Showing 3001 words to 6000 words out of 82176 words

Chapter 2 - UNCLE JUSTICE

12 Oct 2024

5970

kalleshiba. bai amsamun ba nima kuma bandamuba da r'ashin amsawarshi tashiba, hali zanen dutse.
Ainakarasa kawai inda da daddy yakke naduka nasaka mashi rigar sanyi, da hula, nakuma tsugunnah inna saka masa socks. inna tayi mishi mitar bana hanashi fita da a'suba batareda y'asaka k'ayan s'anyiba. ciki ciki nake maganar, duka nasan dole duk yanda nayita indai "uncle justice" sai yajiyoni. t'unda dama haka kunnensa yake tamar "speaker" saboda daukar sauti.

Yi hakuri Aunty fareeda! bazan kara mantawaba! nashafa kanshi nace yauwa "that is my boy" mukayi m'urmushi suka wuce. jin za,atada sallah! natshi little fareeda itama tanuna jin dadinta kamar yanda daddy yayi, sosai dagani nah. k'usanma tafi d'addy dauki.

Muna gama sallah! nafara koyamusu adduo'en azkar! har zuwa wani dan lokaci, asannanne sukaje suka kwanta, nikuma nadauko quraninah nafara karantawa.

har kusan lokacin misakin 8:am tukunnah, naje sashen baba mairo amutuce mukagaisa. tukunnah nashige k'itchen. kasancewar Aunty sam ita batada ra,ayin ajiye yar aiki sam ita komai ita takeyima yaranta da m'ijinta sai yanxu ne da ciwo, yafi karfinta, dole tasa baba mairo ke dawainiyar sanwar, amma itama aduka sanda nazo gidan to tahuta da shiga m'adafi k'enan komai nikeyi saidan abunda ba,arasaba.wannan kenan.

kwabin a'lkubus nafara, hadawa nadada da yar fulawa da a'lkama dan innason yayimun laudi sosai, t'unda nasan shi "uncle justice" mutumneshi mai son cin abinci mai nauyi da safe, hakama da rana, da darene dai kawai bifiye son abinci mai nauyiba. acewarsa yanasaka kaji j'ikinka yayimaka nauyi.

Niwani lokacinma nakanso na karyata idanuna, naganin yawan abincin dayakeci.sai naga kamar ba z'aiyiyuba ace acikin mutane, anna samun jama a irinsu. duk d'ahaka b'aisaka c'ikinshi yayi irin g'irman nan ba. domin yana kulla da jikinsa sosai, da motsa jinni.

Sanin cewar sukuma y'aran sam basa son irin cimar babansu, sunfison kayan makulashe, y'asa sukuma nahadamasu pancake chese, da daffafiyar madarar shanu. inna sauke ta d'azafinta a m'adadin nazubamata sugar, sai nasaka zumaa. najuye a places domin karta huce.

M'isalign karfe tara nagama hada komai asaman dinnig na w'uce d'akin nasamu yaran, suntashi har sunyi wanka, sunsaka uniform dinsu na islamiya.sun riga da suntashi da "orientation" mai kyau, domin suma suna "dealling" da lokaci sosai suke bama time "Value".


⚖️ *UNCLE*JUSTICE*⚖️

*STORY WRITTING BY* *UMMU SHAREF*

*DEDICATED TO UMMU* *SAYYID*

*A FISRT TIME WRITER*
*
*WANNAN* *LITTAFI *NAKUDINE**

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNTNUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ* *3195366407*

*KITURO DA KATIN WAYA* *NA 200 ZUWAGA WANNAN LAYIN 08036833612 KUMA KITURO DA SHAIDAR* *BIYAN DUKA *WANNAN* *LAYIN.*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWAN DAKE CIKIN LABARIN*

*LABARIN KUMA* *KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KO WASU*

*IDAN KINSIYA KIKA KARANTA KIKABAMA YAR UWARKI KO KAWARKI, KO A GROUP NAYAFEMIKI*

*DUKKANU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

*FREE PAGE*
*iv*

N'ajasu zuwa adinning Table, nahadama kowa nashi. k'uma nace kowa yayi kokari ya cinye nashi. Najuya k'enan da son z'uwa d'aki nahango uncle justice. rike da Aunty raheema.

Sunafitowa, y'anarike da ita sunatakowa ahankali. d'uk illahirin kulawarsa, t'ana gareta, yi yakeyi tamkar z'aiyimata lufashi.

Tun kafin su karaso na tsugunnah har kasa nafara gaiyarda "uncle justice" inna kwana uncle batareda ya kalleniba "still" hankalinsa nagurin aunty yace lafiya kalau, atakaice sannan namayar da, hankalina agun aunty raheema,

I'tama nagayar da ita da murmushi a fuskarta "as usual" ta amsamun, namata yajiki tace d'a sauki. itakuma tayimun sannu da, aiki a godiya nidai ban tsaya amsataba, nayi gaba abuna. inna maicewa kai Aunty yiwa kaine ai.

Nayi wanka nashirya tsaf, nakwashe kayan ayara suka cire nasaka a waching machine nagyara dakin, nadauko wani littafi.

Danake maseefar so. sam banagajiya da karantashi, wani balaraben kasar yamen. ne yarubutashi, littafin addini ne, amma yayi amfani a zamani a yanayin rubutun.

"I'n a mothern way" wato [try to feel it my way] naji Aunty ta kwallamun kira daga palour ban fitoba saida nasaka hijjab. b'ayan na amsa mata, kiran amma wannan dabi a'tane d'aman har nasan uncle nagida to komi zanyi dole, sai nasaka hijjab. bana sakewa ne duk da dai, nasan h'ankalinsa sam baya baya akan kowa, sai matarsa.

Nashiga palor naga Aunty tabata fuska. tanacemani saunawa tasha fadimani da cewar dan Allah narika sakin.

J'ikina again tamkar inna gidanmu cikin langwabar da kai, nacemata toh Aunty.

Amma kuma kinsan idan har "uncle justice" yana nan bana sakewa soasai, ke aunty bazaki gane, irin shan mur d'insaba t'unda k'eba yayi maki, t'ayidariya tace dama nasani.

"Uncle" dinkine matsalarki, to amma yanxu yar yaya Asiya ko break fa bakiyiba.

k'inkoma da ki kinason ya'ya Asiya ta tuhumeni, koh tunda kozuwanki yanxu saida tayimun kashedin narika yimiki M'agana sosai. akan chin abinci duk aikin nan da kikayi, amma kuma ace bakichi komaiba, kuma kinkoma kin kume kanki, adaki,
gashinan abinci yayi dadi. "uncle" dinku sosai, yake ta santi, kasancewar nadan kwana biyu banyimishi alkubus ba.

Bakiga yanda abun yayimishi da diba. nidai nayi murmushi tace maza mazo kiyi break freeda kafin nabata da ke yanxu. aladole naje wurin d'inning section, din din nahada complex da madarar shanu, mai zafi akan dole. zanyi break yanxu da so samune. zanso tabarni har zuwa 11 haka.
Nafi jindadi nadan t'siya madar shanun, nafarsha tun a'chan din inna tunkarowa.
Naga aunty tarufe h'anchinta tajuyar da kanta, narahin annin dalilint'a nayin h'akan, nayi sauri nakara so, kusa da ita.

Aikuwa inna kaiwa tana yunkurin amai, kafin ma ta tashi har aman yazomata anan ta tugunnah taringa kwarashi, kamar zata amaye yan hanjjinta. kakarin amantan ne yafito da "uncle justice" cikin dan fushi, fushi, fada fada, yake tambayata me akayimata yasakata amai, atake jikin y'adauki rawa dan ni wallahi duk d'uniyar nan bayi mutumen danake tsoroba wanda bana son ko hanya tahada ni dashi tamkar "uncle justice"
inna tambyarki k'inmun shiru! Yafad cikin daga murya! yayimun Magana atake hawaye, suka cika idona. nafara inna inna, toh me zance tun da nima kaina bansan dalilin abunda yasa ta ammanba. inna banda abunshi mara lafiya dama ai ba arabashi da amai.
Nida banma san ainihin abunda kedamuntaba nadai santa da ciwon astmah.kuma cronic yana yawan tasarmata, lokacin z'afi ba irin ynxuba, da andan fara sanyi bata c'ika samun attack ba tunda ita asmat tata zafine batso.

Dan Allah ni janye daga nan kiba mutane wuri sai antambayeta tabbudema mutane idanuwa simi simi nidai na tashi nabar wurin. inna maiyiwa aunty fatar samun lafiya. loma meyake daminta yana r'ike da ita harta gama d'aukarta yayi sunkutukum d'inta duk g'irmanta kuwa domin balaifi Aunty Raheema tanada jiki. g'ata doguwar mace, baba mairoce tazoda mopper da tsintsiy ta g'yara wurin nidai binsu nayi da kallo kodayake ahkikanin g'askiya duk wanda yake mu amala da zuwa g'idan to tabbas sai dai yadinga dauke kansa. saboda mutum neshi b'aturen gaske, kuma balarabe, atsarin zaman takewar rayuwarsa.
Amma kuma azahiri gaskiya kuma su fulanine uwa da uba domin haka halayyarsa take shi agaban kowa yana i'yya nunama Aunty Raheema k'ulawa dan gane da a'bunda yashafi r'ike hannu "huggin" kokuma "kissing" ko yajefetada kallon love haka ko smilling, ko agabanma waye.
hakanne yasa itama din Auntyn Raheemar takebashi kulawa ta musammamn ita ko buki ake ba,a cika sakata cikin sha,aniba sam. k'asnacewar shi saboda y'anayin halittarsa kotafiya z'aiyi ta kwana biyu, ko ukku dai zuwa sati to sai yatafi da ita.

I'dan kuma yana g'ida to suna tare ko a dakine, kokuma palor, shi uncle mutumne d'aya yadda dacewa anasamun r'ayuwane i'ngantattaciya taa dalin lin yiwa iyaye biyyayah, da kuma kusanchi da kyautata tama i'yali da nunamusu kulawa dakuma so da kaunah. Wadannan sune manya, manyan jigajigan cigaban rayuwar namiji, d'ajin dadinsa da walwala.

Dan wani lokacinma har a kitchen yake bin Auntyn dadinta tada y'ama i'dan yafita aiki sai misalign karfe karfe biyar, zuwa magariba yake dawowa.
Amma duk da haka, duk yanda aiki y'asha kansa duk l'okaci bayan l'okaci yakan kiarata awaya y'aji yasuke ita d'ayara.


A'dakin kuma sunashiga toilet yawuce da ita, ya g'yara mata j'kinta bayan sunfitone yake tambayarta, kome tasakata amai
atake tabata fuska a'gaskiya dear abunda k'ake baka k'yautawa ta ya'ya y'arinya tana iya bakin kokarinta akan i'yalinka, amma ullum baka gani.

Shima c'ikin sanyi "please am sorry" amma banason wani abunda yasamu cikin nan ne. shiyasa "somany times I can't control my anger" zeeta abu idan yadangancekine " am sorry "wallahi nakanrasa dukkan natsuwata. na kwallafa raina kwarai aknaasa, barinma da l'ikitochi suka tabbatardacewar da akwai matsala mai tarin yawa, y'asa nake g'ani kamar idan nayi i'yabakin kokarina komai zaitafi dai daine.
k'uma yau kusan kwananki nawa b'akichi abinci maid an nauyiba saai yau sabodda haka bakiji d'adin danajiba amma saigashi k'in amayar , ita dai aunty tana kokarin k'wanciyane shikuma yanata aikin mamamtsa mata k'afa. take gayamishi kamshin daffafiyar madarar datajine ya t'adamata z'uciya wanda har alokacin wani amman ne ketasar mata amma babu komai acikin c'ikin dazata amayar din sannin cewar uncle b'aya wani chin abinci mai nauyi da dare yasaka banshig kitchen din da wuriba har saida na idar da sallar magariba t'ukunnah nashiga k'itchen din duka da dai dama tundazu nagama g'irkin rana nafitar da k'aji guda ukku natasasu kuma nabarsu anan cikin rowan tafasar kafin azima ingeridians din zasu kara shiga jikinsu wato kayan hadi da maraice dayaran sukadawo daga I'lsamiya.
k'asancewar lokacin zafine bada wuri ake kiran sallar magaribaba. yasa nace musu suzo muzagaya " playground" idin da ke a "back yard" inna son na dan dauke musu kewar da damuwar ciwon mahaifiyarsu, saboda duk gidan yayi tsit dayawa, ne
mudan motsa jiki duk dacewar gidan su aunty Ba wani irin mugun germane dashiba, kuma ba,azacemasa k'araminba, dan akallah acikin gidan Da akwai d'ajuna nabarci guda biyar da polor gida biyu sai kuma BQ, sai kuma bangaren baba mairo daki daya da plor, sai toile.
Gefenta kuma kitchen ne na tsakar gida da pit toilet, domin bukatar baki idan wata hiddimar ta tashi.

⚖️ *UNCLE JUSTICE*⚖️

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*
*
*DIDECATED TO UMMU SAYYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

**ZAKIBIYA 300 TA *WANNAN ACCOUNT* *NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ* *FIRST BANK 3195366407*

*KITURO DA KATIN WAYA NA 200 ZUWA GA WANNAN LAYIN* *08036833612 KUMAKITURO DA SHAIDAR BIYAN DUKA A WANNAN LAYIN*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWAN DAKE CIKIN LABARIN*

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WANI WATA KO WASUBA*

I *DAN KINSIYA KIKA KARANTA KIBAMA YAR UWARKI , KAWARKI, KO TURAWA A GROUP NAYAFE MIKI*

*DUKKANMU MASU* *LAIFINE ALLAH YA YAFE* *MANA*



*FREE PAGE*
*v*

D'ukkanmu cikin riga, da wando, na sport wears, muka fito. wata tafiya da A'unty Raheema tayi, t'ailand tasiyomansu.ni nawa pusher pink, na little kuma orange, daddy nashi deep blue,.

D'an karamin farin hijjab nasaka, tareda saka takalmin wasanni. trainers,
da gudu muka karasa play ground din.a inda daddy yakafe kai da fata yanacewa saidai ayi wasan ball, tunda last zuwana little ce tazabi wasanda za,a yi inda tazabarmana basket ball.

D'uk dacewa ba wani iyyawa mukayiba to ahakadai muketa i'hun wasninmu. muna nishadinmu, idan dadd'y y'abugomun nabuga ma little itakuma tabugama daddyn a gain,
ayayinda su Aunty Raheema da "uncle justice" suka b'ude window, da labule suna kallonmu. da dariya da kuma jinda d'adi ita Auntyn domin shi gogan bakace ga t'akka memmen abunda fuskarshi ta nuna ba.

y'ayin yanda nake shigewa cikin su little inna biyemusu, yanayima Aunty Raheema dadi. damani nariga da nasaba ko agida nake nakan b'uga wasanni so sai d'anida k'annainah da Abbanmu. duk lokacin wkends.

Wanda abba ma idan yayi ra ayin t'sokanarsu maman fareed, har tsokanarsu y'ake dasuma din, dasuje suma sudauro damara su zo ayidasu, kokuma ya auromusu yar sha tazo takoya masu. maman fareeda saidai tayi dariya ayayind umma salma kuma zatahau bakinta shikuma yafita yana dariya,

Mukan buga game sosai wani l'okacin mukan raba team din g'ida biyu ne, kasan cewar muhudune dama agidanmu. nice tafarko sai maibina Sadiq, sai kuma Aslam, sai autarmu khairat biyu maza, biyu mata, wani l'okacin nida sadiq muke manya kuma mukan zauna team daya. ayayind Aslam da kairat da abba suke nasu team. acewarsu su yarane zamuna rikayimus o'joro.

D'a lilin k'enan dayasa yaran gidanmu suka iya kalolin wasanni, daban daban saboda haka yaasa ko idan nazo gidan Aunty Raheema banajin ke war gida, saboda muna wasaninmu dasu little.
nakanji t'amkar inna gida, matsalata daya anan banida mai shgwabani kamar yanda maman fareeda keshagwabani. idan inna gida, d'omin lokutta da dama asman jikinta nakeyin barci. koda kuwa na ranane.
I'dan kuwa banada lafiya nadinga kuka k'enan Allah yayini da raki ita kuwa tadingi y'imun sannu k'enan da damuwa tamkar tamarda ciwon zuwa gareta, ayayinda ummu salma ma dayake zafi gareta dataga nafara zatabar wurin. domin bata iya ganii b'atayi fadaba, wanda t'asani hakan zaitaba ran maman fareeda gudun hakan sai tabar wurin kawai.

Anyi axumi anyi sallah! aunty raheema dai jikin har yanxu jikin Aunty Raheema dai, sai ahankali kodayake balaifi magingunan Islamic datakesha su habbatus sauda zaitun da dai suransu suntaimka mata soasi wurin samun lafiya balaifi..


yautaka,ma litinin wanda t'un asuba danayi sallah bansamu nazaunaba nayi karatun alqur ani bakasncewar ayua din yara zasu koma m'akaranta a yayinda A Aunty da uncle zasuje asibity domin komawa ganin likita
sanin haka yasaka tun ajiyan nagyara w'akena so inna tashi m'akadawa kawai nayi nabugashi sosai naskamishi t'afarnuwa farin magi da gishiri nasoya kosai na mai raida lafiya sai kunun t'samiya da yaji citta da kanunfari da lemon tsami nayi amfani madadin tsamiya, sai kamshin lemon tsamin yake yi,
sai tosted bread, da arebian banana milk shake, da na shiryama yaran sukatafi dashi school for break fast dinsu.

Darana nadafa farar shinkafa da miyar koren wake, da albasa, sai ferfesun busasshen kifi danahada da lemon cucumber. da farin zobo da nahada. nadahadama Aunty raheema kwadon zogale. nagam hada komai a dining din. ayayinda baba mairo ta gyara ko inna acikin kitchen din. nawuce daki nafara tilawar karatun qurani da bansamu nayi dazuba zuwa chan naji baba mairo na kwalamin k'ira tana fadimun anakiran wayata, ne nacemata dama nakansaka wayata a silent ne aduk sanda zanyi karatu kowane irine saboda banason "interactions" kowane irine.

I'dan inna karatu alokacin take gayamun nahada abicin acinkin kwanduna babansu d'addy zai aiko zamuje asibiti wannan yarinya ashe cikin kuma ya lalace sai anyimata Karin rowan nakuda anfitar dashi, k'asncewar aunty raheema tannada sunan yar baba mairo tafari y'asa bata k'iranta da sunanta oh ashe duk wahalar nan Allah yanufi ba rayayye bane.
atake anan naji hawaye suka yankemun zuciyta ta tsinke atak tausayin su duka yakamani domin nasan yanda "uncle justice" ya kwallafa ransa akan cikin nan, na aunty raheema , wanda innaga ko cikin littile baiyi daukinsa kamar wannanba kuma gashi akadauki shekaru ba,a samu waniba sai waccen da tarasu sai kuma wannan yanxu, dama t'sakanin little da dadyy bawata tsrewa sosai little yanxu tana cikin shkarae ta bakwai zuwa ta takwas a yayinda daddy yakea shekara shadaya .
munje mundauko su daddy a school tukunah muka wuce gidan mai martaba sarki a harabar gidan kawai muka sauke yaran, muka wuce asibitin aharabar asibitin muka hadu da uncle justice rikeda sharbi a hannushi daga dukkan alamu da masallaci yafito idanuns sunyi jawur alamar shiga d'amuwa sosai tabayyana atardashi, atake mukabi bayanshi zuwa dakin da auntyn take mukasamu nurses susn kokarin hada mata karin rowan nakudar sunce idan nakudar ta k'ankam sai suzo sumayarda ita dakin haihuwa ganinta k'awai danayi saina fashe da kuka, atake aunty tadagomun hannunta dab a,ayima Karin ruwa takirani inzo kusa daita. naje wwurinta cikin sanyin jiki tacemani nayi shiru mana karna kara dagama "uncle justice" hannkali haka kuma idan yaran suka ganki cikin wani hali tabbas zasu daga hankali su.

Nacemata ai shiyasaa bamu zodasuba aunty dole tasa nayi shiru uncle kuma yana rike da hannunta j'uya wa tayi zuwa gefensa tanayimas maganar cewa ya kwantar da hankalinsa tunda yasani cewar bata long labor baba mairo nata famar y'imata sannu hakadai mukayita fama harna tsowon awanni biyu a inda zance gaskiya aunty tasha wahala sosaai domin kuawa duk karfin halinta da d'auriyarta saida tanuna gajiyawarta tanayim" uncle justice" magaiyar ita dai ayinata aiki kawai afitar mata da cikin nan. Ya isheta.


*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*


*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK 3195366407*

*KO KITURO DA KATIN WAYA NA 200 ZUWA GA WANNA LAYIN DAKUMA SHAIDAR BIYA 08036833612*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWA DA DAMA DAKE CIKIN LABARIN*

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WANI KO WATABA*

*IDAN KINSIYA KIKA KARANTA KIKAMA YAR UWARKI, KAWARKI, KO TURAWA A GROUP HAJIYA NAYAFE MIKI.*

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFE MANA 🤲*

*FREE PAGE*
*vi*

A! g'askiya ranar, natausayama, masoyan biyu. sun bani matukar tausayi, a'take anan n'aji sam nikam ma rayuwar aure taficemun akai. k'uma sainaji c'ewar bazan kula samariba sam,

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login