
Ina wadanda suka taba cin tallafin 25k na Federal government A cikin shirin Renew Hope RRR inda har katabacin gajiyar wannan tallafin a watannin da suka gaba ta toh yanzun
Kaje ka duba bank account dinka domin shekaran jiya 16 ga wata Satunban bana Babban Bankin Najeriya wato CBN sun ci gaba da bayarea wannan tallafin na 25k
Kamar yanda sukayi abaya dayawan mutane basu ga alert na shigowar kudin ba kawai saida sukayi checking balance suka gani
Kaima indan har kataba cikewa ko cin gajiyar kaje ka duba Mobile bank app dinka ko kayi checking balance naka koda sun turomaka bakasaniba
Allah yasa mudace sannan kuyi sharing na wannan post ga wasu 'yan uwanku domin suma su amfana mun gode
3 Comments
Leave a Comment
Your email will be kept private. Required fields are marked *
Search
Categories
-
(7)
Recent Article
2025 Fully Funded Japanese Government (MEXT) Scholarships at Asia Pacific University The 2025
Read More
Idan Ka Cike Tallafin 25,000 Na Renew Hope RRR Kaduba Wannan
Read More
Best Premium Fonts Pack For Designers 2024
Read More
baba ijebu result for today
Read More
Kasadar Iran ta kai wa Isra’ila hari bayan yin illa ga Æ™awayenta
Read More
Abin da ya sa muka kori Seaman Abbas daga aiki – Rundunar soji
Read More
Shin rikicin Fubara da Wike zai bari a yi zaɓen ƙananan hukumomi a Rivers?
Read More
23, August 2025
Aisha gambo
Aishagambo11111@gamil.com
18, October 2024
Shamsuddeen Ahmad
Thanks alot
17, October 2024
Rilwanu Tukur
Maryam