Showing 6001 words to 9000 words out of 26787 words

Chapter 3 - RUFDUGU 2.txt

Unknown   

04 Oct 2024

1282

Hamdan da sadauki Barat sukashemata dafara tayi tunani kilkace yaranne taigarkuwa dasu to amma yanxu ta yanke shawara tanazuwa zata kashe tsinannu domin rage wutar fansa, kayyasa sarauniya tashamamaki Lokacinda ta,isagurin ranta yaimutukar baci tajikamar tahadiyi rai tamutu 'karshedai tatakarkare takwarara uban ihu ihunda yaratsa ilahirin binnin Tamolika ,komai yasa sarauniya wannan ihu ,indai kanaso kaji to sai kanemi littafin Rufdugu 045 ,kuma zaku iya samun littafinne innaga ruwan comen to sai yau immuku cikakken labarinn Metaken Zaki yabayyana kafin zuwanki sarauniyataaa
RUFDUGU
SSSSSSS-045
Turkashi Sarauniya Molika tasukwani dokinta taiyamma tanufi wabila domin tariski shugaba fatan datawagansa wanda sune suinasaran kame Unaix da unaixa dakuma tawagansu dakaru dubu arba,inne kebinbayan sarauniya molika kusan dukansu sadaukaine cikinsu dawuya kasamu wanda sadauki Barat baikashema'dan uwaba danhakane kowannensu ke'dokin isa wabila domin aima Unaix da unaixa kisan gilla agabansa

Itakanta sarauniya Molika loxar babu abinda tarika tunani sai tunano irin kisan gillan da Sarkin yaki Hamdam da sadauki Barat surikama dakarunta tabbas intakashe Unaix da unaixa zatarage radadin fansa takumasan zataimatukar 'kuntatama rayuwan Barat domin aduniya babu abinda yatsana face ata'bamasa lafiyar 'yayan 'dan uwansa , sarauniya taimirmushi tace tabbas yauranan 'daukan fansane narantse ayau sainama Unaix da unaixa mummunan kisanda duniya baxata mance dashiba
Taxaburidokinta tazugamasa bulalan'karfe doki yafuta agujee dakarunta surufa matabaya kaikaikai tundaga nesa tafara ganin bakon al,amari tahangi dawakai awarwatse dakarunta fululu akasacikin jinii dawansu ammusu kisan gilla tahanyar fasa 'kokunan kansu wasu ankakkarya 'kasusuwansu yayinda wasunsu aimusu tsargan rama abin kamar karo da aljannu dafari ganitake kaman amafarki amma data isagurin saikomai yaxamemata gaske taga tarin kawunan dakarunta ayanke antaresu gudaya jini nata kwarara gangunan jiki fululuu kaikace anshayasune ,

Tabdijam lamarin yatashi hankalinta tatakarkare takwarara ihu tazagi rana tazagi wata daga bisani taiduba ixuwaga sadauki Fatan wanda kedurkushe bisa guiwowinsa yanajiran hukuncii

Taimasa wani irinkallo tace kaitsinanne maza kabanilabari wanene yakashemin dakaruna kuma meyasa kaibaka mutuba

Kansa nakasa yace kigafarceni yashugabana kamar yadda kihadanida dakaru dubu saba,in cewaa inbi sawun Unaix da Unaixa imfaraucesu inkamomiki su araye tohakanayi nakwashixugarmaza munketa tajin Ham munriski dutsen Xum kwatsam muikicibis dasu adajin kimkal suja tunga muma muja tunga ,nakaremusu kallo kuma na irga yawansu sainasamu su 'dari ukune da sittin dabiyu harda unaix da Unaixa

Hakanne yasa nakwashe dadariya inanunasu dayatsa inacewa kaitsinannu kusani kunfaa tarkona lallai xaifiye mukukyau kusauke makamanku sannan kubini zuwaga sarauniyata kokuma inkaiku takarfi bayan nakashe fiyeda rabinku ,Fatan yagirgixa kai yace tabbas Unaix da unaixa jinin yakine sambasa tsoron mutuwa domin ido acikin ido Unaix yadibeni yacedani kaiii wswan banxa kasani inhar Jumkawa sudaga takubba basa saukewa mufa bamusan komaiba sai yaki sam mutuwa bata bamutsoro domin muda ita abokan wasane,

Kayyasa zafafan kalaman Unaix sunfusata Fatan sai yakwarma ihu tareda bada umurnin afkawa jijjigi dakaru dubu saba,inne sui'dauki kan Dari uku damotsi

Yasalamm babu tsoroballe fargaba Unaix yazaro bakadakwari tuni suma dakarunsa sudauko kuma sudana atare susaki atare wayyo atare kuma alokaci guda kibau 'dari uku dasittin dabiyu suifutan burgu su afkama dakarun fatan kayyasa namfa mutuwa takwashi nata domin saida kowace kibiya tahallaka dakare biyar wanida'din masifa shine Unaix dadakarunsa basu tsayaba suci gabada harba kibau dasauri kamar gilmawan walkiya suna harbinne suna jadabaya sai sunyi tafiya sumbada tazara kawai saisujuyo tareda kaifarmakin haarbi tahakane sukashe fida dakaru dubu goma suma samada dubu goma mummunan illa

Hakan yafusata sadauki fatan yakwarma ihu yanametsinema dakarunsa gamida la,antarsu yanacewa kaiconku yaku dakarun tamolika ace ku dubu saba,in dakaru dubu goma nashirin koranku lallai kunadabda barin mummunan tarihi aduniya
Tabdijam xafafan kalaman na Sadauki fatan sunhassala tamolikawa saboda haka sui'kundumbala gamida kunan bakin wake su afkama Jumkawa bakidaya jijjigi tofa ananne akwasota sabon yaki yakece masifa tasamu gindin xama yayinda mutuwa tarika kaikawo tana waftan mekaran kwana tanajefashi lahiraa , tabdijam awannan yaki tamolikawa sunkwashi kashinsu ahannu domin Dakarun Jumki 'dari uku sunkasune gida hudu gabas dayamma kudu da,arewa suna gudanar dayaki iri'daya atare suke kaisara atare sukekai suka kuma ataresuke bakansu kariya hakanne yasa surikita tamolikawa surika yimusu kisan kiyashi cikin abinda baiwuce sa,agudaba saigashi ankashe dakarun tamolikawa fiyeda rabi amma Jumkawa basurasa mutun hamsinba

Hakanne yafusata shugaba fatan danhaka yakira wasu dakarunsa su tamanin dakarune namusamma bays aikidasu saitabaci na yaimusu umurni cewa lallai dukame masa unaix da unaixa araye domin suni tushen tsiyan sune kefudda duk wani sumfuri namasifa dabala innda ake saukema mutanenta, nan dakarunnan tamanin surabu gida biyu arba,in arba,in sufada cikin da,iran yaki basa farmakan kowa kawai suna kare farmakine yayinda wsni yafarmakesu ammabasa meda martani

Ahaka kowani sashi ya,isaga abin farautansu kawai saisufudda wata ragan 'karfe sushammaci Unaix da unaixa kamar akin tsafi suwstsa musu ragannan Unai da unaixs sunyi iyayinsu sukauce amma ina summakara saigasu andunkulesu acikin raga hakanne yasa dakarunsu suxubda takubba sumika wuyaa Shugaba Fatan yadubesu yabushe dadariya acedasu kaitsinannu tofa yanxu kunshiga hannu kaitsaye xankaiku xuwaga sarauniyata domin taimuku hukunci

Daidainanne sarauniya tadubeshi tace kayi nasaran kamesu tomenene kuma yacanxa maka lissafi

yace kaico kigafarceni yashugabana bayan nakamasu suda dakarunsu nakuma karbe dukiyarsu saina tahodasu domin inkawosu gareki to ahanyar dawowammune agindi dutsen wabila darana tsaka balbalin bala,in damusifa ta afkomana indakasan saukakkiyar annoba daga sama kamar gobara daga kogii

Tofa meyafaru Auwalu yace lokacin shanruwa yayiRUFDUGHU 046

CIGABAN+WANKAN+WUTAH
Sadauki Fatan yacigabada Sarauniya Molika labari cewa, ranki yadade kamar yadda nafadamuki munkama Unaix da Unaixa dasauran dakarunsu bayan kairuwa rana saboda haka nataso 'keyarsu domin nakawo mikisu araye kamar yacce kike bukata munyi dogiwar tafiya munketa saharar fali menisan gaske gatsananin rana garashin ruwa da abinci tabbas dakarummu dadawakammu sungalabaita harmawasuna shirin sarewa ganin hakanne nadaga murya inacewa Tamolikawa kusani bazaiyuwu muyada zango acikin saharaba danhaka mudaure mucigabada tafiya nangaba kadan zamuriski dutsen wabila kumadai kunsan gurine dausayi dakwai ruwa da itatuwa masu'yaya to ananne zamu yada zango bayann munsamu natsuwa saimucigabada tafiya zuwa Tamolika dawuya dakyar dakarummu sujure har mu,isa wabila muyada zango ajikin babban dutsen wabila domin nanne itatuwa sukai sansani tuni nasa adaure Unaix da unaixa ajikin wata'katuwar bishiyar yardi sannan nabada umurnin anemi abinci da abinsa kuma ahuta nabada rabin,sa,aga kowa, tuni dakarummu suwatsu acikin dajin kowa yafarauci abinda zaici cikin dakiku goma kowa yadawo da,abinda yasamu saikuma mudukufa cin abindamusamo, kayya lokacinda hankalimmu yakoma kan abinci da abinsa to alokacinne me,aukuta,auku ,sadauki Fatan yagirgixa kai yace tabbas Sadauki Barat dodone ubanbala,i kuma ajaline metaddanakwance, kwatsam muji ankwarara ihu dakururuwa asaman dutsen Wabila ihune tayatashi hankalimmu yakuma furgita dawakammu dasauran namin daji
Hakanne yasamumike atare taredakai idanummu saman dutsen domin musan mekeshirin aukuwane Hmm aisamui toxali da mutuwa da'danta atsaye sunashirin afkamana Sadauki Baratne cikin mummunan shigan yaki yaijuguf yairishim kamar wani dodo kaodaganinsa kasan babukomai aransa face Dillancin mutuwa takubba biyune ahannayensa kana ahagunsa akwai yaronsa Sadauki Farhan shima yaishigane irinna babannasa wayyo tabbas mutane sunyi gaskoya dasukecewa Zaki yahaifi Zaki domin da Barat da Farhan gurnani sukeyi kamar Mahaukatan xakuna cika sukeyi suke batsewa kamar zasufashe ,daga saman dutsen Sadauki Barat yadagamurya yacedamu yaku taron tsinannu tambadaddu kuma asararru kusani kunyi kuskure babba dakufarmaki yarana unaix da unaixa yayin xuwansu fatauci adalin wannan zunubinnaku zammuku kyautar mutuwa dukkanku, sadauki Fatan yace kalamansa sunfusatani kumadai alokacin inajin cewa bawai sadauki Barat ba koda shida 'dan uwansane sarkin yaki Hamdan da babban yaronsu zaffar subayyana tofa inajin zamu,iya dasu domin munada yawa sannan suna,acikin yankimmune danhaka nadaga kaina sama tareda daga murya nacedashi kaitsinanne kasani bama iya Unaix da Unaixaba tabbas yau kaima saina kamaka sainajaka akasa nakaika gaban sarauniyata tahukuntaka kamar bawa,
kaico tabbas kalamaina sunhassala 'danda uban domin wani gunji suyi sukalli junansu kawai sainaga suntunkari wasu manya manyan duwatsu afusace abinmamaki girman kowani dutse yakai girman 'daki amma sainaga kowannensu yafara kokawa da'daya dafari nida dakaruna bamugane mesukenifiba ammadaga baya saimugane waiso suke sudauki manyan duwatsun hakanne yabamu dariya domin a,iya tunanimmu koda sadaukai gomane sutaru domin 'daha dutse 'daya bazasu iyaba, yowani irin karfine da Barat da'dansa Farhan dazasu iya daukan daidai yomudai awannan lokacin lamarin dariya yabamu kawainida dakaruna saimukamayimusu dariya harda kyakyatawa amma sukuwa saisucigabada kokawa damanyan duwatsun daburinsu na'daukansu kayya tabbas masu iyamagana nacewa naci damben kuturu kumadai abinda yabaka dariya yabbas watarana zaisaka kuka domin munacikin kyakyatawane muga Sadauki Barat yamotsa 'katon dutsen ilahirin dutsen yamotsa gamida bada wani 'kara jijjigi anam mukai shiro al,ajabi yakamamu domin narantse ko sadaukai goma bazasu iya motsa 'katon dutsemba amma munaji munagani sadauki Barat yagirgije dutsen kuma yaisamadashi kaikace aljanine lsmarin yakara furgitamu domin farhan ma yasungumi nashi yaisamadashi hmm mu atinanimmu sundaga duwatsunne domin sununamana iya adadin 'karfinsu ,inaa ashe sundaga duwatsunne domin aikomana da sakon mutuwa

Domin sunadaga duwatsun saikawai sifuskancemu muda muke 'kasan babban dutsen sucillo mana manyan duwatsun gudabiyu kayyasa nammfa muhangi mutuwa afili duwatsun suyo 'kasa jikake rigigigii tiiii suna'kara kaikace duniyarce xatatashi sannan suntaho damukarraban 'kananan duwatsu da itatuwa dasauran abubuwa masu hadari

Kayyasa aikafin kace haka munfarajin ruwan duwatsu tako,ina nammfa dakarummu sufara hallaka rundunammu tafashe mutanemmu sufuta ahayyacinsu kowa yaitakansa yanatsoron mutuwa tohakanne yahaifadda karo dakaro inda dakarummu da dawakammu surika karo dajuna sunazubewa a'kasa duwstsu nadannesu sunamutuwa ,wayyo tabbas Hatsabibi baiyiba mundin kunagaba dashi ashe Barat da Farhan suma sunbiyo zugan duwatsunnanne sunyo 'kasa ,alokacinda mukeshirin samunnatsuwa tosu alokacinne su'kariso garemu kuma basujiraba sufara aikinsu su,afkamana dasara dasuka sukara rikitamu surika yimana kisan gilla wani babban bala,i shine tini sukunce Unaix da unaixa dasauran dakarunsu wanda dukansu zababbune kuma kwararru danhaka sutarwatsa jama,ammu sukashe nakashewa wasummu sushiga dajii domin tsira darayuwa a'karshedai Yarage babu dakarummu kodaya saini kadai hakanne yasa Barat yadubeni yaimurmushi yacedani kai Fatan baxan kashekaba domin yakin baixo 'karsheba lallai kashaidama sarauniyarka cewa nida yarana munnufi Damshak damin fatauci intacika sarauniyar tamolikawa tabiyo bayana ta'dau fansar jama,anta damukashee

Yayinda Fatan yagamaba Sarauniya wannan labari saitamaida hankalinta bisa kallon tarin gawawwakin jama,anta dasu Barat sukashe tabbas ranta yabaci fiyeda kima tacika tabatse akarshe takwarara ihu har sau uku sannan taishiruuu natsawon lokaci

Cankuma sai agatakama murmushi tanamurmushi saikuma takama babbaka dariya kaikace tazarene hakan yaba dakarunta mamaki domin basusan menene dalilin dariyantaba saida taidariyar ta,isheta saitadaure fuska tadubi Sadauki fatan tacewani sakon Barat yabaka xuwa gareni Fatan yace cewa yayi shida yaransa Unaix Unaixa Farhan sunnufi Damshak domin fatauci yace inkin isa kibiyoshi domin daukan fansa dakarunki dayakashe miki, taimurmishi tace kena yanxu sarkin yakine yarage abinnin Jumki shikadai domin shima shu,uminnasu Zaffar yanacan yawon duniya sukuma suntafi fatauci saitakyakyace dadariya tace bazamubi bayansuba ammakuma zamushirya babban runduna irin wacce bamutaba shiryawaba zamunufi Jumki lallai saimunyi fatafata da Jumki saimunkashe kowa munkone binnin tayadda idan Barat da yaransa sudawo suga munshafe binnin adoron duniya zasu hadiyi rai sumutu,

Jinhaka sai Sarkin yaki Anxar yace dakyau shugabana tabbas kinyi babban tunani lallai mugaggauta aiwstarda hakan saidai dakwai shawara 'da Zaffar da yarima Ammar datsohom mijinki dakuma 'yarki Tamlika sunatare kuma sunnufi Najran domin haduws da Gimbiya binnin Najran tofa indai har su,isa Najran dakwai matsala yakamata kafinsu isa a,aikamusu dasakon mutuwa, jinhaka sai sarauniya tadubi bokanyanta alira tace gareki hatsabibiya uwarhatsabibai
take bokanya tasabi gunaguni dasambatu saigawani sarkeken aljani yabayyana agabanta yaigaisuwa yanamecewa lafiya Uwar,ifritai menene bukatanki abiya miki yanxunnan Alira tace dakwai wata 'karamar tawaga tanufi Najraran lallai babubukatan su,isa najran kamata yayi suwuce lahiraa aljani Kilaxu yace angama zankawo miki kawunansu kafin ku,isa jumkii sai yabace bata, sarauniya tace kumaxai iya Bokanya tace bakin ifritine yanda runduna metarin yawa babban abinkunyane agareshi yakasa kashe 'dan adam danhaka zaiyi iyayinsa domin shafe Zaffar datawagansa aduniiya ,jinhaka sai Sarkin yaki yacedasarauniya to yazaiyida 'yarki Tamlika datake taredasuu

Dakakkausan murya sarauniya tace adomin inceci Mutuncin 'kasata zan,iya sadaukaddarayuwata towacece kuma 'yata indai zamusamu nasara to ahada da,ita damanasani tunda sukahaduda mahaifinta tarabu damukenan

Tuni sarauniyar Tamolika molika loxar tashirya runduna medaukeda sadaukan fama miliyan Hamsin sunufi Jumki daniyar shafeta aduniyaa, to ayayin tafiyarsune Sarauniya molika tadubi bokanyanta alira tace Zaffar yama yariman daji ammar damahaifiyarsa alkawarin karbo musu Sadauki Haiman daga hannun Sarki Dusar yayalamarin yakasance

Bokanya taimurmushi kuma tai ajiyar zuciya tace aibabban labarine kuma masiface ta auku wanda jintama babu dadi domin anci rayukan yammaza anxubda jini tamkar ambaliyan teku tadubi sarauniya tace tabbas koda ace sadauki Zaffar mutunne tofa shaidanine acikin mutane kuma annobane daga annobar duniya narantse shi saukakkiyar masiface daga ubangijin sama Afusace sarauniya tadakamata tsawa tace labarin abinda yafaru nace kibamu bawai kiyabi makiyina agabanabaa Bokanya tace kigafarceni shugabana ga yadda al,amarin yafaruuuu

Todomin yadda yafaru saikujirani kuma abiyoni da Comen akalla arba,in , inko yagaza haka labarinku bazaixo dawuriba ,

Inamika Godiya gawadanda sutoromin da data wasukuma sunturamin kudii nagode Allah yabar zumunci tabbas najidadi tomin kanema abaka shine soyayya NGD ABOKAINARUFDUGHUU
047
,,,,,
Bokayan Alira tacigabada cewa raina fansane gareki shugaba Zaffar yayima yariman daji ammar damahaifiyansa alkawari cewa zaije 'kasar Dusaira domin yayaki Sarki Dusar yakarbo Sarkin daji Haiman saboda haka shida sarauniya Zarima da'yar uwansa Juraixa sudauki hanya tunfarko saida yarima ammar yacezaibisu amma sai Zaffar yace aa katsaya kakula damahaifiyarka dasauran mutanenku kawai kajira zandawo maka damahaifinka Haiman
Ahaka surabu sunyitafiya menisa harnatsawon kwanaki shatara batareda yadazango kotsayawa cin abinciba komai atafe sukeyi basawani ishashshen barci hakankuma yahaddasa musu gajiya dadumin jiki danhaka arana ta,ashirin suyada zango atushen watababban bishiyar Mesarda sufuto da abinci suci susharuwa abinkada gajiyayyu kawai saibarci yakwashesu kayya aisaida sukwashe kwana guda da uni sunakwarara barci domin biyan bashi,
Jijjigi yayinda sutashi farkawa saimamaki yakamasu sudai sunsan sunkwantane atushen bishiya amma abinmamaki saisutsinci kansu awani tsukakken 'daki maitsananin matsi 'dakin tamkar babu'kofa saidai wasu 'kananan tagogi guda biyu dagacikin 'dakin sunahango wajee sunfahimci sunatsakiyan wanikaramin kauyene wandagidajen 'kauyen basuwuce duvu ukuba, Zaffar yadubi sarauniya Zarima yace kenan munfada tarkon wasu'kabilu hakan nanufin sunfaraucemune yayinda muke barci tomezasui mana shin'barayine su kokowata mummunan mafutace garesu
Zarima tace koma menene xamugani abinsanine dolene mucika alkawarimmu damudaukama yariman daji ammar

Daidaonanne Zaffar yakama karafen da akafa atsakiya tagan danufin karyasu koma yajijjige tagar bakidaya sufuce. kayyasa tofa ananne sadauki Zaffar yashamamaki domin yakasa koda motsa karafan balle tagar Zarima tadubeshi taimurmushi tace yarona tabbas kaimayakine kuma mafarauci rayukan mazaje amma haryanxu dasauranka ashebakadasanin cewa irinwadannan 'dakuna anaginasune dazallan duwatsu kuma anakwaba ruwan gininne daruwan tsafi mekarfi sannan anatsaface dakin damanyan sirrikan tsafi tayadda koda aljani asashi acikin'daki bazai iyakubutaba jinhaka sai Zaffar yace toyanxu menena mafitarmu, caraf juraixa tace mujira jira xamuyi natabbata wadanda susamu cikin wannan tsinannen 'dakin tosune kawai zasuxo sufuddamu

Juraixa narufe baki saisuji ambusa wani'kaho buuuuu buuuu buuu har sau uku kwatsam saiga wata tawaga daga mutanen wannan'kauyen dakarune arba,in dakuma bayi arba in dakuyangi mata arba,in,
Sunsa wani mummunan saurayi atsakiya saurayin yaiwata mummunan shiga najajayen kaya akansa dakambun sarauta yanarikeda sandar girma tabbas alamu sunnuna cewa shidin yarimansune kaitsaye sunufo inda Su zaffar ketsare sunazuwa wasu dakaru goma subude wata'karamar kofa sujawo Juraixa suiwajeda ita hakanne yasa Zaffar yarika yunkurin cafkota amma tuni suiwajeda ita susake garkame 'kofar basujiraba sutafida ita

Bayan tafiyarsu sai Zaffar yadubi Zarima yace mewadannan tsinannun munanan mutanen kenufi shinmexasuima 'yar uwa narantse dagirman Allah indai sucutarda ita tosainashafe 'kauyennan bakidayansa Zarima tace nimabansan nufinsuba ammakuma dasannu zamusani, tanarufe baki saisuji muryan yariman daji amman yanacewa ninasan abindasuke nufi da,ita saigashi agaban 'dakin,Zaffar yadubi ammar yace kai yaro ya,akai kazonan meyasa kabaro mutanenka kabiyomu

Ammar yaimurmushi yace ainafadamaka wannan yafiyar dole saidani dominni nasan hanya kaikuma bakasaniba nasan duk wata masifa dake gabammu dabayammu danhaka wannan tafiyar dani za,ayita

Zarima tace munji amma wadannan wasu irin kabilune menene shirinsu akammu, ammar yace sunan kabilarsu Yaxur sudin mayune sunacin naman mutun kamar yaddasukecin naman dabba sunashan jinin bil,adama tamkar ruwa sune akema lakabi damafarautan bil,adama tabbas sunkamakune danufin cinyeku kuma yanxu hakan sunahanyasune nakai Juraixa mayankansu domin yankata sannan ananne xasu gasata surarraba namanta gajunansu kowa yaciii

Tabdijam jinhaka Zaffar yakwarma ihu tareda dakama ammar tsawa kaiwawa maza kabudemana'kofarnan don muje muceci rayuwar juraixa ,ammar yaciro wata wukar 'kashi yakama yankan 'karafannan jimkadan yayanke 'karafan Zaffar dajuraixa sufuto Ammar yace kubiyoni yawuce gaba subishi abaya tafiyar dakiku 'dari uku saisufara jiyo hayaniya gamida tashin bushin 'kahooo, ammar yace mukara saurifa domin tabbas sunadabda yanka Juraixa tafiya kadan sukayi sai suhangi ilahirin 'kabilun sunyi da,ira sunkewaye Juraixa wanda adaure hannayenta arufemata fuxka da jankyalle gawani zabgegen dakare yadaga takobi zai yanajiran umurni yadatse kanta, hohoho Zaffar yainufin afkawa caraf ammar yarikeshi yace aa shugabana karkai garaje kasani muddin kafadama mutanennen batareda kasan sirrinsuba tofa bazakai nasara akansuba, Zaffar yace menene sirrin tsinannu ammar yace kakalli makaman dake hannayensu dakyau mekafahimta gamedasu ,namfa zaffar yakurama makaman idanu natsawon lokaci saiyafahimci wani abu ,ammar yace mekafahimta game damakamansu Zaffar yace makamansu tsofaffin kayan yakine irinna mutanen farko babu 'karfe ko azurfa amakamansu nalura mafiyawancin makamannasu sassakakkune daga kaifafan duwatsu saikuma wadannda ayisu dajan itace medafi saiwadanda ayisu damugun zaren tinya meguba tabbas makamannasu nadamutukar hadari domin koyaya suyankeka dashi zaiyi wuya karayu, ammar yace tabbad zancenka haka yakr bayamma haka makamannasu tsofaffine totsafaffune domin babu wani tauri ko tsauri daxai dakatardasuuu indai sukartama yanka kosuda'bama tsini tofa shakka babu saikamutu sannan sumakansu tsafaffune tundaga ranar haihuwansu fomin kamar yadda basa amfanida 'kafee to'karfe baya tasiri akansu

Jinhaka sai Zarima tace totayaya zamugwabxa yaki dasu kenan Zaffar yace tahanyoyi guda ukune kawai zamuinasara akansu Hanya tafarko kada muyarda makaminsu yata'bemu hanya yabiyu dolene mukwaci makamansu domin damakaminsune kawai za,a,iya kashesu sai hanya ta uku mufarmakesu da'karfin dantsee tahanyar yimusu mugun duka gamida karya wuyan tsinannu ,kayyasa adaidai nanne kuma mebusa yabusa 'kahonsa aikawai sai zabgegen 'katonnan yajijjiga takobinsa yadaga sama zaixabgama Juraixa sara adokin wiyaa sukuwa 'kabilun sai ihu dahargowa sukeyi zasuci nama susha jiniii

Jijjigi alokacinne kuma yaro 'danbaiwa ammar yariman daji yajawo baka dakwarinsa yadana wata kibiya wacce asassakata da Jandutsee kurxan kankace haka yatabe bakan ya auna zabgegen katon yasakima tsinanne harbi fiuuu jikakee cassß tacaki 'kirjin 'katonnan kibiyar tahuda kirjin tsinanne tafasashi har baya tafucee abinda jar uba saida dakaren yakwarma ihu ihu merazanarwa sannan yaisama tamkar anharbashi sannan yafado timmm baburaii

Kambala,iii ahaukace tsinannun kabilun suwaigo tareka kwarara ihu ihunda yarikita ilahirin dajin bakidaya wohoho namfa 'kabilun kuxar dubu bakwai sui arbada Zaffar da Ammar dakuma Gimbiya zarimaaa

Kambala,i Sarkin kabilun mesuna Dunxara yakwarara ihu yadubi Zarima yace ketsinanniya lallai kinjangoloma kanko masifa dabala,iii narantseda jinin Gumba dakukashe yanxunnan sainamuku mummunan kisa kuma nikadai zancinye namanku hhhhhhhh Yaro ammar yakama dariya akarshe yadaure fuska yadakama sarki Dunxar tsawa cewa kaiiwawan sarki kasani kuna kujangaloma kanku masifa tundaku hada shirgi da Uban maza Namijin fama jinin sardadd Zaffar bn Hamdan yacigaba dacewa kunada zabin kumutu kokurayu immadai kubamu Juraixa mubarku kurayu kokuma kuiyunkurin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login