murd'awa cikin nazeeru yayi domin shikadai yasan abunda yagani jiya kafin yasamu zarafin yin magana mlm Musa yace "shikenan yanzu mushiga cikin gidan Kai nazeeru kakira Alhaji kasanar masa abunda kefaruwa ko za'asan abunyi. "Juyawa kawai nazeeru yayi taredasu suka Koma cikin gidan batareda yace komaiba mlm Musa nabiyedasu abaya..abakin k'ofar sashen su nazeeru suka tsaya mlm Musa yaciro wayarshi yabawa nazeeru Domin sun hanashi d'auko tashi wayar. Karb'a yayi yasaka number auwalu yashiga kira. Kusan kira hud'u yayi ba'a d'auki ko d'aya ba. Jiyiwa yayi kamar yayi kuka yabud'e Baki zeyi magana kenan Kiran auwalun nashigowa aikuwa cikin sauri yad'aga Yana fad'ar Abba. Dagacan bangaren kuwa Alhaji auwalu ya amsa da na'am nazeer ne? "Eh Abba Dan Allah kazo wlh gabaki d'aya iya ta rikita kowa wai Doli se ankira kazo. "Subahanallah lpy kuwa? Iyarce dakanta keso nazo? Abba yatambaya Yana kallan maah Dake gefenshi tana ciremai k'umba..kafin nazeeru yabashi amsa iya delu tak'arb'e tana sakar mishi mishi kuka tana fad'ar wlh auwalu kazo kad'aukeni agidannan inba gawata kakeson ganiba domin wannan aljanar kasheni zatayi...arazane Abba yamik'e Yana fad'ar innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un aljana Kuma iya? Shikenan ya'isa Dan Allah kidena kukan yau Ahmad zezo yad'aukoki. "Kai rabanida zancen b'urr inji tusa Wani amadun Wanda ko kallan arziki bayayiwa mutane sokakeyi yazo yaja aljanar duk takashemuko to shikenan tinda bazakazoba idan kasamu gawata ai shikenan sekazuba ruwa ak'asa kasha. "Yi hak'uri iya zanzo dakaina yanzuma kuwa...Baki iya delu yabud'e zatayi magana kenan hajja tafito daga d'akin cikin fissarta ta asalin cikakkiyar budurwar tana fad'ar iya Ina kika shigene..waro Ido waje sukayi atare daga iya har nazeeru suna sakin Wani razanannen ihu atare Wanda wasa seda Abba yayasarda wayarda ke hannunshi cikin tashin hankali yak'ara d'aukar wayar yaga ta watse car key d'inshi yad'auka cikin sauri Yana fad'ar zanshiga Kano ammin Ahmad Sena dawo bejira cewartaba yafice daga gidan..itama maah batace komaiba se addu,ar sauka lpy datayi masa kana tamik'e ta tattare wurin da mayanda tayi anfanidasu...Abba na fita yabawa driver d'inshi key yace ya kaishi airport..!






JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal πŸ‘Œ idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank.....kana kitura shedar biyanki awannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp πŸ™







Autar alher ✍️

πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ *JIKAR IYA DELU*πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ

(Jinjirace🀱)



Romantic love 😘 story πŸ’ƒπŸ’ƒ


BY AUTAR ALHERI ✍️


JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
______________AkabtaπŸ’ƒπŸ’ƒ

Page 7 & 8

"Tinkamin sukarasa airport d'in Abba yasiya ticket ta online cikinnko sa'a yasamu jirgindaze tashi zuwa kank yanzu,,suka k'arasawa airport yashiga jirgin yad'aga zuwa garin Kano....acan kuwa tinda hajja tafito dasukayi wannan ihun tare suka kankame juna suna rawar d'ari tsakanin iya delu da nazeeru Domin ko anty larai Yar kallo Takoma sabida batasan abunda kefaruwa ba sefamar bankawa hajja harara takeyi kamar Idonta zefad'o k'asa..itako hajja cikin mmki tace iya yau zubar gado kukeyine keda yaya nazeeru? Tafad'a cikin nishad'i tana k'arasowa wurinsu. Aiko Bata Ida zuwaba nazeeru yasaki iya tareda runtuma aguje yanufi k'ofar fita gidan ganinta akullene yasa yanufi Katanga domin yad'auka aljanarce tarufe k'ofar besan cewa tin lokacinda suka shigoba mlm Musa yarufota sabida mutane, dale katangar yayi kamar Wani biri yadira tabayan gidan tareda cika rigarshida iska ita zancen salla kam babuta.

Iya kuwa tanajin nazeeru yasaketa tawaigo aiko tayi Ido hud'u da hajja Dake tsaye dab da ita, Ido tawaro domin ita haryanzu a siffar jaririya takeganin hajja Hakan yasa tsoron yayimata dirar mikiya takasa gaba balle baya tsayen kawai take wareda Ido takafe hajja dasu...itako hajja hankalinta yakoma kan yaya nazeeru daya zura agije ya Haye Katanga inbanda dariya Babu abunda take seda dariyar ta tsagaita matane kana tace "Wai miyafarune iya? Naga yaya nazeeru ya Haye Katanga kodai yau filin mushak'ata kukeyine tafad'a tana Kuma sakin dariyar tareda rik'o hannun iya,,sekawai sukaga tayi ba luuuu cikin sauri mlm Musa yatareta...itako hajja dariyar datakeyine tatsaya cakk tanabin iya delu data zube ajikin mlm Musa da kallo cikin mugun mmki da tashin hankali...shikuwa mlm Musa fad'ar yakeyi subahanallah innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un iya delu! iya delu!! Amma shiru

Anty larai ma abunda take maimatawa kenan domin ita izuwa yanzu Tama mantada Wani ciwo Dake jikinta...itako hajja jiki amatuk'ar sanyaye taduk'a tana rik'o iya tana fad'ar "iyana miyasameki haka? Misukayi Miki? Kigayamin waya tab'aki iyan hajja? Hakan hajja ketayiwa iya tambayoyin da bazata iya amsa matsuba domin abunda Basu saniba tin lokacinda iya tayi Ido hud'u da hajja Kuma agabanta kowanne najin numfashin juna iya tayi suman tsaye.

Mlm Musa ne yarik'o Yana fad'ar sum..bank'arasaba sabida d'agowarda hajja tayi tawatsa mishi Idonta da suka Koma yellow sharrr tana dubanshi Kuma duk wannan abun datakeyi Babu ko d'igon hawaye cikin Idonta abushe suke tarrr....wasu yawu mlm Musa yahad'iye kamun yasake mata hannu sannu alekum yamik'e yanufi inda randar ruwansu take yad'ebo yazo yawatsawa iya delu Amma ko motsin kirki batayiba Hakan yasa ya tallabeta ahankali yakaita cikin barandar anty larai yakwantarda ita akan katifarda anty larai tashin fid'a Mata yanzu. "Kikula da ita kamun nanemo nazeeru yazo mukaita likita domin ba mutuwa tayiba dogon sumane yak'arasa zancen Yana duban anty larai. "To mlm Musa seka dawo tafad'a tareda janyo kujerar tsugunno atsakar gidan tazauna.


*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in πŸ‘‰08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*πŸ™

_________


Shikuwa mlm Musa hanyar gonar garin yanufa domin atinaninshi can yaya nazeeru...sukuwa sunan zaune anty larai da hajja sunsaka iya delu agaba suna kallo Jimi,,Jimi anty larai tayi tsaki tareda dokawa hajja Dake dakanta harara domin Wani mugun haushinta takeji batasan daliliba, Kuma Sam Bata kulada yadda idanuwan hajja suka Komaba domin har black d'in Idonta yakoma yellow 🟑 sharrr ba iya farinba. Sunjima ahakan kamin hajja tafarajin Wani irin d'ari ajikinta kowacce k'ofa Dake fidda gashi ajikinta tabud'ewa, kanannad'e jikinta tafarayi wuri d'aya kamar ganwo tana tana k'ara shigewa kamar ana nad'eta,, nikaina Ido nazaro Ganin tana komawa y'ar k'arama harta Koma jaririya. Cikin mmki nake fad'ar ashedai hajja ce kekomawa jinjirar,Nan bawata bace kenan.

Itako anty larai d'agowarda zatayi tayi Ido hud'u da hajja Takoma jinjira danonuwanta atsaye kyam tagwalo mata way'annan idanuwan nata dasuka Koma yellow tana k'ifk'ifta matasu....Wani irin waro Ido anty larai tayi tareda kurma uban ihu tana fad'ar wayyyoo allah hajja Takoma jinjira tareda yunk'urawa zata mik'e aiko k'afarta tashige cikin kujerar datakai ta tuntsire tafad'i, wata irin k'ara Takoma saki kafin tasamu zarafin mik'ewa aiko taruntuma aguje tana ihun Kiran hajja Takoma jinjira jama akawo mana d'auki wayyyoo munbani mun lalace hajja Takoma jinjira gudu takeyi da iya k'arfin ta gabaki d'aya tafita hayya cinta domin batamasan Ina take jefa k'afartaba sabida tsoro da tashin hankali Sam tamantada raunin Dake jikinta,,aduk inda tawuce se anbita da kallo cikin mmki damasu tambayar lpy damusu zaginta domin ko mayafi batadashi balle wasu aba dakalmi.

Acan kan hanyar shigiwar k'auyen kuwa Abba ne ketafe shida me taxsi d'inda yad'auko domin duk hankalinshi atashe yake Sam yasara nutsuwarshi burinshi kawai yazo yaga mike faruwa da mahaifiyar tashi tafiya sukeyi Yana kwatantawa me taxsi d'in hanyarda zebi, kamar daga sama yahangi yaya nazeeru Yana tafe Yana rabka uban sauri se waiwaye yakeyi kamar zetashi sama kallo d'aya zaka mishi kasan cewa Yana cikin kishin hankali marar misaltuwa..Wani irin fad'uwa gaban Abba yayi Hakan yasa yace innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un hasbinallah Wani imalwakin. Cikin sauri yacewa me taxsi d'in yatsaya, fititowa yayi cikin hanzari yatari gaban nazeeru Yana fad'ar "subahanallah nazeer lapiyarka kuwa? Arazane nazeeru yad'ago Yana fad'ar wayyyoo allah Dan Allah karki cutardani sabida Jin antari gabanshi bayan bega kowaba. "Innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un Abba yafad'a Yana rik'o hannunshi yace "nazeeru miyasameka Hakan? "Abba Abba Kaine dagaske yafad'a cikin gid'ima..Ganin yadda duk yake arud'ene yada Abba Jan hannunshi kawai yasakashi motar batareda yak'ara cemishi komaiba me taxsi d'in yaja sukatafi, ak'ofar gidan yafaka motar duka fito Abba ya sallameshi Yanabin mutanen Dake sintiri ak'ofar gidan da kallo. Suko Ganinshi yasa duk suka watse masu gadaishi nayi masu guduwa way'anda Ganin k'wom nakawosu nayi sabida ihunda anty larai tafita tanayi...shidai Abba bece musu komaiba yaja hannun yaya nazeeru suka kutsakai cikin gidan...!





JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal πŸ‘Œ idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp πŸ™






Autar alher ✍️

πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ *JIKAR IYA DELU*πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ

(Jinjirace🀱)



Romantic love 😘 story πŸ’ƒπŸ’ƒ



BY AUTAR ALHERI ✍️



JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
_____________AkabtaπŸ’ƒπŸ’ƒ

Page 9 & 10

"Ainda anty larai tabar hajja anan suka sameta sedai asiffarta wadda kowa yasanta dashi, Abba ne agaba se yaya nazeeru Dake bayanshi, itako tana zaune tabuga tagumi tana

1
2
3
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login