🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ (Jinjirace🤱) Romantic love 😘 story💃💃 BY AUTAR ALHERI✍️ JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji,,soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃 _______________Akabta💃💃 Page 1 & 2 "Dandazon yarane ketsaye abakin k'ofar Wani madedecin gida suna lab'e daga Ganin yadda suka makure wuri d'aya zaka tabbatar da cewa akwai abunda suke shiryawa bakaganinsu sosai domin akwai duhu awurin Hakan yasa bana iyaganin fuskokinsu sosai. Dagaciki kuwa Wani saurayine ke duk'e Yana d'aura takalmin ball fad'ar yakeyi inna zan tafiyanzu idan nadawo zanbiyo nakarb'o Miki sak'onki domin akusa afara buka mach ne. Yafad'a yayinda yake mik'ewa tsaye. "To shikenan salisu adawo lpy Amma karka manta sabida wannan kwallor taku tajaraba. Shidai salisu bece komaiba Yakama hanyar soron gidan. Cikin sauri d'aya daga cikin yaran tace kugyarafa gayanan zuwa..aiko kamar Jira sukeyi kowacce ta gyara tsayuwarta salisu na fitowa d'aga daga cikinsu tayi saurin dale mishi wuya kamar kwadd'o yayinda ukku daga ciki suka ja wandonshi k'asa kamar walkiya aiko d'ayar tad'auki Wani abun tasa awandon nashi tana fad'ar nasaka mishi macijin kuzo mugudu....aiko salisu najin Hakan ya tsadara ihu Yana fad'ar wayyo allah maciji sakamakon furucinsu yayidede dajin Wani zull dayayi acikin wandon nashi na y'an ball sabida ko boxes besaka saka acikiba abunka ga k'auye.....sukuwa suna Jin yasaki ihu suka runtuma aguje suna sheka dariyar mugunta. Arazane inna uwane tafito tana fad'ar Kai salisu lpy kuwa? Miyasameka? Shiko salisu kujinta bayayi inbanda ihu da tsalla ba abunda yakeyi awurin sabida wannan macijin Dake mishi yawo acikin wandonshi Hakan yasa inna uwane kwasa aguje tabar gidan tana ihun Neman temakon mutane. Ganin ficewar inna uwane yasaka d'aya daga cikin yaran data lab'e bayan Wani katon gimshik'i Dake soron mifito cikin sauri kamar aljana tasa hannu taja wandon salisu k'asa aiko yak'ara runtuma ihu Sega wannan macijin robar yafad'o batako tsaya bitakan salisuba tad'auke tafice daga gidan. Sukuwa sauran Yaran seda sukayi Nisa kana suka lurada Babu d'aya daga cikinsu tsayawa sukayi suna fad'ar to Ina *HAJA* tayine? Kafin surufe baki Segata tak'araso wurin tana tintsira dariya kamar wata zararriya. Juyawa nayi Ina kallon yarinyar dasuka kirada haja. Masha allah shine abunda yafito daga bakina domin haja dudda take k'aramar yarinya Amma Hakan behana kyawunta fitaba domin black beauty ce irin chocolate color d'innan tanada Dara daran idanuwa ga hancinta dogo Masha allah Dan k'aramun pink lips d'inta kuwa se shek'i yakeyi kamar anshafa mata Mai akanshi kallo d'aya zaka nata kagane cewa shed'aniyar yarinyace Kuma marar kunya tatacciya ta k'arshe Kuma dudda wannan halayyar nata bazata wuce shekaru 14 ba a haihuwa. K'arasowa tayi wurinsu tana tab'awa itada k'awarta indo tana fad'ar shege munyi maganinshi gobema ya k'ara. Dariya suka k'arasakawa kana kowannensu tanufi hanyar gidansu dazimmar se anhad'u da yamma wurin wasar gad'a kamar yadda suke fad'a. Haja nashiga gidansu tana Dan tsullinta kamar yadda tasaba tasamu iya delu nazaune abakin rijiya tana wankin tsaba. D'agowa tayi tana kallan haja cikin far'a tace hajojona daga Ina haka? Tind'azu nake nemanki Amma wannan yaron gambo yace be gankiba. Tak'arasa zancen tana Ture kwaryar tsabar Dake baganta tana janyo haja tad'orata akan cinyarta kamarba budurwa ba....itako cikin tab'ara taturo Dan k'aramun bakinta gaba tana fad'ar "ba salisu bane dayajamu jiya damukadawo daga rafi nidasi indo shine yanzu mukaje gidansu domin murama abunda yayi mana. "Yayi Dede y'ar delu haka nakesanji dominda Baki ramaba danace keba jinin delun mlm bace Amma yanzu tinda kinrama komidede zoga kud'i kije kiyimin nik'ar zabarnan...Baki haja tak'ara turowa kana tace "nidai delu Senaci awara tukunnah zanyi domin yunwa nakeji tafad'a lokacinda tamik'e tsaye tana diddira k'afafuwanta ak'asa Wanda yabawa duka ilahirin jikinta damar motsawa. Ido bawaro Ganin yadda albarkatun k'irjinta ke kad'i dudda bawani gurmane dasuba sosai se uban hips data ajiye kamar and'ora matashi banata bane. Jikina rawa iya delu tace "yunwa kuka lala,lala badaniba Maza ungo jeki kisiya kici Ina mafari Ina dalilin zamada yunwa.. karb'a tayi cikin farin caki tajuya zatabar gidan Idonta yasauka akan anty larai Dake tsaye tana k'are mata kallo cikin takaici kamarta rufetada duka. Cikin Jin haushi tace "wlh iya duk abunda haja keyi kekike Goya mata baya yo inbanda sakarci yoshe ga abunci kala,kala agidannan gakomai akwai Amma wai bataci sedai ta kashe kud'i tinda ba'itake nemowaba Kuma wlh allah yasa shi salisun da kukayiwa shakiyanci ya dank'ara Miki dukanda seya k'arya Miki k'afar baya. "Laaaahaaa'iha'illallahu mahammadarrasu lillahi sallallahu alaihi wasallama...taslimar inna delu ce takatse anty larai daga surfa masifar datakeyi. Cikin takaici iya delu tace"larai yoshe kikayi lalacewarda kiketsayawa agabana kinayiwa Wani muguwar fata wannima bakowaba se jikata hajjojo to wlh Baki Isaba banyi tanbad'ewarda zaki k'assaramin zuri'a ba Dan haka bari mijin naki yadawo zezo tasameni dani kuke zancen. Maza Yi tafiyarki hajjojo ta ba'abunda zesameki se iKon allah kinji y'ar albarka....itadai haja batace komaiba Kuma Bata tafiba seda tak'arewa anty larai kallo kana takad'a Kai tafice batareda tace kanzil ba. Lagos Acikin unguwar Banana island Wani Dan jareren gida ne nahango meshegen kyau da girma ga sojoji birjik Ako'ina se wulgewa sukeyi kamar filin yak'i kowanne da katuwar bindikarshi a hannu se famar hura hanci sukeyi sunacika suna batsewa kamar zasu binne mutin daranshi. Cikin gidan nak'arasa shiga inda naga part ukku ne aciki kowanne yatsaru iya tsaruwa kamar ba'a Nigeria ba part d'in hannun Dama nashiga domin yafi d'aukar hankalina kutsakai nayi acikin parlor inda naganshi Tanga meme gudu kamar aljannar duniya domin Babu abunda Babu acikinshi gaya agyare tsab sedai bakowa aciki Hakan yasan nayanke hukuncin haurawa Saman benen domin naga abunda ke faruwa acan. Koda nahaura bedroom ne ajere kusan ukku wuri d'aya se d'aya agefe Wanda sekashiga Wani cwarido tukunnah ka k'arasa cikinshi, Hakan kawai zuciyata tafi amintada nashiga wannan dake gefen turo k'ofar nayi nashiga bakowa a d'akin inba k'arar na'urorin Dake aiki acikinba bakajin komai Amma fa d'akin yatsaru iya tsaruwa kamar Karnadena kallanshi. Juyawa nayidai hakanan zanfice Domin naduba sauran bedroom d'in koda akwai Wani mutin Aciki narik'a handle d'in k'ofar kenan naji saukar ruwa a bathroom d'inciki Hakan ya tabbatar min dacewa akwai mutun aciki kenan,,dawowa nayi natsaya inajiran Ganin Waze fitodaga ciki, nad'auki kusan minti 30 Amma kowabe fitoba harna fara k'osawa sekawai naga anbud'e k'ofar anfito. Baki nasaki da hanci inakallan wannan kyakkyawan mutin Wanda kyawunshi ya bayyana tindaga fatar jikinshi cikakken namuji ne mik'irar gwarazan Maza farine tass gashi dogo Amma ba sosaiba yatara Suma akanshi wadda tazubo harta rufemai gefen fuska gata akwance se shek'i takeyi kamar sumar indiawa, fuskarshi na kallah inna naga asalin kyau nagaban kwatance yanada manyan idanuwa Amma blue eyes ne Kuma a lumshe suke sewane kwaresu yakeyi Yana Kuma lumshesu, hancinshi dogone Masha allah gashi da ride d'in lips Masha allah 👌 D'aure yakeda towel ak'ugunshi dawani ahannunshi Yana goge kwantacciyar sumar k'irjinshi da fuskarshi zuwa kanshi seda yagama gogewa duka kana yasaki towel d'inda ke k'ugunshi yafad'i k'asa. Ido nawaro daga inda inda nake lab'e inatoshe bakina gudun Karna kurma ihu asirina yatonu sabida Sam banyi tinanin Hakan zeyiba Kuma narazana sosai daganin kyakkyawar surar halittarshi domin ba kowanne namuji keda irin wannan halittar ba kyakkyawar gaske fara sol kamar ka kwanta jini yafito Amma abunda yafi ban mmki acikin wannan halittar tashi yadda take a tsaye k'ik'am kamar Wanda ketareda sha'awa sedai Kuma yanayinshi benuna Hakanba. Hakan yad'auko mayukanshi masu dad'in kanshi yashafa tareda nasuma Dana lips kowanne daban seda yagama dika kamar Wani mace kana yajuya Hakanan gun kayanshi boxes yad'auko tareda armless d'inshi yafeshesu da turaruka kana yasaka daga baya yad'auko kakin sojoji ya'ajiye. Ido nak'ara zarona Ina tambayar kaina Dama sojane?🤔 Inacan duniyar tinani koda najiyo yasaka kayanshi tareda d'aukar AK-47 d'inshi yasoka agefen wandonshi kana yajiyo yad'auki wayoyinshi da laptop d'inshi yafice cikin tafiyar kuzari da jarumta. Yanufi parlor shi...nidai da kallo nabishi yadda wannan kakin yayi bala'in yimishi kyau kamar danshi kad'ai akayi kakin sojo. Yana fitowa duk dandazon sojojin dake wurin sukataso cikin gudu'gudu suna Sara mishi,,hannu kawai yarink'a daga musu kamin yabud'e Baki cikin Wani Dan iskan sweet voice me bala'in shiga jiki yace "where's captain basheer? "Yes Sr. Cewar captain basheer d'inshi cikin sauri da girmamawa ga ogan nashi Kuma amininshi...way'annan rikitattun idanuwan nashi yawatsawa captain basheer batareda yace komaiba kana yamik'a mishi laptop d'inshi tareda wayarshi d'aya sa'annan shiko yanufi d'aya part d'inda ke tsakiyar gidan Nasu...! Humm ba'afa fara komai ba yanzune za'afara littafen *JIKAR IYA DELU* paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 ne zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏 Autar alher ✍️ 🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ (Jinjirace🤱) Romantic love 😘 story 💃💃 BY AUTAR ALHERI ✍️ JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji,,soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃 ______________Akabta💃💃 Page 3 & 4 "Tura k'ofar general parlor gidan yayi yashiga dasallama akan labbansa Yana k'arewa parlor kallo Ganin babu kowa aciki..acan ya hangesu dining area sabida parlor babbane sosai komai nacikinshi iri d'ayanne danashi parlor sedai color ne kawaida banbanci domin nashi komai milk color ne wannan Kuma brown color ne K'arasawa yayi wurin cikin takonshi na kuzari da jarumta... kyakkyawar dattijuwar Dake saving d'insu ce tad'ago tana dubanshi cikin murmushi tabud'e Baki zatayi magana kenan yayi saurin cewar "good morning maah yafad'a cikin dadd'ar muryarsa. "Morning too my son katashi lpy? "Lpy qalau yafad'a cikin cool voice d'inshi kamun yaduk'a kusan Abba yamanna masa kiss a kumatu batareda yace komaiba...Shima abban shafa kanshi yayi kana yace allah yayi muku albarka *AHMAD* "ameen Abba. "Morning ya Ahmad k'annenshi suka had'a Baki wurin fad'a Ameena da Al'ameen..morning too. Ya Ahmad please idan zaka fita ka'ajiyeni a school Motana ta lalac...gum tayida bakinta sabida Wani matsiyacin kalloda yawatsa mata da rikitattun idanuwanashi. Shiko bece mata komaiba bancin kallon Kuma be d'auke idonshi akantaba...Hakan yasa tafara hawaye cikin kukanda kesan kub'uce mata tace Dan Allah Ya Ahmad kayi hak'uri wlh jiyane dadare naga Bata tashi bawai nasanibane Dan Allah please for give me 👏 Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi Ganin yadda duk tafirgice Yana tunanin yadda zeyida ita....itako bakomai yafirgitadda itaba face sanindatayi yau se buzunta tinda har tabari motar ta lalace Kuma tasan tana zuwa school Amma Bata fad'a dawuriba.... bud'e kyakkyawan idanuwanshi yayi yasaukesu akan Al'ameen kana yabud'e Baki ahankali yace "bro kakaita school d'in inada aiki sosai Kuma idan kadawo daga office kasaka a gyara motar inbeyiba akawo mata wata. "Okay kawai Al'ameen yace..shiko d'aga Hakan bek'ara cewa kimaiba yamik'e tareda yiwa iyayen nashi sallama yafice daga gidan,,Yana fitowa captain basheer nak'arasowa kusanshi Hakan suka jera har inda dandazon sojojin dake kewayeda motocinshi suke suka Bud'e Mai yashiga captain basheer ma yashiga kana suka yiwa motocin key tareda barin gidan cikin azabben gudu kamar zasu tsaga kwalta Anan cikin parlor kuwa mik'ewa Al'ameen yayi tareda d'aukar wayoyinshi Yana fad'ar muje yayiwa iyayen nashi sallama yafice Shima...cikin sauri tamik'e tareda komawa bedroom d'inta tad'auko Jakarta da mayafinta itama tafice, Ganin yayi mata Nisane Kuma taso tad'auki zomonta tatafi dashi yasa tabud'e Baki sosai tana fad'ar Aa Ameen please Dan Allah nad'auko zomona? Wani banzan kallo Al'Ameen yawatsa mata kamun yace kibari ya Ahmad yakaiki sekijeda zomon amotarsa badai tawaba kokijira agyara taki sekutafi. Yana gama fad'ar Hakan yashigewarshi mota..aicikin sauri tak'ara inda yake tareda bud'e motar tashiga tana tura Baki gaba..ko kallanta al'ameen beyiba yatada motar sukabar gidan... Inna uwane kuwa se adandazon wasu samari tasamu mutane cikin tashin hankali tace Dan Allah sutemaketa ga salisu can kwance Yana birgima ak'asa...subahanallah cewar samarin kamun sumik'e dasauri suka nufi gidan inna uwane,,,anan kuwa inda tabar salisu awurin tasameshi sedai izuwa yanzu kuwa yarigada yasuma,,,ahakan suka saukeshi sukakaishi d'akin inna uwane suka kwantarda shi. Nan Wani daga cikinsu yashiga yimasa addu'oin tsari domin duk atinaninsu Gamo yayi aiko sunci nasara domin ta Farka sedai Yana farkawa bacci yad'aukeshi...godiya sosai inna uwane tayi musu kana sukayimata sallama suka tafi. *Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏 _________ Haja kuwa tinda tafita soyi awara se kusan magarib tadawo gidan koda tashigo tuni iya delu tayo nik'arta harta shiga sha'aninta dazatayi...batacewa iya komaiba tawuce d'akinsu seda ta'ajiye Koma minene tashigo dashi kana tawuce bayi domin tayi wanka sabida haja ba kazama bace akwai San wanka dagyaran jiki Jiki seda tayi wankanta tafito tareda d'aura alwalar sallar magarib kana tasake komawa d'akin...azaune tasamu iya delu tagama sallarta,,itama shimfid'a sallaya tayi tata sallar sedata idar kana iya delu tace "hajjojona tashi kici bunci kinji kingayau Sam bakici Wani abun kirkiba...Baki tad'an turo gaba kana tace nidai gaskiya iya nak'oshi kawai kwanciya zanyini bacci nakeji. "Tofa 🤔 bacci yanzu hajjojo yau bafita wurin gad'ar? Iya ta tambaya cikin mmki. "Eh ba indazani bacci zanyi Kuma wlh karki tasheni tak'arasa zancen tana gyara d'aurin zanenta datayiwa d'aura gaba tareda hayewa kan gadonta datake kwanciya kyakkyawa dashi. "Yo waceni dazan tasheki y'ar lalen delu Amma dai Dori kicire d'aura k'irjinnan kisaka kayanki mana da abbanki yasaya Miki idan zakiyi bacci kisaka..Kai iya nidai gaskiya yau kina takurani nidai banaso Hakan zan kwanta tak'arasa zancen tana gyara kwanciyarta...itama iya Batakara cemata komaiba takwanta abunta. Seda dare yaraba sosai hajja tatabbatarda iya delu bacci yad'auketa kana tasauko ahankali tabud'e akwatinta tad'auko abunda tashigo dashi d'azu kana tafice daga d'akin tanufi k'ofar anty larai,,kayan ruwanta tabud'e Wani k'aton diron tareda d'auko Wani abun acikin bak'ar Leda zata zuba aciki, kamar daga sama taji yaya nazeeru nafad'ar wayyo dad'i ahhhhh larai k'ara bud'emin ohhhh washhhh..Ido tazaro tana sauraran shi kamun taji laranma na fad'ar sakamun sosai k'ara nazeeru dad'i washhh nabaka duka. Shiru tayi tana tunanin to mi'akamusu suke wannan ihun kodai basuda lpy ne?🤔 To Kuma sunce dad'i koshine abunda y'ar kware kebasu lbr datakecewa idan mata damiji sukayishi se sunyi wanka dadare kana suyi sallah? Duk itakeyiwa kanta wannan tambayar dabame Bata amsa.wani murmushin mugunta tasaki tunowada abunda abunda yadace tayi musu, gudu gudu sauri sauri Hakan Takoma d'akin iya delu wannan abun data d'auka tamaida cikin akwatinta tana fad'ar lokacinka beyiba bara'acanja kana tajanyo jakar iya tabud'e tabud'e wata y'ar k'aramar kwalba tad'auka tafice cikin sauri k'ofar anty larai Takoma tad'auko butarta babba tabud'e wannan kwalbar tad'ebo Mandakeciki tazuba yafi Rabi acikin butar kana tarufe ta'ajiye sa'annan takwashe duk butocindake k'ofar tayi tafiyarya Jin alamun zasu fito. Humm wannan manfa da hajja tasaka bakomai bane face Loko sabonnan da'akayi Wanda yalunka nafarko zafi da azaba domin hukumar kulada lpy tahanama ashigo dashi Nigeria kawai wasu marasajine keshigowa dashita b'arauniyar hanya to shine akasiyowa inna delu tana had'ashi da basilin tana shafawa k'afafunta idan suna ciyo yau shine hajja tad'auko. Tana komawa d'akin iya delu tayi kwanciyarta inda take,,sedai kwantacciyar keda wuya tafarajin Wani sauyi ajikinta kamar ana mird'eta Tako Ina duk ila'hirin jikinta na amsar wannan abun yayinda k'ofofin gashin jikinta k'eta mik'ewa babu kama hannun yaro mik'a tafarayi kamar mace na buk'atar namuji tana Wani bank'arewa daga Hakan Kuma seta k'ara kanannad'e jikinta wuri d'aya tana sauraran sabon sauyin datake samu ajikin nata. Sukuwa su anty larai suna gama bidirinsu itace tafara fitowa da flacks d'inta na ruwan zafi ahannun butarnan tad'auko tazuba ruwan zafin kana taje tahad'asu da nasanyi seda sukayimata yadda takeso tad'auka tayi bayi...shikuwa yaya nazeeru yanacan Yana jiran tawanke jikinta tafito sud'ora inda suka tsaya,,,sekawai yaji tabuga Wani razanannen ihu alokacinda tagama juyewa gaba gareta ruwan zafida Loko duk tajuyesu agabanta. Arazane yamik'e yanufi ban d'akin inda take tana famar ihu Yana zuwa yafad'a tareda rik'ota Ganin yadda taketa famar kurma kururuwa Kuma gashi Darene cikin tashin hankali yake fad'ar ke lpyrki kuwa? Miyasameki? Tambayar tayakeyi Amma takasa magana se famar take kafunta takeyi tana kukan Neman agaji..Ganin batada niyar yin maganane yasa yad'auketa yakaita d'akinsu yakwantarda ita,,Amma fa famar ihunnan takeyi k'afafunta yabud'e tareda haska fitilar wayarshi Wani irin zaro Ido yayi Ganin yadda gabanta yawani zazzago yayi jajirdashi kamar ze rabuda jikinta dudda take bak'a Amma Hakan behana janshi fitaba. Arazane yaya nazeeru yace "larai miyasameki haka? Mikikasakawa gabanki kika halaka kanki? Yatanbeta cikin tsoro da fargaba karya kasance Wani abunne tatusa agabanta kamar yadda mata keyi...itadai batace komaiba domin batama jinshi azabar datakeji kad'ai ta isheta. Kuka yaya nazeeru yasaka na tausayinta kamun yatashi yad'auko mafeci Yana fetara mata wurin waidanta samu sauk'i. Acan d'akin iya delu kuwa tin ihun anty larai nafarko iya delu tafarka cikin mmki tashiga tada hajja tana fad'ar hajjojona tashi kigani kamar kururuwar larai nakeji kaddai Wani abunne yafaru da ita dudda yau naga ganta lallen mujin nata bema shigoba dad'a koyadawo kobedawoba bamu saniba kar Wani abun yasamu y'ar mutane mushiga ukku..shiru taji hajja Bata amsa mataba Kuma tasan batada nauyin bacci cikin mmkin tak'ara so wurinta tana Dan bubbuga gadon tana fad'ar hajjojona tareda hanka y'ar fitilarta ta hannu. Wani irin Jan birki iya delu tayi tana k'walalo Ido waje tareda tabka Wani dogon salati Ganin katuwar jinjira danonuwanta Dede girmanna hajja kwance akan gadon hajja tana mata dariya tareda d'ago mata hannu...! JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏 Autar alher ✍️ 🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ (Jinjirace🤱) Romantic love 😘 story 💃💃 BY AUTAR ALHERI ✍️ JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃 ______________Akabta💃💃 Page 5 & 6 "Ai batasan lokacinda fitilar hannunta tasub'uceba Wani irin tsoro tashin hankali rud'ani firgici duk sune sukayiwa iya delu dirar mikiya ihu takesanyi Amma takasa tafima daga d'akin tagaza domin duk kafafuwanta sunlauye sunkasa d'aukarta...mik'ewa wannan jinjirar tayi zaune tareda d'ago hannunta tabud'e Baki cikin gwarancin Yara tace "Iyar hajja d'aukeni. "Hum uhnm habawa ai Wani mugun k'ugida cikin iya dale yayi Batasan lokacinda tamik'e tsayeba ta kwasa aguje sedai takaiwa bakin k'ofar fita d'akinta tatuntsure tafad'i Hakan yasa takurma ihunda Bata shiryawa fitowarshi ba, cikin tashin hankali da tsanin tsoro take fad'ar wayyyoo allahna nazeeru kaceceni hannun aljana y'ar ruwa wayyo aljana ad'auki nashiga ukku ni delu takaryani.....nazeeru kuwa yanacan Yana famada anty larai Dake famar ihun azabar da pussy d'inta kemata yajiyo ihun iya delu, aiko yamik'e arazane yafito daga d'akin Yana fad'ar lpy iya? Miyasameki? Yak'arasa tambayar adede lokacinda yak'araso inda lya delu ke kwance tana kururuwar Neman d'auki. "Aljana nazeeru d'aukeni daganan zata kasheni wayyyoo aljana takaryani nazeeru. "Aljana Kuma iya aljana a'ina? Yatambaya cikin mmki...itadai iya batace komaiba sefamar kururuwar ta datakeyi. Mik'ewa yayi ze tadata yaga duk Ashe cikin zawo take sabida tsoro da rud'ani abuga tsoho. "Innalillahi shine abunda yafito daga bakin nazeeru kamun ya tattarata yad'auketa yakaita bayi tareda kaimata ruwa yace tagyara jikinta...aiko iya tace fir batasan zancenba domin baze fita yabarta aljannah takashetaba. Ganindai dagaske ta tsoratane yasa yatsaya anan cikin bayin harta gama gyara jikinta Amma duk ilahirin jikinta rawa yakeyi seda tagama kana yafito cikin sauri yad'aukar mata wata duguwar rigarsu ta tsofaffi dayagani akan igiyar shanya awaje yakai mata...ba musu takarb'a tasaka sake d'aukota yayi yazo zeshiga d'akinta aiko atabau tabore baza'ashiga da'ita cikiba sedai yad'auko mata tabarma yazauna anan se anyi sallar asuba. Bamusu kuwa yakoma k'ofar anty larai yad'auko fitila. Anty larai Daketa famar rusar kukanta tace miyasamu Iyar? Tatambaya cikin muryar kuka. "Wlh shirmen tsufane kawai KoKuma itada jikartane shegiyar yarinya wlh kilama itace ta tsoratata aiko in hakane se k'aryata yau agidannan yafad'a Yana barin d'akin ahasale domin se yanzu yatunada shi'umancin hajja. Yana zuwa yafad'a d'akin iya delu tareda taska fitilar hannunshi se afurkar wannan jinjirar mekamada hajja sak gata D'are D'are atsakiyar gadon hajja se raba Ido takeyi nonuwan jikinta ma sunfita girma. Ido nazeeru yazaro tareda had'iye wasu miyagun yawun tsoro kafin yayi Wani motsin yaji tace "yaya nazeeru kadaw...aikamun tak'arasa fad'ar kadawo yakurma Wani uban ihu tareda kwasowa aguje yafito d'akin cikin mugun gudu. Iya dataji ihunshi tayunk'ura agigice zata mik'e Bata k'arasa mik'ewa ba shiko yafito Hakan yasa yayi tuntub'e da ita ya wullata can gefe Shima yad'i cikin k'wallar k'asarin Dake tsakar gidan. Ihu suka Kuma saki atare iya nafad'ar wayyo ni allah k'uguna nazeeru aljana y'ar ruwa zata kashemuuu taja abun dak'arfi tana rik'e kwatolonta...shiko ihu kawai yasaki tareda Koma tashi yakwasa aguje inda sukayi Karo shida anty larai data mantada Wani ciwo Dake jikinta sabida jiyo ihun gwarzon mijinta gakuma kalaman iya delu acikin wannan Daren. Ihun Suma suka Saka atare suna k'ank'ame juna kamun sukoma wancakalida junansu suka kwasa aguje suna k'ok'arin shigewa sashensu iya delu tak'araso wurin itama agigice harsun banko k'ofar tabanka itama tashiga cikin k'arfinda batasanma tanadashiba dudda zamanta tsohuwa, tana shiga suka mayarda k'ofar suka rufe gamm. Kowannensu yayi shiru sunmake wuri d'aya kamar wasu b'atayi masu jiran ace kyat su auni nakare. *Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏 _________ Tofa awannan darendai yadda su iya delu sukaga Rana Hakan sukaga dare bawandakeko motsin kirki acikinsu har kayi sallar asuba gari yafara wayewa bawanda yafito daga mab'uyarshi abun ba k'aramun mmki yabawa Musa makocinsuba domin yasan ko cinwo nazeeru keyi seyazo masallaci sallar asuba sedai idan baze iya tashiba Amma yau gashi har gari yawaye ko k'ofar gidan bebud'e ba gashi yayitajin iface ifacensu acikin dare Amma beyi tinanin Wani abunbane. Shiyasa yanzu daya dawo daga masallaci yanufo gidan kaitsaye k'wank'wasa k'ofar gidan yafarayi Yana doka sallama...ai abugun farko dayayi duk seda suka k'ank'ame juna suduka ukku wuri d'aya suna rawar d'ari, Jin muryar mlm Musa Yana sallama ne yasa nazeeru sakesu Yana Neman fita daga gidan...aiko iya delu tarik'eshi tamau tana fad'ar wlh Babu inda zakatafi kabarmu nazeeru Doline kafarmu kafarka domin bamu shirya zuwa lahira da guntun mariba yawwa. "Iya sallama fa akeyi ak'ofar gida kinaji Kuma kibari naga kowaye Sena dawo. "Bawani Ganin kowaye dazakayi idan hakane muje kafata kafarka Kuma wlh kadawo kakiremini auwalu yazo yad'aukeni bazan zauna agidannanba wannan aljanar takasheni.. dafe Kai nazeeru yayi domin soyayi yayimusu wayo idan yaje karb'a sallamar yahudu domin wlh bazeyu dayarintarshi aljana ta kasheshiba ko haihuwar fari beyiba. Wata sallamar ce aka k'ara dokawa Hakan yasashi bud'e k'ofar yafito dukkansu suna cukuykuye dashi. Soron gidan yanufa yabud'e k'ofar...mlm Musa kuwa da Ido yabisu Ganin yadda iya delu da anty larai suke k'wak'ulme da nazeeru kowani dogon numfashi sun hanashiyi. Nisawa yayi kamun yabud'e Baki cikin mmki yace "subahanallah nazeeru lpy kuwa mike faruwane naganku Hakan? "Ba lpy ba mlm Musa wlh aljana ce acikin gidannan tinjiya take Neman kashemu allah ne bebata sa'asaba damun mutu mussai aljana y'ar ruwa tayi ajalinmu,, cewar iya delu cikin kuka dudda ba'ita aka tambaya ba. "Innalillahi kuwa wacce irin aljana Kuma nazeeru? "Aljana dai dakasani mlm Musa wlh nikaina atsorace nake narasa abunda zanyi, cewar nazeerun. "iKon allah aljana nazeeru kodai Wanine kesan Baku tsoro Amma ace aljana anan unguwar wannan kuwa wacce irin aljanace? Cikin takaici iya delu tace "wai wannan wanne irin iskancin banzane Musa? So d'ari nawa kakeso agayama aljana ce? Aljana nawa kasanine? Aduniya Dakake wannan shirmen banzan. Tofa 🤔 mlm Musa yafad'a Yana kallan iya delu kamun yadubi nazeeru yace nazeeru mayardasu cikin gida kaga anfara kallanmu yanzu kazo muje akarb'o musu rubutu gun baba haruna akawo musu wata Kila kamo sukayi..."wlh allah ba inda zetafi yabarmu akanme zakace Wani yamardamu cikin gida wlh to bazamu yadda ba ba gamoba ko game'gamene kafarmu k'afarshi, sekuma tafashe dakuma tafasheda kuka tana fad'ar Aidan banina haifeka bane kakeso shirmana gadazzare da uwarkace hassatu bazaka tab'a tafiya kabartaba allah sarki hasatu nidai wlh Maza kakira auwalu yazo yad'aukeni daga gidannan inba hakaba kuwa sedai duk ta had'amu takashe. "Wani irin murd'awa cikin nazeeru yayi domin shikadai yasan abunda yagani jiya kafin yasamu zarafin yin magana mlm Musa yace "shikenan yanzu mushiga cikin gidan Kai nazeeru kakira Alhaji kasanar masa abunda kefaruwa ko za'asan abunyi. "Juyawa kawai nazeeru yayi taredasu suka Koma cikin gidan batareda yace komaiba mlm Musa nabiyedasu abaya..abakin k'ofar sashen su nazeeru suka tsaya mlm Musa yaciro wayarshi yabawa nazeeru Domin sun hanashi d'auko tashi wayar. Karb'a yayi yasaka number auwalu yashiga kira. Kusan kira hud'u yayi ba'a d'auki ko d'aya ba. Jiyiwa yayi kamar yayi kuka yabud'e Baki zeyi magana kenan Kiran auwalun nashigowa aikuwa cikin sauri yad'aga Yana fad'ar Abba. Dagacan bangaren kuwa Alhaji auwalu ya amsa da na'am nazeer ne? "Eh Abba Dan Allah kazo wlh gabaki d'aya iya ta rikita kowa wai Doli se ankira kazo. "Subahanallah lpy kuwa? Iyarce dakanta keso nazo? Abba yatambaya Yana kallan maah Dake gefenshi tana ciremai k'umba..kafin nazeeru yabashi amsa iya delu tak'arb'e tana sakar mishi mishi kuka tana fad'ar wlh auwalu kazo kad'aukeni agidannan inba gawata kakeson ganiba domin wannan aljanar kasheni zatayi...arazane Abba yamik'e Yana fad'ar innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un aljana Kuma iya? Shikenan ya'isa Dan Allah kidena kukan yau Ahmad zezo yad'aukoki. "Kai rabanida zancen b'urr inji tusa Wani amadun Wanda ko kallan arziki bayayiwa mutane sokakeyi yazo yaja aljanar duk takashemuko to shikenan tinda bazakazoba idan kasamu gawata ai shikenan sekazuba ruwa ak'asa kasha. "Yi hak'uri iya zanzo dakaina yanzuma kuwa...Baki iya delu yabud'e zatayi magana kenan hajja tafito daga d'akin cikin fissarta ta asalin cikakkiyar budurwar tana fad'ar iya Ina kika shigene..waro Ido waje sukayi atare daga iya har nazeeru suna sakin Wani razanannen ihu atare Wanda wasa seda Abba yayasarda wayarda ke hannunshi cikin tashin hankali yak'ara d'aukar wayar yaga ta watse car key d'inshi yad'auka cikin sauri Yana fad'ar zanshiga Kano ammin Ahmad Sena dawo bejira cewartaba yafice daga gidan..itama maah batace komaiba se addu,ar sauka lpy datayi masa kana tamik'e ta tattare wurin da mayanda tayi anfanidasu...Abba na fita yabawa driver d'inshi key yace ya kaishi airport..! JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank.....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏 Autar alher ✍️ 🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ (Jinjirace🤱) Romantic love 😘 story 💃💃 BY AUTAR ALHERI ✍️ JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃 ______________Akabta💃💃 Page 7 & 8 "Tinkamin sukarasa airport d'in Abba yasiya ticket ta online cikinnko sa'a yasamu jirgindaze tashi zuwa kank yanzu,,suka k'arasawa airport yashiga jirgin yad'aga zuwa garin Kano....acan kuwa tinda hajja tafito dasukayi wannan ihun tare suka kankame juna suna rawar d'ari tsakanin iya delu da nazeeru Domin ko anty larai Yar kallo Takoma sabida batasan abunda kefaruwa ba sefamar bankawa hajja harara takeyi kamar Idonta zefad'o k'asa..itako hajja cikin mmki tace iya yau zubar gado kukeyine keda yaya nazeeru? Tafad'a cikin nishad'i tana k'arasowa wurinsu. Aiko Bata Ida zuwaba nazeeru yasaki iya tareda runtuma aguje yanufi k'ofar fita gidan ganinta akullene yasa yanufi Katanga domin yad'auka aljanarce tarufe k'ofar besan cewa tin lokacinda suka shigoba mlm Musa yarufota sabida mutane, dale katangar yayi kamar Wani biri yadira tabayan gidan tareda cika rigarshida iska ita zancen salla kam babuta. Iya kuwa tanajin nazeeru yasaketa tawaigo aiko tayi Ido hud'u da hajja Dake tsaye dab da ita, Ido tawaro domin ita haryanzu a siffar jaririya takeganin hajja Hakan yasa tsoron yayimata dirar mikiya takasa gaba balle baya tsayen kawai take wareda Ido takafe hajja dasu...itako hajja hankalinta yakoma kan yaya nazeeru daya zura agije ya Haye Katanga inbanda dariya Babu abunda take seda dariyar ta tsagaita matane kana tace "Wai miyafarune iya? Naga yaya nazeeru ya Haye Katanga kodai yau filin mushak'ata kukeyine tafad'a tana Kuma sakin dariyar tareda rik'o hannun iya,,sekawai sukaga tayi ba luuuu cikin sauri mlm Musa yatareta...itako hajja dariyar datakeyine tatsaya cakk tanabin iya delu data zube ajikin mlm Musa da kallo cikin mugun mmki da tashin hankali...shikuwa mlm Musa fad'ar yakeyi subahanallah innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un iya delu! iya delu!! Amma shiru Anty larai ma abunda take maimatawa kenan domin ita izuwa yanzu Tama mantada Wani ciwo Dake jikinta...itako hajja jiki amatuk'ar sanyaye taduk'a tana rik'o iya tana fad'ar "iyana miyasameki haka? Misukayi Miki? Kigayamin waya tab'aki iyan hajja? Hakan hajja ketayiwa iya tambayoyin da bazata iya amsa matsuba domin abunda Basu saniba tin lokacinda iya tayi Ido hud'u da hajja Kuma agabanta kowanne najin numfashin juna iya tayi suman tsaye. Mlm Musa ne yarik'o Yana fad'ar sum..bank'arasaba sabida d'agowarda hajja tayi tawatsa mishi Idonta da suka Koma yellow sharrr tana dubanshi Kuma duk wannan abun datakeyi Babu ko d'igon hawaye cikin Idonta abushe suke tarrr....wasu yawu mlm Musa yahad'iye kamun yasake mata hannu sannu alekum yamik'e yanufi inda randar ruwansu take yad'ebo yazo yawatsawa iya delu Amma ko motsin kirki batayiba Hakan yasa ya tallabeta ahankali yakaita cikin barandar anty larai yakwantarda ita akan katifarda anty larai tashin fid'a Mata yanzu. "Kikula da ita kamun nanemo nazeeru yazo mukaita likita domin ba mutuwa tayiba dogon sumane yak'arasa zancen Yana duban anty larai. "To mlm Musa seka dawo tafad'a tareda janyo kujerar tsugunno atsakar gidan tazauna. *Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏 _________ Shikuwa mlm Musa hanyar gonar garin yanufa domin atinaninshi can yaya nazeeru...sukuwa sunan zaune anty larai da hajja sunsaka iya delu agaba suna kallo Jimi,,Jimi anty larai tayi tsaki tareda dokawa hajja Dake dakanta harara domin Wani mugun haushinta takeji batasan daliliba, Kuma Sam Bata kulada yadda idanuwan hajja suka Komaba domin har black d'in Idonta yakoma yellow 🟡 sharrr ba iya farinba. Sunjima ahakan kamin hajja tafarajin Wani irin d'ari ajikinta kowacce k'ofa Dake fidda gashi ajikinta tabud'ewa, kanannad'e jikinta tafarayi wuri d'aya kamar ganwo tana tana k'ara shigewa kamar ana nad'eta,, nikaina Ido nazaro Ganin tana komawa y'ar k'arama harta Koma jaririya. Cikin mmki nake fad'ar ashedai hajja ce kekomawa jinjirar,Nan bawata bace kenan. Itako anty larai d'agowarda zatayi tayi Ido hud'u da hajja Takoma jinjira danonuwanta atsaye kyam tagwalo mata way'annan idanuwan nata dasuka Koma yellow tana k'ifk'ifta matasu....Wani irin waro Ido anty larai tayi tareda kurma uban ihu tana fad'ar wayyyoo allah hajja Takoma jinjira tareda yunk'urawa zata mik'e aiko k'afarta tashige cikin kujerar datakai ta tuntsire tafad'i, wata irin k'ara Takoma saki kafin tasamu zarafin mik'ewa aiko taruntuma aguje tana ihun Kiran hajja Takoma jinjira jama akawo mana d'auki wayyyoo munbani mun lalace hajja Takoma jinjira gudu takeyi da iya k'arfin ta gabaki d'aya tafita hayya cinta domin batamasan Ina take jefa k'afartaba sabida tsoro da tashin hankali Sam tamantada raunin Dake jikinta,,aduk inda tawuce se anbita da kallo cikin mmki damasu tambayar lpy damusu zaginta domin ko mayafi batadashi balle wasu aba dakalmi. Acan kan hanyar shigiwar k'auyen kuwa Abba ne ketafe shida me taxsi d'inda yad'auko domin duk hankalinshi atashe yake Sam yasara nutsuwarshi burinshi kawai yazo yaga mike faruwa da mahaifiyar tashi tafiya sukeyi Yana kwatantawa me taxsi d'in hanyarda zebi, kamar daga sama yahangi yaya nazeeru Yana tafe Yana rabka uban sauri se waiwaye yakeyi kamar zetashi sama kallo d'aya zaka mishi kasan cewa Yana cikin kishin hankali marar misaltuwa..Wani irin fad'uwa gaban Abba yayi Hakan yasa yace innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un hasbinallah Wani imalwakin. Cikin sauri yacewa me taxsi d'in yatsaya, fititowa yayi cikin hanzari yatari gaban nazeeru Yana fad'ar "subahanallah nazeer lapiyarka kuwa? Arazane nazeeru yad'ago Yana fad'ar wayyyoo allah Dan Allah karki cutardani sabida Jin antari gabanshi bayan bega kowaba. "Innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un Abba yafad'a Yana rik'o hannunshi yace "nazeeru miyasameka Hakan? "Abba Abba Kaine dagaske yafad'a cikin gid'ima..Ganin yadda duk yake arud'ene yada Abba Jan hannunshi kawai yasakashi motar batareda yak'ara cemishi komaiba me taxsi d'in yaja sukatafi, ak'ofar gidan yafaka motar duka fito Abba ya sallameshi Yanabin mutanen Dake sintiri ak'ofar gidan da kallo. Suko Ganinshi yasa duk suka watse masu gadaishi nayi masu guduwa way'anda Ganin k'wom nakawosu nayi sabida ihunda anty larai tafita tanayi...shidai Abba bece musu komaiba yaja hannun yaya nazeeru suka kutsakai cikin gidan...! JIKAR IYA DELU paid book ne akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏 Autar alher ✍️ 🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ *JIKAR IYA DELU*🧚🏻‍♂️🧚🏻‍♂️ (Jinjirace🤱) Romantic love 😘 story 💃💃 BY AUTAR ALHERI ✍️ JIKAR IYA DELU labarine na bar kwanci acikin sojoji soyayya da makirci kubiyoni dominjin yadda wannan lbrn zekasance 💃💃💃 _____________Akabta💃💃 Page 9 & 10 "Ainda anty larai tabar hajja anan suka sameta sedai asiffarta wadda kowa yasanta dashi, Abba ne agaba se yaya nazeeru Dake bayanshi, itako tana zaune tabuga tagumi tana kallan iya Dake kwance kamar gawa....shiko Abba Ganin iya ahakan seda gabanshi yafad'i arazane yace "innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un...wannan muryar da hajja taji itasakata d'agowa aiko Taga lallai abbanne ba Waniba,, mik'ewa tayi da gudu Tayo Tayo kanshi tareda fad'awa jikinshi tana fad'ar oyoyo Abba katafi kabarni iya Kuma ta Mut...tinbata k'arasaba yarufe bakinta tareda girgiza mata Kai batareda yace komaiba yajanyeta gefe yazaunarda ita kana yajuya Yana duban inda zesamu ruwa seyaga wasu ajiye ajikin rubar Ferro, d'auka yayi tareda Bismillah yashafawa iya a fuska amma komotsi batayiba Abba bedamuba tindashi doctor ne Kuma ya tabbatar da Bata mutuba Hakan yasa yacigabada shafa mata ruwan yanad'an danna k'irjinta kozata Farka in Bata farkaba kuwa Doline suje hospital,, aiko cikin iKon allah Yana cikin yimata hakanne taja dogon numfashi me had'eda ihu lokaci d'aya tana fad'ar nashiga ukku ni delu nazeeru kakira mini auwalu tinbata kasheni ba. "Subahanallah iya ninefa agabanki tashi kiga auwalu ne...Jin Hakan yasa iya bud'e Idonta data tanke gam tana kallanshi,aikuwadai shid'inne auwalunta,,cikin sauri tamik'e zaune kamarba tsohuwa ba tana fad'ar auwalu d'aukeni daga gidannan kamun karasani kaji auwaluna. "Ad'aukeki iya wai miyasamekine? Muryar hajja tadoki dodon kunnen iya. Wai irin zaro Ido tayi agid'ime tazabura kamar zata kifa Takoma bayan Abba tana fad'ar kunekuke ganinmu bamu mukeganinku ba Dan girman allah kimun Rai karki kasheni tak'arasa zancen tana k'ank'ame Abba jikinta ko Ina rawa yakeyi. Cikin mmki Abba kebin iya da hajja datasaki Baki da kallo Yana k'ara maimaita kalaman iya gashi yaga alamar tsoro firgici da tashin hankali duk sun bayyana atareda iya delu, aranshi yake fad'ar kadda Wani abun hajarah tayiwa iya domin yasantada muguwar k'iriniya darashinji inko hakane seya koya mata hankali awannan karon baze zuba mata Ido takashe masa uwaba yasan Wanda zeyi maganin rashin kunyarta. Itako hajja cikin mmki take kallon iya kamun tace iya nice zan kasheki wai kike nufi kowaye? Tatambaya Idontana cikowada k'wallah domin allah yasani tana mugunson iyarta Amma yau iya tace zata kasheta...kanajintako auwalu nidai kabar gidannan Dani domin wannan ba hajjona bace aljanace akwai inda takaimun hajjo, sekuma tafasheda kuka tana fad'ar allah sarki hajjojona ko inatakaiki tazo zata kashe Miki iyarki oho wayyo hajjona auwalu wannan aljanar tad'auke hajjo Nima Kuma zata d'aukeni nashiga ukku..ya,Isa Hakan iya bawanda ze d'aukeki yanzu zamubar gidan insha allah barana kira akawo mana mota tinda ajirgi nazo nakuwasan bazaki hau jirgiba kozaki hau muje?? "Eh wlh zanhau yo Dade wannan aljanar takasheni aigara nahau jirgin inyaso namutu can asarararin samaniya nasan zanji k'amshim mala'ikun rahama sud'aukeni Amma Ina mafari Ina dalili namu ahannun aljana y'ar ruwa. Iya na rufe bakinta hajja tazabura zata mik'e aiko a 360 yaya nazeeru ya arce ko waiwaye bek'arayiba..cikin mmki Abba yabishida kallo domin duk wannan abun mmki yake bashi yakasa yadda Sam da abunda sukesan fad'a mishi to idan yace ita delu rikicin tsufane ke d'ibarta to nazeer fa Anya kuwa wannan abun Babu Ayar tambaya aciki? Itako hajja tana mik'ewar tanufi hanyar fita waje dagudu sabida kukanda yaciyota Sam takasa fahimtar mi iya da yaya nazeeru ke gudu akanta wai har iya na fad'ar zata kasheta..aiko tana fitowa waje y'an tsirarun mutanen Dakenan sune lekedan Ganin k'wam kowa yalashi nakare acewarsu masu gida sun gudu sumizasu tsayayi Koma miye yarutsa dasu..hajja kuwa kota kansu batabiba Takoma kan Wani itace da'aka ajiye ak'ofar masallaci tazauna tana kukanta abunda keda matuk'ar wahala arayuwar hajja kenan wato kuka domin bak'aramin abune kesakata kukaba....shikuwa Abba da kallo yabita kanshi na k'ara k'ullewa waito mike faruwane? Yakasa fahimta gashi nazeer daya dace ace yatsaya domin ya fahimtar dashi ya gudu iya kuwa ba'ako zancenta, yanazaune Yana tinanin mafitane yaji sallamar mlm Musa sundawo shida nazeeru Domin acan gona yasamu mlm Musa yanzu sabida gonar yanufa..amsa musu sallamar Abba yayi Yana bawa mlm Musa hannun suka gaisa cikin mutinta juna. Se acikin Abba ya Kalli nazeeru da kallo d'aya zaka mishi kasan cewa tabbas Yana cikin tashin hankali Shima da tsoro domin duk afirgice yake se kalle kalle yakeyi agidan. Girgiza Kai kawai Abba yayi kana yadubi mlm Musa Yana tambayarshi in akwai abunda yasani domin yasan ta Ina ze b'ullowa matsalar. Aiko Nan mlm Musa yashiga bashi lbrn iya abunda yasani tin sanda yafara juyi ihunsu acikin dare harshinshi dakuma abunda yafaru bayan yashigon da fitarshi. Seda yakai k'arshe kana Abba ya girgiza Kai afili yace idan na fahimta tsoratane kawai sukayi acikin gidan bawai Wani abunne yafaru ba Kuma inaga komiye ya tsoratasu to da fitar hajarah yayi anfani maybe shiyasa duke gudunta. Nisawa mlm Musa yayi kana yace hakane Alhaji Amma fa Ina gayama yadda idanuwan ita hajja suka Koma d'orawa sharr abun zabban mmki... murmushi Abba yayi kana yace duk naji mlm Musa ai wannan bawata matsalar bace domin akwai ciwonda kesaka Idon mutin sukama Hakan wato yellow fever sabida Hakan karka samu damuwa yanzu dai Dan Allah asamo mana motarda zata kaimu airport mutafi sabida lokacina nafiya kokafin munfita cikin gari aikine...shikenan Alhaji bara musamo suka fad'a tareda mik'ewa sukabar gidan. *Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏 _________ Shiko Abba kallan iya kawai yakeyi datayi shiru kamar wata marainiyar tsohuwa tana karatun wasik'ar jaki..su mlm suma Basu jima da fitaba segasu sundawo..cikin mmki Abba yace lpy naga kundawo? "Lpy qalau Alhaji Dama akwai Wani mak'ocinmune dakeda mota shine muka kirashi yakaiku....okay to ai Hakan yayi Kai nazeer jekashirya mutafi kajiko Abba yafad'a alokacinda yamik'e shida iya suka nufi waje...shiko nazeer kallan mlm Musa yayi yace Dan Allah mlm Musa katsayamin nad'auko kayana..to shikenan d'auko mutafi mlm Musa yafad'a Yanabin bayanshi zuwa cikin bedroom d'insu. aisuna shiga ana d'auke wuta aiko suka kurma ihu atare suna rigi,rigen fitowa kamar zasu kifa sabida tsoro Sam Basuyi sunanin d'auke wutarne akayiba..Hakan yasa suka fito batareda nazeeru yad'auko komaiba. Shiko Abba Yana Saka iya delu amota yanufi inda hajja ke dunk'ule tana rusar kuka,,dafata yayi cikin rarrashi yace "tashi kinji hajarah Babu abunda ze samu iyarki Kuma tasan bazaki kashetaba tsorone kawai taji Amma Hakan bazata k'ara faruwaba kinjiko taso muje Kinga yanzu iya ta yadda mutafi Legos sekici gabada karatunki acan ko hajaran Abba? D'agowa tayi tana kallan Abba Jin yace zasu tafi Legos domin aduniya hajja naso sukoma iya ce tahana itako shiyasa tadena zancen...Dan k'aramun bakinta tatura gaba kamun tabud'e Baki cikin shagwab'a tace Abba zanga yaya Ahmad na? Acan d'in...murmushi Abba yayi aranshi yace tab d'ijam aiko kinada aiki Indai Ahmad ne hajarah Wanda ke wahalardake kekuwa shi kike d'aukin Gani,,afili Kuma seyace sosaima kuwa zaki ganshi hadda su Amina da yaya Al'ameen. "Yeee to muje Abba inazuwa kuwa nagansu. Mik'ewa sukayi Abba narikeda hannunta zasubar wurin sega Ina uwane tak'araso tana fad'ar "Muna fuka bayan kin firgitamun yaro Kuma shine zaki gudu birni to wlh Baki Isaba shine hadda k'aryar wai kinkoma jinjira sabida Muna funci allah Bazata sab'uba wai bundiga aruwa domin duk k'awayenki sungayamin komi Dan kiji in gaya Miki....Baki hajja tatura gaba kana tace to ai shine yazo gabanmu Yana fitsari Kuma yaga aikinmu akayi bayan mutsaya jiranshi yagama yabamu hanya shine fa yak'i gamawa yazo Yana nuna mana abun fitsarinshi kamar majici shiyasa nikuwa nad'auko macijina muka Saka mishi awando gobema yak'ara yimana Hakan. "Ya salam shine abunda Abba yafad'a aranshi yace wannan ce matsalar zaman k'auye wlh..itako inna uwane kunyace duk Takamata Ganin cewa Ashe Dan natanema bashida gaskiya juyawa tayi kamar Muna fuka zatabar wurin,,cikjn sauri Abba ya tsayarda ita tareda d'ebo kud'i a aljihunshi dabesan konawa bane yamik'a mata..aiko tak'arb'a cikin farin caki tana zuba godiya tabar wurin..suko mota suka nufa datuni nazeeru yashiga Yana jiransu suna zuwa Abba yasaka hajja agaba Shima yashiga bayan gudun matsala Amma dudda Hakan seda nazeeru yarazana seda Abba yayi mishi Jan Ido tukunnah ya nutsu,,ahakan suka d'auki hanyar barin garin duka nufi airport. JIKAR IYA DELU paid book ne Kuma akan nera 300 kacal 👌 idan complete kikeso Kuma 500 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏 Autar alher ✍️