Showing 1 words to 3000 words out of 7533 words

Chapter 1 - JIKAR IYA DELU 1

28 Dec 2024

8259

ο»ΏπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ *JIKAR IYA DELU*πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ


(Jinjirace🀱)


Romantic love 😘 storyπŸ’ƒπŸ’ƒ



BY AUTAR ALHERI✍️


JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji,,soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
_______________AkabtaπŸ’ƒπŸ’ƒ


Page 1 & 2


"Dandazon yarane ketsaye abakin k'ofar Wani madedecin gida suna lab'e daga Ganin yadda suka makure wuri d'aya zaka tabbatar da cewa akwai abunda suke shiryawa bakaganinsu sosai domin akwai duhu awurin Hakan yasa bana iyaganin fuskokinsu sosai.

Dagaciki kuwa Wani saurayine ke duk'e Yana d'aura takalmin ball fad'ar yakeyi inna zan tafiyanzu idan nadawo zanbiyo nakarb'o Miki sak'onki domin akusa afara buka mach ne. Yafad'a yayinda yake mik'ewa tsaye. "To shikenan salisu adawo lpy Amma karka manta sabida wannan kwallor taku tajaraba. Shidai salisu bece komaiba Yakama hanyar soron gidan.

Cikin sauri d'aya daga cikin yaran tace kugyarafa gayanan zuwa..aiko kamar Jira sukeyi kowacce ta gyara tsayuwarta salisu na fitowa d'aga daga cikinsu tayi saurin dale mishi wuya kamar kwadd'o yayinda ukku daga ciki suka ja wandonshi k'asa kamar walkiya aiko d'ayar tad'auki Wani abun tasa awandon nashi tana fad'ar nasaka mishi macijin kuzo mugudu....aiko salisu najin Hakan ya tsadara ihu Yana fad'ar wayyo allah maciji sakamakon furucinsu yayidede dajin Wani zull dayayi acikin wandon nashi na y'an ball sabida ko boxes besaka saka acikiba abunka ga k'auye.....sukuwa suna Jin yasaki ihu suka runtuma aguje suna sheka dariyar mugunta.


Arazane inna uwane tafito tana fad'ar Kai salisu lpy kuwa? Miyasameka? Shiko salisu kujinta bayayi inbanda ihu da tsalla ba abunda yakeyi awurin sabida wannan macijin Dake mishi yawo acikin wandonshi Hakan yasa inna uwane kwasa aguje tabar gidan tana ihun Neman temakon mutane.

Ganin ficewar inna uwane yasaka d'aya daga cikin yaran data lab'e bayan Wani katon gimshik'i Dake soron mifito cikin sauri kamar aljana tasa hannu taja wandon salisu k'asa aiko yak'ara runtuma ihu Sega wannan macijin robar yafad'o batako tsaya bitakan salisuba tad'auke tafice daga gidan.

Sukuwa sauran Yaran seda sukayi Nisa kana suka lurada Babu d'aya daga cikinsu tsayawa sukayi suna fad'ar to Ina *HAJA* tayine? Kafin surufe baki Segata tak'araso wurin tana tintsira dariya kamar wata zararriya. Juyawa nayi Ina kallon yarinyar dasuka kirada haja. Masha allah shine abunda yafito daga bakina domin haja dudda take k'aramar yarinya Amma Hakan behana kyawunta fitaba domin black beauty ce irin chocolate color d'innan tanada Dara daran idanuwa ga hancinta dogo Masha allah Dan k'aramun pink lips d'inta kuwa se shek'i yakeyi kamar anshafa mata Mai akanshi kallo d'aya zaka nata kagane cewa shed'aniyar yarinyace Kuma marar kunya tatacciya ta k'arshe Kuma dudda wannan halayyar nata bazata wuce shekaru 14 ba a haihuwa. K'arasowa tayi wurinsu tana tab'awa itada k'awarta indo tana fad'ar shege munyi maganinshi gobema ya k'ara.


Dariya suka k'arasakawa kana kowannensu tanufi hanyar gidansu dazimmar se anhad'u da yamma wurin wasar gad'a kamar yadda suke fad'a.

Haja nashiga gidansu tana Dan tsullinta kamar yadda tasaba tasamu iya delu nazaune abakin rijiya tana wankin tsaba. D'agowa tayi tana kallan haja cikin far'a tace hajojona daga Ina haka? Tind'azu nake nemanki Amma wannan yaron gambo yace be gankiba. Tak'arasa zancen tana Ture kwaryar tsabar Dake baganta tana janyo haja tad'orata akan cinyarta kamarba budurwa ba....itako cikin tab'ara taturo Dan k'aramun bakinta gaba tana fad'ar "ba salisu bane dayajamu jiya damukadawo daga rafi nidasi indo shine yanzu mukaje gidansu domin murama abunda yayi mana. "Yayi Dede y'ar delu haka nakesanji dominda Baki ramaba danace keba jinin delun mlm bace Amma yanzu tinda kinrama komidede zoga kud'i kije kiyimin nik'ar zabarnan...Baki haja tak'ara turowa kana tace "nidai delu Senaci awara tukunnah zanyi domin yunwa nakeji tafad'a lokacinda tamik'e tsaye tana diddira k'afafuwanta ak'asa Wanda yabawa duka ilahirin jikinta damar motsawa. Ido bawaro Ganin yadda albarkatun k'irjinta ke kad'i dudda bawani gurmane dasuba sosai se uban hips data ajiye kamar and'ora matashi banata bane. Jikina rawa iya delu tace "yunwa kuka lala,lala badaniba Maza ungo jeki kisiya kici Ina mafari Ina dalilin zamada yunwa.. karb'a tayi cikin farin caki tajuya zatabar gidan Idonta yasauka akan anty larai Dake tsaye tana k'are mata kallo cikin takaici kamarta rufetada duka. Cikin Jin haushi tace "wlh iya duk abunda haja keyi kekike Goya mata baya yo inbanda sakarci yoshe ga abunci kala,kala agidannan gakomai akwai Amma wai bataci sedai ta kashe kud'i tinda ba'itake nemowaba Kuma wlh allah yasa shi salisun da kukayiwa shakiyanci ya dank'ara Miki dukanda seya k'arya Miki k'afar baya.

"Laaaahaaa'iha'illallahu mahammadarrasu lillahi sallallahu alaihi wasallama...taslimar inna delu ce takatse anty larai daga surfa masifar datakeyi. Cikin takaici iya delu tace"larai yoshe kikayi lalacewarda kiketsayawa agabana kinayiwa Wani muguwar fata wannima bakowaba se jikata hajjojo to wlh Baki Isaba banyi tanbad'ewarda zaki k'assaramin zuri'a ba Dan haka bari mijin naki yadawo zezo tasameni dani kuke zancen. Maza Yi tafiyarki hajjojo ta ba'abunda zesameki se iKon allah kinji y'ar albarka....itadai haja batace komaiba Kuma Bata tafiba seda tak'arewa anty larai kallo kana takad'a Kai tafice batareda tace kanzil ba.


Lagos

Acikin unguwar Banana island Wani Dan jareren gida ne nahango meshegen kyau da girma ga sojoji birjik Ako'ina se wulgewa sukeyi kamar filin yak'i kowanne da katuwar bindikarshi a hannu se famar hura hanci sukeyi sunacika suna batsewa kamar zasu binne mutin daranshi.


Cikin gidan nak'arasa shiga inda naga part ukku ne aciki kowanne yatsaru iya tsaruwa kamar ba'a Nigeria ba part d'in hannun Dama nashiga domin yafi d'aukar hankalina kutsakai nayi acikin parlor inda naganshi Tanga meme gudu kamar aljannar duniya domin Babu abunda Babu acikinshi gaya agyare tsab sedai bakowa aciki Hakan yasan nayanke hukuncin haurawa Saman benen domin naga abunda ke faruwa acan. Koda nahaura bedroom ne ajere kusan ukku wuri d'aya se d'aya agefe Wanda sekashiga Wani cwarido tukunnah ka k'arasa cikinshi, Hakan kawai zuciyata tafi amintada nashiga wannan dake gefen turo k'ofar nayi nashiga bakowa a d'akin inba k'arar na'urorin Dake aiki acikinba bakajin komai Amma fa d'akin yatsaru iya tsaruwa kamar Karnadena kallanshi. Juyawa nayidai hakanan zanfice Domin naduba sauran bedroom d'in koda akwai Wani mutin Aciki narik'a handle d'in k'ofar kenan naji saukar ruwa a bathroom d'inciki Hakan ya tabbatar min dacewa akwai mutun aciki kenan,,dawowa nayi natsaya inajiran Ganin Waze fitodaga ciki, nad'auki kusan minti 30 Amma kowabe fitoba harna fara k'osawa sekawai naga anbud'e k'ofar anfito.

Baki nasaki da hanci inakallan wannan kyakkyawan mutin Wanda kyawunshi ya bayyana tindaga fatar jikinshi cikakken namuji ne mik'irar gwarazan Maza farine tass gashi dogo Amma ba sosaiba yatara Suma akanshi wadda tazubo harta rufemai gefen fuska gata akwance se shek'i takeyi kamar sumar indiawa, fuskarshi na kallah inna naga asalin kyau nagaban kwatance yanada manyan idanuwa Amma blue eyes ne Kuma a lumshe suke sewane kwaresu yakeyi Yana Kuma lumshesu, hancinshi dogone Masha allah gashi da ride d'in lips Masha allah πŸ‘Œ

D'aure yakeda towel ak'ugunshi dawani ahannunshi Yana goge kwantacciyar sumar k'irjinshi da fuskarshi zuwa kanshi seda yagama gogewa duka kana yasaki towel d'inda ke k'ugunshi yafad'i k'asa. Ido nawaro daga inda inda nake lab'e inatoshe bakina gudun Karna kurma ihu asirina yatonu sabida Sam banyi tinanin Hakan zeyiba Kuma narazana sosai daganin kyakkyawar surar halittarshi domin ba kowanne namuji keda irin wannan halittar ba kyakkyawar gaske fara sol kamar ka kwanta jini yafito Amma abunda yafi ban mmki acikin wannan halittar tashi yadda take a tsaye k'ik'am kamar Wanda ketareda sha'awa sedai Kuma yanayinshi benuna Hakanba.

Hakan yad'auko mayukanshi masu dad'in kanshi yashafa tareda nasuma Dana lips kowanne daban seda yagama dika kamar Wani mace kana yajuya Hakanan gun kayanshi boxes yad'auko tareda armless d'inshi yafeshesu da turaruka kana yasaka daga baya yad'auko kakin sojoji ya'ajiye. Ido nak'ara zarona Ina tambayar kaina Dama sojane?πŸ€” Inacan duniyar tinani koda najiyo yasaka kayanshi tareda d'aukar AK-47 d'inshi yasoka agefen wandonshi kana yajiyo yad'auki wayoyinshi da laptop d'inshi yafice cikin tafiyar kuzari da jarumta. Yanufi parlor shi...nidai da kallo nabishi yadda wannan kakin yayi bala'in yimishi kyau kamar danshi kad'ai akayi kakin sojo.

Yana fitowa duk dandazon sojojin dake wurin sukataso cikin gudu'gudu suna Sara mishi,,hannu kawai yarink'a daga musu kamin yabud'e Baki cikin Wani Dan iskan sweet voice me bala'in shiga jiki yace "where's captain basheer? "Yes Sr. Cewar captain basheer d'inshi cikin sauri da girmamawa ga ogan nashi Kuma amininshi...way'annan rikitattun idanuwan nashi yawatsawa captain basheer batareda yace komaiba kana yamik'a mishi laptop d'inshi tareda wayarshi d'aya sa'annan shiko yanufi d'aya part d'inda ke tsakiyar gidan Nasu...!



Humm ba'afa fara komai ba yanzune za'afara littafen *JIKAR IYA DELU* paid book ne akan nera 300 kacal πŸ‘Œ idan complete kikeso Kuma 500 ne zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 on WhatsApp πŸ™







Autar alher ✍️

πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ *JIKAR IYA DELU*πŸ§šπŸ»β€β™‚οΈπŸ§šπŸ»β€β™‚οΈ

(Jinjirace🀱)


Romantic love 😘 story πŸ’ƒπŸ’ƒ


BY AUTAR ALHERI ✍️


JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji,,soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
______________AkabtaπŸ’ƒπŸ’ƒ

Page 3 & 4


"Tura k'ofar general parlor gidan yayi yashiga dasallama akan labbansa Yana k'arewa parlor kallo Ganin babu kowa aciki..acan ya hangesu dining area sabida parlor babbane sosai komai nacikinshi iri d'ayanne danashi parlor sedai color ne kawaida banbanci domin nashi komai milk color ne wannan Kuma brown color ne


K'arasawa yayi wurin cikin takonshi na kuzari da jarumta... kyakkyawar dattijuwar Dake saving d'insu ce tad'ago tana dubanshi cikin murmushi tabud'e Baki zatayi magana kenan yayi saurin cewar "good morning maah yafad'a cikin dadd'ar muryarsa. "Morning too my son katashi lpy? "Lpy qalau yafad'a cikin cool voice d'inshi kamun yaduk'a kusan Abba yamanna masa kiss a kumatu batareda yace komaiba...Shima abban shafa kanshi yayi kana yace allah yayi muku albarka *AHMAD* "ameen Abba.

"Morning ya Ahmad k'annenshi suka had'a Baki wurin fad'a Ameena da Al'ameen..morning too. Ya Ahmad please idan zaka fita ka'ajiyeni a school Motana ta lalac...gum tayida bakinta sabida Wani matsiyacin kalloda yawatsa mata da rikitattun idanuwanashi. Shiko bece mata komaiba bancin kallon Kuma be d'auke idonshi akantaba...Hakan yasa tafara hawaye cikin kukanda kesan kub'uce mata tace Dan Allah Ya Ahmad kayi hak'uri wlh jiyane dadare naga Bata tashi bawai nasanibane Dan Allah please for give me πŸ‘

Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi Ganin yadda duk tafirgice Yana tunanin yadda zeyida ita....itako bakomai yafirgitadda itaba face sanindatayi yau se buzunta tinda har tabari motar ta lalace Kuma tasan tana zuwa school Amma Bata fad'a dawuriba.... bud'e kyakkyawan idanuwanshi yayi yasaukesu akan Al'ameen kana yabud'e Baki ahankali yace "bro kakaita school d'in inada aiki sosai Kuma idan kadawo daga office kasaka a gyara motar inbeyiba akawo mata wata. "Okay kawai Al'ameen yace..shiko d'aga Hakan bek'ara cewa kimaiba yamik'e tareda yiwa iyayen nashi sallama yafice daga gidan,,Yana fitowa captain basheer nak'arasowa kusanshi Hakan suka jera har inda dandazon sojojin dake kewayeda motocinshi suke suka Bud'e Mai yashiga captain basheer ma yashiga kana suka yiwa motocin key tareda barin gidan cikin azabben gudu kamar zasu tsaga kwalta


Anan cikin parlor kuwa mik'ewa Al'ameen yayi tareda d'aukar wayoyinshi Yana fad'ar muje yayiwa iyayen nashi sallama yafice Shima...cikin sauri tamik'e tareda komawa bedroom d'inta tad'auko Jakarta da mayafinta itama tafice, Ganin yayi mata Nisane Kuma taso tad'auki zomonta tatafi dashi yasa tabud'e Baki sosai tana fad'ar Aa Ameen please Dan Allah nad'auko zomona? Wani banzan kallo Al'Ameen yawatsa mata kamun yace kibari ya Ahmad yakaiki sekijeda zomon amotarsa badai tawaba kokijira agyara taki sekutafi. Yana gama fad'ar Hakan yashigewarshi mota..aicikin sauri tak'ara inda yake tareda bud'e motar tashiga tana tura Baki gaba..ko kallanta al'ameen beyiba yatada motar sukabar gidan...


Inna uwane kuwa se adandazon wasu samari tasamu mutane cikin tashin hankali tace Dan Allah sutemaketa ga salisu can kwance Yana birgima ak'asa...subahanallah cewar samarin kamun sumik'e dasauri suka nufi gidan inna uwane,,,anan kuwa inda tabar salisu awurin tasameshi sedai izuwa yanzu kuwa yarigada yasuma,,,ahakan suka saukeshi sukakaishi d'akin inna uwane suka kwantarda shi. Nan Wani daga cikinsu yashiga yimasa addu'oin tsari domin duk atinaninsu Gamo yayi aiko sunci nasara domin ta Farka sedai Yana farkawa bacci yad'aukeshi...godiya sosai inna uwane tayi musu kana sukayimata sallama suka tafi.


*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in πŸ‘‰08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*πŸ™

_________


Haja kuwa tinda tafita soyi awara se kusan magarib tadawo gidan koda tashigo tuni iya delu tayo nik'arta harta shiga sha'aninta dazatayi...batacewa iya komaiba tawuce d'akinsu seda ta'ajiye Koma minene tashigo dashi kana tawuce bayi domin tayi wanka sabida haja ba kazama bace akwai San wanka dagyaran jiki



Jiki seda tayi wankanta tafito tareda d'aura alwalar sallar magarib kana tasake komawa d'akin...azaune tasamu iya delu tagama sallarta,,itama shimfid'a sallaya tayi tata sallar sedata idar kana iya delu tace "hajjojona tashi kici bunci kinji kingayau Sam bakici Wani abun kirkiba...Baki tad'an turo gaba kana tace nidai gaskiya iya nak'oshi kawai kwanciya zanyini bacci nakeji. "Tofa πŸ€” bacci yanzu hajjojo yau bafita wurin gad'ar? Iya ta tambaya cikin mmki. "Eh ba indazani bacci zanyi Kuma wlh karki tasheni tak'arasa zancen tana gyara d'aurin zanenta datayiwa d'aura gaba tareda hayewa kan gadonta datake kwanciya kyakkyawa dashi. "Yo waceni dazan tasheki y'ar lalen delu Amma dai Dori kicire d'aura k'irjinnan kisaka kayanki mana da abbanki yasaya Miki idan zakiyi bacci kisaka..Kai iya nidai gaskiya yau kina takurani nidai banaso Hakan zan kwanta tak'arasa zancen tana gyara kwanciyarta...itama iya Batakara cemata komaiba takwanta abunta.

Seda dare yaraba sosai hajja tatabbatarda iya delu bacci yad'auketa kana tasauko ahankali tabud'e akwatinta tad'auko abunda tashigo dashi d'azu kana tafice daga d'akin tanufi k'ofar anty larai,,kayan ruwanta tabud'e Wani k'aton diron tareda d'auko Wani abun acikin bak'ar Leda zata zuba aciki, kamar daga sama taji yaya nazeeru nafad'ar wayyo dad'i ahhhhh larai k'ara bud'emin ohhhh washhhh..Ido tazaro tana sauraran shi kamun taji laranma na fad'ar sakamun sosai k'ara nazeeru dad'i washhh nabaka duka. Shiru tayi tana tunanin to mi'akamusu suke wannan ihun kodai basuda lpy ne?πŸ€” To Kuma sunce dad'i koshine abunda y'ar kware kebasu lbr datakecewa idan mata damiji sukayishi se sunyi wanka dadare kana suyi sallah? Duk itakeyiwa kanta wannan tambayar dabame Bata amsa.wani murmushin mugunta tasaki tunowada abunda abunda yadace tayi musu, gudu gudu sauri sauri Hakan Takoma d'akin iya delu wannan abun data d'auka tamaida cikin akwatinta tana fad'ar lokacinka beyiba bara'acanja kana tajanyo jakar iya tabud'e tabud'e wata y'ar k'aramar kwalba tad'auka tafice cikin sauri k'ofar anty larai Takoma tad'auko butarta babba tabud'e wannan kwalbar tad'ebo Mandakeciki tazuba yafi Rabi acikin butar kana tarufe ta'ajiye sa'annan takwashe duk butocindake k'ofar tayi tafiyarya Jin alamun zasu fito. Humm wannan manfa da hajja tasaka bakomai bane face Loko sabonnan da'akayi Wanda yalunka nafarko zafi da azaba domin hukumar kulada lpy tahanama ashigo dashi Nigeria kawai wasu marasajine keshigowa dashita b'arauniyar hanya to shine akasiyowa inna delu tana had'ashi da basilin tana shafawa k'afafunta idan suna ciyo yau shine hajja tad'auko.

Tana komawa d'akin iya delu tayi kwanciyarta inda take,,sedai kwantacciyar keda wuya tafarajin Wani sauyi ajikinta kamar ana mird'eta Tako Ina duk ila'hirin jikinta na amsar wannan abun yayinda k'ofofin gashin jikinta k'eta mik'ewa babu kama hannun yaro mik'a tafarayi kamar mace na buk'atar namuji tana Wani bank'arewa daga Hakan Kuma seta k'ara kanannad'e jikinta wuri d'aya tana sauraran sabon sauyin datake samu ajikin nata.

Sukuwa su anty larai suna gama bidirinsu itace tafara fitowa da flacks d'inta na ruwan zafi ahannun butarnan tad'auko tazuba ruwan zafin kana taje tahad'asu da nasanyi seda sukayimata yadda takeso tad'auka tayi bayi...shikuwa yaya nazeeru yanacan Yana jiran tawanke jikinta tafito sud'ora inda suka tsaya,,,sekawai yaji tabuga Wani razanannen ihu alokacinda tagama juyewa gaba gareta ruwan zafida Loko duk tajuyesu agabanta. Arazane yamik'e yanufi ban d'akin inda take tana famar ihu Yana zuwa yafad'a tareda rik'ota Ganin yadda taketa famar kurma kururuwa Kuma gashi Darene cikin tashin hankali yake fad'ar ke lpyrki kuwa? Miyasameki? Tambayar tayakeyi Amma takasa magana se famar take kafunta takeyi tana kukan Neman agaji..Ganin batada niyar yin maganane yasa yad'auketa yakaita d'akinsu yakwantarda ita,,Amma fa famar ihunnan takeyi k'afafunta yabud'e tareda haska fitilar wayarshi Wani irin zaro Ido yayi Ganin yadda gabanta yawani zazzago yayi jajirdashi kamar ze rabuda jikinta dudda take bak'a Amma Hakan behana janshi fitaba. Arazane yaya nazeeru yace "larai miyasameki haka? Mikikasakawa gabanki kika halaka kanki? Yatanbeta cikin tsoro da fargaba karya kasance Wani abunne tatusa agabanta kamar yadda mata keyi...itadai batace komaiba domin batama jinshi azabar datakeji kad'ai ta isheta. Kuka yaya nazeeru yasaka na tausayinta kamun yatashi yad'auko mafeci Yana fetara mata wurin waidanta samu sauk'i.

Acan d'akin iya delu kuwa tin ihun anty larai nafarko iya delu tafarka cikin mmki tashiga tada hajja tana fad'ar hajjojona tashi kigani kamar kururuwar larai nakeji kaddai Wani abunne yafaru da ita dudda yau naga ganta lallen mujin nata bema shigoba dad'a koyadawo kobedawoba bamu saniba kar Wani abun yasamu y'ar mutane mushiga ukku..shiru taji hajja Bata amsa mataba Kuma tasan batada nauyin bacci cikin mmkin tak'ara so wurinta tana Dan bubbuga gadon tana fad'ar hajjojona tareda hanka y'ar fitilarta ta hannu. Wani irin Jan birki iya delu tayi tana k'walalo Ido waje tareda tabka Wani dogon salati Ganin katuwar jinjira danonuwanta

1
2
3
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login