Showing 1 words to 3000 words out of 8994 words

Chapter 1 - IZZAR MULKI Book 4 Complete BY AUTAR ALHERI

🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷






By yasmeen Ahmad




(🥰 Autar alheri🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A






https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




Page 47 & 48




___tamek'e tana fad'in kaisuwayeku? Minene zakushigomin dashi? Kamin subata amsa takai bakin k'ofar. Hayak'in dataganine taga Yana komawa binsa tayi dakallo taga wannan bala,in daga inayafito.


Magana sukemata Amma batajinsu domin Wannan hayak'in mebala,in wari yafirgitata. Kallansa takeyi sosai ayko setaga Yana bacewa cikinjikin mutum Wanda takasa ganin fuskarsa baletasan kowaye. Sosai take kallon hayak'in cikin matukar mamaki da alajabi. Kuma Taki jayewa daga bakin k'ofar dantafahimci ko,ajikinwane hayak'in kefita perlonta yakesan shigowa.shiyasa takafa ta tsare


Cikin wani sabon mamaki take kallon fuskar data bayyana bayan b'acewar hayak'in.itama me fuskar yasmeen take kallo cikin Isa da tak'ama tace "dan Allah malama kiban hanya inwuce kinzo kinwani tare hanya sekace gidanku..itade yasmeen tayi mutuwar tsaye ganin wannan mugun hayak'in dagajikin Samira yakefita..tunaninta ne yakatse jin d'aya daga cikin matan dasuka Fara shigowa tariko hannuta tanafad'in Y'arnan zokizauna kibasu hanya suwuce Kinji.k'anwar kice muka,kawomiki. Ina zasuwuce? bade Nan gidan ba wlh. Tafad'a cikin waro ido😳.


Ah,ah kekuwa kamarya bade nangidanba. Cewar wata acikinsu? Eh ba,anan gidan zasushigoba Kamar yadda kikaji. Tooo🤔 watasabuwa.akace inji y'an caca.keko baiwar Allah taya kikega kin,Isa kihana awuceda amarya cikin gidan mijinta.


What? Amarya cikin gidan Nan..eh Mana gatakuwa munkawo maku. Hhhhhh yasmeen takece da dariya. Tanafad'in to wacece amarya Kuma wanene angon? Kamin suyi magana. Sukaji muyar Samira daga bakin k'ofar tanafad'ar"nicenan amaryar Kuma yayana shine angona. Watomijinki Kuma Baki,Isa kihanani shigowa gidannan ba kodako ba aurena yakeyiba. Kinganeko.


Kallon bakida hankali tayi Mata kana tace "tonaji amaryar Faisal se,asamidamar juyawa akoma inda akafito.


"Ay wlh Baki,isaba Dan allah mubamu hanya muwuce.


"Kinga Y'arnan yihak'uri kibasu hanya sushigo kinji.cewar wata dattijuwa cikin way'an dasukafara shigowa.


Babah "kezanbawa haku domin Dan innaganin mutuncin shekarunkine nabarki acikin perlon nan bance kifitaba. Amma wlh babah bawani mahaluki da,ya,isa yashigomin da Wannan Bala,in dakejikinta acikingida kowayeshi kuwa.takarashe maganar cikin fad'a.


Tooo🤔ikon Allah lallaiko kinsha k'arya danko Samira Kamar tashigone tagama. Kuma kisani kece bala,i ba y'ata ba. Wata k'anwar gimbiya suwaiba ce kewannan furucin. Tanakawowa nantaja hannu Samira zasu kutso cikin perlon.


Cikin hanzari yasmeen taturasu baya dakarfi.tanafad'in to ay sekushigo mugani wlh kowane mugun abune kikazo dashi dashi zakikoma bade ananba zakikawoshiba.


Keee rashin kuya Zaki mana kinsan koni wacece? dazaki bankomu haka? Kyaleta anty Mina nice Dede ita danyanzu zanyi maganin rashin kuyar..batak'arasaba taji yasmeen nafad'ar wacece ke Banda mushirika dangin matsafa ay ayadda kuka shigo da Y'artaku tun anan kinnunamin wayeke. Tobara kuji wlh kodami kukazo ni yasmeen nafik'arfinku dagani har mijina Kuma wlh ko atsirara kuke yawo da dare da Rana ayafamuku Dan kanfai bazaku shigomin gidaba.


Samira cetayo cikinta zatadaketa "k'anwar maifiyarmu zakizaga to wlh Senaga uban daya tsaya Miki anan.tafad'a tanakaimata duka. cikin hanzari tarik'e hannunta tayi Bata dashi tana fad'in"waike ahaka Kinga wurin dukana tobara kiji ba k'anwar mahaifiyarku kadai nazagaba har itakanta mahaifiyar taku da iyayenta dasuka kasa bata tarbiyar dazata kiyaye dokar Allah da manzonsa harsu nazaga inda abunda zakiya sekiyi inajiranki.


Tak'ara she zancen tana wulgata wajen barandar su sedatafad'i. Tajuya takalli matan dakecikin perlonta tace duk wadda kesan muyi rabuwar mutunci tafitomin aperlo kamin nadena ganin mutincinta na tumurmusa shekarunta nawatsota waje..aytunkamin tarufe bakinta suka soma fitowa. Sunagama fita tajawo k'ofar perlonta tarufe tanarufewa.


Gimbiya suwaiba na isowa domin ankaimata lpr haryanzu ba,ashiga da,amaryaba.fadama kamar,akaga anayi awurin.cewar wata kuyanga. Shiyasa hankali atashe tabiyobayansu.


Yasmeen najuyiwa da Samira da k'anwar gimbiya suwaiba sukayo kanta gadan,gadan zasudaka yayinda gimbiya suwaiba ke k'ok'arin tayasu. Kuma awannan lokacinne aljana bilkisu tayiwa wurin dirar mikiya domin duk,abunda akeyi dazun yasmeen ce. *Kunsan takunfa akwai tsiwa*




Ay suna Kai hannusu jikinta tayi wata iriyar hajijiya dasu duk segasu baje ak'asa.atake kamannin yasmeen suka sauya.


Dukkansu bawanda ya,iya motsa Koda yatsarsane dumin muguwar faduwace sukayi sukai tsowon minti 15 ahaka bawanda yatashi.kamin sukamike dakyar .bilkisu natse tana kallansu shek'ek'e kamin tafara matsawa tana fad'in waike Naga alamar bakya gane kowane yare Sena duka ko tuzaki samu.




Amma kaminnan zankawo karshen wannan iskancin,na nawannan masarautar. Tanarufe bakinta.


Tawagar mazan na isowa.danyanzu Suma sukasami lbr tak'addamar da,akeyi sashen Faisal.


Yrm Ali,yrm sadam,yrm maneer,yrm khamil,se alh Abdul Kareem da Kuma galadima se y'ay'an su. Amma Banda gogan Dan Yana sashen Fulani haryanzu.




Yrm Ali ne yafara magana fad'a,fad'a "kaimikukeyi anan? lpy bakushigaba da amarya cikin gidan mijinta ba?


Inafa lpy cewar wata dattijuwa cikin way'anda sukazo da,amaryar. Miyafarune to? Wannan Karan yrm sadam ne yayi tambayar.


Lbr wannan dattijuwar tafara Basu tiriyan tiriyan duk abunda yafaru tunzuwansu haryanzu.. gimbiya suwaiba ce tasharb'e zancen dacewa kan uban nan ay wlh Baki isaba k'aryarki,tasha k'arya wlh kezomuje inkaiki dakaina ingani in akwai uban daze hanaki zamada mijinki lpy..ke dakata suwaiba.cewar galadima.dan tunzuwansu yakekarantar yanayin yasmeen begamsu dacewa ita d'aya takeba.


No Abba batta tak'araso kawai. Ah,ah baza,ayihakaba Y'arnan yanzude yihak'uri kibari suwuce Kinji zanyimakibayanin yadda akayi aurennan balefin mijinki bane kiyi hak'uri.


Abbah Dena b'ata lokacinka dabata hak'uri danse ankaiwa Faisal amaryarsa,a yau.ba,a aure ke anka aureki dazaki kawo Muna hauka anan.




Hhhhhhhhh sukaji bilkisu takece da dariya kana tace "Abba rabuda wad'annan mutanen dakake gani kallan alli kakeyiwa gawayi so nice Dede su.


Kallan yrm Ali tayi kana tace "Kai barikaji ingayama b'atawa kanku lokaci kukeyi Dan wlh ko mutanen duniyar Nan zasu hadu wannan najasar bazata shigo gidannanba. Banza mefuska biyu.


Tass,tasss sukaji saukar marin daseda ilahirin masarautar yola ta amsa.dukansu juyowa sukayi arazane.


Jamil ne babban Dan yrm sadam yazo azuciye zemari bilkisu Wai tanayiwa yayan babanshi rashin kunya .yanad'aga hannu kenan tarik'e.shinefa shiyasami nashi rabon.wanda yajazamasa.muwar kunne da ido.


Juyawa sukayi gareta jintana magana Kamar haka "ka,iyatakunka agaban bilkisu domin batad'aukar reni. Miye nawani saurin zuwa dukana bayan ko uban naka ba kyaleshi zanyiba.




Dady dantund'azu yaketsaye yakasa cewa komai seyanzu yayi magana yace "yanzu de Dan Allah abar Wannan abun dukankude ba k'ananan Yara bane Taya zakubiyewa shirmen yaran.


Yajuya wirin galadima yace "Abba ni,aganina aje,Akira mijin nasu shizekashe wannan wutar..eh hakane gaskiya akirashi.


"No Abdul Kareem karkasoma Wannan kuskure kasani Kiran Faisal dazayi ananwurin shine mafimunin kuskure dazakayi na biyu arayuwarka. Kadeyi nafarko Amma karkasoma nabiyun.




Dakallo sukebinta cikin tsantsar mamakin furucinta.


Shiko galadima yanzu yak'ara gasgata zarginshi.


Yrm maneer ne yace Yaya abarshi base ankirashiba yanzu miye mafita. Mafita daya ce Kuma tana wurina..munajinki gayamana mafitar cewar galadima.


Mafita itace ahadamin kan mutanne masarautar Nan wuri d'aya akwai abunda zanyi.


Shikenan Kai fawas ayisanarwar mitin d'in gaggawa yanzu.to angama kuko kuwuce d'akin taron gamunan zuwa nida takawa.


Yanakaiwa Nan yajuya zuwa cikin sashen memartaba.


Sokoduk akad'unguma zuwa meeting room din sukabar Yasmeen anan tsaye. Amma me Koda akabud'e d'akin taron sunashiga suganta zaune tanajiransu.


Habawa aywasu ko iyda shogowa basuyiba sukwasa aguje yayinda wasu suka k'ame wuri d'aya suna kallon ikon Allah.


Memartaba neyashigo shida sauran mutanen fad'a.se sufulani dasak'o ya isarwa yanzu. Way'anda suka guduma ankirasu.duk anhad'a ilahirin jama,ar masarautar yola.


Galadima ne yayi gyaran murya kana tabud'e taro da addu,a. Sa,annan yadibi bilkisu yace to dukgakowa yahad'u Muna saurarenki.


Mik'ewa tayi tsaye kana tadubi fulani tace khadeja yau ne ranar danagaya Miki zanzo kibani tarihin masarautarku domin walwale Kullin tsakanin zare da abawa.


Nisawa Fulani tayi kana tace hak'ik'a tarihin wannan masarauta kowa dakenan yasanshi wayanda basusaniba Kuma nasan sunaso susani. Tokubud'e kunneku dakyau kuji.tafara Kamar haka


*Tarihin masarautar yola*.......












Autar alheri.......✍️✍️
🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷

*IZZAR MULKI*🇳🇬


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By yasmeen Ahmad




(🥰Autar alher🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A




https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap




Page 49 & 50




___masarautar Yola masarautace medimbin tarihi da zuminci masarautar da Babu bare acikinta.


Sarki anas habibullah shine saikin danafara sanin amasarautar yola. Waton mahaifin memartaba nayanxu.


Sarki anas habibullah sarkine me adilci dasan talakawansa Kuma shikad'ai yake agun iyayensa. Yanada Mata daya kursum. Yanada Yara biyu
Habibullah Wanda yaci sunan mahaifinshi sekuma aminullah.


Habibullah da aminullah sutaso cikin so dakaunar juna inda bawanda kesan bacin ran Dan uwansa


Ahaka sukataso cikin kulawa datarbiyar iyayensu. Harsuka girma suka mallaki hankalin kansu. Harsukai lokacin aure.


Sarki anas habibullah yazab'a masu matan aure y'ay'an aminshi saikin katsina.


Se yagama komai na auren kana yagaya musu.


Hababullah Yashiga tashin hankali matuk'a domin yanada wacca yakeso haryaje gidan iyayenta.




Gayawa mahaifinnashi yayi damuwarsa Amma se yak'i amincewa hakan yak'ara tada hankalin habibullah Yashiga damuwa sosai har hakan yakaishi gakwanciya ciyo.


Ganin halindayashigane yasa kursim yiwa mijin nata magana akan karsurasa dansu sabida auren dabayaso.


Hakan yasa sarki Amin cewa da auren da habibullah kisanyi Amma dasharad'i sedai ya auresu Baki d'aya. Ahaka habibullah ya,amince badan yasoba sedan yayiwa mahaifinshi biyayya.


Ansaka ranar auren su shida Dan uwansa.nandawatannin ukku masu zuwa. Yayinda iyayen wadda ze aura suka saka wata biyu. Kowa ya,amincedahakan.


Wata biyu nacika. aka daura auren *habibullah Anas habibullah da Khadija khamis* bayan wata daya aka koma daura aurensa dana kanensa. Inda suka auri Yaya da k'anwa. Amma ubansu ne d'aya uwa kowa datasa.


*Andaura auren habibullah da Jamila Aminullah da zakiyya*


Ankawo amare gidan mazesu. Yayinda Jamila ta taradda Khadija.


Haka rayuwa tacigaba datafiya inda bawani abunda keshiga tsakanin khadeja da Jamila.kowa harkar gabansa yakeyi.




Zakiyya ma tana shasheta Bata shiga lamarinsu domin itama bawani shiri sukeyi da yayar tataba.


Anacikin haka ne khadeja tasami ciki.zokuga murna wurin habibullah da da iyayensu. Yayinda b'acin Rai da bak'in cikin wannan ciki yarufe Jamila.


Suna,nan de ahaka harcikin ya,Isa haihuwa. Akahaifi da namiji kyakkyawan gaske. Fad'in farincikin wannan ahali B'ata lokacine.


Ranar suna yaro yaci sunan Abdul Kareem.


Abdul Kareem yataso cikin so dakulawar iyayensa da kakanninsa.yayinda yakefuskantar wata muguwar tsana awurin Jamila.


Ananan ahakan har Abdul Kareem yayi shekara biyu aduniya. Sa,annan jamija tasami ciki. Yayinda khadeja ma Takoma samun wani cikin. Atare suka haihu. Kuma duk suka Sami Yaya maza.


Khadeja ta haifi maneer. Jamila tahaifi aliyu.




Banyan shekara 15 kamin wanan lokacin abubuwa dadama sunfaru. Ciki harda rasuwar sarki anas habibullah.da nad'a sabon sarki wato habibullah dudda beso hakanba. K'annen sa yaso abawa Amma yak'i yace bazeyi sarautaba alhalin yayanshi naraye.


Shiyasa da,aka nad'a habibullah sarki shiko Aminullah akabashi galadima.

Amma kayan mulkin masautar annemesu sama dak'asa anrasa zobe da hatimi kawai akagani Amma sandar shedar mulki da takobi sunbata Kuma haryanzu ba,agansuba.

Wannan nadin sarautar yayiwa Jamila bakin ciki bakad'an ba domin taso mijinta ya amshi sarautar Amma yak'i Wanda yinha seda suka Sami sabani dashi.




Khadija da Jamila kuwa kowannesu yasake haihuwa


Khadeja tasake haihuwar khamil. Jamila sadam


Yanzu khadeja tanada Yara ukku kenan Abdul Kareem,maneer,khamil.


Jamila kuwa biyu.ali,sadam

Zakiyya kuwa yaranta hud'u zainab,aisha,asiya, Sadiq,




Wayannan yaran sutaso cikinso dak'aunar junansu daga bayane gimbiya Jamila tadasawa Y'ay'an ta k'iyayyar Yan uwansu.


Ahakade ake zaune harsuka girma dawannan k'iyayyar acikin zukatansu.


Wataranar laraba ranarda bazan,man,taba har lumfashina yayanke itace ranar da,aka daura musu aure domin aranar Abdul Kareem mutuwace ka,dai beyiba awannan ranar seda yayi wata 8 Yana cikin halin jinya munyi yawon zuwa asibiti har mungode Allah Amma Kamar Kara ciwon akeyi ciyon damuka rasa mafarinsa.seda mlm Ahmad yabashi temakon kana Alla yabashi lpy. Kumayace se sunbar masautarnan kana zewarke Baki d'aya.


Hakako akayi suka hada inasu2 shida matarsa sukabar k'asar Baki daya. Basu,suka dawoba seda suka shekara 9 acan duk yace zedawo memartaba ne kehanashi dawowa. Koda suka dawo da d'ansu kyakkyawa dashi sankowa k'inwanda yarasa. Amma fa Daren farko dasuka kwana amasarautarnan aranar ciwon Abdul Kareem yadawo sabo. Munshiga tashin hankali mutuk'a. Matarsa takira mlm Ahmad tagayamasa. Amma yace muddin zekwana cikin masarautar tobaze Sami lpy ba. Shiyasa memartaba tattarasu yamayarda shi Abuja acan yasamasa ayki. Shida zuwa Yola fa daga shekara seshekara.




To kinji abunda nasani acikin tarihinmu.


Kowa wurin yayi tsit ana saurararo.domin duka yaransu bawanda yasan wannan lbr .manyanne kawai sukasani.


Bilkisu ce tafara magana Kamar haka "hak'ik'a bayanda za,ayi Abdul Kareem yakwanta lpy amasarautar nan. Amma yanzu kamin nace komai Ina Jamila? Tana hospital cewar fawas.


Aje azo da,ita.


Tashi fawas yayi da shi da hafsat da fauzan.suka fita basuma jiracewar iyayen nasuba. Ko minti 30 basuyi datafiyaba segasu sundawo doke da gimbiya Jamila dukjikinta anannade da bandeji sabida ruwan da maruraita keyi.




Ajiyeta sukayi cannesa da mutane kad'an.kana suka Koma suka zauna.ruwa bilkisu tace abata. Cikin hanzari Fulani dakanta taje takawo Mata ruwan.


Karb'a tayi tafara karanto addu,oi kariyar sihiri takai tsawon awa biyu tanayi kana tabawa hafsat tace taje tabata Tasha sauran tashafe Mata jikinta dashi. Hakako akayi


Yanda hafsat tagama mata.seko kawai kurajen sukafara bacewa Kamar amafalki.seda suka bace b'at. Kana tace duk sutaso suje lanbon masarautar.


Tashi sukayi Baki daya suna biye da ita.sunyi tafiya metsayi kanatace. Sutsaya anan.


Fauzan da fawas da galadima da memartaba subiyota bamusuko akayi ahakan dansu yanzu kallon ikon Allah kawai sukeyi.


Seda suka,kai can k'uryar lambun inda bamezuwa wurin kana sukayi wurin wata tsofuwar rijiya.


K'arasawa tayi wurin rijiyarnan ita kadai kana taduka tasaka hannu acikin wannan rijiyar mizurfin gaske kamar tasa acikin kwano.segayadai tafitoda.....





Kuyi hak'uri dawannan zuwa safe.








Autar alheri....✍️✍️✍️


🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


*IZZAR MULKI*🇳🇬

🤴🎷
🇳🇬
🤴🎷


By yasmeen Ahmad




(🥰Autar alheri🥰)




*ALHERI WRITERS ASSO*


A*W.A






https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap






Page 51 & 52




___tafitoda sandar mulkin masautar Yola da takobi tareda wata katuwar laya nade taredasu. Aycikin matsanan cin mamaki da Al,ajabi memartaba da galadima kekallanta.kasowatayi wurinsu takwance layar tabawa galadima sandar da takobi.Tarik'e layar ahannuta.


Juyawa tayitabar wurin.tanufi sashen Abdul Kareem.hakasuka maramatabaya.tana zuwa tawuce tsakiyar perlon sa.dede wurin wani gilas center dake wurin.jaye gilas din tayi kana tacewa fauzan yaje yanemo Mata mabugi zata balla tys din dakewurin. To yace kana yajuya cikin hanzari.ko minti 10 beyidatafiyaba segashi yadawo dawani k'aton mabigi.su ukku sukad'aukoshi da shi da fawas da ma,aruf.ahaka sukakawoshi nik'i,nik'i. Hannu tasakazata karb'a. Galadima yace dakibari kinuna masu inda kikeso abige suyimakiko.ko kallonsa batayiba takarb'a da hannu daya tashiga bige wurin.seda tayi gini maizurfin gaske haisun faratunanin kodebakomai anan itace take ganin kamar akwai.tunaninsu ne yatsaya cak sabida ganin wani hayak'i yafara fita daga cikin ramin datake gini.




Bata fasaba ahaka tacigaba da ginin datakeyi takai Kamar Minti 30 tanayi.sa,annan tadago tadubesu abirkice.suma duk sunzuba ido itasuke kallon,"kudan kauce gefed'aya dukanku Amma Banda Jamila.


saurin kallon gimbiya Jamila kowa yayi batareda sunkaucenba.


"Kukauce nace ah,ah. tafada,atsawace. Aykamin tarufe bakinta duka sunkauce harda memartaba da shugaban k'asa, yauduk an,ajiye sarauta da mulki.


Hhhhhhhh wata sarautar nagaba gawata🤣🤣yau bilkisu tabuga kambunta.




Gimbiya Jamila cetayunk'ura zata jaye itama.cikin fada da tsawa bilkisu tace Ina kuma zaki aydoline kitsaya kigirbi abunda Kika shuka muguwa kawai.


Cikin matsanancin tashin hankali da fargaba gimbiya Jamila tabud'e bakizatayi magana.. bilkisu tace karkice komai Adana kalamanki domin basuda amfani ayanzu kirikesu Dan lokacinsu yariga yawuce.


Aykowa dakewurin yak'ame cikin tsantsar mamakin kalaman bilkisu domin duk kalmardatayi K'ara sakasu arudani takeyi.


Tsayawa gimbiya Jamila tayi kawai takasa matsawa daga inda take Dan bilkisu bak'aramun tsoro tabataba.


Juyawa bilkisu tayi wurin raminnan datayi tasoka hannuta kamar bawani rami mezufuba. sekawai tafitoda shi.


Salati sukad'auka bakid'ayansu cikin wani sabon tashin hankali.ganin Y'ar tsana a hannuta mekamada Abdul Kareem sak bawani banbanci sedai kawai ita itacene shiko mutun.gata andaureta da igiyoyi duk jikin igiyar bisas,shen jinni,ne.gakuma wasu Qayoyi da,akasosoka akowace gab'a tay'ar tsanar.setururin hayak'in dakefita ajikinta haryanzu shedar sihirin na,nanbekaryeba.


Mik'awa gimbiya Jamila tayi tace"karb'i dahannuki kirik'e kamin nak'are dasauran. K'inkarb'atayi.sefaman zare ido takeyi tana kallon y'ar tsanar cikin matsanancin tsoro..kikarb'a nace.bilkisu tadaka Mata tsawa




Karb'a tayi hannuta nakar,karwa.sewani masifaffen gumi take had'awa..juyawa bilkisu tayi tabarwutin.haka duksuka sakebinta abaya cikinfargabar mizata koma tonowa. Haka gimbiya Jamila matabisu abaya duk ilahirin jikinta rawa yakeyi. kusan yrm Ali tayi cikin harzari yajabaya kwab'e fuska tayi tana Masa alamar katausayamun. Haure kansa yayi kamar begantaba yakutsa yayigaba kamarba mahai fiyarsaba. Haka tabibayansu kamar mujiya acikin tsuntsaye. Domin duk,wanda tayi kusansa gocewa yakeyi cikin hanzari.dan wani masifar tsoronta sukeji sabida wannan Bala,in dake hannuta.ahaka suka doshi sashenta nanma dukwani Abu dakeciki nasihiri seda bilkisu tafito dashi.


Suna fitowa sashen galadima suka nufa cikin mamaki kowa yake kallanta.harsuka K'arasa tsakisar perlon. Bilkisu kuwa bedroom din galadima tanufa tanashiga tajaye bed din seko gawani k'aton tukunyar k'asa atsakiyar bed d'in juyawa tayi takalli zakiyya tace d'auko wancan Abu dakika ajiye. Tunkamin tarufe bakinta zakiyya tadauko tukunyar suka fito.komawa sukayi d'akin taron. Sedakowa yasami wuri yazauna kana bilkisu tace" yanzude dukkunganewa idanunku abunda kecikin masarautarku ko? Eh suka amsa cikin jimami


"Ok to yanzubazance komaiba sabida banada nufin sharri ataredakowa duk,abunda kagani kaikashuka abunka.sabida haka kowade yasan abunda yayi basenagaya masaba .tukowa yafad'a Mana wannan abun,buwan damuka d'auko naminene? Miyesukeyi a inda mukadaukosu? Kubawa Yan uwanku amsar tambayarnan inko bahakaba Toni zanbada Kuma innafada dakaina Kona cilastama kamin kafada totabbas abunda kayi zedawo kanka.kumabaruwana Dan nagayawa mutun gaskiya.


Nisawa gimbiya Jamila tayi kana tace hak'ik'a bazantaba yafewa kainaba Dan nacutarda ku tahanyar da bawanda yasani se Allah Amma Dan girman Allah kuyafemin.


Wannan abun dakuke gani nidakaina naje wurin boka akayishi domin kar Abdul Kareem yasami damar Zama amasarautarnan bale yazama sarki. dukciwon da Abdul Kareem keyi wannan abun ne sila. Amma Dan girman Allah kuyafemin nasan abune mewahalar gaske nasami yafiyarku.amma wlh Allah natuba Kuma nayi nadamar halayyata tabaya.takarashe zancen cikin kuka metsima zuciya.


Gabaki d'aya wayanda ke perlon kallon mamaki sukebinta dashi cikin tsantsar tashin hankali.


Fulani kuwa inbanda kukaba abunda takeyi itada hjy maryam da yrm kamil yrm maneer..suko su yrm Ali sunyi tsuru,tsuru cikin tsananar jinkunya abunda mahaifiyar tasu ta aykata.




Memartaba kuwa yasandare jikinshi duk yak'ame Kamar Wanda bashida Rai. Sabida rud'ani datashin hankali.




"Dan Allah kuyafemin nasan nacutardaku.amma kuyafemin Dan Allah.
Cewar gimbiya Jamila




Wlh bazan tab'a yafemikiba kisani muguwar Mata kawai Ashe duk Wannan bala,in da Abdul Kareem kefama dashi shekara da shekaru Ashe kecesila. seyanzu dakikaga asirinki yatonu zakizo kinafadar kinyi nadama nadamar banza.nadamar dabatada Rana macuciya kawai Allah ya Isa tsakanina Dake wlh.


Kuma baniba ko shi Wanda kikacuta bazeyafemikiba day'an uwansa gasunan duk bamuyafeba.




Nashiga ukku Dan takawa kasa Baki tayafem..k'asarasawa tayi danganin wani mugun kallon dayake jifanta dashi.


Yanzude ya,Isa haka abar zancen Neman yafiya daga baya ayishi muyi abunda kegabanmu yanzu.cewar bilkisu


Jamila,Na,am ta,amsa "wayannan layun danafidda asashenki naminene? Wlh duk suna dagacinkin aykin danakeyi Dan nataba memartaba da

1
2
3
Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login