Showing 3001 words to 6000 words out of 63397 words

Chapter 2 - ANGON MATA BIYU Hausa Novel

08 Oct 2024

4517

mijinki zai aura a bayanki take" sai guda kake ji kawai na tashi

Aisha tana daga dakinta tana jiyo duk abinda suke cewa, maganarsu bai dameta ba, tashi ta yi ta ga kofar bayi, budewa ta yi ta shiga, alwala ta yi ta dawo ta shiga jera nafilfilu tana kaiwa Allah kukanta

kawayen Haseena sun ga sha daya yayi ba alamun ango da abokansa, sallama suka mata zasu wuce akan gobe zasu dawo, haka tana gani suka wuce suka barta ita kadai, mamaki ta shiga yi sosai ganin Don bai zo ba, sai zuciyarta ta fara raya mata kodai yana dakin Aisha ne, bata tsaya tayi wani dogon shawara ba ta mike ta fita, direct dakin Aisha ta nufa babu sallama, ta samu Aisha kan sallaya tana wuridi

Haseena ta tabe baki "au ashe malama ce" ta fita tabar dakin Aisha ta cigaba da wuridinta, Haseena ta koma daki ta zauna tana tunanin me Don yake nufi da ita


A wannan daren Don da Wizzy club suka tafi suka sha casun su sannan suka kwaso yen mata suka dawo Hotel aka cigaba da sharholiya, Don yama manta dashi Ango ne

Washegari da sassafe Don ya duba wayansa ya ga missed calls na Abba da yawa, hankalinshi tashi ya yi, "ka da dai a ce Dad yasan ban kwana a gida ba, wanka ya shiga ya yi sannan ya fito ya sallami yen mata ya kara gaba

Haseena ta ci kwalliya cikin atamfa riga da siket, ta yi kyau sosai, ta zauna a falo ta daura kafa daya akan daya tana latse latsen wayarta, bata kula da shugowar Don ba sai dai kawai ganinshi ta yi a tsakiyar falo, kallanta yake yi sama da kasa, ta mike cikin murna ta je ta yi hugging dinsa, ya ji wani yarrrr, ta sake jikinshi tana fuskantarsa ta shagwabe fuska gami da turo baki "jiya ka barni na kwana ni kadai sai tsoro nake ta ji"
Salonta ya birgeshi sosai amma bai nuna mata ba, tsayawa ya yi kawai yana kallanta

Kara narkewa ta yi "Baby ka yi magana mana, jiya fa da kyar na kwana"

Shafa kumatunta ya yi, yayi karamin murmushin gefe daya don tsananin sha'awan ta ne ya kamashi, jin dadi ta yi don hakan yana nuna mata ta yi galaba, hannayenta tasa a tsakanin wuyansa ta kai bakinta saitin bakinshi tasa harshe tana lasar lebansa, tana kallanshi yana kallanta, kashe masa ido daya ta yi, bai san lokacin daya cakumeta ba ya kankame ta, saitin kunnanta ya kai bakinsa

"Muje ciki, zan ci" (dakyar ya fada)

Hankalinsu ne ya koma kan sallamar da a kayi, Aunty Rasheeda da Aunty Zainab da sauran yen uwa ne suka shugo, karamin tsaki Don ya yi

Aunty Rasheeda ta karaso tana dariya tana masa tsiya "gafa Angon mata biyu, Allah ya tayaka riko"

Zuba masa jajayen idanunsa ya yi ya ce Sis ya dai

"Lafiya lau"

Aunty Zainab ta ce ina wuni Yaya

"Lafiya lau"

Sannu Auntynmu, suka gaida Haseena ta amsa, da mamakinta ta ga sun tambayi dakin Aisha, hakan ya tabbatar mata da Aisha yer uwarsa ce, "akwai aiki ja, ta fada a zuciyarta

Ganin mutane nata shugowa yasa Don ya fita yabar gidan

Aisha murna tayi sosai da ta ga su Aunty Rasheeda, tashi ta yi ta rungume su, Aunty Zainab ta tambayeta ta yi breakfast, ta ce mata a'a, nan suka shiga kitchen suka hada mata breakfast suka kawo mata, ta ci ta koshi

Yen uwan Haseena da kawayenta suma duk sun zo, Haseena ta fara bawa kawayenta soyayyan da mijinta ya fara nuna mata, "wow" abin ya yi "so sweet"

Don da Wizzy zaune a dakin Hotel suna shan shisha suna hira

Don ya ce harna kosa dare ya yi na tafi wallahi, Haseena zata yi dadi sosai, kuma salon soyayyarta ya birge ni

Wizzy ya ce ai kawai ina fada maka ka saki jikinka ka huta da matayenka, ka ji dadinka kawai amma karka taba yarda suyi ciki

"Haba taya zan barsu su samu ciki, aiko sun samu sai an zubar"

"To ka dinga release out side mana"

"Allah ya kiyaye, me nayi kenan, ai dadi ya ragu"

"To ka dinga using condom"

"Don Allah ka daina wannan zancen taya zanyi na ci roba"

"To taya zaka yi ka hanasu daukar ciki?"

"Kawai magunguna zan saya na dinga basu suna sha"

"Shikenan ma ka kawo shawara"

"Amma ni ina tunanin ta ina zan fara soyayya da Aisha, ta yi min karama, nina saba da manyan mata"

Wizzy ya yi karamar dariya ya ce ai kuwa ka dai yi kokari ka dandana ni'imarta, kila ta baka mamaki

"To shikenan zan gwada na gani"

Suka cigaba da hirarsu suna shan shisha

Aisha ta sake sosai ganin yen uwanta kewaye da ita, haka suka kasance da ita har dare, da zasu tafi ta rako su harabar gida, tana kallansu suka shiga mota zasu tafi dai dai lokacin motan Don na shugowa, suka tsaya suka gaisa da Don, ita kuwa tana ganinshi ya sauka daga mota ta dukar da kai ta juya zata gudu ya dakatar da ita

"Keee! Ta tsaya cak amma bata waigo ba, karasowa ya yi wurinta ya zo gabanta ya tsaya, kirjinta nata dukan uku uku

"Baki iya gaisuwa ba?"

Da sauri maganarta na harhadewa ta ce "ina wuni" bai amsa ba ya kalleta sama da kasa, "tsoro na kike ji?" Ta girgiza kai alamun a'a

Wucewarsa ya yi sai da ta dan jira kadan kafin ta biyo bayanshi

Da shigarta falo tayi mutuwar tsaye tana kallan Hot kiss din da Don da Haseena suke yi, Haseena ganin Aisha ta yi saita kara kankame Don, Don ya rikice gabadaya daukarta ya yi kamar jinjira ya wuce da ita daki

A sanyaye Aisha ta yi hanyar dakinta, zama ta yi bakin gado tai tagumi tana tana tunanin wannan shine aure, itama dole haka zata yi, kuka ta fara yi tana nadamar yin aure

Haseena da Don fadawa suka yi kan gado, suna wasanni, muryar Don na rawa ya ce Baby sucking

Tuni ta kai kanta kasanshi tana sucking dinshi, wani irin nishi yake yi kamar ranshi zai fita, jawota ya yi ya kwantar da ita, ya kai bakinshi saitin kunnanta, "do you want crazy sex" kankame shi ta yi "yeah my luv" nan ya fara nemawa kansa sauki "Baby kina da dadi, kaima haka mijina kana da dadi"
Haka daren ya kasance musu cikin farin ciki, suna ta shayar da junansu zumar kauna


Aisha da sassafe ta tashi ta yi wanka ta yi kwalliyarta cikin wani leshi riga da siket, powder da pink lip kawai ta shafa, Aisha ba za ace mata fara ba kuma ba za'a ce mata baka ba, tana da kyanta dai dai gwargwado sannan tana da manyan bum bum wanda ke hade da hips, kirjinta kuwa ba wasu masu girma bane, sannan bata da kiba amma tana da tsawo ba laifi, tsabanin Haseena fara ce sosai, itama tana da tsawo, sannan tana da dirinta iya gwargwado

Ta bangaran Haseena kuwa tana jikin Don dinta a kan gado suna ta jin dumin junansu, wurin karfe goma Don ya janye jikinsa ya shiga bayi, tashi ta yi tabi bayanshi
Ji ya yi an rungumoshi ta baya, Haseena sai lasar bayansa take yi da harshenta, tana shafa kirjinsa, jawota ya yi ta zo ta gabanshi sai ya shiga mata kiss mai zafi, tana mayar masa da martani

"Baby kina da zaki sosai" ta yi far far da ido

"Kaima haka, dandanon ka ya yi min"

Fadawa suka yi kwaryar wanka suka cigaba da romance dinsu a ciki

Aisha da kyar ta tashi ta fito, kitchen ta shiga, babu abinda babu a kitchen din, sai ta yi tunanin ta hada musu breakfast, couscous da miyan kayan ciki ta yi, sai ta yi farfesun kifin tarwada, sai ta Zuba ruwa a flask, bayan ta kammala ta kai Dining ta jera, sannan ta gyara falon, tasa Air freshener mai sanyi da dadada zuciya

Aisha bayan ta gama ayyukanta ta koma dakinta ta zauna bakin gado

Haseena ta yi kwalliya cikin wani getzner doguwar riga, Tasleem ta kalli Don

"Ina kayan da zaka saka?"

"Suna can dakin"

Hankalin ta ne ya tashi amma saita boye "bari na je na dakko maka" ya dakatar da ita

"Zan je da kaina, ni nasan kayan da zan saka yau"

Zata yi magana bai saurareta ba ya fita

Aisha zaune bakin gado Don ya shugo babu sallama, tsayawa ya yi yana kallanta daga sama zuwa kasa, da sauri ta mike tana neman hijabinta, tana duba hijabinta yana kallan bayanta, yana ji a ranshi kamar ya je ya kama bayan ya rungume, lasar kasar lebansa ya yi, ganin hijabinta ta yi tana kokarin sakawa ya je da sauri ya rike, ya kwace hijabin

"Ke ina wasa dake ne, kullum sai na ce ki gaishe ni" tayi dai dai da ido kamar zata yi kuka

"Ka gafarce ni"

Ya cigaba da kallanta, wani sha'awarta ne ya dinga motso mata

"Ke tsoro na kike ji, ya kike haka? Ko ni ba mijinki bane?"

Shuru ta yi bata bashi amsa ba, tunda ya shugo dakin Haseena ta zo bakin kofar tana musu labe

Don rungumota ya yi jikinsa yana shakar kamshinta yana samun natsuwa, kuka Aisha ta shiga yi, sake ta ya yi da sauri ya tsaya kallanta

"Ke kukan me kike yi? Saboda na tabaki, to dan gidanku meyasa aka aura min ke Inba don na dinga tabaki ba, ina abin dana ga dama dake, ai da bakya so saiki zauna gidanku, wallahi idan na kara tabaki kina min wani kukan munafurci saina daka ki"

Karamar tsaki ya ja, ya je ya bude durowansa ya dauki kayan da zai saka, Haseena na jin alamar zai fito, sai tabar wurin da sauri ta je ta zauna a kujerar falo

Don ya kai bakin kofar dakin zai fita, Aisha ta ce muryarta na rawa. "Akwai breakfast a Dining"

Bai ce mata komai ba ya fita, Zuba gwiwowinta tayi biyu a kasa ta shiga sabon kuka, tana tunani a zuciyarta haka rayuwar aure yake, haka dai ta cigaba da kuka

Haseena tana ganinshi ya fito ta je ta rungume shi suka wuce dakinta, ita ta saka masa kaya ta fesa masa turare

"Mijina kana sona?"
Murmushi yayi ya dan shafa kumatunta 'ina sonki mana, kina min abinda nake so, Baby ina son sex sosai"

Tai murmushi "zan dinga baka yadda kake so"

"Da kuwa nayi farin ciki"

"Yanzu dai me zan hada mana na breakfast?"

"Akwai breakfast a Dining"

"Waya hada breakfast din?"

"Amaryarki"

Yatsine fuska ta yi, wani bakin ciki ya tsaya mata a wuya

"Muje mu ci ko?"

Bata ce masa komai ba suka fita, Dining suka wuce, Haseena ta shiga bude kulolin, wani kamshi mai dadi ya ziyarci hancinsu

Haseena ta tabe baki "daga gani ma ba zai yi dadi ba"

Don ya ce, yi kisa min, ya kamata kisan bana wasa da yunwa

Kirjin Haseena ya yi wani bugawa, ta shiga yin magana a zuciyarta

"Na shiga uku, nida ban iya girki ba ya kenan" ta wayince ta cigaba da serving bashi, tasa masa couscous da miyan kayan ciki, a gefe kuma ta hada masa shayi ta zuba masa farfesun kifin, sai ta zuba mata, kallanshi ta tsaya yi yadda yake kwasan girki, yana santi "eh lallai baka wasa da girki dole na koyi girki"

Bayan sun gama yin breakfast suka koma daki, to anan fa Don ya dakko wata kwaya yer karama da gorar ruwa ya mikawa Haseena

"Na miye?"

"Baby kinsan dai ba zan bakI wani mugun abu ba, wannan kwayar da kike gani na kara ni'ima da zaki sex ne"

Murmushi ta yi ta amsa tasha, sai ya yi wani ajiyar zuciya alamun hankalinshi ya kwanta, sannan ya ce mata bari ya je ya dawo, ta rakashi har harabar gida sannan ta dawo falo ta tsaya tana tunani

"Dole na koyi girki, ba zan taba yarda shegiyar yarinyar can ta yi min kafa ba, bama haka ba dole tabar gidan nan, mijina nawane ni kadai"

Dakin Aisha ta shiga ta sameta zaune a kasa tana jingine da bango

Aisha ta kalleta "ina kwana?"

Haseena ta galla mata harara "da ban kwana ba zaki ganni" sai kuma ta ja tsaki durowar Don ta bude ta shiga ciro kayansa gabadaya bayan ta gama ta fita dasu, ita Aisha ina ruwanta ido ta bita dashi

Don da Wizzy zaune a dakin Hotel, Wizzy sai kirari yake masa Angon mata biyu, kasha amarci sai kyalli kake yi, Don ya ce wallahi na more amarci, naji dadi sosai, ji nayi kamar zan mutu tsabar dadi

Wizzy ya ce Haseena kenan ko?

"Eh ita, Aisha dai yau dakinta zan kwana don kwadayinta nake ji sosai"

Wizzy ya kai wa Don hannu suka tafa "wallahi kana birge ni nasan"

"Sannan akwai wani abin daya birge ni da Aisha"

"Me kenan?"

"Ta iya girki sosai, breakfast din data hada yau naji dadinshi, sannan da alamu tana da tsafta, ta gyara ko'ina gida sai kamshi yake yi, kuma ka fi kowa sanin ina bala'in son mace mai duwawuka, Aisha na da su, banda wani buri daya wuce na ji na shige ta"

Wizzy ya yi yer dariya "to kai da matarka, hankalinka kwance duk lokacin da kaga dama zaka shigeta kuma zaka yi yadda kake so da ita amma fa ka dauki mataki gudun karsu dauki ciki"

"Haba ai tun a jiya na biya wajen Dr Najeeb ya bani kwayar dake dakatar da mahaifa daga daukar ciki harna tsawon shekara daya, na bama Haseena ma tasha, yanzu zan yi ta ci ne kawai hankalina a kwance"

Suka kara tafawa suka cigaba da hirarsu

Haseena zaune kan kijerar falo, tana rike da wayarta tana searching din Gidan girka girke, wani video na girki ta gani ta, ta shiga ta fara kallo, fried rice da kaza suke girkawa, tashi ta yi ta ce "yau zanwa mijina abincin da bai taba cin irin sa ba"

Kitchen ta wuce ta dakko shinkafa, kaza da sauran Abubuwa, ta dawo da videon baya ta shiga bin yadda suke yi, harta gama, ta zuba a kula takai Dining ta ajje

Ta wani sake jiki, "wallahi duk na gaji" kwanciya ta yi a tsakiyar falo, bachci ya kwashe ta

Aisha sallar azahar ta yi ta fito falo ta zauna don ta gaji da zaman daki, har yanzu Haseena na tsakiyar falo kwance, Aisha tana kallan Zee wold tana shan juice din kankana, ta dan jima tana kallo kamin ta tashi ta wuce kitchen, ganin kitchen ta yi kaca kaca, nan ta shiga gyarawa, bayan ta gama ta shiga sarrafa samosa, Arish porrage da strawberry juice

Don ya shugo cikin falon kamar kullum babu sallama, tsayawa ya yi yana kallan Haseena da ta yi nisa a bachci, yanayin yadda ta kwanta sha'awar sa ta motsa, ya karaso wurinta ya tsugun na yana shafa jikinta a hankali, a rikice ta farka, ganin Don yasa ta shagwabe fuska

"Kai ko, ka bani tsoro"

"I really need you Baby, let go in"

Ta yi wani farrr da ido, ya sa hannu ya cincibeta bai direta ko'ina ba sai dakinta kan gado, ta danyi wani kara kadan, ya tsaya a tsaye "suck me"

Tana zaune bakin gado shi kuma tsaye a gabanta, nan ta fara sarrafa shi

Aisha tana kitchen tana ta ayyukanta, bayan ta gama ta hada komai wuri daya, ta gyara ko'ina sannan ta je Dining jera abinci, ta ga kulolin abinci

"Au ashe ta yi girki ban sani ba" mayar da abincin da ta girka ta yi kitchen ta ajje sannan ta dawo dakin ta zauna bakin gado tai tagumi tana tunani, tana tuna abubuwan daya faru dazu, tambayar kanta ta yi "mene ne aure, mene ne zaman aure, me miji yake bukata wajen matarsa?" Babu me bata amsa

Daukar wayarta ta yi ta shiga searching din *AURE*

Bayanai suka fito mata ta shiga karantawa, bayan ta gama ta shiga tunani

"Na iya girki ina da tabbacin na tsallake wannan, tsafta nasan ina dashi iya gwargwado, sai Sex, ya abin yake ne? Taya zan iya shafa shi, taya zan iya masa duk wasannin nan, taya zan kasance a gabanshi babu kaya, taya ma ni zan iya tsayawa kallansa babu kaya, ta girgiza kai "inaaa ba zan iya ba"

Haseena da Don suka fito jiki a mace

"Baby yunwa nake ji"

Tai murmushi "ai nasan baka wasa da abinci hakan yasa tuntuni na gama girki na kai maka Dining

"Very good Baby"

Suna rike da juna suka je Dining suka zauna, Haseena tai serving dinshi, ya kalleta yay murmushi

"Good my Haseena"

Cokali daya ya kai baki, ya tsaya cak yana kallanta, ba zai iya hadiye wa ba ya dawo dashi, zaro ido ta yi tana kallanshi

"Meya faru?"

Ya mike a fusace "wannan wane irin abinci ne, kashe ni zaki yi?"

"Don Allah kayi hakuri, bari na je na yi maka wani abincin"

"Bana bukata"

Barin Dining din ya yi direct dakin Aisha ya wuce

Mikewa ta yi da sauri data ganshi

"Ina wuni" bai bi ta kan gaisuwarta ba

"Maza je kitchen ki girka min abinci"

"Akwai abinci a Dining"

"Nasan dashi ai na ce kije kitchen ki yi min wani"

"Tuntuni na gama, na kawo Dining na ga akwai wani sai yasa na mayar kitchen"

"To jeki kawo min, ina falo ina jiranki"

Ya fita cikin bacin rai, wani ajiyar zuciya ta yi sannan ta fita, Haseena sai safa da marwa take yi a falo, Don ya zo ya zauna, zama ta yi gefenshi "ka yi hakuri"

"Ai na hakura tunda akwai mafita, gaba saiki kiyaye"

Aisha ta karaso da plate din abinci, hada ido suka yi da Haseena, Haseena ta galla mata harara, Aisha ta kau da fuskarta ita ko a jikinta

Aisha ta durkusa gaban Don ta aje faranti a kan center table, ta shiga serving dinshi, Arish porrage ta zuba masa a plate, ta dauki wani plate kuma ta zuba masa samosa, saita tsiyaya masa Strawberry juice a cup, kallanta kawai yake yi yadda take yin komai nata a natse cikin natsuwa, bai taba tsintar kanshi ba a halin da yake ciki a yanzu ba, wani farin ciki kawai ke ziyartar zuciyarsa

Aisha ta gama ta mike ta wuce dakinta Don ya bita da kallo, Haseena hankalinta ya tashi sosai sosai amma ta danne zuciyarta ta ce

"Baby kalle ni mana"

Kallanta ya yi, ta yi far far da ido, ya dan yi dry "to sa abincin ki ci"

Ta yatsine fuska "bana jin yunwa"

Don ya fara cin abinci kunnansa na bada wani sauti, sosai yake santi, Haseena kuwa bakin ciki kamar ya kashe ta amma tana kokarin danna zuciyarta sai masa hira take yi, bayan ya gama ta tattare kayan ta mayar kitchen sannan ta dawo ta fada jikinsa

"Baby sex" ta fada tana lumshe ido

Ya ja kumatunta "to muje daki"

Suka tashi suka tafi daki, romance dinsa ta shiga yi tana masa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login